Showing 21001 words to 24000 words out of 61552 words

Chapter 8 - ADNAN-ADEENA

CHN   

30 Oct 2025

5418

tana hararan adeena sannan tace
_you stay here_ Baron je nayi abinci.
Adeena tace " *nahi* you stay barinje in.
*acchhaa* kawai tace.




*_4:30pm_*



Adnan ya koma gida agajiye.
Kowa yana zaune anata hira banda mamy da granny ya sauk'o don cin abinci.
Amisha tadubi aayan tace" bros two days bakamana tad'in friend d'inka mai surutunnan ba.
Aayan yace" ohhh! Sisi kin cika gulma meh gaminki da ita.
Ameer yace" batta mana banda gulmar tsiya to ank'i abayar.

Aayan yace " kaima ba'ayi dakaiba.
Amisha taimasa gwalo.
Aalia tace" ya isa haka _you guyz are always against him_.haka sukayi tayi tsakaninsu

Ameer kam baimasan sunayiba Dan _he's totally lost in Thoughts_
Aalia ce talura tace" umm _I see ma brother is deep in thoughts_...tell me wace damsel ne haka tasaka tunani?
Dariya yayi yace " hai sister babu komai kawai rayuwa nake tunawa.
Duka sukayi dariya amisha tace" _in tayi tsami maji_.
Harara ya banka mata aayan yace yadai haka malam.
Aalia tace " _ohh my three brothers in one hand two people are denying their hearts... and in the other hand hez not even interest in such kinda things_
Adnan take dining yasan sarai dashi takeyi _hez feed up with their Noises_
Tashi yayi zai bar gun suka jiyo sallama.
Duka suka juya Dan ganin waye
Wata kyakkyawar damsel ce sanye da trouser da shirt iya cinya ta yane kanta da gyale da space a idonta tana tauna chewingum bakinnan yasha red lipstick tana musu murmushi tana janye datrolley tanada kyau ba laifi.
Duka suka tsaya kallonta damamaki Dan tayi musu zuwan bazata with a surprise atare banda adnan suka ce *AZEEMA*





~*jidas Luv*~😘
[4/1, 10:21 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
5⃣7⃣----->5⃣8⃣




K'arisa shigowa tayi tayi hugging kowa tabashi peck a kumatu.
Nan ta doshi Inda adnan yake don tayi mishi tana isowa yajuya ya haura sama wangale baki tayi tabishi da ido sai kuma ta k'ak'ali murmushi ta juyo gunsu.
Tadubi alia tace" *didds* ya adnan is always thesame yananan yadda yake _hez still arrogant_.
Murmushi aalia tayi tace " _tell me when did you arrive_? Baki fad'a mana kina hanyaba..

Ta tura baki tace" _I'm not welcome here?_
Ameer ne yace " Nah...kawai da munje mun dauko ki and min shirya miki komai.
Dariya tayi tace " _I just wanna surprise you guyz_ saisa ban fad'a muku ba.
Zama tayi ana gaisawa
Jin hayaniya yasa granny fitowa turus tayi don ganin Azeema da gudu Azeema taje tagi hugging nata k'iris yarage takada ita peck tabata a goshi.
Tace" granny ya kike?
Baki suka sake suna kallon rashin kunyarta.
Aalia CE tayi saurin tasowa ta rik'eta tace " come zeema lemme show you your room.

Takaita d'aki bayan tayi wanka tafito sanye da armless gown mai duhu ko d'an kwali bata d'auraba.
Grannyne ta tab'e baki _Sam halayyar Azeema bata mataba batada manners ko kad'an kodan girman turai ne batada bin al'ada daga kayan sawa har d'abi'u bai kamata tana irin shigannan ba kasancewar akwai maza a gidan._
_ga uwa uba raina talaka ga masifa daji dakai Sam batasan girma ba alma idan ka fahimceta tanada dad'in zama_

Kujera taja za'a fara dinner mamyma ta sauk'o anan suka gaisa da ita adnan ne kawai baigun..
Sai zuba take musu kamar 'ya'yan kurna.
Tace " *paaa* ne yace Nazo nan by next 7months mum and dad zasu dawo so I have to stay with you guyz kafunnan.
And the most intrestin shine I will start working as assistance d'in ya adnan inji *paapaa* ta k'arisa tana murmushi.
Duka suna murmushi an rasa mai magana.
Can ta mik'e tace " barin duba *choco* ( dama haka take k'iranshi) naga had now bai sauk'oba.
Tanakaiwa nan ta mik'e babu Wanda ya kulata don sun San zata dawo bawanda ya kulata.

