Showing 30001 words to 33000 words out of 61552 words
hand hure masa tafara
Wow( _yeh dil hai tune_)
Kallonta yakeyi yadda eyelashes d'inta ke blinking.
D'ago brownish eyeballs nata tayi tad'aura kan golden eyeballs nasa....
Seconds Suka d'auka a haka dasauri tasake hannunsa ta matsa gefe tana rarraba idanu.
Shima juyawa yayi ya dafe kai can yajuyo rai ab'ace ya matsota harsanda ta tsorita ahankali takeja da baya har ya k'ureta yana huci muzurai tafara dan ba k'aramin tsorita tayiba.yana
Yace" _you're the caused of everything huh! Besides what brought you here at the first place?_
Karo na farko datafara shakkar masa magana ta tsaya kallonsa cikin zafin rai yace" _hea am I talking to a statue?_
D'an tsorita tayi ahankali idonta yakawo ruwa tace" _I...I..I was send by Mrs abdulmalik to look for some files_ ina shiga naji _someone locked me from outside_
Files?
Yamaimaita t duk yadda akayi this was a setup
Mtsww dake both of you are fools ta ina kukaga files nan?
Dai lokacin da hawaye yafara zuba tace" _a...amm sorry for dragging you into this mess_
D'agowa yayi ya dubeta ta mugun basa mamaki is that really the adeena he knew wata zuciyar tace Duke saboda batajin dad'ine
Saiyaji ba dad'i ganin hawayenta a fili yace" _Will you wipe those tears off_
Hannunta tasa ta goge shikuma sai to and fro yakeyi wannan duk shirin Azeema ne _what is she of to? what has the poor girl did to her? Huh! She's so mean_ ...shes getting on his nerves buh sai ta gañe kurenta
Dubañta yayi yaga ta takure gu d'aya tarausayar da kanta ta jingina tareda runtse ido.
*_2 hours later…_*
Baccin dole ya d'auki adeena shima yananan zaune haushin ahlan duk yacikashi daga zuwa d'auko maigyara hàryanzu ba labari.
_kunjini 2days shiru I was sick but alhamdulilàh nasamu sauk'i zakuna jina akai aka Luv yhu oll😘_
~*Jidas Luv*~😘
[4/1, 10:26 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
____________________________
7⃣7⃣----->7⃣8⃣
_wishes to my beloved sister khadijat...you're my cute loving sister, for you everyday I find plenty of reasons to be delighted... People believed that the herios are one in many thousands buh I want to say that a sister like you is always one in a life time happy birthday,enjoy your day_
_you're different flower from same garden 😘 that's why the sun was shining so tenderly on your side...aci a hankali lolz keep smiling_
*_ADNAN ADEENA_*
Baccine ya d'auketa ba shiri shi kuwa kasa tsayuwa yayigu d'aya hankalinsa yakasa kwanciya duk haushi ya cikashi.dayaga tsayuwar bashi zai fishe shi ba opposite ita ya zauna ya a k'asa ya had'a Kai da gwiwa ya rausayar dakai yana kallon cute face dinta dayad'an yi jaa saboda wahala wani mugun tausayinta ne yakamashi.
Cigaba da kallonta yake kuma yakasa dainawa shikanshi baisan adadin lokacin daya d'aukaba mamakin kansa yashiga yi meh a fuskar nata dakake kallo?
*_2 hours later..._*
Yananan Inda yake kamar yasamu TV harbaison ma su ahlan su iso yana cikin aeki yaji kaman motsin mutum a k'ofa duban ago go yayi yaga 4:56pm mik'ewa yayi ya k'arisa yaji duk hashin ahlan dayakeji ya gushe...
Dak'yar aka samu k'ofan ta bude gabaki d'aya ahlan yazata boss nasa zai masa masifar daya saba sai yaga akasin hakan...juyawa yayi yadubi adeena data bud'e ido da ya koma jaa tana kallonsu k'arisowa adnan yayi gunta kamo hannunta yatada ita tsaye jiri ne keson kada ita yayi saurin tarota...
