Showing 45001 words to 48000 words out of 70713 words

Chapter 16 - FEERYAL BOOK2 COMPLETE

yake murnar zai huta da gyara masa side.

bayan keyar sa ya so

sa ya ce

"Am Bro dama wai naga akwai babbar Aunty ce to nayi zaton zata had'a duk ta gyara."

d'agowa ya yi ya dube shi.

Ajmal ya shiga kame-kame.

"To.to..tobari na je yanzu na gyara."

ya juya da sauri ya nufi ciki.

Ko da Ajmal ya gama ya fito lokacin yaga

ma breakfast d'in ya kwashi kayakin ya mayarwa Aunty abinta.

Kiran Mommy ne ya shigo wayarsa, yana d'agawa cikin fushi ta ce

"Me Kuraiba ta maka zaka mare ta, 'yarka ce ita? kar na sake jin labarin ka kai hanu jikin ta idan ka kuma wlh ban yafe makaba Abd

urrahim,

kayi gaggawan zuwa ka bata hakuri idan ba so kake ka gamu da b'acin raina ba."

"What! naje na bata hakuri fa kika ce Mommy."

"Eh haka nace idan na isa da kai kaje ka rarrasheta, daga kawo maka mata zaka mai da ita jaka, ina dalili ina famari,

so k

ake kasani a bakin duniya,

a baka mata kana wulakantata,

to wlh na gaya maka kar na sake ji,

kuma umurni nake baka idan bakajeba ban yafe maka ba."

Mommy ta kashe wayar tana cigaba da bombomi

Teburin gaban sa ya nausa ransa ya b'aci matuka, ya mike rai a

jagule ya shige ciki, da zummar d'aukar key'n mota ya bar gidan.

ganin ta ya yi kwance a kan gadonsa,

da wani rigar vest da wando iya cinya.

tana jan sheshsheka.

a zafafe ya nufo gadon ya fizgota zai yarfa mata mari.

sai kuma ya dunkule hannunsa tuno da fu

rucin Mommy a kan in ya kuma tab'ata.

rungume shi tayi tare da sakin kukan makirci tana fad'in

"Ko kashe ni zakayi bazan daina zuwa inda kake ba, dan bana son Allah ya kamaka akan hakkina na kulawa da ni."

da karfi ya fizge jikin sa ya d'au makillin motars

a ya fice cikin fushi.

bayan sa tabi da kallo tana wani lullumshe ido.

Da daddare Kuraiba bata daddaraba ta yiyo d'akin sa wai ita a dole tsoro take ji.

amma ko da ta tab'a kofar nasa taji sa gam haka ta hakura ta ja kafa ta koma.

Washegari karfe goma t

ayi masa a

AA FIYA Hospital.

d'aya daga cikin asibitocinn sa da ke nan

Lagos.

ma'aikatan sa suka rika shan mamaki angon kwana biyu da zuwa aiki,

wasu kuwa cewa suke wata kila CS ne ya kawo shi.

Dr Imran ya shigo office d'in sa yana binsa da kallon mamaki

.

"Kai kuma me ya kawo ka, bayan mun baka hutun wata guda, kaje kaci amarci,

Dr Omar, High Doctor of General Hospital,

shima wata guda ya ce kayi, dan haka ka koma gida mu zamuji da sauran aikin,

kar ma kace zaka wuce general hospital."

hararar sa ya yi,k

ana ya mai da idanunsa kan system ya na cewa

"What is the problem?."

"Matsala ta ke nan ka tashi ka koma gun matar ka, ya za'ayi ma ka barta ita kad'ai ka fito."

tab'e baki ya yi yacigaba da latsala system nasa.

knocking akayi Dr Imran ya ce a shigo.

ta tu

ro kofar ta karaso ta tsaya gefe ta gaban sa ta d'an duka ta ce

"Good morning sir."

"Morning."

ya fad'a batare da ya d'ago ba idanunsa akan system.

"Am Sir akwai patient's masu son ganin ka, an aje su gefe ne bamusan zakazo yau ba,

an tura files list d'in

su a system naka,

a sasu a layi ne?."

