Showing 33001 words to 36000 words out of 61552 words
jugum aalia da itama tafara hawaye sabodà tausayinsu tàce" am sorry to sày...inaso insan labarinku...
Kallonta sukeyi tadawo kujeràr dasuke ta rik'o hannun affia tace" nayi màmaki k'warai danaga adeena na aeki tareda k'anina at this age of hers bayan tazo boutique neman aeki an wulak'anta ta..but to my surprise Dana gañku duka jikinku baiñuna wahala bà saikuma yau dànazo gidannan nayi mamaki..
Kud'aukemu kamar 'yan uwanku na jini karku b'oyemana please...
Affia tace" shikenan zamu fad'a muku komai in sha allahu...
Adeenace ta mik'e dasauri tayi d'akinsu tana kuka..
Duka suka rakata da Irani...
Affia bata b'oyemusu komaiba hatta rashiñ shirin *_ADNAN ADEENA_* hawaye dukàñsu sukeyi..sun tàusàya wa anty aseeya dà halin dasuke ciki...
Aalia tace" _you guyz don't have to worry...we are here for you_ yanzu _you are a relatives to us_
Tashi tayi tanufi d'akinsu adeena tasamu tana kuka zama tàyi a gefenta tà rungumota jikinta
tace" kidaina kuka deeñà yanzu Baku kàd'ai bañe kunada mu...ni sistrnkice kàmar affia mu 'yan uwanku me kiñji...yanzu we're in a hurry in sha Allah gobe zamu dawo yanzuu adnan...
Tundà aka ambaci adnan gabañ adeena ke fad'i...
D'an sauk'e sit yayi ya ràusayar dakai kamar yadda ya saba ya lumshe idanu face nata be yake gani lokacin dà yàkaita boutique gun *diidi* murmushinta dimple d'inta cute pink lips d'inba . yanason sake ganinta..haushin kansa yafara Ji _why is he even wasting his time thin king about that *saala Kutta* the one he hates the most_ ..Wanda tàimasa cin mutuncin da babu Wanda Ya tab'a yi masa kuma saiya rama _but why is he feeling something strange àbout her?_ yanzu baida wàni burin daya wuçe ya sake gañintà dajin lafiyañta...
kwata kwata bàisan time d'in daya d'auka ba shida Ya tsani jinin jira but wànnañ karon baijiwani abuba.
Ganin su kawai yayii a gabaansa yanata lek'awa ko zaigànta
Rakosu sukayi a bàk'in gate adeena ta tsaya tana lek'enshi caraf idanunsu ya had'u.
~*jidas Luv*~😘
[4/1, 10:26 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
____________________________
8⃣3⃣----->8⃣4⃣
_I have had morethan enough,I've been loved so much,and I wish I could return the favour.thank you so much for loving me this way…words cannot express my gratitude towards your care,to show how I feel to have been loved,I'm just as clueless but I thank you all._
_This morethan I wish in a life time even more than I hope and prayed for,you guys have been the reason I'm this happy and great,I wish you well in your life… thanks so much_
_Special appreciation to raheena,Maama,queen deejert,aysha, Asma,haleema d/s_
Yananan zaune inda yake ya lumshe idanu...muryarta kawai yakeji a dodon kunnensa yana masa magana...landline ya d'auka ya danna mata k'ira
Tanacikin tunani taji k'ara hannunta na rawa ta d'aga ta manna a kunne.
Dagacan shiru yayi yana sauraron ita tafara magana itama Shiru tayi tana sauraron abunda zaice.
Tsawon mintuna suka d'iba babu wanda yace uffan haushine yafara cikashi muryarta kawai yakeson ji yacika dodon kunnenasa amma tak'i magana.
