Showing 57001 words to 60000 words out of 170719 words
da dauke kai,
"Daddy ina jinka"
"Wai kin zane mishi mata a Super market!"
"Eh na dake ta,"
"Kaji rashin kunyar ta ko? Tayi abu cikin isa take nunawa ta aikata!" Ya fada tare da kallon Daddy.
"Me yasa kika daki matar shi?"
"Kawai gani nayi tana bukatar a gyara mata zama ne "
"Kenan haka kawai zaki dake ta?"
"Eh haka kawai naji sha'awan na casata". Mikewa yayi tare da cewa.
"Abba wallahi sai na makata kotu"
"Kotun taci durin uwata"
"Karki zage ni" ya fada tare da nuf
o ni.
"Wallahi zan zage ka, kai din banza kai din wofi!"
"Kika zage?" Ya fada da karfi.
"An zage ka, kuma na kuma zaginka kai din banza kai din wofi!"
"Kinsan waye Ni?"
"Toh ina ruwana da sanin waye kai? Kai gaka nan namiji. Kuma dan majalisar me wa
kilta wannan garin sai me? Banza irin ka namiji da ba zai iya magana a gaban mace ba, sai a gaban mu ne zan ji tsoronka. Kai har namiji ne? Idan ka isa namiji ka nuna min haka! Kai magana a gaban wawiyar matar ka ya gaggare ka, d'aga maka hannu tayi. Bari
na gaya maka. Koda nake karuwa ina girmama mazan da nake bi, koda nake yar jagaliya ina bin abinda iyayen gidana suka gaya min, kai kuma matar ka a cikin al'umma ta nuna baka da daraja.
Wallahi idan miji ne yazo lokacin, sai ya nuna haukar shi, ita
kuma wawyta har da nuna ta isa, haka ya nuna min cewa danginka da yan uwanka suna cikin kunci rayuwa." Daga haka na fita daga ofishin raina a b'ace.
"Abba kana ganin abinda Fareedah tayi min? Kana gani taci mutuncina?" Murmushi yayi sannan yace m
ishi.
"Ba iya Fareedah ba, hatta wasu zasu fahimci matar ka tafi ƙarfin ka. An kawo min karar ka babu iyaka, amma nace ayi hakuri zamu yi magana.. Ahmad duk wani kwarjini da cikar kamala da halitta Allah ya baka, Amma baki daya kayi wasa Mahaifiya ba abin
watsarwa bane.
Zaka iyawa Ishrah kome amma ka manta da Ummarka meye tayi maka ne haka? Uwa ce fa? Karka sake Allah ya juya maka baya, domin fushin Allah yana tare da fushin iyaye, don Allah karka yarda wani abu ya tab'a soyayyar da take maka, kwanaki
da abokanka suna gaya min ban yarda ba, sai da na kira Salim, muka yi maganar yake kara tabbatar min da haka, Haba Ahmad? Ina cewa kai ne mafi nagarta a cikin Jam'iyyar mu ashe ba haka ba, toh kayi ƙoƙarin inganta tsakanin ka da Ummarka, domin zaben da za
ayi zaka tafi a dan majalisar dattawa ne."
Kallon Abba yayi sannan ya sunkuyar da kan shi, ƙasa tare da cewa.
"Insha Allah zan gyara" ya fada da sanyin jiki.
***
Haka Umma take sadaka, addu'o'in babu iyaka, ko ta same shi na kwana biyu zai kuma
kwace mata. Wannan dalilin ne yasa, ta shiga nima mishi aure a garin su. Allah da ikon shi aka yi Sa'a aka bashi auren domin bai sani ba.
Haka Umma ta dawo ta gayawa gida, aka shiga shiri ko wata biyu ba a dauka ba, aka daura auren, sannan aka kawo t
a, duk da yarinyan ba babba bace amma kuma tana da nutsuwa da hankali.
Watan yarinyar uku bai zo ba, haka Umma ta dauki yarinyar har cikin gidan, domin yanzun tana jin lallai dole ayi ta takare, tana shiga ta samu Ishrah da kawayenta da ya
n uwanta. Da sallama ta shiga, babu wanda ya amsa mata, kallon su tayi sannan ta zauna a kan daya daga cikin kujerun alfarmar falon.
