Showing 18001 words to 21000 words out of 79609 words

Chapter 7 - Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel

11 Jul 2026

1116

ko kwantawa ta yi wallahi ba iya bacci za ta yi ba, Inty ce ta tashi zaune ta na murza ido sai ta ga Dagori zaune cikin mamaki ta yi hamma ta na ce wa. '' Sister ba dai ba ki kwanta ba har yanzu? Cikin wannan tsohon dare.''

'' Wallahi bacci ya ?i zuwa ne shi ne fa nake haWa kayan da zamu da su, kai Allah sa dai Salame ta shirya kan lokaci kar ta Sata mana lokaci na santa da da bakar nawa, ko da yake wallahi sai mu tafi mubarta kin ga ta ma kanta ?ujen tsiya ba ta ba dangwala buridi da romo, kai Allah har na ji yawuna ya tsin?e Allah dai kai mu gobe lafiya.''

Sosai Inty ke dariya dan wallahi ba ?aramin dariya take ba ta ba musamman zancen burodi ita ?arshen kayan daWin da ta sani kenan. '' Kin ga wallahi ki samu wuri ki kwanta idan ba haka ba sai asuba ta yi bacci ya zo ya Waukeki kin ga sai mu tafi mu barki.''

'' Na shiga uku amma idan haka ta faru wallahi mutuwa zan har na shirya yadda zan ci wa yan rugar nan mutunci na je birni ace ba za ni ba ai na ba ni.''

'' Hhhhhh to kuwa ki samu wuri ki kwanta idai ki na son mutafi tare. '' Ba ta sake magana ba ta nemi wuri a anan ida take ta kwanta tana kallon Innaya da su maamah da ke ta sharar bacci abin su.......


Comments
Like
Share

Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL =???

*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABBITYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?

=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?





012



Dagori bacci rabi da rabi ta yi sa domin dai zumuWi da Wauki ya hana ta yin bacci yadda ya kamata asubar fari ta farka ruwan da ke cikin randa ta Wiba a roba ta shiga wanka ta na fitowa daidai Baffa yana fitowa acikin bukkarsa hannunsa ri?e da buta ya dubeta cikin mamaki ya fara magana. '' Mai babban suna lafiya kuwa? Mene ne ya sameki ki ke wanka da asubar fari haka? yanzu fa a ke kira farko.'' Tana ajiye bakotin hannuta ta turo baki cikin shagwaSa ta ce.

'' Baffa daman ina son na shirya da wuri ka ga tafiya za mu yi kada mu ma?ara ko Sata lokacin.''

Murmushi ya yi,yana girgizar kai. '' Ban da abun ki Mai babban suna ai ka jira gari ya gama wayewa ko? Kuma ko abokan tafiyar ta ki na ce dai sai sun shirya za ku tafi? Shi ne ke tsabar zumuWi har ka yi wanka tun yanzu?."

'' Baffa to ba da an fito masallaci za mu tafi ba, tun da an ce tafiyar da Wan nisa.''

'' To shi ke nan yanzu ki je ki yi alwala sai ki yi sallah.''

'' To.''

Ya murmusa rigima irin ta Dagori ai ya sa ba da ita dan ya san idai ta sanya wa ranta abu to fa ba makawa sai ta yi sa kamin hankalita ya kwanta da haka ya shiga bayi ya kama ruwa ya fito yana alwala Abbi ya fito atare suka yi alwala suka fice Habu da Ashrap na bin su a baya.


Dagori ba ta taSa jin haushi wani abu ba irin yau tun Wazun ta shirya amma har yanzu ba su tafi ba, sakamakon 'yan uwa da abokan arziki dake ta shigowa yi wa Saki sannu da kuma ta ya Baffa murna bayyanar ?an uwannasa tare da Mahaifiyarsa duk sai take jin haushi mutane garin, dan a cewar ta su na sane kawai dai dan ita suke amma wallahi da ita suke zancen za ta rama ne bari dai ta dawo.

Zaune take cikin bukkarta cikin shigar Way daga cikin dogayen rigunan da Hamma Habu ya siyo mata dan da farko, kayan sa?i na fulani ta sa Nene ce ta ce da ita ta sauya tana dubawa shi ne ta gansu wanda ta san sarai aikin Habu ne shi ya kawo su Wakin, tsabar tana ruWe jiya da dare da tana shiri sam ba ta gansu ba, tana zaune sai cika take dan dab take da ta fashe ta ga an shigo ta Wan Wago wanda ta gani ya sa ta sake haWe rai.

