Showing 33001 words to 36000 words out of 109651 words

Chapter 12 - A KAN SHI complete by Maman Abdallah

31 Oct 2025

3140

?ansanda da aka sauya, sabon jami'in yazo ba wasa a lamarinsa kuma ba sani ba sabo, sosai yasa ayi kakkaSar bata gari, kama daga kan ?anfashi, ?arayi, ?an shaye-shaye duk yasa akayi ta kamasu ana gar?amewa, tare da koya musu sana'o'in da zasu anfanesu a gidan yarin dama gobensu.

Wannan dalilin yasa Mu'azzam fasa fita dan bashida sanayya da sabon jami'in, babu halin sata agari bare asamu kuWin Satarwa dana kula da yarinyar data kasance itace rabin nunfashinsa, ko zazzaSi yarinyar take tare sukeyi har su gama, hasali ma yakan koma ?auyan da zama har sai ta warke, a ta?aicedai wannan yarinya itace raunin Mu'azzam.


Ana cikin wannan marrar Mu'azzam ya karanta shafin jarida na wata ranar laraba, wacce jaridar tayi magana akan Alhaji Umar Mainasara da tarin dukiyar da yake da ita adacan ma ba zancan yanzuba, Mu'azzam duk ya ruWe dajin matashin da bazai girmesa a shekaruba ne yake da wannan tarin dukiyar babu mai tayasa wada?a da ita, eh babu mana tunda yaji ana faWin matarsa Waya haka yaronsa Waya ne, dayake a rumfar mai shayin unguwar su ne yasa jaridar ya karanta wadda nima irin haridarece a hannuna, saidai nayi anfani da ita wajan kare fuskarta dan kar yaganni ya kuma gane ina bibiyar rayuwarsu, da mummunan tunaninsa aransa ya barni awajan wanda ba dake sanin wani shirinsu ba kwatsam saijin sanarwar karin auren da Alhaji Umar Mainasara zaiyi a radio da gafafen sada zumunta, haka labari ya karraWe ko ina kamar auren fari zaiyi, hankali ya tashi ne lokacin da idona yayi arba da katin daurin auren Alhaji Umar wai ashe Hadiza ce matar dazai aura, a raina naji tabbas wannan shirin Mu'azzam ne ba kowaba, kenan ya yarda ya sadaukar da soyayyar matar daya kusan kashe mutun har lahira a kanta saboda kuWi, kenan auran jari zasuyi komai? Bansan wannan amsarba sai bayan faruwar komai da komai, shigowarta gidan Alhaji Umar da kuma rabasa da kowa nasa.

A lokacin da Amina uwargidan Alhaji Umar wato mahaifiyar Jalaluddeen ta daga hankalin ta nine nayi ta bata ?warin gwuiwa akan tayi ha?uri ta zauna a Wakinta, ita kanta idan zata tuna lokaci bayan lokaci takan samu sa?on wasika baban ha?uri da kuma jajircewa da adu'a, wanda batasan ko waye yake turo mata ba, nine na haneta data faWawa kowa halin da take ciki, idan har ana zalumtarta to kowa zai fahimta basai ta faWa ba, nine nayiwa ?anlami hanyar fara aikin gadi a gidan Alhaji Umar, dan ?ara fargaba a zukatan mutun biyu wato Hadiza da kuma Mu'azzam, a farko sunso su Wauki tamaki AKAN SHI hakan bai faruba, saidai sunyi masa ko?kwaran kashe akan ya kuskura yayi wani wawan motsin da za'a gane asalin waye su zaiyi nadamar rayuwarsa.

Shekaru suna ja labari yana kara faWaWa, Alhaji Umar yana ?ara cimma nasara da matsayi daban daban, yayinda yayi waci da asalin matarsa, bayaji baya gani komai nasa Hadiza ce, lokacin da Jalaluddeen ya kama secondary school Winsa anan yanaso a fitar dashi waje dan cigaba da karatunsa, lokacin mahaifinsa ki yayi, saida Hadiza ta saka baki wanda azahirin gaskiya nine da wannan aikin, Ni naturawa mata sakon cewa '' ki sa wannan wawon mijin naki ya tura yaronsa waje dan cigaba da karatunsa, kinga yaron yana kara girma ne, idan yana gaban Iyayensa kinaga zai bari mu cimma abinda mukeson cimmawa, kiyi nazari tawan'', nayi anfani da salon Mu'azzam wajan yaudarar Hadiza har ta saka Umar a washe garin ranar fita da Maina karatu waje, ansha ta?addama tsakanin su akan dammi zata bari a fitar da yaron daya gama tsara gamawa dasu dagashi har iyayensa faWar Mu'azzam, ita kuma tace bazai Waga mata murya ba bayan shine yace tayi hakan, sosai suka samu damuwa wacce tayi sanadin Wan ?aramin cikin Hadiza barewa wanda babu wanda ya isa ya tantace shin na Umar ne ko Mu'azzam, Allah ya barwa kansa sani shi yasa cikin ya zama raba gardama.


