Showing 24001 words to 27000 words out of 61552 words

Chapter 9 - ADNAN-ADEENA

CHN   

30 Oct 2025

5387

a b'ace tace sannunku taja hannun adeena gefe tace". *voh kya hai?*(meh haka?)

Adeena tace " *main samajhee naheen haa? Jiji*( I don't understand sis?)
_He matched me and how will I just let him go free_
Affia tace" acchaa _you promise me remember?_ kin manta kince *main tumhaari dil kabhee nahee tadunga*
Tace " *mujhe yaad thaa*( I could remember)

Muryar aalia sukaji tace " _hez at fault don't blame her_
Kallonta sukayi duka murmushi tamusu tace" _I heard you guyz spoke in Hindi_
Adeena tace" yeah
Tace " *meeraa naam aalia hai*( my name is aalia)
Aayan ne ya isogun yace" *diii* wannabe Frnd d'ina danake Baku lbr.
Muryar amisha sukaji tanacewa " ohh adeena shes cute bros.
Aalia tace" toh uwar baki waya kasa dake?
Dariya sukayi duka adeena tace" barina Shiga ciki kar azo kaina?
Amisha tace " allah sa a turamu centre d'aya Frnd...
Murmushi tayi kawai.

Aalia tace " _we'll wait for you guyz so that we can drop you off_
Affia tace" _Nah *app chintaa maat karo*( don't worry) we can take a ride back home_ karmu b'ata muku lokaci

Amisha tace" laa *dii* itama tana Hindi
Aalia tace " _OK can I have your number_
Affia tabata sannan aalia tace" sistrnki ta burgeni *vah bahut hasati hai*( she smiles a lot) _and she's also courageous_
Aayan kam sai murmushin ba gaira ba dalili yakeyi amisha na kallonshi tana dariya.haka suka rabu kamar sun jima da Sanin juna.

Dasuka koma gida amisha tabawa granny lbrn su affia adnan kam ko sauk'owa baiyiba sai can dare Ameer yadawo da tunanin affiansa ta hospital Dan a wuni d'aya sun shak'u sosai amma bai karb'i num ta ba.




*_the next day_*...


Washegari adeena ta shirya k'arfe 7 acan ya sameta.
Bayan tagama aekin dazatayi a tadawo office nata tazauna.
8:01 ya shigo da sauri takarb'i briefcase nashi.





~*jidas Luv*~😘
[4/1, 10:21 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

----------------------------
6⃣3⃣----->6⃣4⃣



Zuwa yayi ya zauna baice komaiba itama batace k'ala ba sai can tazo fita have" _hea come back_
Sakkinani ta dawo ta tsaya...kusan Minti biyar tsakani yana abunda yake yace" baki iya gaisuwa bane?
Har zatace ba'a koyamunba sai ta tuna agreement nasu can tace " good morning
Baiko kulataba yacigaba da abunda yake.bata kuma waniba tayi waje ya sake cewa ta dawo dawowa ratio ta Kuma tsayuwa.
Cigaba da abunda yake yakeyi baiko kalletaba dukda ranta ya fara b'aci baisa tanuna ba.


*_25 mnts later_*

Tananan tsaye a gun can tace _sir may I go?_
Ko kallo bata isheshiba jira yake tace please ammma da dukkan alamu batada niyya.( _hehehe Niko nace guy you no know adeena saidai ku kwana a gun_)

D'aga golden oily eyes nashi ya d'aura akanta tananan tsaye hankalinta nawani gun daban fuskarta wasai ba alamar b'acin rai.
Ransa ya fara b'aci tunani ya fara mai zai mata ya k'ona mata rai.

Mik'ewa yayi kamar zai bugeta dasauri taja gefe..ya wurga mata paper
Yace" _follow me_
Binshi tayi abaya suka fice stairs sukabi sai sauri take takamoshi
Tuntub'e tayi da hijabinta tumbulin tayi ta fad'o tabayanshi subhanallah tace da k'arfi ta runtse ido da sauru ya rik'e waist dinta ganin zasu zube.
Kusan minti biyu shi bai sake ta tafad'iba shi bai d'agotaba.
K'okarin zillewa takeyi ya sake rik'ota Cikin masifa tace" meh haka? Wannan ae iskancine....da Allah sakeni Mallam.

