Showing 162001 words to 165000 words out of 170719 words

Chapter 55 - KISHI COMPLETE

30 Sep 2026

1171

siyasar GDP suna raye, sannan a bisa binciken Mai dakin gwaman Ahmad Bala Raees an samu wani

bayanin da ya tabbatar da sahihancin aikinta na jami'an tsaron sirri,. Domin an dauke ta a cikin hukumar tsaron ne.

       Gwamna Ahmad Bala Raees, ya bawa  mutanen da aka rasa ranar da Mai dakin shi ta shirya bada tallafi na musamman.

  A yau an kam

a rundunar yan ta'addan nan da suka addabi rayuwar al'umma, wannan yunkurin ya faru ne ta karkashin jagorancin hukumar sirri na musamman. A wata majiya maitushe ta tabbatar da cewa ana zargin wasu yan siyasa da yan kasuwa a cikin wannan lamari. Ni Sameerah

Harun.. Mom Latif nake muku Barka da warhaka"

      Shiru Office din yayi kowa da abinda yake zargi. A ranshi.

***

*Akwai hujjojin a hannunka!!!*

Mik'ewa yayi tare da barin gidan shi ya nufi part din Ishrah. Dake dare ne so bai wani damu da abinda

zai faru ba, tun daga bakin kofar falonta..ya hango bra

ɗ

inta da

ɗ

inta kayanta a watse.

   A hankali ya shiga cikin dakin, basu san ya shigo ba, tana saman Adamu yana ta zuba mata iska, bai ce musu kala ba, ya janyo drowar ta ya kwashi wasu files, sai

a lokacin suka ankara da shi, suka zube a guje, tare da rufe jikin su

.. yana dauka ya fita sarawa kan shi yake tare da dafe goshinsa, Allah yaso rabon shi da Ita tun kafin haihuwar su Naeem, haka kawai baya sha'awarta,  duk wata mace matukar zasu hadu sa

i yaji kamar ba mace bace, sabida yadda A'isha ta kama mishi zuciyar shi.

Haka Mulaika Qarib bai tab'a jin wani abu akanta ba, duk da kamar zata cinye shi, bai tab'a rike hannunta ba, matar shi ta sunnah itace ya kama tana zina da abokin adawar shi, wan

da lokacin da aka mishi bincike an tabbatar mishi da hannun shi a cikin abubuwan da suke faruwa.

     Sai dai bai da hujjar kama shi, dan haka yaji zucytar shi ta mishi nauyi, ita dai da yake kallo bata cika me daraja ba, ita din dai yake bukata.

   

Kasa barci yayi yana kallon abubuwan da suka yi ta faruwa.

   ***

"Ya gan mu fa"

"Eh sai me?"

"A'a wallahi ni zan tafi"

"Ok" ta mike tare da nuna mishi hanya, kayan shi ya dauka ya fita tare da barin gidan.  Washi garin.

       Ma'aikata yasa

suka nufi Part din ta, aka tattara kome nata aka fitar da shi, tana barci taji ana kwaranniya shine ta fito taga ai ana kwashe kayan gidanta ne.

"Waye ya saku?"

"Gashi inji Yallabai"

Ta amsa tare da warware.

*Dama na jima da sake ki! Tun lokacin da k

ika zubda cikin Fareedah. Nayi tsammanin zaki sauya sabida halin Mahaifinki, so sai na Fahimci ba ki sauya ba. Asalima yadda ake kawo min bayani na kuna tare da Adamu yasani ajiye wasu abubuwan ina niman hujjar da zan kama ki dashi! Alhamdulillahi Ubangiji

ya nuna min abinda nake nima! Kin jefi A'isha da kalmar karuwanci Allah ya nuna miki kayan ki, wancan lokacin da na sake ki akwai sauran biyu,  bayan zubar cikin Fareedah nayi daya, Alhamdulillahi nayi na uku. Ki je Adamu yayi miki abinda na kasa miki All

ah ya biwa kowa hakkin shi.*

Wani ban zan shewa ta saka tare da kallon mutanen tana dariya, dariya dake bata da hankali sai gashi har cikin gidan ta nufi gurin Umma tana zaginta tare da mata mugun fata sai taga bayan Ahmad da Fareedah.

