Showing 87001 words to 90000 words out of 160337 words
amman sai ji yayi tamkar ya sake tsokano kansa ne ,domin kwata kwata allurar bata yi wanu aiki ajikinsa ba ,maimakon yaji sha'awar tayi kasa sai ma k'aruwa datayi ,parlour'n ya sake dawowa ya kwanta a saman doguwar kujera ya dafe joystick dinsa da hannuwansa duka ..
can bangarenta muwaddat itama kusan i tana cikin irin halin da bunayya ya tsinci kansa ne, kwanciya tayi lamo akan gado, amman ta dinga jin kamar ana tsinkaranta ,duk inda ta motsa wutar sha'awarsa ke sake ruruwa yana bin jinin jikina ,ta lumshe idanunta tana hango abubuwan da suka faru tun daga lambu har zuwa d'akin yaya akram ,wani irin feelings ne na tashi hankali ya dinga tsikaranta,idanunta har sun canja launi ,da kyar take fidda numfashi, bacci take son tayi ta karfin tsiya saboda runtse idanunta da tayi da karfin gaske amman baccin yaki zuwa ,sai juyi take akan makeken gadonta, babu tunanin da batayi ba ,akan lamarinta da bunayya tana jin kamar ta koma d'akin yaya akram ta sameshi , ko ta daina jin abinda take ji ajikinta akansa ,har garin Allah ya waye bata samu damar runtsawa ba ,sannan ita bata shirya kayanta ba sai mammatse kafafunta take tana fitar da numfashin wahala .
Washegari tana durowa daga saman gadonta ,kai tsaye bayi tashiga ,domin tsarkake kasanta da ruwan, dan gurin kaca kaca ya jike da ruwan sha'awa, wanka take amman still sha'awa na sake bijiro mata, abu fa ya fara damunta ,barin idan ta tuna da furucin bunayya "idan ban tsoma joystick dina acikin kasanki ba kamar bazan samu biyan bukata ba .....
wannan kalmar tayi mugun tasiri acikin kwalkwaluwarta da gangar jikinta ,domin jinsa take yana yawo a jini da barngonta, tunda take jin sha' awa ajikinta bata ta'ba jin irin na wannan lokacin ba ,gabadaya tarasa gane me kasanta yake nufi da kyar tasamu tayi wanka ta fito d'aure da towel ,zani ta d'aura ta d'auki hijab har kasa ta tada sallah bayan ta idar ta Mike ta kwanta lamo akan gado bacci take ji amman jarabar sha'awa ta hanata ,ko cikakken minti Goma batayi da kwanciyar ba wayarta ta d'auki karar ta janyo wayar dake ajiye akan bedside tana dubawa, number da taga yana yawo akan screen din wayar ne yasa ta Mike zaune ta zauna ta jingina bayanta ta zabga tagumi .
sai da yayi kira kusan goma ajire sannan ta d'auki wayar ta manna a kunnenta.."hello ....yana jinta yayi shiru yana busa mata iskar bakinsa Wanda yasa gabadaya tsigar jikinta mikewa "hello.....ta sake maimaitawa cikin sanyayyiyar muryata mai matukar sanyi da kashe jikin duk Wanda ya saurara.
"muwaddat dina.....ya fad'i muryarsa a kasalance ,sai data lumshe idanunta sannan ta amsa da "yes Auwal "
"kin shiryawa tafiyarmu a yau kuwa ?
Ajiye zuciya ta sauke sannan tace "shi nake k'okarin yi yanzu "okay "plz ki shirya komai naki saboda da wuri nake son mu bar garin nan"
"shikenan I will try" "muwaddat ya sake kiran sunanta "na'am kanina ....
Yayi saurin runtse idanunsa saboda d'acin kalmar ,ya tsani tana kiransa kaninta din nan ,duk lokacin data kirasa da hakan ji yake tamkar tana banzatar da burinsa ne akanta ..
Ahankali muryarsa ta fito "muwaddat ki daina ce min kaninki banaso , ko babu komai ni nmj ne ,dole ina sama dake ki shirya da wuri plz yana gama fad'ar haka ya katse kiran ...
