Showing 54001 words to 57000 words out of 61552 words

Chapter 19 - ADNAN-ADEENA

CHN   

30 Oct 2025

5391

izinin Allah ...kimanta da komai kinji? Duk da has and it's hard to forget but try as much as you can kiga cewa kin mance da hankan... Munemawa adeena samun lafiya gurin Allah"
D'aga kai tayi alamar gamsuwa hawaye na rolling down to her cheek...
"Insha allahu many zanyi yadda kikace... Allah yashige mana gaba"
"Ameen my dear "
Mamy tashiga share mata hawaye
"It's OK daina kukan... Yanzu taso paapanki nason ganinki.
Atare suka mik'e.



Afalo kowa yayi zugum yana tunani kowa na a gun face affia da amisha.
Bayan jin labarin komai da paapa yayi yarasa tacewa... Da da hali daya d'aukar wa 'yarsa fansa amma ganin mutuncin baban ammar yasashi kauda tunanin amma tuni an yanke zancen aure dan dakanshi baban ammar ya k'ira yana mai bada hak'urin abunda yafaru sannan su yankewa ammar duk hukuncin dasukaga ya dace.

Shigowan aalia yasa su duka d'aga kai suna kallonta cikeda tausayi musamman affan dayakeji tamkar yamata kuka.
Agefen granny ta zauna bayan tagaishesu a tare .
Paapa yadubeta cikeda tausayawa yace" karkisa damuwa aranki ,kizama mai godiya ga allah aduk abunda yasameki... Allah yasan meh yatare gameda hakan... Kuma ya tsara ammar ba mijinki bane.
Jinjina kai kurum tayi tana mai hawaye .
D'an jum abba yayi na lokaci kad'an kana yayi gyaran murya yace " allah yamiki albarka.
"Ameen"
Shiru ya ratsa nawani lokaci, bayan dogon tunani paapa ya numfasa
"babu dad'i bayan angayyaci mutane sannan suji abu ya b'aci, idan kinada wani yaturo ayi magana inda hali... Kema hakan zaifi kwanciyar hankali gareki damu gaba daya, farin cikinki shine namu... ."

Shiru tayi takasa cewa komai
Shafa kanta granny tace alamar tace wani abu.
" bani da wani tsayayye bayan ammar paapa, amma idan akwai wani tagunka koma wanene inaso zab'inka zab'i nane kuma hakan zaifi kwanciyar hankali gareni. "
Tanaiwa nan tamik'e dasauri silar kukan dayake tahowa mata... Dagudu tabar falon.

" toh alhamdulillahi... "

Yadubi abba "yakukayi da yaranka? "
"Eh toh! Ameer ne kurum yayi magana bandaiji ta sauranba"
Paapa yadubesu d'aya bayan d'aya
"Na Baku nan da kwana biyu ku yanke shawara"
Yanakaiwa nan yamik'e yayi ciki abba yabi bayansa kafun sauran.

Batare da b'ata lokaciba adnan yabi bayan affan har guest room.
Samunsa yayi bakin gado ya rike kai yana tunani..
Adnan yazauna gefensa sannan yad'ago yadubesa
"Akwai matsala ne? " cewar affan yana duban adnan

Shiru adnan yayi na lokaci kad'an sannan yad'ago yadubi affan
"I can sense that kana cikin damuwa bhaiya ...are you? "
Shiru affan yayi ya sauk'e numfashi.

"Mehke damunka... Yakamata nasani unless kaine bazaka fad'amun ba"
"Ina cikin damuwa adnan"
Affan yafad'a cikin yanayin damuwa.
"Ehm... I want to know "

"It may sound strange to you is better bakasaniba"
"I still want to know though I've a hint of whats going on your mind"
Shiru yayi na d'an wani lokaci wani gefe na zuciyarsa yana mai jin dad'in sauyin halayen adnan wani kuma yana shakkar fad'a masa, nan dai yadaure.
"Am in love with aalia since from the first day"
Hamdala adnan yayi azuciyarsa abunda yake zargi ya tabbata

"Mehsa baka fad'a min ba I could have helped you? "
"Hmmm...you could have do nothing... Lokacin lokaci ta k'ure ...I've tried so much to take her off my mind amma baiyuyu wa the more I was ignoring her the more am falling for her...I couldn't do anything to help myself shiyasa nayi deciding komawa abuja lokacin ba shiri.... Banso dawowa ba but you insist I should come to the wedding... Nikad'ai nasan me nakeji idan nagansu tareda monster d'in can "