Taimakonta yakeyi dajin Kalamanta yasa ransa b'aci batare da yace komaiba ya saketa ae kuwa saigata a k'asa ta gangara a stairs d'in Allah ya taimaka biyarne ya saura aekuwa tabuga kanta da bayanta.

Jin fad'uwan mutum yasa hankalin wasu ya dawo gun.
Dayawa dariya sukeyi ga bakinta ya fara Jini.
Kallonsu take d'aya bayan d'aya ganin dariyan da akemata bamaice mata sannu.
Dama dayawa sunajin haushinta Dan ganin an bata matsayin dasuke burin kaiwa badan komaiba sai dan kawai sukusanci adnan gashi suna mata kallon bak'auyiya saboda kayan datake sawa.
Wani mugun kallo yabisu dashi tsit sukayi shiru.
Wucewa yayi ahlan yabi bayanshi.

Tananan durk'ushe agun takasa tashi saboda kunya gakuma k'afarta da bayanta.hawayen ma takasa.

Wasu 'yan mata biyu Sukarno k'arising kowaccensu na sanye irin kayan da'ake sawa a ma'aikatan.
'Yan mata kyawawane balaifi gashi sun feffente fuskar kamar Wanda zasu gun Baki.
Atunaninta taimakonta zasuyi saitaga sab'anin hakan wata muguwar harara suka watsa mata.
D'yan taja tsaki ta yatsina fuska tadube d'ayan tace" _look *Asma*_ gata wata 'yar k'auye amma Tanakai kanta inda bazatasamu ba.
Wanda aka Kira da Asma tace" lol dibafa *aena* ae nad'auka labarinta daake zanga wata had'ddiyar beb ce amma sai naga wannar kucakar
Dukagun akasa dariya.

Asma tamatso kusa da adeena tace" _better stay away from adnan coz he far more beyond your class_ mata dayawa basu nasara gwanda muguwar aniyar ki tabiki amma adnan yamiki nisa gwanda ki tsaya amatsayinki 'yar talakawa
Inkin kiyaye kizauna lafiya ko kema kibi sauran.
Tanakaiwa nan suka.


K'ok'arin tashi takeyi takasa hanu taji ansa an rik'ota d'aga kai tayi takalli waye.
Kyakkyawar yarinyace zatakai 19years tana mata murmushi.
D'agota tayi ta tallafa mata taja mata kujera tazauna sannan tagoge mata Baki tana mata sunnu.
Tace" _you have to be very careful wit those guyz( Asma da aena)_
Adeena kallonta kawai takeyi.
Murmushi tayi tazauna agefenta tace" sunana *abeedah* _i also work here_ naga abunda sukamiki banji dad'iba basuda mutunci ko kadan idansukaga wani kusada boss so suke suga bayanshi sunyi sunyi such rab'eshi amma ba hali duk lokacin da aka kai masa sectary sun sunyi kutun kutum sun yi sanadiyyar koranta dukda shima baid'aukan raini.
Shaw aran dazan baki shine karki barsu in sun miki kirama Dan nima saidanasha fama sannan sukabarni yanzu babu mai gigin tab'oni.
Sandà tagama maganarta
Adeena idaanu ta zuba mata daga bisani tai Mata murmushi ( _lol nace dakinsan what adeena is capable ov doing dabakiyi maganaba she is beyond your imagination_)
Cikin minti k'alilan sun Saba kamar sun jima dasanin juna.


*_1hour later_.....*


Sai zuba takeyi tana kyalk'yalan dariya itada abeeda ahlanne yazo yayi k'iranta saida hantar cikinta yafara skelewu dukda tana cikedà abunda Tamasa.


Bayan tayi knocking tasan sarai bazai amsaba yasa Ta murd'a handle din k'ofan ahankali Tatura kài ciki.





