Showing 108001 words to 111000 words out of 170719 words

Chapter 37 - KISHI COMPLETE

30 Sep 2026

1147

su kududdufin  mutuwa, Allah sai ya nufa zasu rayu!"

"Yusuf kana

nufin sun fa

ɗ

a cikin kududdifin mutuwa?"

"Akwai dokokin da aka shiga na kimanin karni bakwai suka karya shine bayan sun kubuta, sai Furkaki Zautul ya kai karar Imam Khumaini Darda akan ya samu abincin shi har gida ya dauke mishi su. Shi kuma Imam Khumaini

Darda yace ba zai yi magana ba, sai an kira Sheikh Imran Bin Faris, akan maganar."

   "Hmm! Sai a kayi k'ak'a?" Ta tambaye shi a uzurance,

"Kakan Yarinyar Alhaji Abubakar mai Turare yana tare da Sheikh Imran Bin Faris, shi kuma Sheikh Imran ya kashe z

ancen da cewa Yarinyar Jikar shi ce, matukar tayi ciwon kai tabbas zai fusata idan ya fusata sa'a guda ta kasa mishi ya yashe ƙabilar Furkaki Zautul."

     "Kana nufin yanzun tab'a wannan bil Adam?" Babu wanda ya kuma kulata har suka isa inda za ajiye A

ishafareeda, sannan suka tashe ta da cewa.

"Malama mun iso"

Mika nayi tare da salati, ina ganin yadda kowa yake zirga zirga musamman garin mu da ya kasance ma'abota kasuwanci da zirga zirga, .

"Ok Nagode! amma mun yi sauri fa"  na fada ina niman ina ƙo

ƙ

arin fita tace min.

"Kawata baki niman dan rakiya ne?"

Kafin na bata amsa driven ya bani amsa da cewa.

"Dake kinyi Barci ne shi yasa har muka zo baki sani ba, da idanun ki biyu ne da kin ga yadda muka sha dogon tafiya."

"Ayya gaskiya kam"  sannan na j

uya ina kallonta, na ce mata. "Ai ina da uzurirruka masu yawan gaske, idan nace zan shigar da wani cikin shi ba zai sake ba, amma idan kina son zuwa zaki iya kirana a waya."

"Toh bani Number!"

Kallonta nayi a raina nace.

_Yau naga a nace!_

"Gashi! Ni

ba a nace ba ce, kawai idan zaki dani toh idan."

"Badi'atul Noor!"

"Sadam babu ruwan ka! Zaki tafi da ni?"

"Kiyi hakuri aikin da ke gaba na akwai hatsari."

 

   "Toh shi kenan!" Ta fa

ɗ

a min na juya tare da barin gurin..

"Badi'atul Noor! Ki kyale ta

mana."

"Zarran ta nake so! Ina son zarran ta, dole na bibiyeta dole na kara bincika me take dashi ne haka da ya hanata kula da su waye mu!"

   "Toh ni dai daga nan zan wuce Sudan idan Allah ya taimaka kika fada hannun da yafi ƙarfin ki toh!" Yaja mota

r shi da gudu.

    Tafiyar minti talatin ta kai ni garejin.

      Ina isa na mika mishi hannu.

"Kina nufin sakon ne ya iso?"

"Ba mamaki kayan aikin ka sun kasa!"

"Toh ga sabuwar motar can da kayan guxurin ki, amma ki sani matukar kika wuce lokacin

da zaki dawo da motar sai kin kara kudi"

"Zan dauka"

Na amshi key sannan na juya abuna.

"Oga a ina ka samo wannan me zubin yan kauyen fa"

Bude motar nayi na wurga jakata, sannan na nufi hanyar cikin gari, sai da nayi tafiya me nisa sannan na tsaya t

are da cire kayana na saka riga da wando kafin na dauki bakin madubi na saka bayan na mai da gashi na baya, tare da dunkule shi, na saka wata hula, kafin na gyara zaman madubin na ciro bakin Face mask na saka, kana na nufi cikin gari.

    ***

Kwana uku

da duka wuce.

