Showing 120001 words to 123000 words out of 170719 words
zubda Mahaukacin ruwa, a hankali ya zame tare da saukowa gurin, yana me shafar gurin da yayi irin dumin bala'i, hannun
shi ya kai yana bude gurin kamar me bude text book. Tana wani lailayawa, tongue dinshi ya kai kan clitoris
ɗ
inta wato (yar tsaka) wani shegen karka
ɗ
a su yayi.
Ban san lokacin da na fashe da kuka ba, ina rike zanin gadon domin ji nake kamar ana zare min
wani abu a cikin jikina, a zauce.
"Hajiya!!!! Wayyo Allah na. Umma!!" Na fada da karfi, ina kara d'ago kaina, yana can kasa malamin adabin dur... Ya nutsu kuwa.
(Wallahi idan ina rubutawa ku nake tunawa
🤣😂😹
Mutane sai son shagali da Yaren d'aga kafa)
Kafaffuna ya d'aga tare da zubawa a kafad'ar shi, ya kai hannun shi da kai hole din, ya danna a hankali, ya zata zai ji shi ya zurma cike ne sai jin muryanta yayi tana cewa.
"Washhhhhh! Shiiiiii" yaji ta kara jan kamar wacce taci attarugu, yatsar shi y
a kuma turawa, yaga ta wani motsa, bakin shi da ya gama taunewa ya kai gurin yana hura mata iska me had'e da dumi da sanyi, ajiyar zuciya ta sauke, a hankali ya kuma tura yatsar ya shiga da kyar. Bayan ya karka
ɗ
a mata dan tsakanta, ta mike sosai. Ambaliyan
take kamar an bude fanfo.
Baki daya ya gama jika wandon shi, domin shugabar karamar hukumar wandon shi ta mike,.kerere. a hankali yake tura yatsar shi yana kara daya yatsar. Bude ta yake, duk da yasan tayi mu'amala da wasu mazan amma ganin ya
dda take wasu abubuwan sai kanshi ya kara daurewa.
Katse tunanin shi yayi tare da had'a yatsu biyu ya tura a gaban ta, wani irin mika taki tare da kiran sunan shi a haukace, tana me fashewa da kuka kamar wacce ake zane ta da bulala,, ganin da gaske y
atsun shi sun shiga ya sashi mik'ewa tare da kallon ta, yana kara goga dan tsakarta.
Yana kara lumar da yatsunshi biyu, wani irin kuka take tana zubda zufa kamar wacce tayi tsare, fuskar ta yayi cab'e cab'e da hawaye majina da zufar.
A hankali ya mike tare da rufa mata ya cigaba da tsotse kirjinta tare da matse su. Yana shan wannan zai sake wannan, baki daya ta manta da ciwon da yake kasanta sabida yadda yake tsotsar nonon kamar zai fidda ruwa. Bakin yayi cur da shi, dark bro
wn nipples
ɗ
inta sun cure guri guda, har wani ƙuraje suka yi.
Hannunsa kuma kaiwa maranta, yana wasu irin motsawa kamar zai sauka kofar, amma ina haka yake ta wasa fashi, komawa yayi ya kwanta domin jikin shi da yayi mugun sanyi. Ya gaji sosai ka
llonta yayi yadda take kuka da tsuma.
Domin kuwa tana bukatar yallabai din shi,. Murmushi yayi tare da janyo ta jikinshi, yana shafa bayanta, domin kuwa yana ganin tsoro a jikinta, ya fison ta shige ta a nutse babu hayaniya babu hayagagga, dan haka y
a zura harshen shi kunnenta.
Wani irin abu naji kamar tsutsa aka watsa min a jikina domin yadda yake zura harshen shi yana wasa dashi a kunne na, ya sani kara k'amk'ame shi, ina sauke ajiyar zuciya. Tare da jin wani abu yana zuba a kasata.
