Showing 18001 words to 21000 words out of 109651 words

Chapter 7 - A KAN SHI complete by Maman Abdallah

31 Oct 2025

3118



Bayawa ayi hakuri

*Maman Abdallah* d'? *ce*

*_Allah yasa mu dace_* ://ch
[15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: *_AKAN SHI_*

=???=???=???=???=???=???=???
*=???A KANSHI=???*
_BY_
_*KADIJA BASHIR*_
_(Maman Abdallah)_
=???=???=???=???=???=???=???=???

_Marubuciyar_
=?G? *MUGUNTA FITSARIN FAKO*
_And now_
=?G? *AKANSHI*
```(Paid Book ne, ya koma free akan wani dalilina na daban, ?ar uwa gyara zama kisha karatu, A KANSHI labari ne mai shiga zuci)```


*Page* 18

'' Abu na farko ina neman alfarma dangane da shari'ar Hasiya, dan Allah ka ajiye aiki a wannan karon, kajima kanaso ka ajiye ina dakatar dakai, amma a yanzu ina goyon bayan ka ajiye Win, tabbas akwai wata kullaliya game da wannan shari'ar, kuma ina kan ganowa cewa nan gaba kaWan zai iya kasancewa shari'ar ta shefeka, kaga babu anfani ace kaine mai hukunci kuma hardakai a manema hakki'' Jalaludden ya faWa ba wasa a maganar


Shiru Malam Inuwa yayi abun duniya duk ya ishe sa, dama kawai dakiya yake kar Maina Win ya gane yana cikin wani hali, amma tun jiya da dare baya cikin nutsuwar sa, kamar dai kullum haka a daren jiyama aka shigo har Wakin baccinsa aka ja masa kwakwaran warning akan ya tabbatar ya yanke wa Hasiya hukuncin kisa, idan ba haka ba to shine zai fansheta, kuma ma'aikin daya kawo sakon ya tabbatar masa a bainar jama'a y??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a yanke hukuncin da bai yi daidai da ra'ayin su, to lallai a tsakiyar mutanen zai ?arSi hukunci daidai da abinda ya aikata.


Ya shagala sosai a tunani, saida yaji Maina ya dafa gefen kafaWarsa yana faWin '' ya Malam Allah yasa ba kwaSa nayi maka ba, wallahi dagaske yakamata ka ajiye aikin nan, nayi maka al?awari dazaran komai ya daidaita zan tayaka jajircewa har sai ka koma bakin aikin ka insha Allah, nayi al?awari''.


Shidai Kalil binsu kawai yake da ido, yana kuma godewa Allah dayasa bai saka kansa a irin wayan'nan aikin na damuwar kai da ruhi ba, ina dalili ka zaSarwa kanka aikin da ba zama ba kwanci a cikin salama, ko tafiya kake wani sa'in ana bibiyar bayan ka a ?afa ko a Mashin ko a Mota, tabdijan gaskiya bada shiba, aduk sanda rana ta Saci sai ayi bada kaiba ko? ya tambayi kansa.


Maganar malam Inuwa ce ta maido dasu su cikin tunanin su, cikin dakewar murya irin zakwakwuran da suka gama ganin jiya kuma suke kan ganin yau fannin tashin hankali da ganin musiba yace '' ba komai karka damu yarona, zan ajiye aiki amma badan barazanar su ko kasawa ba a'a, Inajin kunya ace ka nemi alfarma a karo na farko nakasa yi maka bayan inada halin yin hakan, insha Allah kafin magarib takardar a jiye aikina zata isa inda ya dace ace takai'' ya faWa cike da kwarin guiwar ajiyewa kamar yadda Maina Win ba bu?ata, baisan miye dalilinsa na neman hakan daga garesa ba, amma yasan ko miye alkhairi ne, dan ya yarda da hankali da nutsuwar yaran.


