Showing 1 words to 3000 words out of 79609 words

Chapter 1 - Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel

11 Jul 2026

1086

??????>?? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????P0Table????????JData
????????????????????? P? KSKS?P
???????tt?
?
?
?
q
?
??]?
?$$$$$$$$&$??;*t?
?
$$?
?
?
?
$e??
e$?
$e?
$$?
?
 ?B`????BNormal$a$KHOJPJQJaJ
H+?E?Q?f?|v?|??????H?b (>*3?P?X?^?~?d???2?x?f??zBL^??????4?????Zz ?0:;LNh?tP?????0?????????b H#5?JHag?}N???d?b???@??
?(Z1:?J?W?b?|?b??????l?$?D?

?,?0?A?Z?t?zF??????DAGA RUGA NAKE ?

NA
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)



=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?

Allah ina ro?onka kamar yadda na fara wannan labari Allah ka ba ni ikon gamawa lafiya >?2?

Labarin DAGA RUGA NAKE labarin ne mai cike da darussa, barkwaci, nishad'i, da kuma faWakarwa, ku dai kubiyo ni dan jin da wane salo wannan labari yake tafe da shi.

Wannan labarin malakin Mrs Awwal, ne ban yarda ba ban kuma aminta ba a sauya min labari ta wa ta siga da ban ba tare, da izinin ba.


Wannan labarin ?irkira ne ba gaske idan ya yi daidai da labari ki/ ka to ki yi ha?uri akasi ne aka samu.

Bismillahil rahamanir raheem


001


Ruga ce irinta fulanin asali rugar ta yi tsit ba ka jin komai fa ce kukan shanaye da kuma tsuntsaye sai ?ananan dabbobi sakamakon dare.

Kamar dai kowa ce ruga ta fulani tarin bukkoki ne daje waWanda suka mata ?awanya sai dai ba a game suke ba ko wane Waya na Wan nesa da juna ?aWan sam ruga ba wani gida dake da gini ko zagaye afili suke sai WaiWai ku da aka zagaye rabin gidan da kara.

A hankali ta fito cikin bukkartar wada take a matsayin malakinta saWab-saWab ta fara taku takalmin ta la?eme a hamata tamkar wata Sarauniya haka take tafiya cikin sanWa '' Kai waye a nan?.'' Ta tsinkawo ana faWa tare da dallareta da fitila ba ta amsa ba, kuma ba ta waiga ba ta yi tsaye tamkar wa ta sanda. '' Na ce waye a nan? Ko ba za'a yi magana ba?." Shiru ta yi ba tare da ta yi magana ba jin mai maganar ta kusa ?arasowa kusa da ita ya sa ta waigo a hankali, daidai mai maganar na ?arasowa dab da ita.

'' Hmmm daman na ji a jikina kai ne wato dai kai kunnen ?ashi Allah ta yi maka ko? ko da na hana ka sai ka je ko?. '' matashiyar dadtijiwar ta faWa cikin hausarta da ba ta riku sosai ba wadda daga ji ka san ta fulani ce. '' Ina magana ka yi shiru!."

Mikit-mikit ta yi da ido kamar an tsura kwarto. '' Wallahi Nene ba....''

'' Rufeman baki he shegen rantsuwa idan ba can za ka ba me ya sa ka yi kwalliya har da sa sabon kaya iyee, za ka zo ka wuce ka kwanta ko sai na Sata ma rai?."

Marairai ce fuska ta yi.

'' Amma Nene....''

'' Aradu ka sake na sake jin bakinka a wurin to fa sai na haWa ma jini da ma jina, mara kunyar yaro.''

Hawaye ne suka shiga zubo ma ta ta saka ta kalminta ta fara ta fiya sai da taWan gota ta kaWan kamin, ta shawo wani iska da gudu ta zo ta wuceta tana jin lokacin da Nene take kwaWa ma ta kira amma kamar ba da ita take ba ta falla da gudu ko waigowa ba ta yi ba.