A haka aka shiga zaman jiran dawowar Maina dan shirin bazai yiyu idan bayanan ba, a bangare Waya kuwa suna ci-gaba da rainon ?arsu wacce babu wanda yasan da zaman ta a rayuwar Hadiza ta gidan Alhaji Umar.

Shekaru sun ja, a lokacin da Maina ya dawo ?asarsa bayan ya kammala karatun sa da niyyar ya auri cikar muradinsa sai ya tarar da zancen aurenta har yayi nisa da Mukhtar, yayi ba?in ciki sosai fiye da kima, gashi bayada sukanin zama yayi zance da Mahaifiyarsa, haka itama an cire mata nutsuwar zance da yaronta daya tak tilo, a kuma wannan lokacin ne Hadiza wacce muke kira da Momy tayi tunanin haWaka da matar da zata tayasu tattare duk wani abunda suka san zai musu anfani na daga kadarori da dukiya, shine suka hadu da Husnah, ka godewa Allah da Allah yaji?anka ya sanya mata soyayyar ka arai a matsayin hukunci, daga lokacin dana fahimci tana sonka na fita daga tunanin ta, tunda nasan ba lallai ta iya ko ta bari acutar dakai ba, amma har ga Allah hankalina bai kai ga Hasiya ba dan Ni atunanina tunda har ta auri wani to bata cikin jerin wan'yanda suka shafi rayuwar ka, ashe duka tunaninsu yana akanta ne, bansan lokacin da ?arsu ta ganka har taji tana ?aunarka ba, bansan lokacin da akaso kashe Hasiya har tsautsayin ya faWa kan mijinta ba, nidai nasan wannan shirin duka na Mu'azzam da Hadiza ne nagode'' wannan shine jawabin Malam Inuwa daya daWe a tsaye yana rattabawa, tabbas a wannan labari idan da wanda aka cutar fiye da kima to shine, shi akafi tozartawa aka rabashi da ahalinsa , aka saka shi rayuwar kaWaici da wasi-wasi, tabbas wa'yannan mutanen koda an hukunta su anan to hukuncin su yana agun Ubangiji, dan shi kadai yasan yadda zaiyi dashi.

''Nice nan raba gardama'' babu wanda baiji fitowar maganar nanba daga bakin kofar shigowa katin kamar yadda muryar Maina ta rigashi kawo ziyara a shigowarsa ta farko a lokacin baya.


Juyawa dukkanninsu kowa yayi dan ganin ma'anociyar wannan murya mai daWin sauraro, sanye take da hijabi har ?asa da kuma nikafi, babu wanda zaice takamaiman wacece inba wanda yayi mata kyaukyawan sani ba, tattaki take har inda Malam Inuwa ya bari yanzu ba jimawa.


Cikin karaji Momy tace '' Hamdiyya miya kawoki nan?'', kafin ta rufe bakinta Mu'azzam cikin tashin hankali yace ''My Queen mita kawoki nan ki faWa mini''.


Babu wanda ta amsa cikin su biyun, tafi minti biyu a tsaye kafin tasa hannun ta yaye nikafin dake fuskarta, masha Allah yarinya mai kyau saidai batayi sa'ar Iyaye nagari ba.

