Showing 57001 words to 60000 words out of 61552 words

Chapter 20 - ADNAN-ADEENA

CHN   

30 Oct 2025

5420

Abun har yafara damunsa kuma yasan da sarai taji magan ganun daya fad'a a asibiti kuma yasan she also love him,but why is she purnishing him that way, gaskiya bazai iya juraba.


Paapa ya k'irasu duka kan zancensa kowa ya fad'a Wanda yakeso... Yayi farinciki sosae Amma yace sai yaji tabakin kowa ,k'iransu duka yyi kowa ya amsa sab'anin adeena da kanta a k'asa.
Ganin haka paapa yayi murmushi yace su tafi.
Batareda da b'ata lokaciba ya k'ira mahifin aayan sanardashi yayi ma'am da hakan sannan yanaimawa aayan auren azeema daga gun mahafinta kuma sunyi farin ciki da hakan.

Shirye shirye ya kankama adole aka d'aga na aalia.

Cikin lokaci k'ank'a shakuwa tashiga tsakanin azeema da adeena... Anan tagane azeema mai saukin kaine sosae Dama son affan ne kawai yarufe mata Ido....ita kanta azeemasaitana kunyar adeena idan ta tuna abubuwan data mata da ,sosae yanzu babu wani matsala dake gudana illa soyayya tsantsa dake wanzuwa a gidan.
Alokacin azeema takoma gidansu domain shirin biki.
Angama siyyayyan komai Wanda duk paapa ne yayi ...
Affan yakoma abuja gun aekinsa kafun lokaci yyi sun rabu da aalia cikeda kewan juna. yabar mamansa cikeda kewansa dan kusan ko yaushe atare suke.
Lokaci nata matsowa amma babu wani canji tsakanin adnan da adeena, tak'i basa fuska yanuna mata soyayyarsa.... Abun namatuk'ar cinsa a zuci.
Dama haka so yake? Shine tambayarda yayi wa kansa, tunawa yayi lokacin da yake wulakanta mata son ransa.
Yakamata ya nemi mafita.


Adeena na zaune d'auke da waya a hannunta sai chatting da aneesa take tana dariya.
Amisha ce tashigo d'akin.
" twinny are you alright kuwa? Wannar gwasan dariya haka ae sai cikinki yayi ciwo"
"Barni da aneesa "

Murmushi kurum amisha tayi tazauna gefenta.
"Twinny keep that phone aside we've something to discuss "
D'agowa adeena tayi tadubeta tare da ajiye wayan.
"Am all ears"

" why are you doing this sis? "
Cikin rashin fahimta adeena kallonta
"Did you've any idea of what ya adnan is going through because of you?...he loves you so much and he wants to prove it to you... "
Shiru adeena tayi tana kallonta ita kanta batasan mehsa take hakaba.
"Shawara zan baki,ya adnan will soon be your husband kimanta da komai kibashi had'in kai ku fahimci juna tun yanzu. "
Amisha nakaiwa nan tafice don amsa k'iran mamy.

Tunani adeena tashiga yi, tasan bata kyauta ba amma tayi alk'awarin gyara komai tsakinsu.


Da misalin k'arfe 8:30 na dare adeena da amisha natabuga hira suna dariya affia kuwa na hiran soyayya a waya, aalia kuma na busy kan system.
Phone natane yafara ringing.
D'agawa tayi ganin new number kamar bazata d'agaba. An a biyune tasa hannu ta d'auka.
"Kisameni a garden "
Shine kawai abunda taji yace tareda kashe wayar.


Yana zaune ya crossing k'afa yana latsa tablet .
Jin footsteps dayaji yasashi d'aga kai yadubi hanyar... Sanye take da bakin doguwar riga mayafin kawai tayafa. Hasken wutane yake haskata saita k'ara kyau.
Binta yake da Ido har tak'araso gabansa tayi sallama fuskarta ba yabo ba fallasa.

Shima amsamata yayi tareda nuna mata gefensa ta zauna.
Babu musu tazauna kanta a k'asa.

