Showing 147001 words to 150000 words out of 160337 words

Chapter 50 - MUWADDAT COMPLETE

13 Jul 2025

12425

har yace ya daina sonta cikinsa yake so  ,yadda take nuna rashin kulawarta akansa abun na damunsa matuka yana jin tamkar yayi kuka amman saboda tsabar miskilanci irin nasa ,ko a fuskarsa  baya nuna damuwarsa ,yayinda ummi gabadaya tagama  dagosa , ita kanta abun na bata mamaki saboda tsabar miskilancinsa bazaka ta'ba cewar shi yayi cikin ba ,kwata kwata baya shiga sabgar muwaddat yanzu ,sai dai idan yaga zata yi missbihave   akan cikinsa, yanzu ne hankalinsa zai tashi sannan zai nuna kulawarsa ,har ma yayi kasa da muryarsa yace  "ki dinga kula da kanki mana ,ya kike abu haka ,ko kin manta bake kad'ai bace banason kina careless da kanki irin haka fa.. ....

**********

Suna zaune a parlour' gabadaya ummi abi bunayya, muwaddat ta fito daga bedroom dinta sanye cikin shigarta ta koda yaushe wato bakar abaya da hijabi madadin ta yafa mayafinta kmr yadda tasa ba, sai dai  tunda cikin jikinta ya bayyana take jin kunyar sanya kayan da mayafi kayan datasa  , sai ta koma d'aura hijab akai Wanda hakan bai ragewa bunayya  komai daga cikin tarin kaunar dayake mata ba ,sai ma wani zallar soyayyarta dake dawainiyya dashi  tun da ta fito idanunsa ke kan cikinta ya kasa d'auke idanunsa, ita kuwa ko kallon inda yake bata yi ba, kai tsaye hanyar kitchen ta nufa tana tafiya a natse kmr batason taka kasa, shi kuwa ya cigaba da kallonta ,a koda yaushe ya d'aura idanunsa akanta har bai son d'auke su, komai nata na  burgeshi ,a duniya bai ga abinda zatayi da zai ji kaunarta ya bar gangar jikinsa ba ,barin ma halin yanzu da yasan tana d'auke da gudan jininsa, wani irin mahaukacin kaunarta ne ke sake ninkuwa acikin zuciyarsa dama gangar jikinsa ...

tana daf  da shiga kitchen suka ci karo da zahra yar binta mai aiki ruwan dake hannuta ya zube a kasan tayis ,garin muwaddat tayi baya, aiko sansi ya ja ta ,ta tafi suuuuuuuuuu zata fad'i wani irin k'ara ta saki mai razanarwa had'e da tsoro..

Shima bunayya Kara ya saki cikin wani irin zafin nama  ya ruga a guje tana jiran ta jita tayi zubewar 'yan bori a kasa  sai jinta yi ta fad'a jikin mutun "ke baki da hankali ne ?

"naga alamun fa bakisan ciwon kanki ba muwaddat, balle kinsa abinda kike yi , kina k'ok'arin yi  min ganganci fa saboda bakisan zafin abinda kike d'auke dashi ba, na rantse da Allah muwaddah kika min hasaran d'ana ko 'yata zanyi mummunar sa'ba miki acikin gidan nan ...

ahankali ya mike tsaye  tare daita ajikinsa ,yana lalla'bata, su ummi kam mutuwar zaune sukayi  suna kallon sarautar Allah.

Muwaddat na gama tsayuwa bisa kafafunta ta fixge a jikinsa, zuciyarta tmkr zata tarwatse ,tana jin kmr ta rufeshi da duka amman babu hali ,idan da halin yin haka ma zata iya ne ? ta tambayi kanta cike da sanyi jiki ta juya tana jan tsaki shi kuma yashiga kitchen din  "binta  .............."

  ya kwallawa binta mai aikin kira cikin zafin nama yana huci "wace .. wace  wannan dake shirin  min ganganci ?

" wallahi zan dagawa kowa hankali a gidan nan fa, idan ba'a yi hattara ba binta wacce jikinta ya d'auki rawa ta soma bashi hakuri "kayi hakuri ranka ya dadi  yarinta ce tazo kama mun aiki, ni kaina bansan yadda akayi ruwan ya zube a hannunta ba ,yanzu haka ka gani ga mopa na d'auko zan goge da kaina..

