Showing 12001 words to 15000 words out of 109651 words

Chapter 5 - A KAN SHI complete by Maman Abdallah

31 Oct 2025

3144

ashe kuka take, hankalinsa yayi azabar tashi ganin tana kuka, shi mutum ne wanda bayasan ta?ura, kuma baya takurawa mutun, duk da ita yake san ya taimaka wa inhar abun zai saka ta cikin kunci fiye da wanda take ciki to sai a hakura da taimakon dan bashida wani amfani, ji yake kamar ya rarrashe ta ya bata baki game da damuwar ta, amma babu halin haka, ganin shaiWan yana so ya canja masa tunani tasa yayi hanzarin kiran sunanta a karo na farko, '' Hasiya '' ya ambata a hankali kamar wanda yake shakkar kar ya faWa ba daidai ba .

A hankali ta dago kanta daya fara sara mata, tun faruwar abun wannan shine karo na uku da tayi kuka da idaniyar ta, sai na zuciya da take kwana yini tanayi, ita kam bazata manta auren soyayya ba, zatana tunashi na har'abadan abada, A KANSHI ta shiga duk wani mawuyacin halin da take ciki a yanzu.


Da karyayyiyar muryar ta ta amsa da '' na'am'' kamar zata fashe da wani kukan.
Cikin kulawa yace '' Please kiyi ha?uri ki karasa fada mini kinga dare ya soma yi, ina so kafin lokacin da aka bamu Allah yasa kamai yazo karshe kuma ya daidaita dan A???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?llah kinji ina sauraren ki.

?asa tayi da kanta kafin taci gaba da cewa '' a lokacin na kasa Soye farin cikin dana shiga, jina a kusa da mijina har a jikinsa, sai na sake bawa kaina masauki a kirjinsa wanda na cire rai da samun wannan dama a duka rayuwa ta, a haka muka shiga falo lokacin daya haska fitilar wayarshi da?in ya bada haske, ta hasken nake iya ganin kwantaccen murmushin da rabo da inganshi a fuskarsa har na manta, ledar y'daya shigo da ita ya mi?o mini , ina tara hannu dan na karSa ya haWa da hannu na gaba Waya, ban wani ja da lokaci ba na faWa jikinsa, a kan cinyarsa ya ajiyeni, ya fara bani ha?urin irin zaman da muke dashi, har kuka yayi mini tare mini alkawarin komai ya wuce, kuma zamu yi zaman Aure kamar yadda muka tsara zamuyi tun farko, abunka da zuciyar data gama macewa a soyayya nan danan na yarda dashi, far na fara tunano irin sabuwar rayuwar da zamuyi nan gaba.

Cike da kishin ake sauye mama kazar daya shigo da ita da kuma lemun kwalba da Madarar ruwa mai sanyi, to da yake naci abinci kusan magariba, kuma a ka'ida ta banacin abu sau biyu a kurkusa tun ina gida, hakan yasa na sauye masa a plat na tura masa gaban sa, babu yadda bai ba amma na?i inci , sai kawai Madarar da muka dade bamu haduba na kafawa gorar baki, sai da nasha kusan kashi uku a cikin huWu kafin na ajiye masa sauran, ko lokacin ina gida wasu lokutan Baba yakan siyo mini madara dan ya faranta mini, yasan ina santa sosai kuma shima Mukhtar din ya sani, kallona yayi yace na shanye duka tunda nafi san ta, ai kuwa bai gama rufa bakin sa ba na antaya sauran a ma?ogwarona , a haka har muka gama taune taune da lashe lashen mu cikin zallar soyayyar da muka daWe da tsara yadda zamu gudanar da ita Allah bai nufa ba sai yanzu ya kawo lokacin.