   Babu wanda

ya kulata, har ta fita. Bayan fitar ta Umma tace mishi.

"Meye ya faru?"

"Umma babu kome"

"Toh Allah ya kyauta"

"Amin Ya Allah"

       Tashi yayi zuwa ban daki yana me jin wani irin tausayin kanshi. Dan haka bayan ya gama abinda zai yi ya fito. Kiran

shi aka yi a waya. Suka shigo tattauwana kafin kace me.

An fitar da wani labari karkashin mai bada Labarai na fadar gwamnati. Sakamakon binciken da aka yi an kama wasu mata da matasa da suka shirya tadana nakiyar Ranar.

       Wannan shine abu mafi

muhimmanci da ya cimma, sai dai yadda yan adawa ke sukar gwamnatin abun sai ya aka tsoro, suka shiga yad'a magana a bakunan mutane, da cewa ai sabida matar gwamna da aka kama yasa ake kokarin yiwa kowa sharri ana son a wanke ta.

    Abun ya kuma tunzira

talakawa, suka rantse baza su kuma zaban gwamnatin Raees ba.

  Wanke ni da akayi da kan shi ya tafi ya dauko ni, sai kallona yaƙe, murmushi nayi mishi sannan nace mishi.

"Na sauya ko?"

"A'a" ya fada tare da kwantar da kaina a kafad'ar shi. A hank

ali na sauke kwallar da ta cika min idanuna, goge min yayi sannan yace min.

"Kwantar da hankalinki mijinki yana tare da Agent Aishah Alhassan"

   Murmushi nayi a karo na biyu, ina kara jin son shi a raina.

"Ya batun talakawa?"

"Suna nan ana fama dasu

basu ganewa Yaren ne"

"Allah zai ganar dasu, zasu bukace ka wata rana"

"Insha Allah! Na gama mulkin siyasa zan rike Iyalina sun ishe ni, lokacin da kika ce kar na amsa ai ban saurare ki ba, yanzun kuwa da aka shayar dani ai na nutsu"

     Murmush

i nayi ina kara godewa Allah da ya bude mishi idanun shi.

🤷🏽

‍♀

️

Kishi a tsakanin zubda jini isn't free, if you need chat me.

0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank!

+2347035133148 or 08130269641 Yan Nijar ga Number da zaku biya: +227 84 50

64 76

9/18/21, 8:31 PM - Buhainat

😝

: *###*

"Fareedah"

"Na'am"

"Ina sonki"

Murmushi nayi kawai domin na haka kawai banza bata kai Zomo kasuwa.

  Koda muka isa ban ga Alamar motar Hajiya Ishrah ba, sai dai nasan yana cikin wasu abubuwan ta.

  T

unda na shiga umma kuka ni kuka, tare da durkusawa a gaban yarana, shima kuka yake, Allah Sarki Zaheer ina ganin shi na Fahimci yana kewar Mahaifiyar shi bude hannuna nayi na rungume shi a jikina.

     "Ahmad nayi kewar Yarana. Dasu nake kwana nake tash

i ban tab'a zata zan wayi gari a cikin su ba, domin akan idanuna ka so mur

ɗ

a case dina, sai gashi Allah ya kawo min dauki."

"Insha Allah babu me mur

ɗ

e kome sai da Izinin Ubangiji."

  "Tashi kije kiyi wanka" inji Umma, haka muka wuce dakin da yaran na

yi wanka na same su, zaune daukar Zaheer nayi ina kara tausaya mishi, shekara daya da watanin dole aka yaye shi bai gama kosawa ba.

Shigowa Ahmad yayi tare da rungumar mu baki daya, yana kuka sosai. Domin lokacin da ya kama Adamu da Ishrah bai ji kome b

a a ranshi a yau da na dawo sai yaji yana bukatar ya gaya min abinda ya faru, kama yaran nayi na kai su gurin Umma na dibo abincin ina jin Naeem yana cewa.

