Showing 15001 words to 18000 words out of 61552 words
ko.
Murmushi tayi tace " eh nagode sosai thanks once again daka taimakeni.
Yace " _no probs but can we be friendz?_
B'ata fuska tayi tace" kaiba maceba...yo ina natab'a ganin anyi abota da maza.
Dariya sosai tabashi yace" aah kawai mutunci zamuyi.
Tace " o ohhh sai yanzu nagane
Sai kuma tayi murmushi tace " meh sunanka
Yace "aayan.
Tace" nikuma adeena.
Yace"friends?
Tad'aga masa kai.
Sannan sukayi sallama dukda tak'i fad'a masa gidansu akan in Allah yayi zasu sake had'uwa...ahaka suka rabu.
Isar adeena gida kuwa bata bari sunga bakinta ba Allah ya taimaketa bai kunbura ba da batasan meh zataceba coz batason kowa yaji ita aganinta zasubar garin hakan bazai sake faruwaba.
Shiko aayan baifad'awa adnan kan yahad''u da abokiyar fad'ansaba har sun k'ulla abota coz yasan halinsa sarai.
Washegeri sunsha kuka sosai na rabuwa da momma sunyi sallama da mak'ota da abokan arzik'i.
Haka badan sunsoba suka rabu da momma tana kuka suna kuka.
Susuka fara wucewa kan momma ta tafi.
Basuyi yunk'urin sa haya agidanba sunsan lalai a kwanannan paa zai iya zuwa korarsu.
*_2 weeks later_*
Adeena an zama 'yar gari dukda basu zuwa ko ina sai affia dake zuwa school kullum tasawo.
Basuda matsalar komai yawuce kewan momma d'insu sai matsalar mijin *buajin* su baida mutunci ko kad'an ga wayan fad'a da Neman magana bahali suyi Abu sai yamusu gori abun yana matuk'ar damunsu.
Dake adeena Nada baki bata shiru saidai wani sa'in takawar saboda ganin girman Anty aseeya.
Suna moving simple life basuda k'awaye dama affia dake zuwa school k'awarta d'aya mai suna *abida*
Kullum adeena ce a gida sai Anty aseeya dake bata yawan fita sosae sai mijinta *uncle Abdul* d'an zaman banza.
Kwanaki sun jaa jarabawar adeena nata matsowa saidai matsala dasuke fuskanta ta rashin kud'i ganin haka affia takoma hostel saboda transport ma aekine hakan kuwa yasamo asaline da
_uncle Abdul ya yaudare Anty aseeya kan suhad'a hannu tabasa 10m zai fara business_
_da farko tak'i yarda daga baya bayan yagama mata dad'in haki harta had'a da k'adarorinta ta sayar yasaura batada komai sai gidan datake ciki sai kud'i dabasufi 50k ba a cikin account dinta._
_tunda yatafi shiru idan sukayi ways yace yafara but abubuwa basu fara hab'akaba....datamishi magana tanason kud'i ko kad'anne sai yadaina d'aukan k'iranta daga baya kuma layinma yadaina shiga_
_hakan kuwa shiya haifar mata da hawan jini abban rash in hankalinta baiwuci Inda zatasamu kud'in jamb da registration d'in waec da neco na adeena ba hankalinta ya matuk'ar tashi gashi basuda abincin ci_
Tayanke shawarar d'an kudin dake account nata 15k zatabawa adeena taje kasuwa tamusu shopping kafun asan inda hali zaiyi inyaso tabiya mata.saboda haka tace yau adeena yashirya taje
Ga affia ma zasu fara examz so tana school batasan wainar da ake toyawaba.
Adeena tana matuk'ar tausaya was buajinsu sosai hakan yasa kullum take debe mata kewa saboda gudun tashin ciwonta.
Yau Friday da misalin k'arfe 4:02 adeena tafito daga gida domin zuwa kasuwa tanata Sauri kar takai magrib don jikin buaji ba dad'i.
