Showing 60001 words to 61552 words out of 61552 words

Chapter 21 - ADNAN-ADEENA

CHN   

30 Oct 2025

5396

his neck and his head as they gaze to each others eye.

"You're a Splendid jewel honey! Never will let a soul take you away bring harm to you! Since the day I first looked into the brown of your eyes, I knew no force could ruin the joining of our hearts insha allah! "
Murmushi ya sakar mata tareda kissing forehead nata
" you're special sweetheart! Coz only special things can come inside my heart and stay... !,and now I realised how deeply my life has been touched by you!, I can't live without my sweetheart. "
"Awwn honey! Thank you for all that you've given me and still continue to give me... You're like no other, you're my star, my champion and most loving husband ever! I love you so much"
"I love you more and more sweetheart "
Hugging nata yayi tightly... .



_A year later_

Gombe.

Yaune exactly 2 years da da aurensu.
Musamman su adnan sukazo Dan auren amisha da ahlan ya kankama.
Kowa an hallara a falon granny ana hira ana dariya kowa da little babynsa sai adeena da cikinta yyi k'ato don yakai seven months Dan dama dakyar adnan ya yadda suka taho wai zata wahalar da kanta dakuma baby.

Kowa yafito da anniversary gift nasa
Affan ya baiwa aalia diamond ring, ameer ya baiwa affia key din mota same goes to aayan shima yabaiwa azeema don dama haka sukeyi.
Kowa yamaida kallonsa yadake kamar baigun.
D'an mutsilinsa adeena tayi
"Sweetheart they're all staring at you..."
"And so? "
Yace cikin inkula yayi kamar bai gane meh tace ba.

B'ata rai tayi tajuyar da kai gefe.
"Uhm... Your turn baban baby" cewar affan.

Juyawa yayi ya kalli adeena yadda ta juyar da kai... Cin fuska yayi yad'auko wani k'aramar bak'in Leda a gefensa.
Kamar rad'a yace
"Am sorry sweetheart gashi"
Dasaurinta ta juya ta amsa tana murmushi Dan tasan kyautan adnan dinta Dan last year anniversary dinsu mota ya bata, she's eager taga abunda ke cikin ledan.
Bud'e ledar tayi cikeda zumud'i.
Ganin abunda ke ciki yasata saurin kallon adnan take gimtse dariyarsa.
Lek'en ledar azeema take ...kowa k'ok'arin mak'e dariyarsa yakeyi coz dama sun Riga tasunsan plan din adnan .
Adnan yayi saurin mik'ewa... Adeena ma mik'ewar tayi da ledan ganin haka yasashi gudu, tulelen cikinta baihanata binsa ba .
Sun ma manta da mutanen dake falon.

Kicib'is sukayi da granny dake k'ok'arin shigowa.
Rik'e baki tayi
"Laaa nashigesu ni ameena! Da lafiyarki kuwa adeena? Dube tulelen abunda ke gabanki kina guje guje."
Kamar zatayi kuka
"Wallahi granny bakiga abunda yabaniba wai gift. " tana bud'ewa granny ledan
Granny tadubi adnan daketa kyalkyalan dariya .
"Yamaka kyau tunda tsokana kake nema, inka kifar da ita kai zakayi bayani ae ."
"Ke kuka kiyita biye mishi "
"Wallahi granny dan yaga inason bread yanzu shinefa yabani."
"Baruwana anan...sau nawa kuke bani kunya? Lokacin da zaku gyarota bansaniba.
Tanakaiwa nan tafice.

Harara adeena ta watsa mashi tana kallon sauran yadda suke tayashi dariya nan taji hushi ya cikata.
Sungumar ledar bread d'in tayi ta tabasu kallon ku kuka sani ta wuce abunda.
Ameer dake dariya yace" ae sai kaje kayi lallab'a kafad'i gaskiya.

Bin bayanta yayi yana dariya.tazo daidai shiga d'aki ya janyo hannuta tareda sungumarta.
Tana tura baki tana
"Let go off me"

Baidireta ko inaba sai d'akinsu.
Tana cuna baki zata fita yayi saurin jawota jikinsa.