Ta yunkura taje ta kulle kofar ta zare key ta dawo tayi kwanciyarta, ahankali bacci ya dinga fixgarta ta karfin tsiya ,har shabiyu bata tashi ba tana bacci mumy ta aiko faiza ,tayi sallama har sau uku shiru kakeji ,ta koma can mumy ta sake aikota atakaice tazo bakin kofar d'akin yafi sau biyar amman bata tashi ba ,har mumy ta gaji tazo da kanta tayi bugun duniya amman shiru ta leka ta windows ta hangota kwance flat tayi ruf da ciki bata motsi nan tsoro ya kama mumy ta juya ta koma parlour'n da sauri tana kira sunan dady dake breakfast, "alhj yarinyar nan fa bata motsi adaidai lokacin da bunayya ya sanyo kai cikin parlour'n "bangane hausarki ba ,bata motsi ko bata tashi a bacci ba ?
"Bazan gane ko bacci ne ko akasin ha.... ..
ai bunayya bai tsaya jin sauran magana ba ya nufi hanyar d'akin jikinsa har rawa yake ya shiga kiran sunanta ya buga d'akin sai lokacin ta motsa amman bata amsa ba ,yacigaba da kiran sunanta da kyar ta Mike tazo ta bud'e masa kofa yashiga ta koma ta kwanta dady da mumuy suka shigo har ala'meen yaran gidan suka tsaya mumy ta k'arasa gareta "ke make damunki daman baki da lafiya ne ?
"Lafiyata lau mumy bacci ne kawai tayi maganar cikin muryar mai cike da bacci .
Mumy ta sauke ajiyar zuciya, dady ya dube mumy sannan yace "har kin tada mana hankali amman ki daina kulle kofa irin hk ,gara kibarta a bud'e ,ba yau zaku tafi ba ?
"Yau ne dady"alameen najin haka gabansa ya buga yashiga fad'uwa sam bai ji zancen tafiyarta ba gashi yaso bayyana mata sirrin dake ransa , dady yace "to maza ki tashi kiyi wanka ki shirya kar lokaci ya wuce " dady bacci nake ji abar tafiyar nan zuwa gobe kawai "wannan kuma tsakaninki ne da iyayenki babu ruwanmu sai ki kira su a waya ki sanar musu , ya juya ya fice, mumy tace "ki tashi ki shirya, wannan mugun son jikin naki ke had'ani dake wallahi ,ace tun jiya kinsa da maganar tafiyarku, amman ki zauna ko shiryawa bakiyi ba.
Muwaddat tayi shiru taki cewa komai , illa runtse idanunta da tayi had'e da kamkame jikinta guri daya dan ita kad'ai tasan abinda take ji ,mumy ta juya ta fita daga d'akin tana cewa "ki tashi shabiyu har ta wuce karki sa uwarki ta nemi ganin laifina .
Bayan mumy ta fita daga ala'meen har bunayya suka tsura mata ido suna kallonta , kowanensu da abinda zuciyarsa ke sakawa akanta ,yayinda ala'meen ke jiran bunayya ya fita ya bar d'akin , Haka shima bunayya abinda yake jira kenan ala'meen ya fita ya basu guri ,tsawon minti goma ala'meen ne yayi karfin halin fita daga d'akin zuciyarsa tamkar zata tarwatse amman yayi imani muwaddat bazata bar gidan batare daya sanar mata da abinda ke binne acikin zuciyarsa ba.
Yana fita bunayya ya ja tsaki tare da buga kofar da karfi ya sanya key ya dawo ya haye saman gadon ya tarairaiyota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam ya shiga kissing lips dinta.
Bugun kofar da Auwal yayi da karfi yasa ala'meen ya tsaya jimmm yana tunanin abinda yasa bunayya bayason ganinsa kusa da muwaddat ,ya lura ko magana ta fatar Baki bayason ta hadasu Wanda bai San ma'anar hakan ba "to ko shima sonta yake kmr yadda yake zargi?
yayi kansa tambayar yana sake d'aga kafafunsa "ina.... mai muwaddat zatayi da d'an karamin yaro irinsa ?