A hankali ya juyar dani, tare da dawo dani, gaban shi yana jin wani irin abu yana yawo a jikin shi, kafana ya d'aga tare daurawa a jikin shi, ta bayan kunnena naji yana karanto addu'o'in saduwa da iyali, a hankali na ji yana goga abin shi a kasata. Wani i
rin abu naji yana min yummmy a jikina, ban san lokacin da na koma da baya na kwantar da kaina a jikin shi ba, a hankali yake shafa gurin yana kara nutsa kanshi, wani irin azazzaben dadi da zafi suka kawo min ziyarar da na sake mishi kuka.
"Raeeeees?"
"
My fairy!" Ya fada a hankali yana kara cizon kunne na, a hankali yake kurdawa tare da matso dani jikin shi yana kara d'aga kafata sama, wani irin Bala'i nake ji, duk yadda naso na mishi gardama take zanji abin ya na kara tsuma ni, haka na koma ina haki, za
rewa yayi tare da matse kirjina ya saka bakinshi a wuyana, kuka nake yi. Ina jin saukar kwallar shi a bayana, ba kome ya haifar da haka ba, sai yadda yake kutsa kanshi yana jin gurin a rufe, kamar bata tab'a ganin wani d'anamiji ba, abinda ya sashi daga ka
far tare da buga mata wani irin iska, ajiyar zuciya ta sauke tare da sake ihu. Wanda ya hadu da karar cidda da wani ruwa me ƙarfi. Ya kuma sauka.
"Wayyo Allah na, Ahmad zaka fasa min mara na,zaka fasa min gaba, wayyo Allah na. Wayyo Ummana Ahmad zai ka
she ni, don Allah kayi hakuri." Sake d'aga kafar yayi tare da tattara ilahirin karfin shi ta buga mata iska, komawa tayi jikin shi ta kwanta.
"Wallahi sai nayi karanka hukumar kare hakkin dan Adam, domin abinda kake yafi abinda Usama bin ladan da Sadam
Husain suka yi, ana kiran Yan boko haram yan ta'adda ne,.kai ne babban dan ta'adda, wannan ta'addacine da cin zarafin yarinya irina"
Ta fa
ɗ
a tana dukar pillown da take kwance a kai, a hankali ya kuma janyota dan yaga tana kokarin kwace mishi, wani irin
shiga yayi a hankali, yana motsawa tare da matsa nonuwarta, yana cizon kafadarta, yana hurawa, wani irin fashe yaji yana sauka a saman shugaban karamar hukumar wandon shi, wani dadi da dumi suna kara bin ilaihirin kan sandar ikon shi, matseta yayi tare da
matse nononta, a hankali ya mike tare da d'aga kafar daya, yana wani irin motsawa yana cizon kyakyawan lips din shi, yana kara motsawa juyar da ita yayi ya koma samanta,.yana kara kuzarinsa.
Wani irin dad'i da yana kara tabbatar A'ishah Hassan din
shi ce, yarinyar da ya tsana. Yau yake gurzanta kamar ba gobe. Dakatawa yayi yana kallon yadda take kuka.
"Shiiii! My fairy. You are my love frommmmmmm! Shit ya koma kinyi na uku. Wayyo Allah my little bear, your my everlasting. Nur You Are my ja
nnati light. Haske na.. farar mace alkyabar mata, haske maganin duhu, alfaharin Umma, farin cikin Hajiya. Don Allah Karki tafi ki barni, ki zauna dani kamar yadda nake son ki. Duniya ta, tana tare da naki.
Wallahi na baki kyautar abuna don Alla
h ki cire ki tafi dashi, My sweetheart. You Are my Bomb, my personal life, you are my lifetime. Ina son ki. Ina Kaunarki."
"Da kasami abinda kake nima, Alhamdulillahi ka cuce ni, bayan jifana da kalaman batanci yau kara bani da kimata, ka sauka a
kaina bayan ta'addacin da kayi min. Wayyo Allah na. Wallahi na tsane ka, bana son ka, ka sauka a kaina ko na maka ihun."
