Showing 90001 words to 93000 words out of 109651 words

Chapter 31 - A KAN SHI complete by Maman Abdallah

31 Oct 2025

3130

yadda suke ?ar fira ?asa ?asa ita da Hasiya, a hankali Maina ya taSo Hasiya da hannu ta tsakanin hannun kujerar daya raba mazauninsu, da ido ya yi mata nuni da Kalil da ya maida hankalinsa katsokam zuwa ga mashigar kicthing Win, a tare suka tuntsure da dariya irin na anga maza Win nan, wanda tayi sanadiyar dawowar Kalil daga duniyar tunanin tldaya faWa, a hankali ya sauke ajiyar zuciya tare da dafe ?irjinsa dai-dai saitin zuciyarsa, a hankali ya furta ''ashe lokacin da ganki ya yi my hayatyna, miye sunanta?'' ya faWa yana mai buWe idanunsa lokaci guda yana kallon Maina.
Harararsa Maina ya yi yana faWin ''banza ji yadda ka wani yi kamar maraya daga ganin yarinya sa'i Waya, ka kama kanka kar kasa yarinyar nan ta raina ni gaskiya'', Wan buge hannunsa Hasiya ta yi tare da ce wa ''samawa zuciya abinda take so laifi ne? Ko kuma fito da abinda yake ran mutun laifi ne? Shin bai kai ya tsayar da matar aure bane? Ko kuma ita yarinyar ba'a shirya aurar da ita bane? Ka sani ko ita ma ta faWa ne, dan na lura da irin kallon da take jifanshi dashi ita ma tun Wazun, kanshi ko Wan'uwa Kalil, ka rabu da wannan Wan rigimar nawa, ka tunkareta da maganar nasan ba zata ?i amincewa ba, kawai dai Ni abinda nake so da kai anan shi ne, ka ri?e min ita da kyau dan ?anwata ce, maganar sunanta kuma ka tambaye ta zata faWa maka, zaifi maka daWi idan har ita ne da bakinka ta faWa maka'', ta karasa maganar da murmushi akan fuskarta.
Godiya Kalil ya shiga yi mata kamar ya ganshi a gaban anty Mariya ko kuma yaji an ce an Waura auren Kalil da SajidaShi dai Maina dariya kawai ya yi yana bin Kalil Win da kallo da duk yabi ya sukurkurce daga ganin yarinya tunma kafin ace sun fara soyayya da ita.

Ana haka kuwa Sajida ta fito daga kicthing Win da alama wanke wanke ta yi, tsaye ta yi tana ?ar hamma tare da faWin Anty Ni Bara inje in kwanta sai da safen ku'', ''a'a wai wanke wanke kika yi bayan gajiyar aikin da kika sha, ai da kin barshi tunda akwai masu wannan aikin, Allah ya bada ladan zumunci ya kawo miji nagari musha shagalin mu'' Hasiya ta faWa cike da bugon cikin Sajida, wai taji ko tana da wani wanda take so tun kafin ma tafiya tayi nisa.
Rufe idanunta ta yi da tafukan hannayen ta alamar yaji kunya kafin ta ce ''to amin ya Allahu my Anty Allah ya karSa dua'i.''
Mi?ewa Hasiya ta yi tana faWin ki Wan zauna a kujera da maganar da zakuyi da yayan ki inaga'', tana kai wa nan ta shige Waki, shima Maina wayarsa ya Wauka ya kama hanyar fita daga falon yana mai faWin ka sameni a waje Kalil, a haka suka watse falon ya rage daga Kalil sai Sajida data Wan Wosana mazaunanta a bakin kujera kamar zaka ce mata arba'in ta riga da gudu.
A takaice dai a wannan rana alakar soyayya ta ?ullu tsakanin Kalil da Sajida, inda suke ji da junansu su sosai ta kowane Sangare.


