Showing 117001 words to 120000 words out of 170719 words

Chapter 40 - KISHI COMPLETE

30 Sep 2026

1183

samun kusancin da juna amma a tunani irin nawa kullum nisanta kai nake dashi. Ahmad ya koyi wani irin hali, shine bai cika magana ba ya ko

ma kamar kurma, duk abinda xan mishi ko zan gaya mishi murmushi yake min, tare da bani amsa da fuskar shi ko da idanun shi.

   Sau dayawa ina iya karanta abinda yake cikin idanun shi ta kai ko kiran sunana yayi idan na kalli idanun shi ina jin haka a ra

ina.

Yau muna waje domin sabuwar dabi'ar da na samu idan yana cikin daki toh bana zama, domin wallahi wani banzan karfi yake ji, kawai sai dai na ganshi kamar zai cinye ni. Haka yasa ni fara tsoron shi, domin sau biyu yana min wani irin damka a ban dak

i.

   Jin ihun da nayi ne yasa Madaki mishi magana. Ni kuma na saka kaya da mugun gudu na fice.

"Ahmad! Karka bi mace da zafin yanayi mana, ka bita a hankali zata cika maka mafarkanka, amma idan kayi hakuri fa"

      Koda na isa dakin Innah jikin

yana rawa, kallona tayi sannan ta watsar dani, tare da tura min wani akushi. Hadin kaza ce har tana wani irin turiri, had'iye yawu nayi tare da kallonta.

   "Kin b'ata min rai, duk abinda Ahmad zai dauka a jikinki ai ba kashe ki zai yi ba. Ya samu lafiy

a ne sosai kamar ba shi ba, idan da zaki iya hakuri dashi ba zai tab'a jin dadin mu'amalar wata mace bayan ke ba, amma kin zauna kome aka yi kina iya bude baki kiyi ihu, duk cikin rugar nan Yayana ne da jikokina, kin tab'a ganin wata ta razana da al'amarin

mijinta? Dan haka ki cinye zuwa an jima ki dawo kafin nan madarar ta nuna."

     "Ba zan kuma ba Innah, kuma zan iya cinyewa!" Ta sowa tayi kamar zata fita ta shafa bayana.  Take na fara jin wani azazzaben yunwa, ai kuwa da nayi bismillah dai da na cin

ye kazar nan, gaskiya ban tab'a cin nama me masifar dadin shi ba. Haka kawai nake jin kamar idan an kara min zan cinye.

Mika min wani kofi tayi na kafa kai ina sha. Ban sha rabi ba nace mata.

"Innah wannan zuma akwai dad'i"

  "Toh indai zai miki dad

i akan harshen ki, idan har wani zai yaba sai kinyi hakuri da shi. Ba wai zaki mallake Ahmad bane, sai dai duk fadar da zaki yi dashi ba zai tab'a zuciya dake ba. Dan haka a kula da harshe dan abinda yake damun ki kenan baki da harshe"

  Sosa kai nayi i

na murmushin jin kunya.

🤷🏽

‍♀

️

Kishi a tsakanin zubda jini isn't free, if you need chat me.

0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank!

+2347035133148 or 08130269641 Yan Nijar ga Number da zaku biya: +227 84 50 64 76

9/8/21, 3:22 PM - Buhainat

😝

:

Kai ina sha kamar kara min ake, sai da na fara jin cikina yayi mugun cika na kalle ta.

"Innah na koshi amma bakina yana so"

"Toh ai ke ba jaririya bace balle a ce ayi ta baki ajiye ko tafi shirmenku tunda nasan ko nafi Uwata kokari ne ba shiga gurin Ahm

ad zaki yi ba, ki tafi gurin Sailuba da Tasneem zasu miji gyaran jiki."

  Haka na nufi gurin su, tunda na shiga dakin Sailuba tasneem ta zo suka fara gyara min jikina tare da kwab'a min lalle a jikina da kayan dilke, a wasa wasa sai da suka min kwana bi

yar ina gyara min jikina. Tsakanina da Ahmad yana sama ina kasa, gashi bana zake raina nayi barci ina jin motsin shi zan tashi ina muxurai.