Tura k'ofan tayi ahankali. Yana kwance kan gado yana aeki a laptop.
Hugging nasa tabaya tayi ya tureta da sauri yatashi ya zauna yace" _hea whatz this are you out of your mind_
Hawaye tafara tace" haba *choco* _why are you treating me like a dumped rascal_

Yace" _why are you always like this...you knw me too well then_ mehsa kikekan jawo wa kanki.
Sanin kankine I don't want disturbance banason hayaniya.
Tace" am sorry.
Yace" that's ok how was the trip.
Gyara zama tayi tace " akwai stress.
Umm yace" ok you have to go get rest...by next 2weeks zaki fara Fita aeki *paapa* yagayamun komai
Tace" bakaso namaka hira.
Yace" _ohhh please let me be..can't you see am working_
Da sauri tabashi peck a kumatu tana murmushi tace" good night *choco* tafice da sauri.
Tsuka yaja ya goge da hanky.




_*Next day*_
*_6:45am_*


Adeena ce guje guje saurin sauri take shiru.
Sanye take cikin Riga da sket peach and white sai touches na navy blue. Tasa hijabinta har gwiwa shima navy da flat shoe shima haka tarataya side bag nata fuskarnan as usual na makeup.
Tafito Dan a asibiti suka kwana sai 6:00 tabaro tayi wanka da breakfast zata mik'a musu tawuce danma a ranar za'a sallamesu.
Bayan tamik'a musu 7:00am dot ta isa office d'in tana ganin wasu suna shiga elevator amma ita sai tabi inda sukabi jiya.
K'ofar office d'in ta buga a kulle
Tsuka taja aranta tace _bitch d'in bai isoba_

*_30mnts later_*

Ahlan ne ya iso yaganta tsaya yasan aekinta kai tsaye yabata key d'in bats iya bud'ewaba shiya bud'e mata tace
_ohh turawa ga GU transparent amma bakaganin komai daga k'asa office shi kad'ai Asama kamar marar gaskia_
Ahlan yace lfy kina magana ke d'aya murmushi tayi tace " babu .

Bayan tagama kalle kallenta sannan tafara da toilet sannan tayi shara.
Abun goge goge take nema tarasa taje k'ofa zata bud'e shima yasako kai sai gwarai sukaci atare sukace wasshhh.





~*jidas Luv*~😘
[4/1, 10:21 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂

---------------------------------------
5⃣9⃣----->6⃣0⃣



Da sauri ta d'ago tana dubanshi ya runtsa ido. Jakar hanunsa ta k'arba
Gefenta ya rab'a ya wuce tsayawa yayi yana k'arewa office d'in kallo.can kuma ya tab'e baki.
Aranta tace _chan maka_
Tace" um towel nake nema ban gogeba.
Bai kulata ba ya d'auki landline na office d'in ana d'auka yace" kazo.
Kallonshi tatsaya yi mutum ba sannu wai kazo kamar wani ubansa can wani zuciyan yace meh naki.
Bayan ya gama ya d'ago

Ba'afi minti uku ba saiga ahlan ya shigo ya gaisheshi hannu kawai ya d'aga masa sannan yace " kayi abunda nace?
Yace" yes sir.
Dubanta yayi yace " _follow him_
Bayan sun fita wani guri suka shiga dab da office din adnan wanda kafun kowa ya shiga saita ganshi.
Wow Dan gun ya had'u ahlan ya dubeta yace " _this is your office_
Baki tadube tana kallonshi.
Murmushi yamata yace " _you are now sir adnan new sectary_
Da mamaki take kallon ahlan ganin haka yace ta zauna.
Nan Yamata bayanin kan aekinta.sannan yace" _you are lucky_ Dan kowa yazo nan baya good two weeks yake tafiya so you have to be very careful coz boss baya son...kin gane ae.
D'aga kai tayi.



*_40mnts later_*


Adeena sai tab'e tab'enta takeyi a system taji telpn nagabnta na k'ara d'aga wa tayi batayi magana ba dagacan yace takawo mishi coffee zaro idanu tayi tana kallo.
_coffee_ INA tasan zatasamo anan.kusan tazaran minti biyu ahlan ya fad'o mata rai gashi batasan office nashiba kaman yasani sai gashi da basket a hannunshi.
Da sauri ta mik'e tatareshi tafad'a mishi. Mik'a mata yayi yace gashi _its boss breakfast_ yana mik'a mata ya juya don ysan k'arshenta sai tayi tambaya.
Rik'e da basket din tashiga office d'in yana duba files dake gabanshi.
Ajiye mishi tayi tajuya har takai bakin k'ofa taji yace" _wait_
Cak ta tsaya sannan ta juyo yanakan abunda yakeyi yace" *app kyaa kam karte hoon?*( what's your job)
Sarai tagane me yake nufi tafuske tace " *main samajhee naheen has*( I don't understand).
D'ago yayi yadubeta da oily eyes nasa aransa yace _yakamata yafara hukuntata tun yanzu_

