Showing 27001 words to 30000 words out of 61552 words
Tana fita da ahlan tafara cin Karo shima suna 'yar wasa dashi bayan ya bud'e mata office din adnan.
Bayan tagama aekinta. Takoma office nata ta zauna
8:30 ya shigo wuceta yayi yana waya.ahlan na rik'e da briefcase nàshi
Shareshi tàyi itama
Yasamu bak'i dayawa ranan kuma kowanne sai yabada izini.ta waya
Yau he sounds so different ba màsifa wani zuciyan yace to ina ruwanki
*_3hours later_*
Ganin bai buk'aci coffee ba yàu yasa tace bari tàshiga taduba (yau 'yan bak'in halin basa kusa Lol)
_shikam a zahirin gaskiya yau bayason ganinta coz the more yana ganinta the more takesashi tunani he hates her_
A HanKali ta tura k'ofan shikuma yazo fita buguwa sukayi suuu takalminta yàd'ibeta zatafadi yayi saurin rik'ota....
~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:26 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
---------------------------
7⃣1⃣----->7⃣2⃣
D'aukanta yayi cak ya ya nufi wani rumfan dake kusa da gun.
Ajiyeta a k'asa yayi yasa hannunshi ya tari ruwa ya shafa mata a fuska.ajiyan zuciya a sauk'e.
Hamdala yayi ganin ta fara motsi ahankali ta bud'e idanunta ta sauk'e akansa sai yanzu tadawo hayyacinta.
Mik'ewa tayi ta tana kallonshi shima Ita yake kallo ahankali yace mata sannu.
Dafa hannunta tayi a k'asa da zummar mik'ewa da Sauri tace wash hannun ya rik'e da sauri ya riketa ya ta da ita.
Hijabinta ya Mik'a mata tasa tace masa " thank you.
Kai kurum ya d'aga mata zata wuce kenan ya jawo hannunta kallonshi ta tsaya yi a hankali kamar mai ciwon baki yace" _can't you see its raining_
Batace komaiba takoma ta tsaya suna satan kallon juna aranta tanacewa" ashe wani sa'i'lin yana da kirki...to mehma yakeyi anan wannan time d'in...wata zuciyan tace destiny takawoshi don ya taimakeki.
Shima aransa yamacewa ashe bakowani lokaci bane takeda rashin kunya.
Caraf idanunsu ya hadu tasakar mishi murmushi da mamakinta ya mayar mata baki da hanci da ido tasake tana kallonshi a Lokaci d'aya ya kauda Kai ya d'aure fuska.
Bangaren su aalia kuwa bayan ta fito babu adnan ameer yace " yace yana zuwa kusan minti goma shiru Ameer ya K'ira phone nashi ashe ya bari a mota shiru shiru ba shi har aka ruwa ya fara sauk'owa har hankalinsu ya fara tashi kan jira suketayi.
Agida ma hankalinsu affia ya tashi yaci ace adeena ta dawo amma har lokacin shiru.
*_ADNAN ADEENA_* kuwa bayan ruwan ya lafa tace zata tafi yace" OK muje na rakaki ..... haka suke tafiya babu Wanda ya kula wani har suka isa gate d'in gidan.
Da mamaki yake kallon gidan don baitab'a tunanin hakaba gidan mansion ne babba...to mehsa take Neman kud'i? Kuma ae jikinta bai nuna wahalaba..to meh dalilinta na Neman kud'i?
Muryarta ne yadawo dashi tace" thanks for the help...
K'aran gate sukaji affia ce tafito Dan zuwa neman adeena.
Cak ta tsaya tana kallonsu nan tamaida kanta gun adeena tace" ina kika tsaya duk kin tayar mana da hankali...gashi ruwa ya dakeki bayan kina saurin kamuwa da Mura....
Adeena tace" *jiji* matsala akasamu _he was the one that save me_
Affia takuma kallonshi zatayi magana yace" bye
Binsa sukayi da kallo daidai lokacin Ameer da aayan suka iso gun da mamaki suke kallon juna tun bama Ameer da mama kin ganin affia ya cikasa.
Itama affia da mamaki take kallonshi yace" wow ikon Allah.
Aayan yasakarwa adeena murmushi yace" frendy nice to meet you again.
Tace" same... Yadubi affia da Ameer
Yace" I think wannan kallon yanuna kunsan juna awani gu?
Ameer yace" _yeah she iz affia...we met at the hospital twice she's ma friend ...and gashi coincidentally_ munsake had'uwa.
Affia tace" haka Allah yake ikonsa..
dariya aayan yayi yace" eyya itace dama dasauri ameer yai masa wani kallo
Nan hira ta b'arki tsakani.bayan sun warware dilemma dinsu adeena duk ta k'ago ga kanya da hannunta dake mata ciwo
Aayan yace" sister din adeena Frnd ce dama.
