Showing 102001 words to 105000 words out of 109651 words

Chapter 35 - A KAN SHI complete by Maman Abdallah

31 Oct 2025

3119

baisan mai yasa ta kasa fahimtarsa ba, amma da tasan irin zafi da raWaWin da suka taru masa bibbiyu uku-uku da bata azabtar dashi har haka ba, bai san yana ?aunar Husnah sosai ba sai da ya rasa ta kafin zuciya da gangar jikinsa suka bayyana masa abinda yake Soye a cikin ransa.

?arfe shida ya shigo gidan a matu?ar gajiye, a falo ya isko uwa da yaronta cikin kyaukyawar shiga mai Wauke hankali da ?ara cakuWa zuciya.
Sallamar ma ta ma?oshinsa ta fito, badan shi kanshi ya jita ba bare kuma ita wacce aka yi sallamar domin ta.
Kyauwawan fararen idanunta ta Wago ta watso masa su da duk wasu sinadaran dake cikinsu.
Wani irin maganaWisu yaji ya fizgeshi kamar ana jansa da wutar lantarki, bisa umarnin zuciyarsa ya fara taka wa zuwa kujerar da take zaune, kamar mara gaskiya haka ya samawa kansa waje a tsakanin ?uguta da hannun kujerar da bazai wuce mutun ya kurWa hannunsa ba.
Wata wawuyar ajiyar zuciya suka sauke su duka a tare, bai ce da ita komai ba sai mai?a hannu da ya yi da nufin ta bashi Sultan, ba musu kuwa ta bashi yaron da yake ta faman hamma, da alama ko bacci yake ji, da da yamma yake zanbatar ta ya yi baccinsa, zuwa dare yakan Wan jim kafin yayi barci, to sai ya fara mura kwanakin baya, suna zuwa asibiti sai Dr Yahuza yace a kiyaye kar yana yin barci da yamma, bayan an rubuta musu sirop na mura dai-dai da yanayi da kuma kwanakin haihuwarsa.

Manna yaron ya yi a ?irjinsa tare da sauke wata ajiyar zuciyar a karo na barkatai, a hankali ya ce ''kince idan har na tuna dake ina yi miki addu'a, a kullum ina yi miki matar alkhairi, Allah ya haskaka ?abarinki ya jaddada rahamarsa a gareki, ya kyautata miki kamar yadda kika kyautata mini, Allah ya baki gidan aljanna maWaukakiya'', duk da idanunsa a rufe yake wannan addu'ar hakan baisa ya kasa fahimtar tana kallonsa ba, dan maganar kawai yake amma hankalinsa yana gareta.
Ya jima a haka ba tare da ya buWe idanunsa ba, kuma har wannan lokacin yaronsa yana cikin ?irjinsa har ya fara barci abinsa hankali kwance, ''ka kawosa zan goyesa kaji ana kiran sallar magariba'' ta faWa tana wani sadda kanta ?asa kamar wacce take gaban suruki, babu shakka taji daWin wannan addu'a da ya yi wa ?ar'uwartata, amma ta Wan daki zuciyarta ba ?arya, dan lokacin da ya ce matar alkhairi sai da gabanta ta faWi, taji tsoro sosai kuma ta tuna cewa wa inda Husnah ta je komai nisa fa ita ma can ne makomarta yau ko gobe, babu wanda yasan lokacin haka zata riskeka bagtatan ba tsammani, to idan har mijinsu ya kira Anty'n ta da matar alkhairi a bayan mutuwarta ita da wane irin suna zai kirata a tana raye, watanni uku kenan, watanni uku ko ha??in aurensa ma bata bashi haWin kai yadda zai iya nema ya samu cikin daWin rai da daWaWawa.
''Astagfirullah ya Allah'' ta faWa lokacin da take karSar yaron a daga hareshi bayan ta tashi tsaye suna facing juna. Saida ya rintse idanunsa lokacin da hucin iskar daddaWan ?anshin bakinta ya saki hancinsa lokacin da take istigfarin nan, a daburce ya mi?e shima ya shiga Wakinsa dan ya kintsa ya wuce masallaci.

Abinci suke ci amma babu wanda yake ce wa Wan'uwansa komai, sai satar kallon juna da suke lokaci bayan lokaci kamar munaf.....