"Lafiya kika zo min gida?"
Murmushi tayi sannan tace mata.
"Matar Ahmad na kawo"
"Babban bura uba! Ni zaki tozart
a? Wallahi ki fita ko na kashe tsinnanniyar da kika kawo"
"Babu inda zani!"
"Lallai kuwa wallahi sai ta fita"
Ta taso zata ja hannun Ikilima. Umma ta mike ta kifa mata mari, daidai shigowar Ahmad, sake jakar hannun shi yayi. Yana kallon su, ita Ish
rah bata san shigowar shi ba, kawayenta ne suka lura da haka.
"Kika mare ni?"
"Zaki rama ne?"
"Tabbas zan rama" ta d'aga hannu zata mari Umma yace.
"Zaki iya marin Uwar da ta haife ki kuwa"
"Zoki fita min a gida" cikin fusata ya nufi inda take, tare d
a hankad'a ta waje yayi musu koran kare.
"Wallahi tunda kika saka ya tozarani sai na rama nima, sai na saka ki kuka. Gaki ga Ahmad Allah ya baku sa'a."
Bayan tafiyar su, Umma ta kalle shi.
"Idan ka samu lokaci kaje ka dawo da ita, Ishrah tayi maka
kome a rayuwa ba kashin yarwa bane."
"Toh Umma"
"Gata nan, ka rike su da amana, Ikilima sunanta wata uku kenan da auren ku."
"Toh Umma"
Haka ta masu sallama ta fita da sauri yabi bayanta yasa aka maida ta gida, kallon yarinyar yayi, yaga tayi karam
a ove, dan haka ya nuna mata inda zata zauna.
Tunda ta fita bata tsaya ko ina ba, domin Kawayen ta dukkan shi shaidanu ne a gurin bin boka suka ha
ɗ
u. Sai Yayar ta Kulsum.
Suka nufi gidan Boka, a take boka ya chaje ta, sannan yace mata.
"Tun wan
can lokacin nace miki ki kawo min maniyyin ku, mika ki amma ga wani aikin da zan miki shine karshe, daga kan shi ba zai kuma koranki ba, sannan uwar shi bata isa had'a shi da mace ba dan tana aurawa zai sake ta."
"Toh Me kenan"
"Shiga wancan dakin wank
a zan miki na kuma kira Aljanu dari su miki aiki"
Tab'a kawarta me suna Maisara tace mata.
"Aikin akwai wahala akwai kuma karfi"
"Ba sai kin gaya mata ba, bari ya shiga daga cikin. Amma ki sani ba zai tab'a bijrewa Mahaifiyar shi ba, duk abinda zata y
i sai dai kuma zai sake matar, amma kodan mu razana mutane zamu firgita yarinyar da ya aura. "
"Duk abinda kayi dai dai ne," ta fa
ɗ
a tana mik'ewa, tunda ta shiga tare da cire kayanta, ta zauna ya shigo yana surutu tare da wasu abubuwan, kafin ya gam
a mata wanka, sannan ya saka mata wani farin kyale a gabanta, kafin ya shi tura wani garin magani a gabanta, yana kara tab'a ta tare da mata wani irin abu, wanda yasata fita hayacinta.
Kafin ya gama, yaso ya kara da kwanciya da ita, amma sai jikin
shi ya mutu sosai, dan dole da ya gama mata aikin ya kyale ta, tare da maida kwa
ɗ
ayin shi. A yadda suka ganta rass, sai da suka sha mamaki domin duk matar da ta shiga hannun boka yayi mata wannan wankar sai taci Ubanta. Sai gashi ita rass ta fito bayan
ta biya shi kudin shi suka fita nan suka shiga tambayarta.
"Ke bai miki kome ba? Ai kwai Aljanin da yake zuwa yace zai karasa aikin. Idan aka gama kuwa tafiya dai ya gaggare ki"
"A'a ya saka min abu ne fa a gabana, bayan nan kuma babu abinda yayi min"
"Toh amma zaki kome domin bai miki kankat ba?"