Adeena tace" as you can see aayan Frnd duka sukayi dariya banda adnan daya koma gefe yana kallonsu da mamaki da haushi da takaici sun cikashi bama kaman yadda yakejin Hashim aayan da adeena yadda suke sakar wa juna murmushi nan yaji ya harzuk'a yaja wata doguwar tsaki duka suka juyo suna kallonshi...
Ameer yace " _where were you Broz we've been searching for you everywhere...or by the way_ meh katsaya yi.
Yace" _I don't have time for your questions_ kaikuma yadubi aayan yace in kun gama kusameni acan
Aayan murmushi yayi yace " innak'i fa...tukunnama what happen to your shirt?.
Baikulashiba ya wuce
Duka suka exchanging contact suka musu sallama adnan kam yariga yayi gaba rai a b'aci.
Adeena da mamaki take kallonsa yananan kamar wahainiya affia tace" dama shine boss naki
Tace" yeah
Affia tace" Allah ya kyauta...kamar yau he iz not what he use to be...
Adeena tàce" Ashe somtimes Yamasaki tausayi _hez not that arrogant..can you imagine *Jiji* he risk his life just to save me_
Affia tace" ae sai ki godemasa da wañiñe wannan abubuwan dakika masa basai yakulàkiba.. _Thanks to him he brought you back safe_
Adeena tace " _let's get in my Head is arching_
Affia tace "kinga abunda nake guduko gason wasa da ruwà ga saurin ciwo.
muje naga hannun
Tura baki tayi suka shige.
suma ta b'angarensu adnan ya dake yacewa aalia zamewa yayi Lol...duka sukasa dariya shikuma yawani sha kunu Ameer da aayan sai dariya suke ciki ciki sunbata labarin haduwarsu da affia da adeena Amisha wai sai ankoma taga Frnd dinta Ameer yace baza'a koman ba.
Adnan yawani dake don haushi yagama cikashi
Azeema batawani sa bakiba tunda taji lbrn adeena kwata kwata haushi take bata tunda adnan yadawo safe su suka sani.
*_Monday_*
*_7:00am_*
Yakamata kihak'ura na yau kawai tunda zazzab'in baisakekiba cewar buaji
Adeena dake d'aukar jaka tace" yayi sauk'i ina shiga jama'a zai ware
Affia dake shirin zuwa makaranta tace" jiwani shirme...nafasanki ciwonki baida dad'i kihak'ura kawai.
Adeena tana murmushi tace" _*app cinta mat karoo jiji* (do not worry sis) am gonna be alright... Trust me_
Affia tace shikenan Allah yasa.
Buaji tai musu addu'a suka fice.
*_7:30am_*
Lokacin ta shiga dukda tànajin mugun zazzab'i da ciwon kai daurewa kawai takeyi don gudun wulak'ancin *Mr arrogant* da bazata zoba.
Batajimaba shima ya iso wuceta yayi baitankab itama ta shareshi
Kusañ mint 50 yayi k'iranta.
~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:26 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
----------------------------
7⃣3⃣----->7⃣4⃣
Ahankali ta tura k'ofan wata tagani a zaune gabansa mamaki taji dan batasan lokacin da ta shigo ba.
D'agowa tayi suka had'a ido sai zabga mata harara take.
Adeena bata kulata ba dan yau bata cikin mood d'in Rikici....adnan ne yace" gatanan she can assist you.
Azeema ta tab'e baki tace " haba choco dubeta wannan meh zatamun....meh tasani ina kace shez not a graduate how can she.....
Enough ya katseta yadubi adeena dake tsaye don jiri takeji ahlan ya k'ira within 1mnt ya iso tareda asma da aena kowacce sai rawar kai take tana karkad'a ido adeena abun dariyama yaso bata shiko ko kallo basu isheshiba Azeema hankalinta nakan waya.
Yace" hea idan phone kikazo dannawa zaki iya tafiya inkin gama sai kidawo.
Marairaicewa tayi tace " sorry.
Tsaki yaja tareda bankamata harara yace ga wadannan no complaints you can go.
Yadubi ahlan yace take her to her office....and kuma inkina buk'a tan abu ko food kowasu necessary abbuwa you can call her ya nuna adeena da hannu....yana kaiwa nan yacewa adeena you stay....Ku kuma out of my office.
Azeema tatura baki tasab'i jakarta tayi wace sukabi bayanta adeena tarakasu da ido.
Maida kallonta tayi kansa taga ita yake kallo _shikansa baisan mehsa yake ta tsayaba ko dan yaga yau ta canza ne_
Tace " gani.
Baikulataba yacigaba da aekin da yake a laptop ga jirin dake damunta idonta har yakawo Ruwa.
Aekin yake but hankalinsa na kanta he don't know why baison tabar gun.
