Showing 78001 words to 81000 words out of 109651 words

Chapter 27 - A KAN SHI complete by Maman Abdallah

31 Oct 2025

3129

uku akai, ga kuma Wan dage-dagen da ake haWata dashi shima ta juye shi daga gefe, cike da raha ta ke faWin ''ashe kin shigo dama?'' ta tanbayi Hasiya lokacin da take ajiye farentin a tsakiyar carpet din dake a tsakiyar kujerun, ta ?ara da ce wa ''yau anan za'a ci abinci kowa ya matso'', cikin kasala su duka biyun kowannen su ya sauko daga kujerar da yake, Husnah ce ta buWe karafe Win lemon nan tana faWin ''bara na yi tsegumi a tanan! Miye aka yi mana?''.

A haka cikin soyayya suke cin abincin, inda ya sha ta yagar naman yana sakama kowaccansu a baki cike da shau?i, sai dai su matan ba wacce ta yi garajen bashi a baki, kowacce tsoron idon ?ar'uwarta da kuma gudun kar a je ?ar'uwarta ta ?ullaceta akan ta ci zarafin ta ta bawa mijinta abinci a baki kuma a gabanta, wannan shi ne tunanin daga Husnan har Hasiya.
Sun ci sun ?oshi har sun bar sauran guWa Waya wacce basu ma kai ga taSa ta ba, in da suka Wora da sanyayyan lemon da amarya ta haWa musu wanda yasha kayan haWi sai tashin ?anshi yake, suna gamawa ta mi?e da kongon karafe Winta, dan basu rage ko rabin kofi ba duka shanye tsabar ya yi daWi, tana hamma ta kalli sashen Husnah tana faWin ''Antyna sai da safe bacci nake ji'', kafin ta juya sashen Maina ta ce dashi ''malan Jalalu Allah ya tashe mu lafiya'', tana faWin hakan ta kama hanyar ficewa daga falon, cikin Waga murya Husnan ta ce da ita ''Allah yasa ?anwata mu tashi lafiya'', shi kuma gogan ta das?are a wajan a zaune, Allah ya tabbatar masa da wannan mafarki nasa, yau Hasiya ce ta saki jiki dasu har haka suke rayuwa cikin farin ciki, nishaWi da zolayar juna Allah mai iko, ''Allah ka nutsar da zuciyarta cikin soyayya ta ba tare da ta yi aune ba'' ya faWa a bayyane ba tare da ya sani ba, sai da yaji kalmar ''amin ya Allahu'' ta fito daga bakin Husnah kafin ya lura ce wa ya yi suSul da baka a tanan, dan sosa ?yeyarsa ya yi yana faWin ''sorry Madam an very sorry'', ''ya wuce da kar ka damu'', shi ne kawai abunda ta faWa lokaci Waya tana Waukan tiren ta nufi kicthing.

Ya kai ?arfe goman dare kafin ya mi?e daga in da yake, sai da yaje ya tabbatar ta kwanta har ta kulle Sangaren ta kafin ya shiga nasa ban garen, wani wanka ya kuma yi ya zira jallabiyarsa tare da gargame kofar falonsa kafin ya koma sashen uwar gida sarautar mata.

