Showing 99001 words to 102000 words out of 170719 words

Chapter 34 - KISHI COMPLETE

30 Sep 2026

1148

"Halimah tunda ya iya sake ki bai gaya mi

n ba, bana jin akwai bukatar ya sanar dani, dan tuntube shi."

"Nagode" ta fada tare da mik'ewa,ta bar gidan. Tana jin zafin lallai idan ta koma gidan Raees sai tayi babban aiki akan kowa..

        Haka ta kira Bagauda ta gaya mishi tana kuka. Rarrashin

ta yayi sannan ya gaya mata yau zai je ya samu Umman.

Kamar yadda yace haka ya faru bayan sallah isha, ya shiga gidan. Bayan sun gaisa sannan ya fara da bata hakuri.

"Kiyi hakuri nasan anyi miki laifi, amma ina kara baki hakuri, don Allah ki saka baki

Ahmad ya mai da Halima tayi laifi, kuma ta gane laifinta don Allah ki bashi hakuri yayi hakuri ba zata kuma ba, tayi nadama"

   Shiru tayi sannan tace mishi.

"Zata koma amma sai ka kira min magabatan ta, sannan nima zan kira Ahmad, sai muyi magana da

shi."

       Shiru yayi sannan yace mata.

"Umman Ahmad, kina da ikon saka shi yayi kuma zaki iya hana shi ya hanu, amma kika ce sai an kira shi kamar baki yarda da abinda na roka bane!"

   Duk yadda yaso ya saka umma akan lallai ta kira Ahmad ya mai

da Halima, amma fir ta tsaya akan maganar ta, dan dole ya gayawa Halimah yadda suka yi kamar zata yi hauka, dan haka ta tafi gurin dan uwan Baban su, ya tafi ya sami Umma, ita kuma tace yayi hakuri zata kira Ahmad su yi magana, kuma ta saka aka mata kashed

i.

     Bayan ya tafi takira Ahmad.

"Zata dawo amma ka tabbatar ka tsaya da Addu'a domin na fahimci kana da rauni akan Ibadar ka yanzun, dan na san kana son matarka har yanzu idan ba zaka zauna da Humairah ba, k dawo min da ita, bana son tashin hankali

..ko damuwa."

"Insha ALLAH ba zaki ji kome ba, Umma" ya fada a sanyayye, yana kara tabbatar mata da cewa zai tsaya akan kafar shi, kuma zai yi kokarin ganin ya yi adalci akan su.

        Sannan tace mishi ya dawo da Ishrah, babu musu ya ce ya amince,

amma zai yi tafiya da Aishafareeda idan sun dawo sai ta dawo,haka ta tura musu. Sun dai ji dadi musamman ita.

   **

Idan nace Ahmad bai rena min hankali ba, nayi karya kawai binshi nake da ido.

   "Ga visa dinki jibi zamu bar ƙasar" wani kallo na m

ishi daga sama har kasa.

"Ina son ganin kakata!"

"Toh zamu je amma gobe zamu tafi mu dawo gobe" aikuwa na mike tare da cewa.

"Babu inda zan bika"

Kura mata ido yayi sannan ya sake murmushi yace mata.

"Ok! Babu damuwa, da fatan zamu dawo jibi kafin taf

iyar?"

Had'e rai nayi tare da dauke kai ina abinda yake gabana, kawai sai jin nayi yana shafa bayana, da mugun razane na juya tare da ture shi.

"Ban cikin da Iskanci"

"Toh ina magana kin share ni"

"Dole ne sai na amsa maka? Wallahi ka fita idona"

"Idan naki fa?"

"Zan cire ka"

Wallahi Ahmad sam bai da zuciya, haka na gama tsigale shi. Washi gari kuwa muka nufi gida, a gidan  muka sauka, sai la'asar na nufi gidan Hajiya, ranar kamar ta goyani, ina shiga gida Mutane na, suna zuwa..kafin kace kwabo

har an kaiwa Ahmad labarin, sai gashi da Jami'an tsaron shi, sai wani b'ata rai yaƙe. Bai hanani yin magana da su ba, sai da na gama ya shiga yayi hira da hajiya sannan muka nufi gida, dan yacewa Hajiya hankalin shi bai kwanta da barina anan ba.