Wani tsawa yadaka mata wanda shikansa baisan fitansa ba yace" _hea are you dumb? Why ain't you saying anything_ oh! (yayi exclaiming) duk salon iskanci ne ko,mtsw! _in my office_
Da mugun mamaki ta ke sauraronsa har yagama banbaminsa tana rik'e da handset (receiver) d'in a hannu...tab'e baki tayi _yau 'yan bala'in suna goshi ko mehke damunsa oho_
Ahankali ta murd'a handle d'in k'ofan idanunsa kan laptop ko d'agowa baiyi ya kalleta ba yacigaba da abunda yake.
As usual ta tsaya kanta a k'asa.
Tundaga k'asa yafara kallonta har zuwa sama
ahanKali ta d'aga eyes ball nata caraf idanunsu ya had'u da mamaki duka suke kallon juba.
_what a coincidence?_ shine abunda kowa ya raya a ranshi yana sanye da trouser ash da shirt pink sai jacket d'in suit d'in ash da tie ash yayi mugun kyau.
Gashi itad'inma kazalika kasa d'auke idansu sukayi.
Ita tafara sauk'e nata..
D'an murmushin gefe yayi baisan daliliba can kuma ya had'e rai.
_15 mints later_
Itafa Ranta ya soma b'aci da tsayuwanta shikansa baisan dalilin k'iranba coz dama ahlan ne ke karba yakaiwa adnan all corresponding da clerical works d'in wa adnan acewarsa baison ganin face nata.
Knocking akayi yabada izinin shigowa ahlan ne yashigo bayan adnan yagama yatsine yatsinen shi tukun yabasa daman fad'an mehke tafe dashi
D'an duk'awa ahlan yayi yamik'a masa wani disk
yace" _here is the disk you demand for_
Jinjina kai kawai yayi sannan yasa acikin system adeena hanci da baki tasake tana kallon ikon Allah.
Rik'e hab'ansa yayi yana kallon culprit d'in dayayi wannan aekin daga gani ransa a b'ace ne kasancewar sunada CCD camera a office d'in.
Kallon ahlan yayi rai a b'ace yace" _i need them right in here_
Jinjina kai ahlan yayi sannan ya fice itadai adeena nata ido. D'agowa yayi idonsu ya had'u babu Wanda ya sauk'e idonsa suna kallon juna
Turo k'ofan da akayine yasasu dawowa Azeema ce tashigo.
Ganin adeena a gun yasata had'e rai ta kumbura baki tazauna tana aekawa adeena harara. Maida kallonta tayi kan adnan yawatsa mata wata shegiyar kallo nan tasha jinin jikinta.
Aekin dake gabansu tafara nuna masa amma shi hankalinsa nakan adeena data had'e rai takauda Kai dan ganinsu wani haushi yake bata(lol)
Azeema ce talura dashi kasancewar idan tayi magana zai dizgata yasata yin shiru tana basu harara.
Adnan yadubi Azeema yace" _what the hell are you still waiting for…stop giving me that look_ kiyi abunda yakawoki
Yanzu that means duk abunda take hankalinsa baigun.
Kafun tayi magana anyi knocking bayan yabada izinin shiga ahlan tare da Asma'u da aina'u dake zazzare ido.
Surprisingly azeema tace" heck! What...
shut up! Adnan ya daka mata tsawa har sanda duka suka tsorita
Adeena de nagefe kamar abun Allah sarki ahlan na gefenta daga ganin adnan kasan ransa a b'ace yake baitab'a nuna b'acin ransa akan Abu ba sai yau dukda kasancewar fuskarsa a d'aure koyaushe amma nayau yafi
Rai a b'ace yake kallonsu kafun yadubesu yace" _what brought you to this company?_
Shiru sukayi sana zazzare idanu wani tsawa yadaka musu tareda buga desk yace" answer me
Atare bakin su na rawa sukace" AAA a...aeki.
Rai a b'ace yake kallonsu yace" oh! I thought ankawo nan ne dan kufara dawan wani.
