Showing 3001 words to 6000 words out of 61552 words
tareda miqewa tace" *haa*(yeah) but *jiji*
*kya app meri madaad karenge kripya*(sis can you help me please)
Affia tace" *acchaa*(OK)
Duk inda sukasan zasu gani sun duba basu samuba har suka gaji.
Adeena riqe qugu tayi cikin tashin hankali tace" what should I do now *jiji*?
Affia ta harareta tace " ae duk kece da wannan uban shirmen naki qila agun Neman tsokananki kika yar.
Adeena tace " eh pa *jiji* sknan kawai...
Affia taja dogon tsaki tace " wallahi bakida saiti ko kad'an sknan *uske baareme chintaa mat karo*( dot not worry about it)just keep staring at me karmuje mu dubo.
Turo baki adeena tayi ta riqe ciki tace" *jiji main bhopkaa hoon*( I'm hungry)
Tace" kekika sani nafasa tayaki dubawa idan momma tasani ba ruwana tareda zama.
Adeena kuwa _tunowa tayi da dukan momma dasauri tace_" *nahi jiji*(no) sorry Dan allah muje.
Atare suka fice batare da sanin momma ba.
Dubawa suka farayi tun daga hanya har zuwa islamiyasu basu ganiba
_nikuwa nace banda shirme Abu tun jiya ina zasu gani_
A dawowane sukabi inda adeena tabi a adawowa suna rarraba idanu a qasa.
*adnan*
Ta b'angaren adnan kuwa sun isogun take yatuno da komai ransa ya dad'a b'aci.
Ameer da aayan dasukayi gaba suka juyo.
Aayan yace " lafiya adnan ya ka tsaya anan.
Baice komaiba yasa qafa zai taka yaga Abu na _shinning_ a qasa.
Ware ido yasakeyi.
_ring_ yagani _azurfa_mai shegen kyau da sheqi sai d'aukar ido yakeyi.
Duqawa yayi ya sa hannu ya d'auka.
D'aga hannunsa yayi yaduba da mamaki ba makawa iri d'aya ne sak da nashi _size_ ne kawai ya banbanta.
_dadai lokacin da adeena suka sharo kwana kenan carap idanunta suka sauqa kan ring nata_
*Lol* _kubiyoni don jin ya zata kaya tsakanin *adnan* da *adeena*._
*Jidas luv*😘
[4/1, 10:07 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
---------------------------------------
0⃣9⃣----->1⃣0⃣
_kan ubaaa_ shine adeena ta furta tana duban adnan.
Zataje gabanshi affia tayi saurin riqota tace " adeena don't be mad tsinta yayi
Fisge hannunta tayi taje gabanshi yar guntuwa a gabanshi.
Dago Kansa yayi ya dubeta ba shakka itace.
Cikin b'acin rai yace " you...you again *saala kutta*(bloody bitch).
Kuwt ta furta cikin masifa tace " ni ce bloody bitch?
_bai tab'a tsammanin ta gane meh yake cewa ba a tunaninshi a qasannan bai ga Wanda yakejin Hindi ba musamman ma cikin qauyen nan da fulani suke ciki_
Cikin masifa tace" b'arawo kawai oya bani ring dina _it means a lot to me__!
Dubanta yayi cikin b'acin rai har idanunsa sunyi jaa yanuna kanshi yace " nine b'arawon?
Tace " kai
D'aga hannu yayi zai sharara mata mari Ameer yayi saurin riqeshi
Yace " _calm down bros_ she's just a small girl karka biye mata!
Lokacin affia ta qaraso riqe hannun adeena take tana fizgewa.
Affia ta dubi adnan tace" Dan Allah bawan Allah kayi haquri _shez somehow mentally ill_
Tadubi affia cikin sauri tace " lafiyata qalau wararas *jiji*
Tamaida kallonta kan adnan tace " _oya_ tanuna ring d'in hannun adnan tace *ye mera hai*(it's mine) sai kabani kayana!
