Showing 84001 words to 87000 words out of 160337 words
gama boye littafin hannunta sannan ta amsa masa "kina hutawa kina jin dadinki ,Wai me yasa duk cikin gidan nan babu inda yayi miki sai nan ta dan lumshe idanunta ,tana murmushi tare da sake kalloshi saboda ta lura yau a natsensa yake sa'banin sauran lokuta , "nasani idan kin kadaice kinfi jin dadi amman at least ki dinga kusantowa inda nake ,shine babban jin dadinki ya fad'a ya saki murmushin gefen baki tare da kallon dogon gashinta saboda tsananin gyaran dayake samu sai kyalli yake, iya gashinta kawai aka bar mutun dashi ya isa bawa ya rikice akanta, kota d'aura d'ankwali d'aukar ido garesa, sannan baya hanashi zubawa kafadunta, saboda tsawonsa, shi kam ya dade dasanin komai nata na burgesa sukayi shiru ganin yana tsaye bai zauna ba ,hkn taji ,zata iya bashi gurin zama , janyo masa kujera dake kusa daita tayi tasa hanky ta goge masa ta mika masa " ka zauna da alamun yau hirartamu zatayi dadi ba kamar sauran lokutan ba...
ya amsa ya ajiye kusa daita ya zauna suka dan dubi junansu "ba hirar arzikice ta kawoni ba sako makoko nazo gaya miki amman bari nakira domin waka yafi dadi abakin mai shi ......
ya ciro wayarsa yashiga neman layin abi mintuna kad'an ya d'auka yana kiran sunansa ,nan take batare da d'aukar lokaci ba yashiga tambayar abi ,nan abi ya tabbatar da hakan , har ma yace ya hadashi daita "tana jinka abi domin a hands free wayar take "okay baby ki dawo hakan nan kinga ko babu komai munyi kewarki gabadaya gidan babu dadi sbd babu ke , plz ki biyoshi ku dawo tare kinji diyata "muryarta a matukar sanyaye tace "to abi angama ai duk abinda kace shi za'ayi ni ban isa naja da maganarka ba .
da dai wannan d'an rainin hankali ne ..bazan dawo ba ,suka sa dariya amman banda bunayya dan yaji haushin maganarta ,yayi saurin kai hannunsa ya buge mata baki ,sannan ya katse kiran ,ta kai hannuwanta duka saman bakinta tamkar zatayi kuka, ta dan tsira masa idanu tana yatsina fuska "me yasa ka buge min baki ?
"saboda rainin hankalinki yayi yana son yayi yawa " ta Mike da niyyar barin gurin har tayi taku biyo ya fixgota ta fad'a jikinsa, yayi saurin d'auke numfashi saboda yanayin daya tsinci kansa na zallar shaukinta da kyar ya bud'e bakinsa yace "ina zaki ki barni ?
Gabadaya sai kuma ta narke masa ajikinsa tana jin wani iri lokaci daya kuma jikinta yasoma rawa ta kasa bud'e bakinta balle ta amsa .
Habarta ya kamo yana kallon cikin idanunta "nayi kewarki dayawa muwaddat Dina... dan Allah ki daina yin nisa dani ...ta Dan lumshe idanunta ahankali saboda tabbas itama cike take da matsanancin kewarsa ,kawai dai ta sharesa saboda kaurace masa datake son yi ..
Ahankali take jin yadda joystick dinsa take motsawa tana mikewa ,sake lumshe idanunta tayi tana jin wani irin feeling from know where yana rasa ciki da wajen jikinta ,batasan sanda ta tura hannunta chest dinsa ba tasoma murza Kan nipples dinsa da suke a tsaye zagaye da gashi tamkar yadda kirjinsa ya wadatu da baiwar gashi ba ,tana murzawa tana lumshe idanunta shi kuma yana matsa bombom dinta, wani irin numfashi yake fitarwa me tattare da shaukinta idanunsa gabadaya sun canza sun birkice babu abinda yake muradi kar yajishi yana sarrafa albarkatun kirjinta .
