Showing 18001 words to 21000 words out of 61552 words

Chapter 7 - ADNAN-ADEENA

CHN   

30 Oct 2025

5385

su Agnes sunata muzurai fatansu kawai kar aalia tagayawa adnan abunda yafaru don sunsan in yasan sun b'atawa aalia rai abakin aekinsu.

Bayan aalia tashiga nata motar tatafi su adnan sukabi baya..
Hankalinshi gaba d'aya yatafi tunani ko kunnensane yaji muryarta....
Bai k'arasa tunaniba sai ganinta yayi a gefen titi tana tafita wata wawan burki yaja ita Kanta saida ta tsorita
Can kuma taja tsaki tacigaba da tafiya.
Da mamaki ahlan ke kallon adnan can yace "kasanta ne boss?

Adnan bai kulashiba
Yace" d'azu tazo Neman aeki a boutique kuma tagani she's in need of the job kozaka taimaka.
Dasauri adnan yajuyo yace" are you sure?
Ahlan yace" yes sir.

D'an Jum adnan yayi ya gyara packing motan yafito ahlan kam ya zuba idanu.

A gabanta ya tsaya yana sanyi cikin suit kallonsa ta tsaya yi.
Shikuwa ya d'aure fuska.
Tsaki taja tace "Mallam lafiya kawano zo katsaya min agaba.

D'an gyara tsayuwa yayi yace" _the way l'm seeing you now is like you in need of money right?_... _and you want it so badly that you can do anything and everything to get it_
Zatayi magana yace" sshhhh _lemme finish...oh poor thing... wish I can help you not because I pity you saidan you are a Muslim also a female someone can just beltrays you and use you dareda cutanki. ...so just give me a chance to help you but on a deal... I mean a contract..._
Kallonshi take galala me yake nufi za akayi yasan halinda take ciki.
Tace" Mallam ae ban nemi taimakonka ba yama akayi kasani? Akwai gurare Dan zanje abani aeki banason naka taimakon.
Yace" bazanyi forcing naki ba but kisani at this era banga Wanda zai taimakeba coz kowa na fama da Kansa and above all mutane ba abun yarda bane... _well if you don't accept my offer thatz fine... But I will still give you a chance whenever you make up your mind...here is my compliment card you can meet me at my office_.
Kamar bazata karb'aba sai wani zuciyan tace ta karba hannunta na rawa tasa zata karb'a sai kuma ta fasa.
Ganin zata b'ata masa time ya wurga mata yayi gaba.

Harta wuce tadawo da d'auka daga cikin mota yake kallonta murmushi gefe yayi aransa yace _just wait and see how I will make you dance to my tune_.

Shida ahlan ( personal assistant d'in adnan) ido yazuba musu shidai a tsawon rayuwarsa bai tab'a ganin adnan yana magana da mace har hakaba inba 'yan gidansuba.
Yayi mamaki k'warai dayaga yanawa mace magana a hankali don asaninsa ya tsani mata da abunda ya shafesu amma mai ya hadasu harda bawa mace card nashi.
Ummm yayi yana kallo adnan da hankalinsa ke kan tuk'i fuskar nan as usual a murtuk'e har suka isa.


A hanya tanata sak'e sak'e haka tayita yawon Neman aeki har azahar kafun ta koma gida.
Anan ta tarda affia tadawo mid semister break.
Nan suka b'arke da hira bata b'oye mata komaiba affia taimata fad'a kan abunda tayi sannan tace daga lokacin tare zasuna nema.
Buaji najinsu daga d'aki tasa musu albarka.

Ta b'angaren aalia kuwa adeena na ranta ina zata ganta ta taimaka mata haka ta wuni.

Washegari haka adeena da affia suka fita amma wayam duk inda suka je daga masu yimusu kallon raini sai masu musu wulak'anci ran adeena ya b'aci sai zatayi magana sai affia taga hannunta su fita haka suka dawo gida.


_*Wednesday at 8:30am*_

Ranar buaji ta tashi da mugun zazzab'i da ciwon kai ga k'irjinta nabugawa hankalinsu ya mugun tashi.
Abunda yafi tayar musu da hankali data fara aman jini.
Nanfa suka dad'a rud'ewa.

