Showing 9001 words to 12000 words out of 170719 words

Chapter 4 - KISHI COMPLETE

30 Sep 2026

1178

~_A Tsakanin Zubda Jini

🩸

_~

       Mai_Dambu

*Sadaukarwa ga Halimatu kangiwa (haliloss). Mrs J Moon. A'isha Fareedah Ya'u Nusaiba Sulaiman Ayuba jikalle na*

             *5*

_Wannan Littafin mallakina ne!_

       

   Free Page.

Daga

JARUMAR BOROROJI.

Dr Abdul Hamid Jamil Bagauda.

Lokacin da ya farka ya kalli kafar shi a yanke, wani irin hakuri ne ya shiga ranshi, tare da share wasu tears din da suke zuba, uwar gidan shi mai suna Hajiya Tahirah share kwalla t

ayi cikin kuka tace mishi.

"Alhaji ka hakura da siyasar nan! Tun yanzun ka fara rasa wani muhimman sassan jikin ka, ina kuma alamarin ya ta'azzara, don Allah ka duba shekarun ka, ka bar siyasan nan haka."

   Murmushi yayi sannan ya dauki madubin shi

ya saka, kafin ya juya ya kalli babbar Yar shi yace mata.

"Kin tab'a ganin zaki ya gudu a dawa? Ko kin tab'a tsinkayo wanda ya gujewa mutuwar shi." Yaja wata irin iska, kafin ya fesar sannan ya kalle ta, yace mata.

"Yanzun aka fara, domin ban ci ta zama

ba. Ina da goyan bayan al'umma kuma suna mara min baya taya zan yi gudun hijira? Idan mutuwa bibiyata take Tabbas ni ba zan guje mata ba, zan cigaba da bin sawunta dan haka kar na kuma jin maganar ki a cikin al'amarin siyasa ta."

Ganin yadda ya zafaffa

al'amarin sai ta zuba mishi ido, domin bata son tashin hankali, kuma bata son abinda zai had'a su. Jama'a da suka fahimci ya farfa

ɗ

o suka shiga zuwa duba shi ana girmama al'amarin tare da kammaba. Musamman

Yan bani na iya, suka shiga ririta Al'amarin da ba

i kai a ce an yi tashin hankali akan shi ba, suka fara magana kan cewa.

"Dole muyi bori k'in gwamnatin PLP domin ba zamu zuba ido ana cutar da masu tsaya kare mana hakkin mu ba."

Ai kuwa suka fusata tare da amincewa za a tashi hankalin mutane.

**

"

Labaran Duniya, Ke sauraro dani Rahama Ayman, a yau muka samu labarin Mai girma Gwamna ya kafa kwamitin bincike akan harin da aka kaiwa Dr Abdul Hamid Jamil Bagauda, wanda yayi sanadiyar rasa kafar shi daya. Har yanzun kwamitin bata bada wani gamshashen ba

yani akan yadda zasu tafiyar da binciken su ba. 

       Shugaba kasa Abba Mai nasara ya samu lambar yabo a majalisar dinkin duniya, akan shine shugaba mafi nagarta a yankin Arewacin Afirka. Yan tadda kayar baya, sun samu damar kafa gwamnatin a kasar Ba

lbale, Shugaba Tiriko na kasar Yuno ya rigamu gidan gaskiya, har yanzun ana samun kananun tashin hankali a yankin nahiyar fure. Mu zauna lafiya, sai arziki mai yawa ya shigo jahar mu, wannan sakon daga ofishin sakataren Gwamnatin jaha ta dauka tare da hadi

n gwiwar matasa masu kishin jahar mu.

  Ana samun bayanin akan cewa talakawa sun shirya zanga zanga akan rasa kafar da dr Abdul Hamid Jamil Bagauda yayi. Anan zauren Zuwa da kai yafi sako muna tare da Comrade Habibu Kani karkashin jagorancin hukumar kar

e hakkin Dan Adam na duniya, wato human right, sai gefe na akwai brrts Sabo Bako na had'akar kungiyar Bagauda Trust Grp.  Assalamu alaikum, da fatan bakin namu sun iso lafiya."

  "Waalaikumin Salam, Rahama Ayman, yau gamu a cikin shirin naku na zuwa da

kai yafi sako."