Karfe goma sha Waya da mintuna goma sha biyar na dare ,muna kwance rungume da junan mu, a karan farko da muka hada shinfiWa da mijina,, awaWu bayan cin bincin nan da muka yi ya fara mur?ashi yana sallami da salati, da farko na zata duk cikin salon jan hankalin da dubarar da yake so yayi mini ne ya maidani cikakkiyar matar auren sa, ashe ba haka bane saida naga har yana shirin faWowa daga kan gadon da muke kwance, a wannan lokacin zufa ta rufe duka ilahirin jikinsa, bakajin komai sai kalmar shahadar da yake nanatawa, gashi banida waya bare na kira wani dan nemam taimako, kuma bansan securityn wayar saba balle nayi kira a kawo mana agajin gaggawa, a okacin dana yanke hukunci fita waje zuwa gidan makwabta , yayi daidai da fadowarsa daga gado tyana mai kakarin amai, nan kuma ta shiga fitowa daga bakinsa , rike kafata yayi cikin karfin hali ya fara magana, '' kiyafe mini dan Allah Matata, wallahi ina sanki, duk abinda kikaga ina miki din nan akan ki ne, kuma A KANSHI, inada kishi sosai kema kinsani, amma babu yadda na iya haka zan barki awannan duniya, nasan ba lallai na tashi ba na yafe miki duniya da lahira, ga wannan ya ja hannuna ya tura a aljihun rigar sa lokacin da yake rufe idanunsa da kalmarsa ta karshe Lailaha illallah, Muhammad Rasulullah *(SAW)*.........& ........
[15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: _*AKAN SHI*_

Page 15

.............Ba?in ciki da kuma damuwar yadda komai ya canja daga yadda ya faru ya hana har yanzu ba samun nutsuwar karanta takardar da ya saka mini hannu na a aljihunsa dan na gane, ta yiyu yaso ya bani da hanunsa amma Allah bai nufaba, Wan nunfawa tayi kafin ta cigaba da cewa '' ?arfe bakwai na safiya tuni labarin rasuwar Mukhtar ya isa ga duk inda ya kama ace ya isa, Iyaye, abokanai, makwabta da sauran makusanta, ta dalilin Maman Farida da take kusa da gidan mu, kururuwar kukan dana kusan kwana ina yi ita ta ankarar da ita cewa gidan mu ba lafiya, dan tunda suke jin motsina a gidan basu taSa jin ina kuka har haka ba , koda ina kuka sai dai na takaici, wannan kuma daban yake na tashin hankali ne.


?arfe takwas daidai aka kai Mukhtar gidansa na gaskiya, bayan andawa daga sutura saiga motar ?an sanda akan wai sunzo bincike, har yanzu babu wanda yasan asalin wanda ya gayyato su akan su zo binciken mutuwar Mukhtar ba, a haka cikin taro suka fara binciken da yazo mini a bazata, bansan hawa bansan sauka ba sai ji nayi wai ya tabbata guba ta kashe mamacin, kuma a abincin karshen dayaci anan yaci gubar ko tantama babu, gashidai babu sauran kazar bare a auna, sai plate din da nayi amfani da shi na juye masa a ciki, zargi ya ?ara hawa kaina lokacin da aka tabbatar Ni banci kazar ba, kenan inada dalilina a?in cin abincin tare dashi na dage akan na koshi bazan ciba, nasha madara kawai , cewar Barister Lawalin da dangin Mukhtar suka wakilta a matsayin wanda zai bi musu kadin ran Wan uwansu dana salwantar, basuyi duba da irin soyayyar da nake masa ba zata bari na aikata abinda suke zargi na akai ba, nidai nasan koma miye to A KANSHI ne ''.


'' A KANSHI, shi wakenan?'' Maina ya tambaye ta .
Share hawayen idanunta tayi tace '' A kan wannan mutumin da bansan shi , ban kuma a kamanin sa, ya tarwatsa mini rayuwa, yasa nayi rayuwar ?unci da wanda na gama tunanin zan sami farin ciki daga garesa, tabbas da bai wanzu cikin rayuwarmu nida iyaye naba da duk hakan bata faruba, sanadiyyar kishin shi da mijina yake yi duk na shiga wannan hali, nasan da ko hakan zata faru sai dai ya faru a wani Sangaren ba dai a daidai wannan ta?in ba, mutun ne mai raha da barkonci, yana sona fiye da kima, bansan miyasa ?addara tazo mana a haka ba'' , '' Stop ya isa haka dan Allah'' ya kace ta cikin Waga murya jin ta dage tana ta bayan mataccen da kafin nan shine silar shigarta duk wani mawuyacin halin da take ciki, hakan kawai, shima bazaice ga dalilin da yasa yake jin Waci aduk sanda yaji tana kara nanata kusancin dake tsakanin da Mukhtar din ba.