Awa biyu yad'auke ta kagama komai tatari adaidaita sahu yamaidata gida.
A bakin titi yasauk'eta tanata mita shikuwa yace bata biyashi da kyauba.
Sanda tazageshi tas Dan ranta yab'aci shikuwa mai napep koya kulata yayi gaba.
Haka ta kinkimo kaya tana tafiya dak'yar tana haki
~*jidas luv*~
[4/1, 10:12 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
---------------------------------------
4⃣3⃣----->4⃣4⃣
*_ADNAN_*
B'akar Benz ne da tinted glass ke mugun gudu a hanya don da alamar mutumin dake ciki yana sauri.
*_Adnan Ahmad Attahir_* kenan *_A.A Attahir_*
Da misalin 5:30pm yabar office dan aeki sun masa yawa Sauri yake saboda ya isa gida da wuri coz yasan *didin*sa tayi fushi dashi coz yau yak'i picking call nata saboda yasan zatace yadawo yayi lunch kuma inhar Yakoma to bazai iya komawa office ba _aduniya ya tsani ganin b'acin ran didinsa don itace farin cikinsa itace mamarshi itace k'awarci...ya kwammace yab'ata da kowa saboda farin cikinta_
Sai palpala gudu yake saikace titin na _*Ahmad attahir ne*_ aekuwa irin ruwan dake gefen hanya kasancewar dasafe anyi ruwa.
Dayazo da gudu ya Shiga ruwan ya watsu sai jikin adeena.
Subhanallah shine abunda yafito daga bakinta sai wani d'an.....magananta yatsaya ganin wata tsohuwa data tsallaka hanya cikin azama ta tura tsohuwar suka fad'i gefe guda sai kuuuuu...kakeji yaja burki.
Adeena tad'aga tsohuwar tanai mata sannu itakuwa sai samata albarka take taceceta.
Da dai lokacin adnan yafito daga motar batareda adeena takalli mutuminba tacewa tsohuwar
" baba kiyi hak'uri kinsan iron wad'annan mutanen 'yan iskane marasa imani da tausayi...kwata kwata basuda mutunci basusan meh rayuwaba Kansu kawai suka Sani dayiwa talaka wulak'anci su kwana lafiya saboda sonkai da rashin tausayi.
Baba tace" hakane 'yar nan amma sai hak'uri komai zaizo yawuce.
Adeena tace" yanzu kidube wannan d'an banzan mutumin ga yarda yab'atamun jiki banda hauka ga yanda yake tafiya akan titinnan kamar na u..ba...n....
Maganartane ya sark'e ta k'walalo ido waje sakamakon ganin adnan gabanta rai ab'ace idonnan yakad'a yayi jaa.
Baba kam tuni tayi gaba.
Haka bakin adeena ya tsaya ita bada rufe bakiba itabadayin maganaba sai ido dayafito waje _lol_
Shikuwa idanu ya zuba mata yama kasa magana sai ayyana abubuwa yake aransa
_mehsa destiny yake had'asu,? why did he always meet her at a bad time? why did she always come into his life....and uptill now bai taking revenge kan abubuwan datake mishiba he will make sure tayi paying every single stupidity datake mishi he will embarrass her in public tayarda she will never mess up with him ever again in her life_ gashi bayason magana ko kad'an.
Cikin gadara da isa ya nunata da yatsa yace" you..why are you here? Ohh _yad'anyi murmushi_ yacigaba nagane _I understood why you always mingle in my life...because you like me haa?..but you can't have me coz you look like a prostitute...an intimate prostitute so just leave me alone I don't have your time *awlat* (pimp)_
K'ololuwan bak'in ciki adeena takai...bata tab'a fuskantar wulak'anci irin nayauba
Juyawa tayi takalli jama'ar dasuka taru wasu na k'ananan maganganu wasu suna dariya suna nunata.