Ko mai ta tuna tayi saurin d'auke hannuta tana furta kalmar "subuhallahi....while jikinta na rawa, kafin ta yunkura ta mike , ya mikar daita ta tsaya bisa kafafunta jikinta na sake wani irin kyarma ,ya matsota sosai tamkar zai tsage jikinta yana lumshe ido ,tare da riko kugunta ya had'e fuskarsu guri daya yana busa mata iskan bakinsa ,jikinta na cigaba da rawa ta juya da sauri zata bar gurin ya fixgota tana gama juyowa ya had'e bakinsu ya fara tsotsa while hannunsa na daidai gefen wuyanta yana shafawa har bisa kafad'arta yana cigabada tsotsar bakinta tamkar wani tsohon maye tasoma mutsu mutsun kwatar kanta amman ta kasa ,makaleta yayi sosai yana aika mata da sakonninsa masu tsuma zuciya , tsayuwa ce tasoma neman gagarasu ya d'auke cak ya kwantar daita akan korayen gayen dake cikin lambun ,yasoma kissing dinta tun daga wuyanta har zuwa saman breast dinta ahankali yake kokarin ciro brest dinta dake cikin rigarta,bai yi nasarar cirosu kawai ya d'aura harshensa akan saman brest dinta .. tunda ta runtse idanunwata bata sake yunkurin bud'esu ba saboda wani irin sanyayyen dadin dake kawo mata ziyara ...
Ahankali yashiga yin kasa da hannunsa yayi sama da rigarta yana shafa pant dinta tsawon monti biyar yana shafa mararta zuwa pant dinta kuma bakinsu na had'e yaki sakar mata har yayi gefe da pant dinta ya yasoma wasa da kasanta.. na naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana kokarin turesa Amman ya manne mata ajiki sosai tare da tsaita fuskarsu yana faman tsotsar harshenta dake cikin bakinta, ba ita dawo cikin haiyacinta ba sai dataji hannunsa na kokarin ratsa cikin jikinta tayi firgigib ta cire bakinta daga cikin bakinsa a matukar wahale tana fidda numfashi ta Mike zaune tana dubansa da Shayayyun idanunta tamkar zatayi kuka dan zafi ,tsura mata idanu yayi shima kmr zaiyi kuka "why muwaddat me yasa kike son 'bata min rai ,bafa wani abu zanyi miki ba ?
Ta Mike da kyar jikinta tamkar ba nata ba, ta sauke rigarta tana k'ok'arin gyara kayanta, yayi saurin matsota ya rike mata hannu yana kallon irin bawar halittar da Allah yayi mata "karki min hk plz ina son ganinsu a zahirance"ta yatsina fuska muryarta da kyar ta fito "tsoro nake ji bunayya bazan iya ba,jin yadda tayi maganar kasan tana cikin zallar shauki .
,",okay Muje d'aki babu abinda zan miki iya romancing ne kawai ko na samu sausauci Akan tarin soyayyarki ,girgiza masa kai tayi tana runtse idanunta muryarta cike da rud'ani tace "me ma zaka iya min kmr wata wawiya ko kamar wata yarinya zan bari kayi galaba akaina kawai dai kabarni hk ,juwa nake gani ta k'arasa maganar tana jan tsaki ,gabadaya alokacin daya ya sauke numfashi da karfin gaske yana lasar Busasun la'b'bansa yana jin tamkar ya sakar mata kuka ya sake matsota ya kamo hannuta "muwaddat Dina....
Cikin tsigar wasa tace kai yaro rabu dani kaje can ka nemi muwaddat dinka wannan ta mai rabo ce tana gama fad'ar haka ta Mike tasoma tafiya har ta bace yana tsaye agurin da kyar yasoma d'aga kafafunsa ya isa bangaren yaya akram yana shiga ya fad'a Kan gado ya runtse idanunsa.
Tun bayan bunayya ya dawo d'akin ya kara jin sabon caji ajikinsa ahankali yake jin wani feeling from know where na bijiro masa ,abu kamar wasa cikinsa yasoma ciwo kad'an kad'an Wanda yasan tsabar sha'awa ce ,saboda yasan yana yawon ciwon ciki adalilin matsananciyar sha'awarsa dan wani lokacin sai ya sha magani ko allura kwantar da sha'awa Dan katagen kansa daga aikata zina har yamma yana kwance lamo akan gado sai sallah ne kawai ke tada shi hatta kayansa ya kasa tashi ya shirya sai faman shafa joystick dinsa yake yana bata hakuri domin wannan karon taki kwanciya abincinta kawai take nema.
sai gurin karfe takwas ya yunkura ya Mike sakamakon knocking din kofar da'ake addua yashiga yi Allah yasa muwaddat ce .