"Kai Haba?"
"Wallahi idan yayi miki kotari kika yi sai Raees ya birkice.".
Shiru tayi tana ayyanawa a ranta toh ita baya tab'a mu'amala da wani namiji ba, ina ba zata iya ba. Amma jin zata mallake
mijinta sata koda suka isa gida, sai da ta kasa nutsuwa.
**
Washi gari. Kuwa Iklima ta fara ihu, tana niman mutuwa, ganin haka ya dauki yarinyar suka nufi asibiti, duk abinda aka yi da bincike babu kome dan dole ya wuce da ita gidan Umma, ya gaya m
ata abinda yake faruwa, ai tana ganin Umman ta kuma haukacewa, kamar yadda Khadijah tayi lokacin aurenta haka itama tayi, yadda suke cewa zasu kashe yarinyan.
Umma tace ya bar kome a gurinta ya koma gida.
Yana fita ta kira Nuhu aka wuce da yarinyar gid
an Malam Babba, yana ganin su, ya fara da addu'a.
"Wallahi ko an cire mu zamu dawo kawai ya sake ta, zamu tattara mu yi gaba"
Ganin yadda yarinyar take shan wahala yasa aka nimo Raees. Daren ya sake yarinyar..
"Babu macen da ta isa auren shi matukar m
una biye dashi kamar inuwar shi"
"A'a mushrikai, ba anyi yadda kuke so ba? Allah zai kawo daidai da ku."
Dariya suka yi sannan suka fita.
Nasiha yayi musu sannan Ahmad din shi ya dauki Ikilima, ya kaita mota, ko sallama bai musu ba, ya wuce abin shi
. Da gudu yabar unguwar ya nufi gidan su Ishrah.
Yana zuwa bai b'ata lokaci ba, ya shiga kamar Mahaukaci hajaka yayi ta bata hakuri, kafin ta yarda. Tun amota take son su haukata juna ya nuna mata tuki yake, da kyar suka shiga cikin gidan, suka yadd
a zango a falo a haukace take jin shi, domin abinda Boka ya saka mata yana tsuma ta kamar zata yi hauka daurewa take, aikuwa tana ganin haka ta d'aga rigar jamfar shi, ta shiga warware Zariyan wandon shi. Kamar mahaukaciya haka ta kai hannun ta ya ciro!
Shugaban karamar hukumar wandon shi. A hauakace ta kai bakinta, tare da mishi wani irin zuka, sai da ya kusan dauke wuta...
🤷🏽
♀
️
Kishi a tsakanin zubda jini isn't free, if you need chat me.
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank!
+23470351
33148 or 08130269641 Yan Nijar ga Number da zaku biya: +227 84 50 64 76
8/28/21, 9:09 PM - Buhainat
😝
: 28
Rike hannun yayi. Daga nan suka mike tun daga falon ake harkan arziki bana tsiya ba. Basu wani jima ba, ya zare jikin shi.
"Ahmad ya haka?"
"Ishra
h rabona da abincin tun karyawan safe,"
"Hakkina xaka bani malam"
"Wallahi ba zan iya, ki bari nace na koshi"
Aikuwa ta shiga musguna Mishi da bakakken magana, tana fad'a mishi ita maneji take dashi. Abun yayi mishi zafi, dan haka ya dauke kanshi a
kanta.
***
Umma kan sai gashi nan an fara magana akan ta, da taimakon Adamu. Dan hakan ta dauki Ikilima ta maida ita gurin iyayen ta, lokacin da ta samu kanin Baban RAEES da maganar
"Alhaji kana ganin Abinda yake faruwa! Matar RAEES ta ha
na ni kwanciyar hankali!"
"Allah yana sane dake, kuyi hakuri"
Haka ya ce mata. Dan haka ta ce mishi.
"Babu kome"
***
Dab da zaba fara zaben yara ne da basu wuce shekara biyu zuwa uku ba, aka kwantar dasu, tare da bin kansu ana datse shi da adda, jinin
su yana malala aka kan wannan abu yana sauka a cikin wani katon tasa.