Amma saboda taurin kai irin na adeena ko hawaye batayiba.
Yacigaba" _oh. ohh why are you upsate...I thought you will endured_ duk wulak'ancine _coz of the love you have for me_
Ya kalli wani saurayi dake gefenshi yanunata da baki yace masa " _hea look wannan tayi kalana?... _isn't she too local for me_?
Saurayin shiru yayi don adeena tamasa kyau hijabinta ya wuce gwiwa har wannan yana wulak'antata kodayake shima ba bayaba.
_listen girl am far beyond your class...am unique and handsome,_ mata basa gabana.
Yanakaiwa Nan ya juya taku biyu yayi yakuma juyowa yace" _and stay within your limits_
Juyawa yayi da niyar tafiya ta rik'o rigarshi tabaya tajawoshi baya dasauri yajuyo tana kallonshi cikin ido jikake Tass ..ta taskeshi da mari
Baki galala Yake kallonta
Tafi tafara tace"
_wow you are such a Good actor_ amma dukda haka da sauranka ina tausaya maka dakashigo gonar adeena.
Kamar yadda kace ni karuwace kuma ahakan kake bina amma kasani namaka nisa coz namaka nisa kai karamin d'an iskane bazan bikaba so kamaidawa wa wanda ka'aro motarsu don baka burgeniba.
A hakanne kake unique lol tufa masa yawu tayi a fuska tajuya ta kinkimi kayanta tayi gaba.
~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:19 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
---------------------------------------
4⃣9⃣----->5⃣0⃣
Kwanaki nata tafiya sannu ahankali rayuwar nata k'arewa.
Ta b'angaren adnan kuwa yana burin sake sake ganin adeena yadda zai cimata mutunci kusan kullum sai yabi hanyar amma wayam ba ita ba labarinta.
Itakuwa harta manta dashi sai dai lokaci lokaci takan tuna.
Rayuwa tayiwa su adeena zafi Inda affia take makaranta gashi har lokacin Anty aseeya tanajin jiki har lokacin bata samu kud'in biyawa adeena exms ba.
Hankalinta yatashi k'warai batada kwanciyar hankali hakan yasa ciwonta ke dad'a tsananta gashi magungunan ta na Neman k'arewa.
Adeena ma hakan hankalinta na Gaza kwanciya hakan yasa wani yammaci take d'akin Anti aseeya tasameta tayi nisa cikin tunani.
Gefenta tasamu tazauna amma bataji taba.
*buaji! Buaji!!* sannan tajuyo tace" adeena yaushe kika shigo.
Tayi murmushi tace" lokacin dakika isa Paris
Cikin wasa takaimata bugu takauce tana dariya hawaye yacika mata ido _ita tasan duk a dalilinsu anti aseeya tashiga damuwa_.
Anti aseeya tace " keba shegen baki agun.
Murmushi tayi hawayen daya ma'kale ya sauk'o .
Buaji tace" lafiya adeena kukan me kikeyi
Itama idonta ya ciko _tasan bai wuce matsalar dasuke ciki bane_
Tacigaba " kuyi hak'uri dani adeena nakasa kuladaku ko? Nakasa biya muku buk'atunku nakasa cika alk'awarin Dana d'aukar wa mahaifiyarku nakasa Baku far in...
Dasauri adeena tarufe mata baki tana girgiza kai hawaye na zuba tace" aah *buaji* karkice haka baki ragemu da komaiba hasalima muyaka mata mu muki godiya bisa tsayamana dakikayi lokacinda bamuda kowa lokacin da maza sukayi mana tabo *paa* *grandpaa* sai zuwanmu nan *uncle Abdul*
*buaji* kekike cimana komai yafaru da bawa muk'addari ne daga Allah.
Komai yamana bawai baisonmi bane jarabtar mu yake.