"Masha Allah! Zamu fara yayye kallabin shirin da Comrade Habibu Kani, shin me kake gani dangane da wannan yunkuri na talakawa kan lallai sai anyi adalci akan abinda aka yiwa Dr Bagauda? Wani kallo kakewa Gwamnati a wannan lokacin?"

"A

lhamdulillahi, kin tabo inda yake min kaikayi, amma kuma ba zai hana mu magana ba, Abinda talakawa suka fito yi lallai haka shine Alkhairi, domin suna da damar fita niman hakkin su.  Idan akace yau wani ya tsaya miki idan kika yi kuka shi zai budewa duniya

suji kukanki, ai sai san Barka, toh an wayi gari mai tsaya miki ya koma gefe a matsayin ki na kishi da kishin sa ai dole ki fusata akan gwamnatin nan, sannan a yadda abin ya faru, kowa yasan yaran nan yan Sara suka ne, kuma suka ce lallai idan nai fito ba

zasu kona ofishin jami'ayyar, wanda yake dauke da mutane babu adadi ai tashin hankalin yayi yawa, dan haka Dattijon arziki, Mutumin kirki. Ya sadaukar da rayuwar shi domin al'umma dole ran talaka ya b'aci sannan.."

"Comrade Habibu Kani, ban katse maka

hanzari ba, bari muji abinda Brrst zai ce akan dokar kasa, Barister ko akwai abinda dokar kasa tace akan kundin tsarin walwalar jama'a?"

Cikin gurbatacciyar Hausar shi da bata zauna akan harshen shi ba yace.

"Toh Rahmah Ayman,a dokar jahar nan dai an b

awa kowa damar ya gudanar da abinda yake so! Sannan doka bata bawa kowa daman cin zarafin wani ba, sannan suma ta

ɓ

angaren gwamnati ya kamata su kama yaran nan su hukunta shi, domin ko jiya naga duguja da Uban zuga, idan har irin su zasu kaiwa Babban mutum

mai daraja haka farmaki meye mu kuma zamu ce?

    Ana gani ana ji an sare Dr Bagauda har sai da aka cire mishi kafar shi me talakawa zasu iya, fatana guda daya ne! Talakawan da zasu fito zanga zanga don Allah kar gwamnatin jaha ta cutar dasu domin suna

kaunar Dr Abdul Hamid Jamil Bagauda"

   "Comrade Habibu Kani,shin wani tsari hukumar kare hakkin dan Adam, na karkashin kungiyar ku ta ce akan haka wai nufin akwai wani abu da za a iya musu ne?" Inji Rahama Ayman,

  "Toh alhakika mun samu damar tura

sakon mu zuwa babban Ofishin mu ta kasa, ita kuma ta tura zuwa babban Ofishin mu ta duniya baki daya, sannan a taron da za ayi na Afrika Insha Allah muna saka ran za'a taso da maganar nan, idan baku manta ba Dr Bagauda ya rike member ba majalisar dinkin d

uniya, sannan yayi aikin diplomatic na tsawon shekaru goma, ya zauna a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, sannan ya shiga hadakar kungiyar sa kai na kasashen Afrika zuwa nahiyar Turai. Dr Bagauda ya jagoranci wata tawagar zuwa kasar Hura, akan zama

n lafiya.

    Dr Abdul Hamid Jamil Bagauda, ya jagoranci yankin kasashen Larabawa akan rigimar su da taki ci taki cinyewa, Dr Bagauda mutum ne masanin al'amuran siyasar duniya, kuma anan kasar mu ma, ya jagoranci yankunan karkara akan  Cigaba da inganta

musu rayuwa, ya taimakawa matasa dari biyar, suka dogara da kansu, Dr Abdul Hamid Jamil Bagauda ya bawa ya'yan kaji hatsi sunci sun share bakin su, kai har yau salon siyasar shi ce ake gudanar."

     "Toh gashi ka dibo bayani amma lokaci abokin tafiya

sai hararanmu yake, Dani Rahama Ayman tare da Comrade Habibu Kani da Barister Sabo bako. Muke muku Barka da rana daga gidan Radio gama gari FM."

   ***

"Hmm" inji Nuhu, lokacin da ya jefa kosai da bread a bakin shi yana gyada kai, Raees da yake kallon

shi.

