Showing 51001 words to 54000 words out of 61552 words
shak'iyancin dayasaba yana tafa hannu
"Bravo in-law"
Yanamai kallon adnan, wani irin kallon tsana adnan ke watsa masa rai a mugun b'aci
"Ugh ugh... Why are you update bro.. You drag yourself into this "
Ya k'arishe yana kashe mishi ido d'aya
Yamaida kallonsa kan adeena
"Itace tayi gigin shiga gonata... Dama I told you kan duk Wanda yaci tuwa dani miya yasha.. So yanzu ita zata biya bashin da ta d'au.... "
Bai idasaba yaji an sakar masa wani wawan naushi a hanci
Take sukataso suka rirrik'e adnan da ke huci
"How dare you! Who the hell did you think you are dazaka yaudari sister na ...wallahi you're nothing compare to donkey...." Yana a rik'en yake magana
Ammar cikin zafin nama zai kai masa naushi yaji anrik'e hannunsa cak
Maida dubansa yayi kan adeena data rik'e masa hannu tana kallonsa rai a mugun b'ace
Cikin zafin nama ta yarfar da hannun a k'asa tanuna masa yatsa
"You doesn't have that right "
Su alexdon ne zasu matso ya d'aga musu hannu dasu dakata.
Cafko gashinta yayi yanaja tana k'ok'arin kwacewa
Adnan nason kwacewa suka sake rik'eshi .
"Babu mahaluk'in daya tab'a marina sai ke... Nobody dares to challenge me untill you came into my life ...yanzu it's high time daya kamata na nuna
miki ko no waye..." Matso bakinta yayi yana kallon cikin idonta
Adnan runtse idanunsa yayi haryayi jaa babu yadda baiyiba ya kwace ya kasa
Ammar yafisgi adeena ya had'ata da jikinsa tana turesa amma yamatseta.
Yajuya yana kallon adnan da idonsa jaa ja zur yayi murmushi
"Ohh Allah sarki kafun nadawo kashirya mutuwarka sannan wannan yanuna adeena I'll never set her free saboda I want her Dan I promise to destroy any obstacle that tries to come in between I and your sister.... "
Murmushi adnan yayi na karfin hali yace
" I'll neither beg you nor plead with you... But get ready to bare the consequences bastard kawai... "
Cikin zafi yamatso ya naushe bakin adnan ..
Kallonsa yyi yace
"Get ready to die within few minutes "
Nan ma naushin zai kaimasa adeena tashiga .
"Don't you even try to hurt him again"
Kallonta duka suka tsayayi
"Wow!
Ammar yace
"Amma kun burgeni sosae amma kusani your love story will end right away coz he will be mine yanzuma kuwa" yajuya ya kalli adeena "kuma da yardarki"
Kallonsa take cikeda tsana.
Bindiga ya d'aura kan adnan yace" until you said yes in bahakaba I will shot him"
Kallon kallo aka koma
Dariya ammar ya shek'e "why silence ?...rayuwarsa a hannun ki take kuma it will be in exchange with your pride.."
Kallonta adnan yake ganin jikinta yayi sanyi
"Don't make this mistake " cewar adnan yana kallonta.
Girgiza kai tafara tana hawaye
Adnan yace " don't say yes...
"Shut up and leave her to decides your life or her pride"
Kuka sosae adeena take ta girgiza kai
"Am sorry ya adnan... "
" Don't adeena inkin yadda he might kill me later "...
Ammar yai musu hannu dasu maidashi
Yana kaiwa nan yafisge adeena yahad'a hannuwanta ta baya.
Ko taku biu baiyiba yaji k'aran bullets anfara harbi
Police ne suka baibayi ko ina kowa yafara ta kanshi.
*~jidas luv~*😘
[4/1, 10:29 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
_______________________
----->101
Bayan an sanarda CP take akafara investigation hankalin kowa duk ya tashi tunba da aka Sanar da b'atan adeena ba... Bama kamar aalia data kusa zaucewa dakyar mamy ta danneta babu abinda bakinta ke k'ira sai chootee, adeena...
Ta wayar adnan akayi tracing aka gano location d'in... Bayan sanardasu kancewa za aje yanzu aalia ta mik'e zata bisu.
"Abba please kubarni nabiku ... ."
"A'ah baikamata ba kina mace mazane ya kamata Abu zai iya faruwa dukda ba fata ake ba akwai hatsari sosae...kiyi hak'uri insha allah adnan na tafiya....
Kuka tasa sosae ta tire saifa taje
Babu yadda suka iya da ita Dole suje tare da ita, ameer ,aayan da affan .