Baice mata komaiba yamaida hankalinsa kan aeki itakuwa datagaji da tsayuwa tanufa Inda abincin yake tanacewa _iyayi mutum bazai karya a gidaba sai anbiyoshi da shi matarshinma tanada aeki_

tabude food flask d'in *chapati* sai *lime picle* da *keema sours* tab'e baki tayi duk Indian dishes ne sannan *masala chai*( coffee).

Zuba masa tayi ta cakud'a abunta sanna tazuba coffee din.
Akan desk din ta d'aura masa.
Batace masa komaiba hartakai k'ofa ya sake dawo da it a...babu yadda ta iya tadawo ta tsaya.
Takai minti biyar tsaye baiko kalletaba bisani ya d'ago yace" bance miki inajin yunwa ba.
Ranta ya soma b'aci amma ta danne ya d'auki mug din coffee yace " oya zo ki d'auka and kuma karkice zaki mayar zauna anan ki cinye Tass

Baki bud'e take kallonshi Rabon da taci irin wannan abincin tun batada wayo ta ina zata fara.
D'ago kanta tayi ta kalleshi ko a jikinshi hankalinshi nakan iPad nashi.


Fuskar tausayi Tace tace " what.... *ye kya hai?*( what's this) I can't....
NP..ya katseta a deal namu ba musu remember? So kiyi abunda nace.

Kamar zatayi kuka ta d'auki abincin zatayi waje yace" dawo kici anan.

Zama tayi yahau turawa tana rufe ido yana kallonta dak'ayar ta iya cin rabi zata ajeyi yace ta cigaba haka dakyar ta cinye _aranta tana mishi Allah ya is a_ tattarawa tayi tafice dashi akaba driver ya maids


Nata zauna na Minti biyarba ya sake k'iranta kuma ba wani abun kirki bane mik'a files ne gashi agansa amma sai taduba ta basa ita kuwa tak'i nuna ranta ya b'acj so take ta k'ureshi.

Gashi duk Wanda zaizo gunshi sai ta Sanar mishi wanin yace ya shigo wanin kuwa yace ya tafi Wanda suka shigan kuwa suyita magana amsarsa d'aya yake bayarwa _wannan wani irin mutumne mai shegen girman kai ga rashin magana Idan yacako maka magana d'aya zaisa bakinka ya mutu sannan hez very sincere nan take zai fad'a maka gaskiya saida kamutu kwata kwata bayason hayaniya_ itadai nata ido wannan
Shima anashi b'angaren so yake ya muzguna mata amma bai ga alamar zata karaya ba ransa a b'ace.

A ranar kam ta wahala tana Allah Allah 2 yayi duk da suna waya da affia suji mehke gudana.
A yanzu bayan dawowansa daga salla zaune yake ya kwantar da kansa kan kujerar idonsa a lumshe kamar meh bacci amma a zahiri idonsa biyu yana tunanin _a ina 'yar k'auye irinta ta iya hindi don mamaki take bashi kodai tayi rayuwar can ne to inda gaskene ya bata iya cin abincinba can kuma yatab'e baki yace anyway thats not mah probs...you brought her here just to pay for her mistakes for messing up with you_

itakuwa tana tattara masa kayansa yanzjma hakane wayar yace tafara k'ara.
Kallonsa tayi kamar mai baccin gaske harw zata danna taji cikin husky voice nasa yace " _if you dare pick it_ *main tumhaara phone tod rahaan hoon*( ah'll break the phone).

Kallonsa tayi yananan yadda yake kamar bashiba yayi magana yanzu ba ta tab'e.
Yacigaba " _no more answering calls during working hours got it?_
Race" _yeah_

Allah allah take 2 yayi tasamu ta tafi shiko yalura da haka.
Aekinsa yacigaba dayi itakuwa harzata fice sai ga ahlan ya shigo
Yace " akwai abubuwan da yakamata a gyara like air conditioner na reception ya b'aci sannan....
Yace" _explain that to her she can make all the arrangements_
Adeena kuwa kallo tabishi dashi meh yake nufi itada zata tafi yanzu.