Sosai mamakin jin daga muryar da yayi mata take, to ko miye dalili oho, komadai minene ta amayar da kuttun dake ranta na game da irin zaman sa tayi dashi da kuma yadda take ji a yanzu, wannan shine na farko data yiwa wani bayani game da gaskiyar abinda ya faru, sai kuma Ikleema data gama bawa duka labarin rayuwar ta Wazu.


Hannu ya tara mata alamar ta dashi, sarai tasan mi take nufi amma ta fuske tare da faWin '' mifa'', dan hararar ta yayi tare dayin fuskar shanu yace '' ki an takardar da kika cire daga aljihunsa inada abunyi'' , juya fuskar ta Wayan bangaren tayi ta murguWa baki tana kiciniyar ciro takardar daga aljihun rigarta ta iniforme din gidan yarin ta mi?a masa, dan zai taimaka mata miye wani na daga mata murya, wannan shine abinda take faWa ?asa-?asa lokacin da take mi?amasa takardar.


Da Wan karfi ya karba ya kwafa tare da yun?urawa yana shirin barin wajan, har yayi taku uku sai kuma ya dawo yace '' waye kika murguWawa baki kike wa gunguni iya ni sa'an ki ne?'' ya nuna kasan da yatsa tare da tsareta da ido, dan tun lokacin da yaji babu iddar Mukhtar akanta ya halattawa kansan kare mata kallo sosai.


'' Ni badakai nake ba '' ta faWa da Wan guntun tsaki ?asa-?asa, sosai Maina ya fiddo ido waje yana kallon ta, mamaki ya kashe shi a tsaye , waishi take yiwa tsaki komai, ya tambayi kanshi, dan samun amsa daidai da tambayar sa ko zai sami nutsuwar zuciya yasa ya tambaye ta dan yaji daga bakin ta .
'' wai tsaki kika yi mini komai, ni kike yiwa tsaki?'' tambaya biyu makamanta kuma makusanta juna yayi mata su a jajjere.


?asa tayi kanta ta fara wasa da yatsun hannunta, sai a sannan kunyar tsakin da tayi masa yake rufe ta, koba komai ai babba ne tunda ya girmeta, kuma yazo nan ne dan ya taimaka mata ya sama mata mafita, bai kamata tayi masa tsaki ba, duk da wannan halinta ne yin tsaki aduk lokacin da taga a binda bai yi mata daWi ba, sau tari Maman ta takan yi mata gargaWi akan ta daina, dan wataran zata yiwa wanda bai dace ba, batasan idan ita a hanya ta kwana akan Wabiyar tsaki to shi a can ya kwana ba, dan Maina tsaki abincin cinsa ya maida shi musamman idan aka kirasa da suna Jalalu, hakan dayasa aransa ne saya ya buga wani uban tsakin da saida ta Wago kai tana kallon sa, tsabd-jam yau ga ubanta wajan iya tsaki ta faWa cikin ranta, kwafa yayi tare da barin wajan, dan yana ga idan ya biya wannan yarinyar zai kai dare anan, kuma zai iya Sabbalata tunda ta fara masa tsaki yasan anjima zaginsa zata yi, anan ne kuma abun bazai yi kyau ba.


Dafe saitin zuciyarta tayi da take mata wani irin gudu tun lokacin da taji ya dafka wannan uban tsakin daya hautsina mata kayan cikin ta '' Kam bala'i wannan da gani zai yi masifa wallahi '' ta faWa tare da mike wa daga wajan ta nufi asalin inda dakin da take yake, sosai take jinta wasai kamar ta zazzage hanjin daya ruSe a cikin, a yau zata yi kwanan farin ciki tunda har ta bayyana ta kuma fadin duk abinda ya to?are mata mafitar nunfashi, ',,amdulillah'' ta faWa lokacin da tazo daf da shiga da zata iya kiransa da Wakinta na yanzu.