Nan ma rufe kofar ya yi kai tsaye ya nufi Wacin baccinta, ta kashe wutar Wakin ya yin da bacci ya fara Waukar ta cikin kayan baccinta masu Waukan hankali, screen Win wayarsa ya yi anfani da shi wajan haskawa ya nemi gurin kwamcinsa.
Har guraren ?arfe Wayan dare amma bacci ya kasa Waukarsa, sai mutsu-mutsu yake ya rasa abinda yake masa daWi, a hankali ya jakuWo kusa da ita ya rumgumeta ta baya.
Tashin hankali wanda ba'a saka masa rana, tun lokacin da yake sukur-sukurtun nan a kusa da ita ta nemi Wan guntun baccin daya fara zuwar mata ta rasa, bata gama tsurewa da lamarin ba saida ta ji shi a jikinta, nan fabbugun zuciyarta ya ?aru, hankalinta ya tashi kamar yau ne ta fara haWa jikinta da shi,
Sai dai yau tsoron sa take ji, harshe ma lokacin da taji ya ?ure kusanta kansa gareta kawai sai tasa masa ?ananan kuka, wanda shi ne ya yi masa jagora har ya cimma abinda ya yi nufi akanta, ta yi kuka kamar ranta zai bar gangar jikinta, nan danan ta fara karkarwa kafin wani lokacin kuma tuni ta fasa motsi, ta suma tsabar wahala da jin jiki, lokacin da ya samu kansa lokacin kuma nunfashinta ya dawo gangar jikinta, wanda shi bai ma san da batun suna da farfaWowar da ta yi ba, a hankali ya sake sakata a jikinsa yana da Win ''ki yi ha?uri ki daina kuka my Shukuriyya, in sha Allahu bazan kuma zuwa ba sai da yardar ki, kiyi ha?uri kin ji'', wani kukan takaicin ta kuma fashewa dashi tana mai ?o?arin kubcewa ri?on da ya yi mata, har yanzun kunnuwanta basu fasa amsa amon muryarsa ba lokacin da yake ?ara kiran sunan Hasiya lokacin da yake raya darensa da ita a haWuwarsu farko, yanzun tana kuka ne badan zafi da ciwon da take ji ba, kawai dan ta tabbatarwa kanta yanzu zuciyarsa tafi ?arfin samunta koda da guntun waje ne, komai nasa na Hasiya ne ruhi da duka gangar jikinsa, abu Waya data al?awartawa kanta shi ne daga yau ba zata kuma yarda irin hakan ta kuma faruwa a tsakaninsu ba, shi ne na farko kuma shi ne na ?arshe ina sha Allahu, dan ba zata iya jurar yana tare da ita kuma yana lazumin sunan wata a bakinsa ba.

A tanan shi ne da kansa ya kai ta toilet tare da haWa mata ruwan zafi,?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? tana kuka tana komai haka ya dannata a ciki, a lokacin karfe kusan biyun dare ne, bari ta ya yi a cikin ruwan zafin ya dawo ya yaye shin fiWar bgadon ya saka wani daban ya shinfiWa, sai a lokacin ya koma bayin da zanin gadon a hannunsa, wancen ruwan ya tsiyaye kafin ya taimaka mata ta yi wankan ibada, kuma har yanzu ya?i bari su haWa ido da ita, sai ya ji wata irin kunya da nauyin ta sun rufe shi ruf, tabbas takai a jinjina mata, dan ta yi ?o?ari sosai, dan wancan zuwan gayya ya yiwa Hasiya da kuma san ya yanke mata hukunci akan tsakin da ta yi masa, sai dai ita Husnah da dukkanin bukatuwa yazo gareta kenan dole tafi waccan jin jiki da shan wahala.

Sai da ya lulluSe ta a gado bayan ya zira mata wata ?ar rigar da ita hannunsa ya kai kanta lokacin da yake neman kayan da zai saka mata bayan ya Waukota daga bayi, tun tana kuka ?asa-?asa har barcin wahala yazo ya Wauke ta.

Tas ya wanke zanin gadon da kansa, ya kuma zagaya da bismillah ya shanyashi akan igiyar dake bayan Wakunan, kai tsaye Sangaren sa ya wuce ya tsarkake kansa, kafin ya Wauko maganin zazzaSi ya dawo Sangaren Husnan, dan yaji jikinta ya Wauki zafi sosai lokacin yake famar rufeta.

Ajiye maganin ya yi ganin ta samu barci, a hankali ya zauna a bakin gado tare da dafe kansa, tunani ya shiga yi na rayuwar duniyar nan, da yadda zai zauna da matansa ba tare da ya tauye ha??i ko ya fifita Waya akan wata Waya, Allah ya gani bazai iya kamanta ?aunar Shukuriyya da kowa ba, badan kar ya yi ?arya ba sai ya ce ya fi kowa santa a wannan duniyar, yana santa, ya ?aunar ta ?aunar da baki ba lallai ya iya furta ta, amma in sha Allahu zai nutsu ya sakawa ransa salama, kuma zai yi iya bakin ?o?arin sa wajan ganin ya dai-dai tsakanin su a yin komai na rayuwa da yardar Ubangiji, kuma yana alfahari dasu dukkanin su, ko wacce ta zo masa da abinda zata iya bugar ?irji a kanshi koda yaushe.

