Showing 42001 words to 45000 words out of 61552 words
Adnan ta window d'in dakinsa Ya hangota tsaye ba k'aramin kyau tayi gefen gun ba ga wuta ya haskata sosae .
Ashe nan tazo tun d'azu dan rashin ganinta agun ne yasa yaji komai yafita akansa yasashi haurawa.
Kasa juyawa yayi ya tsaya kallonta he always find pleasure looking at her...
Itakuwa baiwar Allah tunanin mafita takeyi kanta Ya gama killers addu'a takeyi Allah Ya tsare kowa da sharrin ammar.
Kamar ance tad'aga kai aikuwa idonsu Yashiga najuna kallon juna sukayi for seconds k'aran footsteps taji abayanta yasata sauk'e idanunta tareda juyawa dan ganin waye aayan tagani yana mata murmushi itakuwa na mai Kama da yak'e tamayar masa.
K'arisowa yayi ya tsaya yadda ta tsaya suna kallon ruwa.
Yace " yau kinyi kyau besty
Murmushi tayi"tace thank you
Um um hold your thanks it might be useful someday yace da ita.
Murmushin takuma yi dan bata cikin mood din Mamana yanzu.
Affia is waiting for you tund'azu ameer maidaku gida or you want me to drop you off.
Tace "ohh no than... Sshhh yace da ita
Rik'e baki tayi tana dariya dan yabata dariya.
Yace cikin sigan wasa"so I became your funny stuff abi?
No no no I never said so cewar ta tafara tafiya
yace "lemme see you off but ah'll not let you go until kinban cin hanci zan hak'ura.
Dariya yabata sosae even before ta amsa laifinta harya yanke hukunci.
Shikuwa hiran dasuke dad'i yake mishi kamar karta tafi
Duk abunda suke Adnan na kallonsu but bayajin meh suke fad'a.wani mugun haushi yaji ya rufeshi he can't figure out what exactly is Wrong with him at that time babu abunda yafi bashi haushi sai ganin murmushi da dariyar da adeena ke yiwa aayan.
Banging curtain din yayi cikeda b'acin rai dakyar ya iya wanka yasanya pyjamas dinsa yahau gado sai me he had a sleepless night coz whenever he closes his eyes ganin adeena yake yadda tayi kyau aranar sannan da murmushin da take yiwa adnan.
Ana b'angaren adeena kuwa 12:45am takasa bacci sai juyi take takasa samun mafita juyawa tayi taga affia nata sharar baccinta bata tab'a fad'awa kowa abunda Ya tab'a had'asu da ammar ba.
Mik'ewa tayita zauna batajima da zama ba affia Tamik'e tareda kunna wuta tana hamma tace"whats wrong adeena?
Jitayi bazata iya b'oyewa ba gyara zama tayi tana kallonta tace
*~jidas luv~*😘
[4/1, 10:27 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
_______________________
----->9⃣4⃣
Gyara zama Affia tana sauraronta
Adeena ta numfasa tace" *jiji* am sorry please.
Cikin alamar tambaya tace" for what? I can't remember you wronging me in anyway.
Adeena tayi kalan tausayi kamar zatayi kuka tace " jiji am sorry ban tab'a fad'a miki ba someone attempt to rape one once... Kuma
What? Like seriously Adeena?,how meh kike nufi?.
Adeena ta rik'o hannun affia with pity face tace" have I ever lie to you...am sorry jiji I never thought this will turn into something else.
But adeena how did this happen? When? A ina? And kuma baki tab'a fad'amunba
Nan adeena tabata labarin komai har threatening d'inta da ammar yayi tana hawaye ta k'ara da cewa am confused
Jiji I don't know what to do next eventhough am afraid but I can't tolerate aalia being humiliated by that monster am afraid no one will believe jiji.
Affia tasauk'e gauron numfashi tace" this matter is complicated adeena am also in dilemma..
Shiru sukayi na d'an lokaci kowa da abunda yake sak'awa can affia tace " these people have done so much for us darling...
Adeena tace" jiji we have to do something to protect didi from that bastart before time comes along coz he's worst than you might thought...
affia tace "hakane but meh mafita
That's what am trying to figure out cewar adeena.
Rashin evidence shine babba how she wish suna gari d'aya da aneesa kai koda aneesa nanan ba kwa'k'waran shaida.