Tsabar ya rikice, bai san lokacin da yayi ya buga mata iska take masifar da take ya kare, sai kokuwar kwace kanta da take, sam ya mant
a da cewa shi ya fara, aikuwa haka yayi ta zungure ta, yana kuma kara kutsa kanshi. Kuka take amma kamar kara mishi lafiya ake, tayi kuka har tayi shiru idanun ta basu zauna zubda kwalla ba. A hankali tace mishi.
"Ahmad! Zan sha ruwa"
"Ok! Zan baki zan b
aki' ya fada da sauri yana kallonta.
"Ahmad! Zaka kashe ni!"
"Sorry Dear! Ba zan iya rayuwa babu ke ba"
"Toh ka tashi mana, jikina yana ciwo" ta fa
ɗ
a a sanyayye tana kara zubda kwalla, da jajjayen idanunta.
"Oh Flower! Zan sauka har yanzun ban sa
uko daga duniyarmu bane"
"Toh shikenan" ta fa
ɗ
a tare da lumshe idanunta, kwantar da kanta tayi, jikin matashin tana rera kuka, har ya gama tana jin yadda yake watsa mata wani abu me shegen dumi a jikinta, a hankali ya janye jikin shi daga nata, yana me ru
ngume ta, ya kifa kanta yayi a kirjin shi tana shashekar kuka. Shafa bayanta yayi yana kara jin wani irin yanayi akanta tabbas bai yi karya ba.
Yana sonta mahaukacin so. Kuma baya jin zai iya daukar kasadar rabuwa da lta. Yayi danasanin jifarta da miyag
un kalamai...
🤷🏽
♀
️
Kishi a tsakanin zubda jini isn't free, if you need chat me.
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank!
+2347035133148 or 08130269641 Yan Nijar ga Number da zaku biya: +227 84 50 64 76
9/9/21, 12:09 PM - Buhainat
😝
: "When De
stined crossing the over, single day can be our best wishes."
Ban iya b yi amsa ba, sabida yadda nake ji, amma tabbas an kai inda ba zan iya karb'an uzurin shi ba, shafa fuskana yayi yana kallon yadda nake zubda jini.
"Ayush"
"Ni dai ka bar kira
na da wasu banzayen sunan nan, ka mai dani gurin Umma, ba zan zauna anan ka kashe ni ba. Kafi dacewa da dan ta'adda ba mutumin kirki ba." Na fada ina shashekar kuka.
Shafa bayana yayi sannan yace min.
"Kiyi hakuri"
"Idan ka kuma bani hakuri sai
na ji kamar na mutu"
Shiru yayi yana kallon yadda fuskarta yayi jajjur, dariya ce ta kwace mishi.
"Ke kika ce zamu gauraya da juna,yau daya kin tsane ni"
"Ai ba iya tsana na maka ba, bana son na ganka"
Mik'ewa yayi tare da gyara mata kwanciya
, domin ana kiran magarib.
"Yan mata kema kin ji dadin da?"
Kuka na fashe da shi, ina kara jin tsanar shi a raina, ban daki ya nufa, tare da kallon madubin yaga ciwon shi yana zubda jini, lumshe idanun shi yayi, ya tab'a pampo, bai zata zai samu ruwan za
fi ba, dan haka koda ya tab'a sai ji yayi kan pampo yana bada alamar zafi dan haka ya tara mata ruwan me yawa, sannan ya dawo dakin bayan ya dauki karamin towel ya daura a k'ugun shi. Sai da yayi wanka sosai, sannan ya fito yana kallon ta. Tare da jin mury
anta tana kuka kasa kasa.
Yana zuwa bai b'ata lokaci ba ya dauke ta cak, sai ban
ɗ
akin shi kanshi yasan yayi b'arna, dan haka yana sakata a cikin ruwan zafin ya danna ta sosai, kuka ta fashe da shi tana kai mishi duka, amma bai fasa ba, sai ma kar
a ware mata kafaffu da yayi yana kara tabbatar da ruwan ya shiga jikinta.