Bakida laifi kokusa yana gwada imaninmu ne tinda Shiva azzalumin basins a bane... Tana sharemata hawaye tace kidaina kuka *buaji* kinga bakida lafiya
Jinjina kai anti aseeya tayi alamar gamsuwa tace" bazan daina damuwa ba adeena har sainaga na biya miki kud'in jaraba warki gashi banda ishasshen lafiya.
Adeena tace " saisa Nazo gunki *buaji* amma d'an Allah karkimun gurguwan fahimta.
Buaji tace" ina saurarenki.
Tasauk'e gauron numfashi _dakamar wuya *buaji* tabarta but she has to try her best to taga cewa tafahimceta kuma da amince she has to agree with her decision coz that's the only way to make their lives normal once again_.
*buaji* takashe mata tunani dacewa inajinki.
Tace" _am sorry to say_ anti a halin damuke ciki na rashin ishashen abinci da magungunanki da buk'atan kud'i damuke ayanzu sainaga cewar kamar bazaiyiyu muzauna hakaba Saisa..um um um..
*buaji data zuba mata idanu tace" Saisa men?
Saisa naga cewar yadace nafita Dan nasamo aekin dazai rufa mana asiri...
Buaji tace" _never! I'll never let you do that_ am sorry adeena bazan iya barinki ba.. _tell me ..if I let you do that how will I face your momma_ haa?
Kukane yaci k'arfinta yace" bazan tab'a bari kiyi aeki a gidan wasuba inda za'a wulak'antaki never zan daure nafita ranar Monday zanyi reporting uncle naku sannan na nemi bashi amma bake ba maganan Neman aeki
Adeena tace" *buaji* baki fahimceni ba yanzu inkika karb'i bashi _how will you pay it back?_ _we've to look for something to earn money I promise *buaji* I'll only work for 2 to 3 months by then_ nayi jatabawa sai sauran kud'in muja jari dashi kinga dashi zamuyita kula da kanku please *buaji* _tayi fuskar tausayi_ kuma bagidan mutane zanje nemaba.
Zanje companies dasuransu
Anti aseeya tayi shiru nawani lokaci sannan tace' _tell me how will you find a job after all you don't have the qualifications you are just a secondary school student?_
Adeena tayi jum can tace" _yeah_ buaji zanje irin malls ko plaza hakanne nasan bazan rasa aekiba ko receptionist kai ko messenger nasamu zanyi.
Shiru buaji tayi nad'an wani lokaci sannan tace " _OK I will think about that_
Tamurnarta tabar d'akin _she will make sure *buaji* agrees to that_ zasu huta.
_*5 days later*_
Buaji ta lallab'a taje _nearby stations tayi report_ but har yanzu uncle balabari haka tahak'ura.
Adeena kuwa dak'yar tashawo kan *buaji* ta amince. Tare da mata nasiha kan kare mutuncin kanta
Duk abunda ake affia na school batasan komaiba.
*_monday at 7:00am_*
Adeena CE tayi shirinta cikin atamfa mai touches d'in red tasa hijabinta mai hannu as usual iya gwiwa ta rataya black d'an babban side back nata da black slippers fuskarya as usual ba makeup Dan bata kwalliya.
D'akin buaji Tamata sallama sanda tasake mata nasiha sannan tamata fatan sa'a. Da addua tafita.
Adaidaitq sahu tashiga batama San Inda zatajeba can tahango wani babban *boutique* tace masa ya tsaya bayan tabiyashi kud'inshi tanufi gun.
Wani bak'im matrix tagani a kof'ar gun saga kai tayi *ADLIA COSMETICS* sallam tayi tashiga wow tafurta Dan had'uwan gun ga sanyi.
Kayane masu tsadar gaske na both maza da mata masu tsadar gaske takalma jaka kayan kwalillya dasauransu.
Ma'aekatane agun kowa na hark'ar gabanshi bawanda ya kulata.