Bayan hatsarin ta baki daya kasar ya dauki alhinin mutuwar Minister Ahmad Bala Raees, tare da matar shi, da aka tabbatar sun yi hatsari amma ba sami ko tukar su ba.

             Lokacin da Umma taji labarin, sam bai dame ta ba. Asalima

kamar ba mutuwa aka mata ba.

Bagauda da sauran jama'a sun zo mata ta'aziya. Kamar yadda akewa kowani dan siyasa idan ya mutu.

"Maman Ahmad, muna baki hakuri rashin da muka yi na mutane masu muhimmanci..."

"Alhaji ta'aziya kuka zo min? Toh ai kuwa kun

yi Kuskure, domin har yau bana tunanin Ahmad ya mutu, tun daga ranar da uwa ta dauki cikin D'anta take jin kaunar shi da wani irin son shi a ranta, har ranar da zai fara motsi da ranar da zai sauko zuwa duniya. Na zata daina jin numfashina sa ba, sai ranar

da mutuwa ta dauke shi.  Zata daina jin bugun zuciyar ta, na tare da nashi dan haka kar na kuma jin wani yace Ahmad ya mutu Ahmad ba gama garin mutane bane da mutuwar shi zata zo haka a matsayi mara daraja, bana da wannan alama a jikina bana da yarda akan

ya mutu, amma zan iya karban ƙaddara ta hannu bibbiyu, domin zama daya daga cikin mutanen da ake musu yakini da Rahamar Ubangiji. Idan har Ahmad da Aisha sun rasu Allah ya jadadda musu rahama, idan kuma suna raye Allah ya bayyana mana su.....

🤷🏽

‍♀

️

Kish

i a tsakanin zubda jini isn't free, if you need chat me.

0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank!

+2347035133148 or 08130269641 Yan Nijar ga Number da zaku biya: +227 84 50 64 76

9/6/21, 9:29 PM - Buhainat

😝

: 53

"Amin Ya Allah"

Suka fada ta

re da yin shiru, kayan abinci da kudi aka ajiye mata, sannan suka juya tare da mata sai an jima.

Haka kawai take  jin bata yarda da su ba, amma bata da hujjar cewa haka, madadin haka sai ta cigaba da gayawa Allah kukan ta.

       A bangaren Ishrah, m

utuwar Ahmad yazo mata bazata, amma da ta tuna da Kishiyar ta. Ya mutu sai taji gwara ma haka, domin matukar yana raye ba zai cigaba da biye mata ba, shi yasa tayi kukan ta na kewar shi ana addu'o'in uku, ta kwashe takardun shi baki daya, ta boye hatta na

cikin gidan ma, nunawa tayi bata san inda ya ajiye ba, duk da sun san karya ne, amma Nuhu da Salim sun kyaleta, domin itama bata san da batun kamfanin shi da Japan da na china ba, be tab'a gaya mata ba, balle har ta san da zaman su.

   Haka zaman makoki

n ya kasance babu wani armashi ranar da aka yi addu'ar uku mamarta da yan uwanta suka ce zasu tafi da ita.

  "Toh babu kome!" Umma ta gaya musu, har sun tashi zasu tafi dake basu da kunya suka cewa Umma.

"Umman Ahmad! Idan akwai wani abu da aka sani na

Ahmad ayi mana magana domin fita hakkin magada"

Dariya suka bata tace musu.

"Su waye magadan? Naga daga ni sai Halimah ko akwai wasu bayan mu ne?"

"A'a dama kawai mun fada ne, koda ta bangaren Gwamnati da a kawo wani abu, toh na tuna da mu. Koda ba

su haihu da Halimah ba ba ya nufin ba zata samu kaso me yawa a cikin dukiyar shi ba, domin mun san Allah yayi mishi budi."

  "Kuna nufin kar wani abu ya shigo da ya jibanci Ahmad na rike ko?"

"A'a ba haka muke nufi ba, amma batun gaskiya ko gidan nan k

owa yasan cewa nashi ne ya ginawa Ishrah"

Dariya suka bawa Umma sannan tace musu.