"Wannan ku tafi makabarta, ku dauko mana sabon gawa dashi za ayi aikin. Wannan karon zaku sha mamaki. Don zaku samu damar daura gwamnatin ku."
Fita suka yi gardawan kamar d
ama sun riga da sun saba, suna zuwa suka sami mai kula da makabartan suka ajiye mishi kudi shima ya nuna musu sabon kabarin. Suka tone, sannan suka tafi da gawan, shi kuma ya gyara kabarin.
Suna kawowa aka shiga aikin da gawar ana gamawa ya kalli she ce
mishi.
"Indai wannan gawar tana nan a tsaye ba zata yi magana ba, ba zata motsa ba. Toh duk abinda zaku mishi ba zai tab'a magana ba. Sai dai na gaya maka karka sake alaƙar su ta kai ga aure ko su kebe, daga ranar da haka ya faru gawar zata fadi, baku is
a ku tankwara shi ba, ita yarinyar tauraronta daya ne, amma ya ninka nashi biyun. Dan haka ku kiyayye karku sake.
**
A cikin shekara hudu da samun dan majalisar jahar mu, babu ranar da ba zamu yi fa
ɗ
a uwaka ubanka ba da Ahmad, domin akwai ranar da aka
yi ta rike mu, a ofishin jami'ayyar GDP, shi bai da hakuri nima bani da hakuri.
"Aishafareeda!"
"Wallahi idan nice zan jagoranci kyan da zai rabawa talakawa sai dai kar ya ci zab'en"
"Jaka irinki ce zata tsaya min?"
"Ka ajiye jaka a gidanka, do
min ita ta dace da zama jaka"
Take yayi min muguwar fahimta, yace.
"Ke Uwata kika zaga?".taso zai shake ni.
"Dalla can matar ka nake nufi, an ce maka ban san darajar uwa bace? Nasan zafinta dan haka kana fahimtar Yaren Hausa bakon haure kawai."
"Ab
ba zan yaga mata rigar mutuncinta wallahi, zan b'ata mata suna a duniya"
"Ai dadin abun kowa yaga ka min wani abu siyasarka zata tab'a ba dai Jikar Mai turare ba" na gaya mishi ina ware idanuna kanshi.
A yanzun bana tsoron shi ko kad'an, domin wani mug
un tsanar shi nake ji.
"Ai ba zai dame ki ba, tun da kin riga da kin rabawa yan sanda da yan siyasa."
Mikewa nayi tare da sake shewa nace mishi.
"Eh na raba din! Idan kuma zaka zo ka dauki kasonka sai na baka meye a cikin gindin idan kaci haka zaka ba
r min kayana a jikina, kaci kana niman kari"
"Keke! Jahilar ina ce?.wawiya mata hankali kawai"
"Eh jahilar gidan ku mana, idan ba na gidan ku ba, na ina ka ga na dace dashi? Wannan jahilcin renon matar ka ce"
"Don Allah kuyi hakuri!"
Daddy ya fada t
are da kallon mu, kamar wasu zakaru.
"Raees na gaya maka ka bar biye mata, zata baka kunya ne. Amma fir kaki, ke kuma ki daina rena shi mana!"
Ya fada a gajiye da abinda muke mishi.
"Daddy! Ai reni kan na gama rena shi, ya godewa Allah da ban gan shi
a zahiri ba. Wallahi sai ya boya da kafar shi, kuma ya daura a ran shi ba zan bashi goyan bayana ba, kai kuri'a ta ma ba haramta mishi kuma ni ce zan jagorancin Jam'iyyar PLP su maka katon banza a kasa"
"Ke waye katon banza?" Ya tambaye ni a fusace
, nuna shi nayi da yatsa..
"Kan Uba! Ni?" Ya nuna kanshi, kawai ya nufo ni.
"Wai kukan baku gajiya ne da fa
ɗ
a? Haba don Allah! Kaina har sarawa yaƙe, na bar gida na huta nazo nan na tarrad da ku,. haba don Allah"
"Aishafareeda! Don Allah ki taima
ka mana kinji!".inji Shugaban Jami'ayyar Qaribu.
