Showing 6001 words to 9000 words out of 109651 words

Chapter 3 - A KAN SHI complete by Maman Abdallah

31 Oct 2025

3123

suke cike Shekara Biyu da Aure.


Buniyamieen yace '' yallabai Maina da kayi tafiya, kace zaka yi wata uku, yanzu dana ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ganka sai da nayi Tinanin ga wani mai kamar ka nan, ashe dai kaine'' , dan murmusawa Maina yayi , wai ga mai kamar sa, '' kana da abun dariya Wan'uwa nine nan da kaina, wallahi na dan sami giran gaggawa ne shine na zo'' , '' auf ikon Allah to Allah yasa dai lafiya '' , to Alhamdulillah dai za'ace , ina zuwa na fara da wani aiki , ka tayani da adu'a Allah ya bani Nasara akan wata shari'ar dazan Jagoranta''.
Suna fira a haka har suka ?araso kowannan su ya shige tasa Kofar acikin Aminci.
Yana shiga falon ?anshi turare ya fara amsa masa sallamar da yayi ta a can kasan ma?oshin sa, tsaye take da waya a hannun ta tana phohuna, sai position ( style) take canjawa tana ?ari, ?ananun kaya ne a jikin ta , ?aramin jif ( siket) daidai guiwa da karamar riga shert, a mafi yawan lokuta yakan ganta da irin wa'yannan kayan, amma bata ishe sa kallo ba, ita kuma bata damu ba, a cewar ta wata rana zata kai ya kalle ta, kuma har ma ya yaba mata, ita fah AKANSHI babu abinda Bazata iya jura ba .
Haka ya kari kollon ta a sace yayi gaba da guntun tsegumi sa aran sa, har yakai kofar dakin sa yaji tace '' nace ba , ko zaka ci abinci ne ?'' ta ta tambayeshi, sanin da tayiwa kanta zata iya Rancewa a watan nin nan biyu da kwanaki na Auren bai taSa cin abincin taba .
Fadawa yayi akan gadon sa yayi rub da ciki, tarin abubuwan dake kansa suka shiga dawo masa, tabbas yana cikin damuwa irin Sosai din nan, har ga Allah Husnah ba tada laifi a Rayuwa, cikakkar mace ?ar kwalisa, iya Waukar wanka, kula da Gida duk ba wanda bata iya ba, shidai bazai ce ga lokacin daya sanya har ya aure ta ba, kawai ya buWe ido yagan ta ta tare da shi matsayin Matar Auren sa, yayi tambayar duniya wa family dinsa Amma amsa Waya ce wai shine ya fitar da ita a matsayin gorzuwar Zuciyar sa , to yaushe hakan ta faru, shidai bai sani ba, abu Waya yasani yanada wacce yake mutuwar so fiye da Rayuwar sa, Amma ita batama san yana yiba, hasalima tayi masa nisan da ba lallai ta zama mallaki sa ba, yana ji haka yana gani aka daura masa aure da Matar da ba ita ce zaSinsa ba.
Wayar sa ya janyo sai tarin kiran da aka masa a bayyana a garesa, Malam Inuwa ya kirasa har sau biyu, sai Dadyn sa Guda Waya, Momy kusan kira huWu tayi masa, sai kiran Kalil shima Waya, kasa?ai yayi yana tunanin ko yaushe zai iske kamar haka Mahaifiyar sa ta kira layin sa, bazai iya tuna ranar da Ammin sa ta kira shiba, ba lallai Bama tanada number sa, ya rasa miye damuwar su daga shi har ita, ko da yayi niyyar ya zauna suyi Magana da ita haka Kanada zai shiga sara masa, baya samun sukuni sai idan ya bar inda take, haka itama daga nata bangaren, Bama ta tuna wani waishi Jalaluddeen a Rayuwar ta duk da shi kaWai Allah ya bata a matsayin Wa amma bata damu da lamarin saba, ko ?ar gaisuwar ma idan ya sami Zarafin yimata takan dan jima kafin ta amsa masa, wani lokacin sai dai ma tayi kamar bada ita yake ba.
Momy matar Mahaifinsa ta biyu, ita ke taka rawar gani a rayuwar sa, ita ta maye masa gurbin Uwa, baya komai sai da saninta da kuma Shawarar ta , a wasu lokutan saidai ta bashi Umarni, komai wahala haka zai zartas ba tarenda ja'in ja ko kuma musu ba.
Layin Dady ya fara maidawa kira, da sallama Alhaji Umar Mainasara ya fara, cikin Girmamawa Maina ya amsa masa '' Dady ina Masallaci ne bana kusa da wayar '' yayi Maganar yana Wan risinawa alamar Girmamawa kamar yana kusa da Mahaifin nasa, '' eh ai dana ga baka Waga ba nasan kana wani abun ne, to ya kake naji ance ka Shigo Gari haka ne?'' Dady ya tambaye shi dan gas?ata shin dagaske ne ko A'a.
Shiru yayi yana Mamakin ya aka yi Dady yasan da zuwan shi, '' ina jinka Maina '' cewar Mahaifin nasa, '' eh na shigo Wazu kusan goman safe Dady, amma ya aka yi kuka san na shigo?'' , Murmushin Manya Dady yayi kafin yace kar ka damu yaro na yanzu ka huta a binka, zuwa gobe idan ka shigo zamuyi magana'' , da to ya amsa yana yiwa Mahaifin nasa adu'ar Allah ya ?ara Girma da ?aukaka, ya amsa da ameen dan yanajin daWin adu'ar yaron nashi da yake masa a bayyane, shi kuma har kullum yana masa a sirrance, saboda wani Dalili nasa daya barwa kansa sani, sai kuma Ubangiji daya basa shi a Matsayin Magajin sa.