*Alhaji Umar Mainasara House*

Babban gida na gani na faWa, irin ginin nan ne na kaima yi idan har kagani kuma zaka iya, al?alamina bazai iya fasalta kyawu da haWuwar gidan ba, sai dai nayi ?o?arin ganin na shiga daga ciki ko Allah zai sa na iya dauko muku rahotannin akan jama'ar gidan da kuma halayyar su naso dana ?arwa.


A babban parking space din gidan ya daidaita tsayuwar motar sa, dama tuni yayi magariba akan hanyar sa ta isowa gidan gada gidan yari.


A hankali yake takawa kamar mai shakkar taka kasa, hannunsa duka biyu a aljihunsa, sai yanzu yada shigo gidan Ammin sa ta sake faWo masa a rai, daidai tsakiyar hanyar data raba tsakanin part din Momy da kuma mahaifiyar sa ya tsaya kamar mai rarrabe ko tantace hanyar daya kama yabi.


Kamar ana masa jagora haka yake takawa a hankali har ya isa ?ofar falon da bazai iya tuna rabonsa da shiga ba, badan kar yayi karya ba sai yace tun ranar da akace wai za'a kaishi Wakin aurensa da abokinsa Kalil yayi masa jagora zuwa sashen Ammie din, eh wai zai ce danshi bazai iya tuna lokacin daya tsayar da Husnah a matsayin matar da zai aura ba har aka kai matakin aure ba, shifa'u kawai yaga suna rayuwa a gida Waya matsayin ma'aurata, duk da basu cike sauran sharuWWan auren ba yasan dai za'a iya kiranta da matar sa, tunda babu wanda bai tambaya ba akan a bashi labarin yadda akayi har ya auri Husnah din amma a wajan kowa amsa Waya ce, shi ya fitar da ita a matsayin matar da zai aura, bisa jagorancin iyayen sa kuma aka naima masa aurenta , kuma har take gidan sa a halin yanzu.


Da wannan tunanin ya tura ?ofar falon da sallama a bakinsa kamar Wan koyo, bai ga kowa a falon ba, har ya zauna sai kuma ya tashi bisa umarnin zuciyarsa,kai tsaye ya nufi Wakin da yake tunanin nan ne Wakin mahaifiyar tasa, a shekarun hankalin sa bayajin ya taSa ?etare falon ta zuwa cikin Wakunan sirrin ta ba .


Ya kuwa ci sa'a a bakin ?ofar Waki na farko da yayi sallama yaji muryarta mai cike da kamala da dattako ta masa, tare da amo mai daWin ji da sauraro yaji ta amsa masa sallamar cikin aminci, saida ya rintse ido tsabagen yadda ?urjinsa yake bugu da sauri-sauri, kafin ya daddage ya cije ya saka kai cike yana mai neman amincewar Ubangijin daya hukunta a yau sai ya ziyarci Ammin nasa.


[15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: *_AKAN SHI_*

Page 16

.........Zaune take akan sallaya tana karatun alkur'ani, jin sallamar da tayi yasa ta ajiye a karshen aya tana kallon kofar Wakin da mamakin muryar wanda taji take shirin tabbatar wa shiWin ne dagaske ba gezon daya saba mata ba, abun mamaki wannan faWuwar gaban da kuma kauda kai duk yau batajin su, sosai take jin yau ya kamata ta nunawa yaronta soyayya kamar ko wace uwa, ta kulashi kamar ko wane makusanta.


Takawa yake a hankali
har kusa da inda take zaune, zeubewa yayi akan guiwowinsa, nanda-nan yaji wani irin kuka ya zo masa.
Ajiye alkur'anin Ammy tayi tana kallon ikon Ubangiji, yau Jalalludeen ne a Wakinta, zaune a kusa da ita yana kuka, to kukan mi yake, kodai bashi da lafiya ne, ko wani abu ya sami uwar tasa oho.


Da kamar bazata kulashi ba, jin ya kwantar da kanshi saman cinyarta sai taji itama zuciyarta ta karye, koda batasan dalilin sa na zuwa inda take ba, tasan Ubangiji ne yake tsaka da duba ro?onta, a kullum bata gajiya wajan kaiwa Allah kukanta dan tasan shine ke hukunta komai kafin ya faru.