"Adam baka ji abinda ake fada ba ne?" Inji Nuhu,

"Toh kai Nuhu ban da abinka me yasa ba zaka fadi abinda yake ranka ba?"

"Toh amma wallahi indai Mutum irin Dr Abdul Hamid Jamil Bagauda zai ajiye hidimar shi ya fada siyasa wallahi babban cigaba ne

, amma kaga yadda aka butulce mishi." Inji Nuhu,

Murmushi Adam yayi bayan ya tsiyayyi tea yana kallon Raees da idanun shi yake lumshe kamar yana barci.

"Mai girma Shugaban kasa, baka ce kome na?"

Murmushi yayi domin idan Adamu yana son tsokanar sh

i haka yake gaya mishi, Nuhu kuma yace mishi Honorable.

"Bana sha'awar siyasa amma har yau zuciyata tana kwadaita min son haduwa da Dr Abdul Hamid Jamil Bagauda."

    "Kai Haba?"

"So nake nagan shi sosai na fahimci me yasa ake mishi butulci ne haka?

"

Dariya suka saka mishi, sannan Nuhu yace mishi.

"Mutumina idan ka shiga siyasa wannan shegen fadin ranka da son mulkinka sai ya kara hauhawa kamar furashin Gwauron zabi."

Murmushi yayi sai da dimple point din shi ya lubba sannan yace musu.

"Allah

yayi min tsari, ban hango hadiri ba, taya zan bata jikina da kashi? Ai wannan lamari sai na masu yanci. Ni da Unguwar mu ma dakyar nake iya tankwara yaran unguwar balle mulki baki daya kai ko siyasar bana fatar shigar ya

ɓ

alle mulkin kai manta kawai."

    Zuwan Zakaria ne yace mishi.

"Dan iska idan ka shiga siyasa wallahi Mantawa zaka yi da mun tab'a zama a kofar gidan ku, Umma ta girka mana abin karyawa. Domin kuwa yan siyasa ba daraja ce pda ku ba"

Ya fada tare da

ɗ

aukar kofi ya cika da ruwan zafi

, sannan ya jefa lipton ya dauko sugar me iyali yana zubawa yace.

"Dan Umma kai dai Allah ya baku lada, amma wallahi yau kwandala bana maganin shi, kai ma kenan da kayi karatun bokon baka zauna a banza ba, kana tafiya saro bakin mai, amma mu gashi bamu ga

tsuntsu bamu ga tarko ga dan banzan tara iyalai da nayi kuma, wallahi yanzun haka Zinnirah ciki ne da ita bata yaye Takwaran ka ba, abin haushi yaron watan shi goma sha biyar fa. Umma Hani kuwa dama ita kam ba haihuwar take akai akai na, sai dai Murja ita

ma ko yau ko gobe wallahi na rasa yadda zan yi da rayuwata,yadda kasan na gudu na bar garin....

#Mai_Dambu

#PaidBook

#Freepage

300

₿

katin mtn ko shaida ta wannan Numbers

👇🏽

0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank! +2347035133148 or 08130269641

*Ina kuke matan alfarma muna da kayan ado da kawa... Musamman turaren kaya wanda zai yi awa ashirin da hudu a jikin kayan ki, muna da scentball wanda ake wurga shi a wardrob sannan muna da Oil mai dan karen kyau da dad'i! Ina uwar gidan ina Amarya, maz

a garzayo kar a baki labari kayan mu free order! Sannan ina uwaren gida da amare nesa tazo kusa, muna da kayan Mata ingantattun masu kyau, Muna da gumba mai kyau yar asali, muna da hadin kazar

amare mai kyau yar asali sannan muna da Sha daka mai kyau na am

are da uwargida! Akwai parkege na amare mace da ta yarda da kanta Hajiya ta

ɓ

a Ni ta wannan Number:08130269841 sayan na gari mai da kudi gida*

#mai_Dambu...

8/24/21, 12:08 PM - Buhainat

😝

: HAKKIN MALLAKATA

#wed-Aug-2021

   KISHI..!!