Shiru ya ratsa na kusan minti biyar Dan yarasa ta ina zai fara Dan ba iyawa yayiba
Can dai ya daure ya dubeta.
"Adeena"
Ya k'ira sunanta yadda bai taba k'iraba ita kanta saida taji wani iri.
"Yakamata mu fahimci juna tun yanzu it's high time for us mu revealing abunda ke zuk'atanmu adeena... I've suffered enough. "
D'agowa tayi tadubeshi fuskarsa ya sauya sosae yayi kalan tausayi
" Adeena I want you to know that you've touched me deeply like no one else,the feelings is so difficult to express, if you could only understand my condition ."ya k'arishe tamkar zaiyi kuka

"Today I've gathered the guts to put forth my love before you, to show you how I felt about you weather you accept it or not my love for you will only rise. Please don't get me wrong I just wanted you to know how I fell about you! "





~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:29 PM] β€ͺ+234 902 380 8773‬: πŸ‚πŸ‚
ADNAN~-ADEENA
πŸ‚πŸ‚


_______________________
----->104






" Adeena believe Me when I said that you're the only person that taught me how to smile, how to laugh and treat people. looking at it, I realise you've done so much for me and I can't bare to loose you, you're the one that has reached out and showed me the true meaning of what it feels like to be in peace. "
Ya kareshe tamkar zaiyi kuka.

"There is no other person in this world that could have done that for me. Now that I know you are the one, I want to offer you all the happiness the world could possibly give, but only if you give me the chance. " ya k'arishe while tears we're rolling down to his cheek.
Adeena is speechless d'agowa tayi tadubesa da mamaki taga hawaye a face nasa
" you're the reason behind every piece of my joy in my life adeena... You know what? There isn't a day that goes by when my mind isn't thinking about you. Why? Because you're the one that lifted me up to show me the beauty of life.until I met you I didn't see much beauty around me, I lived in a world that was sad, I was broken and alone.

Har alokacin adeena bata iya kwakkwaran motsiba ...farin ciki no mamaki, upon all people Adnan attahir ne zaune a gabanta yana fad'a mata yadda yake sonta .itama batasan lokacin data fara hawayenba she couldn't bare the shock.

"I hope that you and I will get to spend our lives together because I couldn't imagine spending my life without you! AM SORRY for all the things I've done to you... Please say something adeena. "

Tsansar farin cikine ke kwaranya a zuciyar adeena shin mafarki take ko gaskiya .
D'agowa tayi tadubesa idanunsu ya sark'e.
Jikintane yayi mugun sanyi ganin halin daya shiga.
" kimun duk abunda kikaga dama if that will make you forgive me" yafad'a sounding heart broken
Jitayi bata kyautaba, itama yazama lallai tafad'a masa yadda takeji gamedashi no zata huta.

Still kallonta yake yana neman yafiyar ta
" please say something adeena. "

Ahankali ta sunkuyar da kanta
" am in the right position to ask for your forgiveness ya adnan, nayafe mama even though bakamun komaiba, I also want you to forgive me. "

"You've never wronged Me in any way adeena... Inma kinyi nayafe miki "

"Thank you" tafad'a cikin sanyin murya.

"Adeena did you love me? "
Jin tambayar tayi tazo mata wani banbara kwai.
"I don't want no for an answer... I know you also love me so say it. "
Shiru tayi takasa koda motsi
"Look at me" yace da ita
Kasa musawa tayi tad'ago tana kallonshi

Murmushi da baitab'a yiwa wani mahaluk'i ba ya sakar mata.

"Your eyes are so captivating that I could get lost in them forever. "
Yafad'a finally.

Murmushine ya sub'uce mata.
"Ehm tell me you love me ."

"Just by looking at me will be enough to make you believe that you're the perfect man for me, I love you completely, so I agree to be with you and make you happy everyday of our lives. "

Bak'aramin gathering courage tayiba wajen fad'a masa wannan maganan... Cikeda kunya ta mik'e da sauri tabar gun.


Cikin tsantsar farin ciki yake binta da kallon he couldn't believe what she had just said...farin ciki sosae ya tsinci kansa ciki.
Itama hakan takasance gareta ji tayi kamar ta sauk'e wani nauyi dake kanta.

kafun suyi bacci saida suka cigaba a waya....
Basu taba sanin haka soyayya yakeda dad'iba sai yau,sun kwana cikin farin cikin dabasu tab'a yiba wanda har 'yan uwansu sun fahimci haka.