  Yau badi'atul Noor ce ta kawo mana kayan mata,. Dake dakin Sailuba muka shiga tace min tashi.

Mik'ewa nayi ina

kallon ta.

Daukar wani irin jigida tayi tare da daura min a k'uguna. Kallonta nayi domin nasan da ina da ita, tun zamanin jagaliyancin. Y tsinke sai wani sarka ta bata ta saka a kafarta. Idan tayi motsi zaka ji ya badda kachauuu.

      "Yana kara fidd

a k'ugun mace, zaki ga ya kara tabbatar miki da haka! Amma Aishafareeda me yasa kike gudun mijinki? Ni ma nawa tafiya jahadi yayi da yana nan wallahi ba zaki ganni ba. Don Allah kiyi hakuri dashi kinji"

"Wallahi tsoro yake bani"

Shiru tayi tana kallo

nta, a kasan ranta tace.

*Gulmammamiya*

"Toh amma haka zaki cigaba da zama dashi, yana kallon ki? Toh babu damuwa." Ta fa

ɗ

a tare da share hiran.

    Yana matukar bukatar mace sosai yasa ya daina zama a cikin dakin shima, sai ya tafi can dajin ya zauna

yayi shiru. Abu biyu yake damun shi, Mahaifiyar shi da Kuma Aishafareeda. Gwara Khadijah tana gidan Ummar babu abinda zai same ta da Yardan Allah.

.   Lumshe idanun shi yayi yana kallon yadda wasu dabbobin suke barbara, tsigar jikin shi ne ya mike da s

auri ya bar dajin, har ya iso gida da katon nonon Ayaba da gudu yaran suna tare shi, durkusawa yayi tare da mika musu ayabar domin duk fitar da yayi yaga wani abu zai kawo musu, daga nisa yake hangota tana tsalle tare da ihu da shewa, ga iska yana kara kad

'a gashin da ya dauka a bayan ta, duk da ta daura dan kwali. Dariya yake tana bin wata da gudu itama tana zame mata.

  A watanin baya burin shi ya samu haihuwa da ita, a kwanakin nan da yake yawan zaman cikin kad'aici bai da wani fata sama da ta kaunace

shi, sosai yarinyar tai tafiyar ƙaddara a zuciyar shi.  Duk da bada manya take wasa ba yara ne yan mata matasa, suke ga

ɗ

a a hankali yake bin bayan bukkokin har ya isa inda zai ganta da kyau, cillata suka yi sama tana dariya.  Kara zuba mata ido yayi ta wa

ni kara haske da kyau, duk da babu kwalliya a fuskarta but ta fito da asalin kyanta. 

    Sallamar mazan gidan ya sa, suka watse kowa ya kama gaban shi, shi kuma ya koma daki ya zauna. Yau haka kawai take son zama itama a d'akinta. Wannan ba yinta bane

aikin Innah ce, tana son ta koma d'akinta domin ta ganshi yana kallon su. Tausayi ya bata, domin so yayi mishi mugun illa, a iya fahimtar da ta musu, akwai rashin jituwa na tun asali a ransu, amma kuma da ta Fahimci Ahmad shi bai tsannanta abin ba kamar y

adda Fareedah ta rike abin ranta. Har zata shiga daki ta kira ta.

"Innah kina kirana ne?"

"Eh kizo"

   Haka ta nufi gurinta, tare da  durkusawa.

