Showing 6001 words to 9000 words out of 61552 words

Chapter 3 - ADNAN-ADEENA

CHN   

30 Oct 2025

5383

bane_
Yanzu daka riqemata ring idan batazo bafa.
Tab'e baki yayi yace " wannan kuma damuwar tane _I'll just throw it away_
Ameer zaiyi magana wayan aayan tayi qara d'agawa yayi yadubesu dasauri yace " _hea guyz it's mamy!_

Dagawa yayi dagacan tace " kuna ina?
Yace " Muna _farmhouse_
Tace" OK kudawo gida yanzu _coz we're leaving in the next 2hours_
Mamakine a fuskarshi coz yasan sai nan da five days zasu tafi _but why the urgent leaving_?
Yace" _OK mamy we will be on ourway_
Dagacan takatse wayan yadubesu ya Isar musu da saqo.
Murnane ya mamaye adnan amma bai nunaba.
Tare suka miqe suka fice.
Adnan kam har ya manta dabatun wani _ring_.




~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
1⃣7⃣----->1⃣8⃣


*adeena*

_*jiji! Jiji!! Jiji!!!*_ adeena ce keta k'walawa affia qira amma bata kulataba.
Dak'yar ta kamota tayi fuskar tausayi ta turo baki tace" _*jiji* please listen to me_
Tsayuwa affia tayi cikin b'acin rai tace" Haba adeena me wai mehsa kullum bakya jine haa?
Wakikafi zuciya nasha fad'a miki _it will not take you anywhere_ but kinqi ji.
Tura baki tayi ta riqe kunne tace" _*jiji* am sorry_ bana Sanin lokacinne.

Tsaki affia taja tace " bari kiji _you better know how to control that temper of yours inbahakaba it will affect you later_ gashi yanzu kingamu da Wanda yafiki...
Bata qarisa ba adeena ta turmutsa fuska ta kauda kai gefe ta tura baki tareda cije hak'ora tare da cewa " that *kamine* ( bastard) _he's such a monster_

Doguwar tsaki adeena taja tareda nunata tace " *ye kya hai* (what's this) yanzu kika gama cewa bazaki kumaba amma gashi kinyi daga anyi fushi kifara _(tana kwaikwa yonta)_ _*momma* *jiji* *I'm sorry*_ kamar abakinki aka qirqiri sorry.
Tana kaiwa nan tayi gaba.

Da gudu adeena tabi bayanta tanacewa " Dan Allah kitsaya *jiji* *main tumhaara dil kabhi nahee todungaa again I promise* _( I'll not break your heart again sister I promise)_

Har suka iso gate d'in gidansu bata kula taba.

Abunda basuyi tsammaniba tundaga bakin gate suka fara jiyo muryan *paa* (babansu).
Dasauri suka qarisa.
Cak suka tsaya saboda abunda idonsu yagani.

Momma ce tsugune a qasa tanata kuka tana roqon *paa* shikuwa yanata zazzaga mata masifa ta Inda yake shiga bata nan yake fitana.

Da gudu affia taqarisa ciki ta rungume momma.
*Paa* ya cigaba " bazan zauna dakeba dukda na rubuta a rubuce zan fad'a a baki a gaban 'ya'yanki nasakeki saki biyu banson ganinki.
Cikin kuka momma tace" Dan Allah kafad'amun meh namaka _what have I done to deserved this_
Yace" ba abunda kikamun aisha _I just hate you keda yaranki bana sonku a rayuwata_
Cikin matsanaicin kuka momma tace " Dan Allah karkayi hakay _atleast consider your children_
Cikin Saudi paa ya katseta yace _that's the point aisha_! Wad'annan ( yayi pointing d'insu) najima da sallama miki su bana buk'atan su.

Cikin kuka affia tace" please *paa* idan laifi muka maja kayafe mana bazamu sakeba.
Yace" nafad'amu muku babu abunda kuka mun _I just don't need you in my life and that's final so better stop pleading!_
Yamaida dubansa kan mommaa yace " zaku iya zama agidannan but duk lokacin danaga dama zan iya siyarwa so alfarma d'aya zan iya muku shine " _you guyz can stay hets_ nan da four Or five years zan iya siyarwa so by then kisan meh kike ciki.