Wani kiran ya tuwa Amma a wannan karon layin Malam Inuwa ya kira, bugu biyu ya Amsa '' Assalamu alaikum '' Maina da sadar da sallama tsakanin sa da al?ali , '' wa'alaikum Salam, yarona fatan kana Lafiya, ya gida ya Iyali?'' , '' Lafiya qlau Malam fatan nasame ku Lafiya '' cewar Maina da farin cikin jin Muryar Malam din ya baibaye shi, Lafiya qlau Deen Wazu kawai sai gaka ?otsam, sosai niji dadin wanzuwar ka a wajan, kina komai nasan wa'yannan bayin Allahn zasu sami Sassaucin Damuwar su, wallahi haka kawai Matar take bani Tausayi, har adu'a nake Allah ya bani ikon zartar da Hukuncin daidai da yadda Ubangiji ya zartas, kar na kasa tsayawa akan Gaskiya a wannan Shari'ar'' .
Kar ka damu Malam kawai kayi aikin ka kamar da , ka ?ara ri?e Gaskiyar kamar Mayaki da Takobinsa a filin daga, tabbas zaka ga Sakamakon wannan ri?e Gaskiyar ya Malam, ni Kuma zanyi iya bakin ?okari na wajan Ganin sun sami adalci, Malam Mutanen nan suna da ala?a da Rayuwa mafi kusancin alaka, ka tayani Adu'a Allah ya bani Sa'a da wuri ina gano Gaskiyar komai, da alama akwai sarkakiya a cikin Al'amarin'' , '' to Allah yasa mu dace, zamuci gaba da Soye sanayyar da take tsakanin mu saboda gudun Matsala da kuma Mummunar fahimta'' cewar Malam Inuwa Dattijo mai Cikar kamala da Dattako, Maina yace '' babu damuwa insha Allah '' nan suka yi sallama ya katse kiran.
Kalil ya kira '' Mutumin ya aka yi ne ?'' , shuru yayi masa kamar ba shine ya kira saba, saida Kalil din yayi Sallama kafin yaji ya Amsa, '' Mutumin kawai, kana girma kana cin kasa, kamar kai da girman ka haka zaka amsa mini waya ba Sallama??'' Maina yayi Magana da daga Muryah, '' Sorry yi ha?uri Ni bana hada a irin wannan lokaci'' cewar kaki yana ?ar dariya, kofa Maina yayi yace '' naji miye kuma aka yi ka kirani??'' , '' am am dama kawai dan ince ina Gaisheka ne Jalalu '' cewar Kalil yana katse kiran daga Sangaren sa.
Dafe cikin sa Maina yayi, yunwa yake ji sosai, dakuna bakin cikin Kalil da yake so ya kar shi da ransa.
Daidai ta Shigowar ta dakin ri?e da tire na kayan abinci, wasu kalar kaya ne ajikin ta ta cire da Wazu, ?arasowa tayi daga ciki, saka baki yayi yana kallon ta, karfin guiwar Yarinyar yana bashi Mamaki, wai ba a falo da take sha masa kai da iskan cin ta na yawan masa Magana ba a'a, yau gashi wai har dakin sa ta isko shi da sunan abinci ta kawo masa, yana tsaka da tunani Baisan lokacin da wayar sa ta suSuce masa ba, ta fadi a saman gado.
A ?asa kusa da gado a dore farantin tana kallon wayar sa data fara bada haske alamar Shigowar kira Shi kam bai ma lura ba, yana aikin kallon ta , yana so ya aibunta da har yanzu zuciyar sa ta kasa Amsar ba?untar ta.
Nuni tayi masa da hannu , ya kalli sashen da wayar sa take , kayi wayar yayi gaban sa ya daga kiran ya saka a handsfree, har yanzu yana kallon ta, jin Muryar mai magana a cikin wayar yasa sai da ta dafe ?irjin ta cikin Tsananin Tashin Hankalin..............
[15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: *_AKAN SHI_*