 "bai sake cewa komai ba ya juya ya bar parlour'n batare daya kalli inda iyayensa suke zaune  suna binsa da kallon  ba .

Bayan fitarsa ummi ta dubi abi shima daman kallonta yake yace "kina ganin ikon Allah ko?

"uhmm Kai dai bari lamarin bunayya ya daina bani mamaki ya dawo bani tsoro, yaro Sam bashi da kunya ,bai San ta ido ba  ,abubuwa yake tamkar bai San da zamanmu acikin gidan ba.

"A haka ma kenan da munyi ganganci hanashi aurenta  da me kike tunanin zai faru ?

"Uhmm abubuwa dayawa kam barin ni da nace sai   alameen, suka sa dariya "ai wannan   take taken nasa inda ta aure al'ameen din ma   ba zai barta tayi rayuwar aure mai dadi ba ...

"Oh Allah da  mu biyewa son zuciya da mun shiga uku ,gashi hausawa sunce son zuciya 'bacin zuciya, "da dai kin shiga ni dai ban da ni ,sai   dai nayo tsaliliyar amaryata , "Kai hubby  hannuwana duka a  sama ta daga hannunta "na daina musu shishigi wallahi ,na  cire hannuna acikin lamarinsu , Allah Allah ma nake  ta  haihuwa su tarkata su koma gidansu ..

Abi ya numfasa "nima tuni nasoma wannan tunanin akansu , InshaAllahu abinda za'ayi kenan kowa ya huta  ,saboda ni kaina al'amarin bunayya yasoma bani tsoro ,ahankali suka cigaba da tautauna yadda zasu tsara musu gidan da zasu zauna ,har kusan la'asar suna zaune ,abi ya tashi yace zashi masallaci ..

*********

tana kwance ruf da ciki a dakinta d'aure da towel fitowarta kenan daga bayi tayi shiru tana  tunani, on expecting taji saukar yatsan hannu tun daga tsakiyar kanta har zuwa bayan wuyanta wani irin zirrrrrr taji agabadaya ilahirin jikinta take zuciyarta ta bugu saboda ko bata juyo ba, tasan dan kasadar da zai aikata mata hk, karamin tsaki taja saboda tunowar datayi bata rufe kofar ba, ta yunkura zata mike yayi saurin kamota jikinsa ita kuma ta kama towel din dake daure ajikinta, jin tumin jikinta yasa take joystic dinsa ta mike tashiga har bawa ta juyo ahankali tana dubansa ,ya lumshe mata ido "tunanin me kikeyi?

"idan kina da damuwa ko wani guri ke miki ciwo ki fad'a dan banason rasa cikin jikinki kmr yadda zan rasaki yayi mata tambayar yana rungumeta ajikinsa shiru tayi batare da tace masa komai ,sai dai ar anta tace "ai kai ne damuwata muhammed auwal ina zaka daina damuna da batun cikin nan?

 "ni nafi cancatar ka damu dani ba wani cikinka ba..

ta yatsina fuska "me ye haka kuma nifa banason kebewa d kai ,dan Allah kabarni na rigada na cireka a duniyata kamar yadda ka cireni , ta yunkura zata tashi ya kamota ya zaunar daita "kinsan Allah karya ne kice kin cireni a duniyarki, wallahi idan aman alquarni zaki dinga min ba zan yarda saboda da son muhammed auwal ki rayu duk tsawon shekarun nan yadda nake ji jikina akanki kema nasan haka kike ji "ni dai dan girman allah koma meye ni dai ka bar rayuwata banason wata halaka da kai.... "

ta mike ta shige bayi da sauri tana k'ok'arin danno kofar, ya Kai hannunsa Yana  lumshe tsumammun idanunsa shi kad'ai yasan yadda yake ji alokacin , kusa Kai yayi cikin bayi . ......

mmn sudais

    MUWADDAT

     

             ~NA~

 *AYSHA  A BAGUDO*

     ~DEDICATED TO~  

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_

     _(UMMIN KADUNA )_

warning!!!

 don't read this novel  if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you   read it, is for   your own risk ......