~_A Tsakanin Zubda

Jini

🩸

_~

Mai_Dambu

*Sadaukarwa ga Halimatu kangiwa (haliloss). Mrs J Moon. A'isha Fareedah Ya'u Nusaiba Sulaiman Ayuba jikalle na*

          *6*

_Wannan Littafin mallakina ne!_

Free Page.

Daga

JARUMAR BOROROJI.

Ahmad Bala Raees

Tashi Rae

es yayi daga zaune ya kura mishi ido, kafin yace mishi.

"Kai ko dan dabarbarun nan ba kayi ne na niman abin rufa asiri?" Ya tambaye shi tare da kafa mishi manyan idanun shi nan masu matukar kyau da girma dan har wani maiko maiko suke yi. Ya zubawa Zakaria

,

"Wallahi Raees ban san me zanyi ba, kuma kasan ina dan tab'a harkan siyasa kuma shi din ma ba ko yaushe ake samun abinda ya dace ba, indai ba Maula zaka je yi ba ko farfaganda. Toh nan ne zaka samu abin hasafi, kuma muna saka ran idan har Jam'iyyar GD

P ta amshi mulkin jahar nan zamu huta Tabbas."

   Cike da mamaki Raees yake kallon shi kafin yace mishi.

"Yanzun kai har sai ka jira gawon shanu? Yaushe zaka saka rai akan abin da bai zama mallakinka na, icce mai kama ake kota, taya zaka ji sara baka d

uba bakin gatarin ka ba, karka zama daya daga cikin mutanen da basu gane lissafin yau balle na gobe, duk wanda kaji an kira shi wane kafin wannan zamanin sai da yayi aiki tukuru, na zata kallona da kuke zai zaburar da ku ashe babu amfanin zama da irin ku,

tunda na zaku amfanar da kanku ba, akan me zan zauna da ku."

Ya fada tare da kallon Salim kanin shi da ya sauka akan mashin.

"Lafiya?"

Ya wurga mishi tambaya, cikin dinbun damuwa yace mishi.

"Ya Raees wallahi mu dai talakawa mun b'ata rawan mu da tsa

lle!"

Tattaro duk nutsuwar shi yayi tare da kura mishi ido.

"Ina jinka" ya kuma cewa,

"Wai zanga zanga, suka shiga kawai dan abinda ya faru da Dr Bagauda, kuma jarabawa muke fa"

"Eh ban ga laifin shi ba, domin mutum kamar shi me kawo cigaba a cikin j

ahar mu dole ayi domin a nunawa gwamanti kuskuren ta."

Inji Adam da yake fada, nuna  mishi hanyar gida yayi.

"Ka ga shi ya dawo a fusace ne akan sanadin da aka mishi na rasa jarabawar shi, amma ko shi nayi imani da Allah yana kaunar dr Abdul Hamid Jamil

Bagauda, mu bar saka kanen mu cikin al'amarin siyasa, tunda ba wai gadar mana aka yi ba, Ni ne gaji da jin haukar su." Ya fada tare da mik'ewa zai nufi gurin bakin man shi.

"Raees ban san ya aka yi jikina yake bani wani abu na daban akan ba, amma tabbas

kai din na musamman ne" inji Zakaria,

  Murmushi yayi sannan ya gama abinda zai yi ya juya tare da cewa.

"Bari na turo Salim, zan mike."

"Mara mutunci" inji Nuhu,

"Daman bai da ita" bai saurare su ba, yayi shigewar shi. Tare da nufa dakin Ishrat, da

take kwance Khadijah tana mata wanke wanke.

Kallonta yayi sannan ya zauna.

"Yau ba zaki daura abinci bane?" Ya tambaye ta tana kallon Film din da take kallo na dawo dawo,

"Wallahi na gaji, ko zaka gayawa Umma ta taimaka mana da abincin rana ne, kasan j

iya tunda ka dawo baka saurara min ba."

         Shafa sajen shi yayi sannan yace mata.

"Umma ba zata yi girki akai waje kuma ta zuba min ni dake ba, idan zaki tashi ki tashi domin zan kwanta ne"

                Tashi tayi tare da tura baki tana kal

lonshi.