Yadube Ahlan yace yaje yahad'o masa kyansa yafitoda jakar adeena ya sungumeta yayi gaba.
Da mugun mamaki had'eda sake baki da hanci da ido ahlan yayi yana kallon boss nashi.mutum
mai Turin zuciya da sauyawa kamar wahainiya. Jiki a sab'ule yayi gaba shima akabar mai gyara yana kiciniya da k'ofa.
A mota yasata bai jira zuwan ahlan ba yab'ude driver seat yazauna dadai lokacin ahlan yafito yasa a mortar dawani mugun gudu yaja motar ga wayarsa da nata suna ringing a tare ko takan wayoyin baiyiba.
Kallonta yake tajikin mirror alokacin itama taware idonta wani harara ya zabga mata tasauk'ar da nata.
Direct A clinic ya nufa sai alokacin ya d'auki wayarsa har alokacin tana ringing aalia yagani yana d'auka tace cikin muryar damuwa" ina kake haka?
Hospital kawai yaace tareda hanging ameer ya K'ira yashaida yananan har yana zolayansa koyau yakawo musu ziyara ne.
Tsaki adnan yaja yace " hea joke apart patient nakawo.
Kafun Ameer yace wani Abu ya kashe bud'emata k'ofar yayi ko kallo bata isheshiba nurses Biyu suka fito tareda Ameer suka shege da adeena.
Adnan ya kalli ameer yace" you take care ov her barinayi sallah baijira amsar ameer ba yayi gaba da idanu zuru Zuru Ameer ya bisa.
*_30 mnts later…_*
Dawowar adnan keda wuya tsayuwa yayi abakin d'akin da mamaki aalia,aayan,amisha,Azeema, mamy da granny cikin d'akin da mamaki yake kallonsu granny ta zabga masa harara
tace" k'ariso mana kayi mana tsaye a bakin k'ofa kamar dogari.
Ko kulata baiyiba yashigo gefen mamy ya zauna aalia dake rik''e da hannun adeena datai bacci ana mata k'arin ruwa tace" duk ka tayar mana da hankali we thought something bad happen to you but unfortunately ashe Deena ce ba lafiya...
Mamy tace " Ameer yace zazzab'i ke damunta amma insha Allah anjima zata samu sauk'i...
Aayan yace" amma how did this happen?
Tab'e baki adnan yayi yàce don't know either..
Amisha tace" allah sarki frndy na...get well soon.
Granny kasa magana tayi tana tsunami gawani son adeena take har cikin ranta
Adnan sai zazzagawa Azeema ruwan harara yakeyi itakuwa sai rarraba idananu take.
Ameer ne tareda affia suka shigo gaishesu tayi granny da mamy suka zuba mata ido suna sak'a abu aransu.koba'a fad'amusu ba sun San 'yar uwar adeena ce sabodà kamar dasukeyi sannan kuma kamar tazo musu da Wanda basu Tab'a tsammani ba.
Cikin fara'a duka suka amsa adnan ya fice Dan amsa waya.
Daga mamy har granny sunji sunason adeena da affia tareda tunani barkatai akañsu
Mintuna goma tsakani mamy da granny Suka mik'e Dan mamy zata ma Abba abinci.aayan ne yafice don kaisu mamy
Bayàn fitarsu Azeema tazo fita Dan duk haushi yacikata da kulawan dasu mamy suka nuna kan adeena cikib'is sukayi da adnan bakin k'ofa sanda gabanta ya fad'i fizgota yayi yahad'ata da k'ofa
yace " _what's on your head haa? What has she done to you to deserved this...how can you stood so low haa? despite the fact that kinfita but yet you ain't satisfy sai kinmata mugunta yau kawai dafara zuwanki._
Bakinta na rawa tace" ba..baanganebà
Aebàzaki ganeba answer me why did you locked her up at the store room?
tace" _I dont get you_
Tsawa ya Daka Mata yace" answer me.