   Ida

n kuka ga yadda Ahmad yake rawan jiki a kaina, sai ku sake baki. Har Umma sai da tayi ta mishi dariya.

"Irin wannan rigimar Ahmad, ina laifi ka barta gurin kakanta ta kwana." Shiru nayi tare da barin falon domin raina yana tafashe.

        Aikuwa ya bi

yo ni dakin na fashe da kuka, fita yayi yabar min dakin, yadda nake kuka ne ya bashi dariya.

"Amma ai ba haka muka yi da kai ba, kasan ba zaka barni na kwana ba meye amfanin zuwan nawa, wallahi da ban zo ba. kuma tun wuri ka tafi abinka domin ba zan bika

ba"

  Ya zata wasa nake mishi sai da washi gari yaga naki shiryawa, kawai gayawa Umma, itace ta saka baki ina kuka na shirya.

"Ko yana miki wani abu ne."

"Umma! Babu" da zan gaya mata cewa yana takura min ne sai nayi shiru. Ban kuma magana ba, har Yam

ma muka tafi muka gaisa Hajiya tare da sallama, sannan muka nufi airport.

      Daga nan muka wuce Abuja, a nan yayi ta bi na, amma naki kula shi, kamar zai kuka. Rarrashina yake har muka bar kasar zuwa Qatar. Da rana muka isa kasar, cikin manyan hotel

din da za ayi taron ya muka sauka, domin sune suka dauki nauyin masaukin.

   Abincin sai wanda ka zab'a, haka muka ci nayi sallah da wanka na kwanta, sai la'asar na tashi nayi sallah, sannan na koma na kwanta duk da banyi barci ba, amma naji dadin hutun

da nake.

     Sai dare ya shigo min a gajiye, kallona yayi ina sanye da jinsi bom short, sai rigar shi iya cibiya, sai parking din da nayi ta gefen kaina, ina zaune. Na saka fruit a gaba ina sha.

"Ranki shi dade Gimbiya"

"Hmm! Ya aiki?"

"Alhamdulill

ahi!"

"Da zaki iya taimaka min da kin had'a min ruwan wanka"

   Dake yayi sa'ar yan mutuncin suna kusa, na nufi ban dakin ina had'a mishi ruwan zafin. Ina gamawa na juya zan fita muka fi taho mugama, kamar xan fadi ya saka hannun shi a k'uguna.

"Sorry

baki san na shigo bane"

"Amma ai, sai ka jira na gama ko? Wallahi ba zan kuma had'a maka ruwan wanka ba, tunda baka da jimirin jira"

Na fada ina buge hannun shi, tare da mik'ewa.

"Toh Allah ya baki hakuri"

"Ka iya bada hakuri fa, amma baka iya kiyay

e abinda kake yi ba, wallahi karka kuma min haka." Na saka kai na fita daga ban dakin yayi wanka.

   Ban tsaya ba a dakin na koma falo, domin nayi imani da Allah yana ganina zai nemi wani magana. Haka na cigaba da kallona can sai gashi ya fito dauke da

waya. Suna gaisawa da Umma, sannan ya mika min muka shiga hira. Bayan mun gama na mika mishi.

   A cikin kwanankin da muka yi bamu samu fita ba, sai ranar juma'a. Muka tafi wani shago muka sayo kayan auren Khadijah na musamman, sannan muka dawo gida, sa

tin mu biyu. Idan ka ganni sai ka rantse na shekara a garin.

     **

Bayan likitan yayi mishi bayani yace mishi.

"Babu matsalar kome, sannan yadda na Fahimta ko yanzun ta samu kulawa zata iya daukar ciki, Amma sai Allah ya nufa. Idan bai be nufa ba sa

i muta wahalar mu kawai....