Juyawa yayi zai fice
_adeena da tunda aka fara takafu kamar gunki sai hawaye dake tsiyaya_ da gudu tanufa gunsa ta riqe rigarsa ta tsuguna tana kuka tace " _please *paa* if we have wrong you knowingly or unknowingl we are pleading find a place in your heart to forgive us we need you_ you can't just go like that.
Yace " _but I don't need you guyz_! Yana kaiwanan ya tunkud'ata har sanda ta buga kanta a qasa yasakai yafice tanata.
_*paa! Paa!! Paaaa!!!*_ ko waiwayowa bayayi

Dagudu tayi gunsu momma ta rungumeta had'asu momma tayi ta rungume suna kuka mai tsuma rai abun tausayi.
Momma tace" _Don't Blame your paa l'm the one to blame em the cause of every single misery in our lives_ kudaina Kuka no najawa kaina
Affia tace " kezaki daina kuka momma we're here for you but baki tab'a fad'a mana komai gameda family dinki ba na paa ma Anty aseeya kawai muka sani.

Momma tace " affia zakusani idan lokaci yayi.

Daganan sukayi ciki adeena tamanta da _precious ring_ d'inta.

_hope you guyz are enjoying?? waiting for your comments...if yea then I'll continue_*Luv yhu all*😘😘😘😘




~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
1⃣9⃣----->2⃣0⃣


*ADEENA ABUBAKAR ARSHAD* shine cikakken sunanta.
Asalin sunan momma *_aysha_* mahaifinta alh abbas da hajia aneesa su uku suka Haifa.
Aysha itace farko sai asma'u sannan qaninsu ahlan.
Suntaso cikin gata da kulawar iyaye.
Lokacin da aysha take ss3 tahad'u da Abubakar.
( _*Abubakar arshad* Dan asalin Nigeria ne but a south Africa ya girma saboda aeki hakai mahaifinsu can sannan mahaifiyarsa 'yar can ne_.
_Su biyune agun iyayensu dagashi ai *aseeya* likacin dasuka girma suka Faso qasarsu suna zaune a kaduna basuda dangi kasancewar kakansu babansu kawai ya Haifa momma d'insu kuwa a orphanage ta girma_.
_bayan dawowansu da shekaru uku mahaifinsu ya rasu suka dawo dagasu sai mahaifiyarsu lokacinne aseeya tayi aure a gombe inda iyayen mijinta bawani sonta sukeyi_
_Abubakar ne yacigaba da tafiyantar da business din babanshi har Allah yakawoshi gombe lokacin suna qoqarin gina factory a nan..nan ne suka had'u da aisha har suka fara soyayya_

Nan ne mahaifinta ya Nuna qin amincewarsa saboda karatu yakeso tayi
Dayaga ta matsa yatunkari amininsa kuma surikinsa sukayanke shawara
Nan ya dakatar da ita kula abubakar saboda anason had'ata da cousin d'inta sannan kuma ba girman nan ba baida guarantee akan tarbiyansa gashi ruwa biyu sannan bashida wani asali but ta qiya ita sai Abubakar mahaifinta yayi fushi da ita sosae amma ko a gyalenta.
Qarshe dataga an matsa mata guduwa tayi gidan uncle nata.
Dakanshi yazo yasamu mahaifinta ya roqeshi kan ya barta ta auri Wanda takeso alhj Abbas yace bada yawonsa ba inkuma bta insisting zai barta but bashi ba ita sun raba dangi.
Itakuwa banda yarinta da shiririta gashi so ya rufe mata ido ta amince.
Uncle nata yayi qoqarin wayar mata dakai qarshe tasamusu kuka kan inbata aureshiba zata kashe kanta.

Haka suka haqura suka mata aure amma mahaifinta nakan bakanshi nacewa bashi ba ita.
Haka Abubakar ya tattareta yatafi da ita.
_ita ko kukan amarcin nan da akeyi batayi shiba_
Kaduna yawuce da ita gidan mahaifiyarshi ta karb'eta hannu bibbiyu.
Daganan kuwa India suka wuce don kasuwan cinsa yafi qarfi scan.

Shekarar su biyu da aure suna son junansu har Allah yabasu *affia* bayan shekara biyu suka samu *adeena*
Suna rayuwarsu cikin jin dad'i suna zuwa Niger akai akai nanne takejin labarin uncle nata ya rasu haka taje kumo nan mahaifinta yamata ta tas ya yanke zumuncisu.
Haka ta jawo jiki ta dawo.

Bayan sun koma India da shekara d'aya lokacin affia tana 5years adeena tana 3years zama yafara sauyawa yafara nuna Mata true colours nashi na Neman mata amma tacigaba da zama dashi.
Kullum dasalon wulaqanci da cinmutuncin dayake mata amma take jurewa don tanason mijinta.