~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:21 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂


----------------------------
6⃣5⃣----->6⃣6⃣



Zuwa tayi ta tsaya as usual ga bayanta dake balain zafi dukta Birkice ga bakin a fashe ranta a b'ace kallonta yake ganin yadda tayi yaso bashi dariya saiya Fuske.
Mik'ewa taga yayi ya nufa gun first aid box k'arami yace ta zauna a sofa.
Shareshi tayi tayi kaman batajiba. Da mamakinta taga yaja hannunta ya zaunar ya zauna a gefenta.
Hannunta ya d'ago Inda taji ciwo ita sai alokacin ma talura.
Wanke mata yafarayi tana runtse ido tana cije baki sai dayazo sa iodine tace" meh wannan...bashshi wlh ya warke.
Baikulata ba yacigaba da abunda yakeyi aekuwa suka fara kokuwa dakyar tabari yasa mata Tanata yarfe hannu.
Yana gamawa yace tabiyoshi.
Kallonshi ta tsayayi harya fita tace" bazaniba d'an iska kawai yanzuma muguntan zaimun.
Kishingid'a tayi kan sofa tanajin rad'ad'in da hannunta keyi ga gajiya.
Ae kuwa cikin minti biyar baccin ya d'auketa.


Fitanshi waje ya nufa ahlan yabi bayanshi har gun mota.ya bud'e mishi bayan mota ya shiga.
Har zaitada motar yace ya tsaya.
Kusan minti shabiyar yanasa idon ganinta ba ala manta...ransa ya soma b'aci mai yarinyan tamaida shi mai take nufi shi saantane...Ahlan ne yakat'se masa tunani da cewa
Yace" sir ina zamu?...
Harara ya wurga mishi ba shiri yayi shiru.

Azuciye ya fito daga Motan ahlan ya bishi da kallo ko me yasamu boss oho.



Baccinta take HanKali kwance ga murmushi a fuskarata.
Bud'e k'ofan yayi yashigo...da mugun mamaki yake kallonta.
_what the....?_

Gabanta ya k'ariso yana tunanin muguntan tazaiyi wajen tashinta.
Amma saidai Meh?
Kasawa yayi ya tsaya yana kallonta ya zura hannu cikin aljihu yamaida ta TV. Kusan minti biyar yananan tsaye k'arar alerm ne yamaidosa.sa hannu yayi cikin gashin kansa yayi ya runtsa ido nad'an wani lokaci

Toilet ya nufa ya d'ebo ruwa fauna zuwa yasaita fuskarta ya watsa...
Firgit tayi amma hakan baihanta adduan tashi daga bacciba bud'e idanunta tayi tasauk'esu fes a kanshi zaro idanu tayi tafara muzurai ganin ransa a b'ace.

Tace" sir I...umm I
Wani mugun kallo daya wurga mata yasata yin shiru.
Yace" _I gv you only 2mnts naganki a waje_
Zaro idanu tayi ko ita motace bata isa takai wajeba cikin 2mnts.

Yanajuyawa Aranta tace" _yo mutum bazai hutaba sai kace...._ da sauri ta to she bakinta dan ganin ya juyo Batasan a fili ta fad'aba.


Ae kuwa da mugun sauri tazo tawuceshi har tana tuntub'e.
Girgiza Kai kawwai yayi don shirmen yarinyan yafi hankalinshi.


Gudu gudu sauri sauri takeyi kowa sai Dakota da ido yakeyi don gani suke batada saiti Minti biyun kuwa yasameta a waje.
Sai haki take tana sauk'e numfashi.
Ahlan daga mota ya hangta tabashi dariya.

saiga adnan a fito wuceta yayi tabi bayanshi...ahlan ne yafito Ya bud'e Mishi yashiga kallonta dayayi kawai tagane nufinsa gaba ta bud'e tashiga.ahlan yafigi mota.adnan hankalinsa nakan iPad


Saida sukayi nisa yafara waya dagaji da aalia yake yana katsewa ahlan yace " sir ina muka nufa?
_ADLIA_ kawai ya furta.
Adeena saitab'e baki take tana mamakin yadda adnan ke juya kowa son ranshi ga maganama kamar bazaiyiba yakeyi abunda ta lura dashi yana matuk'ar son sistrnshi.