Cikin sanyi muryarta mai daWin amo ta fara magana ''Nice sanadin komai daya faru har ake zaune anan, sanadina duka wayan'nan abubuwan suka faru batare da nasani ba, ban taSa sanin ta ?azamtacciyar hanya aka sameniba sai yau dana gani kuma naji da kunnuwana, ban san da haram akaciyar sani na tsayin rayuwata ba, bansan a bisa tursasawa uwar rikona take zaune dani da nayi kokarin faranta mata, nayi nadama, tabbas nayi nadamar kasantuwarku iyaye agareni, bayi dana sanin furta kalmar so a ganin farko ga mutumin da iyayena suka daWe suna farautar rayuwarsa, wallahi! Tallahi bansan anyi duka wannan abunba, nidai nasan Mamana da Babana basa tare, sun rabu da daWewa inda yanzu Mahaifiyata take aure a gidan wani mai rufin asiri, Babana kuwa bai ?ara aureba tun rabuwar su da Momy na, kasantuwar basa tare kuma mahaifina bai yi aure ba yasa nake zaune agun ?ar'uwar Babana, ni haka ake faWa mini tun tasowa na, Momy tana kai mini ziyara duk bayan sati ko kwana biyar, kayan more rayuwa babu irin wanda banidashi a Wakin daya gama gama zama nawa, ban taSa ganin Jalaluddeen da idona ba, ban kuma taSa zuwa gidan su, dan ba yadda banayi da Momy akan ta barni
in taSa zuwa inda take koda sau Waya ne amma sai tace akwai lokaci.

A wata ranar juma'a Momy ta kai mini ziyara, sai akayi dace Babana ma ya iso bayan mintuna goma da isowarta, kamar gaske sukayi gaisuwar mutunci da firar yaushe gamo, saboda tsabar rufe abu a baibai Babana harda tambayar Momy ya mutan gida ya mai gida, ta kuwa basa amsar da ba lallai na iya fahimtar mu ta faWaba sakamakon ganin photon Jalaluddeen a wayar Momy dana Wauka ina game, kamar an ingizani na shiga galerie nafara dubawa, a karon farko na haWu da potonsa sanye yake da ?ananun kaya wanda suka amshi jikinsa, farar riga mai gajeren hannu da blue jins sai agogo da takalma ba?a?e, bansan lokacin dana ce '' wowww ba'' duka hankalin iyayena ne ya dawo kaina ganin na shagala sosai wajan yaba photon na irin kyauwun dayayi, bansan lokacin da nace ina sonshiba, sai jin maganar Momy na nayi tana cewa ''kina haukane Hamdiyya'', sai a lokacin na gane suSutar bakin danayi, ban tsure da lamarin ba sai danaji Babana yana ce da ita ''Baby taga yaronki tanaso kuma dole a bata, bata taSa neman abu ta rasaba a wannan karon ma karki yarda ta rasa'', dariyar rainin wayo Momy tayi a lokacin ta share zancen da maye gurbinsa da wani, Innar mu dai tana daga gefe tana aikin gabanta, dan dama a irin wannan lokaci bata bari ko magana ta haWani da ita matu?ar Babana yananan gudun samuwar akasi.

Tun daga ranar ban sake maganar Jalaluddeen ba, sakamakon jarabawar data tasoni agaba a makaranta, a nufina sai bayan mun kammala exam Win da zata Waukeni tsawon lokaci kafin in kuma tuntuSar Momy da maganarsa, ashe suna a tanan suna aikata fadaWi mafi muni a doran ?asa wato zubda jini, dalilin zuwana nan kuwas' shine naga kwana kusan uku banga Babana ba, bayan duk safiyar duniya dashi nake fara tozali kafin kowa, aduk inda yake baya yarda ?arfe bakwanan safe ya wuce batare dayaje wajena ba, ?arfe tara na nufi gidansa wanda na daWe da saninsa, dan duba lafiyar sa dan ajikina nakejin ba lafiya ba, amma mi a hanyata ta zuwa gidansa daga makarantarmu nayi mummunan gani, wai mahaifina nevakan mashine da makami ahannunsa yana ?o?arin farmakar mutun a mota yana tafiya, duk gwagwarmayar da sukasha ina bi biye dasu, har lokacin da suka yanke shi ahannu duk akan idona saidai akwai nisa sosai a tsakanin mu, har zuwan ?ansanda suka akan idanuna, ganin an kamasu ana shirin tafiya dasu yasa b
nima na tsaida Wan sahu nace mubi bayansu, duk tsawon lokacin da aka dauka daga traitement ciwon Maina da shigar da bayanai gurin hukuma duk ina bibiye dasu, tattare dasu muka iso kotun nan batare da kowa ya ganeni ko ya ganni ba, duka hujjoji da firarrakin da aka gabatar anan ina a bakin ?ofar kotun nan daga waje, naji komai kuma na fahimci komai, saboda haka ina neman wannan kotu mai albarka data yanke hukunci daidai da abinda aka aikata, a kwatarwa ?anlami hakkinsa, a biwa Malam Inuwa fansar ran iyalansa da akayi musu kisan gilla, a hukunta Momy na shiga tsakanin miji da mata, Wa da uwa, uba da Wa, da kuma raba Dady da danginsa datayi, a hukunta duk wani wanda yake da alhakin mutuwar Mukhtar ciki kuwa hardani tunda bice silar komai daya faru, ina kuma rokon wannan kotu mai alfarma data wanke Hasiya Ibrahim daga zargin kashe mijinta da aka la?aba mata Wan batada laifi ko kaWan anan, daga ?arshe ina mai bawa Kowa ha?uri akan Sata masa da akayi, muyi ha?uri dan shine ?adai abinda ya rage muyi a halin yanzu, sai kuma mu jira sakamakon bijirewa maganar Ubangiji tun anan gidan duniya, kafin muje filin ?iyama ranar da babu gudu babu ja da baya, abunda ka shuka shi zaka girba'' ta ?arasa
maganar cike da jan kunne da kuma gargaWi.