Gudu ta yi sosai har sai da ta tabbatar ta yi ni sa da gida kamin ta tsaya tana haki Waga kanta ta yi ta hangi hasken wutar dake ci daga nan in da take tana iya jiyo hayaniyar mutanen wurin, murmushi ta yi '' Haba Nene ai sai dai ki yi ha?uri amma ba'a yi wannan shagali ba ni ba solon raini ya shiga tsakani na da su Hansai ina. Gefen maya finta ta sa ta Wan goge fuskarta sai alokacin na ?are ma ta kallo cikin hasken farin wata da ya haske tarrr yarinya ce, wadda shekarunta iya karsu 11 fara ce fass mai doguwar fuska mai Wauke da dogon karan hanci sai Wan ?aramin baki gashin girar kwance gwanin sha'awa, da na idonta da yake zara-zara sai gashi da ya kwamta ma ta a gaban goshi wanda ke nuni da yawan gashin kanta idanunta ba wasu manya ba ne amma suna da girma daidai misali ba ta da ?iSa ko kaWan dan kamar sillen kara haka take kayan Fulani ne jikinta na sa?i farare sun yi matutar ?arSa jikinta.

Sai da ta saita na tsuwarta kamin ta ci gaba da tafiya tana ?arawa wurin daidai mai kiWa, na canza kiWa shi ai kuwa da wani irin salo ta yi wani irin salle ta faWa fili a na ganin ta tuni gurin ya Wau shewar mazan gurin faWin suke. '' Yeeeee Dagori! Dagori!! Dagori!!! ta zo ga jarumarmu ta zo wurin kowa ya matsa Dagori ta zo.'' Abun da yawa mazan da ke wurin suke faWa kenan ai kuwa tuni kanta ya fashe ta shiga rawa irin ta su ta fulani gwanin sha'awa take sanrafa rawar tata sai faman ?arkaWa kugu take da kirji wanda ba komai a wurin tu ni mazan wurin suka hauka ce suka shiga watsa ma ta kuWi, ita kuwa ta dage sai rawa take balle ma da ta ga su Hansai sun koma gefe suna kus-kus.

Hansai ce ta ja wasu 'yan mata uku gefe ta dubi Wayar. '' Ke! Dije miye haka mi kuma ya kawo Dagori a nan daman ita ma ta san da wannan taron ne?."

Dije na kallon ta ce.'' Eh na sanar ma ta amma ban san cewa za ta zo ba.''

'' Amma ke Dije banza ce ubanwa ne bai san halin Dagori, a kan wasan dandali ba da har za ki sanar ma ta.''

Wanda tun farkon ita ce ta fara magana ta ce.


'' Bar ta kawai A'i ai ko wa ya ci tuwo da ni miya ya sha na ji daWin zuwan ta ko Wan haushin da za ta kwasa yau Win nan na san sai ta yi, nadamar zuwanta.''

'' Haushi kuma na me!?." Suka haWa baki wurin faWi

'' Ku dai ku zuba ido ku yi kallo.'' Ta faWi tana wani murmushi ?eta.


Su Dagori an sha rawa an gaji ?hankali ta fara baya-baya da wani salo da ya sake Waukar hankali mutanen wurin, ta yi baya dan sauran 'yan mata tana zuwa duka ba wadda ta sake shigowa suka ba ta wuri suna harararta, tana fita wani ya je ya yi wa makiWan magana kiWan ya tsaya cak, dawowa ya yi gaban yana kallon mutanen wurin ya fara magana kamar haka.'' To dai Alhamdullah mun nishaWantu yanzu kuma bayan wannan, na san kowa yana son sanin dalilin wannan shagali na gaggawa wanda da yawa sai a yau suke samun labarin sa to dai na taya Wan uwanmu abokin mu ne murnar samun mata a kuma cikin wannan RUGA tamu.'' Shewa a kai tare da ihuu daga gefe kuma Hansai wata dariyar mugunta ta yi wanda ita kawai ta san ma'anar ta.