Bayan dogon nazarin da affia tayi tace " I think you should talk to Adnan first maybe he can believe you.
Cikin Zak'uwa adeena tace " are you sure Jiji?
Can't say cause am also doubting buh give it a try maybe It can work.
Jinjina Kai adeena tayi alamar gamsuwa.
Sanda suka gama tttaunnawa kana suka kwanta bacci adeena kam dukda Tsoron ammar aranta but she promised bazatabar abu yacutar da aalia ba ranar dak'yar bacci ya saceta.
Ta b'angaren Adnan da k'yar shima baccin Ya d'aukesa tareda mafarkan adeena iri iri which he never admit that his is madly inlove with her.... _i don't blame him ohh coz he knew nothing about love...thats his own prob shaa goodnight😁_
_2 days later_
_8:02am_
Isowan Adnan kenan yauma as usual ahlan d'auke da briefcase d'inshi had'a ido sukayi da adeena Tamik'e in a simple mood tace morning sir
Hannu kurum Ya d'aga mata yawuce zuciyarsa na buguwa dan weekend d'in da baigantaba har zazzab'i sanda yayi he darm missed her like hell Wanda shi karan kansa ya sani dan ma yau Ya tsinci gabansa da tsananin fad'uwa.
Likewise adeena itakam she admit that tana sonshi so sosae acikin weekend d'innan ta tabbatar da tana sonshi tayi kuka Sosae kana tayi bak'in cikin haha kuma tasan ko mutuwa zatayi he can never love her back kuma koda mutuwa zatayi da sonshi she can never let anyone know she really loves him so much shiyasa gabadaya tadawo wata Silent yanzu kominta do sanyin jiki takeyi.
Zama tayi tareda dafe kanta hawaye taji yataru a idonta tana rayawa a ranta mehsa k'addara zatai min haka why will hatred turns to love? Mehsa Sai anata b'angaren she knew she can never have him koda zatarasa ranta....gaskiya she has to quit coz every bit of his presence k'aramata yakeyi tunda yanzu it's of no use.abun kamar wani almara she can't believe her inlove with the one she hates the most....babu yadda Allah baya ikonsa tajima cikin jimamin al'amarin while tears were rolling down to her chicks....daga k'arshe ta wiping tears Nata dan babu yadda ta iya. Dukda yau tayi niyar sanar dashi akan ammar sai kuma taji badata courage d'in yin hakan saboda k'war jinin dayake mata.Bataji wucewan ahlan coz yau Adnan yace baida buk'atar shiyaje ita taje da kanta.
Land-line din gabantane yafara k'ara da'gawa tayi batare da tace komaiba lumshe idanunta tayi danjin abunda yace.
Abubuwan dasuka kamata ta d'auka jikinta duk a sanyaye.
Yana daga zaune idanunsa bisa system dake gabansa knocking tayi yabata permission na shigowa gabanta sai fad'uwa yakeyi ta k'ariso his eyes are were all over her yau she is dressed all in black...abayat Tasa fuskarta fayau bako powder kamar wata marar lafiya jikinta duk a sanyaye.
Dak'yar tayi gathering courage tad'ago tadubeshi dasauri Ya matsar da nashi ba k'aramin kyau yamata ba as usual suit ne but yau royal blue ne with white shirt a ciki da royal blue tie.
Ta shagala wajen kallonshi comfortably with smiles on her face caraf idanunsu Ya had'u dasauri ta gimtse fuska tareda kauda Kai sarai yakamata saima abun yaso bashi dariya.
Tura laptop d'in yayi ya mata nuni da chair dake opposite d'insa Karo na farko datun zuwanta ATC yace you may have a sit.
Sanda ta d'ago takallesa dakyau tajuya bayanta ta tabbatar ita d'ayace babu shakka da ita yake shikansa yalura da yanayinta d'an murmushinsa yayi yakuma cewa dake nake.
Ja tayi tazauna har tana d'ari he wounder why bata masa gatse da rashin kunya shikuma he prefered the trouble adeena which she can talk to him the way he likes amma sudden change dayasamu daga gareta disturbs him,something is definitely wrong with her.
