Showing 45001 words to 48000 words out of 61552 words

Chapter 16 - ADNAN-ADEENA

CHN   

30 Oct 2025

5389

kowa a sitting room wucewa room nasu tayi sanda tagama dirkar kukanta har idanunta sukayi luhu luhu..taga batada mai lallashi yasata share hawayenta... shikenan fa wata k'ila bazata sake ganinshiba....
harbayan magrib sannan affia tadawo all exhausted dan aranar ne suka gama exams nasu ,daga ganin adeena kasan ba lafiyaba tambayarta tahauyi bayan sunyi sallah...bata b'oye mata komaiba illa sonda takemasa, babu abunda affia ta iya cewa illa Allah Yasa hakan shi yafi alkhairi.

Buaji ce ta shigo d'akin don jin maiyafaru, basu B'oye m
mata komaiba ta jinjina lamarin sannan ta goyi bayan adeena...ammar kuwa yasha tsinuwa
Buaji tace" Kin sauk'e nauyin dake kanki tunda kin fad'a masa idan yayi tunani yayi bincike shikenan Allah ya kyauta
Hawaye ya gangaro wa adeena tace " buaji gani nake kaman komai laifinane da tunfarko bakina bai ja minba....hankalina bazai tab'a kwanciya ba sai aalia tafita daga hannun azzaluminnan
Buaji tace " bakida laifi adeena komai muk'addarine addu'armu shine Allah sa karsu zargeki suyi bincike su Gano komai
Hakadai buaji tayita bata baki amma cikin zuciyan ta adnan take tunawa ga wani sonsa dake dad'a fizganta hakadai ba um ba umm um
Buaji tace," kushirya kayanku we're leaving to kumo gobe insha Allah momman ku tace grandparents naku nason ganinku kuma it's urgent amma ita bata k'asar...
Affia tace " Ohh momma d'azu munyi waya bata sanar daniba.
Hakadai suka ta tattaunawa akan maganan banda adeena datayi zugum tana binsu da idanu
Iya abu aranar dama tawuce k'auye gun jikarta data haihu

affiace tasamu k'arfin gwiwan had'amusu kaya itakuwa adeena wani zazzab'ine ya lullub'eta ta rufa da bargo tana hawaye
Tun affia na bata hak'uri tagaji ta daina ita bata ga dalilin kukan ba bata tab'a ganin affia cikin yanayinnan ba.



*_Attahir's mansion_*


Tunbayan komawar adnan jiki duk a sanyaye yarasa meke masa dad'i rabuwarsu baimasa dad'iba
Bayan fitowarsa daga wanka yazauna bakin gado tareda ciro box d'in d'azu tasa abun yayi agaba yana kallo ahankali yace kamar tana gabansa








*~jidas luv~*😘
[4/1, 10:28 PM] β€ͺ+234 902 380 8773‬: πŸ‚πŸ‚
ADNAN~-~ADEENA
πŸ‚πŸ‚

_______________________
------>9⃣6⃣





K'ok'ari take tafisge kanta ta kasa ,tana ta ihu tana neman taimako amma ammar Ya rik'eta tsam yak'i sakinta, sai janta yake.
kamar daga sama ya hangota tana mik'a mishi hannu alamar ya taimaketa, amma kafun ya k'arisa gun Ammar Ya turata wani makeken rami.
Da mugun gudu ya k'arisa bakin ramin yanamai k'iran sunanta, baikula ammar dake dariyar shak'iyanci da mugunta ba...
Da sauri ya k'arisa gun ramin yana k'iran sunanta tareda lek'awa, ganinta yayi alamar ta tarik'e wani reshen bishiya, hannu ya mik'a mata amma ina hannun yak'i kaiwa, dak'yar sanda yasa Rabin jikinsa a ramin sannan ya iya rik'o hannunta.
murmushi wanda bata tab'a yiwa wani Mahaluk'i ba tai masa,
Already ashe an caka mata wuk'a jinin daya gani a d'ayan hannunta da tarik'e cikin.
Lumshe idanu tafara ahankali...cikin masifar tashin hankali yake cewa" _PLEASE_ don't do this adeena...you've to fight,i need you...you can't just go and leave me all by myself...i just can't leave without you... Please don't g..o hannunta da tatafara zarewa cikin nashi shi ya tabbatar masa da dagasken tafiya zatayi jikinsa na b'ari yace" you can't do this please don't...bata iya bud'e bakiba illa hawaye datake had'e da murmushi
Ahaka har tagama janye hannunta daga nashi yana no Adeena noo
ina harta fad'a cikin wannan bak'in ramin
Ihu yasa yana no adeena! Noooo...
Zumb'ur yatashi daga Mafarkin dayayi yana salati.
Kusan minti biyar tsakani kana yadawo daidai
What's happening? Ya tambayi kansa amma baida amsa dafe kai Yayi har alokacin jikinsa na b'ari duba agogo Ya yayi yaga 2:23am mik'ewa yayi ya d'auro alwala Ya Yafara sallah yana addu'ar kar mafarkinsu yakasance gaskiya.
Inhakane wani abu nashirin faruwa da adeena amma kuma yaga ammar a dream nashi....something is fishy inko hakane that means adeena was telling the truth kuma ammar is planning something evil against her...noo! I can't let anything happen to her....yakamata yayi bincike sosae akan komai.
To meh ke shirin samun adeena? Baida amsa mehsa kuma ya damu sosae? Kuma harda cewa kar ta tafi tabarshi, kuma harda kalmar dabai tab'a fad'awa wani Mahaluk' ba a rayuwarshi wato _PLEASE_
meh hakan yake nufi ? Wani zuciyan yajefo masa shak'uwa girgiza kai yayi aa'a that isn't Possible...haka yayita tunane tunane bai runtsa ba sai dab asuba sannan bacci yasaceshi..


