Showing 66001 words to 69000 words out of 160337 words
yayi zuciya daita tasan halin miskilancinsa, dan hk sauri tashiga what's app tayi unblock din lambobinsa sannan ta ciresa a darveting
Tana gama ciresa a darveting ya kirata jikinta na rawa ta d'auka ta manna wayar a kunnenta tana sakin numfashi dariya yashiga yi mata sannan "yace muwaddat kenan kinsa Allah gabana ya fad'i fa ,me yasa kika min irin wannan wasan ?
"Me yasa kika min wannan wasan ....?
"kin kyauta kinji "cikin wata irin raunanniyar murya tamkar zata zubda hawaye tace "wallahi nayi darveting dinka nayi blocking duka number's dinka sai kuma naji bazan iya ba .....
bansa dalilin dayasa na kasa hakuri ba, amman wallahi kana min ganganci wai har da cewa Eh In yi blooking dinka ,"wata rana zaka sha mamakina "ni kuma da kikayi blooking Dina ji nayi gabana yayi wani irin mugun fad'uwa, gabadaya zuciyata ta tsaya ta daina aiki na wani lokaci, kafin daga baya ta dawo daidai ,naji zuciyata tana min zafi fiyye da tunaninki saboda banyi zaton zaki iya darveting Dina ba ballanatana block, tsoron Dana ji guda daya ne ,kinsa zuciyata tana yaudarata akan kema kina sona, kawai sai ma naji cewar bama sona kike yi ba wannan shine kawai abinda yabani tsoro bawai blooking Dina ko darveting din da kikayi ba ,Amman ko yanzu idan kinji har yanzu ba kya sona wallahi na yarda kiyi blooking Dina ki min komai da kika ga dama ni soyayyarki kawai nake nema ba komai ba ,idan kuma bakya sona to meye amfanin kasancewata dake ?
"Dan naji kina ta min wani barazana da sauransu ,kefa naga alamar dole so kike na kaskantar da kaina agurinki ,ina sonki fiyye da tunaninki amman wallahi bazan kar'bi kaskanci ba ko aure mukayi ,ki bar kallon wai dan kin girmeni yasa zaki dinga min wulakanci ,yaja kyacci yana sakin numfashi.
"Lallai yaron nan yaga gurin baccina .... kaga gurin baccina dole ka rainani kaga abinda ake nema ido rufe wasu na neman sugani basu gani ba, kai ka gansa a sadaka ,to kar dai ka manta dai ni auntynka ce a har yanzu.."
"dadina dake akwai saurin son juyawa mutun magana matsayinki na aunty nah daban haka zalika rashin kunya daban idan dai kika min rashin kunya da wulakanci ne dai ,bazamu shirya ba ai bai kamata ba abinda kike min ,ke kanki kinsa bai dace ba, yama za'a yi haka kawai kice zakiyi blooking Dina ?
"sai muna zaune lfy sai ki d'auko tsirfar zakayi min kaza, zakiyi min kaza nafa lura so kike in ta binki ,ina cewa dan Allah muwaddat kiyi hakuri .....
"hk kike son in tayi miki ko ?
"to never in history muwaddat idan mafarki kike kiyi maza ki farka muhammed Auwal ba zai ta'ba zamowa haka ba ,so kike nazamo mara daraja agurinki ai abinda nayi shine ya dace ya za'a yi ki fad'a min haka idan bakin rainani ba?
"Wallahi sai kayi min fiyye da haka saboda ni mai daraja ce ,kai yanzu bazaka bani hakuri ba kake nufi ?
Yace "uhmmm hakurin me zan baki to ?
"Matsalata da kai girman kai wallahi ,koda yake bakasan dadina ba in da kasan dadina da gudu zaka bani hakuri, koda kuwa tattata maka wuya nayi bazakace komai ba bare common blooking .
Ya saki mislilanlan murmushinsa sannan yace "wallahi kina bani dariya yau.. wato dan bansan dadinki bane.. ki gane wani abu muwaddat koda yake nasan ma kin gane bai kamata kina nuna dole mutun sai ya kaskantar da kansa agurinki ba ,to ni laifin me na miki ?
