Showing 54001 words to 57000 words out of 109651 words

Chapter 19 - A KAN SHI complete by Maman Abdallah

31 Oct 2025

3128

na Uwa a duka rayuwata, Ammy babu wani abinda kika mini fa ce alkhairi mai gudanuwa na har ?arshen rayuwata, Ammy mi zan faWa ki yarda daki ce wa ina ?aunar ki a matsayin Mahaifiyata, har yanzun na kasa mantawa da inada wasu Iyayen bayan ku Ammy, ina so in gansu kafin babin rayuwata na biyu ya buWe, ina so in gansu Ammy ina faWa musu ce wa abinda suka gagara yi muni na tsawon lokaci gashi za'ayi mini shi a watanni biyu, so nake na yi musu tuni a kan irin ta'asar da suka tabka a rayuwa wanda yaso ya shafeni, Ammy so na ke inganta Babana ido da ido in faWa masa ce wa wa?an'da suka rusawa rayuwa gashi suna tsaka da gina rayuwar ?arsu Ammy nayi nadama........'', ''kul kar ki kuskura in ji a bakinki wai kin yi nadama a rayuwar ki, har abada babu taSewa a jadawalin rayuwar ki matu?ar kin bi Allah da abinda Ma'aiki ya yi umarni dashi, ki kuma kiyaye abin ya yi hani dashi sannan ki bi mijin auren ki, idan har kika haka ba ke ba taSewa duniya da lahira, maganar Iyayenki kuma ki shirya zuwa yamma sai muje ki duba su ko?''.

Cikin sauri ta gwaWa mata kai alamar ta gamsu da baya nan ta kuma yaji daWin zuwa gidan yarin da za suyi, ''to shikenan sai ki yi shiru, ki duba yadda fuskarki duka ta kumbura, ko so kike mu kai kigidan Angon naki da koWaWWiyar fuska ne?'' Ammy ta yi maganar cikin san taka Hamdiyyar da nishaWi yadda zata saki jiki a yi sabgar nan cikin walwala da jama'a n daWin ta.


Kamar yadda tayi mata al?awari haka suka tafi gidan yarin bayan ta faWa wa Dady kuma ya basu izini, sai dai sai da ya faWa wa Ammy yadda za ta yi da Hamdiyya idan ta tanbayeta Mu'azzam.

Momy Hadiza ansha kuka ganin Hamdiyya tsaye a gaban ta cikin ?oshin lafiya da cikar kamala, gashi dai wa?an'da suka WaiWaitawa rayuwa anan su ne suke ri?e da rayuwar ?arsu, ita ma Hamdiyyar kuka ta yi mai isarta ganin irin rayuwar da Iyayen nata suka zaSawa kansu, cikin kuka Momy ta nemi da Ammy ta yafe mata, dama Ammy bata ri?esu da komai ba kuma ta ce ta yafe musu gaba Waya, tsarabar da suka kawo mata mai tarin yawa Ammy ta bata tare da mata fatan alkhairi, suna shirin barin wajan Momy da ta kasa ha?uri ta ce da Hamdiyya ''ban cancanci ki mini ta'aziyyar rasuwar Mu'azzam ba, amma Ni ya cancanta na yi muku ta'aziyyar Mahaifinki, ki yi ha?uri dan Allah ki yafe mana gangancin da muka yi a gareki dama rayuwar ki''.

Tsak taja ta tsaya tare da juyawa ta kalli sashen da Ammy take, ?asa da kai Ammy ta yi dan wannan shi ne karo na farko da tayi ?arya tun bayan da ta mallaki hankalin kanta, kusa da Hamdiyya ta matso tare da dafa kafardarta tana mai ce wa ''ki gafarceni dan Allah! Ba mun Soye miji rasuwar Mahaifinki da wata manufa bane a'a, kawai bama so muga kin shiga tashin hankali ne shi ne dalili amma kiyi ha?uri, na zaSi in ce miki an canjawa Mu'azzam garine kawai dan kar ki shiga damuwa, ki sa ni duk mai rai mamaci ne kuma dole sai ya WanWani zafin mutuwa dan ko jiyeyen hallita sai da ya ?arda zafin ta, da bakinsa ya ke ce wa (Lallai mutuwa tana da radaWi), saboda haka a yanzu babu abinda Babanki ya ke nema daga gareki bayan addu'ar ki, ita kadai zata riskeshi''.