''Attakbir'' cewar Malan Inuwa da gamsuwar bayanan yarinyar yasa ya daWi hakan batare daya san ya faWa ba, ai kuwa ji kake duka kotun ta kama da ''Allahu akbar''.


An dauki tsawon mintuna goma sha biyar Maittre Hashim yana rubuce-rubuce a takarda dake gabansa, cikin nazari da duba a kuma yadda ya karanta ya gyara zama tare da gyara muryarsa kafin yace ''Alhamdulillahi! Godiya ta tabbata ga Allah daya ?addara za'a gano kamai cikin sau?i, bisa duba da labarai da kuma hujjojin da muka saurara wannan kotu mai albarka ta wanke Hasiya Ibrahim daga zargin kashe mijinta Mukhtar da ake akanta, batada laifi ko kaWan tunda batasan an aikata duk wannan abun dayake zagaye da ita ba, ko wannan kalma ta AKAN SHI da take ambata munyi nazari akanta cewa dole tace AKAN SHI tunda duka akan kishinsa ne yasa sukayi mummunan zama ita da mijinta, wanda shine ?arshen sa ya bada wannan sakamakon.

Laifi baya tsufa kamar yadda ba'a sauya hukunci saidai a sauya Mahukunta, duba da haka wannan kotu ta yankewa Mu'azzam hukuncin shekaru goma sha biyar na yun?irin salwantar daran ?anlami da yayi a shekarun da suka gabata.

Sannan! Game da Iyalan Malam Inuwa ina mai masa ta'aziya Allah ya bada ha?urin rashi tare da yankewa ?an koren Mu'azzam hukuncin shekaru ashirin ashirin a gidan yari bisa yarda da jagorancin sa a laifin kisan kai, ciki harda wacce akaba guba takai har gidan mamacin.

Kisan kai na farko na mutun Waya ne, amma na biyu kuma mutun biyu ne suka aikata shi, duba da yanayin yadda wannan shari'a tazo mana mun yankewa Hajiya Hadiza hukuncin Waurin rai da rai a gidan yari, shi kuwa Mu'azzam hukuncin rayata dalilin rashin Waukar rai Wan Adam ba abakin komai ba, sannan ?ar su batada laifin komai duk da saboda soyayyar da mahaifinta yake mata komai ya faru.

Duk wanda hunkuncin da muka yanke bai masa ba zai iya Waukaka kara zuwa wata kotun tare da hujjojin kare kai wanda ba'a anbacesu anan ba, dan wannan zama ya ishi mai hankali lura da hankalta nagode'' ya faWa tare da buga gudumar sa alamar ya gama magana.


Babu wanda hukuncin bai masa daWi ba idan ka cire wanda aka hukunta, gashi babu wata hanyar Waukaka ?ara, dama alfarmar Momy ne zasu shiga a dalilin matsayin Dady su samu komai, to yanzu komai ya juye musu babu wanin abunyi, cike da nadamar rayuwa Momy ta saka kukan mutuwa tana kiran '' Nashiga uku Ni Hadiza na lalace'', shi kuwa Mu'azzam sai kare fuska yake kar wani dalili ya gifta su haWa ido da Hamdiyya, Ammy da tunda aka fara sauraron shari'ar take kuka jefi jefi sai yanzu kakan na kirki ya suSuce mata, dayake kusa da Dady take kawai saita faWa jikinsa tana mai rubda hawayen ba?in cikin kasantuwar Momy a cikin rayuwar su, a Waya Sangaren kuma kukan farin ciki take da Allah ya haWata da Wan'uwa nagari wato Malam Inuwa, yayi ta ?o?arin kareta sau ba adadi batare data san da wanzuwar sa acikin duniyar taba, alhamdulillah kawai take faWa a zuciyarta.

