Showing 51001 words to 54000 words out of 109651 words

Chapter 18 - A KAN SHI complete by Maman Abdallah

31 Oct 2025

3139

abin rufa da kuma jikinsa wanda shi kaWai ma makari ne.


Hamdiyya
Kwance take a kan gadonta ta rasa mai yanke mata daWi, a gidan Inna tayi sallar magariba kafin direban Ammy yaje ya Wauko ta, dama da safe ta gama jin cewa za'a haWa Aurenta da Maina a bakin malam lokacin da yake faWawa wanda Inna, ba shakka a da tana tsananin ?aunarsa tana jin soyayyarsa kamar zata zauta ta, amma yanzu dawowar da Ammy take mata albishir ce wa an je an nemawa Maina aurenta sai ta ji kamar tana shirin yin wani ?atoton kuskure ne, bata shiga tashin hankali ba sai da Ammy'n ta sanar da ita ce wa tare da na Hasiya za'a Waure saboda haka su uku zasu zauna

Yanzun haka fargaba ce ta rufe ta da take kwancen nan, bata so ta nuna wa Ammy kamar ba tayi farin ciki da wannan abunba, tunda yasan duka a cikin son ganin sun faranta matakuma sun inganta rayuwar tane, tunawa take idan har Auren Maina da Husnah zai kai watanni iyar cikin na shida tasan ba za'a kasa samun koda ?ar gajeriyar soyayyar daya fara nuna mata ba, ba'a zancen Hasiya da ya rayu da ?aunarta tsayin shekaru, tasan sai kusan cinye junan su tsabar so, ita kaWai ce abun tausayin da za tayi rayuwar kaWaici bayan wannan auren da za'a Waura bayan kwanaki hamsin masu zuwa.



Hashim
Kusan biyun dare ne amma ya kasa bacci da idanunsa, ya so yayi magana da ita amma ba hali tunda babu wanda yake da number wani, hasali ma shi ne ya san ta ba lallai wacce ya ke haukan nan akanta ta san da zaman shi, koma dai minene shi ya na santa, kuma zai juri zama da ita a kowane irin hali matu?ar zata yarda ta zauna a gidansa bayan tasan ba shi mafarkinta ba, idan har hakan ya zaru kuma ya yi dai-dai da tinaninsa to sai ya sauya nazari da tunaninta AKAN SHI ya dawo gare sa.


Haka yayi ta tunane-tunane kafin ya tashi ya Wauro alwala ta fara sallar nafila.


Washe gari
Da misalin ?arfe goma sha biyan rana ya sami kansa a ?ofar gidan Dady, yau bai shiga da motarsa ciki ba saboda baya saran zai jima, ba dan ya ce wa Ammy da safe zai zo suyi magana da Hamdiyya da babu abinda zai fiddo shi daga gida saboda jikin Husnah, gashi dai bata tashi da zazzaSi ba amma babu ?warin jiki ko kaWan.
To yanzu ma sai da ya je ya shigar da wani ces gotu kafin ya iso gidan nasa.


Sau biyu yana sallama a falon amma babu kowa, zama ya yi a kujera yana ciro wayarsa daga aljihunsa
tare da lamsawa Ammy kira, ai kuwa bugu biyu ta Waga da ce wa ''Assalamu alaikum''.

Amsawa ya yi tare da faWin ''Ammy gidan kamar babu kowa nayi ta sallama ba wanda ya amsa''.

''Kai muna nan fa Dady'n ka ne kawai baya nan ya tafi ya duba aikin ginin ka da aka fara yau da safe'' Ammy ta faWa lokacin da take isowa falon .


Sai lokacin ya katse kiran ya fara gaishe ta da dukkanin girmamawa, amsawa ta yi tare da tambayar sa Husnah, ya bata amsa da ce wa ''Ammy ai bata jin daWin jikinta tun fitarmu ta jiya, da zazzaSi ta kana a jikinta, yanzu ma badan na ce muku zanzo ba da bazan iya fitowa in barta ba''.