A razane suka d'ago sana kallonshi
Yace" _aha! are you surprise..you guys should look at me_ dakyau… _and tell me are you really the culprits?_
Jikin kowacce mazari yakeyi dan sun mugun tsorita dan yau kashinsu ya bushe.
yace" _I already knew what's you guyz are up to_...da duk abubuwan dakuka yi abaya ,na kyalekune ko zaku gyara _but I was mistaken...innocence by face_ babu Wanda yakaiku iya _mouths service (hypocrisy) eh! (Bad looks) insincerity by virture,pretending to have good quality that you do not really have haa? Ain't you ashamed of yourselfs,_
_Ehm!…now tell me what has the innocent girl did to you to deserved all this?_
[4/1, 10:26 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
__________________________
8⃣5⃣----->8⃣6⃣
Adeena nanan k'ikam don yau adnan ya matuk'ar budgeta ashe she also has that right yau d'aya taji wani mugun kinyarsa had'eda k'warjinin dayayi mata.
D'agowa tayi tadubeshi with full ov respect for him in her eyes tad'anyi murmushi tace " *dhan yabad sir*( thank you) for everything.
Hannu kawai yad'aga mata hankalinsa naga system.
K'ofa tanufa domin fita yabita dakallo harzata murd'a handle din yace" from now on duk abunda yasameka you have to let the office know saboda asanda bakinan asamu wanda zai replacing naki
OK sir in sha Allah yanakaiwa nan tafita.
Mamaki tabasa don baitab'a tunani bata mayar masan da amsa ba.
Kowannen su cikin farin ciki yawuni.
_4 days later_
_3:30pm_
Yau takama Thursday adnan na zaune yana aeki sai sauri yake coz flight din Affan 3:45 zai landing he has to fetch him from the airport a hanzarce yagama yafito koneman ahlan baiyiba.
Lokacin adeena ke k'ok'arin fita gware sukayi atare sukace aushh dafe gun sukayi
Wucewa yayi yabarta tsaye agun bin bayansa tayi Dan itama tafiyar zatayi bebi takan sauran employees dake saluting nashiba yawuce.
Parking lot yanufa motarshi k'irar venza 2016 fara k'al da ita.
Adeena kuwa bakin hanya take k'oka'arin zuwa adaidai gabanta yayi parking batakulashiba tacigaba da tafiya. Wani d'an iskan horn yamata yasauk'e glass fuska tamke yace" get in.
Gaba tabud'e tashiga wani wawan gudu yafigi motan sanda adeena ta tsorita ganin kukkule idon datakeyi yasashi Jan d'an iskan burki Allah yasa bamota abayansu
Yace" put on the sit belt
K'ok'arin sawa take takasa gashi tana b'ata masa lokaci matsowa yayi dab da ita kamar zai kwanto mata jiki arazane ta kwantarda jikin d'agowa yayi eyes balls nasu yashiga na juna they took few seconds staring at each other in the eyes kana yasamata sit belt d'in yafigi motar.
Wayarsace tafara K'ara Kamar bazai d'agaba ganin sunan dake jiki yasashi rage gudun tareda sawa akunne.
Hello *diii*
Dagacan akayi Magana
Yace" _ohh *dii* I can't make it I have to pick up affan bhai from airport._ Ya k'arishe tareda duba agogo
Dagacan tayi magana yatab'e baki kana yace" shez here with me ah'll drop her at home.
Dagacan tasake magana yace" *acchaa* (OK)
Adeena kam sai rarraba idanu take dan tarasa inda yadosa.
Wayantane 'yar nokia k'arar SMS ya shigo guda uku tagani na affia biyu sai na aalia d'aya
Na affia tafara bud'ewa.
_sis *aalia ji* tazo nemanmu she needs our assistance but unfortunately I cant make it coz buaji ce kad'ai a gida ah'll send you her address… you go meet her...take care_
D'ayan na affia tabud'e address ne kana tabud'e na aalia
_hy deena needs your assistance please if you've less engage_
Maida dubanta ga adnan tayi hankalinsa naga titi
Juya akalar motan yayi yafigeta da gudu sai attahir's mansion suna zuwa gate d'in yacemata out (koba'a fad'a mataba tasan gidansune)
Bud'e motar tayi tafice shikuwa yaja motar
Maigadi ne yalek'o Dan jin k'arar mota yace malama lafiya?