Bismillahirrahmanirrahim
Page 24
..Yana bud'e kofar ransa yayi mugu mugun 'baci sakamakon cin karo da fuskar eiman da yayi tsaye tana dubansa , wata irin razananniyar tsawa ya buga mata had'e da milmilo ashariya ya maka mata "ke dan ubanki me kika zo nema ?
Take jikinta ya d'auki rawa saboda tunda take arayuwata ba'a ta'ba mata irin wannan razananniyar tsawar mai razanar da mutun da zuciya ba ,
bakinta na rawa tace "my.. mummy ce tace in zo na dubaka ko Lafiya bata ga ka fito ba har yanzu ....
wani irin dogon tsaki yaja yana furzar da iska sannan ya juya had'e da bugo kofar da karfi Wanda kad'an ya rage bai had'e da fuskarta ba, tayi saurin ja baya tana duban kofar a razane sannan cikin sauri ta juya tana kunkuni "aikin baza kawai, mutun sai kafurar bakar zuciyar tsiya ,kai Kan matarka tashiga tara bama uku ba ,daga abun arziki zai cire min hakora ,ai kuwa daka ji min ciwo bazan yarda ba ,har tashiga parlour'n tana mita.
tana shiga ta samu guri kusa da mumy ta zauna tana huci .
Mumy ta d'an dubeta kad'an tace "ina bunayya din yake ?
"Yana d'akin, kuma da dukkanin alamun ma lafiyarsa lau wallahi ,sai dai kamar yana cikin fushi ,ko da yake ma ai halinsa ne yawon fushin ,shi komai fushi fushi sannan fuskarsa kamar hadari a had'e tmkr wani zaki "
"ke banson shirme banza yayan naki kike fad'awa hk ?
"To mumy wallahi dan bakiga yadda yayi min bane lokacin danaje kad'an fa ya rage ya 'bata min fuska da bakar zuciya ,"to shine akace ki zagesa saboda baki da kunya ?
ganin kamar mumy taji haushin mgnrta yasa ta kama bakinta tayi shiru kar aje maganar taje kunnensa tashiga uku ..
Muwaddat dake zaune ta yatsina fuska tana duban eiman sannan tace "ai mumy kina ganin yarinyar nan wallahi ba kunya gareta ba ,ni mumy har mamakin eiman nakeyi idan tana wasu abubuwa ,kwata kwata bata da tsoro bare abinda ake cewa kunya , kowa d'aukarsa take tamkar sa'anta ,"aiko idan bata canza hali ba itace aciki wahala domin tana ji tana gani za'a yita jibgarta, kuma duk Wanda jibgeta ya jibgi banza dan ba magana zanyi ba, tunda ita bakinta baya shiru, yarinya karama dake sai manyance tsiya da rashin kunya, sosai mumy tashiga yi mata fad'a ta inda take shiga bata nan take fita ba ..
Cikin haka wayar muwaddat ta d'auki k'ara sautin shigowar sako , kamar bazata duba ba, sai kuma wata zuciyar tace ta duba ,tana da'ukar wayar sai taga sunan bunayya ne ..
_my muwaddat ki taimaki rayuwata ina cikin wani hali ,kizo gereni ki taimaka min ,babu Wanda zai iya taimaka min a halin danake ciki a yanzu in ba ke ba ,karki gujeni saboda bakisan halin da zan fad'a ba ,ki taimakawa rayuwata_
Tana gama karata sakon taji wani abu ya tsarga mata tun daga tsakiyar kwalkwaluwar kanta har zuwa yatsun kafafunta mai kama da shocking ,gabadaya tsigar jikinta ya tashi tsaye, nan take taji kasanta yasoma tsiyaya, wasu ruwa masu dumi sun soma diga a pant dinta ..
zumbur faiza dake zaune kusa da muwaddat ta Mike tsaye tana lumshe idanunta sannan tace "mumy rabu da eiman bari naje na bincika miki abinda ke faruwa .
har ta juya tasoma k'ok'arin barin parlour'n mumy tayi saurin cewa "faiza dawo kiyi zamanki bari auntynku taje , take fuskar faiza ta sauya wani kololon bakinciki ya tokare kirjinta, cike da matsanancin 'bacin rai ta dawo jikinta a sanyaye ta zauna .