Hawayen dataji yana ji?amata jiki dashi tasan lallai yau ba lafiya, dan rabo taga kukan Maina har ta manta, to yaushe ma suka zauna waje Waya balle ta gani.
Ammy macece mai ha?uri sosai da kai zuciya nesa, saboda haka ta hadiye kukan da take jin ita ma yana daf da kufce mata.

Hannu ta Wora akan sa tana shafawa alamar rarrashi , a hankali tace '' miye damuwar ka, tabbas akwai abinda yake damunka'' Ammy tambaye shi.
Sosai yayi mai isarsa kafin ya tsagaita yana ajiyar zuciya, jiyake kamar an sauke masa wani babban dutsen dake to?are akan zuciyarsa, cikin dasashshiyar muryar sa yace '' kiyafe mini Ammyna dan Allah kiyafe ni, wallahi nima bansan damuwa naba, haka kawai sai naji kaina kamar zai tsage aduk lokacin dana ji a raina na kula dake, na kasa sauke nauyin uwa da Ubangiji ya Wora akaina, dan girma Allah kiyafe mini'' , sai yanzu ne ta kasa ri?e hawayen ta, hannu yasa yanaa goge mata cikin tsananin soyayyar ta wanda ta kwance masa yanzu kuma yake jinta sabuwa dal daga kasan zuciyarsa.


Cikin tsananin farin cikin Ubangiji ya amsa ro?on '' data daWe tanayi tacea'' Na yafe maka, wallahi na yafe maka yarona, ni dama taSa jin ka Sata mini ko araina ba, Ubangiji yayi maka albarka ya ?ara kare mini kai daga sharrin masu buri ya kuma ganin sun raba uwa da Wan ta, Allah karka sake basu wata damar naro?eka'' cikin kuka mai tsuma rai take wannan maganar.


'' Kul kar na sake ganin kuka daga idanunki, wanda kika a baya ya isa matar Umaru Mainasara'' cewar Dady da shigowaa'rsa kenan gidan, kamar yadda a kullum idan na dawo gida yakan yi kokarin leko sashen Ammy din kafin Momy ta ankara dashi, saboda yasan bayan magariba hankalinta baya garesa shi isa, amma a yau ya shigo ne kawai dan raWin kansa, a daren jiya zuwa yau ya fahimci abubuwa masu tarin yawan gaske, ciki kuwa harda dawowar matarsa uwar yaronsa cikin tunanin sa, bayan wannan yaga kuma yaji abu ganin idanunsa, wanda ba?in cikin abun bazai bari ya iya faWawa kowa abinda jinsa da ganinsa suka haki?antar ba.


Ba Ammy ba hatta Maina saida yayi mamakin ganin mahaifin nasa a sashen Ammy, bazai iya tuna lokacin daya taSa ganinsa a hanyar sashen ba, a kullum dashi harshi hidima da kulawar su duk akan Momy da lamurran ta, yau sai gashi Ubangiji yana shirin dawo mata da farin cikin guda biyu lokaci guda.

Bata tantance ba saida taga Dady ya Suda mata hannayen sa alamar masauki yayi mata, dayake dama ba wata babbar macece bace sai kawai tayiwa kanta masauki akan kirjin mijin nata, kukanta ne ya kasa tsayuwa, saima ?aruwar da yayi, kama hannunta Dady yayi suka koma wurin da Jalaludden yake zaune kansa a ?asa ganin wannan tsohuwar soyayya ta iyayen nasa, hamdala yake a cikin ransa yau yaga kukan farin ciki daga mahaifiyar sa, tabbas Allah shine abun godiya.


Gyaran murya Dady yayi lokacin da yake zama a bakin gadon dake Wakin yace '' Ni yakamata ace na baku ha?uri iyalina, tabbatar nayi sakaki game da lamarin ku musamman ma ke '' ya nuna Ammy dahar yanzu bata dai yiwa Allah kikari a zuciyarta ba, yaci gaba da cewa '' yadda na riskeku a haka shi ya tabbatar mini da cewa bani kaWai Ubangiji ya fara haskakawa hanya ba,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login