"No! ba aiki nazo ba ku turasu gurin wani Dr."

"Okay Sir."

ta juya tana karairaya ta fita.

Dr Imran yabi bayanta da kallo cikin muryar dariya ya ce

"Yarinyar nan fa har yanzu da alama bata hakura ba, ga wani kallon d

a take maka."

"Mttss." yaja dogon tsaki.

jin surutun sa ya yi yawa ya ce

ya tashi ya koma office d'in sa ya dame shi da surutu.

Satin Kuraiba guda a gidan,

yanzu ko daman ganin sa bata samu dan baya wuni a gidan,

idan ya dawo da daddare kuma baya bata d

amar shigo masa dan yana dawowa zai rufe kofar sa.

Da misalin karfe 7 na yamma motar Abdurrahim ne ya shigo gidan.

akan idon Siyama har ya wuce side d'in shi.

da sauri ta juya ta koma ciki, yanda ta fad'o parlour'n yasa Umma Karima cewa

"Ke ya haka kamar

an ingizo ki."

sharaf ta zube a kujera,

ganin sa yasata jin ina ma ace itace cikin side nashi yanzu zaije ya same ta.

"Aunty Karima wai har sai yaushe ne aikin nan zai kammala,

boka Mali dayace ana d'aura aure aiki zai fara baza'aje ko nan da can ba zan a

ure shi, amma har yau sati da auren sa babu wani alamun daya nuna hankalin sa ya karkata a kaina."

Umma Karima ta sauke numfashi

"Siyama nafiki shiga tashin hankali, sai dai na yadda da maganar boka Mali abin da na sani kawai bazai tab'a wasa min kasa a id

o ba, mu dad'a jinkirtawa dai tukun amma gobe zanje naji me yake tafiya."

Siyama ta karkad'a kai, gaba d'aya nutsuwa ya janye a jikin ta..

Kuraiba zaune gaban mirror tana jin shigowar motar sa ta mike ta leka ta jikin window.

har ya gyara parking ya fito

ya shige ciki, kafin ta saki labulen, tana juyowa wayarta ya fara ringing.

ta karasa bakin gado ta zauna tad'aga wayar tana cewa

"Besty ya akayi ne?."

"Allah yasa dai ango baya kusa."

"A'a baya kusa ya dai?."

"Shi ke nan kinyi aure online d'in ma kin wasa

r gashi can munata tashin kan juna a group,

wasu sabbin fitowa ne babu wanda bai yaba ba, ana tayi kina gefe,

sabo da kina da mai sosa miki duk san da ya motsa miki,

ki duba ki kara kwarewa, ki tashi kan ango da shi,

ni dai yanzu nagama tashin kan cucumber

na cinye."

"Ai kuwa bari na duba yanzu."

ta kashe wayar, tashiga Whatsapp.

group nasu ne na kawayen su 'yan makaranta maza da mata,

babu abin da suke sai ture-turen video batsa.

shahararru daga cikin su kuwa sukan had'u dan kawar da sha'awarsu idan suka m

otsa sha'awar tasu a cikin group.

tana shiga ta saki wani ihu ganin yadda ake zuba tsiya cikin group d'in.

ai kuwa ana jin isowarta group ya birkice da sowa.

ta bud'e blue films d'in ta soma kalla.

nan da nan ta birkice.

ta tura hannunta cikin pant d'in t

a

tashiga kwakular kanta.

tana kallon yadda suke yi cikin video gaba d'aya ta rasa ina zata sa kanta.

ta mike da saura ta tafi kichin tarika dube-dube tana niman inda zataga cucumber.

ta wargaza kichin d'in tas bata gani ba.

kai ta dafe,

da a gidan su ne d

a ta samu ko nawa take so.

dan sawa take a kawo shi sosai cikin kayan ganye, ita ta cusa musu ra'ayin cin cucumber sosai.