Ci gaba ya yi da cewa. '' To na san yanzu zuciyoyinku sun cika da son sanin waye, wannan? To ba kowa ba ne face! face!! face!!! GiWaWo dan gidan Sarkin Noma ya yi sa'ar zakulo kyakkyawar budurwa son kowa wato! Wato!! Hansai.'' Tuni wurin ya sake Waukar shewa a na ihu wasu na zuwa wurin GiWaWo, suna ta ya shi murna Waukar shi akai aka cillashi sama.

Kamar yadda aka cillashi sama haka zuciyar Dagori ta yi sama ta ka sa gane komai dit, ta ji komai ya tsaya ma ta ta ka sa fafimtar zancen daga nan ba ta sake fahimci komai ba har sai da ta ga mutane wurin sun fara watsewa ita ma ?hankali ta fara tafiya tamkar wadda kwai ya fashewa a ciki.

Ta Wan yo ni sa ta haWu da su Hansai waWanda ta lura kamar dama ita suke jira. '' A'a su Dagori manyan gari na ce halama mutuwa akai miki? na ga lokacin Waya yanayin ki ya canza ke da, kika zo cikin raha da nishaWi amma za ki koma da Sacin rai.'' Hansai ta faWi tana kunshe dariya A'i ta tare da cewa.

'' Hmmm ni kuwa Hansai kin san halin Sakin ciki irin na WanAdam to kika sani ko Sa?in ciki take miki dan fa na lura tun da aka sanar da cewa, auranki da GiWaWo wannan shekarar na ga yanayinta ya sauya.''

Cikin wani irin sha?in yancin Hansai ta ce.

'' Au haba A'i ai ban sani ba ki ce ba?in halin ne ya tashi to tsaya ki ji wallahi ko ki na so ko ba?ya so aure da ni da GiWaWo, kamar an yi an gama kuma......''

Ba ta jira jin ?arashi ba ta bar wurin dan yanayintaa ba daWi ta bar su tsaye dariya suka she?e da ita Hansai ta dubi A'i. '' Wai ni kam ina Dije?."

'' Mtsssss ai tun Wazun ta bar nan tun da ta hango Dagori kin san ai ita ?awarta ce kuma tsoronta take, dama duk iskancin da take ba dan ganin mutane na tsoronta ba ne, a she duk bula ce jibeta fa yanzu iya mu biyu amma munsa ta gudu.'' Dariya suka sake sawa har da taSawa

'' Kin ga mutafi dare ya yi ni bacci nake ji.'' A hankali suka tafi suna fira suna dariya duk akan Dagori.


Tana isa gida kai tsaye bukkarta ta shiga akan gadon karanta da ke shifeWe da tabarma sai zani ta kwanta tana kallon sama, a zahiri rufin shigifar take kallo amma abadili hankali ta ya tafi a wurin Waukar fansa. '' Ni dai Dagori da ake ce wa na gagari kowa yau Ni na yi lalacewar da har waWannan ?ananan ?warin ke, iya tara na su gayan zance lallai gaskiyar hausawa idan mage ta makance Sera a tsirara zai zo gabanta yai rawa wallahi Hansai A'i sai kun san kun yi kashi gonar mai duwawu, a da faWan ba naku ba ne amma kun siya zan fara gamawa daku ne kan na koma kan shin babban dan iskan.'' Tana kai nan ta yi ?wafa tare da gyara kwanciya.............

Ya kuka ji wannan salon labarin?

Shin mu ci gaba ko na da ka ta
'

Na ga ruwan like share ko na da ka ta


Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL =???



?DAGA RUGA NAKE ?

NA
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)



=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?