"Ban miki laifin komai ba asali ma kece kika min laifi ,wai kece kika min laifi kuma kike nunawa kmr ni ne ,har kina son ki kureni haka ake yi ?
Ta sauke ajiyar zuciya tare da cewa "fad'a min laifin danayi maka ?
Kace zamuyi fad'a ,ni kuma nace idan muyi fad'a zanyi blooking dinka inyi deleting number's dinka kace min yes ka yarda fad'a min laifina anan ?
ta k'arasa maganar tana sauke naunayen ajiyar zuciya ta da karfi gaske, tana runtse idanunta "Auwal ya wuce da tunaninta ya wuce duk inda tayi tsamaninta, bazato ba tsamani ta sake jin sautin muryarsa ahankali I love you aysha nah......
Shiru tayi batare da maida masa martani ba,haka zalika sai hucinsa da numfashi yake buso mata ta cikin wayar ,ahankali ta katse kiran tana fidda numfashi sama sama, tasan matukar ba tayi saurin katse kiran ba zata fallasa abinda ke cikin ranta .
What's app dinta tashiga kai tsaye contact dinsa tashiga ta tsurawa hotonsa dake Kan dp dinsa idanunta tana kallon k'aramin bakinsa mai shape din love sai data kalla son ranta sannan ta fita tashiga status nan ma wasu hoton tagani sai dai bashi kad'ai bane, shi da abokan karatunsa ne da sukayi Karatu a London, sako ta tura masa "ji bakinsa ......
ko second biyu ba'ayi ba sai ga vioce dinsa yashigo jikinta na rawa tashiga contact dinsa tana bud'e voice din .
taji sautin miskilanlen murmushinsa wanda yasa tayi saurin lumshe idanunta sannan tacigaba da sauraransa "to aji bakin nawa ,shine ya burgeki, ke daman na lura basona kikeyi ba ,kawai sha'awata kike yi, ba tun yau na karanci hakan a tattare dake ba, bakina kike sha'awa ni kuma Allah sonki nakeyi da gsky ,so nake nayi rayuwa dake rayuwa ta har abada.. ya k'arasa tare da buso mata iskar bakinsa Wanda take yasa jikinta ya mutu ,tashiga jin wani irin a gabadaya sansar jikinta.....
"Ki ban nonona nagani plz .....
Kwanciya tayi ruf da ciki tare da janyo pillow ta manna akirjinta tasoma k'ok'arin masa sako "wayata babu caji fa .....
"Wannan ba gaskiya bane muwaddat ,ace gidan dady guda babu wuta har wannan lokacin, okay a she fa yau baki wuni agidan ba ko?
ya fad'a yana runtse idanunsa tamkar tana gabanta ,lips dinsa na kasa ya kamo yayita tsotsa kmr zai cire gabad'aya jikinsa tsuma yake .
Hannuwansa duka ya d'aura Kan joystick dinsa dake Mike tana kokuwa acikin wandonsa, ya dafe yana cigabada da tsotsar lips dinsa.
cikin minti biyu ya bud'e idanunsa yace "ki turo min kawai shine kwanciyar hankalina danaki idan ba haka ba zan addabi rayuwarki da kuka yau ,dan Allah ki turo min duk ya wani ya marairaice mata kmr zaiyi kuka "plz kinji muwadda dina kiyi min taimako na karshe daga yau bazan sake cewa ki turo min ba ..
tayi murmushi tare da Mikewa zaune ta cire yar rigar baccin dake sanye a jikinta ta saura daga ita sai pent da bra ga zunduma zunduman Boob's dinta sun bayyana kmr zasu bulloko waje, tsabar cikarsu ,tashiga kallonsu batare da ciro su daga cikin rigar nono ba, kawai ta d'aukar masa saman brest dinta ta tura masa sannan ta koma ta kwanta lamo babu koma ajikinta tana jiran shigowar sakonsa idan ya gani .
"Ni banga komai ba fa ,gabadaya sunyi duhu keda nasan nonuwanki masu matukar haske ne da sheki ,gashi kuma ki d'aukar minsu cikin bra din nan dana tsana, plz ki cirosu nagansu murararsu kinji .."sake daukar min wasu plz kinji ..