Yace" coffee
Zuwa tayi ta had a mishi mistakenly mug d'in yafadi ya b'ata mishi takalmi zare idanu tafara har taso tabashi dariya ya dake.
Towel tasamu ta goge mai daga yadda take abubuwa duk jikinsa Yayi sanyi dagani she's not ok.
*_15 mnts later_*
Hawayene ke zuba a idonta ya d'ago yana kallonta karo na farko databashi tausayi yace" zaki iya tafiya.
Wani mugun haushine yacikata amma wannan yasan kan mugunta Jan k'afafuwanta tafara don yayi mugun tsami amma saidai meh.
Dafa bango tafara kammar Zata kife tayi saurin barin office din.
Da idanu ya rakata amma yarinyannan tanada Taurin kai she's in pain amma tak'i magana oh yau d'in kawai salon iskancin natane ya tashi.
Tab'e baki yayi ya cigaba da aeki but duk abanza yakasa komai sai tunanin dashi karan kansa bai saniba.
Komawa office dinta tayi tazauna kanta na mugun sarawa tlpn din gabantane yayi k'ara duk atunaninta adnan ne har ta had'e rai yanzu wani muguntan zai mata amma sai taga akasin hakan.
Azeema ce tayi k'iranta yau itakam taga ta kanta.
Mik'ewa tayi tanabin bango ta isa.
Tsaye tasamu Asma da aena dagani jawabi suke bata na k'arya da gaskiya.
Azeema tahad'e rai _she promised to make her life miserable... She want her out of her way_ don maganganun su Asma sunyi tasiri agunta.
Tsaye tayi kowa ya ganta lokacin yasan ba k'alau takeba idanunta sunyi jaa ga fuskarta ya sauya kamanni.
Azeema ta yamutsa fuska tace " hea _grumpy_ ba tsayuwa na k'iraki kimunba paper ta wurga mata tace " inasonsu cikin minti talatin... D'agawa tayi tana k'are masa kallo... Store ta turata ta know zata fara dubo files dinnan.
Maganan Azeema ce takatseta _what the hell are you are you still waiting for_
Ahan Kali ta juya Asma da aena sunata dariya ciki ciki coz hak'arsu ta cimma Ruwa sunaso su sama Azeema k'iyayyar adeena.
Tana tafiya tana ganin dishi dishi haka har ta isa tafara abunda aka sata gaba d'aya batajin dad'i.
Tana tsakiyar aeki taji k'arar rufewar k'ofa kafun ta k'arisa ansa key anyi locking.
Buga k'ofar take iya k'arfinta amma abanza.
Tunani tafara wa zaimata haka meh tamasa hawayene suka shiga zubo mata dan yadda take jin jikinta bazata iya komaiba tanemi gu tazauna tana hawaye.
Hankalinsa yakasa kwanciya mehke damunta?
Mehsa yau take very silent?
K'iranta yasoma yi shikansa
Baisan daliliba.
Kusan sau uku ya K'ira bata d'aukaba har ransa yasoma b'aci a zuciye yabuga tlpn d'in.
Saikuma yafara jin haushin kanshi mehsa yawani damu da ita tsaki yaja yacigaba da abunda yake.
*_2hours later..._*
Tun tana hawaye har tadaina idanun sunyi jaa bakinta ya bushe ga wani k'shin ruwan datake ji ga jiri tazama abun tausayi.
Ta b'angaren Azeema kuwa dataji shiru batadamu ba don kawai tasata wahala ne.
Asma da aena kuwa jin dad'i suke. Yau saita gwammace agun zata kwana saitasan da batayi dasuba.
*_Adnan_*
Acikin awanninnan ya Kira kusan sau 15 ba'a d'agaba rai a b'ace ya mik'e _ba abunda zaisata ganinta kawai yakesonyi yaga lafiyanta yanaganin zubda girmane yaje office d'inta but yanzu yasamu hujjar zuwa mata da masifa_
Yana zuwà yaga wayam kasa komai yayi ya tsaya a gun kadde ta tafi baataimasa sallamaba inko hakane sai yaji dalili.
Har zai juya yaji k'aran cellphone nata ahankali ya k'arisa gun da mamaki ga jakanta da komai nata hakan ya tabbatar masa dà babu inda taje _toh amma inata shiga?_
Tambayàr dà yayi wa kañsa kenan cinkaro sukayi da ahlan da mamaki yakallesa yace" ina yarinyannan?
Ahlan yad'anyi Jim kad'an yace " kamar d'ago I saw her heading towards store room.
Store room adnan ya màimata da mamaki yace" Meg tajeyi?
Ahlan yace" _I don't really know but I think its Miss azeema...._
Bai k'arisa ba adnan yabar gun ahlan yabi bayañshi office d'in Azeema yànufa _but to his surprise_ bakowà a gun.