"Ka kyale ni, wallahi bana son ka dame ni, ka rabu dani bana son haka"
Bai kula ni ba sai da ya saka hannun shi yaji ruwan yayi sanyi, sannan kuma cirowa ya ajiye ta gef
e ya had'a mata wani ruwan, tana kuka tana yakushinsa, har cizo sai da ta kai mishi tare da masifa kamar zata dake shi. Dakyar ya gama suka yi alola tare, yazo suka gabatar da sallah magarib da isha a tare, zazza
ɓ
i ne ya saukar mata, zan haka ta haura gado
n tana rawan sanyi, duk wani dabara yayi mata amma jikin yaki dole ya fita tare da kiran Innah, ita ta shigo ta kuma fita can ta dawo da wani kwandon.
Had'a mata kayan wanka tayi ta fita tare da riketa ta kaita ban daki tayi mata sabon gashi sosai,
sannan ta fito da ita, bata magani ta sha, kafin ta fita bayan kamar minti goma sai gata da tacceccen madara da zafin shi sai namar gashi, haka ta tura min.
"Innah ba zan ci ba"
"Daure ki ci mana zaki ji karfin jikinki idan ba haka ba, Za iya kuma dawo m
iki kuma babu yadda kika iya dashi" jikina yana rawa, na amsa sai da naci rabi, sannan na koma zan kwanta, ta rike ni.
"Zai sanya ki magaus, dan haka zauna ki jira an jima, ban da rashin kunya, ki girmamma al'amarin ba karamin abu bane"
Haka
ta gama ta fita, ina zaune a gurin gyangyandi nake zubawa, dan haka na cigaba da gyangyandi na, har ya shigo tare da sallama ban bude ido ba, kuma ban amsa mishi ba,bai damu ba, kwanciya yayi tare da daura kanshi a cinyata, ture shi nayi tare da fashewa da
kuka. Shiru yayi sannan yace min.
"Kiyi hakuri"
"Bayan ka cuce ni"
"Toh Allah ya baki hakuri"
"Na tsane ka! Daga kasar raina nake jin tsanarka"
"Toh kiyi hakuri!"
"Ni dai ka daina bani hakuri"
"Toh my dear Candy!"
Juya mishi baya nay
i ina cigaba da kuka na, domin nasan ya gama dani, dan haka rigima da fitina babu wanda bai gani ba, na addabe shi dakyar barci ya dauke ni, ajiyar zuciya ya sauke yana kallon yadda nake sauke ajiyar zuciya.
....
Washi garin.
Bayan sallah Asuba f
ita yayi,. Innah ta shigo kai naga hidima domin babu irin kulawar da ba a bani ba, asalima har dilke ake min, sai tsuguno da nake yi akan gaushi da wasu turaren na musamman.
Sai da na samu kwanaki goma sha takwas, sannan muka fara kokarin barin
garin tare da, sallama, jikina yayi sauki kamar bani ba, komawa gida ma bawai yana so bane kawai kewar Umman shine ya sashi jin yana bukatar komawa gida.
Mika mishi azurfa Madaki yayi sannan yace mishi.
"Zaka yi hakuri da wasu abubuwan da zasu iya far
uwa, musamman akan matar ka, da abinda zaka fuskanta. Amma kayi hakuri zaka ga fa'idar haka, yarinyar itace kashin bayan dukkanin tafiyar ka, zata zame maka fitilar Alkhairi, amma sai kayi hakuri, domin makiya zasu iya ƙafa hujja akanta."
"Insha Alla
h"
Haka suka had'a kayan su, tare da yin Bankwana da garin, nasiha sosai Innah tayiwa Fareedah, akan rayuwar aure.
Har su Sailuba da Tasneem basu barta ba, sai dasuka ce mata.