_it means a lot to me_ shine abunda adnan ya tuna. Take yaji b'acin ran ya tafi.
D'an guntun murmushin gefe yayi ya d'aga ring din sama
Yace " *app ka*? (Yours?)
D'aga kai tayi cikin isa tace " *haa* ( yeah)
Yace" bazan bayarba!
Da Sauri tace " *kya*? (What?)
Yace " _you heard me right_ *abhi tak nahi* (not till now).
Duban hadarin kaji tamishi tace " _you must give it back to me you *baadwa ka awlat* ( son of a pimp)_
Tasss kakeji ya filleta da mari mai kyau.
Ya nunata da yatsa har muryarshi narawa yace " _how dare you.. *you bhonsri waaka*( you fucker)
Ya d'aga ring d'in sama ya murd'a kamar zai karya yace " ba Abu mai wahala bane yanzu in karya kiyi wani magana kigani *you kamine*( you bastard)
Adeena ware idanu waje tayi tana muzurai _lallai wannan ba kanwar lasa bane_
_Tunawa tayi da lokacin da Anty aseeya sistern papa d'insu ta kawo musu tsaraba daga Saudi tace " nasan kekam adeena kwana biyu naki zaiyi but kikula dashi kibawa kowa kunyar cewa kinyi hankali inkuma kika b'atar bake ba zuwa university balle kizama lawyer kinaji itakuwa adeena idan akwai abunda takeso a rayuwarta shine tazama cikakkiyar barrister..tace " I promise *buaji* zan kula dashi wannan dalilinne yasa bata ta'ba cireshi da garaje gashi d'an banzan nan zai karya dole tayi wani abu_
Shiru tayi da bakinta takasa cewa komai
Adnan kuwa aransa yace " _lallae this ring means a lot to her tunda ta karaya murnushin gefe yayi he will use this against her_
Dubanta yayi a Wulaqance yace " I will give you back..but on one condition...
D'agowa tayi da sauri ta dubeshi ya cigaba " you will kneel in front of me by holding your ears and say sorry trice...got it?
Duka idanu suka zuba mishi suna kallonshi.
Adeena kam cewa tayi " never!
Yace" acchaa that's fine tare da tura ring d'in cikin aljihunsa yace " *abhi mai chalataa!*( I shall leave now!) When you made up your mind _yanuna farm house dinsu da hannu_ yace" you shall meet me there yajuya zai tafi.
Dataga babu sarki sai Allah kuma da gaske yakeyi cikin sauri tace " *theek hai* (alright) but I will think it.
Yadubeta cikin gadara yace " *it mein kitna mai tagenge?*( how long will it take?
Tace " *takariban teen ghante lagenge!*( it will take about three hours)
Yace" that's nice of you!
Yamaida duban sa ga Ameer da aayan da suka sake baki da hanci da ido suna kallon drama kamar a _cinema_ yace" _shall we_
A tare sukayi gaba suka barsu tsaye agun.
Adeena tamaida dubanta ga affia datacika tayi fam.
Data mata magana tajuya tayi wucewarta tanata *jiji! jiji!! jiji!!!* amma bata kulataba.
*jidas Luv*😘
[4/1, 10:11 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
---------------------------------------
1⃣1⃣----->1⃣2⃣
*WAYE ADNAN*??
*Adnan Ahmad Attahir* shine cikakken sunansa.
*Alhaji attahir* d'an asalin garin kumo ne gaba da baya mai arziqi ne sosai ga wadatar zuci mutumin kirki dason mutane.
Matarsa d'ya hajia *amina* yar aminin mahaifinsa.
Wayayyiyace sosai tayi makarantar boko kamar mijinta.alhaji attahir yana safaran dabbobi zuwa qasashe da Dama shiyasa yayi fice.
'Ya'yan su uku biyu maza d'aya mace.