'' Sannu Dagori shi ne ko a neme mu ko? Yanzu dan Allah ban da Inna ta zo gaishe da ba?i da shi kenan sai dai in ji tafiyarki ba sallama? Haba Dagori ai bai kamata ki yi min haka ba, ina ?awarki....''

'' Kin ga Dije da Allah ya isa haka, haba dan Allah ke ba ki san halin da nake ciki ba kawai kin zo kin ishe ni da surutun banza da wasu tambayoyi mara amfani, wai ma idan na tafi ban sanar miki ba sai me zai faru ko ce miki aka yi idan na je ba zan dawo ba? Ko kuma dai so ki ke na jaki mu tafi tare?."

Mi?e wa Dije ta yi cikin sanyin murya da rashin jin daWin abun da Dagori ta ma ta, ta furta. '' Allah ya ba ki ha?uri.'' Tana gama faWin haka ta nufi kofa har ta kusa fita Dagori ta ce.

'' Ki yi ha?uri Dije idan kalamaina sun Sata miki, wallahi raina ne a Sace zo dan Allah.'' Cikin jin daWin Dije ta koma dan za ta iya cewa yau ne rana na farko da Dagori ta ba ta ha?uri dan shi ta ji daWi sosai ta koma ta zauna kusa da ita.

'' Kin ga Dije an shi wannan.'' Ta faWa tana Wauko wata leda gefenta ta mi?a ma ta. '' Wallahi rabona ne na tsarabar da su Abbi suka kawo to sam ba ni da nutsuwar cin su shi ne na ba ki kuma ni kin ga yanzu gindin magani zan je to, na san irin wannan koma mene ne dan ban duba ba to na san sai na gaji da su dan haka ki Wau wannan kuma na miki al?awarin idai zan dawo to tsarabar ki ta daban ce dan kin san burodin birnin da kosai sai sun fi namu daWi.''

Dije na washe baki na jin daWi ta ce. '' Na gode ?awata Allah saka da alheri sai ku...''

'' Ke sai ki fito ku tafi ko su tafi su bar ki.'' Nene da ta le?o ta faWa tana juyawa, da sauri ta mi?e tana Waukar leda gari ya yi zafi da ta saka kayanta ciki ta dora akai ta fita Dije na bin bayan ta.

A tsakar gida ta tarar da su Baffa da Abbi sai fira suke a tsaye ji suke tamkar kada su rabu Innaya da ke gefe sai murmushi take, na tsantsar farin ciki ganin yaran na ta biyu, ba za ta taSa gushewa ta yi wa Inna Karime addu'ar neman rahamar Allah ba domin duk abun da yaran na ta suka zama tofa ta silar ta ne domin duk wata tarbiya ita ce ta ba su ita ce ta koyar da su so da kaunar junansu, dan haka shi ya sa ba za ta taSa mantawa da ita ba.

Tana ?arasowa cikin ?osawa ta ce. '' Gani na fito sai mu tafi ko.''

Ashrap ya yi karab ya ba ta amsa. '' Ai mun fasa sai jibi zamu Baffa da Abbi sun ce ba su gaji da ganin juna ba.'' Ya ?arasa cikin zolaya ya na ?unshe dariya da ta zo masa ganin yadda fuskanta ta sauya tun da ya fara magana tamkar mai shirin kuka.

Ai kuwa illai hawaye ta soma cikin kuka ta fara magana har muryarta na rawa. '' Baffa dan Allah...da gaske.sai..go..ben...za..mu..tafi.''

'' Kin ga 'yan fita zancen Yayanki kawai zolayarki yake yanzu zamu tafi kin ji ko.'' Mami ta faWa tana ri?o hannunta.

?agowa ta yi ta dubeta fuska shaSe-shaSe da hawaye ta saki murmushi har ha?oranta su na bayyana. '' To Mami me muke jira mu tafi ko?." Ku san dukkan dariya ta ba su suka dara nan suka nufi hanyar fita Nene da Baffa har da Habu da suka Winke da Ashrap suke ta fira tamkar daman sun san juna.

Mutinniyar taku dai ita ce kan gaba dan tuni ta yi gaba ko da ta kai gaban motar abu Waya ya hanata shiga dan dai ba ta san ta yadda za ta buWe motar ba ne, kuma ba ta yi tunanin akwai driver a ciki?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ba, yara kuwa da sukai wa motocin biyu dandazo tuni suka matsa ganin ta amma ita yau ba ta,ta su take ba burinta kawai ta ga subar rugar sannan ne hankalinta zai kwanta.