Saboda tsabar kukan daya turniketa kasa magana tayi kawai sai gaba da ta yi Ammy ta rufa mata baya, har suka dawo gida babu wanda ya ce da wani komai.
Hamdiyya kawai ya wuce bangaren Ammy, yayin da ita Ammy'n direct ta wuce sashen Hajiya wato sarakuwarta dan ta shaida mata dawowarsu, bugu da ?ari yasan ba za'a rasa samun zuwan ba?i gidan ba bayan fitar, hakan ne kuwa ya kasance wasu daga cikin dangin Ammy sunzo, dama dangin Dady kullum suna Zariya tunda bikin ya rage saura kwana goma.
Babu wanda baya farin ciki da wannan bikin, ji suke kamar yanzu ne Jalal Win zai yi Aure gashi cikin dangi ta ko'ina da ina.

A daren ranar kuma Husnah ta tare a sabon gidansu wanda ya gaji da tsaruwa, dama kowa ansan Wakinsaa cikin su tunda sai da aka bi zaSin kowannen su na couleur din da ya ke so kafin aka zuba musu kayan Wakin, tare da rakiyar biyu daga cikin makwabtansu wanda suka Wan fara sabo da ita suka iso katafsren gidan, sosai suka taba kuma suka mata nasiha mai shiga jiki akan ta zauna da miji da abokanan zamanta lafiya, kuma dama Mamanta ta gargaWe ta sosai akan ta zama Mace ta gari mai son farin cikin Mijinta, koda abu baya mata daWi ta jure duk tsananin wahala da wuyarsa matu?ar Mijinta zai ji daWi, zai kasance yana alfahari da ita koda bata tare dashi, taji daWi kuma sosai tayi musu godiya, haWi da yi musu kyauta banda dama wacce ta yi musu cikin irin kayan anfanin gida da Maina ya ce tayi yadda ta ke so dashi, shi ne a cikin ta kusan rabawa mutun biyu kayan kicthing Win, ganin zata almubazzarantar yasa ya ce mata wanda ta bayar ya isa hakan nan, duka sauran kayan zuwa gobe zai saka azo a Wauka a kaisu gidan Mama Zainab suma acan ba zasu rasa na anfani ba, sosai taji daWi dan dama taso ta ce da shi tana so ta yi hakan amma gudun kar yaga taso kanta dayawa yasa ts yi shiru, gashi d yake rabin Mutum baya wuce sa da bakinsa ya ce za'a kaiwa Iyayenta, Allah kenan mai kyauta a lokacin da yaso.

Ana gobe Waurin Aure duka Amare guda uku babu wanda ba'a yiwa kitso da kunshi ba, Husnah, Hasiya da kuma Hamdiyya da har yanzu ta kasa sakin jikinta.

Gida ya jika ta ko ta ina ana hidimar haWa duk wani abunda za'a bu?ata wajan Waurin Aure ganin magariba na shirin yi.
Yusuf babban abokin ango ba zama ba tashi sai ajiye nan dauke nan ake yi, shi kanshi sai yau yake jin Abokin nasa zai yi auren farin ciki wanda kowa zai iya fahimtar hakan a akan fuska da cikin ?oyar idanunsa.

Gidan sauarata
Garii ko'ina ya Wauka a gari cewa gobe Waurin Auren ?an fatan jikan farko a girbi Sarki mai adalci da misalin karfe goman safe.
Gidan Alhaji Mansur Kazaure kuwa ba'a magana dan tun kafin ranar Waurin Aure tazo ake bawa raina kashi.

Lauyoyi da Alkalai duk an raba musu hankali gida biyu ganin katin gayyatar Auren Za?a?urai Hazikai kuma Jajirtattu guda biyu wato
Jalaluddeen Umar Mainasara (Lauya mai zaman kansa wanda ake damawa dashi cikin manyan Lauyoyin da suka san aikin su, wanda munafukai kuma bata garin Lauyoyi suke shakka da shayin shari'a ta haWa su dashi Wan sun san ba sau?i) Wa ga Alhaji Umar Mainasara fitaccen dan kasuwa lamba na huWu a jerin masu kuWin ?asar nan. Sai kuma
Maittre Hashim Mansur Kazaure ( Sabon matashin Al?alin da yake kan bayyanar da kansa da kuma irin niyya da bautar da yayi niyyar yiwa ?asar sa) Wa ga Alhaji Mansur Kazaure kuma jika ga Sarkin gari mai zamani.