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 43

.... Yana gama shiga bayin, ya janyota jikinsa ahankali ya manneta da kirjinsa, had'e da zagaye hannuwansa duka a kan cikinta , ahankali ya shiga shafa cikinta zuwa kasan mararta yana lumshe idanuwa  , cike da shaukinta ya soma tafiya daita acikin bayin ,bai tsaya a koina ba sai gaban madaidaicin marrow dake manne da bango banyin.

ya ja ya tsaya yana  mai d'aura habarsa bisa kafad'arta yana busa mata iskar bakinsa,tsura mata tsumammun idanunshi yayi, masu matukar tsuma zuciya da raunata gangar jiki  tare tada sha'awa,take tsoron yabayin yadda yake kallon nata ya mamaye zuciyata .

"Tasan babu abinda kallon nasa ke nufi sai tsagwaron sha'awa da bukatuwa ,wanda take Jin ita Kuma sam bazata bashi wannan damar matukar ba tarewa tayi a gidansa ba ,kafin wani lokaci tuni yasoma fiddata cikin haiyacinta dan salon wasanin da yake aika mata babu macen da za'a yi shi , sha'awarta bata motsa ba ,amman ta basar tayi tamkar batasa abinda hakan yake nufi ba ..

  muryarsa  a kasalance yace " Ina son abinda zaki haifa min muwa....." , kusan ma na matsu wallahi naga abinda zaki haifawa kaninki muhammed auwal.......

 Kana ya zarce da aikata mata da wasu zafafan  romancing din masu zautawa kad'an ya rage bata sake k'ara ba  ,sosai taji zuciyarta na bugawa a dalilin sha'awar dake bijiro mata ko ina ajikinta.....

"Shiru ne ya ratsa bathroom din , bai sake cewa  daita komai ba, kamar yadda itama bata yi yunkurin cewa dashi   komai ba ,illa wasaninsa masu rikitarwa da yake ta faman  aika mata yana rabata da kayan jikinta ...

Kafin tayi wani yunkuri , tuni ya gama burkice mata tun tana k'ok'arin hanashi har ta daina saboda jin dadin abinda yake mata ,tsayuwa ce ta gagare dan haka ya d'aukar   cak sai bedroom  bai direta a koina ba sai a tsakiyar gadonta ya kwantar daita , had'e da kwantowa jinta yayi mata runfa da fad'ad'd'en kirjinsa zuciyarsa na dokawa ,ahankali numfashinsa da nata ya shiga gauraya guri d'aya, tamkar wani kurmurci maciji, ahankali ya Kai bakinsa ya tsotse kan nipples dinta yana d'aura hannunsa daya ,kan d'ayan nipples dinta, yadda yake tsotsan nipples dinta daya haka yake  murza kan nipples dinta da yatsunsa biyu ,take hakan ya haddasa mata shiga wani yanayi mai wuyar misaltuwa, numfashi kawai take janyo ahankali tana fitarwa gabad'aya ,ta manta wai fushi take dashi a wannan lokacin .

 hannuwanta duka ta Kai ta  kamo fuskarsa dashi tana kallon cikin kwayar idanunsa da suka gama rikicewa tsabar jarabar dake cinsa,  lumshe tsumammun idanunsa yayi ,yana sake busa mata numfashinsa kafin daga bisani ya had'e bakinsu guri d'aya ya dinga tsotsa lip's dinta da harshenta had'e da hakoranta ,cikin wannan salon da yake mata har ya ratsa jikinta    batare da  San lokacin daya shigeta ba, illa wani sanyayyen dadi data ji ya ziyarceta gangar Jikinta  har cikin kwalkwaluwarta yana cerculating ..

Ahankali ya dinga binta batare daya danne mata ciki  ba ,tun tana jin dadi tazo tana jin zafin, abinda bata ta'ba experience dinsa ba kenan a tunda tashiga duniyar sex sai a wannan lokacin  ,duk yake hakarta bata nuna masa gajiyawarta ba saboda ganin yadda jikinsa ke sake 'bari  yana d'aukar rawa ,kusan awa daya bai da niyyar sauka akanta ,iya  d'auriya tana jin tayi ,

 Ahankali ta kamo lip's dinta na kasa ta d'an  ciza tana rutsa ido ,shi kuwa babu abinda yake sai   juyata yake  yadda ransa ke  so,  lokacin daya kusan  zubar da abinda ke mararsa ya soma shigarta da d'an karfi karfi ,ai zuwansa gurin yasa ta fara hawaye saboda azaba.. dan ji take kamar yana ta'bo abinda ke kwance  cikinta ne ..

Hannuwanta ta kai kirjinsa , tana yatsina fuska, shi kuwa aikin hakarta  kawai yake jikinsa na kad'uwa ahankali tace " bunayya cikina da bayana marata kamar zasu balle ,na..nagaji ...