Kamar an ce ta fito falo haka kawai ta zira hijab Winta ta fito dan tasha iska, turus ta yi tana raba ido tsakanin Ammy da shi, juyawa ta yi zata koma in da ta fito dan dama basa haWa wajan zama, idan ya shigo gidan ita tana Waki haka su ke yi.


Ammy ce ta Waga murya yadda zata ji ta ta ce ''ki................


*Aradu na kasa zuwa wajan Waurin Auren nan=?9? nayi tunanin* *abu ne mai sau?in ashe da sauran kwarama>?? mu* *tarbi gobe idan Allah ya hukunta =? ?*


[15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: *_AKAN SHI_*

Page 31
____________ ''Hamdiyya ki iso mana ina kuma zaki? Ai dama yanzu zan kira'' Ammy ta Waya murya yadda zata ji ta.

Turus tayi tare da juyuwa kanta a ?asa, ta sowa Ammy ta yi ta kama hannunta, sai da ta kaita har kujerar data tashi ta zaunar da ita kafin ta ce ''Ki kwantar da hankalinka kinji Hamdiyyar Ammy, shi Win ai Yayan ki ne kuma nan kaWan ya kusa ya zama jagora a gareki really?'' cike da kunya ta gwaWawa Ammy kai tana mai jin faWuwar gaba tun lokacin da Ammy'n take faWin zasu zama ?ar?ashin inuwa Waya.

Shafa kanta Ammy tayi tare da faWin ''Allah ya yi muku albarka ya baku zuriya Wayyiba''.

Kasa amsawa tayi har Ammy ta bar falon, shi kuwa gogan kwaSe baki ya yi kamar ya ga kashi ya na aikin latsa waya, shi fa wannan yarinya haushi take bashi idan yaga Ammy tana mata kamar wata jaririya.
Maganar zuvin da yake yi ne ya katse lokacin da yaji amo da sautin muryarta yana tashi cikin kwantar da kai da murya ''Na sani! Nasan ban cancanci a soni ba, kuma bai kamata a ce na samu abinda na ke so ba tunda ta dalili na dayawan mutane suka kasa samun cikar muraden su, ni mai zunubi ce na sani kuma na cancanci a hukunta ni, ta yiyu wannan shi ne dalilin da yasa Ubangiji ya kuma jarabtata a son abinda ba lallai ya kasance alkhairi a gare Ni, a mafi yawon lokuta mukan so abu kuma ba bu alkhairi a tattare da shi, wanda muka ji mun ?i Bama so kuma shi ne alkhairi a rayuwar mu, Ni wallahi na fasa ka faWawa su Ammy yanzu ba na sanka dan Allah kar a yi Auren nan dan Allah! Wallahi na fasa ka faWa musu na ro?e ka'' cikin kuka take duka wannan maganar yayin da ta gurfana a gabansa kamar mai neman gafara.

?uri ya yi mata da ido yana kallonta, karo na farko a rayuwarsa wata ?a mace ta buWe baki ta ce bata sanshi, kuma abun mamaki bai ji ciwo kuma bai ga munin maganar tata ba, sai dai ta makara! Ba tun yau ba ya kamata a ce a cire shi daga ranta amma ta?i, hasali ma sai alamomin soyayyar shi da suka dinga bayyana daga gare ta wanda kowa zai iya fahimta a ganin farko da zai yi mata.
Sai dai ya je wani abu mai kama da tausayin ta ya lulluSe shi, sai dai shi a matsayin ?anwa ya Wauke ta kamar yadda yaga Ammy ta Wauke a matsayin ?a, shi dai daga garesa zai masa matu?ar wuya ya iya tunkarar Iyayensa da maganar ya fasa Aurenta, sai dai zai ba ta zaSi idan har zata iya.

Kalar tausayi ya yi mata yadda ita ma zata fahimci ba sonta ba yake ya ce ''Kina ji ko ki tashi ki zauna a kujera kinga kar Ammyn ta fito ta ganki a haka, za tayi tunanin ko wani abun na miki daban''.
Ba musu kuwa ta mi?e jiki ba ?wari ta koma saman kujerar data sauko tana mai yin ?asa da kanta.