Amare ko wacce tayi likimo taji mai abinda gobe zata bayar, shin auren zai Wauro kuwa? Zasu zauna a karkashin inuwa guda Waya su duka kamar yadda suke tunanin zai kasance?...



Nima a tanan =?H? tanbayar ce dani zuwa gareku=?9?=?9? shin za'a Waura Auren nan kuwa?

Mi kike tunanin zai faru a gobe idan Allah ya kaimu?

Wacece matar Hashim ne kodai a wani wajen ne daban?

```Inga ana mini sharhi=?9? Kuma a tayani yaWawa domin Allah``` =?O? [15/04 ? 21:17] Ummu Khalifa>??>??=??: _*AKAN SHI*_

Page 32
_____________Shirye shiryen Waurin Aure na gauraye ko ina da ina, ?ofar gidan Dady tun ?arfe bakwan safe ya fara daukan saiti.
Da yawan makusantan su Dady da makusanta abokan Maina irin su Kalil su ne a tsaye akan komai, kama daga yadda aka gyara wajen gidan aka ?wawata shi da kujeru na alfarma a ?ar?ashin irin runfunan nan da ake kafawa wacce ta manya daban da kalar tamu, dan saukar da ba?i idan sun iso kafin a wuce Waurin Aure.

A cikin gidan kuwa ko ina ka duba da kalar abinda zaka gani, masu Wora abincin Waurin Aure tuni suka WaWWora bisa jagorancin Anty Mariya wato ?anwar Dady wanda har Dady'n ya ce su faWi irin kalar abincin da ya kamata ayi oder sa dan Waurin Aure, sai anty Mariyar ta nusar dashi a madadin ayi oder miye zai hana a yo hayar masu dafa abincin sai suzo nan su yi, zai fi suyi komai yadda ya kamata, ba musu kuwa Dady ya amince dan yanzu shawararsu Waya da ?an'uwansa, ko dama can kafin shigowar Hadiza cikin rayuwarsa shi Mutun ne mai son nasa sosai, yanzu kuma bisa jajircewar Ammy ya dawo hanya cikin hukuncin Ubangiji.

Ammy ce ta fito daga falonta tana cigiyar mariya akan wata magana tasu ta daban, ''ma sha Allahu'' duk inda ta ratsa hakan ne yake fitowa daga bakin Mutane.
Sanye take cikin wata dadda?e?iyar shadda zubin ?asar Mali Win nan mai shegen Waukan ido, shaddar kalar tsanwa ce sai aka mata aiki da orange calour na zare, ga wani Wauri da Ammy'n ta kashe, ganinta ba zaka ce wannan Amina ?as?antanciya wacce bata ishi kowa kallo a da ba bace a'a, a yau matar Alhaji Umaru Mainasara ce zata iya jerawa da matar President kafaWa da kafaWa, kuma idan har Alkalin da zai tantance adali ne zai zaSe ta ne kafin ya zaSi matar shugaban ?asa dan Ammy ma sha Allahu idan har zancen kyau a ke tun ba'a je fagen duba hali ba, dan anan saidai a kirata matar aljanna kai tsaye.

Daga nesa taji muryar Anty Mariya tana mata kirari da ?oda irin kyaun da ta yi ''Ma sha Allahu Anty Amina tamu Allah ya kaWe hau ya kuma ?ara karewa, taka a lafiya matar Ya'ya Umar uwargida a gidan sa, ke alkhairinsa ce sannan alkhairi ga kowa nasa, Allah yaja da kwanaki matar Ya'ya, Allah kar ya kawo ranar yabo nan kusa, ya faWaWa ya ja da tsayin rayuwa kuma ya hukunta da sauran bikin sunan da zamu zo a gidan nan''.
Ire-iren abinda Anty Mariya ta yi ta ?oda Ammy kenan a tsakiyar falon Grany, tuni kunya ta rufe Ammy'n ta kama bakin Mariya ta rufe da hannunta, Wan harararta ta yi tare da mata nuni da Hajiya dake zaune daga gefen su da ido alamar ta lura da ita mata zata fara sakin layi haka, da ?ar dariya Mariyan ta kama hannun Ammy suka fito tana tanbayarta da wani abun ne, da yake dama anty Mariya da Ammy kusan sa'anni ne, tun lokacin da aka auro Ammy Win sai suka zama abokanan juna, sosai komai nasu kusan a tare suke yinsa har aka zo aka yi wa Mariya aure, sai bayan shigowar Hadiza gidan komai ya lallace.