Ta koma d'aki ta baje kan gado, tarika kwakular kanta da hannunta, wan da bata jin yana zuwa mata ko nan da can.

wani irin mika tayi

gaba d'aya jin kanta kamar kanta zai bud'e sabar yanda take jin kanta.

a gigice ta mike tayi waje tana gyara d'aurin zanin da ke jikin ta.

ta nufi d'akin sa kai tsaye.

duk da bata da tabbacin samun kofar nashi a bod'e.

tana tab'a kofar taji sa a bud'e wani

numfashi ta sauke,

ta tura ta shiga.

tana shiga yana fitowa daga bathroom.

fuska ya murtuke ya yi mata alama da hanu ta fita.

da sauri ta tako gabanshi ta rungume shi tare da sakin kuka tana fad'in

"Idan ka tauye min hakki Allah bazai barka, sati na guda

a gidan nan baka tab'a taka cikin d'aki na ba,

bakasan natshi lafiya ko akasin haka ba,

haba mijin Kuraiba your partner must Satisfy your body and soul, me yasa me yasa kake son hanani zuwa gare ka, me I love you,

ka gwada ni zaka fahimci ina son ka,

son

da nake maka yake sani aje kunya ta ta mace na zo gare ka,

dan Allah ka daina korina ka barni narika zuwa jikin ka,

inajin sassauci game da irin son da nake maka duk san da nake jikinka,

ka barni na kwana da kai tsoro nake ji bazan iya kwana ni kad'ai ba."

tana maganar tana wani irin shigewa jikin sa a haukace.

tana yawo da hanunta a sassan jikin sa,

ido ya rumtse

lallai wannan yarinyar ba karamar shed'aniya ba ce,

tana shirin kunce shi a matsayin sa na lafiyayyen na miji,

dole yaji wani abu idan mace tazo

masa a irin wannan tsigar.

yana kokarin cireta a jikin sa ta saki zanin jikin ta ta had'e fatar jikin ta da nashi.

ido ya kuma rumtsewa.

ta yi baya ta janyo shi suka zube kan gado.

jikinta na rawa.

Ya yi matukar mamakin ganin yadda yarinyar ta kware a iya

romance,

sai da jikin sa ya yi sanyi da ita.

baiyi sammanin wayewan nata yakai har haka ba.

jikin sa bai dad'a sanyi ba sai da ya shige ta, duk da gyara da like-liken da gurin yaji bai hanashi fahimtar gurin a bud'e yake ba.

Kuraiba kamar zatayi hauka gab

a d'aya ta rikece ta gama susucewa, jin shi a jikin ta,

lallai shi d'in bana wasa bane,

girman dick d'in shi ya tsaya mata arai.

tana jinsa fiye da yadda ta sammace shi.

kukan makirci ta sake tana fad'in

wai ya yi mata a hankali da zafi.

1h ya yi yaji gaba

d'aya abin ya fita masa a kai, ya yi relax ya zare jikin sa ya yi bathroom.

ya sarkake jikin sa ya fito ya ganta kwance shame-shame a kan gado, kafafunta a wawware.

Fuska ba wasa ya ce

"Tashi ki tafi."

murya ta marairaice ta ce

tana wani taune lips ita a

dole zafi take ji,

"Mijin Kuraiba please help me kaga in da gurin yayi kuwa, zafi sosai fa, gaba d'aya ka gajiyar dani bazan iya tashi."

sawa ya buga mata ya ce ta tashi.

ta mike tana kunkuni tajanyo zanin ta ta d'aura.

tana wani tafiya a hankali ita adol

e zafi take ji.

tayi waje.

gajeren tsaki ya ja, ya saka kaya ya haye gado ya kwanta.

Feeryal ce tafito daga bedroom d'in ta.

Aunty na zaune a parlour ta karaso ta tana kokarin zama Aunty ta kura mata ido da sauri ta ce

"Ina bra baki saba, koma kisa."

ba

ki ta cuno ta langwab'ar da kai

"Ammie ban gani bane fa."

"Bra'n ne baki gani?."

kai ta gyad'a tana dad'a shagwab'e fuska.

Aunty ta mike tana fad'in

"Ni zan gani ai bari naje na nemo miki tun da sun b'ata."

ta biyo ta tana bubbuga kafa kasa

"Ammie duka wa

rdrobe d'in fa babu."