Cikin dibara ya ce ''Yawwo kinga kika ce ai bakwa sona ko? Kinga nima maganar gaskiya bana sanki, kuma ni bazan i ya fuskantar su Ammyda wannan magana ba, ta in da aka hau tanan a ke sauka, mai zai hana ke ki je ki sami Ammy ki ce da ita kawai kin hakura a fasa Auren nan, kuma nga kin taimaki kanki kuma nima ka n taimake ni dan gaskiya dama biyayya zanyi akan Auren har biyu lokaci guda gashi kuma ina da mata''.

An fi mintuna uku falon shiru kamar ba kowa, maganganun sa ne suke mata kai da komo a cikin ?wa?walwarta, tabbas gaskiya ya faWa tunda ko bai faWa ba tasan ba ya santa, sai dai bata san ?iyayyar da yake mata ta kai ya iya faWa da bakinsa ce wa baya santa kuma a gaban ta.
Wani irin kwarin guiwa ta ji ya zo mata a kan rabuwa dashi, a hankali ta Wago ta kalleshi da madaidaitan idanunta wanda suka Wan canja kala a dalilin kukan da ta Wan yi yanzun nan ta ce ''Naji kuma in sha Allahu ba zan shiga rayuwarka ba kamar yadda bakwa so, amma ka sani nima ba zan i ya ce wa su Ammy a fasa ba, koda Ni ba ?ar halak ba ce bana manta alkhairi'' tana kaiwa nan a zancen ta ta fi ce da gudu tana barin falon ta nufi Wakin ta da wani marayen kukan daya tisota na tuna rashin adalcin da Iyayenta suka mata, tasan da a ce sun kyauta rayuwarsu kuma sunji tsoron Allah a lamarinsu da yanzun ba'a haife a haka nan babu aure ba, da yanzu bata zubar da kimarta na budurwa na faWin tana son wani saurayi ba, da yanzun ba'a kalli idanunta an ce ba'a santa ba.

Ko sallama bai yi wa Ammy ba ya bar gidan, shi daiba zai ce yana farin ciki ba kuma ba zai ce yaji daWin mummunar kalamin da ta jefi kanta dashi ba, haka ya iso gida kamar mara lafiya yana jin duk ba daWi.

Tafiya tana ?ara tsayi yayin da shirye-shiryen biki suke ?ara gudana a Sangare uku ko ina ce biyu, gidan Dady kanshi an sake masa gamanni, in da aka gyara sashen Momy ya dawo sabo kamar ba shi ba, da taimakon Jalaluddeen tare da magiya da ri?on da Ammy take yi wa Grany Win Jalal ta yarda kan ce wa zata dawo gidan Wan nata da zama wato Dady, shi ne dalilin da yasa ake wa gidan gyara na musamman tunda Uwar masu gida zata dawo.

A gidan su Hashim hidima ba'a cewa komai, ji suke kamar basu taSa yin sabgar Aure a cikin ahalin nan ba, Mai martaba Sarki sai ajiye nan Wauko nan ake wajen ?awata gidan babban aboki wanda ya?i ya yi aure tsawon rayuwarsa sai yanzu lokaci ya yi, dan nuna zallar farin cikin da ya ke ciki ne yasa ya gani kowa da kashe ?wandala a harakar bikin ?an gatansa, tun daga gidan zama motocin hawa haWa kayen lefe duk shi ne ya Wauki nauyi, yanzun haka ya aiki Anty Zulfa'u ?anwar Maman Hashim ta biyu Dubai ta haWo masa lefe na ?arshen ?ure raini, a ce war sa dole su nuna bajinta tunda zancen bikin Hashim a ke yi.