Yau mako Waya kenan dayin sallah, zaune suke a falo suna karin kummalo ita da maigidanta cikin shau?i, ?auna da kuma soyayyar da ta gama kama mata gaSoSin jikinta a cikin kwanakin da zasu gaza hamsin zuwa watannin biyu ba, dai-dai da ta Wauko yankan doyar data soyata da kwai sai tashin kanshi take zata kai baki taji yana mata tuni da ce wa ''kamar jiya ne su Hajiya suka yi tafiyar nan amma gashi har yau zasu dawo cikin hukuncin Ubangiji, ki shirya in ajiye ki wajan Ammy idan zan fita, kinga sai ki tayata aikin saukar ba?i dan nasan duka acan zasu sauka'', ajiyar zuciya ta sauke wacce har sai da Maina yaji kafin ta ajiye ta mayar da doyar ta ajiye, haka kawai take jin ba daWi tun jiya daya tabbatar mata yau su Husnan zasu iso, sai take ganin kamar daga yanzu duk wata rayuwar soyayya da farin cikin da suke zata zo ?arshe ne, dan har ga Allah ba lallai ta iya zagewa ta yi masa hidima da nuna masa zallar ?auna a bayyane a gaban Anty'n ta ba, gani take kamar cin zarafi ne yin hakan, gashi kuma ita mace ce mai tsananin zafin kishi akan abinda take so, tana jin tsoro kar aje zaman su ya lallace a wannan gaSar da ta daWe da matowa akan son mijinta, gashi kuma ta lura tun daga lokacin da maganar cikin nan ya bayyana Anty'n nata take wani baya baya da ita, Ko kiranta tayi haka zata amsa mata kamar bata so, sam bata san miye dalili ba, amma za ta yi iya bakin ?o?arin ta ganin sun ci-gaba da zama kamar da in sha Allahu.

Sumbar da taji ya sauke mata a gefen kuncinta ne ya maido ta daga duniyar tunanin data faWa, a hankali ya ri?e hannayenta duka guda biyu yana kallon ?wayar idonta, sauke kanta ?asa ta yi dan bata san ya gane rauninta A KAN SHI, amma ina tuni ya hango wani al'amari mai wuyar fassaru a tattare da ita a Wan seconni da basu wuce biyar da sarkewar maganansu ba, hannu yasa ya Wago da kanta ta fuskanceshi, idanu ya tsira mata na dan lokaci kafin ya fara magana cikin mutuwar jiki ''miye damuwar matata? Kina so na, kina ?auna ta, na daWe da sanin hakan ba tun yau ba, tun kafin ki shigo gidana a matsayin matata, shin sai yaushe ne zaki Waga baki ki faWi abinda ke cikin zuciyarki? Ki bar yin shakku, ko kuma kokonto, gani nan! Ni ne dai Jalaluddeen naki tun baki san kanki ba, ni ne dai wanda zai iya bada duk wani abinda na mallaka fansa agareki, ba zan miki al?awarin zama dake kaWai bayar abada ba, amma naso hakan ta kasance ce wa daga ni sai ke sai kuma yaranmu a cikin rayuwar auren mu, amma Allah bai nufa ba, Ni mai rauni ne akan ki a koda yaushe, dan Allah ki tayani ganin na zama cikakke kuma adalin shugaban da Ubangiji ya wajabta akai na wanzar da adalci a tsakanin iyalai na, saSanin hakan nasan bazan tsira daga azabarsa ba in dai akan sonki ne, ki daure ki zauna dani duk rintsi, wallahi Ni mai kaunar ki ne my Mata'' ya ?arasa maganar da raunananniyar murya kamar zai saka mata kuka ko zata iya gane daskararriyar kaunar ta da take Wawainiya dashi tun ranar haihuwar ta.