Affia ce tayi karfin halin cewa sukaita asibiti gashi d'ari ne kawai ya a gidan adeena ta kira napeep dakyar ya taimaka musu a Dari nan ma da sharadin duk asibitin daya gani anan zai sauk'esu


A bakin wani private clinic ya sauk'esu yayi gaba babu yadda suka iya haka suka shiga babu Wanda yakulasu kowa hark'ar gabansa yakeyi.
Dakyar suka samu wata nurse takulasu tace kafun a tab'a patient sai sun biya wasu kud'ad'e.
Wiki wiki da idanu suka fara can adeena ta mik'e affia tayi saurin rik'eta tace ina zakije
Tace" *jiji* zanje gurin mutuminnan Allah yasa card dinsa na jakana bamuda option yakamata naje nasan zaibani aeki but zai wulak'antani saboda abubuwan danaimasa zan jure duk wani wulak'anci dazaimun.
Inhar yabani aeki zan rok'eshi yabani ko kad'an acikin albashi na sai Nazo mubiya bills d'in.
Babu yadda affia ta iya dole ta amincewa adeena.
Wayarta (baby Nokia) ta mik'a mata tace ga wannan duk ydda kike ciki ki k'irani ta wayan buaji gata a hannuna karb'a tayi ta fice gashi ko tasi tabada na biyan abun hawa.

Affia na nan zaune tana kuka ga buaji a gefe gabaki d'aya tafita a hayyacinta.
Sumewa tayi agun ganin jini baki da hanci nan tafara salati tana taran nurses din amma saboda rashin imani babu Wanda yakulata.
Haka tazama kamar zararriya

Ameer ne rik'eta da lab coat nashi ahannu ga briefcase nashi da phones yana sauri Dan ya makara yasan patients na jiranshi.
Jiyayi yaci karo da mutum abubuwan hannunsa sun zube.
Duk'awa tayi ta d'ebar masa tad'ago fuskarta shab'e shab'e da hawaye tace _am sorry_
Kallonta yakeyi shi bai karb'a ba shibaice k'ala ba.




~*jidas Luv*~😘
[4/1, 10:21 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
5⃣3⃣----->5⃣4⃣



Kallonta yake ba gaggautawa hartafara tsarguwa takuma ce _I'm really sorry_ _it wasn't delibrate_
Sa hannu yayi ya ansa kayanshi yace" ba komai yawuce.
Haryayi nisa hankalinshi bai kwantaba daga gani she needs help.
Juyowanta kenan saura kad'an suci gware sai abin duka yabasu dariya.
Ga hawaye a fuskarta.

Yana murmushi Yace" yanzukam da bazanyi hak'uriba.
Itama murmishin tamayar masa da alamun damuwa.
Kallonta yayi na seconds kana yace" _seems like you need help_
Kuka tasa tace" yeah but in asibitinnan basuda mutunci _am sorry_ innafad'i ba dadaiba but thatz the fact.basuda tausayi kwata kwata look _my aunt is there suffering but no one is there to save her life_
_and they are not even ashamed to call theirs selves doctors_ kodayake itz our fault sister na taje Neman kudi tanakaiwanan ta juya tayi Inda buaji take

Ameer idanu yazuba yana kallonta kana kuma yajuya yayi gun wasu nurses dasuke tsaye.
Batasan meh yaceba amma da alama fad'a yake musu suna baahi hak'uri.
Batare da b'ata lokaciba aka turo gado aka kinkime buaji sai wani d'aki tazo shiga Ameer yace mata tajira anan sannan ya shige.
Addu'a tafara gefe guda kuma tana tunanin adeena ko wani hali take ciki oho.


*adeena*


Fitanta gate tana neman abun hawa gashi batada kud'i candai tace saidai ayita saitaje.
Wani mai napeep ta tare duba card d'in tayi tacemasa *attahir's trading company*

A k'ofar company d'in ya sauk'eta.
Zata wuce yace" malama kud'ina.
Muzurai tafara tace" Dan allah ...
Sauk'owa yayi yace wallahi bazata sab'uba kud'ina kawai zakiban.
Rok'onshi tafara shiko ya k'ek'eshi k'asa saita biyashi.

Ahlan ne yafito daga mota yana ganinta ya ganeta.
Kallonta ya tsaya yi sannan ya dubi men napeep yace lafiya malam.
Shikuwa dama abun nema ne nan yahau bayani.
Hak'uri yabashi sannan yacire 200 ya bashi sannan yakama gabansa.
Tadubeshi tace nagode Allah ya saka.
Yace" ameen wa kike nema anan.
Kame kame tafara dan batasan sunanshiba.
Nan yagane watake nema yace biyoni nan tafara binshi kamar jela.

Gun ya had'u kwarai idonu tazare don ganin masu shiga babu mai atamfa balle hijabi duk guntayen skirt Dan kad'an daga cikinsu sune masu hijabi.
Ganinta da burmemen hijabi yasa suke kallonta wasu na nunata.
Itakuwa duk Wanda suka had'a ido ta banka musu harara.kusan stairs biyar suka hau sannan ta hango
Can sama Wanda office d'in gaba d'ayan ta transparent glass ne a can tsakiyan sama baka hango komai dake ciki.
Stairs d'in office d'in sukahau sannan ahlan yace tajirashi agun. Saman k'ofan taduba taga ansa *MD's OFFICE* k'asan akasa *A.A ATTAHIR*

Yayi knocking kusan tazaran minti biyar sannan akace ya Shiga.
Itadai adeena abun yabata haushi.