*Ahmad* shine farko bayan shekara biyar aka haifi *ameenu* bayan shekara uku aka haifi *alawiyya*.
Tun lokacin da Ahmad take qarami Allah ya d'aura masa son 'yar yayan mahaifiyansa *aisha* itakuwa taqi jininsa bats qaunarshi ko kad'an had kawo girmansu.
Lokacin yana shirin tafiya qasar *india*
karatu a *indira gandhi university meepur* dake cikin *rewari* iyaye sun sa baki acikin maganar anann suka yanke shawarar yana dawowa zasu musu sure.
Bayan tafiyarsa ya had'u da wata qawa mai suna *AAZEEN*sun shaqu sosai da ita mahaifinta musulmine mahaifiyarta kuwa Hindu ce yadauketa matsayin aminiya itakuwa shaquwarsu tasa tanaganin Lamar sonshi takeyi had batason ganinshi da kowace mace.
Lokacin da Ahmad yazo Hutu har gida aisha taje yasameshi ta tsuga mishi rashin mutunci kan inya cika d'an halak yace yafasa aurenta ita tanada Wanda takeso.
Tsananin son tadayakeyib
yasa yaje yasamu ummasa yafad'a mata yafasa auren itakuwa tace batasan wannan ba.
Yaje yasamu baffanshi shima yace baza a maidasu qananan mutaneba.
Haka har Yakoma yanabinsu sunqi har baffanshi yayi fishi dashi.
Badan yasoba jiki asanyaye yakoma makaranta.
Bayan komawansa yashiga wani hali matuqa ganin haka aazeen tatambayeshi.
Bai b'oyemata komaiba yafad'a mata.
Ta tausaya mishi anan tamishi confessing son shi datakeyi.
Dafarko yaqi amincewa tanata takuramishi sai ya yanke shawaran gwara ya aureta ko inyakoma da aazeem Nigeria zasu yarda su aura wa aisha wanda takeso Wanda duk qaunace yasa yayi hakan.
Badan yasoba aka d'aura mishi are da aazeem batare da sanin iyayenshi ba.
Lokacin ana shirin auren alawiyya da d'an abokin baffansu.
Hakan yasa ya tattaro shida aazeem sukazo Nigeria.
Saidai dawowansu iyayenshi sukace basusan wannan ba.bayanin duniyan nan yamusu amma sunqi fahimtarsshi sun d'auki fushi sosai dashi har baffanshi yafurta bashi ba Ahmad yafice yabar masa gida yakauce al'ada yad'auko musu jar fata.
Mahaifin aisha yace kar ayi haka suyi haquri indon had'a zumuncine zaibada aisha wa ahmad Indai zaiyi adalci.
Anan nefa aisha tace bada itaba batasonshi bazata aureshiba.
Mahaifinta yayi fushi da it a sosai amma ina aarshema barin gdansu tayi takoma gdan baffanta.
Shiyasa baki amma babanta yace bashi ba ita tanemi wani uban amma bashiba.
Baffantane yasa takawo Wanda takeso yad'aura mata aure.
Baffanta yarasu daganan kuma ba'asake sanin Inda aisha takeba.
Ahmad kuwa haqurin duniyannan yabawa iyayenshi dakyar ummansa ya sauqo amma baffansa yaqi.
Hakan yasa ya tattara shida aazeen suka koma India atunaninsa zaibawa bafffansa lokaci kannan ya sauqo.
Bayan komawarsa da shekara d'aya yagama makaranta shida aazeen.
Nan suka koma *new delhi* anan ne yafara kasuwanci har yafara bunqasa.
Bayan shekara d'aya aazeen tasamu ciki murna agun ahmad ba'a magana har Allah ya sauqe tasamu 'ya Mace Inda taci *aalia*
Anan nefa zama yafara sauyawa aazeen tafito dawani hali qawaye suka fara zugata.