A bangaren su Hasiya ne dai ba wani dogon shirye-shirye tunda Auren zawarci za ta yi, sai dai ana sauran sati uku ya rage biki Anty Zuwaira tazo ta Wauke ta daga gidan su Mama wai zata mata gyaran Amare, babu laifi kuwa a kwanaki ukun da tayi da fara gyaratan da aka yi ta ?ara haske tayi wani fresh abinta, duk da suna shan fama akan duk wani abun da Anty Zuwairan zata bata nasha sai tayi mata gardama A kan shi, sai taga kamar ran Anty'n ya Sa ce kafin ta amsa tasha, na wanka da shafa wa kam bata wasa dan dama ita ?ar ado da kwalliya ce, sai dai kuma tana fama da rashin ita Waurin Wan kwali, duk yawan duniya Hasiya ta iya kuma tasan yadda zata tsara calour a kaya su haWu suyi mata kyau, sai dai bata ita Waurin Wan kwali ba kuma batajin zata i ya, a duk lokacin da zata ce bari ta gwada Waura sai tayi minti talatin tana juya dikon a hannunta, a karshe ma sai Wan kwallon ya tsukurkuWe ba tare da ta Waura ba, zuwa wannan lokacin kam takan manta da wani Mukhtar a cikin tunanin ta, abu Waya ta sani ce wa yanzun Maina zai aure ta nan da kwanaki goma sha takwas masu zuwa, kuma har wannan lokaci babu wata duguwar magana da take haWa su da Maina ko da a wayar ne, zai kirata kuma zata Waga sai dai daga gaisuwa babu wani abinda take iya faWa masa, hakan ma shi daWi ya ke masa tunda ko ba komai yanzu yana da dama ba kamar da ba, eh yana da damar jin muryarta koda a i ya gaisuwar ne, saSanin da da ganintama ya haramta a garesa lokacin da take ?ar?ashin inuwar waninsa.

Su Husnah an mi?a lamari fa Allah ta maida komai ba komai ba, bautar aure kawai take tare da biyayyarsa, tsakaninta da Mijinta sai san barka tunda babu wani izgili ko tashin hankalin da ke shiga tsakaninsu ba, tana girmama shi fiye da kima shi kuma yana kyautata mata fiye da zaton ta, yadda Dady ya Wauki yaunin yi masa ginin nan haka ya Wau yaunin haWa masa lefe na alfarma, inda ana saura kwana goma Aure aka mai?awa kowacce lefen ta wanda harda Husnah ita ma ba'a ware ta ba, a ranar kuka ta sakawa Maina tare da shigewa jikinsa kamar zata shiWe, shikenan ita kam tata ta kusan ?are wa tunda har ya tabbata dai da gaske Auren nan yinsa za'ayi, ya taimaketa kar ya wula?antata bayan ya samu wa?an'da yake so, haka tayi ta masa subbatu cikin ficewar hayyaci yayin da wata irin zazzaSi ta rufeta nan take.

Sosai yake jin tausayin matarsa, a kawai wani abunda ya kasa ganewa game da ita har yanzun, sau dayawa yakan titse kansa da tambayqr anya ba san Husnah yake yi ba kuwa? Yanzun ji yake itama wani tsagi ne daga jikinsa, saidai ko rabin rabin kamo matsayin Shukuriyyarsa bata yi ba, haka ya bata tallafin da ya kama kafin ya kai ta gado ya rufeta.......

Abu sai matsowa ya ke ta wani Sangaren sai kwancen yake, an bar lauje cikin naWi wanda lokaci ne kawai zai i ya warware wa mai karatu abinda zai wakana ranar Waurin Auren na.

Sau kusan uku kenan Ammy tana kama Hamdiyya tana kuka a Soye idan ta tanbayeta dalili sai ta ce mata babu komai koma ta bata wani SauWaWWen dalili wanda daga ji kasan ba gaskiyar abinda ke ranta ba ne.

Ita kuma Hamdiyyar a Sangaren ta tana Soyewa Ammy ne ce wa batasan auren nan yanzu, saidai ba taba ?warin gwiwar da zata iya tunkarar Ammy da zancen ta fasa auren nan.