"Sai ya bude baki yace Aishafareeda taimaka min zan taimaka mishi"
"Amma kin tabbatar baki da hankali, ni zan roke ki? Toh karki nima min mana, baki fi Allah ba, kuma akan idanun ki. Zan ci za
ɓ
en.
Insha Allah"
Ya fada tare da mik'ewa.
"Oho dai hotiho, wanda matar shi ta fi karfin shi."
Abin da ya fahimta tana masifar jin haushin abinda Ishrah ta mishi, shima akan shi haushin abun yake ji balle ita banza da ita.
"Aishafareeda! Nawa zam
u baki! Don Allah"
"Daddy kana ganin haka ya saka kai ya fita irin ya renani nan"
"Aishafareeda bana son rigima kiyi hakuri mana"
"Ya wuce zan nima muku, amma ya ci albarkacin ku"
Daga haka na mike na bar ofishin.
---
Kamfanin mu na wuce.
In
a shiga MD ya tare ni.
"Ke meye kike takama dashi ne? Zuwa aiki sai lokacin da yayi miki?"
"Eh sabida kamfanin Ubana ne, idan baka bani hanya ba, sai na kwakule maka ido daya." Na fada ina hararan shi.
"Toh uwar Daba" ina jin shi ba share shi, Office di
n mu na nufa.
"Yau uwar Daba bata zo ba?"
"A'a ta iso kamshin turaren ta ya tabbatar min tana bakin kofar shigowa"
Juyowa suka yi tare da kallona.
"Uwar Daba"
"Ya kuke?"
"Lafiya MD ya shigo yayi ta Bala'i."
"Kyale banza me katon kai. Mace zan kwakul
e idanun shi, shine ya bani hanya, gashi da tsoro amma bakin shi baya gajiya da aman kalamai"
"Toh duk dai na dakatar da ku"
"Allah ya tona muku asiri gulmata kuke dama"
"MD! Wallahi zan sare kafar ka" da sauri ya fita daga dakin.
Dariya muka yi
domin dai yana da magana muna da barazana.
**
Lokacin da muka fita yawon niman zab'e, haka muke fada da Raees, abin har ya zama jikin mu. Kuma mutane sun fahimci haka. Aikuwa ka fara daura mana ayar tambaya.
Haka bai ishe su ba, sai da wata gidan
jarida ta buga da cewa.
*Soyayyar da take tsakanin Bagauda da Aishafareeda itace ta hana Ahmad Bala Raees niman auren Aishafareeda*
Ina tsaka da aiki Daddy ya kirani, ajiye aikin nayi na bar kamfanin, na nufi ofishin jami'ayyar GDP, ina shiga naga a
nanta kallona da nuna ni.
"Abba tun farko yarinyar nan da ka barni na mata shegen duka da an wuce gurin, ynxun don Allah meye amfanin haka?"
Kallon suna yi, sannan nace musu.
"Lafiya?"
Wurga min jaridar Raees yayi, dauka nayi tare da sake dariya,
sannan nace.
"Aikuwa kunyi kyau, Daddy kalli wata kamar ni?"
"Ke bamu son renin hankali, baki ga abinda aka rubuta bane?" Inji Raees,
"Kasan bana fahimtar kome idan rana tayi zafi, tayiwu zuwa dare na fahimta amma gaskiya hoton yayi kyau"
Na ajiye a
tare da juyawa na fita abuna.
"Ka gani ba?"
"Hmm! Manyan gatan wasa"
Ina fita goga na kira tare da gaya mishi abinda nake bukata, ko minti talatin ba ayi ba, muka nufi gidan jaridar, hannun kowa rike da adda tsiraranta.
"Ina ofishin wanda ya buga w
annan labarin?"
Da hannu suka nuna min.
Aika shiga na watsa mishi jaridar a fuskarshi.
"Kace me?"
"Kiyi hakuri, wallahi ban san haka zai zama matsala ba"
"Toh ai kuwa nan da awa ashirin da hudu, ka gyara ka kuma ba da hakuri ko na kai ku kotu a rufe g
idan jaridar ku, da zab'in tara me mugun yawa bayan ka wanke mana suna"
"Ranki shi dade, gama"