Ranar dayaje ATC bai iya aekata komaiba sai tunani, tunzuwansa dayayi tozali da chair nata,sai yake ganin kamar tanai masa gizo,runtsa idanunsa yayi Kana yashige office nasa.
Koda yashiga ahlan ne yakawo komai baifahimci komai dayake cewa ba yace masa ya fita...Azeema na shigowa yace mata ta fita baison magana a lokacin cikeda mamakinsa tafice,shidayake bawa aekinsa muhimmanci yau kuma akasin haka...batayi mamakin rashin ganin
adeena coz dama Tasan komai na iya faruwa Idan yajuye.
Ahlan kuwa daya ga rabin abun baiji dad'iba
Kwata kwata dan tad'auki adeena tamkar 'yar uwarsa tajini.
Aranar dai Adnan wuni yayi cikin tashin hankali da mugun kewar adeena dan sai gizo take masa, wani Sa'in cikin maseefan, wani Sa'in kuma cikin sanyinta....ko laptop ne gabansa hotontane ke masa gizo Jan screen d''in
Da azahar yabar ATC sanadiyar wani ciwon kai dayakeji.
Da isansa gida bayan yayi all necessary things daya kamata yayi aalia tashigo room Ι—in Ι—auke da lunch nasa kallo Ι—aya tamasa tagane yana cikin damuwa
Zama tayi agefensa bayan ta ajiye tadibesa tace" whats wrong choote ?
Ƙkallonta yayi a tsanake kana yace " kuch nahi
Kalli tuhuma yamasa yaushe kafara b'oyemun damuwan ka
D'an sake fuska yayi yana k'ok'arin b'oye damuwansa yace " nothing that much *diii* stress ne kurum na office yana bani ciwon kai ( this was the first time da Adnan yayi k'arya in the whole of his life)
Nodding kai Aalia tayi tace '" Allah yamana jagora dear .
Zatafara serving nasa yace " nop diidi am OK..
'yar hararan wasa tasakar masa tace " I guess you aren't serious?
Yace " I'm dii
Kallonsa take not believing what he was saying
Seriously Tace " what's wrong with you choote? You've not been eating tun jiya
D'an murmushi yayi kid'an " why worrying yourself d...
Why shouldn't I haa? Why are you starving yourself...?
D'an murmishin Sa yayi yace " you should atleast let me finish dii...naci abinci on my way back
Staring at him still not believing what he was telling her tace " a ina?
Restro yabata amsa a takaice.

Tasan sarai he was kidding her...among all people wai adnan ne zaici abinci a restro ama Gombe for that matter...that isn't possible

Tura baki tayi tace " I know if only deena is here she would have force you eat something....
Tunda ta ambaci adeena yaji zuciyarsa ta buga yakasa cewa komai
Aalia ta katsesa " yauwa choote I've been willing to ask you this since...what's wrong with Deena's phone I've been trying through her line but ain't going tun jiya...hope all is well ?
Ji yayi tamkar sauk'ar aradu maganarta
Shiru yayi not hoping to say anything if only tasan yafita damuwa da hakan tabata ce masa komaiba
Takuma cewa " am talking to you !
Had'e rai yayi yace" How would I know dii
Tace " kajimun ain't you always together ?
Shiru yayi still yama mik'e zaibar gun dan tafama masa tabon dake ransa
Tace " don't tell me something happened between you two...