Dankinsu Inna na kauye wasu har sun fara zuwa gidan Innar, ya yin da ya rage saura kwana biyar Waurin Aure, ba wani bidi'a da aka shirya za'ayi bayan walima, ita ma sai bayan Amare sun tare a gidan su washe gari kamar yadda yazo a sunnar Ma'iaki(S.A.W), akan yi walima ne bayan Aure ya Wauru kuma an tabbatar da ma'auratan sun tare a gidan aurensu, to anan ne ya hallata ango ya yi gayyata azo farfajiyar gidansa dan sanyawar albarkar mutane, kai kuma idan an fayyaceka kaje koda ba zaka ci abincin ma'abota gayyatar ba, anan ne ya hallata kaje walimar wanda ba Musulmi ba matu?ar ya gayyace ka, sai dai anyi gani daci ko shan duk wani nau'in abincin da bai'yi kala da halak ba yari shige da haramun irin su Giya, Burkutu, Mushe daidai sauran su.

Gidan Jalaluddeeni ya kammala da dukkan haWewa, har kayan furniturs babu abinda ba'a zuba a wayan'nan Sangarori guda huWu ba, Dady da kansa ya Wauki Ammy ya kaita taga gidan kuma ta yaba da tsari da haWuwarsa, sai taga kamar yana fi a taswirar da aka zanashi haWewa.

?a?a?arfen zumunci ne ya kaure tsakanin Maina da Hashim, i da shima ya faWa masa rana da lokacin Waurin Aurensa, da mamaki Maina ya ke faWa masa shima a ranar za'a Waura masa Aure da mata har biyu, haWi da ta gida uku kenan.

Su Mama Zainab manyan daraja kowa nasa ta sani, ita ma ba'a barta a baya ba wajan harhaWawa ?ar tata kayan gyaran jiki dan Waga martabarta, ita a nata tunanin zuwa yanzun Husnan ta zama ?ar hannu shi yasa ta bada aka harhaWo mata wa?an'nan kayan da kuWin da Baba Haruna ya bata ta duba abinda Husnan batada shi ta siya mata.

Yau saura kwana uku Aure ya Wauru inda ake ta faman kai da kawo ta kowane Sangaren.
Sau uku Ammy tana sallama a Wakunan amma bata amsaba sakamakon bata yanayin da zata iya amsawa, ji take kamar ta gudu daga gidan nan idan ta tuna ta kusan Auren wanda babu ko mis?ala zarratin na sonta a ransa, har yanzu babu abinda ya taSa shiga tsakaninsu tun bayan zamansu a falo a wancen ranar, har bakin gadon Ammy ta iso tare da ya ye linkimemen bargon data rufe jikinta dashi, rintse idanunta tayi lokacin da Ammy ta kai hannu a kanta dan tabbatarwa kanta ko zazzaSi ne da ita, a hankali Ammy'n ta saka hannu ta taffota daga kwancen da take, jinginar da ita da jikin kan gadon tare da janyo Wan sif-drawer dake a hannu da hannun kan gadon ta zauna, cikin kamewa kamar ba Amina mai faraha da faran-faran ba ta ce ''Mi ye damuwar ki? Kuma ki tabbatar kin faWa mini gaskiya idan ba haka ba zan Wauki mataki a kan ki wallahi'' ta faWa ba wani wasa a tare da ita.

Shiru Hamdiyya ta yi tare da sunne kai a ?asa alamar rashin gaskiya, a karon farko da taji muryar Ammy cikin Sacin rai tana faWin ''ba ke nake wa magana ba Hamdiyya ki ka ?aleni? Ki?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? buWe baki kiyi magana, tun lokacin da aka saka lokacin Aurenki na lura da rashin walwalar da kika saka kanki a ciki, a tari nakan tanbayeki dalili amma a kullum sai ki ce ba bu komai, ni dai Allah yaga nufina a kan ki ba na in cutar da ke bane, saboda farin cikin ki nake komai, amma mi ye yasa ki ke so ki sa naji ce wa kamar na cutar da ke ne? Ko kinasso ki nuna mini iyaka ta a kan ki Hamdiyya? Kina so ki faWa wa duniya abinda suka daWe da sani ce wa ba ni ce na haifek......'' faWawar da taji ta yi a jikinta ne yasa bata ?arasa abinda take ?o?arin faWa ba, cikin kuka Hamdiyya ta kan?ame jikin Ammy'n tana faWin ''dan Allah karki gama faWin wannan magana da bakinki Ammyna, ke ce Uwata! Wallahi da da hali dana baki dukkan wani suna da matsayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login