Ahlan yashiga ba'afi minti uku yafito yace tashiga.
Office d'in babban gaske komai naciki abun kallo ne ga wani sanyi da shegen k'amshi.
Ahankali idonta yakai kanshi yana sanye da suit black and white yayi kyau aranta tace _hez just like imran khan_.hankalinsa nakan system ko d'agowa baiyiba.
Idonta yasake sauk'a kan wani frame dake gabansa hoton aalia ne suna mugun kama.
Tasan fuskar amma tarasa a INA...haka tayita kalle kallenta ko d'ago kai ya kalleta baiyiba.

Kusan minti sha biyar tana tsaye bai kulataba ga gajiyar tsayuwa.
Kujera taja zata zauna cikin husky voice yace" _don't you dare sit down_

Mik'ewa tayi ba shiri tana turo baki aranta tace _ba laifinka bane ninazo nema dakaga tsiya_.
Haka tayita tsayuwa har yagama abunda yakeyi sannan yad'ago kai yadubeta.
Yace" nayi tsammani bazaki zoba....it seems yanzu kina buk'atar taimakona ryt?
D'aga kai tayi Batareda tadubeshi ba yacigaba " zan baki aeki kuma zan dinga biyanki 35000k duk months for 5months...amma sai kinbi k'a idojina karki dauk'a as my company employee.... _ya girgiza kai_ NP coz you are not qualified. Daga gani nasan sai yanzu kika gama Sec school.
Shiru tayi tana sauraron shi.
Yace" idan kikabi rules d'ina zamu zauna lfy kina sab'awa wannan ba saina fad'aba.
Tace" aekin meh zan mana...
Yace" idan kin amince zan sanar dake but sai kin signing on agreement.
Cikin gatse tace" bansan aekin meh zanyi ba kawai nahau signing.
Yace" _if you are not interested you are free to go_ amma kisani ba cutanki zanyiba.

Tace" OK naji.

Mik' oma wani paper yayi bayan yayi signing ya mik'a mata sunansane *adnan* ta mai maita sannan itama tasa sunanta a k'asan nashi tayi signing sannan ta mik'a mishi *A.A ARSHAD* wow.

Tana kuk'uni tana hamma tace" mutum yazo ko gurin zama babu balle ruwan sha.
Kallonta Ya tsaya yi da mamaki aransa yace _amma yarinyannan batada kunya_.

Amma saiya basar yace yanzu zakiji rules d'ina amma idan nafara banso kiyi magana.
Yacigaba" zakimun duk abunda ya shafeni daga sharan office wanke toilet clearing desk d'aukamun briefcase dasauransu Wanda daga baya zakijisu kuma everyday 7 yasameki anan sannan sai 2 zaki tafi.
Wannan shigan _yanuna kayan jikinta da yatsa_ yace" ba'asasu anan but nan da 2weeks zaki iya sakosu kafun na baki uniform adnan zan tsaya for now kafun gaba ki San sauran.

Ido waje take kallonshi zatayi magana yace" karkice komai _you accepted to do it_ sannan wannan bakin zaki ajiyeshi agefe banda gatse _you must Agree to whatever I decides_
Sannan idan ina magana kibari saina gama
kin ane?
D'aga kai tayi kawai yace" yanzu zaki iya tafiya

_your work starts tomorrow_ jinjina kai tayi tajuya hartakai k'ofa yace " _*well come to hell Adeena Arshad!*_




~*jidas Luv*~😘
[4/1, 10:21 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
5⃣5⃣----->5⃣6⃣




Juwoya tayi tana dubansh sai kuma tayi murmushi tadawo tace " na manta Abu guda.
Kamar yadda kayi magana kace karna katseka haka nima inada maga kuma karka sake kasa baki har nagama.
Kallonta yake baki bud'e meh take nufi.
Zaiyi magana tace "laa 👉🏻 ( tanunashi da yatsa _don't you dare utter a word_

Ta gyara tsayuwa tace" nima inada k'a idoji kuma kabud'e kunnuwanka da kyau ka saurareni....
Stop! Ya Daka mata tsawa har sai da tayi baya kamar zata fad'i saikuma ta dake.
Yace" _em now your boss so don't you dare disrespect me_ dan naga kanki na fizga. *merit pass pause gain*( I have money) _so don't hesitate to ask_