Jikinsa ta faWa ta ?an?ame shi kamar mai gudun kar a ?wace mata shi, wani irin kuka ne ya zo mata wanda ita kanta bata san dalilin yin shi ba, tabbas a wannan rayuwa zaka iya don wani abu a farko daga baya ka gane ashe dama ba so bane shakuwa ne, bata tabbatar da bata san Muktar ba sai da Maina ya bayyana a cikin rayuwar ta, bata taSa zama na mintinan biyar ba tare da ya faWo mata a rai ba, son shi yana fama ya mantar da ita wace ita a baya, wai ta sha faWara' tana ?auna wani da bakinta, ashe dai a da wasan yara suke, yanzu ne tafiya a cikin filin so ta fara, yanzu ne lokacin bayyana tsananin ?auna yazo, yanzu ne masoyin gaskiya ya bayyana.
Cikin kukan da yake bubbuga bayanta alamar rarrashi ta shiga faWin ''bakina ya yi ?arya ya iya faWin irin so da ?aunar da nake maka, abu Waya nasani shi ne ina muta?ar ?aunar ka fiye da kima, na rasa miji a watanni biyu da auren da ban ?arda ce wa aure nayi ba, tashin hankalin dana shiga a lokacin kaso Waya ne daga cikin kaso Wari na tsanani da u?ubar dazan shiga aduk ranar daka nisanta kanka daga gareni, ka yarda dani ka zauna dani duk tsanani, ina sonka! Ina ?aunar ka, ?aunar da ban taSa tunanin akwai makamanciyarta a faWin duniya ba, Allah ya barni da kai mijina na har karshen rayuwa, ko a lahira fata na shine yasa in kasance a ?ar?ashin ikon ka''.

Rasa bakin da zai magantu Maina ya yi, a yau babu abinda zai ce sai alhamdulillah, kuma ba zai manta da wannan rana ba, ranar da Shukuriyyarsa ta furta masa kalmar so da ?auna kuma a matsayin matar aurensa, kai alhamdulillah.

?arfe goma da ?an mintuna ya sauke Hasiya a gidan Dady, gaida iyayen nasa kawai ya yi ya wuce wani waja??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n, dan iya da wani aikin da ya taso masa a jiya da yammar nan.

Sosai Ammy taji daWin zuwan na surukar tata, kuma a tare suka cigaba da gyara nan Wauke nan, suna tsaka da haWa abinci sai ga anty Mariya ta iso gidan ita ma, nan Ammy ta cika ta da zolaya wai amarya tasha kanshi, dayake Babansu Sajida ya dawo tun kwanaki biyu bayan sallah, suma su Grany siyayya suka tsaya yi, dan basu wani yi yawo ba zuwan su ibada kawai suka maidawa hankali, in ba asibitin da suka je ba babu inda suka taSa zuwa wanda bai shafi Harami ko wani wajan ibada ba.

Bangaren Grany sai kwalli yake ta ko ina da ina, kalolin abinci a abun sha kam duk sun tanada, yanzun saukar su kawai ake jira, inda jirginsu zai sabka huWu dai-dai na yamma, kuma yanzun ?arfe uku ne harda kusan minti goma sha biyu, tuni Dady da Maina suka kama hanyar airport dan jiran saukar jirgin nasu....

Sai kusan goman dare Maina ya Wauki matansa ya wuce dasu gida, bayan ansha hidimar saukar ba?i da yan'uwa masu zuwa sannu da zuwa, hatta ?annan Husnah sai da suka je gidan Dady'n dan ganawa da ?ar'uwarsu.
Bayan isowarsu gidan tun a farfajiyar gidan Hasiya ta yi musu sallama akan sai da safe, ko kuma kallon inda Maina yake bata yi ba ta nufi hanyar sashenta, duka wannan abu da fassarar da Husnah tayi masa a cikin ranta, bama wannan ba, yanzun wani kallo na daban take yiwa Hasiya, wanda ita inda ta nufa daban itama inda nata nufin ya nufa daban.
Tana nan tsaye har Maina ya ?arasa parcking a dai-daita ajiye motar, a gajiye ya fito kamar an bashi kashi a jikinsa, dan duk wata kasala yake ji kamar irin bayajin daWin nan.
Ya yi mamakin ganin Husnah tsaye a inda ya tsayar da mota suka fita, hannunta ya kama suka fara tafiya a jere a haka har suka isa bangarenta ba tare daya ce da ita komai ba, key ya saka ya buWe ?ofar falon, a hankali ya tura ?ofar tare da faWi ''bismillah Madam kije ki samu ki huta'', kai kawai ta gwaWa masa tare da yin bismillah ta jefa kafarta a cikin falon, wani sanyi mai haWe da kanshin gaske ne ya bugi hancinta, takawa ta fara yi har ta isa tsakiyar falon, kujera ta samu ta zauna tana sa?a da warwarewa, a hankali takai hannu ta shafi Wan cinkinta tana mai rintse ido cike da ?aunar gidan jinin nata da bata san ko Allah zai hukunta zai zo duniya ko al'adun haka, wata kwallar da bata san dami zata fassarata ba ta shiga sintiri akan fuskanta, a hankali ta buWe baki tana mai faWin ''astagfurullaha ya Allahu, Allah ka cire min shakku ko kokonton wannan baiwa taka akai na, Allah karka bari shaiWan ya yi galaba a cikin nazari, duba da kuma ayyuka, Allah ka gani ina ?aunarta da dukkan zuciyarta, a matsayin ta na musulma da kuma ?ar'uwa a zamantakewar daka haWa mu, Allah ka wanzar da zaman lafiya da amana a tsakanin mu, Allah ka biya mata bu?atunta na alkhairi ka taimaki mijinmu aduk wani abinda yasa a gabansa.
Ta jima tana kwararo musu kala da kalar adduo'i kafin ta tashi ta nufi Wakin baccinta, wanka ta yi tare Wauro alwala kafin ta kwanta, sai yanzun take jin muguwar gajiyar dake tattare da ita ta rufe ta, a haka barci ya fara shurarta.

