Showing 36001 words to 39000 words out of 61552 words

Chapter 13 - ADNAN-ADEENA

CHN   

30 Oct 2025

5390

K'ok'arin sauk'owa take ta kasa ta goge salati tasa ta runtse ido.

Cikin a zama adnan ya k'arisa ta fado hannunshi kamar 'yar baby.
Daidai lokacin aka kunna gen kallon fuskarta yake ta runtsa ido eyelashes d'inta nata blinking.

AhanKali ta fara bud'e idanuwanta don jin an rik'eta four eyes sukayi dashi yana kallonta kuma har lokacin tana rik'e a hannunshi.
Kallon kallo suka tsaya yiwa juna sunkai minti uku a haka ita tafara dawowa hankalinta jin motsin mutum yasashi saurin sauk'eta saura k'iris ta zame yasake rik'o hannunta.
Aalia ce ta k'ariso tadubeshi da mamaki
tace " *chotee* yaushe kadawo?

Yace" just now,I came to look for you anan...am worried dakikacemun I should come back soon, I thought something bad happened to you coz you sounds so worried over the phone,
Murmushi tayi tace" not at all…i want you to get ready coz zaka rakani wani gu.da outfit zakagani akan bed

Jinjina kai kawai yayi yamaida dubanshi kan adeena dake kallonsu cike da sha'awa kana yayi peaking d'in aalia a goshi yafice.
Da murmushi aalia tabishi sannan tamaida kallonta kan adeena
tace" Ameer yaje d'auko affia buaji tasamu 'yar zama granny ta tura mata baaba abu zata zauna daku.
So sai angama komae.


Murmushi adeena tayi kana tayi godiya.
Aalia tace" NP karkisake godiya ae Munzama 'yan uwa.
sosae taji dad'in karamcin 'yan gidan.




_7:30pm_




Amisha ce ke kwalliya agaban mirror adeena kuwa nakan sallaya idar da sallanta kenan.

Bayan tagama kwalliyanta tasaka wani dinner gown peach da head milk.
Bayan adeena tayi wanka Same kayan da suka siya jiyane ta d'auko matsawa adeena tayi sai tasa.

Toilet tashiga tasako wow amisha ta exclaiming dinner gown ne black and white ya mugun amsar fatarta.
zaunar da ita tayi gaban mirror tahau mata heavy makeup
Tayi mugun kyau ita kanta amisha ta raina kanta, ta gyara mata hair style ta fito da wani ta gaba ta d'aurmata head fari da heel strappy stiletto sandal fari
Amisha sai admiring d'inta takeyi.
Tace" wow! You are looking gorgeous
Adeena tace" ke kumaa breathtakingly
Dariya sukayi duka kafun Amisha tafara d'aukansu selfie



Adnan bayan komawarsa d'aki kota kayan baiyiba bayan yayi wanka d'aure da towel ya zube kan gado tunanin adeena kawai yakeyi dukda yana k'ok'arin kawarwa amma ya kasa tsaki yayi yamik'e bayan yayi sallan isha yadubi kayan da aalia ta ajiyemai.

Ina kuma dii zataje da sai na mata rakiya.
Wata suit ne white and black tab'e baki yayi hatta takalmi da agogo.


Bayan yasane yazauna bakin gado yana danna phone.
Aaliace tashigo itama
[4/1, 10:27 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂


____________________________
----->8⃣8⃣





Zuwa tayi tazauna na gefensa hankalinsa naga waya d'agowa yayi ya kalleta tana sanye da gown red tayi makeup tayi kyau
tace " wow *choote* _you're looking awesome_
D'an murmushin ya sake mata yace" _you're also looking awing._
Tace" taso mu... Yaji k'arar sms sak'o yake karantawa take annurin fuskarshi ya b'ace.
Da mamaki aalia ke kallonsa tana mamakin meh ya b'ata masa rai leka wayar tayi taga meh yake karantawa wani number ne ya turo masa sak'o na wishing happy birthday.
Waye ya b'ata musu shirinsu?

Cool music ne me tashi mik'ewa yayi yaje kusa da window ko abunda yake zargine.

D'ago curtain yayi yana kallon k'asa sakewa yayi yajuyo ya dubi aalia dake tsaye tana kallonshi.
Idonshi har ya kad'a yayi jaa.