Yana sa?a wannan ?unce wannan har aka fara kirayen kirayen sallar asubahi, saSanin a daren farkonsu da Hasiya ya ?arasa sauran daren da nafilfili na godiya ga Ubangijin daya hallata masa abun da zuciyarsa ta daWe tana da muradin samu.

Bayan mako Waya
Su Hamdiyya an jone da Hisham an zama abu Waya, ta zama cikakkiyar matar gida mai miji a hannunta ta juya shi ta inda take so ya yin da shi kuma yake ?ara lulluSe ta da bargon ?aunacesa mai wuyar fassaruwa, yanzun ita ma kaunar mijin nata take, tana jin so da ?aunarsa suna yawo a ko ina da ina na jikinta, ko fita ya yi haka za ta jita kamar mara lafiya har sai ya dawo gareta, kulawa take bashi ba ta wasa ba, inda shi kuma ya ke kara jin ?aunarta na ?ara mamaye shi, sun je ziyara gidan Iyayensa kusan sau biyu ma, inda suka je gidan Ammy sau Waya, gidan malan Inuwa sau Waya, sun kuma je gidan mulki sau kusan biyu ma, dama sunje sau Waya da dare, sai kuma da aka yi wannan rasuwar ya kaita tayi wa kakanin nasa gaisuwa.

?aya bayan Waya baba Ibrahim ya kai yaya Issa gidan Dady da kuma Malam Inuwa, bayan sun bashi labarin irin gwagwarmayar rayuwa da ibtila'in da ya samesu, game da kashe Muktar da aka yi, bayyanar Jalaluddeen a matsayin Soyayyan masoyin Hasiya tun daga ranar haihuwarta har zuwa tsaya musu da ya yi, da alkhairin gida da shagon da Dady ya yi musu duka saida suka bashi labari, a ranar yaci kuka kamar ba gobe, ya yi kukan tausayin ?ar'uwasa ?anwarsa, ya kuma yi haushin kansa na yadda ya iya tafiya yabar Iyayensa da ?ar'uwarsa a lokacin da suke dab da shiga tashin hankalin da zasu fijin sau?i idan har da mai basu baki a kusa dasu, shi ne ya ce Baban nasa ya kai shi ya yiwa wayan'nan bayin Allan godiya.

Gidan Dady suka fara zuwa kuma sun sameshi a gida, har ?asa Issa ya yi yana gaishe da Dady da Ammy, dan har babban falon Ammy Dady ya kawosu, a ce warsa sun wuce a kirasu da sunan ba?i bare har a kai su Wakin saukar ba?i.

Sosai ya shiga yi musu godiya, in da suka amsa shi da faWin ''babu komai ai yanzun sun zama ahali Waya, dan haka babu wani godiya a tsakanin su'', har Sangaren Hajiya Dady ya yi musu iso, tana zaune a falo da tsarbinta a hannunta, har ?asa baba Ibrahim ya yi yana gaishe da tsohuwar mai cike da ?arjini da kamala, ta kuwa amsa cikin karamci, shi ma Issa gaishe ta ya yi, ta amsa tana faWin ''Malan amma wannan yayan jikarta ba? Naga suna matu?ar kama'', Wan murmusawa Baba ya yi tare da amsa ta da ''eh Hajiya! Yayanta ne shi ne babba, da yake baya gari ne acan baya shi yasa baku san shi ba, a yan kwanakin nan ne ya dawo'' Baba ya bata amsa kansa a ?asa.
''Ja'irin mai gidana shi ne harda wani sunne kai ba zaka Wago ka kalli uwar gidan naka ba? To koma dai minene ina ganin ka a kai a kai a gidan, idan ba haka ba Ni kullum sai ka ganni a hanyar zuwa gidan ku'', su duka dariyar maganar Grany suka yi harda Dady, cikin dariya yaya Issa ya ce ''in sha Allahu zan inga zuwa duba uwargida kai da kai, ai wannan dole ne'', ''au wato ma tun kafin ayi auren har an fara kirana uwar gida ba? Kenan ina saran za'a karo amarya kenan?, Ma sha Allahu to Allah ya ?arawa rayuwa albarka ya yi mana jagora''.
A amin suka amsa dukkanin su suna ?o?arin barin gidan da tarin yabo da karamci irin na surukan nasu, wata zunbuWeWiyar leda Ammy ta bawa yaya Issa ta ce tsabar Mama ce, sai da ta yi dagaske kafin ya yarda ya ?arSa yana mai kuma jaddada musu godiya.