Page 9&10

Hankalin sa kwance ya shiga waya da Momy , kuma har zuwa wannan Lokacin yana kallon ta, sosai ya lura da yana yin ta,tana zaune ta zuba masa ido ko ?if tawa bata yi, duk Maganar da suke tana jinsu, ganin shima ya ?ureta da kallo yasa ta saukar da nata Idanun kasa, tana Wasa da yatsun hannunta, adu'a take Rabbi ya su gama wayar nan Lafiya ba tare da wannan ba?ar Matar ta koda Tambaya da ita ne, hakan kuwa akayi har suka gama ba'a sako sunan taba, saidai ta kuma fahimtar wani abun daban, Girmamar da yake yiwa Momy ko Mahaifinsa baya wa, bare aje ga Ammin sa wadda bama ya sakota Cikin lamurran sa.


Gusar da wayar yayi gefe guda tare da zaro ?afafuwan sa ?asa a daidai inda take a zaune , by Mistake ?afan shi ta Wan shafi jikin ta, da sauri ta gusa daga gurin, ta Wago ido yana kallon sa, shima kallon ta yayi cike da Sha?iyanci yace '' Madam Lafiya kike kallo na??'' , sunkiu da kanta kasa tayi,sai taji wata iriyar kunya ta rufe ta, sai yanzu take ganin rashin dacewar biyo sa har cikin dakin sada tayi, cikin jin nauyi tace '' dama abinci na kawo maka '', dan gincewa yayi kamar ba shibane ya gama yin waya yanzu Cikin nishadi yace '' kuma shine sai ki shigo mini da?i Madam?'' daya ke kalmar Madam ya gama zama a bakinsa, haka yake kiran duk wata macen da wata ala?a ta magana ta hadashi da ita.


Sumi sumi ta tashi tabar Wakin ba tare da tabi takan tiren abincin da ta haWo masa kuma ya dizga tab, sai yanzu take danasanin wannan yarda kan da tayi, ta sani yanzu ta jayawa kanta raini, haka kurum taEubar da ajin ta, da ta bari sunci gaba zaman su na ba ?wara ba hantara.


Tana fita ya karasa sakko wa daga kan gadon yana ri?e cikin sa, sai yanzu ake jin yunwar sa ta kuma zama Sabuwa, kwanikan abincin ya bude, dafaffiyar farar shinkafa ce sai miyar yakuwa da alayyahu a dayan kwanan, a plate din dake a tare da kayan abincin ya zuba ya fara ci, duk da ba zaSin sa bane a abinci, ba laifi yayi masa daWi, a karan farko daya taSa cin abincin ta tun bayan auren su.
saida ya cika bikin sa taf kafin yayi Hamdallah ya mike ya shiga bayi, wanko yayo ya Wauro al'wal, saida ya gama komai na daga Tsarin abinda yake kafin kwonciya kafin ya kashe fitilar Wakin ya kwanta, tare da tarin burika a cikin ransa wanda konan da shekara Hamsin ba Lallai ya sami Cikar suba.