D'an murmushi adnan yayi.
"Cheer up bhaiya! Kasa aranka diidi is yours "
Dasauri affan yadubesa
"How? ....no I won't be too selfish... What If she doesn't love me?
Kai! It may sound wani iri agunta please let's keep that aside I don't want her to be hurt again ,besides kaji abunda tace paapa ne zai mata miji "

"Do not try to cheat yourself by denying what your heart wants!" Remember? You use to tell me that earlier " adnan yafad'a yana dubansa
" do one thing for me please! Marry my sister... Agunkane kawai zata samu farin cikin datake nema ...paapa kuma I'll handle everything... Just promise me that my diidi zata samu duk wata kulawa daga gareka"

Wani hug affan yabawa adnan
"I promise you bros...i'll never let anyone hurt her not even me"
Murmushi sosae adnan keyi

Ameer da aayan ne suka k'arisa shigowa after hearing all their conversations.
Sunyi farin ciki sosae kowa yana fad'an yadda yake feeling wa crush nasa banda aayan dayake tausayin kansa daya tsaya dakon son wacce bata dace da shiba.


Bayan shigan aalia d'aki kuka taketa rusawa granny harta gaji ta k'aleta ta fita.
Maama ce tashigo d'akin
Aalia na aruf da ciki jikawai tayi and'ago kanta and'aura cinya.
Bata yi shiru ba balle sa ran zata d'ago
"Cry as much to get rid of what's on your mind my dear "
Muryar da aalia tajine yasata d'agowa tana dubanta kana ta tsagaita kukan kad'an.

"Komai naduniya d'an hak'uri ne... Mu bakomai bane ballantana abunda me cikinta.. Karmu d'auketa da komai my dear ...let go your problems and face the future, I know it's hard to forget but you've to fight your heart... Addu'a shine gaba da komae, kiyita nanata innalillahi wa inna ilaihir raji'un ahankali zakiji damuwarki na raguwa... And one more thing ki accepting Wanda paapanki zai kawo miki wholeheartedly ...kiyi fatan alkhairi kinji"
Nodding kai kurum tayi kana ta tsaya da kukan sai hawaye
"Um um say something "
"Insha Allah "
"Am your mother aalia... Eventhough I was not the one that gave birth to you but I feel like my own blood an soul I feel you like my own baby... Please look up to this mother, do not hesitate to tell me anything that bothers you kinji my dear ."
Cikin kuka aalia ta rungumeta sosae...for once taji mothers love flowing all through her veins..
"Stop crying my dear am also feeling the pain. "
Shiru aalia tayi tana sauk'e numfashi
Kusan month biyar sannan tasaketa tad'ago
"Thank you maama... I love you as much "
Murmushi tayi
"That's my baby ! Get ready zamu hospital "
Tana kaiwa nan tamik'e tafita.
Aalia tabita da kallo tana mai farin ciki.
Wani gefe na zuciyar na kallon kaman dasukeyi da adeena. Saurin kauda tunaninta tayi tafad'a toilet.





_7:30am_


Kowa na asibi harda paapa da maama... Affia da amisha nazaune k'ofar d'akin sai gasu sun shigo duka.
Gaishesu suka fara abba da paapa suka amsa cikin fara'a...
Kai ak'asa affia tagaishe dasu tamaida idonta kan macen datagani gefen mamy
" Ina kwa....
Idon affia ne yatsaya cak kan maama.
Bakinta na rawa

"Momma! "
"Affia" maama tafurta itama cikeda mamaki.

Kowa kallonsu yake cikeda mamaki da gudu affia ta rungumeta saikuma tasa kuka.

Haka zalika itama momma babu Wanda ya iya cewa wani abu.
Paapa yace" Aisha kunsamu a duhu mehke faruwa? "

Momma tayi breaking hugging din tare da duban paapa.
"Affia ce my daughter. "

" Ohh abun al'ajabi baya k'arewa " cewar granny tana rik'eda hab'a ashe muna tareda jininki aisha cikin rashin sani.
Mamy tace" ikon allah kenan both affia da adeena are my nieces bansaniba"

Mazan kam babu Wanda ya iya cewa uffan kowa nacikeda farincikin kasancewar hakan.

Momma tadubi affia cikin razana.
"Don't tell Me my adeena is in here" tayi nuni da d'akin.
Ahankali cikin damuwa affia tayi nodding kanta.
Hawaye ya sauk'a idon momma
"Allah ya bata lafiya "
Shine kurum abunda tace kowa ya amsa da ameen.
Ance zasu iya ganinta amma banda hayaniya.
Atare duka suka shiga dakin, babu wanda baikusa zubda hawayeba ganin halin da take .
Minti uku sukayi akace su fita.