🤷🏽

‍♀

️

Kishi a tsakanin zubda jini isn't free, if you need chat me.

0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank!

+2347035133148 or 08130269641 Yan Nijar ga Number da zaku biya: +227 84 50 64 76

9/5/21, 5:35 PM - Buhainat

😝

: 49

"Nagode sosai!" Ya mikawa likitan hannun suka yi musabaha, sannan ya bar office din,ya same ta zaune tana hidima da wayarta, yana isa gurinta ya gyara muryan shi yai na mike tare da kallon idanun shi.

        "Nasan dai lafiya ta lau, amma Allah

yasan abinda kake boye min" na fada bayan na tashi daga zaune na nufi hanyar fita daga asibitin, yana bin bayana. Har muka koma masaukin mu, naki bashi damar yayi min magana da zaran ya bude baki zan magana zan daure fuska na, haka ya sashi kyale ni.

 

    Har muka bar garin naki sake jiki dashi, gida muka dawo.

    Tun da muka dawo kamar mara gaskiya yake gaya min.

"Don Allah kiyi hakuri! Halima zata dawo d'akinta Umma ta."

"Na jima da sanin zata dawo"

"Amma me yasa baki gaya nuna min ba?"

"Sa

bida ba shi bane a gabana, idan da haka ne a gabana da wallahi karya ya dawo gidan, babu abinda ya dame ni da kai, balle ita bata di'ka ni da kasa ba, balle har na zauna ina ihun ba zata dawo ba"

        "Ke baki kishina ne?"

"Allah ya yaye min,ba akan

kome nake kishi na, ina da abubuwan da nake kishi akai ban da mijin wata"

"Nanah Aisha ba zaki yi kishina ba?"

"Wallahi ba zan tab'a kishinka ba, sabida kana kishin abinda kake so ne, abinda baka so baka tab'a kishin sa"

       "Kar wata rana, kizo

kina dambe akai na." Tashi nayi daga kishingide da nake nace mishi.

"Ni haihuwar Zahrah da Hassan zan yi kishin ka, toh Allah ya raba ni da ganin wannan ranar, Ahmad. Ka kyale ni barci nake ji"

Na fada mishi ina juya mishi baya. "Faf" naji ya kai min d

uka, a kan duwawu na, kamar zan yi kuka ma juya tare da kallon shi.

"Allah zai saka min"

Nayi juyawa na, tare da share shi, karshe ya gama niman maganar shi ban kula shi ba,ya saka kai ya fita.

   Sati da ya zagayo Madam Ishrah ta dawo da karfin ta, s

ai dai kuma wannan karon labari ya sha banban domin mutumin ya tsaya da ibada, har azumin Litinin da Alhamis yake, gaskiya ta nan ya burge ni, domin kullum Ni ke mishi abin bude baki.

       Tun da ta dawo bata nuna min ta dawo da shirinta bane, domin t

ana dawowa Ahmad ya janyo ni a jikin shi na fitar hankali, a gaban ta, babu yadda ta iya, sai ta dauke kanta.

    Haka bai saka na shiga harkokin ta, ba sai da ta fara min habaici tana kirana da karuwa yar daba, sadaka yalla.

     Ba halin nazo wucce

wa zata ce min.

"Muna Bara muna karuwa" wannan kalmar yana masifar min ciwo, nakan yi kuka sosai kamar raina zai fita, haka yasa baki daya na daina sakewa nayi motsi ko a kitchen ne ta same ni, bawai ina kukan a gaban ta bane bata isa ba, sai dai na rigad

a nayi Wa kaina tambarin karuwanci ne.

  ... Shi yasa da zaran an min gori yake min zafi.

Yau jumma'a dake tasan yana gida, ta fito tana zagina da min gori, har da kirana yar daba Yes na sani halina ce, kuma nayi. Domin na tabbatar mata da hakan na j

uya da gudu na shiga cikin kitchen da gudu, ina shiga na dauki ƙaruwar wuka me kana da adda, na nufi ta da mugun gudu.