Mik'ewa yayi tareda zagayowa side d'in da take kujerar dake fuskantar ta yaja.
gabantane ke dukan uku uku likewise shima sauk'ar da idonta tayi dan kallonsa weakens her the more shikuwa idanu ya zuba mata bako kyaftawa.yau taimasa kyau
Had'e rai yayi yace am all ears ke nake jira d'agowa tayi tadubesh tasha ajiye masa zatayi tayi gaba but babu yadda ta iya girgiza kai kurum tayi alamar toh kana ahankali tafara masa bayani while he was busy staring at her pinky lips yadda take maganan ahankali unlike da da masifa.
Babu abunda ya fahimta dan TV yamaidata bayan tagama tadubesa he was still staring at her mik'ewa tayi da sauri idonta har yaciko ta ajiye komai tafice da sauri.
Kallo yabita dashi cikeda mamakin kansa hannu yasa cikin aljihunta yaciro ring nata a cikin wani box had'eda bracelet mai shegen kyau dan yau yayi niyan bata.
Bayan wannan incident d'in sai through land-line da suke communicating idan yayi bak'i sai Azeema dake shiga da fice tsan tsan kishinee
ya cika adeena.
Basu sake had'uwa ba sai da zai tafi mosque itama zata sallah tareda Azeema suka fito itakuwa lokacin tayiwo alwala kallonsu tare haushi ya cikata dasauri tayi waje.
He wish yaga Face nata but bai samu chance ba.
_4:00pm_
Time d'in yagama komai yana shirin tafiya yayi k'iran adeena through land-line.
Office d'in tashiga bayan yabata izini they were all exhausted alokacin bata iya kallonsa ba.
Yanzu tai niyan masa maganan idan akwai chance coz tana ganin wani burden ne akanta harsaita fitar.
Katse mata tunani yayi wajen mik'a mata envelope da yayi kallonsa tayi da mamaki kana ta amsa cikin hankali da k'asaita yadda yake magana yace " today mark a month dafara service d'inki anan so wannan itz 60000k your salary for the month.yanakaiwa nan ya rataya briefcase nashi.
Cikeda farin ciki damamakin rage kud'in dabaibiya instead ma k'aramta yayi bakamar yadda sukayiba
Tace " thank you so much.
Cikeda jin dad'in murmushin dayaga tayi though yatsani a masa godiya amma farin cikinta shiya masa dad'i. Zatayi magana...
Ficewa yayi da sauri yana murmushinsa na gefe.don atunaninsa maganan kudincan zatai masa
Ita d'inma Bin bayansa tayi da sauri don yimasa maganan da tayi niya har sunacin karo da ahlan dayazo rufe office d'in dasauri tace ohh sorry
Yace " Sis wanna sauri haka where to?
Tana tafiya tana d'aukar jakanta tana cewa " don't have time bros see yhu tomorrow.
Adnan na k'ok'arin bud'e motarsa K'irar venza fara tas adeena ta k'ariso tana haki tace excuse me Sir
Dukda daman yayi niyan mata lift sai Ya tsaya yana kallonta yadda take fitarda numfashi da alama tahad'a da gudu.
Indicating tayi da yatsunta alamar kad'an sannan tace "I won't take few much of your time...I've a very important thing to tell you.
Rufe murfin k'ofan Ya jingina dashi yadubeta fuska ba yabo ba fallasa yace am all ears
Wani wayu qutt ta had'iye tareda sauk'e nannausan ajiyar zuciya shikuwa yazuba mata na mujiya.
~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:27 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
_______________________
----->9⃣5⃣
Rasa ta inda zata fara tayi...shiko kalonta yake danjin abunda zata fad'a,harzata fasa saikuma wani zuciyan yace the earliar the better komai zaifaru yakamata ta saukar da nauyin dake kanta
Shikuwa yakafa mata idanu yana sauraron meh zatace
Wani yawu kutt ta had'eye tareda runtsa ido
tace" abunda zan fad'a maka dan allah karkayimun gurguwar fahimta...kayi nazari sosae.
B'atarai yayi yace" hea don't waste my time,stop running around the bush just go straight to the point
Shiru tayi na seconds kana tace " akan fiancee din *diidi* ne...
Gyara tsayuwarsa yayi cikin rashin fahimta yace " meke gameda shi?
Tace " you may not believe what am about to tell y..o..u..
Go on ya katseta sake hadi'ye yawu tayi.
Tasoma bashi haushi da kwane
Kwanenta kallon taraina masa hankali yai mata yasa ta yanke shawaran fad'i masa batare da wani tsoroba
Tace" i knew him already kafun yanzu...he's a monster,infact he's horrible ,worst than you could imagine....i knew him quite well....