Suna horemata kunne da quruciyarta ta yi aure kuma Hartafara haihuwa itakuwa tahau ta tsaya.
Tasa ahmad saiya saketa ana cikin haka saiga ciki.
Nan takafe sai ta zubar daqyar ahmad ya lallab'ata kan yamata alqawari tana Haifa mishi d'anshi zai saketa haka tahaqura tana jiran lokaci.
Bata kula da aalia ko kad'an ahmad ne ke kula da ita.
*Jidas Luv*😘
[4/1, 10:11 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
---------------------------------------
1⃣3⃣----->1⃣4⃣
Hakadai yayita lallab'ata har tazo haihuwa.
Ta haifo santalelen yaronta son kowa qin Wanda ya rasa.
Tun a asabitin taqi shayar da yaronk kuma tasashi agaba sai ya saketa.
Badan yasoba haka ya mata saki d'aya nan ma bai mataba saida yayi biyu.
Ko d'aukar yaron batayiba balle tabi takan kayanta haka ta tafi daga ranar kuwa har yau ba labarinta.
Haka ya koma gida a lokacin kuwa aalia shekarta biyu da rabi.
Shiyayita kula da yaransa har Ya Samar musu nanny mai kula da su kamun yakoma kasuwancinsa.
_after five years_
Adnan yana five years aalia tana eight years nanny d'insu tarasu kuma lokacin papa d'insu business nasa ya bunqasa baifiye zamaba yabud'e companies da dama.
Aalia tacigaba da kula da adnan suna rayuwarsu su kad'ai.
Adnan yatashi dawani irin hali narashin fara'a da magana idan kaga murmushinsa to da aalia ne ko papa d'insa nayida magana sannan ba'a gane farin cikinsa da kuma bak'in ciki baijin maganan kowa inba na aalia da papa ba.
Baida qarya magana kuwa komai d'acinsa indai gaskiyace zai fad'a sai dai kamutu.
Bayason mutane masu raini da shesshigi shi haka rayuwarsa take.
Haka sukacigaba da rayuwar har abokin papansu mai suna alhaji *abdulmalik* da matarsa hajia *abida* da 'yar su d'aya y'ar shekaru biyu mai suna *Azeema*.
Abokinsa ne tun a Nigeria course yazoyi na 2 years don a Colombia yakeda zama.
Agefen gdansu suka zauna hajia abida tanada mutunci ita tacigaba da kula da adnan da aalia.
Duk da ba'kin hali irin na adnan dayake nunawa azeema .
Allah ya d'aura mata sonshi amma shi tana zuwa gunshi zai mutsineta saboda tafara kuka a d'auketa amma bata daddara anjima kad'an zata dawo.
Yak'i jinin yara ko kad'an balle Azeema haka kawai yaqi jinin yarinyar itakuwa tana sonshi kamar me.
Ta b'angaren aazeen kuwa tunda ta watsar da "ya'yanta ko waiwayarsu batayi.
Lokacin da aalia takai shekara sha biyu adnan kuwa yana shekara takwas lokacin papa d'insu yadawo.
Sina zaune ya fall suna hirarsu mahaifiyarsa ta qirasa yayi mamaki 'kwarai duk da takan qirashi amma yayi mamakin wannan.
Bayan ya d'auka take shaidamishi yayi gaggawan dawowa gida mahaifinsa baida lafiya yana nemansa kuma yazo da yaransa duka.
Haka ya shaidamusu su shirya batare da b'ata lokaciba a washegari suka d'aga sai Niger.
A gombe suka sauqa ameenu ne yazo d'aukarsu direct asibiti yawuce dasu.
Yasamu mahaifinsa cikin rashin lafiya kuma yaqi a fitar dashi acewarsa lokacinsa yayi.
Yasa aka qi
ramasa family gaba d'aya lokacin ameenu ya auri qanwar aisha mai suna *asma'u* suna qiranta da *mamy* d'ansu d'aya mai suna *Ameer* sa'an adnan ne tanada cikin na biyu.