"Toh kenan na fita na bar gidan kenan?"

"A'a amma muna sanar miki da cewa nan da wata uku da a saka shi a kasuwa."

   "Toh!" Ta fa

ɗ

a cike da al'ajabi wato kana mutuwa s

hi kenan kayan ka ya zama Baitul Mali, kowa haba Haba yake ya rufu akai..  

         Tana kallon ikon Allah, wato har sun gama kasafin shi, Allah sarki. Koda ake addu'o'in ukun shi bata yarda har Yanzun ya mutu ba, gashi nan aka kasafin abinda ya bari.

    "Allah ya kyauta" ta fa

ɗ

a har suka fita bata d'ago kai ta kalle su ba, domin idan ya Cigaba da bin su da ido zata iya shiga damuwa da

ɗ

aukar damuwar da bata shafe ta ba.  Murmushi tayi sannan tace musu.

"Toh babu damuwa."

"Ke Ishrah wacce irin ja

h!"

"Bana son haka, wanda ya had'a ta raba, indai akan Ahmad ne ba kome kowa yayi me kyau zai ga me kyau."

      Daga haka bata kuma magana ba, har suka fita, lallai rayuwa abin tsoro ne.

    .... Lokacin da aka fitar da labarin hatsarin Ahmad, abin

ta shiga zuciyar mutane da yawa, har da Kuli domin shi kai tsaye ya fadi ra'ayin shi, tare da cewa.

"Bai zama dole a gane kan siyasar ba, tunda an nime shi yayi biyayya yaƙi shine aka bayyana mishi mutuwar shi ya wajabta kenan! Kalubale gare ku Yan jaha

ku tashi kuyi abinda ya dace ko kuma kuna ji kuna gani zaku rasa rayukan mutanen da suke da gaskiya a cikin ku."

   ***

Titin unguwar tabir.

Ina tsaye tare da kallon bayanin da aka rubuta min, ina gamawa kamar yadda aka fada, kuwa  sai gashi ya fito

da wasu manyan mutane da nasha ganin su da Ahmad da Bagauda. Tauna chewgum din bakina nayi tare da bada sautin kas.

  Dan haka na zuba mishi ido, ga damar na dauke shi amma na bari sai da suka bar titin sun shiga inda na shirya musu.

  Tayar su ta f

ashe,  dan haka da sauri na isa gurin bayan na rage gudun motar nawa, nace musu.

"Drive ka gyara motar bari na sauke yallabai a gida mana!"

"Toh babu wani abu," ya fada tare da gaya mishi abinda na ce musu. Sauke glass din motar yayi ya kalle ni, ina san

ye da face mask, kamar ba zai yarda ba, kuma ya fito. Bude mishi gaba yayi sannan ya shiga.

"Barka"

"Yawwa yan mata"

"Nagode sosai don Allah kiyi tuki a hankali."

"Wannan aiki na ne"

   Daga haka na fisge motar na bar shi yana maida hankali akan gya

ra motar su.

     "Yallabai! Ga wannan ka shinshina, zai maka dad'i."

"Ke yarinya! Wacece ke?"

Janyo Kwalba turaren nayi na fesa mishi ina fa

ɗ

in.

"Sauka lafiya"

Na figi motar da mugun gudu, kamar xan tashi sama, ban tsaya ba sai a gidan da ala bani

address din shi. Ina kai shi na duba agogon hannuna.

    Tare da su Duna muka shigar dashi, sannan na basu umarni a daure min shi, ana gamawa na saka suka watsa mishi ruwa.

Yana farkawa ya zuba min ido.

"Me yasa kika sace ni?"

Murmushi nayi domin nas

a Idan na dauki Shugaban Jami'ayyar PLP, a gaban jama'a haka zai b'ata min aiki. Amma idan shirya mishi gadar zare zai hau kai ya zauna.

     "Tambayarka zanyi, ku bani guri" da sauri suka fita. Shiru nayi domin ina son su fita tukun, ganin sun fita na

kalle shi.