Tare da Malam Inuwa suka yi sallar la'asar a masallacin kusa da gidan sa kafin suka bar unguwar, bayan Maina ya Wauki matakan kariya da tsaro akan Malam Win batare dashi kanshi yasan ana tsare dashi ba, a fitarsu zuwa masallaci kusan mutun shida suka shiga gidan Malam Win, garza-garzan garada da suka daWe da cika da tunbatsa amma babu aikin yi, ba'afi awanni shida da Maina ya dauko hayarsu su kusan ashirin, a cewar sa sai yaga ?arshen mai iskancin karya, tuni ya gano duk zare Waya ne ake sa?awa a duka Sangarorin nan guda uku, gidan Malam Inuwa, gidan Dady da kuma gidan shi, saboda haka ya gama shirya wa kowane Wan iskan dayake tunanin yakai a dama dashi a tantiranci da kuma neman duniya, duk sai yayi maganinsu wannan kalmarsa ce.



A Sangaren Momy tun bayan barin ?azamin abokin lalacin ta Mu'azzam take neman wayarta a falo kamar yadda take tunanin anan ta barta, saidai ko'ina ta duba amma bata ganta ba, tashin hankalin ta bai ?aruba sai bayan data duba har Wakunan dake sashenta amma ba waya ba alamar ta, da gudunta ta nufi sashen Dady dan ya kiranta ko zataga inda wayarta take.



Zaune yake akan kujerar falonsa da cofin tee a hannunsa, ga dukkan alamu shayin yayi masa daWi sosai, dan lunshe ido yake, shi kuwa a rai da zuciyarsa yake zance da yaba kyau da daraja da girman da matar sa uwar yaransa Rabi'ah take dashi a garesa, yayi kewarta tabbas, a jiya zuwa yau tunanin ta yana fama ya hanashi sukuni sam, sai bayan da ya ganta yanzu ba jimawa yasami nutsuwa.



Sosai yayi nisa a tunanin lokacin isowar Momy, tafi minti biyar a tsaye a kanshi amma bai lura da zuwanta ba, sai yanzu ta tuna bai shiga sashen ta lokacin daya dawo gidan ba '' kam bala'i wai Umar duk miye haka Win eh, Tambayar ka nake ka faWa mini yadda akayi har ka iya samun nutsuwar tsallake sashe na bayan dawowar ka gidan nan baka nemeni ba, bayan haka nafi minti biyar a tsaye a nan amma bakasan da zuwana ba, ka faWa mini miyake faruwa ina sauraronka?''.


Wani Wan banzan kallo ya wurga mata wanda saida hanjin cikinta ya kaWa kafin yaci gaba kurSar shayin sa hankali kwance.

Taga-taga Momy tayi baya kamar zata faWi tsabar kaWuwa, ji tayi kamar yasa mabugi ya maketa , ?ankance ido tayi cike da al'ajabi da bala'i tace '' Ni kake yiwa tsawa Umar , Ni '' ta kuma maimaitawa tare da nuna kanta da yatsa.



A kufule Dady ya tashi tsaye, kofin daya gama shan shayin dake hannunsa ya wurfa a katangar falon jinkake kassss kofin glass Win ya tarwace , Momy saida ta rufe kunnuwanta da yatsuttan ta tsabar kidima, cike da bala'i ya dawo gabanta ya tsaya, harda kama ?ugu kamar wani mace kafin yace'' Hadiza kike ko waye ma, to bara kiji na faWa miki Wan zaki ya girma, dake mi kika Wauke ni, namijin hotiho ko, wanda baisan ni yake yiba, to ta Allah ba takiba, kuma jiya ba yau ba ce, ki sani ni Umar daga yanzu nafi karfinki wallah, daga yanzu na miki iyaka da duk wani abunda kika san nawane ko kuma mallakina ne, kama daga kan iyalaina, dukiyata duk nayi miki katanga dasu, duk wani abu mai kama da key Win mota dana gida yanzun basai anjima ba zaki tattaro ki dawo mini da abina wallahi kinji na rance miki, kinbani mamaki matu?a gaya, kin wuce duk sani da tunani na, ashe dama da munafuka, fasu?a makir a, ma?iya Allah nake zaune, yanzu dama Hadiza rashin imanin ki yakai ki shiga hurumin Ubangiji, da naso aWanja lokacin kafin na gwada miki iyakar ki, amma yanzun sai kika zo kika tsayamin akai kamar wata uwata, ki shiga taitayinki wallahi, kuma ni ban koreki ba , keda kanki zakibar gidan nan da ?afafuwan ki, dan alhaki kuikuiyo, kuma sharri Wan aike ne, duk inda yaje dawowa yake, ki shirya dakwai dan watan gama yawonki ne ya kama '' ya faWa yana mai ?ar?ada yatsunsa biyu a gaban fuskarta.