Taki ciro brest dinta kmr yadda bukata daga ciki bra, ta sake d'auka ta tura masa .
"Wayyohlly Allah!wayyo Allah nah !!! Kai muwaddah ..inna lillahi muwadda Dan Allah me yasa kike min haka?
"nace daga shikenan yau ne karshe fa ,plz sake turo min dan girman Allah karki haramta min ganin wannan nonon a yau , inna lillahi kawai yake yana furtawa yana fidda numfashi sama sama yana huci, bari inyi miki kiss ki turo musu murararsu.. nan yashiga turo mata kiss babu kaukautawa Wanda yasa gabadaya jikinta ya sake mutuwa taji babu abinda take bukata a wannan lokacin kmr ta kasance tare dashi..
"Gaskiyar malam bahaushe dayace wasu matan suna suka tara na rantse da Allah kinsan Allah ban ta'ba kallon nonuwa tsayayu ba sannan cikakken nonuwa irin naki ba my love ,nonuwanki sunyi babu karya wallahi idan abi da ummi suka hanani aurenki zan yi musu lalata fa.
ta numfasa saboda duk ta gano wayo yake son yi mata dan ta turo masa brest dinta ita kuma bata sake bari ya gansu murararsu kmr yadda yake, sai da samansu shima yau din ne karshe kmr yadda ya fad'a muryarta a sanyaye tace "lalata kuma ,me hakan yake nufi ?
"Kawai ki share ya waske da zance ya cigaba fad'a mata kalamai masu sanyi da zaburar da zuciya wanda zai sa ta turo masa da abinda yake so , haka ya dinga yi mata wayo dan dai ta daukar masa nonuwanta ta tura masa ya kallo amman taki dole tasa ya binciko na da yashiga kallo yana tsiyayar da ruwan jikinsa ..
tsawon lokaci suka d'auka suna chatting da junansu kafin daga baya tace "bacci nake bunayya bari nashiga wanka na fito, ta ajiye wayar tashiga bathroom wanka tayi ta fito ta sake d'aukar wayar dan tasan ya turo mata sako tana duba taci karo da voice dinsa ta zauna gefen gado sannan ta kunna cikin wata irin sanyayyiyar murya tamkar ta mashayi yace "aysha! aysha !!aysha nah !!! Dan Allah ki turo min nonuwanki kinji....
tana gama saurarar abinda ya fad'a ta kashe wayar gabadaya ta kwanta , idan yaga bata online zai hakura ya barta haba wannan jaraba har ina .
Mmn sudais ce....
Muwaddat page 19
October 23, 2020 Muwaddat Complete
page 19
Yana jin ta kashe wayar gabad'aya ,ya zame ahankali ya kwanata dafe da marasa dake masa zugin sha'awa ,cikin wani irin shauki yasoma juyi akan katifarsa tare da runtse tsumammun idanunsa da suka gama canza kala tsabar jarabar dake cinsa.
kusan awa daya ya d'auka kwance batare da bacci yayi nasarar d'aukarsa ba, illa juyi daya keta faman yi rike da mara, da kyar yasamu ya yunkura ya sauko daga kan bed yashiga bathroom yayi wanka ya fito ya sake kwantawa yana rawar sanyi ,dan jin yayi tmkr wanka da yayi ma sake k'ara masa wani sabon sha'awa yayi, ranar dai kwana yayi yana watsawa jikinsa ruwa ko zai rage jin abinda yake ji,gbdy yayi week, jikinsa yasoma sakewa, numfashinsa yasoma barazanar d'aukewa dole tasa ya sake mikewa yayiwa kansa allurar kwantar da sha'awa sannan ya d'an ji dama ajikinsa har bacci yayi nasarar d'aukesa .