Motocin 'yan sanda uku danasu na gida suka tafi.... Hankalin su bai k'ara tashiba sai ganin motan adnan.
Volume din kukan aaliane ya k'aru sosae affan yana bata baki.
Agun rabinsu suka sauka kafun asamo gidan ganin haske yatabbatar musu da akwai mutane
..ahanki suka kewaye gidan kafun wasu suka hango an rirrike adnan ammar ya damk'e gashin adeena.
Sanarda sauran akayi suka shigo da motoci akafara exchanging bullets .
Ammar ya tura adeena yana takansa.
Dasauri adnan ya janyo Adeena suka labe tagu d'aya sai k'aran bullets kawai
Acikin minti 15 angama da 'yan iska
Su abba dasu affan dasuke Waje sai addua suke. Ganin adnan sukayi rike da hannun adeena da gudu aalia taje tahad'asu duka tana kuka ,adnan ya rungumeta sosae kafun sauran su k'ariso suna duba lafiyansu.
Aalia mamakinta shine ya akayi aka attacking adnan tare da adeena.
K'wak'walwarta ne tatsaya cak ganin anfito da mutane hudu sanye da handcuffs aciki kuwa harda ammar, ba ita kad'aiba harda abba, ameer, da aayan.
Kasa k'wak'waran motsi tayi gabaki d'aya takasa tantance meh take gani.
Adnan yalura da yanayin da take ciki
Rik'o hannunta yayi ahankali Yana kallon cikin idonta.
Girgiza kai tayi cikin rashin fahimta tace "ad..ad..adnan what's going on? "
Kafun yayi magana ammar yayi murmushi yace" I'll tell you myself... Karkiyi mamaki saboda haka rayuwar take kamar yadda kikagani ninenan nayi komai,nasa aka sace aljanarcan nakuma janyo wancan...
Cikin mugun kid'ima aalia ke kallonsa har bikinta na b'ari.
Dariya ya shek'e dashi "tukun bakiyi mamaki ba aalia, ninan babu abunda banayi, neman mata ,shan giya,lalata yaran mutane kai bbu abunda banasha kuma babu abunda banayi indai na zunubi ne wanda aciki hadda attempting raping wancan aljanar yayi" yanuna adeena
Naji haushi da ban succeeding ba but promise nad'aukar Wa kaina sainaga bayanta I will make sure narabata dakowa nata kamar yadda tarabani dake. Ke kad'aicin macen danaga zan iya aura acikin duk matan dana nema badan inason kiba saidai cimma wasu burina ,dalili kuwa shine ke lawyer ce idan na aureki you can stand for me akan duk abubuwan dazanyi saboda nasan kina sona.... Dariya yayi "I pity you sweetheart coz nasan your heart is broken already...karkiga laifina haka nake kuma karkiga ansamin banzan abunnan inanan dawowa cikin kwana biyu yajuya ga adeena "you're the cause of everything just wait for I'd make sure naga bayanki, kinruguzamun komai tundaga day one, wait for me inanan zuwa no bab.....
Kasa k'arisawa yayi jin ankaimasa wani wawan naushi harbakinsa yafashe
Aayan dake huci gabansa
Goge gun jinin yayi da gefen hannunsa yayi shak'iyin murmushi
"Kaikuma fa?...ugh I remembered you saved her before right? But I won't let you do that again kajiko karku wahalar da kanku she still love me like before"
Wani naushin aayan zai kaimasa yaji anrik'e hannun
Atare suka juya aalia ce idanunta a bushe
Dariya sosae ammar yayi "I told you guys bazata bari amun komai.... "
Kyakkyawan mari ta zabgamai tasake k'ara masa wani tagefe bata k'alesa ba sanda tamai lafiyayyun Mari biyar babu wanda yayi gigin hanata...
Kallonta yake cikin mamaki
Cakwomo collan rigarsa tayi tana bugunsa take kuka mai k'arfi yazo mata
"I will never forgive you... Dama you're a liar, a cheat Allah sai ya sakamun....
Maganan tane ya k'are tana k'ok'arin fad'uwa, dasauri affan ya tarota ya mannata dajikinsa yana lallashi
Dakyar bakinta ya iya furta
"Take him away... I don't wanna see him ever again... I said kud'aukeshi." Tak'arishe maganan cikin tsawa had'i da kuka sosae
Police guda biyu sukazo suna jansa ransa duk a dagule baitab'a tsammanin aalia zaitai masa hakaba yad'au zata tsayamasa no matter how but sai yad'au revenge saiyamata wani illa itama saidaikuwa ya dauwama prison balle yasan his dad will not anything happen to him take ya k'ufurta aransa saiya yiwa adnan wani abun.
cikin dabara ya zaro bindiga cikin aljihun d'ayan yadda babu mai gani sunzo dab shiga mota Yasaita daidai kan adnan zai harba, idanun adeena dake mak'ale gefe guda sukayi kai dasauri dagudu tak'arisa gefenshi
"Ya ad...