Wani Wumi-Wumi Momy taji yana bin gefen ?afafuwan ta, kuma tanada tabbacin fitsari ne ya suSuce mata, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un haka kawai take faWa lokacin Waya taji kanta ya wani mugun saramata, dafeshi tayi da hannu bibbiyu tana kiran sunan Allah kamar gaske, sukalewa ta farayi alamar ?afafunta sun kasa Waukar ta, wata wawar tsawa Dady ya doka mata a karo na farko a rayuwar sa wacce tasa Momy zubawa da gudu kamar taga wani abun tsoro.


Dariya Dady ya bushe da ita harda tafa hannu dan harga Allah ta basa dariya, katse dariyar yayi tunowa da abunda yaji kuma yagani da idonsa, zuciyarsa na ?una yace wallahi bazan yafe miki ba, azzaluma kawai wacce bata tuna zata haWu da mahaliccin ta, wallahi sai kinga sakamakon shiga hurumin Allah da kuma raba tsakanin ahali, haka Dady yayi ta zance shi Waya kamar Momyn tana a wajan .


Kamar mahaukaciya haka ta koma bayan shigowar ta da gudu daga sashen Dady, haka tayi ta watsi da duk wani abunda yake gabanta, kira take wallahi baka isaba Umar, baka isaba, ni zaka tonawa asiri a lokacin danake gabar samun cikar muradina, wallahi baka isaba, daga kai har munafukar matarka wadda ko tantama banayi itace ta shiga ta fita dan wargaza mini shiri, to wallahi dasake, yazama dole ba samu abinda nakeso, daga Ni har ?ata kuwa, zakusha mamaki na daga kai har Wan naka daduk wani wanda yake tunanin zai kwace ku daga hannuna aradu, da sauri ta tashi daga zaman dirshen Win da tayi da nufin kiran Mu'azzam dan ya nema musu mafita, tunawa da rasa wayarta da tayi yasa ta koma ta zauna daSassss a ?asa, hannunta biyu ta Wora aka ta.....................
[15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: *_AKAN SHI_*

Page 19
_______Hannu biyu ta Wora aka ta ?urma ihu wandan ilahirin falonta saida ya amsa, sai da tayi kuka mai isarta kafin kamar a mitsineta ta tashi tsaye, da hanzari ta nufi Wakin baccinta ta faWa toilet, mintuna goma ta dauka kafin ta fito, zuwa wannan lokaci goman dare ta rufa harda kusan kwata, a gaggauce ta saka bakar duguwar abaya a jikinta ta yane kanta da mayafin abayar, dama babu zancen sallah ko tsarkake jiki, a cikin munanan Wabi'un Momy harda rashin kula da tsarkin jiki, koda da Dady sukayi sunna bata damuba ta tsarkake jikinta, bare Mu'azzam da shima kanshi najasar ne .


Saida ta rufe ?ofofin da zasu sadaka da sashenta kafin tayi wajan ajiye motoci da key a hannunta, tana taraddadi da tunanin mai ya sauya Dady lokaci guda haka, ta kama hannun murfin motar ta da niyyar buWewa.

''Ke dakata Malama, ina zaki haka?'' taji muryar Dady daga bayanta kamar daga sama, sosai ta ?uresa da ido dan tantancewa kodai bashi bane, a yau yana so ya kasheta da mamakinsa, tsaye yake da doguwar jallabiyarsa ta bacci ajikinsa, ya saka hannayen sa a duka aljifansa guda biyu, '' Shi Winne dai'' ta faWa a bayyane, wanda ita a nata tunanin maganar zuci take.

?an tattaki Dady yayi zuwa inda take tsaye kafin yace '' Eh nine nan ba sauyani akayi ba, kina mamaki ne?