Mama Kubura da Malam Ibrahim farin ciki dal rai da zukatansu, na yau kawai Hasiyar su zata kwana cikin ahalinta ba'a magarga?ama ba, saidai zasu daWe suna tuna wannan mummunan labari da ?addarar daya faWo musu bagtatan bashi, bazasu gushe muna samu yiwa Mukhtar adu'ar samun rahamar Allah ba, duk da suna kyautata masa zaton yayi mutuwar shahada.


Malam Inuwa jinjina yake ga Maittre Hashim Mansur Kazaure a cikin ransa, tabbas yaron yayi aiki kamar yadda ya dace, koda shine ita hukuncin da zai yanke kenan.


Hamdiyya tun lokacin data gama jawabi ta samu guri ta zauna ta kifa kanta akan cibiyoyin, babu wanda zai iya faWar falin datake ciki game da hukuncin da aka yankewa Iyayen ta.

Hasiya Ibrahim har lokacin da ake kwance mata ankwar dake hannun ta babu wanda zai iya tantance yanayin ta, gadai shi yau ranar farin ciki ya kamata tayi koda kadan ne na ?antuwar da tayi daga zargin kisan rai, amma ko kaWan babu annuri a fuskarta har lokacin da za'a fice dasu Mu'azzam, tsayawar da yayi akan Hamdiyya lokacin da suka zo giftawa ta sashen da take a kife ne yaja hankalin kowa zuwa gareta, a hankali ya ambaci sunan ?ar tasa da komai ya kasance akanta ne tun daga samuwar cikinta zuwa yau da take matakin shekaru ashirin ba Waya a duniya, jin shuru bata amsaba kuma bata Waga kaiba yasa kowani daga cikin ?an sanda matan da suka zo da Hasiya yanzu kuma suke shirin koma da Momy kai hannunta ta dafa kafardarta, ai kuwa sai biyo hanunta tayi tare da sukalewa a kasa babu nunfashi a tare da ita.

Kururuwar Momy ce ta karraWe ilahirin kotun ganin tilon ?arta babu alamar nunfa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?shi a tare da ita.............
[15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: _*AKAN SHI*_

Page 26

Suna ji kuma suna gani da idanunsu aka hanasu su kula da yarinyar su wacce ita Waya suke da ita a duniya, Mu'azzam kamar zai yi hauka haka aka fita dashi daga kotun yana turjewa, shi abarshi ya duba ?arsa inyaso a kaishi duk inda za'a kaishi.

Dady ne ya mi?e cikin hanzari kamar wanda aka yiwa kiran gaggawa ya fice daga cikin kotun, a harabar wajan yaga motar ?an sandan suna haramar barin wajan, buWe muryarsa yayi sosai ta yadda sa?onsa zai kai inda yake da muradin isarwa yace ''Hadiza bazaki fita daganan da igiyar aure na akan ki ba, kasantuwar hakan yana nufin har yanzu kina cikin rayuwa ta kenan, saboda haka Ni Umar na sakeki saki uku'' yana kaiwa nan ya juya da nufin komawa inda ya fito.

Muryarta yaji dqgq ina take cikin motar tana faWin ''Dama ba lallai ka rayu da igiyar aurena bayan duka abubuwan dana aikata maka ba, ni dai alfarmar da nake nema itace dan Allah karku ce zaku rama abunda muka muku akan Hamdiyya, yarinyar kirki ce batada laifin komai, idan har ya kasance tana raye to ka kulamini da ita dan darajar Iyayen....'' bata karasa kalmar taba, ganin fitowar Jalaluddeen daHamdiyya rungume a jikin sa, Malam Inuwa ne a tare dashi wanda shine ya bashi umarnin Waukarta dan kaita asibiti.

Ganin Mu'azzam na shirin dirowa daga bayan motar ne yasa Waya daga cikin jami'an nunasa da kan binga, inda matu?in motar yaja suka bar harabar kotun.

Su Barister Lawali sumi sumi suka bar kotun da tarin nadamar yiwa makiran mutane kamar su Momy aiki, a yau sun gane cewa ka aikata abun kirki ma a wannan rayuwa ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login