Kowa na a zaune kowa na fad'an albarkacin bakinsa gameda al'ajabin nan... Amisha couldn't believe that her best friend and sister in-law turns to be her cousins.
Ganin hankalin kowa ya tafi adnan ya sulale jiki ya koma d'akin.











~*jidas luv*~😘
[4/1, 10:29 PM] ‪+234 902 380 8773‬: 🍂🍂
ADNAN~-~ADEENA
🍂🍂


_______________________
----->103




Juyawa aalia tayi taga babu shi a gefenta, murmushi tayi kurum, had'a Ido sukayi da affan atare suka sakarwa juna murmushi.


Koda shigansa dakin gefenta yazauna yana kallonta.... He never get tired of staring at her cute face... Sleeping beauty!.
Hannunt ya rik'e cikin nashi ya d'aura kansa kai....
"Your hands fits in mine like it's made just for me" ya furta a hankali tareda kissing gun.
D'an murmushi yayi kad'an har alokacin bai d'agoba yadubeta ba.
"Afterall you're meant to be mine sweetheart, I wish I could open my heart for you to see how much I love you.
Ahankali ya lumshe idonsa
"Whenever I close my eyes all I can think of is you and me..., i think you never love yourself half I as much as l love you, I want you to know how much I love you and want to be with you, please you've to get well soon for me ,for our whole family and for our little kids to come insha Allah.
Kusan minti biyu yai shiru kuma har lokacin bai d'agoba.
"You know what sweetheart? My new mom is your real momma... Its doughful to you right?
I also couldn't believe that earlier amma hakanne... It's real! We're made for each other... Kinga even our parents are couples... .
Murmushi yakumayi Karo na biyu
"What do I call this love? (Iss pyaar ko kya naam doon?)...strange? Yes! I can still remember all our fights, your silly maganganu LOL all this conversations always make sense to me, silliness naki kan burgeni ,I love you adeena and I'll keep loving you endlessly.


D'an motsa hannunta datayi yasashi saurin da'gowa idonsa ha sauk'a kan fuskanta.
Ido hud'u sukayi dashi hawaye nagangara a idonta.

Murmushin dabai tab'ayiba ya sake lokaci guda ya mik'e.
Face nata yake kallo hak'oransa bayyane da murmushi kwance a fuskarsa...
Bai iya furta komaiba tsantsan farin ciki, dasauri yayi k'ofa ya bud'e, cin Karo sukayi da ameer bayansa wata nurse ce.
Ameer da mamaki yake dubansa .
"Ta tashi" shine kawai abunda ya iya cewa.
Ameer yana murmushi yace" excuse us to mallam
Ficewa kawai adnan yayi batare da yace komaiba.



_5 hours later_



Hira sosae mamy, momma da granny suke kamar ba surkai ba, affia da aalia data sake sosae sai jifa jifa sukesa baki.
Adeena kuwa sai idanu take binsu dashi cikeda sha'awar.
Maganganun adnan ne suka fad'o mata, taji duk abunda yafada tundaga farko... Ina zafasa kanta, farinciki bata tab'a tsammanin adnan zaisota ba sai blushing take yi.Wani kunyarsa takeji sosae, dama haka allah yake ikonsa.
Ana cikin haka buaji Ta Iso... Nan take tarar da abunda yafaru, tayi mamaki kwarai had'i da murna, ikon Allah kenan.

Affan ne yayi sallama yashigo d'auke da abinci..... Batare daya dubesuba yai musu sannu, amisha ce ta tashi ta amsa.
Tun shigowan buaji take kallonsa gabanta na fad'uwa, duk abunda ake bata lura da shiba tuntuni sai yanzu.
D'agowa tayi idonsu ya had'u, gabansane yayi mummunan fad'i.
Kallon idanun juna sukayi bakinsu na son magana sun kasa, buaji addu'a tashiga karantow tareda kokonton abunda take zargi affan .
"Maaa... Ma"
Affan ya furta cikin kid'ima.
"Affan... "
Fad'uwa zatayi su mamy sukayi saurin tarota.
Abun al'ajabi kala kala.
Maama cikin kid'ima ta rik'e kai bazata tab'a manta fuskan d'anta da aka raba ta dashiba shekaru sha biyar dasuk wuce, tun yana shekara sha bakwai a duniya. Bata tab'a tunani zata gansa nan kusaba ciki sauk'i haka.