Hawaye tafara tace " _trust me ya adnan wlh I knew nothing about this I promise…all I knw shine I only send her there to bring some files.. And I waited for her for so long_ shine nàyi tunani ko kasata wani aekine kawai natafi abuna..
Saketa yayi ahankali yakoma gefe a hankali yace" wlh _if I get to know_ da hànnunki _I will make sure you pay for your deeds...mark my word_
Yanafad'in haka yashige ciki yabarta tsaye a gun rai a b'ace tayi waje.
Ameer dà affia Nagefe suna k'us k'us amisha sai ware kinne take kozata jisu Ameer daya Lura da haka yace suje waje su k'arisa magana
Dariya amishà da aalia sukàyi.adnan ko kallon iñda suke bayayi hankalinsà akan waya amma a zahiriñ gaskiya hankalinsa nakan Halin da adeeña ke ciki.
Yasaura daga shi sai aalià da amisha wayar aalia ce tayi k'ara waje tayi dan kar ta tashi adeena amisha ma tabi bayanta d'akin ya saura daga adnan sai adeena.
kamar wani Munafiki sauna fita ya k'arisa bakin gadon yazauna inda aalia ta tashi.
Tsintar kan shi yayi dà rik'o hannunta yazuba mata idanu...idonsa ya sauk'a kan Ciwon da taji...d'an tunani yayi kad'an daga bisàni yasaki murmushi kad'an.
Bin gashin kanta yayi dà kallo a Han Kali yace" _so silly gata da innocent face but so rude_
Gashin idonta daya sauk'o kaan fuskarta gefen idonta yasa hannu zai cire
Motsin datayi ya sashi matsawa kad'an ahankali tafara bud'e idonta aha Kali...jin Abu yashiga idonta yasa tayi saurin rufewa.
AhaKali ya d'uk'a yana hure mata dai dai shigowan aalia da amishà
Mik'ewa yayi a dake yaci fuska.
Duka suka k'arisa bakin gadon sunai mata sannu
Amisha tace" sannu frendy ya jikin? Hope kinji sauk'i? Ko....
Aayan dake shigowa rik'o da abinci yace" ohh to wanne zata amsa uwar baki
Aalia tadubi adeena dake binsu da ido tace" Deena tashi kiwanke baki kici abinci.
Adeena tace" zan fara sallah tukunna *diidi*
Ameerne ya shigo shida affia yace" sister sannu
Murmushi tayi kawai
Azeema ce tashigo
Bayan ya cire matà da taimakon amisha tashige toilet
Aalia tace" *chootee* yakamata Ka koma ka huta...Yau paapa zai dàwo kuma Kasan you two have a lot to discuss.
Umm yeah see you late4 peaking nata a goshi
Azeema tace" mutafi tare
Ko kallonta baiyiba kamàr munafuka tabi bayanshi.
*_8:30pm_*
Hira sukeyi sosae harda banda adeena dake d'an sa Baki jifa.
Hankalinta yatafi wani gu daban affia tak'i Barin buaji tazo
Adaren aka sallmesu har alokàçin adnan bai Dawo asibitin bà adeena sai saka ido takeyi don haka kawài take son ganinshi.
Har gida Suka maidasu sannan suka wuce.
_ADNAN_
Bayan komawansa gida yayi taxi abinci direct palon paapa ya wuce a yasàmesa k'asan carpet yna kllon news .
gefen k'afansa Ya zauna
Suka gaisa bayan sun d'an tab'a hira tukun paapa ya gyarà yace "
gaskiyà kay kok'ari wajen aekinka..you really surprised me koda yàke i expect such from you..,am 100% sure that my boy can make it... Allah yayimaka albarka
Yace " ameen paapà
Yacigaba" I started ATC For you tun kana k'arami Kumar in sha Allah you will be the best business tycoon ever... I want you to man up and lead It ATC is yours...you're the new CEO.