"Ai shine nace ni zan nimo, tun da sun b'ata miki ni zan samo su."

tabi Ammie'n nata da sauri suka shige d'akin tana dariya da fad'in

"Ammie numfashi fa yake hanani."

"Ni dai a barni na nimo kawai tun da b'ata sukayi."

cewar Aunty

Au

nty ta bud'e wardrobe ta rike baki tana kallon side d'in bra, tari guda har da sabbin da bata tab'a sawa ba.

ta ciro mata d'aya ta ce

"Gashi na samo miki daga in da suka b'atan,

maza karb'a ki saka."

ta na kokarin rufe wardrobe d'in ta hango laida, ta zar

o shi tana cewa

"Mene ne acikin nan ko har laida aka nemo na b'oye su ciki."

ta yi maganar tana bud'e laidar

ganin pant da pat da riga a ciki ta zaro rigar tana kare masa kallo.

ido Feeryal ta waro ita sam tagama mancewa da rigar a gurin.

tun ranar da suka

dawo ta jefashi duka da laidar cikin wardrobe ta mance da shi.

"Wannan rigar fa kamar ta maza ce ai wannan."

cewar Aunty tana duban ta.

"Laa namance na wannan ne daya bani a hotel d'in nan da suka yaga min kaya na saka."

"Wai na Abdurrahim ke kamma Feerya

l akwai shiririta, shine tun washegari baki mayar masa da kayan sa ba,

to ai sai ki kai masa kayan sa kya aje a nan."

ta mika mata rigar.

"Kai masa yanzu ki dawo karb'i hijab ki saka."

ta miko mata hijab ta karb'a ta saka.

Aunty sai binta da kallo take tan

a murmushi,

tayi kyau sosai cikin hijab d'in tamkar balarabiyar asali.

Ido ta lumshe jin iskar waje ya bigeta.

tun ranar da ya citota ya dawo da ita gida, bata kuma sa kafa cikin gidan ba sai ya.

koda Miemie ta zo sunyi hira iyakar rakiyan ta da ita baki

n kofar parlour.

hango get d'in su Miemie tayi tana lissafin taje ta kirata ta rakata ta kaimasa.

"Ko zai karb'a ma oho to amma ai jini bai tab'a masa rigaba ranar."

tayi maganar ita kad'ai.

ta sa kai tana shirin tafiya sashin su Miemie taji karar mota a b

ayan ta.

da sauri ta waigo tare da matsawa gefe.

motar tawuce.

batasan wa ke ciki ba dan gilashin motar mai duhu ce.

sai da ya wuce tasoma takawa a hankali.

a gaban side d'in su Ajmal motar ta tsaya.

Ajmal ya fito daga side d'in su ya zo jikin motar.

tazo

daf da motar ganin Ajmal a gurin ta juyo tana shirin gaida shi, idanunta ya sauka kan nacikin motar.

idanunsa kan wasu files yana dubawa sannan ya mika wa Ajmal d'in.

shi kuma ya karb'a yana yiwa Feeryal murmushi.

itama ta maida masa a gajarce ya juya da s

auri ya nufi parking lot yana gyara rikon files d'in.

Ganin shine a motar tashiga takowa a hankali zuciyarta na tsalle, a sannu ta karaso jikin motar kanta a sunkuye.

ta d'ago ta kalleshi,

idanunsa na kan wayar da yake dannawa,

tun ranar da ya taimake ta

taji girmansa ya shinfid'u a ido da zuciyarta.

a hankali ta miko masa rigar cikin siririyar muryarta ta ce

"Nagode Sahab ga rigar."

yakai 1min kafin ya d'ago idanunsa ya sauka cikin nata.

"Sahab."

sunan da ta kira shi da shi ya nanata a ransa.

da sauri ta

yi kasa da kanta.

shiko ya yi wa motar key ganin haka yasa ta d'an matsa gefe yaja motarsa ya wuce sashinsa.

Kallon rigar tayi kana ta kalli bayan motar nashi, sai kuma ta juya.

dan dama ta sammaci haka daga gareshi,

tasan ba lallai ne ya karb'i rigar ba

dama,

ko ya yi sammanin da jini a jikin wannan rigar ne shima.

rau-rau tayi da ido ta juya.....!