_5 days later_


Rayuwa cikin jin dad'i da farin ciki me gudan a familyn ...ikon allah kullum dad'a k'aruwa yake.
Affan da aalia har sun k'ulla alak'a mai k'arfi har angama komai, 'yan uwan babansa dasuka rabasa da maamans sunrok'i gafararta kuma tayafesu suka nemawa affan auren aalia... Aka basu har alokacin ba'a canza date d'in ba.
Jikin adeena yayi sauk'i sosae tana iya komai da kanta, soyayya, kukawa da gata babu Wanda bata gani gun paapa dama sauran 'yan gidan, kowa k'ok'ari yake yaga ya kyautata mata.
Affan dama abokiyarsa ce tun suna yara... Baya gajiya dajin shirmenta idan aka zauna banda tad'in yarintar data buga yake zubawa itakuwa tayita cuna baki tana shagwaba ita a Dole ta girma abar zancen.
Kakanninta na kumo sunzo k'auna kala kala adeena da affia sun ganshi...rayuwa kenan.
Uban gayyan kuma bayi samun zama kullum yana office, dagacan kuma idan yaje hospital saita pretending kamar mai bacci haka zai k'araci zamansa a tasa k'eyarsa gida... Kowa yaga _SAUYIN RAYUWA_ tattare da shi kuma kowa na farin ciki da hakan bama kamar aalia.
Son adeena kullum k'aruwa yake aransa yana mugun ji da ita. Basuda wani matsala shida aalia sunason momma sosae kamar yadda take sonsu sun d'auketa tamkar mahaifiyarsu.... Haka paapa duk kulawar duniyan nan yana baiwa su adeena, yajasu jikinsa sosae, idan suna hira sai kace ba step rather dinsuba sun d'aukesa talk at uba.
Azeema kuwa duk tadawo wani iri da ita, bakasafai take zuwa asibitin ba, ganin special care da familyn suke baiwa adeena duk saita raina kanta, dolenta ta sauk'o daga girman kan data d'auka tagane bata kyautawa adeena ba, bayan granny tak'irata tamata nasiha sosae tace bakuma sonta ne basayiba, halayyartace basuda kyau.
Azeema ta rok'e gafarar kowa musamman adeena kuma duk an yafe mata.
Na yadda da akace tausayine ke jawo so coz hakan takasance da aayan.
Tausayin azeema dayakeji shiya sanya ya fara jinta a ranshi sosae,yagama sonda yakewa adeena a baya bakomai bane compare to wanda yakewa azeema...ikon allah kenan babu yadda baya ikonsa.

Yaune takesa ran komawa gidan su coz asatin iyayenta suka dawo daga colombia,
Bat sanarda kowaba tahau shirya kayanta.
Amisha ce tashigo d'akin ganin abunda azeema keyi yasata tsayawa cikin mamaki
" me nake gani hka? "
Murmushi azeema tayi
"Gashi kuwa kina gani shirya kaya nake."
"Don't tell me you're leaving. "
"Yeah"
"And why? " Amisha ta katseta

Shiru tayi nawani lokaci.
K'ok'arin maids kayan amisha takeyi
Azeema tana mayarwa
"Kibari amisha"
"Yaza ayi nabarki you're not going anywhere. "
"am not needed here anymore amisha."

" and who told you so?" suka tsinkayi muryar aayan daga k'ofa jin yanayi yazo wucewa yasashi shigowa.

Dubansa sukayi atare
Amisha kuwa ficewa tayi dama tasan da zancen .

Karisowa yayi yana dubanta.
"You don't have to do this azeema, yin hakan sai ya nuna kamar baki yadda da k'addararki ba, just take a look at me hakan takasance dani but I let it go. "
Murmushi yayi yace
"I need you. "
Shine kawai abunda yace yajuya ya fice.

Shiru tayi tana nazarin kalamansa... Shiba mutum ne daya cikia expressing kansaba.
Maida kayan tashigayi amisha na tayata tana mata k'arin bayanin son da aayan yake mata take taji zuciyarta tayi sanyi ta mance da komai.


An sallamo adeena daga asibiti paapa ya tire AM za'a kaita...dole nan suka koma buaji ma tirewa tayi da a barta a gidanta ba inda zata.
Kulawa sosae adeena ke samu...har alokacin magana bai sake shiga tsakaninsu ba duk inda zata had'asu kaucewa take.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login