Kallonsa take da duka nutsuwarta alhali bata ma san lokacin data ajiye cokalin da take cin abincin ba, ciki rashin sa'a ya Wago kai kawai sai idanuwansu duka sar?e dana juna, a bazata suka furta kalmar sorry wa junansu a tare.
?an lushe ido Maina ya kuma yi kafin ya kuma maimaita kalmar ban ha?urin da yake taso batun yau ba ya samu zarafin faWa mata ita yadda zata fahimcesa.
''Ka yi shiru ka gama cin abincin ka, kaga baka wani ci dayawa ba'' ta faWa tana matso da kujerarta kusa da tashi, kafin a hankali takai hannu ta ?arSi cokalin dake hannunsa da nufin ta ci-gaba da bashi abincin da kanta, haka kawai zuciyarta ta bata umarnin ta yi hakan koda na yau kaWai ne, amma sai gani ta yi ya girgiza mata kai alamar a'a bazai karSa ba.
Da mugun mamaki take kallonsa da neman ?arin bayani ko hujjarsa na?in karSar da ya yi, sai gani ta yi ya kama hannunta ya nutsa a cikin plate Win abinci tare da buWe baki alamar yana jira yaji saukar loma.
Sai da taWan cije labbanta da Wan ?arfi jin yana so ya sauya mata yanayi kafin ta Wauko shinkafa da miyar alayyahun da sai tashin ?anshi take ta kai masa a baki, a hankali take cutar da shi cikin nutsuwa, har yaso ya kwari cikinsa ma.
Zai iya cewa tun bayan rasuwar nan bai taSa cin abinci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali ba ya ci ya ?oshi har haka idan ba yau ba, cike da shau?i ya furta kalmar ''alhamdulillah'', jin yayi hamdala alamar ya ?oshi yasa ta maida wata lomar data Wauko, tana shirin fara haWe kan kwanikan dan gyara wajan ya ri?e hannunta, baki yakai ya fara suWe hannun kamar wanda ya samu halawa haka yake bin yatsutsan daya bayan Waya yan suWewa, Wago dakai tayi tana kallonsa, wannan Win kuma wane sabon salon ne?, nuni yayi mata da hannu akan ta dawo kan cinyarsa da zama a madadin kujerar da take yun?urin tashi daga kanta.
Kasa?ai ta yi kamar mai tubani ko neman cancanta akan ta yi abinda yace ko a'a, wata zuciyar ce tace da ita ''a hakan ne kike so ki gyara kuskurenki na tsawon watanni uku? Shin wace iriyar rayuwa kika zaSarwa kanku ne? Sanin ba tada amsar tambayar ne yasa ta yi yadda yace Win, ta zauna akan cinyarsa dake cikin doguwar riga jallabiya wacce tasa tun bayan ya dawo daga masallacin sallar magariba bayan ya yi wanka, da lokacin shigowarsa gidan uwargidan tayi kaka gida ta hanashi motsawa ko nan danan har sai da aka kira sallar magariba.
Plate Win ya janyo gabansa da nufin ita ma zai bata abincin, sai girgiza masa kai ita ma tayi kamar yadda ya yi, sai dai ita bawai sai da hannu bane, kawai iya abinda cikinta zai iya Wauka ne, idan har taci fiye da yadda taci to batasan yadda zata iya kwanciya ba, dan cikin nata yake mata sa?e-sa?e aduk lokacin da taci abinci da yawa.
Haka ta faWa masa kuma ya fahimta, a karshe sai hannu yakai ta shafi cikin ta cikin rigar dake jikinta, ''Ummarku tana yiwa Abbanku rowar jin duminku, sam bata barina in raSeta ko kaWan, ku tayani bata ha?uri ta sauko daga fushin da take yi dani, nasan ni mai laifi ne amma ina neman afuwa, a taimaka a yafe wa hamagon mahaifinku wanda duk wani rauninsa akan Ummanku ne, amma ba lallai ta ita ganewa ba, yanzun ta daina sona kuma bata ?auna na, ta barni a gantale bata kulani, bayan taWan a yanzun nafi bu?atar kulawarta fiye da komai a duniya, ku taya ni bata ha?uri kunji Yaran aljanna! Shin kuna jina kuwa? '' ya faWa yana mai kara kansa a saman cikinta wai shi a dole yana magana da abinda ke cikin cikinta, kuma ma harda kiran sa da sunan yara, ko waye ya ce masa ?an biyu ne ohon sa.
Hannu takai tana wasa da sumar kansa, kafin a hankali ta shiga faWin ''rai na ya sosu sosai a wannan ranar Deen, yanzu bai kamata mu so wanda yace yana sanmu ba? Shin bai dace mu ?aunaci wanda ya ?aunacemu da dukkanin rai zuciya da gangar jikinsa ba? Shin bai kamata muna kula da junanmu ta yadda ba zamu iya yin nesa da juna na tsawon awa guda ba tare da wani kwakwaran dalili ba? Musamman ma a irin yanayin da ka fita kabar Anty Husnah a ciki a waccan ranar ba, na yi ta kiran wayarka har na gaji amma ba amsa, na ji tsoro sosai da yadda abun ya faru, sai nake ganin kamar kayi kuskure a tanan Sangaren, a lokacin daya tabbata ce wa nima inada ciki kawai sai na fara hango ni cikin irin halin da Anty na ta shiga, har kwara ita tanada ni a lokacin ko banza na gwada kiran wayarka in shaida maka, to ni waye zai san halin dazan shiga ma bare a samu mai kiranka'' ta ?arasa maganar a sauke wata wawakekiyar ajiyar zuciya.