Nan ma shiru yamata not willing to say anything
Ranta a d'an b'ace tace " you know I won't take it if you did bad to her
Ganin zata ga no shi kuma da nacin tambayan ta zaisa tagano wani abu...kuma he promised himself not to say anything to her about the matter unless yagano gaskiya
Matsowa yayi tareda kamo hannunta yai mata murmushin miskilancin daya saba yace " trust me dii nothing happen...your deena is quite alright ...amma bansan maiyasamu phone nataba .
Ajiyan zuciya ta sauk'e tace "Ohoo gobe ka tambayeta

Yayi k'ok'arin kawar da maganan wajen cewa "ehmm dii tell me more about your fiance
Murmushi tayi sosae tace "kaida bakaso ana maganan kaine yau kakemun
Baison yawan magana kawai yace "it's OK if you don't want to .
Zama tayi tafara basa labarin " shima d'an kumo ne his father was the former COF kuma he's the only son of his
parents,he studied in Brazil kuma he's a business man, su settlers ne na Abuja but grandparents nashi nanan kuma anan yake aeki....
Jinjina kai yayi
Full name nashi fa?
Ammar aliko tabashi amsa .
Dan karta fahimci wani abu yace " eyya... Wish y'all the very best diidi
Ameen tace tareda mutsininsa a kumatu
ehm bhaaii you haven't tell me about your girlfriend kuma kaji abunda paapa yace .

Unbelievably yace " what heck girlfriend are you talking about dii?
Tace "ofcouse wacce kakeso
Juya baya yayi yace "Allah Ya kiyayemun
Dariya tayi sosae tace " one day one time you'd be the one telling me about your crush

Baison yawan magana kurum yayi shiru
dama tasan bazaice komiba
Kad'an tazuba abincin tareda jayo hannunshi ta zaunar dashi zaiyi magana tacusa masa pancake a baki tana dariya
Dan dole yake taunawa yana kallonta gani yake kamar t-lady d'insa ke masa dariya dan kallon aalia yake yana ganin kamar adeena
Tunawa yayi dan abubuwan dasuka faru a tsakninsu baisan lokacin daya cinyeba

aalia ko sai dariya take masa , bayan tabar d'akin ring din nan ya d'auko yana kallo he can't believe wai shi yau idan bada tunanin adeena ba bazai iya bacci ba
Affan ne ya gamu da aaalia on his way to Adnan's room har sunacin gware auush sukace atare
Passionately affan ke kallonta yadda take raki akan d'an bugewan datayi
Ba k'aramin burgesa kominta keyi ba , da sauri Ya kawar da thoughts dinsa
Yace " sorry diidis
dariya yabata danshi kwata kwata bai iya cewa diidi bay kallonta yaketa yi yagane meh takewa dariya
Runtse ido yayi yace " adnan was back ko?
Tace yeah wannan k'anin naka sai kai he refused to tell me what anything
Murmushi yayi "Adnan kenan lemme go check
Da sauri yabar gun dan kawar da abunda ke ranshi wanda baya fatan yakasance haka
Batareda tunanin sauyawanshiba aalia tabar gun.






*~jidas luv~*😘
[4/1, 10:28 PM] β€ͺ+234 902 380 8773‬: πŸ‚πŸ‚
ADNAN~-~ADEENA
πŸ‚πŸ‚


_______________________
----->9⃣8⃣





"Ya kayi shiru" muryar adnan ta katsesa
Kallonsa yayi cikin rashin fahimta "I don't really get what you're saying"
Bayani adnan yamasa dalla dalla harda kuwa abunda ya had'asu da adeena
Affan ya lumfasa "that's complicated"
"Not really" cewar adnan
"Nariga nasan komai gameda shi, matsalan *diidi* ne, bansan ta ina zanfara fahimtar da itaba kuma bama lallaene ta yardaba dukafa saura 1week auren , she will be hurt
"But the truth matters the most" affan yakatsesa "halinda zatashiga bazai zma da matala ba abunda ya dace shine kub'utar da ita data hannun ammar ,aalia na sonshi sosai amma ya zama lallai tasani coz yin hakan shine kwanciyar hankalin kowa ,idan akwai evidence a hannu do not hesitate to tell her"
"Rugujewar farin cikin dii tamkar rasa nawa ne... Bansonta cikin matsala... Idan taji wannan mganan she'd be mad at everyone, nafi kowa saninta, kanta zata hukunta" yayi maganan sounding worried
"Shawara ta rage naka adnan... Kayi tunani kan maganan ka sosae kasan hankali ba mai d'auka ba , yakamata kasanar da ita tun wuri kafun lokaci ya k'ure"
Adnan shiru yayi fan tunani, if only adeena nanan datasan ydda zatayi ta ceci aalia,wani mugun haushin kansa yayi treda wani mugun sonta dake shigansa gakuma wani gefe yana tausayin kansa na halin daya shiga saboda ita
Affan yalura sarai da halin daya shiga amma saiya sharesa dan yasan lokacinsa ne shima yad'and'ana halin dawasu mata ke shiga sabodashi dakuma abubuwan dasuka faru tsakanin shi da adeena.
Harsuka Iso gida baidaina tunaninta ba .
Direct room nasa ya quce kansa duk yad'au zafi.
Ahanya sukaci karo da amisha tana waya da adeena .tanaganin adnan gabanta
Tace" aww sorry adama I'll get back to you later kafun ta hanging .
Muzurai tafara shikuwa baiko kulataba ya wuce
Sannu da zuwa taiwa affan kafun yagaisa dasauran 'yan gidan.