Maganarne ta tsaya sakamakon jin harbi dasukayi hankalin kowa yakai kai adeena tashiga masa
"Oh sh***t! " shine abunda ammar yace saikuma yayi murmushi ganin ya cimma d'aya saura d'aya bigunsa polisawan sukafara tareda turasa mota already dama ambulance har biyu sun iso gurin kwasan wanda sukaji ciwo.
Adnan kasa motsi yayi yatsaya yana kallon adeena hartakai k'asa
Dasauri sauran suka yiyo kanta wani Wani k'arfine yazowa adnan ya tutturesu ya tsugunna gabanta tana lullumshe ido.
Duba inda bullet din yashiga yayi a kafadarta ta dama ne.
Cikin kidima yake jijjiga face nata "PLEASE don't do this to me ...karki kulle idonki...
D'aukarta yyi cak yakaita mota aalia sai kuka take aayan shima duk a kid'ime ameer ne yasamu k'arfin halin r'iko adnan yaimasa nuni da ambulance...take aka sata atafau yace saiya shiga bbu yadda aka iya abba yace abarshi
Dak'yar affan yajanyo aalia sukabi bayansu abba kuwa yabi 'yan sanda donjin yaza'ae da kidnappers musamman ammar.
"Please karki kulle idonki ...karki barni..you've to figh... kasa magana yayi ganin idonta ya rufe kif.
Idanu ya k'ura mata kamar zararre a razane yake buga fistarta yana jijjigata yana k'iran sunanta...wani nurse ne ya rik'esa yace
"Calm down she's still breathing"
Turesa adnan yayi idanunsa dasukayi jaa
Yace"nafika sanin haka saboda nasan she will never leave me.
Bayan an isa hospital dasauri ake turata adnan naga gefenta, har za'ashiga da ita operation adnan zai shiga shima dasauri nurses suka taresa "we are sorry but we can't let you in"
Wani kallon hadarin kaji yake binsu dashi
Ameer dazai shiga yace" please stay here adnan I promised to do my possible best naga cewa babu komai da izinin Allah.
Affan yace "adnan please be a man...
Janyo hannunsa yayi amma ya kasa zama, dawowa gaban aalia Daketa kuka a gefe yatsugu gabanta yad'aura kansa kan cinyarta.
"I will never forgive myself if something happen to her diidi...she risked her life just to save mine,she took the bullet for me...My life will be meaningless without her, I love her diidi I love her...
Ahankali ta d'ago kansa abunda taganine yamugun bata mamaki, hawaye tagani kwance fuskarsa...
Kuka take sosae
"Mucigaba da addu'a nothing will happen to her insha Allah. "
Duk abunda sukeyi aayan da affan na kallonsu... Jikin aayan ne yayi mugun sanyi .
_3 HOURS LATER_
Kowa yayi zugum a waje ciki kuwa harda granny, mamy, abba, buaji, affan, aayan, aalia amisha, affia da azeema da jikinta yayi mugun sanyi ga kuma uban gayyan dayakoma can gefe ya kifa kai.
Glove din saman room d'inne ya mutu alamar an gama take kowa yamik'e adnan ya riga kowa isa gaban d'akin.
Ameer ne dawasu doctors biyu suka fito sai nurses dake tura gadon zuwa wani room.
Da murmushi ameer yasanar musu da anti nasaran cire bullet she's unconscious for now but zuwa 7hours zata farfado,kowa hamdala yayi.bama kamar adnan dayafara bin gadon da Sauri ameer ya rik'oshi.
Amma babu wanda zai ganta yanzu sai zuwa anjima.
B'ata fuska yayi
Affan ya duba agogo lokacin uku saura na dare yadubi adnan yace" yanzu saika koma gida kayi wanka kasamu bacci
Adnan yai masa wani kallo baice k'alaba
Abun yaso baiwa affan dariya sai yadake.
Abba yayi murmushi yace" affan kakai sauran gida aayan kazo muje airport paapan ku ya iso.