002



Washegari da asuba sarai ta ji lokacin da Nene ke ma ta magana a kan ta tashi ta yi sallah amma gudun, kada ta tamyeta ina ta je jiya duk da ta san cewa ta san dandalin ta je, sanin faWa irin na Nene ya sa dole ta yi lumm kamar mai bacci dan ba ta shirya amsoshin da za ta kare kanta da su ba har sai da ta ji ta gama alwala ta shiga cikin bukkar ta kamin ta mi?e tana mutsutsika ido butar ta da ke gefe ta Wauka ta fita waje bayi ta shiga ta kama ruwa ta fito ta du?a daidai ida Nene ta tashi ta Wan jima a wurin kamin ta yi alwala, ta koma cikin sallaha ta yi tana idarwa ta tashi wani Wan ?aramin hijab ne ta Wauko cikin wani bakko da gefen gadon kara tare da Waukar alonta ta fito ba kowa a tsakar gida dan haka kai tsaye ta fice.

Bakin matsala cin garin ta nufa can gefe kaWan kusa da wata bishiyar mangwaro ta nufa ida tarin yara maza da mata suke sai dai kowa da na sa gefe, saman shifiWar buhum wata yarinya ta je ta zauna yarinyar ta Wago da niyyar masifa, suka haWa ido ta zabga mata wata uwar harara, da sauri yarinyar ta sunnan da kanta ?asa tare da zamewa ta koma ?asa, ta bar ma ta buhum.



Karatu a ka shiga yi wanda sai misali 7:30am aka tashi ta kama hanyar tafiya gida kenan ta ji ana kiran sunanta wani murmushi ?eta da mugunta ta yi gane muryar mai magana amma sai ta basar ta ci gaba da tafiya, ganin da mai kiran ta yi ba tsayawa za ta yi ba ya sa ta haWo da gudu. '' Haba Dagori na san fa ki na jina amma ki kai banza da ni.'' Ta faWi daidai lokacin da take shan gaban ta tsayawa ta yi tana ?are kallon.

'' Dan Allah ki yi ha?uri akan abun da ya faru jiya wallahi duk banda masaniya akan komai. ''

'' Hmmm Dije kenan kin Wauka banga komai da ya faru ba? To na gani wato ke ki na tare da ni kuma ki na ala?a da su Hansai kaf RUGA nan ba wanda bai san ba ma shiri da su ba shi ne ke, ki na matsayin ?awata har aje a haWa baki da ke a ha'ince ni.'' Ta kai ?arshe ta a ?wafa.

'' Dan Allah ki yi ha?uri wallahi duk banda masaniya komai kuma idan ki na bu?atar na sanar miki yadda mu ka yi da su Aradun Allah zan sanar miki amma Aradu ki yadda da ni, ban san komai ba akai.''

'' To shi ke nan na ji amma dole sai kin min wani abun!."

'' Mene ne shi? faWi koma miye na amince!."

'' No garki da mu idan lokacin ya yi zan sanar muki.'' Ta furta no Win kamar wata cikakkiyar baturiya wanda bayan yes da ok kaf a cikin turanci ba abun da ta iya.

Daga haka suka biyo hanya da yake gidansu Dije shi ne farko, ita ta fara shigewa yayin da Dagori ta ?arasa na su gidan ko da ta shigo ta hangi Salame cikin garke tana shara ba ta bi ta kan ta ta shige bukkarta.

Cikin shirinta na boko ta fito daga cikin bukkar tsaf, da ita dan kayan ko da basu da guga amma a wanke suke tsaf dan Dagori ba dai tsafta ba dan tana son tsafta, ita irin mutanen ne ma su son ace sunfi kowa, a komai to bayan kyau da ake cewa tana da har da tsafta da kwalliya ake cewa kaftafi 'yan mata RUGAR hakan kuma ba ?aramin fasa ma ta kai yake ba, tafiya ta fara yi daidai bakin bukkar Nene sai ga Baffa ya fito daga ta shi bukkar.

Har ?asa ta duka ta gaishe shi. '' Ina kwana Baffa? An tashi lafiya?."

'' Lafiya lau Mai babban suna za'ana makarantar?." Ya faWi yana murmushi ita ma murmushi ta yi.

'' Eh Baffa.''

'' To madalla amma dan Allah Mai babban suna a Winga kula a daina faWa kin ji ko?." Ya yi maganar da alamar gargaWi.