"Kina da kyau da kirki, amma akwai abinda kike yi wanda wallahi zai iya rabaki da Ahmad lokacin da baki z

ata ba, ki cire rike shi da kike yi a ranki, babu wanda baya kuskure imma dan Adam umma Aljani, kowa ya gaya miki gaskiya akan mijin ki baki yarda ba ko? Toh wallahi billahi Azim, saura kadan ya hadu da macen da zata iya daukar nauyin shi. Tana gab da cin

mashi, matukar ya fara Mu'amalar rayuwa da ita, toh kin tashi aiki. Domin ta ko ina shiri ake akan shi, ta ko ina zasu yi fatan kyautatawa a gare shi. Tashi ki bani guri"

     Ta fa

ɗ

a min da sauri na mike, dazun fada muka yi da badi'atul Noor, akan na t

afi d'akin na zauna ina yawan sashi fita daga dakin cikin gidan, kuma yana gab da haduwa da wacce zata iya rabani da shi, bayan tafiyar ta Tasneem ta gaya min haka, Sailuba ce ma ta iya min bayani tana fa

ɗ

in.

   "Ana shirin turo mace rayuwar mijinki, an

gama kome a kanta kuma yanzun kike da damar amfani dashi yadda zaki dasa mishi kaunarki koda baya tare dake duk macen da ya hadu da ita kallon namiji zai mata, domin dan kwanaki ƙalilan zai bukaci tafiya gida."

   A hankali na nufi dakin da sallama yan

a kan abun Sallah, duk da la'asar ne yake, ban daki na nufa tare da alola na fito. Na sakawa na gabatar da sallah.

Bayan na idar ne muka shiga hira sosai, ban san ya aka yi ba har na shige jikin shi, na zauna a saman cinyar shi. Ban tab'a zata zai barni

haka ba, kawai dai mun yi hira har bayan Magarib, abinci na kawo mana aka yi, haka muka ci tare, muna hira. Bayan mun gama zamu kwanta. Ya ga ina gyara kasa zan kwanta yace min.

"Zo ki kwanta anan mana"

"A'a nan ya ishe ni, babu kome"

"Toh nima bari

na dawo kasa"

"Baka da lafiya ne? Ka zauna a gadon mana."

Kallona yayi sannan yace min.

"Ba zan tab'a miki abinda baki so sai da yardar ki, dan haka zoki kwanta"

Ganin kamar zai ga ban yarda da shi bane yasa ni, haurawa gadon tare da mishi kwanciya

r magirbi.

Kaina na gurin kafar shi,  shima kan shi yana gurin kafata.

     Tunda na kwanta, yake hura min iska a kafata. Nad'e su nayi tare da cewa.

"Ahmad!"

"Ayush!!!"

Naji sunan har cikin kaina, shafa kafata yake tare da min tafiyar tsutsa, da sa

uri na gyara kwanciya ta, amma bai fasa min wasa da kafana ba, sai da na dawo muna fuskarta juna nace mishi.

"Kasan Allah idan ka dame ni wallahi zan sauka kasa, kuma babu tab'a juna"

         "Na amince"

A haka muka Cigaba da kwanciya, yana lura da n

a fara barci, ya matso jikina tare gyara min kwanciya a jikin shi, ina jin wani irin nutsuwa, a duk lokacin da jikin mu zai hadu da juna tabbas na kan tsinci nutsuwa a raina, amma a bangaren shi kasa barci yayi yana kallon yadda take sauke numfashin ta, ya

san matukar ya daura hannun shi akan jikinta zata iya farkawa dan haka ya gyara kanshi ya sunkuyo da kanshi kirjinta, a hankali yayi ta cusa kanshi, tare da d'aga rigar sama sosai, ya kama dukiyar fulaninta ya saka daya a bakin shi daya kuma ya rike a han

nun shi (

😠😡🙄

Jarababbe)  a hankali yake tsotsa tare da murza na hannun shi, yana ganin zata motsa sai ya bari, a hankali ya lumshe idanun shi tare da matse kafar shi, sakamakon shugaban karamar hukumar wandon shi da take zillo. Haka ya share ta, ya cigab

a da abinda yake, har barci ya dauke shi. A jikin kirjinta.

           Yar banza munafuka ta kara cusa kansa cikin jikinta  sosai,bawan Allah jin shi tsakanin dumin jikinta da nonuwar ta, kara haukata shi tayi.