"Me yasa kuka saka Ahmad Bala Raees a gaba!"

      Murmushi yayi domin be tab'a kawowa zan mishi tambayar haka ba.

"Aiko ki aka yi?"

"Bayani na fito nima"

      "Toh kinyi kuskure! Ahmad Bala Raees, matashin me farin jini! Sa'a ce da

shi sosai, duk ta inda muka juya shi tafiya yake. Yana da ilimi amma bai san siyasa ba. Shi yasa da zaran an bashi matsayi yake amsa koda yake yaki amsar tayin shiga jami'ayyar PLP."

    "Abinda nake son sani suwaye suke juya min shi?"

   "Ta yaro ky

au take bata karko, toh idan na gaya miki me zaki musu."

Dariya nayi mishi sannan nace mishi.

"Zanyi abin da aikina ya koyar dani ne, dan haka kayi bayani"

"Ba kashe shi suke bukata ba! Sa'ar shi aka gwada.  idan yana raye tabbas zasu nime shi kuma zai

amsa. Dan haka batun nace miki waye yake juya garin nan wallahi ban san shi ba, Umarni ake bamu kuma iya..."

           Kunna wani gurin wuta nayi, take karafunan da suke kansu suka fara jan shi da wutar lantarki. Kallon agogon nayi tare da kashewa dak

ika dari da ashirin. Minti biyu kawai yayi amma ya fita hayacin shi.

       Ina gama  na nufe su, sannan nace musu.

"Ku kai shi kofar asibiti yanzun zasu fara niman shi."

"Toh"

    Ban bar garin ba sai da suka ajiye shi kowa ya koma cikin iyalin sh

i, sannan na juya na bar garin. Ina zuwa gurin makaniki na ajiye mishi motar da kudin shi. Sannan na juya nayi tafiyata.

     ***

Bayan tafiyar Aishafareeda.

Tara su Dattijon me suna Madaki ya shiga musu bayani.

"Bayin Allah nan sun fad'a duniyar n

an ne ba tare da sun sani ba,  Arshan da kai da Araysh naga sauyin yanayi a fuskar ku. Bana so bana bukatar wani abu ya tab'a bayin Allah nan, matukar wani abu ya faru.

  Zan mika ku ga Sarkin yakin Kisra ya tabbatar da Adalci a kan ku. Dan haka bana bu

katar su fahimci wani abu ko wani dalili, cewa mu ba jinsin bil Adam bane"

    "Insha Allah... Baffa zamu yi yadda kace."

    "Alhamdulillahi, Ubangiji ya kare mu daga sharrin masu sharri m"

"Amin Ya Allah"

Daga nan suka watse tare da nufar hanyar

kowa, wasu a suffar dan adam da rabi dabba wasu kuma siffar su kawai daya ce fa dan Adam, ko kaho ya banbanta su. Ko Jelar su.

    Dan kyau asalin su kyawawa ne, wasu har da fuka fukai. Bayan nan babu wata suffar da zata kuma fin haka dai ko wasu zaka g

ansu da kofatar doki ko ta shanu, ko ta giwa ko ta rakuma, wasu kuma zaka gansu da manyan kawo kamar shanu, ko raguna. (Lolx

🤣😂🤸

kar na tsorata wasu)

      .... A hankali na iso inda suka ajiye ni, na kuwa hango jarababbiyar Kawata.  Da dan sauri na is

a gare su. Na shiga da bismillah.

"Suna na badi'atul Noor, ba jarababbiyar kawarki ba."

Cike da mamaki nake kallon ta, kafin na tab'e baki nace mata.

"Yayi"

Daga haka muka tashi domin motar kamar ni ake jira. Yanzun ma barci ne ya dauke ni, ban sani

ba.

     A hankali naji suna cewa.

"Mun iso"

"Kai na gaji sosai"

"Ba dole ba, kin dauki kasadar da ba taki ba, ki godewa Allah zuciyar ki na da kyau. Dan haka karki wahalar da zuciyar da take kaunarki"

   "Kawata kin cika magana da yawa " na sauka

tare da

ɗ

aukar jakata.