Excuse me!..ya d'aga mata hannu cikin rashin fahimta yace"what are you trying to say? That my brother inlaw is undeserving?
You could have let me finish...ta katseshi he's worst than you might thought, please dont let him befriend you people,yawuce tsammaninka player ne sosae yasha playing heart na 'yan mata atlast yarabu dasu bayan ya cucesu i beg of you sir dont let him do that to *diidi* you're the only one that will make her believe to what I'm saying
Har Tagama wani irin Kallo na rashin fahimta yake mata kana yace" I don't get what you're trying to say haryanzu...
Cikin bak'in cikin rainin hankalin dayake mata
tace" I know you might not believe me not to talk of all the family members...but abunda nakeso kasani your so called be jijaji is a rapist, womanizer, player na k'arshe...you've to do something fast to stop him from hurting your sister eventhough she loves him so
much but kayi yadda zakayi Ka ceceta coz you're the only one that can stop him.. I might be of help if possible....
Stop! Ya katseta cikin b'acin ransa da bata tab'a ganiba
Idanunsa har Sun kad'a Sunyi jaa
Yace" I never thought you could be denouncer as this...whats your problem haa? Mehkike nema dahar saikin rusa farin Cikin my only sister...ya girgiza kai basai nayi mamakiba saboda akwai irinku dayawa wanda idan anmusu rana sai suyi dare, tell me...meh tamiki data cancanci sakayyannan haa? kina mata bak'in ciki kan cigabanta...
yamatso dab fuskanta yace" i'll never let you get into her nerves...stay within your limits...,you want money and you've gotten all you wanted..so what did you want more...her happiness haa? You'll never have it, stay away from our lives saboda duk wanda yashiga ramin Aalia bana barinsa ballantana ke da kikazo from no where, ta kuma taimakeki buh ke all you want from her shine farincikinta....
Kud'in dabaisan adadinsuba ya zaro Ya wurga mata fuska tareda dacewa this is all you ever wanted haa? Take it and get away
Sakeda baki take kallonshi totally speechless idonta harya ciko da k'walla
Ta girgiza kai cikin takaici do sanyin murya hawaye na zuba tace "wow! You tell me what Will I gain innayi hakan? Tell me who the hell am I innai sanadin rugujewar farin cikinta? Mai laifina Inna kub'utarda ita daga hannun wanda yaso lalatamun rayuwa?
Cikin tsawa tace "tell me meh fault d'ina inna tsiratar ta ita daga fad'awan tarkonsa?.. Wani rashin hankaline zai kaini ga cutar wanda tataimakeni lokacin danake neman taimako, ta kuma D'aukeni tamkar 'yar uwarta najini .
takuma girgiza kai tana kuka ta d'ago envelope daya bata d'azu na salary d'inta
Tad'aga daidai fuskarsa tana kuka tace " and you think this will make me to disavowed all kinda things she had done to me?...Never!
Ta wurga masa envelope d'in a jiki
tace" bahaka nakeba I quit... *_to hell with you! And to hell with your money!!_*
tanakaiwa nan tajuya abunta tabarsa sakeda baki
Hartayi taku uku Tajuyo
and one more last word....save diidi coz she will always be my beloved sister...bad is Bad...you can't justify evil...
Tafiya take tana kuka sosae danba k'aramin namijin k'ok'ari tayi wajen masa maganan ba gawani sonsa datakeyi amma haka ta d'aure tasan tariga da ta yanke komai tsakaninsu shikenan daga yanzu bazasu sake zama gu d'aya ba ahaka ta tari adaidaita sahu tashige tana kukan da ko rabuwanta da momma batayiba
Yana kallonta hartatafi yakasa Tsinana komai agun nadamar abubuwan daya fad'amata yakeyi why didn't he thought of all this...shikenan has she gone forever? Baida amsa, kasa k'wakk'waran motsi yayi nadamane fal aranshi babban tashin hankalinshi barin aekin da tayi...and what will he tell *dii* if she comes to know About all this what will he tell her?.
Haka agun yabar kud'in ya Shiga Mota yafizgeta
ahlan ne da isowarsa yanzu ya tattara yana mai masa magana amma ina hankalinsa yayi gaba
Da isar adeena gida babu