"muwaddat jeki ki dubo min shi kinji .
muwaddat wacce sai lokacin ta d'ago kanta daga duba sakonsa tace "to mumy tare da mikewa da kyar, dan sam bataso abinda mumy tace ba, amman babu yadda ta iya, dan bazata iya mutsu daita ba, da babu inda zata, ahankali tasom a taku a natse tamkar batason taka kasa yayinda ilahirin jikinta ke motsawa a duk step daya da tayi ,tana gama isowa bakin kofar ta tsaya had'e da yin knocking batare da tayi magana ba ..
Yana jinta yayi shiru ta sake buga kofar ..a matukar fusace yace "eiman idan kika bari na fito na sameki wallahi na lahira sai yafiki jin dadi sai kawai ta murd'a kofar tashiga ,tasowar da zai yi da maaseefa kawai sai yaga muwaddat tsaye tana dubansa .
a zabure ya cafkota ya manneta da kirjinsa ya rungumeta had'e da sanyawa kofar key .
Ya hau romancing dinta tare da had'e bakinsu guri daya ,ahankali yayi nasarar cafko laulausar harshenta bai tsaya wata wata ba kawai ya shiga tsotsar harshenta da lips dinta at the same time hannuwansa duka na yawo a sansar jikinta, yana k'ok'arin cire mata kaya ,yana busa mata iskar bakinsa "ki taimakeni muwaddat ya fad'i hk cikin kasalalliyar muryarsa mai cike da shauki "muwaddat dina ya sake maimaita kiran sunanta cike da kasala da kyar ta fixgo magana ta amsa masa " dan Allah ka rabudani plz..
" na ..naji amman ki taimakawa d'an'uwanki, ina sonki wallahi, idan har bake na aura ba ,zan zama d'an iskan karfi da yaji ........
sannan dole ya zamoto ina da mata biyu arayuwata , bakiji yadda kikayi tsiri acikin rayuwata ba dama gabadaya ilahirin jikina ba ,muwaddat dina ya sake kiran sunanta yana cafko breast dinta duka cikin wani shauki, atare suka tsaya cak suna fidda numfashi saboda yanayin da suka tsinci kansu .
,ahankali ya juyo daita suna fuskanci junansu had'e da shakar numfashin juna "muwaddat dina ya kira sunanta muryarsa can kasan makoshi "akwai abinda mutun yake imani dashi koda bai kalla ba, koda bai yi ba, zai San abun da akwai dadi ,Kamar misali cin mace ,mutumin da zai ci mace kawai yasan mace zatayi dadi ,to wallahi muwaddat haka nake ji ajikina , duk dadin da macen duniya zata yi bazata kai ki dadi ba, idan har ban samu na tsuma joystick dina acikin jikinki na ciki ba , to ji nake kamar bazan samu biyan bukatar danake so ba, ya furta hakan yana zubewa kan kujera tare daita.
"pl ki taimaka min yau kawai na fidda abinda ke damuna, ji nake yau idan ban fitar ba akwai matsala ,zan iya rasa raina a yadda nake ji .....ya k'arasa managar yana kissing din wuyanta .
wani irin taimako zan iya yi maka a halin yanzu a part tsuma joystick dinka acikin jikina?
ta fad'i hk sbd ganin yadda duk yabi ya rud'e mata.