Matsowa kusa da ita yayi suna kallon juna ransa a b'ace
Yace " *voh kya hai didii*?(what's That) _ya pointing window_
Shiru tayi tana kallonshi

Yace" _how could you do that *diii*? you knew that was what I hate in my life…i always hate to see this day_
Tace" *choote*... _You've to come back to your senses and accept faith please_
Yace" *bass* (stop) _with teary voice_ ya cigaba _why can't you understand_ *diii*


Tace" abunda yariga ya wuce ya wuce *it mein kitna samay aur lagenge?* (how long will it take you) _to realise the fact that_ k'addarace and maa is gone... *pichhale chheh mahine se* ( for the past six month) _i've been waiting for this day just to make this happen.... cheer up and move on…everyone is happy to celebrate this day with you…let bygone be bygone_

Cikin b'acin rai yace" nasan k'addarace but *mujhe lot lagee* (am hurt) _why can't you understand_ *mujhe voh naheen caahie* (I don't want that)
Cikin d'aga murya yace" *yeh meraa zindagi hai*(this is my life) _so I've to decide and make my decisions._

Hawaye aalia tafara rai a b'ace tana tafa hannu
tace" _wow adnan attahir wow…so you're raising your voice at me._ tasahare hawaye cikin b'acin rai tacigaba" jl always want the best for you_ baka ganewa... *dhanya vaad* (thank you) _am done...the ball is in your court...decide your life._


Tana kaiwa nan yajuya da mamakinta dukansu suna tsaye except mamy da Granny (hayaniya sukaji suka taho) wucesu tayi kuka yaci k'arfinta da sauri adeena tabi bayanta

Ameer cikin fad'a yace " _is that her reward haa?_...
Binbayanta yayi.
Aayan yace" ka kyauta adnan …thanks.
Shima bin bayansu yayi tareda amisha affia Azeema ahlan aka bar affan.



K'arisawa cikin d'akin yayi ya rik'o hannun adnan ya
dashi. Bin bayan su nayi dan bazanga kayan haushiba.


Sunyi jugum duka falo sai ga affan ya sauk'o shima ranshi a b'ace.
Aalia tace " _let him be …he Don't wanna listen to anyone_

Granny tace" d'an k'asaran yaro tundashi bai yadda da k'addaraba Ku k'yaleshi


Adeena ce tamik'e tayi hanyar d'akin duka suka bita da kallo Azeema tahad'e rai
tace" kusa Kai baiji maganan kowaba _why Will he listen to her_.

Aayan ne yawatsa mata wani kàllo wani gefe na zuciyanshi yana jin kishin adeena musammañ kusañcinta da adnan wani gefe yanajin haushin kalaman Azeema.


Affan daya bita da ido yana mamakin k'arfin halinta gà mama kin Kama màsa da wata takeyi musamman ma affia amma yarasa a ina.


Aalia tace" _I trust her… I know she can_



Adeena kuwa with full confidence da rashin tsoro ta nufi d'akin adnan kai tsaye ta murd'a k'ofan.






_lol …cant Wait na kwaso muku abunda zai faru shin what will happen between ADNAN~-~ADEENA_








~*jidas Luv*~😘
[4/1, 10:27 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂




____________________________
----->8⃣9⃣






Yana tsaye a jikin window yana kallon cikin garden d'in da aka decorating yajuyawa k'ofar dakin baya.

yanajin an bud'e kofa baijoyowa baikuma yi maganaba sannan baidamu da Wanda yashijoba.
K'ariso tayi cikin d'akin batareda ta k'arisa inda yakeba tafara magana

Tace" am sorry to say but abunda kayi baka kyautaba...yaka...
Yace " and who gave you the right to come and talk to me in this manner...ya katseta.

Tace" basaikasamu amsaba but inaso kasan you hurt everyone,you don't care about people's feelings kanka kawai kasani ka hurting sistern ka wacce _she can sacrifice anything and everything for your happiness…can't you at least make her happy for once_... _she was happy d'azu zata baka surprise but at last you open a can of worms to her….what type of brother are you haa?_


Tunda tafara magana yake nazarin kalamanta babu Wanda ya fuskanci halinda yake ciki ranar haihuwa ranar murna ga kowa but shi nashi na bak'in cikine,ranar da mahaifiyarsa tatafi ta barshi lokacin dayafi buk'atanta shikad'ai yasan abunda yakeji