 Ai bai sanda ya mike zunbur  daga samanta ba yana janyota jikinsa, ya rungumota tsam jikinsa yana  fidda numfashi yana shafa  bayanta cikin kad'uwa "sorry muwa na daina yanzu ya kike ji ?

 Tayi masa banza dan takaici dan tasan ya barta ne kawai saboda cikinsa dake jikinta ,sau nawa a can baya idan tace tagaji yake kin barinta ta huta sai durjeta son ranshi  ..

"Muje kiyi wanka kizo ki kwanta ki huta ,"ka tafi abunka kawai idan na gama hutawa zanyi da kaina ,dan tasan bak'aramin aikinsa bane a bayin ya canza salo ..

Bai takura mata ba ya sanya kayansa ya bar d'akin,

a daddafe  ya shiga bangarensa, toilet ya wuce Kai tsaye ya sakarwa kansa ruwa ya jima yana sakarwa jikinsa ruwa sannan ya fito ya bi lafiyar katifa yana kamkame jikinsa dan yayi sex din da yayi daita  tamkar tsokano kansa yayi  ....

***********

ummi tun da abun nan ya faru haka nan ta rage yin  wasu abubuwa game da rayuwarta da mijinta, domin ko sound dinsu ba'a ji idan suna tare da abi , hatta fanni soyayya da barkwanci duk sun daina matukar muwaddat ko bunnaya na gurin sa'bani da.

kullun garin allah ya waye  sai  bunayya ya kira yaya akram yaji yadda jikinsa yayi, yau dai tunda garin Allah ya waye yasa aka wanke masa motarsa da zumar zuwa duba lafiyar yaya akram saboda jiya sam bai ji dadin yadda sukayi waya dashi ba, muryarsa da kyar take fita, gashi haka nan yake jin gabansa na fad'uwa, zuciyarsa na tsinkewa gbdy ya rasa mai ke masa dadi, kawai ya d'aura abun akan halin dayake ciki ne ,bayan an gama wanke motarsa ya shiga ya bar gidan bai tsaya koina ba sai ilori.

 kai tsaye part din mumy ya nufa cike da matsanancin jin kunyarta, suka gaisa ko minti biyu cikakke bai yi ba, ya fito yayi bangaren yaya akram yana ganinsa ya sauke ajiyar zuciya saboda yadda yayi tunanin zai ganshi sai yaga akasin haka ,suka yiwa juna murmushi tare da rungume junansu sai dai har lokacin gabansa bai daina fad'uwa ba yaya akram yashiga shafa bayansa "kamar kasan ina cike da bukatar son ganinka domin tautauna abubuwa masu mahimmanci da suka danganci rayuwata  .

" Auwal rayuwa bata da tabbass ,gara dai na sake fad'a maka wasu  abubuwan da suka shafeni ,ya zaresa ajikinsa, suka zauna sukayi shiru suna kallon juna tamkar ranar suka soma ganin juna  "me ye shi abinda zamu tautauna yaya akram?

"dan Allah karagewa kanka wannan damuwar, wai ma mai zai hana mu sanarwa su dady, abinda bai faru ba, shi ake gudun fitowarsa ,wanda ya rigada ya faru Kuma  sai hakuri "

"nasani auwal yanzu haka polina ta haifi cikin jikinta  ta haifi namiji ka ganshi ya d'auko wayarsa ya shiga gallery domin fito masa da hotunan baby ,ya mika masa wayar .

"tunda bunayya  ya tsurawa screen din wayar ido ya kasa d'auke idanunshi , saboda kyawun yaron ya zarta tunaninsa, kama yake da Yaya akram sak  komai da komai,  sautin muryar yaya akram ne yasa shi d'auke idanunsa akan hoton "nima yanxu ina da burin sanar musu da komai kafin polina tazo dan ta damu matuka tana son zuwa a cikin  lokacin nan , yanzu yadda zan sanar musu kawai nake ji fargaba " bunayya yace "kana dani yaya akram  kake wani fargaba?

"kawai ka bari ni nasan yadda zanyi "yaya akram ya kamo hannuwansa cikin nasa "fad'a min yadda zaka yi?

"me zaka fad'a musu har da zasu fahimceka ?

"ka kwantar da hankalina bazan yi abinda nasan zan zubar maka da mutunci ba,a gurinsu dady, komai zai  tafi daidai yadda zamu samu nasara..