Da sauri ya rukukumeta ajikinsa cikin zafin nama yace " suck me plz ...tayi shiru tare da tsura masa Shayayyun idanunta masu k'ara masa wutar sha'awarta tana dubansa cike da mamaki ,"kamar yasan abinda yasa take kallonsa ,yace "ki daina dogon tunanin muwaddat ,ni kaina ba yin kaina bane, hakan nan nake jin muguwar soyayyarki mai had'e da sha'awa ,idan kuma bazaki iya sucking dina ba ,kina iya tafiyarki kawai, saboda bazan takuraki ba ,amman ki duba halin Da zan shiga plz ..
Tana jin tamkar ta biye masa , amman wani bangaren na zuciyar na gargadinta da kada tasoma wannan kuskuren , dan haka ta d'auki gargadin zuciyarta da mahimmanci ,tasoma k'ok'arin zamewa daga jikinsa har ta zame duka, ta mike tsaye zuciyarta na dokawa tasoma d'aga kafafunta ta isa bakin kofa ta murd'a key ta d'aura hannunta Kan handle ,taji sautin muryarsa ahankali tamkar ta mashayi "shikenan muwaddat tafiya zakiyi ki barni cikin wannan halin ko ?
"Shikenan Babu komai ki tafi kawai, ya fad'i hk yana lumshe idanunsa.
gabadaya tausayinsa ya kamata da zata iya wallahi da tayi masa abinda ya bukata daga gareta , amman ina ba zata iya ba, domin yin hakan ma zai sake tabbatar masa da tana son shi kamar yadda yake hashashe ,kawai ta bud"e kofar ta fice daga d'akin da kyar ta dinga daga kafafunta har ta iso part din mumy da zuwa lokacin su eiman ne kawai zaune banda mumuy .
Tana shiga kai tsaye hanyar d'akinta ta nufa ta ajiye wayarta akan bed side tashiga bayi ,ta tsugunna da kyar da niyyar yin fitsari saboda mararta da taji ta rike mata gam tare da sukanta cak..cak..cak..!!! daman kuma mafi yawancin lokuta ta Kan ji ajikinta idan tana cikin matsananciyar sha'awa .
ahankali wasu ruwan sha'awa masu yauki yauki suka shiga tsiyaya daga kasanta ,jikinta a mace ta kai hannu ta d'auki wata farar roba ta tari ruwan zafi , sai dai tun tsugunnawarta, fitsarin yaki fitowa ,duk yadda tayi sai ma zirrrrrr ..zirrrrŕr da ta dinga jin a kasanta kamar ana cuking dinta da Allura, ahankali tashiga matse kasanta tana jin tamkar M.A ne ke Kan sarrafa gurin ,da kyar tasamu fitsari yasoma fitowa ,ta saki wata k'ara Mara sauti had'e da furta "wayyohlly Allah my Auwal ....Allah yasa karka kasheni... tana d'auke numfashi ..
"Allah karka sa soyyayar wannan bawan naka yayi tasiri acikin zuciyata," banason biye maka auwal .......
",wallahi banason ,ina jin tamkar ana zarar numfashina ne a duk sanda muka kebe da kai ,ta fad'i hakan tana tsarkake gabanta, wasu zafafan hawaye na biyo bisa kuncinta ..
kusan minti 20 tana bayi tana tsarki da ruwan zafi Wanda yasa taji kashi talatin da tara na sha'awarsa ta kau sannan ta Mike batare da maida pant dinta ba, ta koma d'aki tana sauke ajiyar hrt, ta zauna a gefen gado tana tunanin abubuwan dake faruwa atsakaninta dashi, Abu kamar wasa yake faruwa a tsakaninsu ,gashi yanzu yana neman zama babban al'amari ..
Shi kuwa tun bayan fitarta d'akin ya k'ara jin sauyi mai tsanani ajikinsa ,ahankali yake jin wani sabon feeling from know where na sake bijiro masa,Sam bai ta'ba jin sha'awa irin na yau ba ,yana da karfin sha'awa amman bai San abinda yasa baya katange kansa daga duk abinda zai tada masa sha'awarsa ba ,gashi yana k'ok'arin halaka kansa da kansa ,gabadaya dauriya ce take neman gagararsa sai kawai jikinsa ya fara rawa ,ya Mike da kyar yashiga bin bango har yashiga cikin d'akin inda jakar kayansa yake ya bud'e ya d'auki sirinji had'e da zukar ruwan allura yayi ma kansa,