Hasiya koda ta shiga Wakinta kai tsaye wanka ta faWa tare da Wauro alwala, har yanzu mamakin Anty'n nata ya kasance barinta, na sauyawar da ta mata lokaci ?an?ani, Bama wannan ba, tayi tunanin abun zai tsaya a iya waya ne kawai, amma sai taga a duka rabin yinin nan da suka yi a tare tana ?ara nesanta kanta da duka wasu lamurran ta, koma dai miye tana mai ro?on Allah ya yaye mata duka ?unci da damuwar da take ciki, ya kuma nisanta kusancinsu daga shaiWan jifaffe daga rahamar Ubangiji, a haka har barci ya Wauke ta cike da kewar mijinta, wanda yasan yau kam ba nata bane na Uwargida ne.

Kusan mintuna talatin ya Wauka kafin ya fito da shirin kwanciya ya kulle Sangarensa, sashen Hasiya ya nufa, sai ya iske falon a buWe ga wuta a kunne bata kashe ba, ga mamakinsa sai ga har ta dakin barcinta bata kashe ba, kuma gata Ware- Ware akan gado da alama barci har ya Wauke ta.

A hankali ya taka ya isa bakin gadon yana mai kallon kyaukyawar fuskantar, hannu yakai zai taSata yaji ta tare hannun a bazata, ba tare data buWe idanunta ba taje dashi ''dan Allah kaje barci nake ji sai da safe'', mirmushi kawai ya yi yana ?ara tabbatarwa kansa lallai Hasiya tana daga cikin mata masu kishi sosai, du?awa ya yi ya sunbaci gefen fuskarta kafin ya ce ''Allah ya tashe mu lafiya my haske na'', ya kai wa nan ya kashe mata wutar Wakin tare da ja mata ?asar, haka ma falon saida ya tabbatar y rufe ko'ina kafin ya nufi Sangaren uwargida sarautar mata.

Shi abun dariya ma ya bashi, yadda ya tarar da Hasiya haka ma Husnah, a ?arshe dai anan Win ma shi ne ya kashe komai kuma ya rufe ko'ina kafin yabi matarsa kan gado.
A cikin nutsuwa ya saka ta cikin jikinsa, nannauyar ajiyar zuciyar data sauke ita ta tabbatar masa ce wa koma dai ba idanunta biyu ba, to barcin bai kai ko'ina ba, a hankali ya kai hannu ya shafi cikinta da yake a lafe kamar babu wani rai a cikin, bakinsa yakai dai-dai saitin kunnenta ya fara magana ''ya ajiyata take Madam? Fatan kuna cikin ?oshin lafiya daga ke har su'' ya ?arasa yana mai hur mata iskar bakinsa a wuyanta.
Rintse ido Husnah ta yi, dan ba karamar shiga sakonsa ya yi inda ya yi nufin isarwa ba, cikin in ina ta ce ''mu muna lafiya! Amma ajiyar taka har guda nawa ne?'' duka idanunta a rufe take wannan tambayar.
Cikin ?ar dariyar zolaya Maina ya ce ''guda uku mana! Shi likitan bai faWa muku ba?'', da sauri ta bude idanunta tana son ta ?wace jikinta daga gare shi ta re da faWin ''?an uku'n lafiya ana zaune ?alau! Kaga Ni barci ma nake ji fa walla...'' bata rufe kalmar wallahi din ba taji ya haWe musu bakuna kamar daga sama.