*Gidan Yari*

Zaune take kan sallaya tana lazumi, tun ?arfe sha Wayan dare take kan yin ibadar Ubangiji har yanzu da ake kan kiraye kirayen sallahn farko na Asubahi.


'' Hasiya Hasiya, wai bazai kwanta bane yau komai, wallahi kibar tsanantawa kanki, haba dan kana cikin damuwa dai akace ka kashe kanka ne ??'' cewar I?leema wacce suke daki Waya da Hasiya .
Juyawa tayi Sashen da I?leemar take , da Murmushi akan Fuskar ta tace ''ada nima haka nake cewa I?leema, ba a lokacin damuwa ba, ko a lokacin farin ciki ban fiya tsayuwa akan kafafuna har haka ba, zakisha Mamaki idan kikaji Rayuwar dana yi '' , tashi I?leema tayi daga inda take kwance tace '' kenan yau kin yarda zaki bani labarin ki?'', '' eh amma ba yanzu ba'' cewar Hasiya, a haka sukayi ta fira har aka fara sallhr Asuba, ita Hasiya tashi kawai tayi ta maida Sallar ta, yayin da I?leema ta nufi inda zata samu ruwan al'wala.



Karfe Takwas na safe ya gama shirin sa cikin ?ananan kaya, ya fito daga Wakin yana tafiya yana ?aura agogo, sosai Hankalinsa yayi gaba, kiciSus suka yi karo da Husy, kaWan ya rage ta haifi kasa ya tarota ta faWa a hannun sa, kallon Fuskar ta yayi , sai yaga yau tayi masa kama da ?addarar sa wato Shukuriyyar , ya jima yana kallon Fuskarta dan Tantance wa, ita kuma ?em ta rufe Fuskar ta, yayin da Zuciyarta take daka Uku Uku, batasan miyasa zuciyarta take bata Umarni akan wannan dan talikin ba , tana zaune a Kujerar falo taji fitowar sa, shine taji a ranta bai kamata ya fita daga gidan bata shiga Shirgin saba.


Sakinta yayi yana neman inda ya wurgar da agogon shi lokacin da yake ?o?arin kareta daga FaWuwa a ?asa, sashen da take tsaye ya kalla, agogon yagani a hannun ta, tara mata nashi Hannun yayi akan ta bashi , sai ta no?e kafaWa, tsura mata Ido yayi wai bazata bashi ba, ita wannan Yarinyar miye Manufarta *AKANSHI* ne ya lura tun jiya take so tana shiga lamurran sa, sake mi?a mata Hannu yayi a karo na biyu, a Maimakon tabasa agogon sa Kamar yadda ya bu?ata kawai sai ta shiga ?aura masa a Tsintsiyar Hannun sa, bai hanata ba dan gaggawa yake , yanaso yaje ya gaida iyayen sa kafin ya wuce gidan su Maman Hasiya kamar yadda yayi musu Al?awari.



Har yakai bakin ?ofar fita daga Falon yaji tana cewa '' a dawo lafiya, Allah ya tsare ya bada Sa'a, a gaishe da su Ammi '', saida gabansa ya fadi jin ta ambaci sunan da yake kiran Mahaifiyarsa dashi, yakan Manta da ita Lokuta da dama, da ameen Allah yasa ya Amsa kafin yabar Falon, ya nufi inda Motar da zai hau take a ajiye, bashida Matsalar wankin mota, duk bayan kwana Hudu, Biyar haka mai wankin Motar yake hada su ya wanke, idan har mai gidan yana gari wani sa'in sai dai kawai ado ya goge masa wacce yake da bukatar ya hau.



Yana fita ta nufi Wakin sa, kwanikan da takai masa abincin jiya ta shiga Tattarawa, batayi Tunanin zaici abincin ba, sai kuma taga yadan taSa ba Laifi, haka taji aranta indai har zai dinga kulata kamar haka to zatasan duk yadda za'ayi taja ra'ayin sa har yaji takai ya zauna da ita.