~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
2⃣1⃣----->2⃣2⃣



Sanadiyar rasuwan mahaifiyan Abubakar ne sukadawo Nigeria lokacin affia Nada 7 years adeena kuwa 5years.
A kaduna suka cigaba dazama acewarsa bazai koma dasuba shi zaita zuwa.
Tundaga lokacin inyatafi sai yayi 3 months baidawoba _coz yayi sabuwar mata a can_
Wani tafiyansa saida yayi good 7months baidawoba baidamu da cinsu da shansuba
Nanne aysha ta tunzura daya dawo tatareshi da magana sai cemata yayi ae baidamu da zamanta ba if she wish ta qara gaba.
Nanne tayitay kuka kan yamaida ta gun danginta indaya d'aukota nan yabarta ba kowaya.
Gamamakinta taga ya tattare dayaran yayi kumo dasu ya ajesu a wani madaidaicin gida yabarmata kud'i yace intaga dama tanemi itayenta shi ba tuwanshi Yakama gabanshi.
Tayi kuka kamar ranta zai fita _tayi nadamar qin bin iyayenta gashi yanzu shez paying for her misdeeds_
Daga nan kuma saiyayi shekar biyu baizoba abincinma saiyaga daman turomusu.
Aseeya ce tasasu awani private school mai kyau tana biyan kud'in
_lokacin d'anta d'aya kuma bataji dad'in abunda yayanta yayiba datamishi magana sai ce mata yayi intaga zata iya sai ta taimakesu kuma inta matsa mishi itama watsar da ita zaiyi nanne taja bakinta tayi tsit tana taimakonsu_

Haka rayuwarsu tayi ta gudane tayi Neman iyayenta anshaida mata sun bar garin da jimawa but suna zuwa bayan shekaru.

Haka suketa rayuwa da dad'i ba dad'i duk qarshen wata Anty aseeya nakawo musu kayan sawa dakuma abinci.

*Affia* ta tashi cikin nutsuwa ga sanin ya kamata kyakkwace sosai tanada haquri ga juriya da sanyin hali kuma farin cikin momma d'inta da adeena shine burinta.

*adeena* kuwa yarinyace mai shegen baki da d'an banzan surutu amma Idan 'yan coldness nata sunanan bata da magana ta nitsu kamar tsumma a randa.
Sannan gatada fara'a duk kalan abunda zaka mata bakinta a washe kana gamawa zakaci ubanka *bata fushi amma bata Barin ta kwana*
Masifaffiyace ta qarshe ga d'an banzan zuciya da masifa ga uwa uba wani sa'in akwai shirme amma bata fushi.
Duk girmanka ka tsokonota zagewa zatayi taci uwarko koda ita zata wahala *_but bata Barin defeat so easily_*
Idan Baka kame girmanka ba zaku yita amma idan har ka riqe zata baka respect Dan wani sa'in akwai ladabi.

Yarane masu mugun had'in kai suna matuqar son farin cikin junansu kowa naso yaga ya faranta wa d'aya.
Duk tsokanan da adeena zatayi affia sai tasan yadda zata rufe suna rufawa junansu asiri.





~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
2⃣3⃣----->2⃣4⃣


*_adnan_*

Ta b'angaren adnan kuwa suna isa gida suka Tarar da aalia na shirya musu luggage nasu.
Aayan da Ameer ne suka fara tayata.
Shikuwa adnan guri ya samu ya kame a sofa yana game a tablet nashi.
Cikin gadara yafara magana
" _*diii* why are we leaving so soon? Inace you told me sai nan da d'an kwanaki_

Muryar granny ya tsinkaya tana shigowa d'akin tanacewa " oho...ba'asaninba kawani kame a kujera sunamaka aeki koh?.
Ohh ni meh zanyi da ragon miji...
Yamutsa fuska yayi shima yace " Nima meh zanyi ke?? ' yan matan zamanin ma basumunba bareke da kanki duk furfura.
Tace " wannan kuma yarage naka...
Ameer ne yace " granny k'yaleshi yaga y'ar kyakkyawa fara yanayi amma yanakaiwa kasura gaki had'addeyar Babe _yaqarisa maganar yana dariya_
Granny tace" kaikuma ways sakoka ae banayinka tunda ka b'atawa baby na.
Aayan ya kwashe da dariya yace" malam sai haquri Dan tuni an sakeka.
Granny tace " ahto fad'a mishi...

Aalia tace " aah yakun taru kun mishi yawa _ta dubi Ameer_
Tace" don't worry broseyy kafisu ne shiyasa take sakayewa.

Nan suka cigaba da raha tsakaninsu amma banda adnan da qarshe tashi yayi yabar musu gun.
Harsuka gama had'a kaya.