Zare ido tayi waje sai kuma tayi kalan tausayi tace " um um dama _I need half of my salary my aunt is at the hospitaland I have to pay for the bills before she can get treated_
Kallonta yayi sai kuma yayi murmushin mugunta.
Itadai nata idanu bud'e drawer yayi yaciro bundle d'in 500 ya wurga mata.
Yace " out
Tananan tsaye agun
tana kallonshi da mamaki yacigaba da latsa iPad nashi.
Yadago cikin tsawa yace " _what the heck are you still waiting for...I said out!_

A wulak'ance take kallonshi shima ita yake kallo _badan buaji najin jiki ba wlh da bata tsaya yana mata wulak'anci ba_
Ahankali tasa hannu ta d'auka har tabud'e kofa zata fita yace" don't forget your works start tomorrow and banason b'ata lokaci batare da tabashi amsaba tafice.

Kowa yana mata kallon hadarin kaji.
Napeep tasamu ta shifa sai asibiti.

_*hospital*_

Bayan anfito da buaji aka kaita wani d'aki daban Ameer yace affia tabiyoshi office.
Bayanshi tabi yanuna mata kujera data zauna bamusu tazauna.
A maimakon yamata magana sai ya tsaya kallonta harta tsargu ta sunkuyar dakai.
Murmishi yayi yace" kamar _I knew you before_ amma _I can't remember_
Murmushin tayi itama batace komaiba Dan ta k'osa ya gayamata halen da buaji ke ciki.
Yalura da yanayinta yace" _you don't have to worry your aunt will be fine when she wake up_ matsala d'ayace kuguji abunda zaisa tashiga damuwa jininta yahau sasai tana gab dasamun heart attack amma munbata bed rest saga zaran tatashi komai zai dawo normal sai dai abunda baza'a rasaba.
Cikin jin dad'in magananshi yace " mun gode.
Mik'ewa yayi yace tajirashi yana dawowa.
Sannan ya fice.
Bayan fitanshi ta k'ira adeena.



*adeena*

Tana cikin napeep taciro wayan a jaka k'walo idanu tayi waje don ganin missed calls d'in affia har hud'u.
Tana cikin haka ta sake k'iranta
Ta d'aga
Tace" a kikasa wayan adeena nayita k'ira baki d'agaba.
Tace" phone d'in najaka so tell me ya jikin buaji? Taji sauk'i ? _has she been treated?_ or har yanzu tanajin jik.....
Ohhh affia ta furta tace " *dherey boliye* (speak slowly) _or am hanging off_ sai kin iso
Bin wayan tayida kallo tana tura baki kamar affian na gabanta.
Sai magana take ita d'aya har mai napeep yafara gajiya.
Yace" hajiya lfy kiketa magana me d'aya.
Harara ta banka mishi tace Ina ruwanka irinkune ana ruwa kuna k'irgawa.
Yace Allah baki hak'uru
Tace" ameen.

Dai dai lokacin ta isa bakin tabiyashi kud'inshi yabata canji anan ta k'irga taga 20000 yabata.


Affia nagama waya Ameer yashigo leda ta mik'a mata yace " gashi zan mini prescribing magungunane
Baki tasake tana kallonshi tama rasa dawani baki zata mishi godiya kawai sai hawaye.
Yace" o ooo...why are crying?
Tace" _thank you very much_ Allah ya saka da alkhairi.
Yace " ameen.

Tace yanzu zan iya ganinta yace " yeah but karki tasheta.
Har ta isa bakin k'ofa yace" sunanki sister?
Juyowa tayi tace " affia.
Yace " _nice name I'm Ameer attahir_
Tare suka fita har d'akin da buaji take yanata janta da hira har tasake dashi.
Yana komawa office adeena na shigowa cikin sa'a suka had'u da affia
Tace" *jiji* ya jikin buaji.
Murmushi tayi tace" wani likita bawan Allah shiya taimakwa buaji har magunguna ya siya d'an albarka yanzu tana bacci.
Gyauron numfashi adeena tasauk'e tace " alhamdulillah Allah ya biyashi.

Uhm affia tace " _how far ...have you gotten the job?_
Tab'e baki tayi tace" yah...

Taciro kud'in tace " _see *jiji* he gave me more than half ov mah salary_
Affia tace" _thanks to him_ but amma wani irin aeki zaki mai?
Nan tamata bayani.

Shiru tayi adeena tadafata tace" _no need to worry *jiji* am gonna be fine trust me_
Tace" _I knw you are naughty it will be hard for you to tolerate his motive towards you_
Adeena tace _trust me *jiji*_
Tana kallon hanya tace " *room kaha hai?*( where is the room)
Suna isa adeena ta isa bakin gadon can tace" *it mein kitna samay lagenge for her to wake up?* ( how long will it take for her to wake up)?


Affia tace " k'ila nazama likita shiyasa kike tambayana ta k'arisa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login