Bai k'arisaba yaji muryar Amisha tana cewa " _let her in Alex she's our guest_
Bud'e mata hanya yayi amisha tarik'o hannunta d'aukeda murmushi tana mai farin Cikin zuwanta.
Sake baki adeena yayi tana kallon cikin gidan gaskiya ya had'u.
Har main falo amisha takaita tanata janta da hira granny da mamy sun karb'eta hannu bibbiyu don tamugun shiga ransu gakama dawata datake musu.
Ballan tana uwar gayyar datake jinta tamkar k'anwar ta ciki d'aya haka zalika amisha tad'auketa kamar twinynta.
Sunmata tarba na mutunci da karamci.granny ga surutu haka zalika adeena angamu da andace sosae sunshak'u kamar kaka da jikarta tace lallae sai adeena tadawo washe gari
Shopping suka nufa bayan sun sanar da adeena taimakon dasukeso tamusu.
Ahanya Aalia dake driving tace" *app Kyaa janam din kab hai* deena? (When is your birthday)
Kanta na bisa titi tana tunani tace" ummm... *meri Japan isi mahine ke tes-vey din hai* (my birthday is 30th of this month)
Aalia tace" wow.
Tadubi amisha data tura baki ita a dole tayi fushi anyi yaren da bataji.
Aalia tayi dariya tace" cheer up Sis …back to our language (Fulani) kasancewar duka sun iya.
Tafiya suke suna hirarsu gwanin ban sha'awa har suka isaa.
Cikin dabara aalia tayi whispering abu wa amisha.
Surprisingly amisha tace" wow…what a coincidence
Aalia tayi saurin cewa" um um Sis its a surprise.
Adeena kam hankalinta bai Kansu.
Jidan kaya suke kaman ba gobe
Adeeña kàm sai kallo
Aalia data lura tace
Zoki tayamu mana sannañ tasa hannu wata dinner gown amisha tad'auka mai shegen kyau tacewa adeena" look Deena yayi kyau?
Adeena tayi exclaiming wow! yayi kyau sosai it really suite your complexion
Amisha tamawa aalia magana ta ido murmushi tayi tace" perfect👌,same colour
Aalia kuwa wani agogo tad'auka which is worth 120k mai both na male and female haka sukayita siyayyan abubuwan dazasu buk'ata sannan suka wuce.
Adeena suka sauk'ar bayan sun cika mata kayan tsaraba kasancewar washegari akwai holiday nagun aeki sukace zasuzo by 8:00am zasu shiga kasuwa sallama tamusu sannan tawuce ciki.
Ahanyarsu adnan bayan ya d'auko affan.
Adnan yayi murmushinshi yace" I was surprised dakacemun zakazo
Affan yace" yeah Maxine saboda wasu dalilai …it has been 13 years rabona da gombe...I was separated from my maama sisters dasauransu nazo da niyyan nemansu.
Adnan yatausaya masa coz yabasa labarin komai.
Yace" everything will be fine
Affan yayi murmushi yace" finally ah'll meet our diidi
Adnan yayi murmushi yace" for sure.
Traffic suka tsaya wata yarinya mai shekaru biyar tana kuka addanta ta k'wace mata goruba tana gwagwuya.daga islamiyya suka dawo
Yarinyar nataso ta k'wace takasa tana tsugunawa kuwa ta wawusho k'afar addan ta k'wace goruban tareda cusa mata k'asa a baki.
Duk abunda suke su adnan na kallonsu babu abunda yafad'0 masa sai farkon had'uwansu da adeena when he was seventeen.
Murmushi ya sub'uce masa.