Bata damu da abunda zaiceba tacigaba
Did you think kaikadaine acikin wannan halin ta girgiza kai *nahi* idan kadubi rayuwar wasu compare to naka daka godewa allah.
_"I knw sometimes things can be out of control but at least you can learn some skills that will help you to regain this control whenever you lose it. Even though_ bansan the real abunda ya faruba but I can sense that wani nakane yabarka da har hakan really hurts you to the extend da bakaso katunashi but abunda nakeso kasani ba'a fushi da k'addaran ubangiji, _though you can't control those bullies but you can control towards them_ wajen yadda da k'addara dakuma addu'a
" _Whenever a painful event happens to you in life promise yourself that you won't allow it to bother you and you will find yourself feeling better._

Tacigaba" you've to accept the fact that duk abunda yafaru k'addarace,bakai kad'ai ka tsinci kanka a wannan halin ba....kagodewa Allah dayayi Ka haka kuma ya k'addara maka hakan...

Cikin zafin nama yajuyo batareda ya kalletaba cikin husky voice yace" why can't you understand my pains haa? Am going through so much,mehsa zaku takuramun if you were in my shoe you could have done thesame...
Hawaye tafara
Tace" kagode wa Allah dayayika haka, kanada wadata wasu sun rasa mahaifiya agarin haihuwarsu, wasu sun tafi sun barsu lokacin dasukafi buk'atansu,wasu kuwa ga iyayen amma basuda yadda zasuyi yakamata....


Shut up! Yaceda ita
Cikin tsawa yace mata
" who gave you the guts to stand before me with those filthy mouth of yours blabbering ? Tell me what's your own a rayuwata.

Itama cikin masifa tace" coz I want you to know wasu sunyi experiencing fiye da naka amma suncigaba da walwala kuma sun d'auka amatsayin k'addaransu kaimehsa bazakayiba haa?..

Yace" you've no idea yadda sukeji so just shut up and stay within your limits...
Tace" I don't care...you hurt your sister and you don't even bother da halinda takeciki all you know shine kanka she is there crying for you,dying to make you happy but you dont care...you've no idea how you hurt her feelings...

Feelings! Feelings!! feelings!!! Ya katseta cikin tsawan dabaimasan ya iyaba
" If you've that feelings dakinsan halinda mutane irina suke ciki...i was hurt meh naki dani haa ?

Cikin fad'an itama tace" coz I experienced it…am also going through thesame pain... Alokacin kuka yaci k'arfinta

A karo nafarko ya d'ago yadubeta dukda halin dasuke ciki bai hanashi ganin kyun datayi ba kallonta yatsayi tareda wani mugun tausayinta.

D'agowa tayi da jajayen idonta tadubeshi cikin sanyin murya tace" I've no one apart from my aunt and sister but kai kanada family mahaifiyarka ce kawai babu,kowa nakusa dakai..tanuna kanta tacigaba
" our father left us and we are separated from our mother....kuma muna rayuwa,my helpless aunt tana gida batada lafiya her husband betrayed her took away all her inheritance kuma mun d'auki hakan a k'addararmu then why not kaibaza ka manta da komaiba?...
" _the sadness in your heart is yesterday you can no longer see,so put it behind you and walk always forward_…

Tana kaiwa nan tajuya tacigaba da kukanta don ya tuna mata wasu abubuwa.


Shikuwa tunda tafara magana yake kallonta kamar wani zombie ga tausayinta dake d'ibarsa ga jin kukanta dake k'ona masa rai…sai yanzu ya gane magan ganunta kasa juran jin kukan yayi.
Baisan lokacin da ya k'ariso gabanta ba yana fuakantarta d'ago fuskarta yayi idanunsu ya had'u,goge mata hàwayen yakeyi itakuwa wàni sabon kukanne yazo mata.
Bazato tajita a jikinshi yayi hugging d'inta tightly atare suka kulle idonu
Sunkai 3mnts a haka kamar wàd'anda aka muntsina sukaja bàya.
Juyawa tayi tanufi k'ofa yabita da kallo.


Hartakai k'ofa ta tsaya cak batareda tajuyoba tace" _there is no pass we can bring back by longing for it,there is only añ eternally new now that Allah creates for us out of the best as the past withdraws…so think twice and move on_
Juyowa tàyi tadubeshi tayi d'an murmushi tàce" shawarace
Tàna kaiwa nan tàfice tabarshi tsaye jikinsa a màce yànà recalling abubuwan dasuka fàru some few minutes back.