"Me zai yi mata yaushe ma aka haifisa da zaiyi soyayya da babbar yarinya kamar muwaddat ?
shi yasan ba zata ta'ba yarda ta yi soyayya da kaninta ba, da wannan maganar ya haye samansa.
"Muwaddat. ..sai da yayi mata kira sau uku tana lafe ajikinsa tana jinsa bata amsa ba ,saboda yadda ya kira sunanta din yayi mugu mugun kashe mata sansar jiki hakan yasa ta kasa amsawa sakamakon muryarsa Dan wani yrrrrrrrrrr ta dinga ji ya sake kiranta ,yadda yaki kiran sunanta da sanyi muryarsa ke motsa mata tarin sha'awarsa, dan take taji tsigar jikinta gabadaya sun tashi shi, jin shirun yayi yawa yasa ya zare hijab din dake sanye da jikinta a zatonsa ko baccin ya sake d'aukar ta ne ,tayi saurin kare kirjinta ganin haka yasa gabansa faduwa daga ita sai zani shima duk ya bar Rabin jikinta Dan a zahirance yake hango santala santalar cinyoyinta masu fitar da wani haske na musamman. "daman idonki biyu to yanzu za'ayi da tafiyar gashi na rigada nasanarwa ummi yanzu zamu taso ?
"Ka kirata kace gobe dan Allah wallahi bacci nake ji ,jiya sam ban samu na runtsa ba ..
Ya matso kusa daita sosai tamkar zai shige jikinta har suna iya jiyo numfashi juna "me ya hanaki bacci ?
Wani zirrrrrrrrrrrr taji saboda kusancinsu ta dan d'ago kanta "bani hijab dina plz "ya girgiza mata kai "ki Mike zaune nayita kallonki haka kinji muwaddat din Auwal nafi son ganinki murararki ..
Ta yatsina fuska "matsalata da kai kenan sakin layi "sonki ne ya jawo haka, ke kinsa koni waye bai sai na fad'a ba yanzu dai zan baki awa daya ki runtsa sauran baccin kya yi a mota aranta tace" idan ka barni ba... ya sake matsota "kina magana ne ?
"Da sauri tace a'a "okay to dan Allah bari na d'an sha nononanki wallahi nima jiya banyi bacci yadda naga dare haka naga Rana nasan kema abinda ya hanani bacci shi ya hanaki ..
"Dan girman Allah ka barta na Dan runtsa wai me yasa kacika jaraba ne ?
"Ba laifina bane haka Allah yagadamar halittata yasoma k'ok'arin juyowa daita "ki barni Kan nonon kawai zan tsotsa na barki kiyi barcinki ........
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......wannan shine.
WATTPAD @HAUESH
*wannan labarin na kudi ne, ga masu ra'ayin karantawa zasu biya 300 ta wannan account number din 2175076611 aishat abdullahi zenith bank, sai a turawa wannan number 08032384602 alert domin tabbatarwa, ga masu bukatar turo kati ,zasu turo kati mtn ta wannan number 08059623096,masu fitar min da novel kuma sun san abinda suka aikata,duk wanda yayi da kyau zai gani*
bismillahirrahmanirrahim
page 25
....gabad'aya ya juyo daita suna fuskatar juna,kana ahankali ya d'agota sama ya tura kafarsa daya ta karkashinta sai ga kirjinta yayi sama ,brest dinta dake cikin bra suka sake tsayawa cak, yana kallon saman brest dinta azahirance cikin wani irin shauki "
ita kuwa take jikinta ya d'auki rawa tasoma k'ok'arin kamkame jikinta muryarta a sanyaye tace "wai me ye haka ne bunayya?
" bafa na son wulakanci, bacci fa na gaya maka zanyi kafin biyu tayi "
muryarsa a kasalance yace "kiyi baccinki mana ko na hanaki yi ne ?