Shima ajiyar zuciyar ya sauke yana mai yawo da fuskarsa a gefe da gefen kafaWarta, cikin matacciyar muryarsa data fara ficewa daga yanayin da za'a iya fassarawa ya ce ''in sha Allahu hakan bazai kuma faruwa ba, wallahi a waccan ranar ma wayana ne ya faWi ban sani ba, duka wannan kiran da kukayi tayi min wayar baya hannuna, sai lokacin da Dady yayi azancin kiran wayar Kalil da sunan ta bani shi shi, har yanzu maganar da nake miki ban samu wayar ba, ada idan aka kira wayar yana shiga kadin daga baya ma yazo ya fasa shiga kwata kwata, har gobe neman wayar nan nake yi ruwa a jallo, saboda akwai wasu abubuwa masu muhimmanci a ciki wanda na rasa su rashi na har abada, amma ki yafe mini kinji cikar muradi na''.
Da wayo da kuma dubara ta samu ta sulale daga gareshi, dan ta lura idan har ta biya shi anan zasu lalace, bayan lokacin shan madarar yaronta ya yi, na ?arfe tara da mintuna talatin na dare.

Kamar kullum a al'adance sai da ya gama duk wani abun da yake yi kafin kwanci, wani ?wawataccen murmushi ne ya suSuce masa lokacin daya shigo Wakin, yau Sultan a gadonsa aka yi masa shinfida harda saka wani Wan labulen da ya yi wa gadansu da nasa shamaki, saSanin da da uwar take saka yaron a tsakiyarsu a matsayin shamaki ko kuma katangar da ya raba tsakaninta dashi.

Cikin nishaWin da yake yinsa a yau kamar wani sabon ango ya isa gaban gadon yaron ya dur?usa akan giuwowinsa, sumbatar yaron yayi a baki yana faWin ''an ya Sultan bazan fara kishi dakai ba, daga zuwanka wannan duniya uwarka ta fasa bani duk wata kulawar daya dace, a yanzu duk wani lokaci na mahaifinka kusan naka ne, shin kai baka tausayi na? Gaskiya ina kishi dakai yarona saboda anfi sonk....'', bai gama faWin kalmar so'n da yake i?irarin yaron nasa ya mamaye fadarsa ba yaga an kashe wutar Wakin, a hankali yake jin takunta har ta iso kusa dashi, ba tare data masa magana ba ta tofa wa Sultan adu'ar da tun kafin ta iso take karanto ta, sai ta shafe jikin yaranta da adduo'in neman kariya da kuma tsari kamar yadda ya zo daga Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya ?ara tabbata agareshi kafin ta kai bakin saitin kunnansa, cikin wata iriyar murya ta Waukar hankali ta ce ''banda ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? raki da ?orafi Malan Jalalu, kar kayi tantama ko neman inkari idan nace maka akwai banbance- banbance tsakaninta da yarona dama wa'yanda zasuzo nan gaba idan da sauran rayuwa, yanzun taso kaga banbanci na farko a aikace'' tana kaiwa nan ta haWe bakinsu waje Waya a tsayan da suke, sunfi tsawon mintuna goma a haka suna tuna yadda ake yi a baya, can cikin duniyar da yake yaji tana masa raWa a kunne da ce wa ''komai soyayyar da zan nunawa Yarana babu irin wannan salon a cikinta, wannan na musamman ne, dan mijina kawai aka halattawa irin wannan''. Galala ya yi na kallon fuskantar a Wan ragowar hasken dake Wakin na fitilar gefen gado, kuma sumbatar sa tayi a gefen wuyansa kafin ta kama hannunsa suka kusanto gadon kwanciyar su, a bazata yaji ta turasa ya faWa saman gadon, kafin ya kuma tantance a duniyar da yake tuni ta faWa kansa da wani irin salo nata wanda bai taSa sanin tanada shi ba, ''yau aikin na manya ne saboda haka ba wasa, bara mu shiga mataki na biyu dan ka ?arasa gane inda banbancin yake ?arara'' tana kaiwa nan ta manna kans.......