     Ai babu shiri ta fasa ihu tana niman hanyar ceton rayuwar ta, muna haduwa dashi ya kwace addar.

" Ahmad wallahi ban mata kome ba

tace zata kashe ni."

Kuskuren da aka samu nayi magana na kasa magana, ina zare mata ido, ni kuma maganar ce na kasa yi sai fadawa nayi kirjin shi ina jan zuciya, yana buga bayana.

"Ke kika tab'a ta, da baki tab'ata ba babu abinda zai had'a ki da ita, ka

fin ki dawo sai da aka yi zama akan haka amma na lura baki fahimci haka ba, wallhi idan kika kuma tab'ata na rantse da Allah,zan karasa sauran igiyar baki daya." A hankali ya gyara tsayuwar shi ya dauke ni cak, ya nufi hanyar dakin shi dani, sai ajiyar zuc

iya nake saukewa.

Yana  kwantar dani, na fashe da kuka.kwanciya yayi tare da rab'a gefena a jikinshi yana shafa bayana, har nayi shiru. Barci ya dauke ni. Karshe sallah jumma'a da bai samu ba kenan, ya shiga yayi alola Aban dakin shi yayi sallah.

Sam

baya son damuwa, amma ya lura da Halima tun dawowar ta, abinda take niman Fareedah dashi kenan duk da bata tab'a kawo mishi kara ba, amma kullum zai Halimah ta gaya mishi Fareedah tayi kaza Fareedah ta mata kaza. Haka yasa shi jin babu dadi a ranshi, ita

kuma bata tab'a damuwa akan Halimah ba dan ya lura irin mutanen nan ne da basu iya fada ba, amma idan suka tashi basa ji basu gani.

         Bayan ya idar da Allah ya haura gadon ya rungumeta, suka ci-gaba da barcin su, karshe aka bar Hajiya Halima da r

ikicin duniya. Sosai abin ya dame ta, bata fa Ahmad ba, bata ga Aishafareeda ba.  Asalima kamar basa gidan. Dan haka tayi ta yawo ko zata gansu babu labarin su.

     Dan haka cikin jin haushi ta cigaba da zaman jiran su. Dadin barci yasa Ni makale shi,

tare da nad'e shi sosai, ina Sheka barci, shafa fuskana yayi tare da kallon yadda nake ta barci ina sauke ajiyar zuciya. Sam Sai yaji babu dad'i, tare da gyara mata zaman gashin kanta, yana masifar son gashin musamman da gashin ya kasance masu laushi da ya

uki. Haka yayi mugun burge shi. Yau gashi ga Aishafareeda a guri daya suna barci, gyara mata kwanciya yayi bayan ya shafa fuskarta zuwa kirjinta, a hankali a shiga shafa kirjinta har zuwa cikinta yana shafawa tare da gyara mata zaman rigar Jikinta, da yaha

ura dashi sama, a matukar gajiye da bukatar mace yake shafa kan dukiyar fulanin yana kara shafa su. Tare da kai bakin shi kai yana lasar su, baki daya ya manta da duniyar da yake.

       Kamar a mafarki nake jin abinda yake min dan haka ba shiga rike sh

i tare da mika kamar nayi wani aikin wahala, lumshe idanun nake kara yi, ina ji a raina kamar zan zauce. Sake rugume ni yayi yana kara kasar wuyata, har zuwa kirjina, a hankali ya kai hannun shi kasar zanin jikina ya shiga warware su, tare da bin cinyoyina

ya a musu wani irin shafawa, yana kara lashe wuyana.

      Hannun shi ya kai saman pant dina, sai lokacin Allah ya farka da ni, da mafarkin da na ke tsammani ina yi. Ahmad na gani a kaina, ban san lokacin da nayi kukan kura na kwace kaina tare da ture

shi.