'' Ai gwanda ka Winga faWa ko kai ta ji maganar ka tun da ni kam sam ban isa ba!." Nene dake fitowa daga cikin bukkata ta faWi.

'' Uhm uwar yara kenan ai kurciya ce ke damunta duk za ta daina ko Mai babban suna.'' Murmushi kawai ta yi dan idai ta ce za ta yi magana, tofa lallai allura za ta iya tono galma. '' To tashi ki je kada kuma ki makara.'' ya faWi yana saka hannunsa a cikin aljihu naira ashirin ya zaro ya na mi?a mata ?arSa ta yi tare da godiya ta mi?e ta fita Nene kuwa, tsabar takaici ba ta sake magana ba.


Tana tafiya a hankali ta na waka cikin yaren fulatanci ta cinma wani taron dandazon yara ai kuwa suna ganin ta suka shiga wa?a. '' Amin Dagori mai layar ?anzo Amin dai wasa ba.'' Abun suke ta faWi kenan ai kuwa ta bi su da gudu amma suka watse nan ta ta bin su har Allah ya ba ta sa'ar cabkar Wai da ga cikin su ai kuwa ta ri?e shi gamm. '' Kai dan kun raina ni ni kuke ce wa Amin Dagori mai layar ?anzo a'a layar ubanku 'yan iskan banza.'' Tana maganar ta na fallamasa maruka aikuwa ya fashe da kuka. '' To gobe dan uba ka sa ke ko da yake aikai shege ne ba ka da uba, to koma miye ka sake.'' ta faWa tana sake tallare masa ?eya ta sake shi aikuwa ya zura a guje dan kuwa ya daku.

Makarantar ta ?arasa makaran ce wanda ke da ajujuwa guda uku kacal ginin zamani ne amma fa ko filasta babu bale pant ajin tsakiya ta shiga yara ne zube kamar shanu, a zaune a ?asa sai waWanda suke zuwa da buhu suna shinfiWawa dan kada su Sata jikinsu dan ko daSen ?asa babu ko da ta shiga ba malami a cikin ajin yara na ta wasa tana shiga, suka ganta kowa ya kama kansa sukai tsit, wuri ta fara nema na zama dan tsabar jin kai irin na ta ko buhum ba ta zuwa da shi ,sai dai kuma ba ta zama a ?asa na wani ake kwacewa ta nuna masa fin ?arfi irin na ta wata yarinya ta nuna. '' Ke zo nan!." Da sauri yarinyar ta mi?e za ta zo. '' Uwarki za ki zo ki min ki zo tare da buhum ki. '' Da sauri ta yi yadda ta ce ta zo ta mi?a ma ta, wani irin mari ta kai ma ta. '' Dan kin raina ni ni ce zan shifiWa buhum kenan?." Yarinyar tana kunshe kukan ta ta shimfiWa ma ta zauna wa ta yi yarinyar ta koma gefe ta zauna a ?asa, daidai nan malamin su ya shigo tashi sukai suka gaida shi amma fa ban da mutunyar ta ku dan gyara zama ta yi, girgiza kai kawai Malamin ya yi yana mi?a mata hannu, Wan taSa fuska ta yi tare da saka hannunta cikin jika ta Wauko ali da ashana ta ba shi dan ta san abun da yake nufi kenan.

?arba ya yi yana saka hannu aljihu ya ciro karan sigari yana saka ta a baki ya kuna ma ta wuta jefa ma ta sauran ashanar ya yi sai da ta yi tsaki kamin ta sa a cikin jika. '' Ke da ni ki ke? .'' Malamin ya faWa yana haWe fuska.

'' A'a fa kada ka sauyan manufa amma ni da wanda ya tsargu nake!.'' ta ba shi amsa tana tsare gida.

Ya san sarai da shi take tun da ya nuna ma ta cewa yana santa shi ke nan reni ya shiga tsakanin su bayan wanda take ma sa a kan shan tabar da yake, shi kuwa da ya fahimci ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login