20

Tana daf da shiga side d'in Aunty tajiyo muryar Miemie tana kiranta.

ta juyo ta tsaya tanata murmushi.

Miemie ta karaso rike da yarinya a hannunta.

"In

a kika fito ne Feeryal, shine kin fito ko nimata bakiyi ba ko."

tab'e fuska tayi ta ce

"Wannan Sahab d'in ne na kai masa rigarsa da ranar ya bani, yauma yaki amsa."

"Ranar d'in ma jinin ya tab'a ne?."

kai ta girgiza.

"To ki ajiye idan kika kuma bashi bai k

arb'arb'a ba, sai ki bawa wani,

um ga motar Ya Faruoq can mijin Aunty Farida, yazo zasu tafi bari na kai mata 'yarta, ko zaki rakani?."

"Aa jike ina jiran ki anan."

"Dalla zo muje ke zaman guri d'ayan ma ko damin ki baya yi, kullum kina nanike a ciki, ni i

na zan iya ai sai dai in ciwo nake, shima ina jin dama-dama bazan zauna ba zanyi waje na mike kafa,

d'an rike min ita na gyara."

Feeryal na karb'ar ta ta ce

"To muje."

Miemie tayi sauri tayi gaba.

Feeryal ta biyo ta tana fad'in

"Miemie ki karb'e ta dan All

ah."

Miemie ta dad'a sauri tana dariya har suka karaso gurin motar Faruoq daya fito yana tsaye jikin motar.

"Ya Farouq ina yini."

cewar Miemie tana waigen Feeryal tana mata dariya.

ya amsa idanunsa akan Feeryal data kwab'e fuska kamar zatayi kuka.

hannu ya

mika mata alamun ta miko masa 'yarsa da take ta tsallen ganin uban nata a hannunta.

ta miko masa ita tare da gaishe shi.

ya amsa idanunsa a kanta kana ya dubi Miemie ya ce

"Miemie dariyar zolaya ko, me kikayi mata take b'ata rai."

ta ce "Ni ban mata ko ma

i ba kwad'ayin kuka take ji, yanzu zakaga tana yi."

tayi maganar cike da zolaya tana kallon ta.

dariya ya yi yana cewa

"Au haka take da saurin kuka, to gaskiya ya kamata a sami mai rarrashi, meye sunan kyakkyar?."

Miemie ta ce

"Feeryal sunan ta."

kai ya ji

njina yana cewa

"Sunan dai-dai da yanayi."

zai kuma magana Farida ta fito.

wani irin daramm taji ganin Feeryal a gaban mijinta idanunsa tarr a kanta yana ta mata dariya.

Miemie ta ce

"Aunty Farida ai Neezrah ko kuka batayi ba tana ta wasan ta, zan zo har g

ida na d'auke ta muzo mu wuni."

wani irin abu ta had'iye tamkar kayoyi a makoshinta, kai kawai ta iya gyad'awa Miemie ta bud'e mota ta shiga.

Farouq ya ce

"Anya kuwa Miemie ni dai a hannun Feeryal naga baby Neezrah ya tabbata dai ta iya raino ba ke ba."

ya

yi maganar yana bud'e gefen direba har lau yana yiwa Feeryal murmushi.

Miemie ta bigi kafad'ar ta ganin tayi murmushi tace

"Hum wai har taji dad'i sai kace ita tayi rainon."

tafiya ta soma tana fad'in

"Ai nima nayi daga can zuwa nan."

Har suka fice a gid

an Farida bata iya cewa komai ba tana zaune zuciyarta na tukuki.

tun a hanya Farouq ya ke ta kawo mata maganarta ya na cewa

yarinyar she is so cute completely.

hirarsa d'aya biyu sai ya sakota, har duka isa gida

bai fasa ba.

suna shiga parlour'n su ta kwab

'e mayafinta tana haki da yadda take jin zuciyarta kamar zai yi bindiga.

Neezrah ya aje kan kujera yana fad'in

"Zauna 'yar rainon Feeryal ko gobe zakije gidan su ne, dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login