Ya kai bakinsa saman brest dinta yana shinshinawa yana lumshe ido "
" wani irin zirrrrrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta had'e da furta kalmar "wayyohlly Allah ......"
"dan girman allah ka barni banason irin abinda kake min fa "
"uhmmm ?
"ai bance dole ki so ba , kawai kiyi baccinki, ni kuma ki barni nayi abinda nake so ..ya fad'i yana sake ban k'aro kirjinta ya d'aura harshensa yana lasar kan nipples dinta dake cikin bra ......
take jikinta ya sake d'aukar kyarma duk yadda taso tayi bacci hakan ya gagara saboda tsananin takurar da yayi mata ,tsawon awa d'aya yana zaune makale daita ajikinsa yana zukar kan nipples dinta ta cikin bra.....
jikinta ya mutu murus tarasa in da zata tsoma ranta ..wani irin mahaukacin feeling's ne ke sake kawowa jikinta ziyara, sun dad'e haka suna shakar numfashin juna sannan ya busa mata iskar bakinsa yace "plz my baby karki barni... duk abinda kike so zan miki koda kuwa rayuwata kike bukata....
"ni dai burina ki barni na rayu dake ..tayi shiru ta kasa furta komai dan bazata iya mgn ba, "plz baby kice min wani abu mana ...
nan ma shiru tayi tare da lumshe fararen idanunta tana sauke numfashi tamkar mai cutar asma..
aiko shirunta ya bashi damar cigaba da jagwalgwala mata jiki son ranshi har sai daya gaji dan kansa sannan ya barta, tare da barin d'akin.
yana fita ta sauke naunayen ajiyar zuciya ta sake runtse idanunta sosai ,zuciyarta na beating da karfi..
Tayi shiru lamo akan gadon tana tunanin, a wasu lokutan har tsoro yake bata idan yana yin wasu abubuwan tamkar ba d'an shekara ashirin da biyu ba...
abubuwansa basu da bambanci dana manya maza masu isa da izza, haka tayi ta tunanin tana juyi, gashi baccin data so yi yaki d'aukarta ,sai juyi kawai take akan gado idanunta a runtse, idan ka kalleta zaka d'auka bacci take amman ita kad'ai tasan halin datake ciki ...
tashi tayi zumbur ta Mike zaune tana k'ok'arin saukowa saboda ta qagara yin bacci, ta sauko ta janyo akwatin kayanta ta'ajiye ta fito daga d'akin tana kiran faiza ..
Tana k'arasowa parlour'n ta iske babu kowa sai ala'meen shi kad'ai zaune ya d'an d'ago ya dubeta , ita kuma sai ta waske tana Sosa tsakiyar kanta bata yi masa magana ba, ta juya zata koma.
"muwaddat ......ya kira sunanta muryarsa a sanyaye ta tsaya had'e da juyowa ta zuba masa fararen idanunta "faiza kike nema ?
Ta d'aga masa kai kawai ",zo ki zauna yanzu zata dawo na nasata aiki d'akina ita da eiman ..
"no zan koma d'aki akwai abinda zanyi ,yayi shiru har ta juya yaga kamar zaiyi wasa da damarsa ,dan hk yayi saurin dakatar daita "muwaddat ta sake tsaya akagare tana yatsina fuska ,batare da ta juyowa.
"dake fa nake magana "ai kunne ke jin magana yaya ala'meen ka fad'i maganarka ina jinka, amman dan Allah ka hanzarta gsky, dan sauri nake " okay zo ki zauna nima bazan 'bata miki lokaci ba ,tunda nasan yau zaki wuce .
"akwai magana mai mahimmanci da zan fad'a miki "Kamar karta dawo sai taga rashin dacewar haka ,ko babu jininta ne yaya al'ameen dan haka ta dawo ta samu guri can nesa dashi ta zauna "bai yi magana ba, ya taso daga inda yake zaune "bari ni na taso saboda mahimmanci maganar bata bukatar nisancinta dake ..
ya zauna Kan abun kujera yana kallonta "tayi masa banza saboda gabad'aya zuciyarta ta gama bata abinda zai fad'a, jira dai kawai take ya amaryar da abinda ke ransa .