"Karuwa wacce ta gama bin maza? Wacece bata da darajar kanta, kasan iya maza nawa suka kwanta dani? Toh wallahi da na baka kaina gwara yan fashe da makamai su kwanta dani, na san sune suka rabani da daraja ta ban da kai Ahmad, wallahi na tsane ka ban

a son ganinta fitar min a d'akina, bana son ganinka."

"Aishafareeda! Don Allah kizo, don Allah marana zata fashe."

"Over my death body" na gaya mishi ina kara ja da baya daga gadon ina kara matse zanin gadon a kirjina..

   "Fa....ree..dah"  cikin ts

annanin tsoro na dira a gadon, tare da nufar ban daki, Aikuwa zanin gadon ya tad'e ni na fadi a kasa, kuka ne yake son zuwa min amma na fara ƙoƙarin mikewa, tsayawa yayi a kaina.

         Tare da d'ago ni cak, wani irin rawa jikina ya dauka, na sake kuk

a. Tare da kai mishi duka a hannun shi ina ƙoƙarin kwace kaina.

"Ki nutsu!" Ya daka min tsawa, sai da na kame.

"Ba haka nake ba, ina son matar da nake aure tafi kowa fahimtar waye ni, dan haka wallahi ba zan tab'a miki dole ba, Wallahi ba zan tab'a karba

n hakkina da karfi ba.

      Dukda nasan zan iya amma ba shine burina ba, burina na amshi hakkina a nutse yadda zaki manta da wata rayuwa da kika yi, karki kuma tashi da sauri har ki fadi haka, ciwo zaki ji.". Sannan ya juya tare da barin d'akin.

   

  Dakin Halimah ya nufa tana waya, ta ganshi ya shigo kamar wanda ya sha wani abu, da sauri ta ajiye wayar.  Ta mike tare da nufar shi.

"Raees!"

"Hmm!"

"Lafiya?"

Hannun shi ya saka tare da kwab'e mata rigar Jikinta, ya wurga ta gadon. Tare da zare wan

don shi. Kafin ta Fahimci me yake nufi bawan Allah dai ya matsar da dan kamfen ya zura shugaban karamar hukumar wandon shi.

       Wani irin ajiyar zuciya ya sauke tare da kara rungumar ta, yana jin ina ma Ace Aishafareeda ne he don't care ko maza dubu

ne suka kwanta da ita, burin shi jikinta nan da yake daukar ado, duwawun da tana tafiya kamar an hura musu iska. Yan nonuwar da suka dan ramfa kad'an din nan, suna kara haukata shi.

Idan ya gansu ji yaƙe kamar zai zauce.

"Fareedah!" Ya kira sunan kasa

ƙasa, yana kara zungure ta. A hankali. Wasu kananun magana yake wanda shi kan shi bai san me yake fada ba, ita kam Halimah dama tana bukatar mijinta, sai gashi Allah ya wurgi mata shi san haka bata yi wasa da damar da ta samu ba, tana ganin zai sauka tayi

maza ta zare jikinta, domin zaman da tayi a gida yasa ta koyo Yadda ake (

🤣



😂

)  karb'an ayaba me tsada.

      Shi yasa ta sauya mishi yanayin kwanciyar su. Aikuwa ta gurzu dan ubanta, domin bad'e toka yayi a idanun shi yayi ta gurzanta, tun tana daur

ewa har ta fara ihu da niman taimako.

          Sai da yaji ya juye bakin mai sannan ya mike tare da shiga wanka..sai da yayi wanka tare da tara mata itama ta shiga, bayan ya fito ne ya kalleta har tai barci waje ya nufa. Jin motsin mutum a bayan shi ya

sa shi juyawa.

   Matsa min yayi na wuce yana daure da towel a k'ugun shi. Dauke kai nayi kamar ban ganshi ba. Riko hannuna yayi.

"Ya dai?"

Na tambaye shi, ina ƙoƙarin wuccewa kitchen.

"Muje ki taimaka min na saka kayana"

"Ahmad! Bana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login