Ba ?aramin ?agara ta yi kamin Baffa da Nene da suke sallama da Mami su gama ba, mota Waya suka shiga da Aimanah da Inty da Salame dan Inty da Aimanah sun ce mota Waya za su tafi da Dagori an yi an yi Waya ta koma motar su Abbi dan nan za su takura amma, suka kafe akan su dai nan suke so ga Salame tsabar kunya da suruskuta ta ce ba za ta iya zama mota Waya da su ba hakan ta sa aka sake Sata lokaci Dagori tamkar ta yi kuka dan sun fara ba ta haushi ta ya za su tsaya musu wai duk akanta sai ka ce idan suka ?arasa ba sai sun ga ji da ganinta ba, daga ?arshe dai dole Ashrap ne ya ?arbi driver motar Inty ta zauna a gaba yayin da Dagori da Salame sai Aimanah suke a baya, Abbi da Mami da maamah kuma suka zauna baya sai Innaya da ke zaune a mazaunin mai zaman banza aka tashi motocin.


Dagori sai ta sauke wata nan nauyar ajiyar zuciya ko saurare mutane dake ma ta adawo lafiya ba ta yi ba aka ja motocin.....


To sai muce Dagori a sauka lafiya. =??=??

Ga dai Dagori za ta birnin koya zaman birnin zai ka san ce?.

Shin wannan halin iya ruga yake ko har da birnin?.

To yanzu dai muka fara wannan ta fiyar ku dai kubiyoni dan ji yadda za ta kaya..=???

Ku ci gaba da ba ni ?warin gwiwa ta hanyar share da like suke sa na ga ne kuna biye da Ni.=???

Na gode sosai Allah bar zumunci masoya na ina ganin masu ta ya ni sharing ina godiya =?O?


*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABBITYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?

=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?




013




Tun da suka fara tafiya take kalle-kalle da dube-bube duk abun da ta gani sai ta tambaya Aimanah ke ba ta amsa dariya kuwa sun yi har sun gaji sai da ta kai chocolate bakinta wanda Inty ta ba su, ita da Salame kamin cikin magana wanda za'a iya cewa tsabar santi ne ta ce. '' Wai ni kam Inty ki ke ko? Wai da gaske ne a birnin ana yanke kan mutane kuma asha jininsu? Sannan ace birnin duk abun da ka gani idai ka taSa sa to za ka zama doya ko dankali, wai dan Allah da gaske ne?." Ta yi maganar a iya gaskiyar ta, aikuwa me za su yi ba dariya ba cikin dariya Aimanah ta buWe baki za ta ba ta amsa dan ita Inty tsabar dariya har hawaye take.

Ashrap dake driving ya na murmushi ya buWe baki ya ce. '' Kwarai kuwa musamman idan mutum shi mayen bread ne da lemun jarka ne.'' Ya kai ?arshen yana kwaikwayor maganarta.

'' Na shiga uku yanzu ka na nufin su na yin arba da ni kashina ya bushe. '' Ta yi maganar hawaye na zubo ma ta.

Ya lura da yanayinta ta cikin mirror dake gaban sa ya sa ki murmushi ?eta. '' ?warai ko dan daman suna son fulani da suka tashi cikin ruga, kuma fa ko kamshinki suka ji tofa sun shanye miki jini sai dai kawai, a ga kin faWi matatciya ba rai sai gangar jiki....''

'' Na shiga uku na lalace ka wa Allah, da ma'aikinsa dan girman zati da kudura ka sauke ni wallahi na fasa zuwa birnin Borodin ma ba na so kuma daga yau na daina cinsa, ahee cin burodi masifa ne har haka, Allah saka min tsakanina da Hamma Habu duk shi ne ya koyan cin burodi ahee ma su shan jini sun fi son mai cin burodi Wayyo Allah na tuba Allah.'' cikin kuka shaSe-shaSe take magana duk sai ta ji tafiyar ta fice ma ta arai kuka take bilhakki da gaskiya tuni ta watsar da sauran chocolate Winta na bakinta kuwa ta furzosa waje.

Wannan karon bai hana kansa ba wurin yin dariya ba suba har Salame dariya take da mamakin daman akwai abun da zai saka Dagori kuka haka har ta shiga razani tun da take da ita wannan ne karo na farko, da ta ga kukanta akan wani abun da ya tsoratata.