**********
yau tsawon kwanaki uku kenan ala'meen bai sanya muwaddat acikin kwayar idanunsa ba tunda safe kafin ya tafi aiki ,zai so ganinta amman hakan bata samuwa , idan kuma ya dawo shima baya ganinta saboda wasu lokutan da yamma tana kitchen ,ko a parlour sun daina haduwa ,lokacin da yake zuwa parlour ita kuma tana d'akinta makale da wuyar bunayya, dan haka ko yana son ganinta babu dama ,to idan kuma ya aika kiranta yace daita me ?
shi Gabadaya ma yanayinta firgitashi yake da zarar ya ganta yanxu ne gabansa zai kama faduwa ,sai daya kwashe kwanaki wajen biyar bai sanyata acikin kwayar idanunshi ba, yanzu daya sauko cikin shirin zuwa office yake tambayar eiman "wai me yasa yayarku yanxu bata zaman parlour'n, ko bacci take da wuri?
"Babu wani bacci, kawai dai tana gama cin abinci sai ta shige daki kamar mai yin bacci ,nan kuwa hirarsu suke ita da yaya Auwal a waya ..
Ya d'an zaro idanu kad'an cikin kad'uwa,acikin zuciyarsa yace hirar suke da Auwal ?
"Kwarai kuwa yaya ala'meen, ai sau tare idan kaji tana waya to dashi ne wani lokacin har da dariya zakaji tana yi ,wannan zantuttukan nata yasa ya fahimci ba a zuciyarsa yayi maganar ba azahiri yayita "ai sai ma ka ga yadda suke ji da junansu,, cikinsu duk Wanda bai ji muryar Dan ......
A matukar fusace ya buga mata tsawa "dan Allah malam ban tambayeki duk wad'an nan bazanye surutan ba ,tambaya daya na miki sai wani zuba kikeyi kmr ruwa ,ke kam mijinki nada aiki yana gama fad'ar haka ya juya afusace..
Tabi bayansa da kallo tana ta'be baki "maseefaffen kawai ,ince Kaine ka tambayeni ,ni kuma yazama lazin na fayyace maka komai, idan ma surutu ne ubanwa ya koya min ?
Dubeshi sukai sukai da wuya kamar lagwani ..
ta karasa maganar tana kwashewa da mugun dariya ..
"Yayan kike zagi ,da yiwa dariya haka ?
Taji muryar ihsan daga bayanta "tayi murmushin "ke munafukarsa to ni ba zaginsa nayi ba ...
"To me kikayi idan ba zaginsa kikayi ba?
"Nafa ji duk abinda kika fad'a Dubaishi sukai sukai da wuyansa kamar.. ai da sauri eiman ta matso gaban ihsan ta rufe mata baki "haba yar'uwa so kike yaji ya markad'a min duka ?
ihsan ta cire hannuta a saman bakinta "ai wallahi gara ya lallasaki saboda baki da kunya "to kiyi hakuri yar gaban goshin d'anta na daina ...
A ranar bayan sallar magariba hisham ya ziyarci ala'meen suna samansa suna tautaunawa hisham yace "ni kuwa ina bakuwar gidanku muwaddat madam fa ta dameni da maganarta ..
Al'amen yayi murmushin takaici yana yatsina fuska "ai nima da muke gida daya ba ganinta nake yi ba ...
"Malam cewa zakayi baka so ganinta ba ."wallahi idan dai har zaka yarda yau kwanana biyar kenan ban sata a idona ba ,nima hakan na damu daita Wanda bansan dalili ba gabadaya tunaninta yaki barin zuciyata ta huta ..
Hisham ya buga masa harara "banason maganar banza so dai kawai kake kace min ka fara sonta cikin murmushi ala'meen yace" kusan haka ne ni ban ta'ba tunanin wata yarinya a zuciyata ba sai wannan karon daren jiya fa har kasa bacci nayi amman duk da haka bakaji yadda nake jin tsoron shiga harkarta ba domin na gane take takenta tana da wulakanci..
hisham ya numfasa had'e da cewa
"Abokina ka cire zance wulakanci ai ko tana yi nasan bazata iya yi maka ba ,abinda nake so dai kai, in dai da gaske kana sonta,to kabita a sannu ku saba daga nan sai ka fara nuna mata soyayya, ka tabbata kafin ta koma garinsu ka dasa soyayyarka a cikin zuciyarta ,ala'meen ya sauke naunayen ajiyar zuciya tare da cewa "shikenan sai dai akwai wata matsala fa "
"Ta me kenan ?