  Lokacin da na farka sallah asuba, na

je tashi ji nayi ya rike min nonona da hakorin shi make shi nayi tare da kallon shi.

"Wannan shine me?"

"Na kasa barci ne ina ta mafarki ne me ban tsoro shine na shiga gurin ashe bakina mara mutunci ya kamo abinda yake boye cikin rigarki."

Sake baki

nayi ina kallon Ahmad, yadda yake maganar kamar karamin yaron da bai wuce shekara uku ba. Had'iye yawun nayi tare da cewa.

"Kasan me? Karka kuma yin haka."

     Gyada kai yayi, har gari ya waye tsoron zama nake kusa dashi, domin Wata mugun sara ya dauk

o, yana min abu kamar yaro karami. Dan haka na gayawa Baba, yazo da likita ya duba shi, cewa suka yi na fita.

"Ahmad me yasa kake bata wahala"

"Baba ina son na samu kusanci ne sosai da ita. Har yanzun kalamai na suna rubuce a zuciyarta, ta kasa Mantawa

dashi"

"Amma ai tana son ka sosai, sannan zamu yi yadda zamu yi da ita."

Haka suka gama suka fita a bakin kofar na tare su.

"Baba meye yake damun shi."

   Sunkuyar da kai yayi sannan yace.

"Ayaan ka mata bayani."

"Wato matsalar shi ba wani babban

matsala bace, abinda yake bukata a kula dashi a daina barin shi yana zama shiru, sannan zai ta abu kamar yaron da aka yaye, a kula da abinda yake bukata idan ba haka ba, ciwon yana kaiwa matakin karshe mutuwa mutum yake."

"Ya Allah! Idan ya mutu ya zan

yi?"

"Toh kuwa sai ki kara bashi kulawa ban da musu, duk abinda yake so a yi kokarin bashi."

   Gyada kai nayi tare da shigowa Dakin, me zasu yi banda dariya , baki daya bata da wayo sun kifata.

  Lokacin da na nufi dakin ganin shi nayi ya saka hann

u a bakin shi. Yana tsotsa.

Cire mishi nayi ina share kwalla.

"Ahmad me kake so?" Kirjina ya nuna min.

"Idam na baka zaka samu lafiya " narke min ya kuma yi min, dariya na cin shi.  A hankali na rufe kofar na dawo tare da zama a kusa dashi, birkice min

yayi wai sai na kwanta. Babu musu na kwanta.  Haka ya d'aga rigar ya kama nonon, kamar yaro karami. Ba karamin zafi nake ji ba, amma atleast zai samu lafiya.

Sai dai haka ba karamin jefa ni yake cikin wani irin yanayi ba, haka yayi ta yi , ya sauka a na

n ya hau nan. Har sai da ya daura min wanka. Wannan bin ya kara min tausayin shi da kuma kulawa dashi, ga shi bana son na matsa ko ban daki ne. Mun yi wani irin shakuwar da ta kai bana hana shi abinda yake bukata a jikina, na sake mishi sama da yadda ba a

zato, gashi ba wani hira muke ba, amma idan zamu zauna zaka fahimci akwai dawamamme kauna.

   Wanda yake masifar tasiri a  zukatar mu, yau ma ina waje muna aiki bayan na gama bashi nonon yayi barci na shiga nayi wanka shine na fito waje na taya su aiki.

Ruwa aka fara da gudu na shiga cikin Bukkar mu, ina kallon ruwan.

*Fareedah* da sauri na juna ina kallon shi fuskana dauke da murmushi.

"Ka kirani ne?"

Lumshe idanun shi yayi tare da mika min hannu.

Da sauri na isa gare shi, na zauna ina kallon sh

i.

*Sanyi nake ji*

Ganin yadda ya takure ya sani cewa.

"Kamar kana jin sanyi?" Lumshe idanun shi yayi, a hankali ya janyo ni jikin shi yana kara matse ni, tare da goga min gemun shi a ƙafadana.