Affan kuwa dariya yayi yace" Allah sarki my tutuu
Adnan yadubeshi alamun tambaya.
yace" my favourite she was just like this girl…so stubborn, rigima masifa surutu ga shirme ga kuma fad'a.
Murmushi kawai adnan yayi Dan adeenace kawai tafad'o masa rai.
Sun isa gida around 5:30 sunsamu Azeema ,aayan,da Ameer sun dawo nan akahau tattalin Affan.
Dawowansu adeena kenan a gajiye 4 eyes sukayi da Affan da murmushi tak'a shikuwa ya kafeta da ido.Gaisawa sukayi tayimurnan zuwanshi sannan kowa yafice donyin sallah.
Bayan dinner ma haka sukasha hira harda granny da mamy don affan badai barkwanciba sai staring aalia yakeyi dontana burgeshi haka sukayita hirrarki kafun kowa yaje ya kwanta.
~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:26 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
____________________________
----->8⃣7⃣
_8:30am_
Washegari da safe su aalia suka zo suka d'auki adeena azeema kam tace babu inda zata kasancewar affa nada lectures da safe suka sauk'eta school kana suka nufi market dagacan kuwa saloon suka je amisha tayi mamaki k'warai dan ganin adeena zata jera gashi da aalia kasancewarta ruwa biyu itakanta aalia sanda tayi mamaki daganan sukayi abubuwan dasuka kamata basudawo gidaba sai 1:30 lokacin daga granny sai mamy da Azeema sauran mazan suntafi masallacin jumma'a.
Kallon mutunci bata samu agun Azeema ba amma hira sosae sukayi da granny da mamy sosae sunaji dad'in kasancewa da ita around 2:30 aayan da ameer suka dawo banda adnan da Affan coz dama basaso yadawo da wuri don dama it's part of their plan.
Aayan kamar ya hadi'ye adeena dan kasancewarta anan dukda babu wanda ya sanarwa abunda ke ranshu game da adeena zurfin ciki ya hanashi duk sund'auka a matsayin friend ya d'auketa amma shi agunshi ba hakaba kuma yak'i fad'awa Kowa saboda zurfin ciki.
Aayan,Ameer,amisha da azeema da kuma ahlan dayazo suna decorating garden (don small party zasu had'a batare da gayya sosaeba su kad'aine sai fiancée din aalia dawasu friends din amisha biyu).
Amisha dake hura balloons banda zuba musu surutu babu abunda take.
Ameer yace" ohh parrot please kimana shiru.
Turo baki tayi
Aayan yace " nibanga ma me kikeyi anan ba
Tace" habaa ya duba kaga bakina harya kumbura.
Duka suka sa dariya banda azeema daketajin haushi.
Aalia da adeena suna icing cake a kitchen sunayi suna hira anan ta fuskanci rashin shirin adnan da adeena har yakai haka.
Basugamaba harsanda aka k'ira magrib adeena na cewa zata tafi fir aalia tahanata.
Granny ce tayi k'iran aalia lokacin adeena na goge goge.
Bayan ficewar aalia adeena tacigaba da abunda takeyi stool ta jawo don mayar da off-set spatula dasu bench scraper dasukayi amfani dashi a sama ga stool d'in da tsayi dak'yar tahau.
Dawowan su adnan kenan shida Affan main parlour suka wuce a gajiye affan masauk'insa ya wuce.
Fitowar amisha kenan daga shashin mamy tace ya adnan sunnu da dawowa.
D'aga kai kawai yayu yace Ina diii.
Tace" tana kitchen.
Kitchen d"in yanufa kai tsaye adeena ko na k'ok'arin maida abu sama yana zuwa k'ofan duk a tunanin sa aaliace baikai ga maganaba aka d'auke wuta wani mugun tsorone yakama adeena stool d'in yafara rawa..
Kasancewar har yanzu akwai d'an haske ana iya ganin shadow mutum.
Aekuwa adeena tahango ta jikin bangon kitchen, hanjin cikintane ya kad'a wani mugun tsoro ya lullub'eta.