Wanine yazo wucewa daidai adnan yafito bayan ya gaishesà yacemasa aetafita tareda assistance nata biyu.
_toh iña adeena?_
Tambayar dayayi azuci kenan baisan yafito filiba
yaron yace" _I think I saw her going up there_...kuma inata arean nan danaga sauk'owanta.
Haurawa adnan yayi sunje kofar tak'i budewa kuma babu key hankalin adnan yafara tashi dak'yar suka samu suka bud'e door d'in.
Yacewa ahlan yaje ya kira mai gyara yana juyàwa shikuma yanasa kai
Hangota yayi duk'unkune a k'asa tanà yawar sanyi dasauri yasake k'ofan yarufu kirif yà k'arisa gun.
D'agota yayi ya mañnata da jikinshi takasa furta komai sai hawaye dake zuba ga b'arin datakeyi sa Hannu yayi yayi akan ta yaji zafi sosae.
~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:26 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
____________________________
7⃣5⃣----->7⃣6⃣
D'agata yayi cak ya d'aurata kan wani dan kamar resting chair...k'ofa ya nufa domin bud'ewa amma saidai meh k'ofar tak'i budewa yayi yayi ya kasa.
Aljihunsa ya laluma don ciro wayarsa amma babu yatuna yabarta office dafe kai yayi yarasa abun yi gashi ko ya buga ba Wanda zai Jishi.
Tausayinta na yakamashi daga gani tanajin jiki ga gun Sanyi yayi yawa k'arisa wa yayi gun yacire rigar samansa ya lullub'a mata kanta ya tab'a zafi kamar garwashi.
Dabarace tafad'o masa ya ciro hanky a aljihunsa yanufi water dispensary ya jik'o yazo ya d'aura mata a kai ahankali ta lumshe ido.
Kallonta yakeyi ahankali tabud'e idonta ta d'aura akanshi _they took a few minutes staring at each other passionately..._ ita tafara sauk'ar da nata kauda kai yayi ya had'e rai
Moments d'insu duka suka fara runaway tanashi b'angaren tunowa yayi da cin mutuncin dataimasa yake all his life baya barin defeat inwani ya mishi sai ya rama _buh to his surprise whenever he intend to do something bad to her_ kasawa yake.
Sunyi Shiru na d'an wani lokaci kowa da abunda yake sak'awa a nata b'angaren haushine ya cikata what have she done to deserve all this...waye zai mata haka? Mik'ewa tayi taje ta rakub'e gu d'aya tana kallonshi na tsawon lokaci ashe hez not that bad she couldn't take her eyes off him...his golden eyes, reddish lips pointed nose kai everything about him is perfect d'an guntun murmishi tayi ashedài Mr arrogant iz handsome da Sauri takauda tuna in Rana kwab'an kanta d'ago kai yayi karaf idanunsu ya had'u harara ya zabga mata
Yace" _hea stop giving me that look coz I hate it..._
Sada kanta tayi k'asa kallontay yakeyi kamar shi needs something caraf tad'ago suka had'a ido.
A hankali kamar mai koyan magana fuska a tamke yace" _guess you're not a sorceress or rather a witch....if you need something just open your filthy mouth and ask not by staring at me with those eyes of yours kamar na mage_
Kallonshi tayi a fakaice she wonder why yanzu anytime she wants to be cruel she finds something strange in him....she can't bear to look him into the eye and act anything silly....
Dukda maganarsa ta b'ata mata rai amma takasa komai.
Ba k'aramin mamaki yajiba da bata amsamaiba buh yasa hakan a rashin lafiyar datake.
*_30mnts later... ._*
Hold-up ne yarik'e ahlan yasan boss nashi yananan jiranshi gaba d'aya yarasa tayi.
Sunanan inda suke tana azaune tahad'a kaida gwiwa kwata kwata batajin dad'i.
Shima kasa jure tsayuwan yayi yazauna opposite da ita yayi irin zamanta.
Kallo tabishi dashi itakanta batasan mehsa she couldn't take her eyes off him....
Shikuma gaba d'aya ransa ya dad'a b'aci sai duba agogo yake idonsa harya kad'a.
Yafi tausamata amma saboda taurin kai da tsaurin ra'ayi irin na adnan ko kallon inda take bayayi though kowani motives nata yana lura Tananan mak'ale a k'wak'walwanshi.
D'agowa yayi eyes balls nasu yashiga na juna minutes suka d'auka suna kallon juna da sauri tasauk'e nata ta runtse ido _what's wrong with me?_
Tambayar da batada amsa
Mik'ewa yayi ya isa gun k'ofan duk dabarunsa ya naushin k'ofan yayi _damn it_ kasa mistakenly hannunsa ya buge auushhh ya rik'e hannun.
Da sauri adeena ta isa gunshi ta rik'o hannun a rikice what...what happen to the