Da ke mi kika Wauke ni, namijin hotiho ko, wanda baisan kansa ba, to ?aryarki wallayi Allah ya fiki, yanzun na gama sanin waye Ni, da kuma jama'ar dake zagaye dani, saboda haka niban hanaki fita ba, zaki iya tafiya duk inda kike so a kuma lokacin da kikeso amma..... Baki ?arasa abinda yayi niyyar faWaba, sai tara mata hannu da yayi.
Ba musu ta saka masa makullin motar dan tun tuni tasan ssauran zancen, tunawa da kwakwaran warning Win daya mata akan komai daya shafesa, cike da tsoron da kuma shakkar sa daya gama a ratsata tace '' Wai dan Allah Umar duk miye wannan, mi nayi maka, wallahi kamar ba kaiba'', baice da ita komaiba tsabar takaici ya juya ya bata baya, dirrect sashen Ammy ya nufa, dama fitowar da yayi can ne zashi sai kuma suka haWe da Momy a tanan.

Kasa?ai tayi tana kallon ikon Allah, wai Alhaji ne agaban idanunta zai shiga Wakin Amina? Lallai tayi sakaki ba Wan kaWan ba, mutumin da baya iyayin komai saida yardar ta, ko sashen Ammy Win sai asace yake shiga, ya dawo daga kasuwar sa yakan Wan faWa su gaisa wani sa'in, sai kuma daidai wannan lokacin kafin ya shiga sashen Momy, yakan Wan saci jiki ya sakai afuk randa Ubangiji ya nufa zai fuskanceta a matsayinta na iyalinsa.


Kamar ta faWa fitar takeji sai taga gudun ruwansa, amma tuna ba'alin da take ciki dama wanda take saren zata shiga nan gabane yasa yaji kwarin guiwar fitar yazo mata, duk da bata cika yawo da dare ba, duk iskancinta a gida take yin abinta, ta cika ta tunbatsa, ita nata iskancin da lasisi take yinsa, tunda badan tasamu kuWi takeyiba saidan samun cikar muradi.


Har ta kusan kawo bakin get Win gidan tana waiwayon Dady da zallar mamakinsa, '' Yesss lokacin yazo ashe? '' cewar ?an Lami Maigadi da dama basa wani shiri da matar, tun tsayuwar ta jikin Motar ta da isowar Dady wajan, da kuma maganar daya yaSa mata duk yana kallonsu, kuma dayake dare ne akan kunnan sa akayi komai, batun yau yake addu'ar Allah ya toni asirin wannan baiwa tasa mai fuska biyu, shi tuni yasan ko ita wacce, har a katifar baccin sa aka Wora masa yu?uwa a wuya tare da ja masa dogon kashe akan kama bakinsa da duk abinda yasan yasani da wanda yake kansani baki Waya, kuma Mu'azzam ne da wannan aikin, tabbas a wancan lokaci yaji tsoro yayi shiru, amma a wannan gaSar bazai barsu suci gaba da zaluntar bayin Allah basuji basu ganiba.

Harararsa Momy tayi cike da fitsara tace ''Miye kake cewa ne ?an Lami, wallahi ka kiyaye ni, ka daWe da sanin ko wacece ni banida mutunci bare ayi zancan kirki kai kasani'' .
?amarar get kawai ya buWe mata yana faWin ''Ni mi kikaji na faWi, kawai nace adawo lafiya Hajiya Allah ya tsare gaba, dan wannan kam ya faru!'' batare daya tsaya jin mi zata ceba ya maida ?ofar ya rufe ruf yana mai cinewa halayyar su, yajima yana dakon zuwan wannan rana, gashi ga dukkan alamu Alhaji yafara dawowa cikin tunanin sa, Allah ya ?ara tona asinki munafukar Allah mai ba?ar aniya tun daga yarinya har zuwa girmanta, ko rantsuwa yayi bazai yi kaffaraba Hadiza bazata ga Ubangiji ba, koda ta ganshi saidai ta fuskanci u?ubarsa badai rahamar saba, dan Allah bayajin?an wanda yake da hakkin mutane akansa, kuma baya yafe laifin tsakanin mutun da mutun, idan bashi mutun Win yace ya yafe ba, shi kuwa koda duka Mala'ikun azaba yaga suna dirufkiya akan Hadiza bazai yafe mata ba, ta cutar dashi a duniyar, kullum adu'a yake mata ta musamman Allah ya wula?antata a filin ?iyama, har yashiga Wakin baccinsa bai daina mata munanan adu'a ba.