Shiru ya ziyarci parlour'n na wasu mintuna sannan yasoma magana " muwaddat akwai abinda nake son sanar dake wanda, ni kaina nake shakkar furta shi, saboda tsoron amsar da zan samu daga gareki, "ta d'ago ahankali ta dubeshi sannan ta kawar da kanta tana cewa "wace magana kenan ?
"yayi shiru yana nazarin fitowar maganar can dai yayi kundinbala yace '"a zahirin gaskiya tunda kika zo gidan nan na d'aura idanuna akanki naji na kamu da matsanancin soyayyarki ..
bata yi mamakin jin furucinsa ba saboda ta jima tana zargin hakan acikin zuciyarta, amman duk da haka sai data sake d'agowa ta dubeshi kad'an, ta d'auke kanta tana yatsina fuska "zan so na samu matsayi acikin zuciyarki ko yaya ne ,sannan banason ki duba alakarmu idan har ban yi miki ba babu damuwa kina iya sanar min sai na hakura nayi miki fatan alkairi ,amman idan kika amince dani zanji dadi sosai haka ma kowa zaiji dadi barin inna taji labari sai tafi kowa yin murna tare da alfahari da aurenmu...
yaja numfashi yana tsaigaita zancesa yana dubanta ,yaji mai zata ce, amman tayi shr taki yin magana .
",kin yi shiru muwaddat wallahi bazan takuraki ba duk da yadda nake sonki tamkar rayuwata ,dan Allah ki bud'e baki ki fad'a min matsayina kina sona zaki aureni ?
Ta sake d'agowa ahankali tana dubansa still batace komai ba..."zaki aureni ..?
Tayi saurin maida kanta ta sunkuyar azahirin gsky bataji zata iya sonshi daidai da cikin cokali , haka zalika bazata iya kallon tsabar idanunsa tace bata son shi ba ...
Ahankali ala'meen ya d'ago kanta ya zuba idanunsa cikin kwayar idanunta "muwaddat karki damu idan har banyi miki ba ki sanar min plz koda zanji babu dadi araina amman shirun nan naki na bugar min da zuciya, nima ba laifina bane haka na tsinci zuciyata wallahi da kace zuciyata tayi shawara dani da bata kamu da matsanancin kaunarki ba ,ta lumshe idanunta sannan ta cire hannunsa ta Mike tsaye da niyyar wucewa yayi saurin riko tafin hannunta cikin nasa yana murzawa yana kallon kwayar idanunta, ta fixge hannunta da karfi tana masa wani irin kallo..
"karki min haka Muwaddat karki tafi ki barni cikin wannanb halin, ina bukatarki ina son na mallakeki amatsayin matata uwar ya'yana, plz kice min wani abu ya Mike tsaye a gabanta.. take kirjinta ya buga ,bazata iya fad'a masa karya ba ,sannan bazata iya kallon idanunsa tace masa bata son shi ba "kalli cikin idanuna ki fad'a min abinda kika gani ta d'ago ahankali tana kallon cikin kwayar idanunsa sannan ta yatsina fuska ",ni.. ni banga komai ba.
ya sake riko hannuta sosai ta yadda bazata iya kwatar kanta ba, yace "karya ne muwaddat ki duba sosai babu komai cikinsu face soyayyarki maganarsa ta bata dariya aiko tayi murmushin adaidai lokacin bunayya yasanyo kai cikin parlour'n yayi arba da mugun abu...
wani irin bugawa zuciyarsa tayi har sai daya dafe daidai saitin zuciyarsa da hannunsa daya ..
Ya tsaya cak daga inda yake yana kallonsu gbdy ya kasa d'aga koda motsac d'an yatsansa ne ,ala'meen da muwaddat," to me hakan yake nufi soyayya ko me ?
Ya tambayi kansa kirjinsa