"Ammin yana kuka kamar yadda kullum idan yaga picture din mu yake kuka."

  Shafa kanshi nayi san

nan nace mishi.

"Zan bashi magani ya daina kuka"

Ina shiga cikin dakin na rufe da key, na durkusa a gaban shi.

"Meke faruwa?"

"Halimah da Adamu."

Rike hannun shi bai cikin nawa ina fa

ɗ

in.

"Kayi hakuri"

"Kama su nayi turmi da tabarya"

Share mish

i kwalla nayi sannan nace Mishi.

"Kayi hakuri"

"Aisha matar aurena"

"Kayi hakuri"

"Nayi"

Yadda na gan shi nasan babu abinci a cikin shi dan haka na saka shi a gaba muka fara cin abincin, sai da muka koshi na kalle shi yadda ya janyo ni jikin shi.

"In

a kewar ki"

",Nima haka"

  Hannuna na kai keyar shi tare da had'a bakin mu, a hankali nake tafiya dashi, tare da jin zan iya bashi dukkan yardana, sanan na kara da amincewata da kulawar shi a gare ni, na yi tafiyar sirri dashi izuwa duniyar bazata, zam

a na a gidan yarin ya kuma koya min darasin rayuwa, kuma ya sani kara jin lallai zan kama mijina a hannuna.

   Domin kuwa birkita mishi lissafi nayi ta hanyar cin shi dai da ya kusan haukacewa, duk bashin da yake kan shi sai da na sauke mishi tass sanna

n hankalina ya kwanta.

      Kwanciya nayi a jikinshi ina jin shi yana shafa bayana.

"Nayi kewar ka"

"Nima haka"

   **

"Ya sake ki? Toh ai ba makawa zaki bani damar da zamu lalata mishi suna, da gwamnatin shi dan haka karki sake kiyi wani abu ba t

are da sanina ba. Dake basu da kunya sai gashi Adamu ya fitar da wani faifen video na Ishrah tana niman adalci akan sake ta da Ahmad yayi.

   Abubuwan marasa dad'i dai tayi amma bai ce musu kome ba, asalima yadda mutane suke daukar zancen ya wuce tunani

n mai tunani, domin karfi da yaji aka makalawa Fareedah laifin da ba nata ba, da cewa sai da ta shigo rayuwar Ahmad ya sake Ishrah, domin ai ita Ishrah ta aure shi bai da ko biyar na kanshi mahaifinta da gadon shi ya sa ta zama wani abu.

Take aka fara k

iran shi ya zama butulu mara mutum, da tausayi mace dan bata haihu ba zai wulakantatta.

Abun yayi mishi ciwo amma bai kula ba.

*

"Fareedah mutanen da aka kama basu ne suka tadda nakiyar nan ba. Mulaika Qarib ce dan haka a shigar da karar ta. Haka za

i saka duk wanda yake bayan ta ya fito, dama akwai cases masu yawa a bayanta, kuma tayi ta bibiyar rayuwar Ahmad domin daukar wasu bayyanan"

"Ok Nagode"

   ***

"Yallabai idan baka manta ba kana minister nazo har Office dinka na baka sako ka bawa Mat

arka, na kuma tare ka a garin Lagos na baka sako, yau ma gani. A wancan satin da ya gabata an samu hannun Mulaika Qarib, zaka iya dubawa, akwai abubuwa dayawa wanda Bagauda bai san ana yi ba. Don Allah ka mika wannan ga hukumar tsaro..zan tafi."

. Yana

fita a bakin Office din Gwamnati aka kashe shi, abinda ya d'aga hankalin Raees, ya nime a fara bincike akan kisar, sai ga labari ya zo mishi an kaiwa Alhaji Kuli hari, kuma ya rasu.

          Dan haka ya nufi gidan Bagauda, yana kwance babu lafiya, loka

cin da ya isa gurin shi, zama yayi a kasa.

"Abba ya jikinka?"