Can tahango wasu su uku tsaye biyu mata kayansu iri d'aya dagani uniform d'in gun kenan gasu aljihun baya. .d'ayan kuwa namijine ba irim kayan yasaba don dagani ma zuwa yayi kuma musulmine.
Da sallamarta ta isa gun namijinnr ya amsa sauran kuwa suka fara mata kallon uku saura kwata Dan basuga alamar Abu tazo siyaba.
_sarai ta harzuk'a da kallon da sukemata amma saita share ta k'irkiri murmushi
_lol Niko nace girls bakusan waye adeena ba_
Tace" um dama please taimako Nazo nema kodan Allah zan samu aeki anan.
Matanne suka had'a ido suka kwashe da dariya suka tafa dayar tanunata tadayatsa tana dariya tace" you! Kalleki _as small as you_ kice kina Neman aeki anan how.
D'ayan tace " _tell her Agnes she looks like an illetrate_
Namijin yace"haba kukuwa what's this haka kikeyi dama _what's funny_ anan dazakusa agaba kuna dariya....and you knew maa tana ciki.
D'ayar tace" _wait ahlan_ baruwanka ....
Adeena kuwa takai k'ololuwan bak'in ciki can tace" _well thank you like you said am an illetrate but_ amma kun manta taredaku ake k'ranmu dolayen aji Ashe gwanda ni illetracy na baisa nazubar da mutuncinaba banasa wando bare gashin kanti baaha ka bane maza suke kyasawa Dan haka aje akoyi magana da hankali sannn aji dad'in zagin wasu...
Tanakaiwa nan tajuya cikin zafin nama Agnes tajawota tabata mari daidai a idon *aalia*
~*jidas Luv*~😘
[4/1, 10:21 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
---------------------------------------
5⃣1⃣----->5⃣2⃣
*AALIA* cikin Sauri tak'araso gun daidai lokacin tana waya da adnan bata kasheba.
Tak'araso gun tabasu harara duk suka sunkuyar dakai.
Tamaida dubanta ga adeena data dafe k'uncinta batace komaiba.
Tadubi su Agnes tace" good dama haka kukeyiwa mutane haka kuke korar mana costomers haa?
Agnes zatayi magana aalia tace _shut up! I don't wanna hear anything from you guyz_
Tamaida dubanta ga adeena zatayi magana
Adeena tayi saurin katseta yace " NP anti _am sorry to drag you into this mess...I'm really sorry was at fault I was the one that stated_
Tana kaiwa nan tajuya dasauri tafice.
_duk abunda suke adnan naji kasa gaskata abunda kunnuwansa sukaji ba shakka its that bloody bitch...office zashi amma yajuyo zuwa mall din aalia_
Kallo aalia tabisu dashi rai a b'ache tace basai anfad'a munba nasan kukuka fara
Taceda ahlan"hakane
D'aga kai yayi.
Tace" nasani _And you see how the poor girl take the blame! Aren't you ashamed of your selves haa?_
Amma this the last warning karnaji karnagani you heard me right
_it's harga Allah adeena ta mugun Shiga ranta ta burgeta gata kyakkyawa_
Duka suka d'aga kai.
Car keys nata ta d'auka tayi waje ahlan tabi bayanta.
_dama office zata tabiyo don karb'an list d'in abubuwan dababu ko jiran adnan batayiba shikuwa bayan yashirya yasamu batanan shine bayan yana driving ya k'irata_
Tana fita yana isowa tace" *bhaaii* _why are you here?_
Rasa abun fad'a yayi yanata dube dube..
Can yace" _I just came to check on you before leaving_
Murmushi tayi tace " _ohh silly...oya off you go_ tunda kaganni
Tab'e baki yayi yace " *theek hai*( alright)
Yadube ahlan yace" and you...
Kame kame tafara
Aalia tace" ninace yazo...I know yanzu yakamata yana office but akwai aekin dayamun.
Adnan yace " OK zo mutafi sum sum yayi gun.
Sukuwa