Suna isowa gun adeena ta tuna zuwanta gun neman aeki.
Fitowa duka sukayi sukabi bayanshi.
Suna shiga suka hangi aalia tana magaana da wasu ma'aikata.

tana hangosu ta k'ariso ta hugging k'aninta. Adeena taga sunamata mugun kama
Murmushi ya sakar mata.
Wow adeena ta sake Baki dama yana murmushi _he looks exactly like imran khan...he's dimple and everything_.

Aalia tahangi adeena da mamaki take kallonta tak'arisa kusa da ita adeena tamata murmushi.tadubi adnan da mamaki
Tace" *choote* (junior) is.... *ya haan dekhane layak kya hai?*(what is worth seeing here)

Da sauri yaja hannunta gefe don sanin halinta yanzu zata basa kunya.

( _lol zanso kuga su agnes dasuketa muzurai don ganin *ADNAN ADEENA* tare kartanunasu a Koresu_)

Minti biyar tsakani saigasu sun dawo.
Aalia taja hañnun adeena suka shiga wanigu.
Adeena taji wani son aalia na shiganta ga sauk'in kai da fara'a ga son mutane _unlike her brother_

Bayan sun shiga suka zauna da murmishi aalia ke dubanta tace" *aapka naam adeena right?*
D'aga kaitayi.
Nan danan tanajanta da hira har tasake daga bisani tayi k'iran agnes kome tace musu oho.

Minti goma tsàkàni saigasu da nik'i nik'in kaya duka k'ananu ne yawanci high sket ne da tops sai dogaye da baby hijabs colour da yawa sai takalma hills da sau ciki
A nann taacanja... White Riga and black sket da k'aramin hijab black Amalia Tamara d'an simple makeup _wow just imagine how Will she look_

Adnan na zaune ya hard'e k'afa yana waya sai gasu sun fito agnes suna rik'e da sauran ido duka yakoma kanta.
Idanu ya Kafa...





~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:21 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

----------------------------
6⃣7⃣----->6⃣8⃣




Idanu duka suka zuba mata suna mamakin canjawarta...dama haka takeda kyau..suna admiring kyaunta
Adnan hankalinsa nakanta baimajin abunda ake fad'a a wayan....
Had'a ido sukayi da aalia yayi saurin d'auke kai yace" _excuse me... ah'll call you back_
Mik'ewa yayi ya gallawa ahlan harara daya zuba ido yana kallon adeena.murmushi kawai ahlan yayi.

K'arisowa yayi yabawa aalia peck a goshi yace" _see yha later...take care_
Tura baki tayi tace" _won't you thank me_
Murmushi kawai yayi mata tasan sarai komeh tayi bazaice thanks ba tana mamakin yadda arayuwanshi bai iya cewa thanks please da sorry ba....
Adeena na mamakin wannan wace irin k'aunece tsakaninsu wanda kowa bayason b'acin ran d'aya.
Muryarshi ya katse mata tunani _shall we_

Juyowa tayi sukayi sallama a aalia sanda namusu selfie already adnan yayi gaba.
Har mota su agnes suka kai sauran kayan.


A hanya sai satan kallon juna suke sai sun had'a ido ta mirror su fuske aran adeena tace" _aniyar mod'a tabi randa wallahi_
Shikuwa haushin kansa yakeji mehsa ma yake baiyimata _why is he like this all of the sudden_ tsaki yaja.
Sunzo dab zasu shiga main gate na company yace wa ahlan" _stop the car_ tsayawa yayi
yace" _hea out_
Tace" na'am meh kace?
Yamaimata. Da husky voice nasa" _I said out_ tab'e baki tayi tace" thanks

Takoma gefe ta tsaya gefe ahlan taga ya fito...napep ya Tara mata yafito da kayan yasa yabiya...
Winning glass yayi yamata alama tazo
K'arisawa tayi yace" _from now on_ wannan kayan suzakisa zuwa nan...you can go home
Kallon jikinta tayi sannan tace" thanks
Ko kulata baiyiba suka wuce.
Zuwa tayi tashiga napep sai mita take kayan 'yan iska.