Sirrantawa =??


Yau kusan mako biyu kenan da dawowar su Husnan daga umara, kuma yanzun alhamdulillah fahimtarsu ta dawo kamar da tsakaninta da abokiyar zamantakewa wato Hasy baby, bayan kowacce daga cikinsu tayiwa kanta faWa kuma ta yanke shawarar fuskantar ?ar'uwarta dan tattaunawa akan matsalar da take son shiga tsakaninsu bkoma ta shiga.
Shi ne suka zauna suka yi meeting akan damuwarsu, ko wacce ta yi wa ?ar'uwarta bayani akan abinda yasa ta ?ullaceta, kuma kowacce ta bawa ?ar'uwarta hujjar kare kai da kuma bada ha?uri wa juna su, to anan ne suka yiwa kansu sulhu ba tare da sun bari maigidansu ya gane koda da ?ar tsakar da aka samu, bare yasan lokacin da aka warware matsalar.

*************************
Tafiya rana tsayi abubuwa suna ?ara faruwa, ya yin da kwanakin cikin Hamdiyya da Husnah suke ?ara gaba.

Alhaji Badamasi ya kammala inin gidansa dake nan kusa kaWan da gidan malam Inuwa ba nisa, tare da tallafin su Dady, Papa dama shi kanshi Malan Win, ko su baba Ibrahim da baba Haruna suma ba'a barsu a baya ba wajan bada gudunmawa har aka kammala gidin gidan, inda suka tattaro komai nasu daga wancan garin suka dawo kusan da dangi.

Maganar ya Issa da Safiyya, da uma kalil da Sajida ta kankama kam, dan har manya sun shiga maganar ana zanca saka musu rana.

Yaya Issa a yanzu a wani kamfanin Papa yake aiki, dan Alhaji Badamasi ya tsayar da harakar kasuwanci tsaye da suke yi bisa shawarar yan'uwansa, eh! Yan'uwa zai kira su tun da yaga abun da suke masa babu maraba da abinda yayansa yake masa.
Dady ne ya fara kawo shawarar miye zai hana da filayen can da gareshi ya gida wani kamfani ko ma'aikatar da zata na kawo masa kuWi a madadin abar filaye a ajiye, to daga nan ne Badamasin ya yanke wa kansa shawarar kawai su gina babbar makarantar kuWi anan mai matakai daban daban shida Wan'uwansa, tun daga primary har zuwa jami'a a tanan, kuma shawarar ta karSu ga duka makusantan su, in da ba'a Wauki dogon lokaci ba aka fara aikin ginin gadan dagan.

Haka suke bawa junansu gudummawar data dace a duka wa'yannan guda je, gidan Dady, gidan Papa, gidan malam Inuwa, malan Ibrahim, malam Haruna, da kuma gidan Alhaji Badamasi, daga karshe har mahaifin Kalil yanzun akwai kusanci mai ?arfi a tsakaninsu tunda maganar aure yara ya shiga tsananin dangin biyu, ga kuma yaransu a kewaye dasu cikin aminci da walwala.

Su Hamdiyya an shiga wata na takwas kenan, inda take ta daman yiwa Hisham magoya akan ya barta taje gida ta haihu amma ya?i, har Mami taje ta sakawa kuka akan ta lallaSashi ya barta taje ta haihu kusa da Ammy'n ta amma ya buga kai da bango akan ba inda za taje ta barsa, daga ?arshe ce wa ma ya yi ko haihuwa ta yi baya tunanin zai iya barin taje gida wanka ba, dan shi ba ruwansa da wannan shiga ko tauye ha??in.
A kuma nan ne Mami ta ce bai isa ba, yarinya tana haihuwa da zaran anyi suna ita da kanta zata saka a kaita gida wanka, dan ba zata goyi bayan a lalata rayuwar yarinya tana gani ba, dan ko ?in yardar da taje gidan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login