Sirrantawa =??

Cikin kwanaki biyar zuwa shida da yake samun cikakkiyar kulawa daga farin cikin sa kuma alfaharinsa har ya murmuje, ko Ammy sai da ta magantu akan ai ?wara daya cire damuwa a ransa, gashi har ya dawo cikin nutsuwarsa, ita kuma batasan dama a kaso Wari na damuwarsa kaso sittin duka akan juya masa baya da matarsa tayi ne, amma yanzun komai ya yi dai-dai, sai ?ar kewar Husnah da tuna irin zaman da suka yi da ita da yakan yi jefi-jefi, musamman idan yana kallon Sultan ko yana hannunsa.


Tafiya tana kuma yin nisa kwanaki suna komawa makwanni, ya yinda makwanni kan koma watanni.
Yanzun cikin Hasiya ya shiga watan haihuwa yau ko gobe, saboda hakan ne ma Grany ta dawo gidan da zama tun tana cikin watan ta na takwas, da yake yanzun a sashenshi yake, tun zuwan Grany din ta kore shi daga Sangaren Hasiya.
Yanzun ?arfe biyun dare ne da mintuna goma sha biyu, Grany zaune akan sallyarta tana lazumin da gengeWi ya fara fizgarta, haka take yi a kullum daren Ubangiji yakan tashi tayi sallar nafila na tsawon awa Waya, sai kuma ta zauna zaman yiwa Allah kirari na tsawon wata awar Waya kafin ta koma ta kwanta kusan ukun dare, a ce war ta bawa ina yaga ta zama, dama an ce (ita duniya gidan kaso Mumini ce, kuna aljannar Kafiri ce) to kai da kake gidan kaso ina kai ina wani abu wai shi hutu, Allah dai yasa mu da ce.

?aran turo ?ofar da taji ne yasa ta Wago kanta cikin mamaki, sai kuma mamakinta ya gushe bayan taga Hasiya ce ta turo ?ofar duk ta haWa gini kamar wacce aka watsawa ruwa.
Tasowa Grany tayi tare da cire hijabin dake jikinta ta yar anan ?asa ba tare da ta kula da inda ta yaddan ba, a hankali takai hannu ta kama Hasiyar da take shirin sulalewa ta yi ?asa, ?arasa shigowa da ita tayi tayi mata masauki anan tsakiyar Wakin, ganin haihuwa ce tazo mata gadan gadan yasa Grany'n nusar da ita ce wa haihuwa ce tazo mata, ta kwarara mata guiwa da kuma bata shawari da duk wani taimakon gaggawa wanda ya dace irin nasu na tsaffin kai.
Cikin ikon Allah ba'a Wauki wasu ?an mintuna ba ta santala ?atotuwar ?arta mace mai kyamar gaske, dayake dama Grany'n ta tanaji duk wani abinda ya dace ace ta tanada saboda zuwan irin wannan rana, babu Sata lokaci ta raba Wa da wannan uwar, bi ma'ana ta yanke wa yaro cibiya kafin ta goge shi tsaf ta shafe shi da man Zaitune da kuma zuma, a Wan ?an?anin lokaci ta gyare harda uwar cikin kyaukyawar shiga, saida ta tabbatar ta bawa Hasiya duk wata kulawar daya dace, har wanka sai da tayi mata kafin ta tayata kintsa jikinta, awa Waya da rabi bayan wannan sai gata tana kwance da yaranta guda biyu a gabanta, sabuwar jinjirar a gabanta sai kuma Sultan yaro Wan watanni tara cikin na goma da haihuwa kwance a bayan ?ar'uwar da Allah ya azurtashi da ita a dare Waya kamar haka, abun kam kamar ba wuya in jini.