Da Mashin Win Baba suka taho dama, wanda baban bbai jima da siyanshi ba saboda jigila da yawan gari, wani yana tafw ne zai ga wwani abu a shagonsa da ragi zai tsaya ya siya, musamman kayan abinci, to wasu sukan bada adireshen gidan su wuce akai musu, wannan shi ne dalilin Baba na siyan Mashin, irin hakan da ta faru kawai zai bawa yaran shagonsa ya kai kayan har inda ake bu?ata.
Yaya Issa ne gaba sai kuma Baba a bayan shi, sai ledar wajan Ammy da ya Wora akan tankin babur Win, a haka suka isa ?ofar gidan Malan Inuwa.

Tun daga sallamar da ya yi musu lokacin da yake ?o?arin shigowa dakin ba?in da aka sauke su gaban Issa yake faWuwa, jin muryar da bai kamata ya ji ta anan ba.
Bai gama shiga tashin hankali ba sai da Malan Inuwa ya shigo cikin falon da yalwataccen murmushi akan fuskarsa, cikin girmamawa ya shiga faWin.........
_Mu huta a tanan_
[15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: *_A KAN SHI*_ Page 39
__________ Gaisawa suka shiga yi da Baba da kuma malan Inuwa, ja da baya Issa ya fara yana faWin ku kuke ganin mu ba mu muke ganin ku ba, Alhaji ba na ce maka zan koma gareka bayan na gama zantawa da dangina ba, shi ne zaka biyo ni har nan kana mini gizo fisabilillahi'', ''kai Issa bana san hauka ka nutsu mana, miye duk wannan kuma wanene wannan a naka tunanin?'' Baba ya tsawatarwa Issa a zafafe ganin hutsarar da yake musu.
''A'a Malam! Ka bishi a hankali mana ko dama yanada damuwa ne? Na ga duk ya tsorata kamar wanda yaga abun tsoro ko wanda ya yi mugun bashi mamaki'' ce war malam Inuwa yana dawowa kusa da Issa tare da dafa kafaWarsa.
A hankali ya shiga ?arewa Malan Inuwa kallo tun daga ?asa har sama, ya kira da kyau da kuma banbancin dake tsakanin sa da maigidansa wato Alhaji Badamasi.
Cikin sanyin murya ya ce ''Baba wallahi ban lura ba ne daga farko na zata mai gidana ne, bakuga suna matu?ar kama'' sosai dashi ba, wallahi badan ya kuma yin magana yanzu na banbance muryarsa data Ubangidana babu abinda zai hana in ce shi ne ya biyo ni nan, to shi wannan muryarsa ta cika da nutsuwa da kamala sosai, saSanin ta Alhaji Badamasi tana sama sama n...'' bai gama faWin abinda ya yi niyyar faWa ba Malan Inuwa ya katse shi da faWin ''kace Badamasi? Kuma ka tabbata sunansa kenan? Yana ina a halin yanzu? Dama yana raye, ina yake dan Allah yaro ka faWa mini yana ina ne?'', Malan Inuwa ya faWa da ?arfi lokaci Waya kuma yana zubar da ?wallar da bazai kirata da ta farin ciki ba har sai yaga Wan'uwansa ido da ido gashi gashi.

A sukwane Baba ya iso kusa da Malan yana faWin ''kayi ha?uri Malan, shi Badamasin uban gidansa ne...nan Baba ya kwashe komai ya faWa wa malan Inuwa, ya kara da ce wa ''yana nan lafiya kuma naya ma?wabtan garin nan ba wani nisa sosai, ka kwanta da hankalinka in sha Allahu komai yazo ?arshe, Wan'uwanka zai dawo gareka''.