"Babu bude idanun da mace zata miki,babu makircin da mace zata iy
a gwada miki, Mijinki ne fa ke daya amma idan kika tsaya shirme zai zama Mijinki. Ina laifin ki kare martabar shi ta hanyar mallakar shi ke daya, bawai ki zama kamar sauran mutane ba, amma Mijinki ne ke daya."
Gyada mata kai nayi tare da cewa.
"Insh
a Allah"
"Kuma kin ga shi mutum ne mai matukar kyama da kyamkyame, idan har kika kama shi a hannunki zai yi wuya wata mace ta iya samun shi. Balle kuma zai fahimci ainihin abinda yake faruwa.
Ki kame kanki karki sake mijinki yana wahala dake, domin shi
mutum ne mai bukatar kulawa. Idan ya rasa wannan damar wacce zata mika mishi. Ina baki hakuri da irin abubuwan da zaki gani."
Gyada kai nayi, sannan muka nufi inda suke, hannu Arshan ya mika mishi.
"Abubuwa da kuma mutanen da suke jikinka zasu
iya samun damar zama da kai ko akasin haka. Toh ka dauka ƙaddara ce, Allah zai kara maka abinda kake bukata, amma fa sai kayi hakuri da abinda zai faru ko zaka gani.
Karka yarda a had'a kai da kai a cikin amanar al'ummar da suka yarda da kai, duk d
a ba zaka fahimci abinda muke nufi ba dai nan gaba. Muna maka fatan Alkhairi."
Har bakin hanya suka kawo mu, sannan suka tsayar mana mota,muna shiga a tare, suna d'aga mana hannu. Juyawa nayi ina d'aga musu hannun, muna shiga cikin motar, na zauna sosai
can gefen shi wallahi tsoro yake bani, domin ko kwana uku da suka wuce, sai da ya fama mun ciwon jikina, duk da bai min kome ba, goga min yayi tayi, tsoro da fargaba ya sani kasa fahimtar kome, ga wani gulmar da ya dauke min na muyi wanka tare, dan haka k
ullum yana nan yana addabar nonuwata, kamar shi ya dasa min su.
Lokacin da muka yi nisa ne barci ya dauke mu, dukkan mu sai can suka ce mana.
"Bayin Allah mun iso"
Dare yayi lokacin, ban san hikimar shigo damu a daddare ba, dan haka kai tsa
ye muka sauka bayan mun wuce gidan shi da yake can wani unguwa, anan muka yi sallah la'asar da magarib, sannan muka kara da isha.
A hankali ya mike tare da cewa.
"Nana A'ishah! Zan tafi niman inda su Umma suke"
"Ka hakura da fitar na
n domin kuwa kowa ya sauka ka mutu ne, hatta Ishrah tana can tana takabarka ne!"
Kura min ido yayi sannan yace min.
"Yaushe kika san da haka"
Janyo jakata nayi tare da ciro mishi jaridar da aka rubuta ranar da suka yi hatsari.
"Ki
na nufin na mutu?"
"A'a kana raye mana, kawai biyan bukata ce ta sa aka yi tunanin haka amma ai nasan kana raye"
Fita suka yi tare, suka nufi cikin gari, har unguwar su, aanan suka samu labarin tafiyar umma da Salim yayi tare da labarin Nuhu. A
daren ya kuma sani muka had'a kayan mu, motar dare muka bi.
Ina kwance a jikin motar da ta dibi dabobbin, muka nufi Kaduna.. ganin ina ta barci ya sashi janyo ni jikin shi, na kara gyara kwanciyata.
A hankali muke tafiya har kusan
goshin asuba, muka isa garin Kaduna, muka isa na gwada kiran shi a layina, ya shiga bai dauka ba.
Karfe biyar na asuba muka kara kiran shi, yana dauka nace mishi.
"Ya dauka fa"
Na mikawa Raees wayar, a hankali ya sake a kunnen shi tare da gay
a mishi abinda yake faruwa, jikin shi ne yayi sanyi, tare da gaya mishi inda muke.
Bayan mintinan ƙalilan sai