.... Sai kusan dare ya maida Kalil gida, tare da tarin nasarorin da suka samu game da al'amarin Jalaluddeen Win, koda ya iso gida duhun dare ya soma, amma har wannan lokaci Husnah ionta biyu, hasali ma zaune ya tarda ta a kasan carpet ta du?unkune waje Waya kamar mai jin sanyi, tanajin buWe kofarsa tayi firgigit ta mi?e tsaye, fuskar nan duk ta kunkura alamar taci kuka har ta ?oshi, yi yayi kamar bai gantaba, saida yazo ya kifta ta kusa da ita ya wuce Wakinsa, har yanzu bai daina jin zafin taba, wai dama ta hanyar asiri ta aureshi ba tare daya sani ba, alhali ita tasani kuma harda kwarin guiwar ta na samun cikar burinta, bazai yafewa duk wanda yake da sa hannu cikin rusa masa rayuwa ba.
Kusan mintuna ashirin da shigarsa Wakinsa amma ta kasa ha?ura take nata da?in, tabbas ta kuma tabbatarwa son Mijin nata ya gama yawo a jini da sassan jikin ta.
A hankali ta turo ?ofar room Win bisa umarnin zuciyarta, gabanta sai faWuwa yake tun ?arfi bada wasa ba, daidai da fitowarsa daga toilet Waure da tewul a ?ugunsa, murdadden jikinsa ya bayyana, a rana ta farko da Husnah ta taSa ganinsa ba riga a jikinsa.
Sunkui da kanta tayi tan wasa da yatsun hannunta, cikin halin ko inkula yace '' Miye kike wani bina, da wata damuwar ne ?'' ya tambaye ta a gatsale, nan take zuciyar ta ta karye, daidai daya bata baya yana ?o?arin isa wajan ma'ajiyar kayansa ya zura kayan baccin sa, baitanta ce ba kawai yaji an rungumeshi daga baya, sosai ta shigar da kanta a tsakiyar bayansa, ta zagaye shi da hannayen ta, kuka ta sakar sama lokaci guda harda jan majina.

Kamar gunki haka yake tsaye ya kasa motsi, koda bakinsa ya gagara buWewa yayi magana, sai runtse ido da yayi jin zuciyarsa ta fara bugawa da sauri-sauri, sunfi minti uku a haka kafin kukanta ya fara raguwa, cikin shashekar da sar?ewar murya ta fara magana '' Dan Allah ka rufa mini asiri kamar yadda Allah ya rufa maka, wallahi inasanka, kamin duk hukuncin yada dace dani amma banda nisanta kanka sani Wana Allah, zuciyata kamar zata tsage haka nake ji,nasan ni ba abun yarda bace amma kamini uzuri, wallahi ban bar wata ?afa ko ?ofar da ma?iya zasu yi galaba akan kaba, daWin daWawa inasanka, bakina bazai fasa faWin wannan kalma ba har ?arshen rayuwata ina sanka'' ta kuma maimaitawa a karo na ba adadi.
Hannu yasa ya cire ri?on data masa, juyo da ita yayi kusa fuskanci juna, sosai ya ?ureta da ido dan nazartar ta, kunyar data rufeta yasa tayi ?asa da kanta, a bazata taki saukar hannunsa a fuskarta, haSarta ya Wago yana mai cigaba da kallon fuskarta, ''Masha Allah itama tanada nata kyawon'' ya faWa a zuciyarsa kafin a sarari cikin mutuwar jiki yace '' Naji! Amma ki daina kukan hakan nan kinji ko bayada wani anfani, bazance miki na bar zancen nanba gaba Waya, amma zanbi komai a hankali har in gama gano kamai kinji'' cikin jin Wadi tace ''Nagode! Nagode sosai mijina'' kafin ya kuma aunewa ta kuma shigewa jikins.
'' Ya salam'' shine kawai abinda ya iya faWa, lokaci Waya yarinya tanaso ta burkita masa lissafi, ita kuma ko ajikinta, saima kanta data kuma yiwa waje a faffaWa ?irjinsa, a takaice dai a wannan rana Husnah tabar jikin Maina ba, ko saka kayan bata bari ya samu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login