Ahlan yace muje had sunkai k'ofa yace " _reschedule all my meetings_

A hakadai adeena tasha wahala ranan tanata kumbura baki hartakai 3:30pm
Office d'in tadawo tafad'a mishi ta gama shima lokacin yake shirin tafiya.
Ita tah'ad'a mishi kayanshi sannan tad'auki briefcase d'in babu Wanda yakula wani.
Saibinshi take har mota driver ya karb'a sannan tajuya.
Bakin titi tanufa don Neman abun hawa duk bak'in ciki yacikata tana ganin lokacin Da motar taxo tawuce tsaki taja.
Sannan ta k'ira affia taanazuwa already an sallamesu hamdala tayi sannan tanufi gida.





~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:21 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂


---------------------------------------
6⃣1⃣----->6⃣2⃣



A gajiye tadawo gida jikin buajj da sauk'i affia ta bawa adeena labarin irin taimakon da dr Ameer ya musu taji dad'i sosae dukda bata tab'a ganinshiba
Affia da buanji suka tambayeta gun aeki tace lfy lau ba matsalan komai tafad'a musu matsayin da aka bata suk sunyi murna batare da b'ata lokaciba buaji tace a kud'in hannu ta ta je tayi reg na jamb da ssce bayan sunyi sallan la'asar suka fita ita da affia.


*_ADNAN_*

Bayan komawar sa gida da sallama ya Shiga falon granny ne kawai gaisheta yayi ta amsa tana cakalo fad'ansa sarai yak'i kulata baiga d'uriyan 'yan gidanba da *diii* d'insa.
Ya bud'e baki zai tambaya sai ga Azeema tafito daga kitchen r'ike da cup...oyoyo tazo zata masa ya kauce granny Kham mik'ewa tayi tayi d'akinta Dan baza ta iya ganin irin rashin kunyananba.

Harara ya zabga mata itakuwa ta marairaice fuska tace " why Choco...
Bai kulataba ya haura sama binshi tayi tana bashi hak'uri saida yazo k'ofa ya juyo yace" naji _but don't ever repeat that again_
Jinjina kai tayi aranta yace _I will do anything for you ya adnan...ko menene if that will make him love me_
K'arar rufe k'ofar ne yadawo da ita.
Komawa tayi tazauna a falo tana tunani.

Bayan yafito daga wanka yayi sallah yasan da *didinsa* nanan da yanzu ta k'irasa yaci abinci or rather ta kawo masa.
Wayarsa ya d'auka yashiga dialing number ta bugu biyu ta d'aga dagacan tace
" *chootaa bhaaii*
Yace" kina INA ne nadawo bangankiba?
Dagacan race" ohhh sorry *chote* munfita tareda aayan da amisha munje kaita reg na jamb nasan yanzu bakaci komai abincinka na dining...maza kaci Dan nasanka
Yace " OK bye
Sannan ya kashe gado ya kwanta ya lumshe ido.
Adeena ce ta fad'o masa a rai..taurin kai da tsaurin idon yarinyan yake basa mamaki...Amma ae jikinta bai nuna ta tashi a wahala ba daga amma mehsa take Neman kud'i _at this age of hers_ kawarda tunanin yayi sannan ya mik'e don't zuwa cin abinci.



*_ADEENA_*


Sun isa gun akwai mutane kadan dole su jira kujera suka samu suka zauna suna jiran layi ya isosu.
Wani ne yazo wucewa mistakenly ya takata wassh tace juyowa yayi ya kalleta sai kuma ya juya ya tafi yayi waje...
Kuwt..ta furta cikin zafin nama tabishi affia na k'iranata amma ina ita burinta ta isoshi.
Har yayi nisa tasha gabanshi cikin b'acin rai tace " kai bakada idone malam kokuma rashin tunanine yasa katakani sannan kakalleni ya basar...
Kallonta yayi a tsanake yace " ke karki yadda ki d'agamun murya an takadin inke bakisan hak'uriba shiknan.
Tace" bansa shiba in ubankane yake siyarwa sai ka siyomun...
D'aga hannu yayi zai mareta aka rik'e hannun.
Da mamaki suka juya suna kallon Wanda ya r'ike aayan ne ba shakka ta ganeshi gefenshi kuwa watace mai kama da boss d'inta ( nan ta tunata itace a boutique sannan hotontane a office d'in adnan).

Aayan yace" amma bakada kunya kamata laifi amma kake Neman zaginta.naushi zai kai masa aalia tayi saurin rik'eshi race " kyaleshi bros kaba zai gamuda da daidaish.

Sakeshi aayan yayi da sauri yabar gun
Tadubi aayan da aalia tace " thanks
Aayan yace" ba komai...adeena ryt?
D'aga kai tayi Dan ita ta manta sunanshi.

Murmushi yamata yace" amma meh kikeyi anan.
Zatayi magana saiga affia ta iso rai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login