     Murmushi nayi tare da cewa.

"Ahmad! Kana son wani

abu ne"

"Eh"

Kallon shi nayi tare da rufe kofar na dawo na kwanta a gefen shi.  A hankali ya zare min rigar jikina, yana kallon kirjina wanda suke masifar tafi da imanin shi.

       A hankali ya kwanta tare da wasa da su, yana lumshe idanun shi, ana r

uwa sosai. Dakin yayi wani irin dumi me matuƙar dad'i idan iskar ruwan ya buso sanyi, ya gauraya da na dakin yana kara bada wani yanayi na musamman, yi. Daga Kirjina har mara na, yana karkashin mulkin Raees ne, dan haka sanin halin da yake ciki ya sani kar

a bashi damar yayi yadda yake so dani, gangan jikina yayi na'am da Ahmad, kome nawa yana bukatar kulawar Ahmad, ban tab'a sanin cewa shi din gwani ne akan mace ba, sai da naji shi yana min wani irin salon da ban tab'a ji ba ko gani,  damke gashin kaina nay

i tare da tura mishi baki daya jikina yayi yadda yake so dani, na kai matakin da bana jin zan iya bijiri mishi (

😜🤫🤣😂🤸

Wayyo ni)

🤷🏽

‍♀

️

Kishi a tsakanin zubda jini isn't free, if you need chat me.

0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank!

+2347035133148 or 08130269641 Yan Nijar ga Number da zaku biya: +227 84 50 64 76

9/9/21, 8:57 AM - Buhainat

😝

: *_Wallahi tunda na fara ban tab'a dariyar ku irin na yau ba

🤣😂

baki daya na wuni ina darawa

😹😂

so kuyi hakuri da Pagen na kasa rubutu da yawa_

*

     Ban tab'a zata Zai iya kai ni wata duniya ba, dukda kuwa kasar raina tana masifar tsoron abinda yake shirin aikatawa a gare ni, amma idan na tuna halin da yake ciki sai naji kamar bani da wani fatar da ta wuce na bar shi yayi wasan ƙwallon ƙafan

dani.

_Kamar yadda ka kirani karuwa wata rana sai ka shanye ruwan tas ka kirani da juicy din ka, nayi alƙawarin yadda kake jifana haka zaka yi wasa da tsokokin gurin a haukace zaka rasa ta ina zaka fara. Insha Allah kirjin da kake tunanin an gama shi s

ai ta zame maka abu mafi marmarin bukatar shi, Wallahi sai ka d'andani uƙuba ta_

  Wadannan kalaman sune suke yawo a tsakiyar kanshi, ji yaƙe kamar ya hakura domin yayi amai ya lashe. Alwashin da yayiwa Ishrah ya kuma kawo mishi ziyaran bazata.

*Duk ma

tan duniyar nan kallon maza nake musu! Kallon ba su kai ki ba, babu macen da nake jin dadin ta sama dake! Ishrah kiji a ranki babu wata bayan ke*

Lumshe idanun shi yayi lokacin da ya zare pant din da yake manne a jikinta ya kai hannun shi, zancen ta ya

tabbata da gaske kenan. Hannun shi ya kai tare da lallubar kofar birnin lintsin.

   Ya tura a hankali, tare da matsa boons

ɗ

inta a hankali, yana jin wani masifar sanyin dad'i, jikinshi yana wani irin rawa ya sake kai bakin shi kan boons din yana tsotsa

a hankali. Sake tura mishi kirjin tayi, yaji kamar zai zauce.. bakin shi ya kuma ha

ɗ

awa da nata yana tsotsar harshen ta, kamar zai tsinke mata. Wani irin tsuma take kamar an saka mata zakkami, domin ilahirin jikinta rawa yake, kamar mara lafiya, nan kuwa b

a kome bane sai abinda aka b'ata, na gyaran jiki kawai yake tsumamata..  third finger dinshi ya tura a hole

ɗ

inta yaji gurin na wani irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login