Life moved on,inda lokaci nata matsowa,soyayyar adnan da adeena gaba yakeyi yana dad'a zurfin har basa iya jurewa ko ina suke saisun nuna k'aunar junansu dasukeyi.
Aalia could not believe adnan rayuwarsa ta sauya yakoma mutum mai fara'a ,mutunta mutum,soyyaya dakuma zama cikin nasa....batasan dawani baki zata godewa adeena ba.
Ko ina adeena zata indai adnan baya office to ko ina yake zaizo ya kaita.
Soyayyarsu ake gudanarwa cikin kwanciyar hankali.


Biki ya k'araso Inda Mutanen abuja sun k'ariso.. .wato ummin aayan da sisternshi afrah da sauran 'yan uwa.
Kowa hallara ,buaji ta d'auke amaren gaba d'aya dukda aalia na matuk'ar jin kunyarta amma haka take daurewa... Acikin kwana biyar an gyara amaren sosae... Ba'a barin kowacce fita saidai suk'araci soyayyarsu a waya.
Acan ma azeema Ana shirye shirye.

Anyi kamu da walima inda amaren sukasha kyau harsuka gaji... Aciki kuwa babu angon daya halarta.


Rana bata k'arya ayau aka d'aura auren ADNAN DA ADEENA
AMEER DA AFFIA
AAYAN DA AZEEMA
AFFAN DA AALIA inda ya Tara manyan mutane sosae.
Sanda aka d'auro na azeema sannan aka d'aura nasu.
Angwaye kowa yasanya farar shadda sai blushing sukeyi.

Abud'an kaine kowa yagamu da amaryarsa Wanda akayi acikin harabar gidan.
Sai da daddare akayi dinner Inda gun yayi kyau ga k'ayatu sosae.
Inda nahango raihana na kwasar shoki mai style had'eda satan abinci har k'ashin da akaci bata bariba.
Nasake hango my nene ,2 rukie's, aysha, miemah, asma'u, queendeejat da all members of JN, maryam mukhtar novels ,zeenat novels da sauransu da duk masoyan ADNAN ADEENA Sai kwasar rawa sukeyi.
Haka aka shashe har k'arfe 11 kafun aka tashi.
Gida aka maida amaren kafun washe gari akai musu nasiha sosae.
Aalia aka fara kaiwa kasancewar har abuja za'a kaita...ansha daru da amisha Dan cewa tayi babu inda za'a kaisu sosae sunyi kukan rabuwa.
Kafun da daddare akakai sauran gidajensu inda aka k'awata wa kowa d'akinta, aayan da adnan unguwa d'ayane new GRA saidai akwai d'an rata tsakani sai ameer dayake federal lowcost.
Alhamdulliah anyi angama kowa ta tafi d'akinta

Ta b'angaren adeena kuwa harsai k'arfe goma kafun adnan ya shigo.
Har alokacin adeena na kuka.
Kamar yadda kowani ango yakeyi haka shima ya lallab'a tasa.
Asuba ta gari.



_1 week later_



Soyayya tsantsa shi ake gudanarwa a gidan. Kula, tattali babu Wanda adnan baya nuna mata, komai tare sukeyi, soyayya sukekamar zasu cinye junansu. Hakama ta kasance ga sauran.


[


_2 months later_


Adnan ya koma bakin aekinsa lokacin adeena sukayi jamb kuma sunci waec ya fito tasamu credits d'in da ake buk'ata.
Batada wani matsala Dan suna gudanar da rayuwarsu cikin kwanciyar hankali da k'aunar juna.


Life moved on, su adeena sun koma Lagos saboda company din da adnan ya bud'e a can ,anan tasamu admission tana karatunta cikin kwaciyar hankali komai na tafiya normal Kullum sai k'ara son juna sukeyi.
Suna zuwa gombe akai akai haka suma suna kawo musu ziyara.

Hutunta na second semester da akayine suka tafi umara daganan kuma London sukayi suka saida sukayi 2 months sannan suka dawo.


Aalia ta haifi twins mace da namiji d'inta namijin ansa masa sunan paapa Ana k'iransa abba sai macen sunan buaji asiya Ana k'iranta afreen.
Bayan 3months affia ta sunk'ulo 'yar ta mace aka Sanya mata sunan mamy wato asma'u suna k'iranta asmee.
Wata d'aya tsakani azeema ta haifo mace aka sanya sunan ummi wato alawiyya suna k'iranta ammah.