"Da Sauki Zakina! Kana tafiya da kome yadda ya dace, a tunanin su. Sune ka dai suke da damar shirya makirci, na tura sakon mu ga Mr Jonathan. A fitar da Sani da Tanimu.

   Sannan yanzun hak

a Qarib yana can yana hauka kame mishi yar shi da aka yi. Mr TTN yana hannun yan hukumar tsaro. Yanzun me zaka yi?"

"Eh toh talakawa sun gaji damu, kuma bani da karfin da zan tinkare sun, amma idan naga bukatar haka zan tinkare su. Sun kashe Dan jaridar

nan"

"A'a basu bane, ni nasa a kashe shi, binciken shi yayi yawa kuma zai iya kawowa kan mu, Ahmad idan har akwai abinda za a rufe domin wasu su cimma muradun talaka toh ka gama, ba tare da sanin su ba, ka gina musu rayuwa, kudaden da aka saka domin a

sayar dasu ka juye shi a bukatar talaka, Amma akwai wani hnzari ba gudu ba, ka dakatar a A'isha Fareedah aikin tsaron ta, domin zata iya fadowa kan mu. Aikinka yayi kyau ka bawa talaka sabon rayuwa."

"Nagode sosai Abba amma baka da hannu a kan kisar Lab

aran Kuli?"

"Ko

ɗ

aya, ban kashe shi ba, ina zargin Wali ne, dan haka zaka iya bincike da kyau, naji labarin sun fara saka kudin su akan Adamu Iliya."

"Eh shi nake da yakinin zasu tsayar."

    "Talakawa zasu nime ka, amma kafin nan kayi musu nisa, Ah

mad Nagode da tayani aikin da na kasa"

"Babu kome!. Zan tafi"

"Allah ya kiyayye hanya."

Sannan ya fito a hankali yana tuna rayuwar shi ta baya, yadda Bagauda ya sanya shi zama

ɗ

an siyasa karfi da yaji.

Kasancewar shi wanda ya karanta ilimin halay

yar dan Adam, dan zama da yayi da Bagauda sai ya fahimci ba shi yake juya Jam'iyyar GDP ba, akwai wanda yake haka.

   Kasancewar shi mutum ne da yake fahimtar abinda zaka aikata daga maganarka da aikinka.

   Dan haka ya samu Bagauda ya ce mishi.

"Me

yasa ka kawo ni cikin siyasa? Domin nayi imani ba haka kawai zaka kawo ni ba"

    "Eh Ahmad, me yasa Fahimci haka da wuri?"

"Me amfanin karantuna har matakin master! Dan haka gaya min me yasa?"

"Kana da gaskiya da Amana, shi yasa na janyo ka, uwa U

ba duk abinda zaka yi da ilimi kake yin shi, wannan dalilin yasa na kawo ka. Ko zaka mana gyaran dattin da ya cika garin nan akwai yadda ake abin"

Nan ya warware mishi kome, sannan ya nuna mishi muhimmancin shi idan zai musu gyara da sauran su,  sannan

shi din daya sha cikin talakawa ne. Dan haka ya duba al'amarin yadda zai shawo kan wasu abubuwan.

  Amma maganar gaskiya bai tab'a kawowa Ahmad zai zama Gwamna ba, kawai ya kawo shi domin ya shiga siyasa idan yayi karfi ya taimaka mishi da yadda zai war

gaza masu kawo nakasu a cikin tafiyar.

      Duk abinda yake faruwa duk ya sani, kuma yana bibiyar su daya bayan daya, matsalar da aka samu bai tab'a sanin A'isha Fareedah jami'an tsaron bace, sai yanzun kuma gashi Bagauda yace mishi ya dakatar da ita.

....  Sannan shi da kan shi ya sha had'a bayyanan sirri ya turawa mr Jonathan, (idan mai karatu zai tuna lokacin da A'isha da Raees suka dawo daga garin su Inna, kai wasu takardu da tayi har Alhaji Tanimu yake tambayar Me Jonathan a ina ya samu wasu abu

buwan yace yana da ma'aikacin sa na musamman, toh Ahmad ne)

   Dan haka wasu abubuwan ya sani wasu kuma bai sani ba, kuma bawai yana da alaka da su bane kawai ya danganci yadda yake tafiyar da rayuwar shi da harkokin shi.