"Akwai yaron gidan da'ake rokonta a can,in takaice maka shakuwar dake tsakaninsu tayi yawa , ni sai nake ganin kamar soyayya suke ,duba da yadda zasu d'auki tsawon lokaci a waya suna hira ,kuma idan kaga dariyata ko maganarta da shine, wannan abun na matukar d'aga min hankali fiyye da tunaninka "
"Zancenka zai iya kasancewa gaskiya zai kuma kasamcewa hasashe ne kawai saboda shakuwa babu abinda baya sawa ,sai dai ai last time danazo ai na gansa, ko bawani yaro fari dogo mara kiba mai doguwar fuska da saje mai shegen miskilanci ba ?
"Shine d'an iskan yaro da bai ganin kowa da mutunci in takaice maka har ya gama kwanakinsa a gidan nan kallo arziki ban ishesa ba balle gaisuwa yaro k'arami ya d'auki girman kan tsiya ya d'aurawa kansa, kodan yaga ubansa wani ne oho ?
"Hakan ma zai iya zama sila amman ni yanzu abinda nake so da kai tunda abun yazo hk, ka samu goggonka ka tuntu'beta, kafin kasoma bayyanawa ita yarinyar soyayyarka, idan akwai wani abu a tsakaninsu sai ka janye ,karka soma bayyana mata soyayyarka ace an rigaka kaga kai babu yadda zakayi tunda wata kusan tafi wata "ala'meen yace 'shikenan zan yi haka amman ni sai naga yaron kmr zai wa muwaddat kad'an a batu na soyayya, sai dai idan saurin ido zai yi..
"Kai dai ba wannan bace damuwarka domin kasan namiji baya kad'an a soyayya ko aure idan tana son shi sai kaga anyi musu aure, an jisu shiru ,kafin wani lokaci ya tirka mata ciki. ala'meen yayi saurin runtse idanunsa saboda d'acin kalmar yana daga masa hannu "ya isheka malam ka daina hasasho wannan rayuwar tsakaninsu, kwakwaluwarka ta hasko maka ni ne zan aureta har ma na dirka mata ciki hisham yasa dariya yana nunasa "wallahi ala'meen baka da mutunci yanzu dai kiri kiri ka'ajeye latifa a gefe "ai kama sheida ne ban ta'ba sonta ba kawai darajar Goggo hajara ne , bazan iya cewa mahaifiyarta banasonta ba ,saboda amintakan dake tsakaninsu amman ni Sam Sam ban ta'ba jin ina son latifa araina ba, "shikena yanzu yaya kenan za'a yi, ni gashi madam tace na karbar mata number muwaddat..
Cikin rawar jiki ala'meen yace bari na kiraka maka faiza sai ta sada ka da ita ,ya fiddo wayarsa ya kirata tana d'auka yace" ki turo min muwaddat da ihsan yanzu ina son ganinsu ...
Hisham ya dubeshi "ni da ka hado da eiman na sha dariya ,tare da cewa abokina ni fa ina son ihsan gara kasani ,tun yanzu ina riko tunda kayi min kwacen babbar to zan koma Kan karamar ..cikin Dariya ala'meen yace "kai tafi can babban banza yar kawar tawa danake ji daita zan d'auka na baka alhalin kafin aureta yazo , zakama mata tsufa, Dan bana jin nan da shekara Goma za'a aurar da ihsan saboda akidar son boko da dady yake da ,idan kaji yadda dady yake zuzuta sai sunyi boko sosai sai kayi mamaki ..
"Okay a she dai zaku aurar daita din komai dadewar ,ai na d'auka sai dai ku dinga jikata kuna sha ,sukayi dariya a daidai lokacin da ihsan ta shigo parlour'n had'e da sallama tana gama shigowa eiman ma ta kunno kai da sallama ta d'an kalli hisham tana fara'a ,tace "eye yaya hisham dinmu lallai