~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:27 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂




____________________________
----->9⃣0⃣




_may your everyday be filled with warmth sunshine, the happiness of smiles,the sound of laughter, the feeling of love and the sharing of good cheer…_
_On this special day,I wish y'all the very best,all the joy you can ever have, and may you be blessed abundantly today,tomorrow and the days to come, may you have a fantastic birthday and many more to come my dear chocolate crush rahee._
_this page goes to you and celebrate your day with maximum happiness dia RAHEENAH_




_ADNAN~-~ADEENA_




Tafiya take tana tunani itama meh ya kawota bacin wand'anda yakeji dasu sun kasa sanda takai minti uku a tsaye batason abunda zai b'ata ran aalia ko kad'an share hawayenta tayi
Sauk'owa takeyi ahankali kanta a k'asa duka suka d'ago suna kallonta d'agowa tayi ta kallesu saikuma taji kunya murmushin k'arfin hali tayi.

Kallon bayanta sukayi dukansu kowa damamaki kallonsu tayi taga kowa hankalinsa ya koma kan bayanta juyawa tayi dan taga meh suke kallo.
Adnan tagani yana sauk'owa baki sake sukabishi da kallo,gaban aalia dake zaune yaje kamar mai shirin gaisuwa ya tsuguna ya rik'o hannunta.
Fizgewa tayi takauda kai gefe ya sake rik'owa kallonshi tayi yad'an sakar mata murmushi...
K'ok'arin mik'ewa take yazaunar da ita ya rik'e hannayenta gam yana kallonta
Duka gun suka zubamusu ido kowa da abunda yake sak'awa a ranshi.

Ahankali yace" _I'm proud of the blessings that Allah has bestowed upon me In my life for having a lovely family like you guys.i've made terrible mistakes that have hurt the people that i cared about the most,i'm deeply ashamed of my terrible judgement and actions.hopefully,i've learned from my mistake and have the opportunity to strengthen and move forward...na yadda da k'addarana even though trying to forget doesn't work nevertheless I will try to forget anyway,....nagane cewa remembering past always hurts the most...I let my pass go I promised you *diii* zanyi yadda kikace I hate to see you sad I will do whatever you said or it takes if that will makes you happy._

Tunda yafara magana take kallonsa da mugun farinciki aranta but azahiri hawaye take
Juya fuskarshi yayi alamar ta mareshi yace" you can slap me if hakan zaisa ki huce.
Hannu ta d'aga kamar zata mareshi saikuma tayi murmushi tafasa.
murmushi duka sukayi aayan yakaiwa adnan zungure Ameer kuwa d'an buga kanshi yayi.
Granny tace ni Ku mik'omin bulala duka sukasa dariya azeema da ta had'e rai kamar zata mutu banda adnan d'agowa yayi yad'anyi murmishi.
Tab'e baki tayi tace" yo ko kaifa amma saikawani had'e rai kamar wani damusa.
Tana kaiwa nan tayi side d'inta.
Affan yamik'e yarik'o hannun adnan tareda rad'a masa Abu a kunne.
Murmushi dukansu biyu sukayi Ameer aayan Amisha da affia sukabi bayanshi.
Adeena zatabi bayansu Azeema ta bankad'e ta ta wuce
Saura k'iris ta fad'i taji anrik'e hannunta d'agowa tayi idanunsu ya sark'e dana juna seconds tsakani taga yasakar mata murmushin da bata tab'a ganin yayi irinshiba murmushin yak'e taimasa
Gyaran muryar aalia sukaji yayi saurin sakar mata hannu suka juya suna kallonta murmushi tayi tadubi adeena
tace" thanks deena.
Murmushi kawai adeena tai Mata
Àalia tamaida kallonta kan adnan tace" banfa huceba.
Kallonta yake a shagwab'ance
Tace" zaanyi but on one condition.
A kunne ta rad'a mishi zaro idanu waje yayi yana girgiza kai
yace " you know ban
Tace" whatever tareda had'a rai tajuya zata wuce.
Da sauri ya rik'ota yace" ah'll try... Cheer up.
Murmushi tayi tayi nodding kai zatayi magana wayarta tafara ringing fad'ad'a murmushinta tayi tace" your *jija jii* (brother in law)
Bata saurari abunda zaiceba tawuce.
Yalura diidin sa nason fiancée dinta sosae adeena kuwa bin bayan aalia tayi.


AhanKali take tafiya yana binta a baya suna tafiya hankalinsa gaba d'aya a kanta itakuwa k'irjinta kawai takeji yana bugawa haka takejin ba dad'i.
Dab dazata shiga garden d'in wutan ya d'auke yayi dib bak'i baka ganin komai agabanka ga gun tsit

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login