Nan suka yanke cewa zuwa gobe safe zasu tafi garin tare da shi in sha Allahu, kafin suka yi masa sallama akan sai goben idan mai kowa mai komai ya kai mu da ran aro.


Su Husnah an gama jinyar jiki an warke, sai dai har yanzu ta?i yarda su kuma haWa koda makwanci ne da Maina, idan har ya hau gado to ita zata kwanta akan kujerar nan da take Wakin, sai dai idan yaga ta yi barci ya Wauke ta ya maida ita kan gadon shi ya kwanta a kujerar.
A bangaren Hasiya kuwa abu ya fara sauyawa, bai kuma gigin sake kusantarta ba, amma yana Wan rage zafi kaWan a wani sa'in, kuma ita ma zuwa yanzu ta fara maida martani idan aka kawo mata hari, kuma alhamdulillah yanzun ba bu wani damuwa a zaman su kuma tun dai ranar bata kuma yi masa tsaki ba.

Dady, Malan Inuwa, Baba Ibrahim, Baba Haruna, Papa, Maina , Hisham suka kama hanyar zuwa garin su Alhaji Badamasi bisa jagorancin yaya Issa, bayan ya kira mai gidan nasa ya ce masa gashi nan da ba?i na alfarma.
Haka tun safe ake ta faman shirye-shiryen ba?in da Issa ya faWi ce wa suna tafe tare da su, Safiya babbar ?a ga Alhaji sai Wauke nan ajiye nan suke da mahaifiyarsu Hajiya Hajara, suna kiranta da suna Mimi, a babban falon Alhaji suka gama shirya komai na saukar ba?in, kalolin abinci da kuma lemun har kala biyu, ga kayan marmari na itatuwa da aka jera kamar ba hannu za'a saka a Wauka a cinye su ba.
?a'ida da Wabi'ar Alhaji Badamasi ne girmama ba?o koda bai san shi ba, ''da muyi ba?o mu barshi da yunwa, ko mu bashi abinda suka fi karfin samunshi a matsayin abinci, kara mu kwana uku ba muci komai ba muna guzirin da tanadar abinda zamu sau?i ba?inmu dashi'', wannan ita ce kalmar Alhajin tun sanin da Mimi ta yi masa ba sanin jiya ko yau ba.

Ana haka ne dankara dan?aran motocin su Maina guda biyu suka iso bakin ?o?arin gidan Alhaji Badamasi, inda yake tsaye a bakin ?ofar da makwabta da abokan arziki sun fi biyar daya gayyata suzo su taya shi saukar ba?in da bai ma san asalin kamanni ko abinda zai kawosu gareshi ba.
Dady, Baba Haruna, da kuma Papa suka fara fitowa daga bayan motar da Hisham ne ya tu?osu a ciki.
Sai Wayar Baba Ibrahim ya fara fitowa kafin Malan Inuwa, sai kuma Issa dake gaban motar da Maina ne ya tu?o su.

Nan fa wuri ya katsame da gaishe gaishe, ana ta Musa biha da juna cikin girmamawa, a wayan'da Alhaji Badamasi ya gayyato Win nan duk wanda ya iso ga Malan Inuwa dan su yi muhabiha sai ya juya ya kuma kallon Alhaji, kafin ya kuma dawo da dubansa ga Malan Inuwa, shi dai Malan sai murmushi kawai da yake binsu dashi, a zuwan ?arshe Alhaji Badamasi ya mi?a wa malan Inuwa hannunsa, sai dai abinda idanunsa suka gani ne yasa ya yi gaggawar Waya kai ya kalli ?oyar idon wannan bawan Allah daya mallaki abunda bai taSa ganinsa a wajan kowa ba sai agun yayansa, wato shiddani, ?ar ?aramar yatsa da ake haifar mutun da ita bayan yatsutsan sa guda biyar kamar kowa, sai dai da ake yinta a kusa da ?ar ?aramar yatsa shi yayansa a kusa da babbar yatsar hannunsa na dama yake da ita ?ar ?aramar da sai ka lura da kyau zaka iya sanin a kwai ta.
''Yayana'' Alhaji Badamasi ya faWa yana mai ?an?ame malan Inuwa, basu yi aune ba kawai suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login