Adeena ce har lokacin babu alamun ciki, abun yafara damunta sosae, ganin damuwar data shiga adnan yace mata ta kwantar da hankalinta komai na allah ne idan lokaci yayi allah sai kawo... Daga lokacin ta dangana lamuranta ga Allah. Har a kullum k'ara k'aunar juna sukeyi.


Yau weekend duk suna gida zaune adnan yake kan sofa yana kallon aljezira....adeena tafito daga kitchen d'aukeda fruit salad bowl a hannunta.
Daidai wajen k'afafunsa ta zauna tana sha kota kallesa.
Sarai yagane take takenta... Shiya lura a kwanakin nan neman cakulo fad'a takeyi ga shegen masifa da ta tsira... Anjima kuma kamar ba itaba.
Yanzuma yaga take takenta, murmushi kurum yayi.
Sauk'owa yayi yazauna gabanta tare da karb'e bowl d'in daga hannunta yad'eba yakai baki.
Hanci tasake tana kallonsa
Kashe mata winking ido d'aya ya mata
Yace " sweetheart yaushe kika fara rowa?"
Hanci take hurawa
"Ugh ugh are you upsate again?
Cuna baki tayi gaba
"Nidai kabani kayana"
"Nima o oo bazan badaba" yafad'a yana make kafad'a.
Kukan shagwab'a tafara tana buga k'afa.
Kallonta ya tsayayi yana dariya.
"Shikenan naji saidai musha tare"
Eh to bani na rik'e a hannuna "
"Nak'i wayon" yace da ita shima yana tura bakin kamar k'aramin yaro.
"Saidai ina baki kinji my sweetheart "
D'aga kai kurum har alokacin bakin a cune.
"To smile mana"
"O oo nak'i"
Tura bakin shima yayi yace " ga kayanki na k'oshi"
Da Sauri ta rik'o hannunsa " nooo honey "
Jawosa tayi tazauna kan cinyarsa tana dariya.
Har alokacin bakinsa a ture alamar yayi fushi.
"Haaa bud'e bakin"
Tace dashi.
Kauda kai yayi kamr da gaske. Babu yadda batayiba yak'i karb'a.
Abakinta tasa ta rik'o face nashi da duka hannunta ta had'e bakinsa da nata ta tura masa.
Dan dolensa ya hadiye.

"Bagashi kasha ba " tafad'a tanai masa gwalo.
Shima yadda tayi yamata sunata dariya .
Spoon din ta d'eba dashi kamar zata kai masa baki har ya bud'e ba kwab'a masa a fuska.
"Laaa nikikai wa haka ko ..."
"Sorry honey kawo na lashe "
Lashe face nasa take inda fruit salad din ya tab'a.
Kamar da gaske shima ya kar ba yayi kamar zai bata yarama.
Nan itam tace bata yardaba.
Zageye falon sukayu tayi suna rame rame haka suka gama wanka da shi kana Dan kansu suka zube kan kujera suna sauk'e numfashi suna dariya.
Jawota jikinsa yayi ya lumshe Ido yace kinsan meh sweetheart.
Girgiza kai kai tayi
"I love you"
"I love you more honey"




~*jidas luv*~
[4/1, 10:29 PM] β€ͺ+234 902 380 8773‬: πŸ‚πŸ‚
ADNAN~-~ADEENA
πŸ‚πŸ‚


_______________________
----->105



_LAST PAGE_



" life is so unpredictable sweetheart, changes are are always coming, big or small. "
D'agowa tayi tadubesa fuskarta alamar tambaya.

" did you know why?"
Girgiza kai kawai tayi

"I also ask my self what is really special about you! "
"The thing I notice and admire about your qualities ,talent and wounderful smiles so obviously connected to a warm and loving heart, these things set you apart from any one else, and it might also be the way walk, the way you talk, and every action it gets me joy, just to see a smile in your eyes. If I ever figure out the magic that makes you so special, I'd probably say that is a combination of these things. You're a rare person ,I find you amazing sweetheart... Promise me that you will keep loving me the way you do till my last breath! And that you'll always be by my side! "

She lift her head to look into his eyes, her hand Caress's back to

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login