Ya wa paapa murnarshi sosa bayan sun d'anyi Hira kad'an yawuce dàkinsà.alokacin suka dawo sun tayashi sosae.
*_11:30pm_*
Adnan ne kwañce ya kasa bàcçi he misses her presence,her childish behavious...tsaki yaja don yafara jin haushin kan shi
Duk yadda bacci ya k'ware a Iya sata haka ya hak'ura yabar adnañ likewise adeena ma.
~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:26 PM] +234 902 380 8773: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂
____________________________
7⃣9⃣----->8⃣0⃣
*_The next day_*
Adnan ne zaune da files Baja baja gabanshi ya kasa aekin komai...yau kawai dabatazo aekiba yaji ba dad'i a minute with her is worth morthan a days without her koda fad'a zasuyi tayi he really misses her presence.
Azeema ce tashigo d'auke da murmushi a fuskarta zama tayi tana murmushi baimasan da shigowanta ba ta k'irashi baki kusan biyar baisan tana yiba fuskarshi na facing laptop dake gabanshi amma a zahirin gaskiya kaganshi zaka rantse aeki yakeyi buh face d'in adeena yake gani shibayason tunaninta coz he don't wanna engage himself in those stupid love stuff though he doesn't knw more about love...he extremely hate love entirely..he don't believe in love yatuna rayuwarsu tada baitab'a ganin mahaifiyarshiba aalia itace komai nashi ya d'auka soyyaya tad'auka kamar wani shirme me da mutane suke d'aura wa Kansu da kuma b'ata lokaci doguwar tsaki yaja...
Azeema kam ta d'auka duk a salon wulak'ancinsa ne....
D'agowa yayi ya kalleta da mamaki yace" when did you arrived?
Kallonsa ta tsaya yi adnan da aekin gabansa yafi masa komai Wanda yakeda saurin lura da fahimta yau baisan shigowanta ba baisan za manta ba.
Nan tanuna masa abunda ke gabansu yayi signing easy necessary documents batare da ya Duba ba.
Har takai k'ofa yace" hea adee...oh Azeema.
Tsayawa tayi k'ikam tana mamaki juyowa tayi rai a b'ace
Yace" you can go
Haushine ya Dad'a cikata tasa Kai tafice tana huci.
Haka wunin ranar yayishi sukuku baiwani jin dad'i.
Yananan tunanin kowani moments nasu tundaga farkon had'uwansu zuwa yanzu wani yayi murmushi wani yayi tsaki wani ya b'atarai kamar sabon hauka...( _lol Raheenat karkiji haushi adnan nakine_)
Ta b'angaren adeena itama hakan takasance cikin tunanin moments nasu da fad'ansu har affia talura da yawan shirunta sab'anin da da ko rashin lafiya take bakin baya rufuwa.
affia tace" what's wrong sis?
Nothing kawai tabata amsa.
*_ADNAN_*
A daddafe ya gama aeyukanshi na ranan 4:00pm daidai yabar ATC gida yanufa a gajiye.
Bayan yayi wanka ya huta ya sauk'o sanye da black trouser da white shirt ya mugun amsarsa.
A sitting room yasamesu suna kallon wani american film aalia ta ajiye masa abincinsa don ita take masa abinci kusan ko yaushe indian dishes ne.
Cakula abincin kawai yayi don bashida appetite d'in city mik'ewa yayi ya zauna gefen aalia.
Aayan dayagama amsa ya mik'e tareda duba agogo
yace" oh no *didi* I can't make it...inada AP da commissioner of finance kan case d'in 'yarsa da aka kashe...
Yana magana yafice
Adnan abun duniya ya isheshi yanason ganinta but ta ina zai fara raini kawai zai ja wa kansa...