Sai alawiyya da y'aranta biyu *afrah* itace farko sa'an aalia ce sai *aayan* shikum sa'an adnan da Ameer ne Kansu d'aya.
Yara masu kama duk da kasncewar adnan da aalia ruwa biyu ne amma baihana kamar su da sauran fitowab suma fararene.
*jidas luv*😘
[4/1, 10:11 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
---------------------------------------
1⃣5⃣----->1⃣6⃣
Ahmad ya roqe mahaifinsa daya yafemasa.
Yakuma yafema sannan ya roqi alfarmar ya dawo gida ko bayan ransa karsu wargaza zuci'arsa su zauna gu d'aya marsh raba zumunci.
Yashafan kan aalia da adnan yasamusu albarka.
Yayi wasa da jikokinsa a Daren tareda musu nasiha a Daren bayan kowa ya tafi.
A Daren ya amsa qiran ubangiji.
Sunyi rashinsa sosai dake mutumin kirkine ya tara mutane sosai.
Daga lokacin suka dawo Niger da zama dakyar Hausa ya iya kama bakinsu cikin shekara hudu.
Suna zaune cikin gombe gida d'aya.
Babban gdanane wanda yahada shashi dayawa amma ana had'uwa a babban falon hajia amina wato granny dinsu.
Duk qarshen shekara suna zuwa kumu suyi 3weeks.
Tun zuwan aayan Hutu gombe coz suna abuja da zama yaqi komawa haka aka barshi.
Daga lokacin yaqi komawa nan suke zuwa makaranta.
Aalia tasaba da qannenta sannan bata da qawa sai afrah da *amal* _yar school dinsu ce_ dukda tanada fara'a da son mutane.
Mamy ta haifi *amisha* yarinya mai baki da shiga rai.
*Adnan* kuwa baida aboki inba Ameer da aayan ba miskili me na qarshe.
Sab'anin *ameer* akwaishi da tsokana da zolaya ga surutu saisa ba Inda baya iya zama gashi da saurin sabo da mutane baya iya ganin Abu yayi shiru.
*Aayan* kuwa yanada bala'in zurfin ciki amma yanada fara'a baikai Ameer surutuba amma shima yanada wasa da dariya.
*amisha* ma halin yayanta ta d'auko kuma d'aya suke da aalia tanada son mutane sosai.
Adnan basa zama inuwa d'aya da granny d'insu shi baison raini itama haka sanna ita tanson a dinga farantamata shikuma gaskiya komai d'acinsa zai fad'a sai dai mutum ya mutu
Basa shiri ko kad'an sab'anin sauran.
Yanzu sukakau 17 years old sungama secondary suna shirin shiga university bayan sun koma zasu wuci abroad karatu.
Inda adnan yakeson karanta *business administration* Ameer kuwa *MBBS* sai aayan dayakeson karanta *law*.
Aalia da afra suna *base* a abuja tana karanta *law* sai afra dake karanta *pharmacy*.
While amisha tana karatunta a gombe acewar mamy karsu watse duka su barta yanzu haka tana js1.
Yamzu sunzo hutune kumo.
Papa kuwa yana kan business d'insa bai cika zamaba yanzu babu inda baya zuwa arziqi kuwa masha Allah.
Abba _(ameenu)_ wanda suke qira da abba siyasa yakeyi sananne ne sosai.
Mamy kuwa business woman ce nata a gidane tana zuwa Dubai saro kaya.
*cigaban labari*
Suna Shiga gun ya qayatu kwarai cikin wani lambu suka zauna.
Ameer yace "wlh kanabani mamaki har katsaya kana bite wannan qaramar yarinyar _ah think ko amisha is older than her_.
Aayan yacigaba " _even though tamaka laifi amma just let her be coz batsaran fad'anka