Misalin 4:50 sukabar kumo dukansu by 5:34 suka shigo gombe.


*_adeena_*

Bayan sun gama koke kokensu harsuka haqura suka barwa Allah suka cigaba da walwalansu.
Sun manta dawani batun _ring_ har washe gari da safe.

Washe gari takama Friday Dake suna hutu na school kuma ba islamiya
Bayan sungama aekace aekacen gida dasukeyi suna breakfast anan ne adeena tatuna da incident d'in jiya.

Cak ta tsaya cin abincin tadubi affia _da itama ta manta_ tace " *jiji* ring d'ina _I totally forgot jiya_
Ta b'ata fuska" yanzu maybe that monster ya karya mata.

Affia tace" ae wannan shegen bakin kinne yaja miki dakin lallab'ashi yabaki kayanki...

Muryan momma sukaji tanacewa " yamiki kyau ae yanzukam yawuce kuma bake ba zuwa university.
_mamakine yacikasu Inda momma tasani_

Katsemusu tunani tayi dacewa" don't be surprise coz nasan komai tundaga jiya.

Adeena kamar zatayi kuka _yanzu shikenan wannan bitch din yajawo mata ba ita ba zuwa higher institution balle tazama barrister Allah ya isan ta_
Haka tayita tura abincin ita a dole tana fushi da Wanda baisan ma tanayiba lol.
Haka yawuni sukuku affia da momma sun zuba mata ido yau ba surutu.
Momma kuwa da gangan suke rud'ata saboda tayi hankali.

_*adnan*_

Bayan isansu zai cire kaya ya taking shower kenan yasa hannu zai cire abubuwan cikin pocket nashi ya Ciro da _ring_ d'in.
Tunowa da face nata yayi tana zazzaga mishi masifa take ranshi yaqara b'aci
Har zaiyi wurgi da ring d'in komai ya tuna sai kuma yafasa yakai cikin abun watches nashi yasa aciki sannan ya shige toilet.




~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:11 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
2⃣5⃣----->2⃣6⃣


_*3 days later*_

Cikin kwanakin angama preparation nazuwa school d'in su adnan a *chulalongkorn university dake bangkok THAILAND*
a ranar flight nasu zai d'aga.
Zasuyi missing 'yan uwansu sosai amisha har kuka tayi aalia ma dauriya kawai take don bata ta'ba rabuwa da adnan na wata ba gashi yanzu har sai nan da 5years don papa yace basu ba zuwa Hutu.
Qarfe 11:00pm suka tashi saidai fatan ayi karatu lafiya cikin sa'a.


*adeena*

Sun dangana al'a Marin paa d'insu a gefe suna fuskantar future.
Anty aseeya taje momma tasanar da ita abunda yafaru.
Ranta ya b'ace data qirashi ya balbaleta tas sannan ya raba all ties dake tsakaninsu.
Lallea yayanta ba qalau yakeba _shine abunda tafara kawowa aranta_
Addu'a kawai zasu bishi dashi.

_aseeya mijinta ya rasu tun last 7years,'yan uwan mijinta sun d'auke d'anta tunyana da shekara 16._
_Sun tattari dukiyanshi akan su zasu riqeshi._
_Itakuwa nata tafara business dashi kuma alhamdulillahi tana samun cigaba tanada rufin asirinta daidai gwargwado tana zaune a gidanta._
_Ta qara aure but mijintan Nada rufin asiri ga kuma son abin duniya._
_Haka suke rayuwa tana haquri dashi kuma tun lokacin bata sakejin d'uriyan d'anta ba tuntana k'iran dangin baban suna mata wulaqancin kan su zasu riqe d'ansu inya girma zai nemata haka ta haqura_.
_shima d'an ansha wahala kan aka hanashi huld'a da mahaifiyarsa qarshema turashi makaranta abroad sukayi_.

Haka rayuwa taketa gudana cikin rufin asirin Allah adeena anshiga jss1 affia kuwa tana jss3.

Ta bangaren su adnan kuwa hankali kwance suke karatu basuda wani abokai sai junasu.
Adnan yana karanta *business administration* aayan kuma *law* while Ameer kuma *medicine*.
Adnan a halayensa babu abunda ya canza gashi da k'yaliya.
Mutum d'ayane Allah ya had'a jinin adnan dashi wato *affan* yagirme musu sosai Dan yanada shekaru 22 alokacin course d'aya sukeyi but ya girme mishi a level Dan saura masa 2years kum d'an Niger ne shima.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login