?ir- ?ir- ?irrrrrrr wayar Maina dake a vibration a fara neman agajin gaggawa, a hankali ya Wauke hannunsa dake a saman kan Husnah ya mi?a ya Wauki wayar dake kan bed-side drawer , suna Kalil ya gani yana yawo akan screen Win wayar, a hankali da Waya kiran tare da karawa a kunnensa, cikin sanyin murya ya amsa sallamar da Kalil Win ya yi masa ''wai sai yaushe zaka fito ne ka duba lokaci kuwa? Tara da kwata yanzun fa, gashi wuri sai kara cika yake ta ko ina ga jama'a nan amma a ce har yanzu Ango bai fito ba'' Kalil ya taya shi ta Waya Sangaren.
Saida ya gyara mata kwanciyarta da yake tana saman ?afafuwansa ne kafin ya ce da Kalil ''sorry wallahi Husnah ce bata jin daWi Kalil, jiya da dare har asibiti saida na maida ta, amma in sha Allahu ganinan nama shirya fita kawai ya rage mini.

Yana isa ?ofar gidan Dady ana haramar zuwa Waurin Aure, har ?asa ya tsuguna yana gaishe da manya manyan Mutanen da suka samo isowa daga waje mabanbanta, kowa ka gani a wajan ba karya kasan yakai a kira shi da YallaSai, har cikin gida ya shiga inda ya yi tavin karo da abokan wasa sai sha?iyanci suke masa wai sai yau suka san shi Ango ne, a haka har ya karasa ciki wajen su Grany inda acan ya iske harda su Ammy dai-dai da ta kuma shigowa shashen, nan ma gaishe dasu ya yi cike da fara'a, Grany harda tanbayarsa uwar gida fatan tana lafiya, nan ya bata tabbaci kafin ya fice waje dan ganin kiran Kalil da ya yi alamar ana neman sa.


A bangaren Hasiya kuma tun safe ake abu Waya kan ta tashi ta samu ta yi wanka ta shirya amma ta ?iya, saida Anty Zuwaira ta nuna mata Sacin ranta kafin tayi wanka, ansha gwagwarmaya sosai kafin ta yarda aka mata simple makeup, dan sai da aka kira Mama Kuburah ta zare mata ido, ita a ganinta wane shiri ko wa kwalliya za ta yi mace dai dai har uku, ita bata taSa tunanin za ta rayu da wata abu wai ita kishiya ba, dan ba sau Waya sau biyu ba marigayin Mijinta Muktar yana mata al?awari akan ba zai taSa mata kishiya ba kuma ta ri?e wannan a ranta, sai gashi ?addara ta raba ta da wanda zai iya zama da ita ita ?adai ya kawo ta wajan mayaudarin ?auna, eh Mayaudari zata kirashi dan sunan yafi da cewa dashi, a gun kowa ya nuna yana ?aunarta amma a ce wai rana Waya zai aure ta da wata koWaWWiyar Hamdiyya a tare, kuma bayan ga wata matar a gida dama? Ta ?a?a zata yarda cewa yana sonta, Wan basaja kawai.
Irin wayan'nan tunaninnika su suke hana ta kulashi koda ya yi mata massage ko ya kira ta, dan ko yanxu bayan ana mata kwalliyar nan taga shigowar sa?onsa ce wa ''Allah ya kamu shekara ta kawo mu, yau gani a hanyar zuwa gidan ku da goron Waurin Aurena, ki tayani murna yau ?ishirwa ta samu ruwan sha'' daga ?arshe sai ya rufe sa?on da emojie alamar yana cikin yayin nishaWi.
Tsaki ta buga wanda har sai da ya Wauki hankalin mutanan dake Wakin, a bayyane ta ce ''yaudarar banza kawai kila ita ma waccan ya tura mata".
Sosai ta bawa na zaune kusa da ita dariya, dan sun fahimci duka akan kishi take abubuwan nan.