*_attahir's mansion_*

Kamar yadda al'adar gidan yake hakama yau
Ana zaune anata hira banda adnan da hankalinsa kekan TV amma a zahirin
Gaskiya ba TV yake kallloba hankalinsa yatafi can wajen tunanin adeena Wanda shi karan kansa baisan dalilinba mafifanta, shirmenta,da komai nata shikad'ai yana murmushi.
Amisha ta tab'a aalia duka suka tsaya kallonshi.
Azeemace tace" choco _what's so special_ haka kake murmushi haka.
Juyowa yayi yaga duk sun
Zuba masa na mujiya.
Had'e rai yayi yace babu.

Aalia ce tace" aayan zokagani.
Matsowa yayi gefenta ya karb'i iPad nata... Amisha ta lek'o kanta atare sukace wow...harara ya wurga mata yace" toh uwar gulma meh naki.
Dariya tasa tace" habaa broz _wlh adeenan nan tanada kyau_kaga saika kama k'afana tunda she's now mah frnd
Aalia tace" eyhee...
Amisha tace" aha a
Dukaa sukasa dariya

Duk maganganunsu akunnensa nan take mood nasa yacanza.
A ina tasan aayan ? Meh tsakaninsu.
Wani zuciyan yace meh naka inma mistress nashine _whatz your own_
Nan yashare but the More he iz hearing their conversations their more he gets irritated...
Rai a b'ace yabar gun duk babu Wanda yalura dashi sai Azeema hankalinsu yatafi gun lbrnda aalia ke basu inda tasake ganin adeena.
Granny nabiye musu don ita tanason cultured girl..mamykam batanan shikuma ameer yana tunanin inda zai sake ganin affiansa.sunata mishi tsiya wai yayi wawta bud'an bakin aayan yace tsiyan 'yan farin kenan
D'aukan pillow yayi ya kwad'a mishi
Haka sukayita raha da dariya harsaida aka k'ira magrib.


Bayan isha adnan ya sauk'o daidai aalia zatayi side din bak 'i
Yàce" *diii* ina zuwa haka?
Tace" yauwa zo ka gaisa da *jija ji*d'inka(brother in law)
Zaiyi magana tace " laa ✋🏻
_no More excuses_
Jan hannuñshi tayi har falon da mama kinsa yaga su ameer.
Musabaha sukayi adnan sai yak'en dole yakeyi sannan suka fita tare donshi saurayin *diii* d'insa bai kwanta masaba though hez handsome but he has a feeling cewa yanada makusa somewhere.
D'akinsa ya wuce dagazàran ya rufe ido ita yake gani tsaki yàja yatashi ya zauna wani sabon haushinta yakeji

Azeema ce tashigo rik'eda tray nà abinci.
Gefenshi tazauna tace" ga dinner d'inka inji *diiids*
_get out_ yace
Zatayi magana yace _i said out_
Don shi kowa ayanzu hàushi yake bashi.



_*the next day....*_


Washegari tayi shirinta cikin yellow top da red highway sket da baby hijab d'inta shima red sai yellow stiletto talalmi tayi kyau sosai yaudai tashafa red lipstick da eye pencil affia nata zolayanta duktabi ta takura takalmin baibata wani wahalaba.
7:30 ta shiga company din kowa sai rakata da ido yakeyi.
Asma ta tab'a aena tace " _hea look_👉🏼 wancan scoundrel
Kallo duka sukabita dashi baki bud'e.
Abida tanajinsu.

Kusa dasu adeena tazo tawuce tayigun abida sanda suka gaisa sannan tashiga elevator.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login