Sai da ya tsagaita kamin ya dake ya furta. '' Ai aikin gama ya gama yanzu kin ga munkusa kano dan haka 'yan shan jini da ke kano har sun jiyo kamshinki ki na kuskura kika fita motar nan, ta ki ta ?are za su turo dodanni su Waukeki sukai masu sa samu na abincin rana.'' Ya ?arasa maganar cikin sigar tsoratarwa tuni ta tsure cikinta ya bada sautin kuluuluuuu tare da sakin fitsari a zaune yau ita kam ta ga ta kanta kuma ida ?addara ta kawota kenan, da ta sani da wallahi sam ba za ta zo ba, yanzu ga shi ta zo ida za ta hanlaka kanta, wai ita kam wace aiki,aikan ka ce ta aiketa biyo su ne tsabar kwaWayi irin na ta daga cewa ?anin Mahaifinta ne da Mahaifiyarsa shi ke nan ta kwasa ta jiki biyo su bayan shi kansa Mahaifin na ta yana zaunansa a gida bai zo ba, yoo wa ya ni ko suma shan jini suke suka tara kuWi tun da sun daWe ba su tare wata killan sun canza hali.

Kukanta ta ?arawa sauti ta ci gaba da yinsa Aimanah dake kusa da ita ta ce. '' Kin ga Sister ki kwantar da hankali kin ji ko, ba wanda zai shaye miki jini zolayarki kawai Ya Ashrap ke yi dan kawai ya tsorata ki amma ba wasu ma su shan jini kin ji ko? Ki daina kukan haka ya isa kada kanki ya yi ciwo.'' Aimanah ta yi maganar cikin sanyin murya da alamun kwantar da hankali tana bubbuga bayanta.

Sassauta kukan na ta, ta yi amma ba dan ta gamsu dari bisa dari da zancenta ba sai dai ta Wan samu natsuwa amma jinta take tamkar akan ?aya dan tuni ta daina jin laushin kujerar motar da a farkon take santinta su na ma ta dariya, tun daga nan ba ta sake sakewa ba duk kuwa da janta da suke da fira har suka ?araso kano a cikin wani restaurant motar su Abbi ta shiga ganin haka shi ma Ashrap ya bi bayan su a baban parking lot su ka yi parking.

Ku san tare Abbi ya fito da Mami sai maamah da Innaya, suka Wan tsaya suna jirar fitowar su Dagori.

Dagori kuwa san ta kafe akan ita fa ba za ta taSa fita a matar ba, salon ta fita ashanye ma ta jini. '' Kin ga Sister ki fita mu je kin ga su Abbi mu suke jira ba abun da zai sameki kin ji ko?."

'' Ke Inty ki ke ko dan Allah ku daina kirana da wannan sunan sunana Dagori ko ki ce Mai babban suna, ko Auta amma ku daina min wannan sunan ba na son dan ban san ma'anarsa ba ko shi ma yana daga cikin sunayen 'yan shan jini ban sa ni ba.'' Juyin duniya an yi da ita amma ta ?i ta fita har sai da Mami ta zo, ta tambayarsu lafiya.

Kofar matar ta buWe. '' Wai ku lafiya tun Wazun kun bar mu a tsaye sai faman jiranku muke? ko ba ku bu?atar komai ne?." Aimanah ce ta labarta ma ta abun da ke faruwa ta yi murmushi. '' Daman dan wannan ne gaskiya Ashrap ba ka kyauta ba me ya sa za ka tsorata,ta har haka, kin ga wasa yake miki ba wanda zai sha miki jini kin ji ko? ku fito muntafi." Amma sam Dagori ta kafe akan ba za ta fita ba daga ?arshe, ma da ta ga ana matsa ma ta kuka ta saki har sai da Mami ta je ta labartawa Abbi abin da ke faruwa ya zo ya rufe Ashrap da faWa da ?yet da suWin goshi a ka samu shiga.

Su na shiga Dagori da Salame sai faman ware ido suke ganin makeken restaurant mai kyau da tsari ga shi tsaf da shi kuri na musamman a ka ba su wanda ba ruwanka da sauran jama'a, an zo an tambayi kowa abun da yake bu?ata ko da aka zo kan Dagori dake ta faman dube-dube sai ji ta yi an ce. '' Madam, do you need me?.'' Da sauri ta zaro ido tana duban mutumin dake tsaye yoo ko ka sheta za'a yi ai ba ta ce ga abun da yake faWa ba fahimtar haka da Mami ta yi ta ce.

'' Mi ke ke son a kawo miki?.''

Da sauri ta ce. '' Lemun jarka da burodi da nama.'' A yadda ta yi maganar sai da ta ba su dariya tuni ta tuna maganar Ashrap a ranta. '' A'a ba na son burodi, amma duk abun da aka kawon zan ci.......




Dan Allah ku Wan yi ha?uri da wannan ba na da lafiya ne ban samu yi ma ku mai yawa ba =?O?

*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABIBTYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?

=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?



014




Abbi ya duSeta cikin kulawa, ya furta. '' Mai babban suna mene ne ya sa kika canza ra'ayin ki?."

'' Ba komai kawai yanzu na daina cin burodi, da lemu har abada." Aimanah da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login