    **

A hankali ya shigo t

are da sallama, ruwa na kawo mishi ya sha sannan, yayi shiru kafin ta mike tare da barina a gurin.

      ** Haka lokacin yayi ta tafiya ai babu abinda ya kuma fusata Jam'iyyar GDP kamar yadda aka tafi da Mulaika babu labarin ta, kamar yadda suka so ayiw

a Fareeda sai gashi ya koma kansu,

  Kafin lokacin bangaren Adamu da Ishrah sun kuma saka cigaban Ahmad a gaba duk abinda yayi sai sun kushe kuma sun ki daina wa.

.....

A lokacin da aka fara hidimar za

ɓ

e dayawan mutanen sun juyawa Ahmad baya sabo

da abubuwan da ake raba musu. Shi kuma yace ba zai tab'a sayan talaka na, domin shima rayuwar shi ce, dan hakan babu amfanin ya sayi talakawa.

   Abin kamar rufewa da bismillah ana saka sunan Adamu kome ya tafi daidai mutane suka mishi caaa kowa son shi

yake.

      Waiwaye adon tafiya....

Idan muka juya baya, an tab'a binne Budurwa da ranta.  Ba dan kome ba sabida lokacin da take raye tayi farin jinin jama'a, idan aka samu wanda ake son ya zama shugaba Toh ana mishi wannan aikin da inda aka binne B

udurwan.

An kashe jariri sabon haihuwa, shi kuma kowa yasan cewa idan aka haifi jariri mutane Barka suke zuwa duba shi, idan ma yarda shi ake Toh wannan Yardan shi zai janyo mishi al'umma kan shi, an kama barawon da aka gama yawo dashi a kasuwa shi kuma

sai da mutnen suka gama ganin shi aka kashe shi.

Sai sabon kashi wanda yara da mutane suka kalla, da shi da jinin  mutanen da na zaki sabida kwarjinin shi, aka hada aka yi aikin da duk wanda aka saka a jikin sunan shi Toh ya samu nasara.

Almajirai d

a aka kashe an san mutane suna da tausayi idan har mutum zai fito cikin al'umma yayi magana, wannan yanayin Almajiran nan za ayi ta kallon shi mutumin da bai dauki duniya da zafi ba, ba kowa ba. Duk yana cikin niman Sa'a da nimar daukaka (

😂🤣

Allah karka

kuma nuna mana abinda ba zai wuce ba... Mai dambu duk daukaka ce)

         Sai hadin da aka yi na farin jini da aka zuba a dam shima idan mutane suka sha zasu ji idan ba wane ba, ba a zauna lafiya ba.. sannan aka rufe bakin mutane da wata tsohuwar kura

bayan an rufe bakinta ka kaita tsohon rijiya aka binne ta da ranta, mutane nason magana amma tsoro ya hana su magana, shine kura ga tsoro ga ban tsoro.

  Su kuma yaran da aka saka su, akayi ya Gay dasu anyi haka ne domin a karawa mulkin karfin gaske ne

yadda babu wanda ya isa ya rusa su idan suka hau mulki.

Wannan kenan.

    **

Wani daga cikin mutanen da....

🤷🏽

‍♀

️

Kishi a tsakanin zubda jini isn't free, if you need chat me.

0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank!

+2347035133148 or 081

30269641 Yan Nijar ga Number da zaku biya: +227 84 50 64 76

9/19/21, 12:18 PM - Buhainat

😝

: Ita Ishrah a tunaninta idan ta saka aka yi wani mugun asirin da zai Raba Ahmad da Aisha. Shine galabar da zata yi akan su, dan haka ta tafi gurin wani boka inyamur

i a can Cross river. Bokan irin kartin mazan nan ne kuma bai da alamun daraja ko mutuncin dan haka da ta gaya mishi a samo mata kan Adamu yayi mata.

Tana kiran sunan Fareedah da Raees, wutar da take ci a gaban shi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login