A ta?aice dai a ranar idanun Grany basuga wani abu wai shi bacci ba, dan har ana kiran sallar asubahin idanunta biyu, sai gajiya wacce bama'a maganarta.

Dai-dai lokacin da Maina yake shigowa dan ya tashe su sallah kafin ya wuce masallaci a daidai lokacin Grany ta shiga wanka a Wakin ta, bayan shima sai da ta gyare wajan data karSi haihuwar tsaf kafin ta shiga bayin.

Dakin kakar tasa ya fara kwankwarawa sau kusan biyu tare da faWin ''my Kakus a tashi a gaida Ubangiji, kafin ya wuce Wakunan Hasiya kamar yadda ya saba.
Dan wata rana idan yazo wai da sunan tashin ta yin sallar matu?ar ba a ?urarren lokaci ya shigo ba to ina sha Allahu sai ya kuma Waura wata alwalar anan kafin ya wuce masallacin.

Murtsike idanunsa yake kuma yi bayan ya buWe ?ofar Wakunan ya shigo da sallama a bakinsa, da mugun sauri ya iso gaban gadon kusa da kanta, kuna tabbatarwa yake san ya yi kar aje ko gezau idanunsa suke masa. ?an rankwafawa ta yi yana kallon kyaukyawar fuskantar da ta Wan faWa sakamakon gwagwarmayar da tasha ba jimawa, hannu yakai ya shafi cikin nata daya koma ya lafe kamar ba wanda suka yi bankwana a jiya da dare kamar zai fatar cikin zata tsage tsabar yadda cikin ya yi girma sosai.

Da yake ta gaji sosai ga kuma baccin da bata samu zarafin yinsa ba tun farkon dare har zuwa asubahi ba yasa tana jin hannunsa yana yawu a tsukakken cikinta da Grany ta tsuke mata shi tamau kamar wacce ta yi Wamarar zuwa ya?i.
Yanzun ya tabbatar bawai mafarkin daya saba bane yake yi, a zahiri gaskiya Hasiyarsa ce kwance cikin ?oshin lafiya bayan ta haife abinda ke cikinta, kai babu abinda zai cewa Ubangiji sai godiya.
Baki yakai ya sunbaci goshinta kafin ya kai hannu ya Wauki jaririyar dake lulluSe a cikin wani lallausan bargo irin na jarirai wanda duka yana daga cikin kayan tarban haihuwar da Maina ta kusan cika sashen nan dasu, komai ya gani siyowa yake, wani na Sultan ne wanin kuma na katihu ne.

''Ma sha Allahu, Allah ya raya min ke akan sunna da tafarkin cira my Husnaty''. Wani irin murmushi ne ya suSuce mata a kwancan da take, cike da nishaWi ta buWe ido da kwar tana kallonsa, cikin jin daWi da jin jikin da ta yi ta ce ''na gode da wannan kyauta my Deen, wallahi kamar kasan abinda nake don neman alfarma daga gare ka kenan, Allah ya ji?an Antyna yasa ta huta, Allah yasa ta kuma shaida ce wa muna kewarta sosai kuma gashi har nayi mata takwara'' ta faWa tana yun?urawa da tashi zaune ta jinginar da bayanta a fuskar gadon tana Wan cije labbanta.

''Zaka tashi ka tafi masallacin ne ko yau ba za'ayi sallar jam'in da kai ba Baba Rodo? Kazo ka wani cika mutane da surutu da asubar farko, bata Yarinyar ka tashi ka bani guri'' Grany ta faWa lokaci Waya tana karasowa inda yake a zaune daga bakin gado.

''Yau ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login