"Zan zo idan na samu lokaci."

"Toh"

Daga haka na juya na same su, kamar yadda na tafi na bar su.

"Sannun ku!"

"Yawwa! Da fatan anyi nasara"

Karamin murmushi nayi sannan nace musu.

"Alhamdulillahi"

A hankali na haura keken sh

anun muka nufi cikin gari, sunata bani labarin yanayin garin su.

"Kinga nan din nan, muna samun ruwa a kowani lokaci, bamu da rani bamu da damina, duk lokacin da ta kama muna samun ruwa.a nahiyar mun nan babu inda yafi lardin nan albarka domin muna noma

n koda yaushe."

      "Gaskiya lardin tayi min kyau,  yau nayi abinda ban tab'a yi ba, nayi wasa da sallah"

          "Kai gaskiya ya ka mata mu isa da wuri kiyi Kafin rana ta fadi."

"Wallahi kuwa!" Haka muka hanzarta. Muna isa Ban iya musu magana b

a, na nufi dakin da yake, na samu an kara gyara dakin, gadon da yake an kawata shi tare da saka wata ma yar na kara ce dai amma me dan fadi kadan, dakin kuwa an gyara shi sai kayan mu da drip din da aka saka mishi. Sai ledar magani da allurai, jakar na aji

ye naje nayi alola, ina fitowa na samu an kawo min abinci a cikin wasu akushi masu bala'in kyau, dakyar nayi salollin kaina, sannan na zauna na fara cin abincin shi.

Bayan na gama Baba ya shigo..tare da wasu yaran shi uku suna shigowa suka yi kan Ahmad,

suka gama abinda zasu sannan yace min.

"Shatulle zaki yi hakuri sabida ya bugu a kanshi, amma Insha Allah nasaka bilyaminu yana duba lamarin shi, Insha Allah zai farka da hankalin shi da nutsuwa shi. Zaki yi hakuri da yanayin mu, duk da kauyawa ne amma a

kwai banbanci da rayuwar da kike yi a birni"

"Laaa, wallahi babu kome!"

Har ya fita sai ya juyo tare da cewa.

"Karki takura kanki lallai sai kin nimo mafita, ƙaddarar shi ce a haka. Dan haka dole kiyi hakuri. Domin bai zama dole ya gane abinda kike nufi

ba, amma daga lokacin da ya gane wacece ke! Hmm zan so naga yadda abubuwa zasu sauya daga lokacin da ya fahimci zahirinki fahimtar kalmomin da yake jifarki dashi ba, fahimtar wacece ke? Daga lokacin abubuwa zasu zo da sauki sosai. Amma nasan bai zama dole

mace irinki tayi sanyi a lokacin ba."

    Sosa kai nayi ina zare ido, wato baki daya na rasa gane abinda yake nufi sai willi willi nake da idanu. Har ya fita.

     Bayan na gama abinda zan yi nayi sallah magarib da isha, sannan na cigaba da shafa'i

da witirin, har na fara gyangyandi. Komawa nayi gefen gadon na kifa kaina bayan na rike hannun shi.

    Barci me nauyi ya dauke ni, lekewa da Innah tayi taga tayi barci a kasa, dan haka ya isa gaban ta, ta taimaka mata a hankali har ta kwantar da ita a

gefen inda Ahmad bai ji ciwo ba,.ta dauko wani turaren humra, ta shafe ta dashi bayan ta shafa mata kanta, tana murmushi kayan jikinta ya sauya. A hankali ta rage hasken dakin kasancewar yanayin gurin akwai sanyi, ta nuna gefen can sai ga kaskon runshi. Ya

na ci a hankali. Wasu turaren wuta na musamman ta zuba a runshin. Sannan ta rufe musu kofar bayan ta bisu da Addu'o'in.

       (Wannan matar da mijinta matar da aka zab'ewa Imran Bin Faris, yar Sarkin Kisra wacce ta gudu ranar aurenta tabi fatake! Yana

cikin da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login