"Ni zan je na gaya mata ai"

"Jeki idan baki da kunya ke na lura da rashin kunyar ki a fili take, matar da kike jin ba dad'i zaki saka mata lomar tuwo shine zaki je gaya mata ta saka abincin dake, hmm baki da kunya sam"

     Fuuuu ta shige d'ak

inta, shima ta gyara kwanciyar shi a dogon kujeran shi.

     Ko minti talatin bai da fara barci ba, hayaki me zafi ya cika mishi hanci da wuyar shi.

"Lafiya" yaga Ishrat can kwance ta suma, da sauri ya d'aga ta, tare da jijjigata, da sauri ya fito tare

da leka kofar gida babu kowa, sai sojojin da suke ta zuba tighgas. Ga shagon bakin man shi bude, dan haka ya fito cikin nutsuwa.

"Kai Mahaukacin ina ne?"

"Officer shagona yana bu

ɗ

e dan haka ban isa na shiga na zauna bayan shagon shi yake rufa min asir

i na" ya fada tare da fitowa baki daya.

"Idan ka fito zamu harbe?"

"I know my worth so I will not sit idly by, dan haka ba zan zauna nayi asarar kayana ba" ya fada tare da isa bakin shagon shi ya rufe shagon, sannan ya juya ya nufi cikin gidan shi." Ya r

ufe kafin ya koma kan Ishrat ya zuba mata ruwa, zafin hayakin tighgas ne ya sumar da ita. Bayan ta farka ya bata ruwa ta sha, cikin gidan ya shiga ta kofar baya.

"Umma kuna lafiya?"

"Eh lafiya, yanzun nake yiwa Salim fada akan me zai shigo bai rufe shago

n ka ba, ai kamar na dake shi."

"Ya Raees kafin mu farga kawai muka ga sojojin akan mu yaushe zamu bi takan shagunan mu?"

Zama yayi tare da basu labarin ta rufe shagon ai, amma sai da suka yi tankiya da sojojin tukun. Khadeeja da take manne jikin Umma,

sai zare ido take, shigowar Ishrat kamar wacce tayi jinya yasa Umma Rudewa.

"Lafiya?"

"Suma tayi sabida shaƙar iskar tighgas ne ta koma haka"

    Abin ba ya fahimta a zaman Ishrat a falon tana son tambayar abinci ne, ya fahimci haka ne ta yadda take

kallon kolar abincin da ake kaiwa waje.

"Umma ba dai har kin gama abinci ba?"

"Eh na gama wallahi za a fitar dashi fa aka fara tashin hankalin nan, sai ku dauka ku kai gurinku kuci" boyayyen ajiyar zuciya ya sauke tare da kallonta.

"Gaskiya kin gama m

ana kome, domin yadda wannan matsoraciya take zare ido bana tunanin zata iya yarda ta moru"

   Cikin jin kunya tace.

"Umma kin ganshi ko? Murmushi Umma tayi sannan tace.

"Ku tafi ku bani guri na gaji da surutun ku, ni ban san ya zanyi da kamu na ba, d

omin na jika shi sai dai mu canza ruwan geron amma Tabbas an saka mu cikin tashin hankali."

"Sun saka dokar tab'aci ne?"

"Eh Ya Raees curfew aka saka na 24hrs"

"Toh wai zanga zanga ce ta ta'azzara ce haka?"

"Eh wallahi abin ya koma fada tsakanin ya

n jam'iyyar PDP da Yan Jam'iyyar GDP, kafin kace kwabo har an fara kona wasu ma'aikatun gwamnati, kuma abin haushi wai fadar har ya shafi talakawa fa? Kuma sai da aka ce ban da

ɗ

aukar makami a fita zanga-zangar."

     "Toh Allah ya kawo mana sauki da wa

nnan tashin hankali."

Haka suka dauki kular abincin su, suka musu sallama, ya garin ya koma shiru.

    ***

Bayan awa ashirin da hu

ɗ

u,

Kai tsaye aka sake hoton mai girma Gwamna.

"Ina kiran yan jahar mu, su kwantar da hankalin su. Su daina barna

ta dukiyar gwamnati, yin haka babban laifi ne da asara ba, idan muka duba dukkan mu Abu daya ne, taya zamu na b'ata dukiyar gwamnati. Bayan muna sane da dayawa bashi muke ciwuwa daga ƙasashen waje, dan haka duk wanda aka kama da laifin koma wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login