Muryar aalia yaji tanacewa " *bhaaii* ka kaimu please I can't drive saboda idona.
Amisha ta marairaice fuska please ya adnan.
Granny ta had'e rai tace" sai kun wani rok'eshi kuzo muje nakaiku.
Wani kallo ya watsa mata yana fama da damuwa tana k'ara mishi.
Tace" yo ni daina kallona da wad'annan idanun naka kamar na mage... Idanunka ne zasu zubo.
Aalia da amisha sai dariya suke don fad'an adnan da granny abun dariya ne amma da abayan idanunsa kayi maganar sa yanzu zata hayayyak'o maka adaina magañañ maigidanta kar a aebatashi.
*_ADEENA_*
Adeena da affia ne zaune a falo suna kallon wani Indian film pyar ishq aur muhabbat
hañkalin adeena kwata kwata bayakan kàllon affia tana tanbayan ta Abu amma bàtaji
Affia ta dawo dà ita ta hañyàr tab'ata.
What's wrong adeena are you alright?
Yea *jiji*
B'atarai affia tayi tace" _I've been noticing you since...why the sudden change?_
Adeena tayi murmushi tace" _nothing *jii* I promise_
Affia tadubeta" yaushe muka fara haka dake ..yaushe adeena tafara b'oyemun damuwarta?
D'an murmushin yak'e adeena tayi tace" nothing at all *Jiji* am just feeling dizzy....
Harara affia tasakar mata tace" _anyway Shaaa...since you don't take me as your sister rather your companion anymore_ skñan
Da sauri adeena tace" *nahi* _it wasn't what you think...this time around whenever I try to talk I start feeling nausea,affected with madness insanity...sickish..I mean Sick to death of flattery...weak ,pale...mtsw (squeezing her face) so disgusting_
D'aure fuska affia tayi tace" sannu mai leukemia..shiyasa naga bakinki yana bayani.
Pity face adeena tayi tace" eyya *jiji*
Ko kulata affia batayibaa batayibaa ta matso kusada ita tana murmushi tafara"
_ah'll take every single piece of the blame if you want me to...but you know that there is no innocent one in this game ,is true.. I'll go i'll go and then you go you go out and you spill the truth,can we both say the word,say forget this?_
_yeah! is it too late now to say sorry...coz I really wanna be your somebody...yeah is it too late now to say sorry...yeah I know i know that I let you down is it too late to say I'm sorry now_
Dariya duka sukayii affia ta zungure kan Adeena trace" silly! *tumse pyaar karta hoon* my lil sis...
Sai Kuma sukasa kuka a tare adeena a hankali tace momma.
Duk abunda suke akan idon aalia dà amisha dasuka jima tsàye a gun.
Sallama suka sakeyi tare suka d'ago suna kallonsu.
Kayane nik'i nik'i ahannunsu nà dubiyan màrar lafiya.
Tarba mai kyau suka musu.
Bayan sun zaunaa sun gaisa da buàji cikin ladabi. Sun d'an b'arke da hira.
Buaji ta k'walawwa affia k'ira bayàn tashiga sai gata tashigo rik'e da waya hawaye na zuba ta mik'awa adeena.
Ahankali ta karb'a tasà a kunne dagacañ kome akace oho ...
Bakinta dak'yar yafurta" mo..mom..momma kece?
Nan itamà sai hawaye
Hand free sukasa wayan suna hirada momma yarda tayi kewansu suma haka suna kuka duka abun tausayi.
Sunma manta dàsu aalia dasuke kàllonsu da tausayi...harsuka gama wàyan bayan ta shaida musu zata sake aure saboda umàrnin baffanta....sannan kuma zatazo gunsu badà jimawa ba sukula da Kansu dà antynsu tamusu nasiha sannan sukayi sallàma dukà suna kuka.
Zama sukayi sukayi