Tas ta gyara Wakin ta feshe shi da Turare, abunda bata taba samun Zarafin yinsa ba, a karo na farko daya taSa barin ?ofar daWin sa a buWe, shima ko tantama batayi tasan saboda kwanikan abincin nan ne bai kulle Wakinsa , duk da tana ganin sauyi a zuwan nan nasa ba kamar dacan Lokacin da aka kawo ta Gidan kafin ya tafi Garmany ba , itakam wannan dawowa ita akayi wa.
Haka ta cigaba da aikace-aikacen gidanta kamar yadda ba saba, tana yi tana adu'ar Allah ya dai-daita tsakanin ta da Mijin ta, ya kare su daga sharrin na tare dasu wanda har yanzu ta kasa Sanin Manufar su *AKANSHI*.


Yana shirin tayar da mota yaga mai gadi yana shirin wangale ?ofar gidan alamar wata Motar ce take shirin Shigowa, tsayawa yayi yana jiran yaga ko wane ne, Motar Momy yagani, bai jira ta gama Shigowa gidan ba, ya fito daga tasa Motar ya tsaya akan ?afafunsa alamar Girmamawa.
Tana gama yin parking ya iso ya bude mata ?ofar Motar, cikin ?as?an da kai ya shiga gaisheta kamar ba jiya suka gama Magana da ita a waya ba.
Babbar Macece a tsaye, irin munanan Matan nan ne da suka sami wurin zama a gidan Naira, sanye take da wata aniyar shadda kalar ruwan pwoder, sarkar Gold ne a wuyan ta, sai Tafka tafkan wayoyi guda biyu a hannun ta wanda ta cika yatsun ta guda Biyar duka da zuba kala da kala, cikin kafkekiyar Muryarta mai kama da ta garadan Mashaya tace '' My Son fatan ka tashi Lafiya '' , '' Lafiya qlau Momy fatan na sameku lafiya'' cewar Maina da har yanzu Mamakin Momyn bai gama sakin sab, to mi take nema a gidan sa da wannan uwar safiyar.
'' Bismillah Momy mu shiga daga ciki '' ya faWa yana mata nuni da hanyar shiga Falon gidan .
, '' a'a My Son, dama dan ingaka ne nazo, kuma hakan ma ya wadatar, kuma sai naga kamar fita zakayi ko?'' ta fadi tana waige waigen da Baisan manufar Manufar saba.
'' Eh zan dan fita ne, dama da idan nake na gaishe ku sai na wuce wajan Kalil Akwai wani dan aikin da zamuyi atare dashi '' ya faWi hakan yana Wan sosa ?eya, haka kawai ya tsinci kansa da Soye mata Gaskiyar abinda aya maido shi ?asar nan, ko jiya a waya babu irin tambayar da bata yi masa ba amma yace haka kawai ya dawo.
Murmushin gefen baki tayi wanda ita kaWai tasan fassarar sa kafin tace '' okay na Fahimta Shikenan kawai ka tafi , Allah ya bada Sa'a, nima daga nan zan koma gida ne kawai'' tayi Maganar tana kokarin komawa cikin Motar ta .


Haka suka fito gaba da gaba kowa da abunda yake sa?awa a ransa, sauke Glass din Motar ta Momy tayi ta ce da Maina '' My Son nakega ai basai kaje gidan ba, tunda mun gaisa anan ya wadatar kawai kaje wajan Kalil din '' , ba musu ya juya akalar Motar sa zuwa gidan su Kalil kamar yadda uwarsa ta bashi Umarni.............
rahim
[15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: *_AKAN SHI_*

Page 11

Saida suka kai babban titin kafin suka rabu, ita Momy tayi hanyar komawa gida, shi kuma Maina ya kama hanyar gidan su ?alilan.


Yana zuwa ya iske Kalil ya gama shiri yana ?o?arin barin gidan, ajiye tasa. Motar kalil yayi ya shige ta Maina, suna tafiya kalil ya kalle shi yace '' Oga na Husy Allah yasa kana lafiya'' , '' a'a banida lafiya, idan taka ce wacce gare ni ka karSe abunka'' msst

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login