Bayan an having dinner da daddare kowa ana falo ana planning events daza'ayi banda adnan da har lokacin bai fitoba ,babu wanda yadamu coz daman yasaba,affan ma dan Dole yake zaune yanbin aalia da ido cike da tausayita aranshi.
Azeema kuwa duk tafara karaya dan wulak'an cin adnan ya fara wuce tunaninta. paapa da new momma zasu dawo ranar litinin.
Wayar aalia tayi ringing murmushi tayi ta d'aga tace" kin kyauta ae yamuku kyau dukanku...tunda kuka gama exams bangankiba kuma bkuzoba as you guys promise...affia kuwa saidai naji suna waya da ameer.
Dagacan adeena tayi dariya tace"Allah sarki my diidi shekaran jiya ne rabuwanmu fa kuma ae d'azu munyi magana da twinny nace tagaisheki....
"Banfa huceba nidai kawai naganku gobe, kuma kun dawo kenan sai bayan biki saidai su granny suyi hak'ur" ta k'arishe maganan cikin dariya
Itama adeena dariya tayi " shikenan Allah y kaimu goben amma ina ya adnan bainan "
Harga allah aalia taji wani iri dukda har yau din adeena tak'i fad'amata abunda ya had'asu da adnan buh still batason k'iyayyansu dukda ta fuakanci halin da adnan yake ciki gameda adeena tayi shiru da bakinta tafiso shiya fad'a.. Dama d'an Adam haka yake baka tashi sanin muhimmancin abu saiya barka kuma dama wad'anda basu yarda da so ba yatashi rik'esu bai musu da sauk'i..
" are you still upsate " ta katse mata tunani
Murmushi tayi tace "why should I ?...yanzu dai kizo adnan bai zama"
A d'an shagwab'e adeena tace
"Promise me diidi kan bazamu had'uba"
"Yeah I promise! So don't let me down "
Murmushi tayi tace "I won't dii....sai munzo agaida sauran 'yan gida akuma shafamun kan 'yar tsohuwata"
Sunyi sallama kana sukayi hanging off


Bayan gama wyansu adeena rik'e da phone d'in a hannu abun duniya ya isheta
Itakad'ai tasan abunda takeji ....yakamata tayi wani Abu wajen ceton aalia koda kuwan hakn shine yankewar zumuncinsu ...tahak'ura da adnan koda kuwa sonsa zai kasheta she admitted that she had lost him forever... Kuka tasa as usual
Affia da dawowanta kenan a school ta girgiza kai dan abun adeena yafara wuce gona da iri, tun tana lallashi harta daina ,da da yarda zata iya kawowa k'anwarta farin ciki da tayi amma babu hali .


Haka ranar suka kwana ...b'angaren adnan he needs adeena badly yazama dole ya nemeta coz itace matsalarshi koda kuwa hakan zubewan girmanshine but he can't take it anymore ...he wants his baby Barbie back for now and forever... Window ya dawo ya tsaya yana kallon wata da taurari yadda suka haska ko ina ko ina adeena tashiga he is willing to find her no matter what it takes
D'an murmushi yayi ya kalli ring d'inta dake k'aramin yatsansa yace " where are you my cherry... Where have you been all this while... D'an fad'ad'a murmushinsa yayi kamar tana ganinsa "your Mr arrogant needs you badly.. He wants you back"
Kissing d'in ring din yana mai cigaba da kallon stars din yana murmushi .


At thesame time adeena tana tsaye ta window idanunta bisa moon and stars hawaye na ambaliya
"I know kamanta dani bayan kabarni da tunaninka.. Nasan kamun nisa na har abada ...yanzukm I promise to

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login