Babu b'ata lokaci abba da aayan suka fice ,babu yadda ba'ayi da adnan ba no wanka yaje yayi ga jini daya b'ata masa white shirt nasa amma ko kallo basu isheshiba yayi banza da kowa
"Ja'irin yaro ko zama a asibitin ne zaisa tasamu lafiya bansaniba." Cewar granny cikeda jin haushinsa.
Mamy tace" ku kyalesa kawai tunda ya zab'i hakan ,aalia kizo mu koma kinada buk'atan hutu, affia da Amisha su zauna affan zai tahoda kayan anfani.
Azeema dai har alokacin batace komaiba...
Bayan tafiyansu ne adnan yanufi d'akin da aka kaita, batareda tunanin komaiba yacusa kai ciki...
~*jidas luv*~
[4/1, 10:29 PM] +234 902 380 8773: 🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
_______________________
----->102
K'arisawa yayi cikin d'akin kamar wani marar gaskiya... Kujerar gefen gadon yaja ya zauna yana k'are mata kallon ansanya Mata oxygen wani mugun tausayinta ne ya kamasa... Hannun da ake mata k'arin jini ya kalla... Tunawa yayi da yanzu jininsane ke cakud'uwa da nasa... Fata yake ta so shi kamar yadda yake sonta. So ne mana ! Wani zuciyar tabashi amsa, inba so ba bazata bada rayuwarta wajen karesa ba....wata zuciyar tace baso bane halacci ne...
Rik'o hannunta yayi ahankali yana kallon face nata " how will I tell you that I love you? Yafad' a ahankali yana kallom face nata...
Turo k'ofar da akayi ne yasashi juyawa yana duban nurse d'in da ta shigo
"Am sorry Mr no body can see her now...presence d'in wani gefenta zai iya jawo matsala"
Nodding kai kawai yayi yamik'e tareda ficewa .
Direct gida yanufa shida affan daya kawo kayan buk'ata...
Isarsu yayi daidai da isowan su paapa , paapa ya rungumeshi yana duban lfiyan shi
"Am alright paapa" ya fad'a yanad'an murmushi .
Paapa da mamaki yake ganin sauyi tattare da d'anshi.
Bai lura da new momma nasuba saida yaji muryarta tanai masa sannu.
Juyowa yayi ya kalleta sai kuma gabansa ya fad'i coz fuskarta tayi kama sosae dana adeenar sa.
Kallonta ya tsaya yi
Murmushi tayi ganin yanai mata kallon rashin sani.
"Sannu da hanya maama ?"
Shine abunda yace cikin sakin fuska.
Cikeda jin dad'in k'iranta maama dayayi "alhamdulillah ...ya ku..
"Kishiga ciki barimuje sallah ...adnan you've to go change... Ana assalatu.
Nodding kai yayi ya k'arb'i jakar hannun new maaman sa suka shige tare.
Cikeda murna granny da maamy suka amsheta kasancewar ta dama sistrn maamy ce amma bash tab'a sanin taba .
Har alokacin aalia dai gatanan ne babu wani walwala tare da ita, she is heart broken ...her dreams was shattered by that monster ,upon all the love she have showed him ashe anashi zuciyan mugunta tsantsan yake shirin mata,ashe bai tab'a sontaba... Hawaye take sosae tanakai kukanta ga Allah daneman zab'i mafi alkhairi... Ashekarunta na 28 harda d'auri yaci ace tana da yara uku... Friends nata duk sun haihu... Afrah (yayar aayan) dasuka tashi tare tanada cikin na uku, tanada burin aure a wannan lokacin gashi Allah baiyiba... Idan tatuna da cin amanar da ammar yai mata sai tasa kuka tana kuma godewa Allah daya nuna mata mugun halayensa tun yanzu, zata d'auki k'addarar ta yadda tazo mata.
Babban tashin hankalinta taya zata fara fad'awa mutane har saura sati d'aya biki ace anfasa... Sun gama komai da komai na events... Tun tunic wannan ke addabar zuciyanta.
Har aka idar da sallan asuba tana kan sallaya tana lazimi tana addu'ar samun lafiyan adeena.
Shigowan mamy ne yasata share hawayenta da sauri tareda kwakwalo murmushi .
Zama tayi agefenta tana k'are mata kallo.
"Ina kwana mamy"
Tafad'a muryarta na rawa.
"D'ago ki kalleni aalia"
Cewar mamy
D'agowa tayi tana dubanta
"Kiyi kaddarar datazo miki hannu bibbiyu a rayuwarnan, komai kikaga ya faru muk'addari ne daga Allah... Kuma duk abu dayasamu bawa jarabtace daga Allah... Kimanta da komai kiyi fatan alkhairi, Allah zai miki sauyi da Wanda yafi ammar da