?arfe goma saura minti biyar dandazon jerin gwanon motoci na alfarma da mashina suka iso ?ofar gidan su Hasiya, masha Allahu nan ma ba laifi an gyara waje sosai inda aka musu tarba ta musamman, su Malan Haruna wato mahaifin Husnah su ne jagaba wajan gudanar da komai, hasali ma shi ya yi wa magabatan Maina iso har zuwa mazaunin da aka tanadar musu dan zaman daurin auren.
Bayan an zazzauna aka kuma maimaita gaisuwa kamar yadda yake a al'ada aka fara haramar Waurin Aure, ''jama'a a saurara an Waura auren Jalaluddeen Umar da Hasiya Ibrahim akan sadaki jika Wari biyu, jama'a a saurara'' wannan shi ne abin kunnuwanta suka jiyo mata lokacin da wani MakaWi ya shigo gida yana faWin an Waura aurenta da Maina, bata ?ara tabbata da aure ya Wauru ba sai da taga an shigo da goro har cikin Waki ana rabawa Mutane, gabanta ne ya yi wani irin faWuwar da saida ta saka hannu ta dafe saitin zuciyarta, nan take taji wani sanyi ya shiga ratsa jiki da Sargonta, a hankali ta sulale ta kwanta a katifar ta tana tunano irin rayuwar da za ta yi a gidan Aurenta na yau.

A can waje kuwa tun lokacin da ya tabbatar an Waura Aurensa da mafarki kuma abinda ya daWe yana muradin samu a duniyarsa wato Shukuriyyarsa ya kasa ri?e ?wallar farin cikin da ya kusan kashe sa da ransa, Allah ne shaida yana matu?ar ?aunar yarinyar fiye da yadda idanuwan zasu iya gani, kunnuwa za su iya sauraro, sannan baki ba lallai ya iya bayyana irin tarin ?aunar da yake mata a ?ar?ashin zuciyarsa.
A hankali ya sa hannu ya goge hawayen da gefen babbar rigar shaddarsa kalar ba?i, anyi masa adon colding calour a jiki, ba wani aiki sosai aka yiwa shaddar ba sai dai kana gani kasan an kashe iyayen kuWaWe kafin a saka ta a jika, takalmin ?afarsa shima kalar ba?i ne irin na manyan matasan da kuWi ya gama zaunawa a aljihu da asusun bankin su, sai hularsa wacce ta haWe da kalar gayunsa, Wan siririn agogon dake hannunsa na zallar zinariya ne wanda a jiya bayan magariba Grany ta bashi shi a matsayin kautar da zata iya masa dan taya sa murnar samun cikar burinsa, ya kuwa yaba sosai inda ya yi mata kautar kujerar makka sukutum da guda ya ce acan za ta yi Ramadan Win bana gaba Waya insha Allahu.

Kalil ne ya dafa kafaWarsa yana mai ?ara yi masa Barka a karo na barkatai da ya yi masa bai jisa ba saboda ya faWa duniyar lissafi da tunanin da baya karewa Bawa matu?ar da rai da nunfashinsa.
Nan waje ya kaure da gaishe-gaishe, godiya da kuma bayawa irin na bayan Waurin auren nan, kuma a mintuna kaWan bayan faruwar wannan aka rumguma zuwa gidan malan Inuwa dan Wauro Wayan Auren.

Tab-dijan ana dara ga dare yayi, to taron da suka isko a ?ofar gidan malan ko bai fi masu yawa ba to za suyi kafaWa da kafaWa, manya manyan jifajifai irin na yau aka fiddo yau muka siyo Win nan kamar ba da kuWi aka siya ba, zallar mamaki ne ya cika Maina da Kalil lokacin da suka fito daga cikin motarsu da sauran abokansu, mamaki yake irin jama'ar dake zaune a wajan da yadda aka ?awata ko ina da ina kamar wata faWa, musamman da yaga Dogarawa a tsai-tsaye.

Allah mai iko! Mamakinsa ne ya ?ari ganin Hashim a wajan, sai ya shiga tunanin dalilin da zai kawo Hisham wajan Waurin Aurensa bayan shi ma da tasa hidimar, koda ace an Wauran nasa auren tun tara ko goma ai lokaci bai kai yadda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login