Tanata tirjewa zata kwace
"Nidai...
Shutting bakinta yayi da nashi...
Sun d'au lokaci ahaka lokacin harta nitsu ya rik'o face nata da hannunsa yana kallon cikin idonta
"I love you sweetheart"
"I love you too " tafad'a tana tura baki
Dariya tabasa.
Kallon datake masane yasasa gimtse dariyar

"Am sorry sweetheart"
Murmushi tai masa
"Sorry for what honey.... I told you earlier no more sorry on petty petty misunderstanding. "
Nodding yayi
"Anyway thanks for the gift "
Tafad'a tana murmushi.
Kallonta ya tsaya yi passionately yana murmushi.
Abunda yasa a kullum yake k'ara sonta kenan, duk k'ank'anta Abu inyabata saita godemasa duk da baiso amma yanajin dad'i aransa.

bud'e ledan bread nata tayi tahau yaga duk yana kallonta... Idonta yasauk'a kan wasu papers.
Cirowa tayi ahankaki tana dubawa duk yana kallonta.
D'agowa tayi tadubesa cikin mamaki.
"What are these papers for?."
"Take a look at it." Yabata amsa a tak'aice.

Dubawa tashiga yi a hankali.matsowa yayi ya tsugunnan gabanta yace
" nakine sweetheart...a little gift from your husband."
She couldnt take her eyes off him
Take hawaye ya fara sauk'a na tsantsar farinciki.

"No! Kinsan banaso"
Hugging nasa tayi
"Thank you so much ya adnan"
"Hold your thanks just pray that allah ya dad'a bamu zaman lafiya yakuma bamu zuri'a dayyiba. "

Share mata hawaye yashiga yi
" you've given everything honey I couldn't ask for more... You gave happiness, you made me what I'm today.... And yanzu kab'ude mun boutique da kujerar hajji allah ya k'ara bud'e yasanya albarka aduk abunda kasa gaba....I love you ya adnan I so much love you! "
" ameen! I love you more sweetheart ...share hawayen"

Mik'ar da ita yayi yayi hugging nata tightly suka suna jin son juna na k'aruwa a ransu.
As they stay in each others arm, their heart at piece and filled with love, their bodies relaxed as thier faces tranquil.
Ahankali adnan as he hold her close to his heart.
" you know until I met you... Everything use to seems incomplete as there was something missing. "
D'agowa adeena tayi tadubeshi ta sak'alo hannunta a wuyanshi tana kallon face nasa... They gaze at each others eyes as their verge of welling up.

" promise you will never leave me! "
Adeena immediately hold his face in her fingers to sooth him.
Adnan eyes filled up and his voice chokes
"I will never live without you" yafad'a in a teary voice.
Adeena's heart now becomes overwelmed with love for adnan ...her affectionate gaze careses his face, her hand bring his face closer still in the embrace, she leans forward and plant a heavy kiss on his cheeks.
A flicker of tranquil smile runs across his face.
" I promise to always be with you "

Kafun yace wani Abu ta shutting bakinsa da nata.



Life moved on, komai na tafiya smoothly cikin kwanciyar hankali adeena tahaifo santaleliyar 'yarta mai kama da adnan sosae
Akasa ma Aisha ana k'iranta da ajma.
Gata tagani kala kala gun adnan gashi kullum k'ara son juna sukeyi ,haka takasance ga sauran... Suna zuwa kumo sosae lokacin aneesa harda d'anta. Anyi auren amisha da ahlan inda shima yanzu yazama successful businesses man.


Mahaifinsu adeena yadawo cikeda nadama ya rok'esu gafara kuma duk sun yafe mishi... Nan aka tamke kamar babu abunda ya faru ana mutunci kuma har lokacin sun adeena suna basa girmansa na uba.
Yanada matarsa mai mutunci wacce keson su adeena... Sai k'annensu biyu aliyu da ashnah suka suna yayunsu kuma suma suna sonsu.


_5 YEARS LATER_


Mrs. A. Attahir tazama babban Barrister.... Santala santalan yaranta mace da na miji... Har akullum k'ara son juna sukeyi ita da mijinta.
Kwanciyar hankali shi yake gudana acikin gidansu. Adnan yazama business tycoon sosae Wanda akeji da.



_THE END_


_ALHAMDULILLAH_


Anan nakawo k'arshen _ADNAN ~- ~ADEENA_,

_I wanted to take a moment and thank y'all for the support you've shown me throughout, particularly my popcorn RAIHANA, if anyone deserves thanks it's you, I really appreciate your support, you're one of the most generous people I know, I thank you from the button of my heart_
_ban manta dakuba aysha tabee, asma'u, miemah, rukkayya, rukie da dauransu I thank y'all...I love you sweethearts_
_I also thank all members of JIDDERH NOVELS you guys are deep inside my heart...JIDDAH nasonku ,I heart y'all to pieces❤_
_ban mantakiba seeben nene just know that I love you, and thank you for the prayers._



_*H. JIDDAH*_😘

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login