Kuma am very sure nasara ce zata biyo baya ,suka yi murmushi suna sake rungume juna, sannan suka cigaba da hirarsu har dare suna tare suna de'bewa juna damuwa, har suka samu natsuwar zuciyata.

 washegari  bunayya yaso koma  amman yaya akram ya sake rikesa,  atakaice sai da bunayya yayi kwana uku cikin ta uku da tsakar dare yaya akram ya farka da matsanancin ciwon kirji , tun yana iya d'aurewa har dai ya kai ga tashin  bunayya dake bacci.

ya tashi a matukar  firgice yana matsowa kusa dashi sosai "yaya akram meke damunka?

"Kirjiina da cikina  auwal.. ..

"Kirjiina da cikin  ke ciwo......

ya kasa karasawa illa rike daidai saitin zuciyarsa  da yayi  da iyakacin karfinsa  yana juya kai.

 hankalin bunayya ya tashi ,saboda yasan yadda azabar ciwon ciki  yake ko da bai san na kirji ba  ,cikin matsananci tashin hankalin yaje ya sanarwa su dady  suka nufi hospital dashi.

 a cikin mota kansa na kan cinyar bunayya, haka hannunsu na sarkafe cikin juna," yaya akram ya dinga motsa baki ala'mun yana son yin magana jikin  bunayya na rawa ya kai kunnensa daidai bakinsa "auwal ya'yana ..."

"ya'yana.... !!! auwal kar kabarsu suyi rayuwar maraici Ina sonsu auwal ka sosu tamkar ya'yanka  nasani Kai majibanci al'amarana ko bayan bana raye, Ina son  ya'ya na amman banajin zan rayu da su nayi nadamar abinda nayi ,na tuba ga Allah ,ya Allah na tuba  ka gafarta min. ....k'arasa maganar Yana salati mai had'e da azabar ciwo yana janyo numfashi da kyar while kwayar idanunsa na sake birkicewa  ..

 muryar bunayya na rawa yace "zan yi iya kokarina ....., zan dawo maka da farincikinka ,ba zaka mutu ba sai kayi rayuwa dasu, fad'a min full details dinsu zanje  har Spain  nazo maka dasu , hankalin iyayen ya sake tashi Sam basu fahimci manufar maganar bunayya saboda muryarsa suke iya ji sa'banin na yaya akram .

" sannu sannu  Yaya akram bazaka mutu yanzu ba ,hk bunayya yayita jera masa sannu hankalinsa na sake tashi saboda yadda idanunsa ya Kara  birkicewa, gabad'aya hankalin dady ya sake tashi ya rasa gane kan maganarsu dan dai baya iya jiyo abinda akram ke fad'i har lokacin sai amsar da bunayya ke bashi yake iya ji...

tun kafin su karaso hospital din  rai yayi halinsa amman maso rai wawa bunayya ya d'auka ciwon ne ya lafa, hakan yasa hankalinsa ya d'an kwanta sai dai gabansa bai bar fad'uwa ba , koda suka karasa hospital doctor na duba  yaya akram,ya tabbatar daya rasu dan  ya rufesa yasoma kokarin  fita.

da wani irin  kallo bunayya yabi shi dashi  sannan  ya maida kallonsa ga yaya akram dake kwance had'e da yaye zanin da likita ya rufeshi dashi ,ko likitan bai fad'a masa ba yasan rasuwa yayi, tunda shima likita ne ,kallon gawar yaya akram yake hankalinsa a tashe , fuskarsa sharr tamkar wanda bai rasu ba ahankali wani irin kunci ya shiga mamaye zuciyarsa "shikenan yaya akram dan'uwansa mai son shi da kaunarsa mai kokarin ganin farincikinsa ,ya mutu burinsa bai cika ba ..

 ya rasu ya barshi .....

maganganunsu na daren jiya kafin suyi bacci ya dinga dawo masa daman hirar karshe sukayi dashi ?

"a she da gawa yayita sharing secret dinsa bai sani ba?

"a she daman dan suyi sallama da shine ya takura kansa zuwa garesa?

"inna ilaihi wa inna ilaihi rajiun ya dinga furtawa yana sake maimaitawa, ya kamo gawar Yaya akram  jikinsa ya rungume sosai hawaye na wanke masa fuska, duk yadda yake jin tsoron gawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login