Showing 39001 words to 42000 words out of 79609 words

Chapter 14 - Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel

11 Jul 2026

1102

tsayawa faWin haWuwar kyau da tsarin wurin to sai mu Sata lokacin, tsari gini ne irin na turawa wanda bai fiya wani hayaniya ba rassa huWu ne ke ciki wanda dukan su suna kama da juna Wayan bangaren dake gefen dama ya nufa ko ?yak?yawan parking bai yi ba ya fito da gudu-gudu, sauri-sauri ya faWa ciki.


Bayan kamar three minutes sai ga shi ya fito da wata ?aramar jika mota ya sake shiga ya ta da daidai zai fita layin unguwar motarta ta cinno kai. Kamar dai Wazun yanzu ma haka bai kula taba ya wuce abun sa.



**********

Safa da marwa ya shiga yi bayan da ya kira wayar sa amma still ba ta zuwa kusan kira ashirin amma duk abu Waya ake sanar masa da shi.


'' Hmmm bai Waga ba ko? Ai na san zai aikata Aradu izzarsa da jiji da kansa ba zai bar sa ba, amma Aradu zan yi maganinsa. yanzu Oga kake ko?. Ka sanar masa ina nan shi ne ya bar ni haka don kawai ni ba ?anwarsa ba ce? Ba dan da kai Win mutumin kirki ba ne yanzu da ya kenan.?"


Comments
Like
Share

Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL =???



*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABIBTYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?


=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*=???
'?
_Rubutu???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i.'?





025




'' ?anwata ki kwantar da hankali kin ji ko, yanzu ma haka shi nake kira. But sweet up amma dai ina fatan ba ki manta abun da na sanar miki ba ko?."

Wani murmushi ta saki wanda har sai da wushiryarta ta banya. '' Oga da gaske ni ?anwarka ce?, Allah Sarki ashe dai ina da wani Wan Uwa ban sani ba, to amma Aradu yunwa nake ji kuma wannan, Cizo yake ko gizo? Aradun ko ruwa bai ban ba. Balle kuma ta kai ga ya ban abinci, Uhmm amma fa abinci a saka nama a cikin, don na samu banbanci da RUGA. Ka san fa DAGA RUGA NAKE to a Wan ba ni mai daWi.''

Oga da surutunta ya fara isarsa ya Wagawa Cizo hannu sai da ya Wan ra?wafa kafin ya ce. '' An gama Oga.'' ya furta tare da ficewa daga Wakin.




*************

Safa da marwa yake a tsakiyar parlon duk hankali sa ya ka sa kwanciya tun lokacin da aka ne mi Dagori a ka rasa, kuma ya tabbatar hankali sa ba zai sake kwanciya ba har sai sa'ilin da a ka ce; ta bayyana. A sannan ne zai sami natsuwar ruhinsa.

'' Kamal lafiya kuwa?." Mami da ke saukowa tare da Abbi daga bene ta faWa tana karantar yanayinsa.

A hankali ya Waga jajayen idanunsa da suka rine tamkar gauta. '' Barka da rana Mami?."

'' Kamal rana kuma? dududu fa 11:30am ne yanzu.''

'' Kin ga ya isa. Kamal an ya kuwa ka samu ka yi bacci dare kuwa.? '' Abbi ya faWa yana tausayi Kamal na tuhumar da ake masa don ya san cewa samm kamal bai da sa hannun a Satan Mai babban suna, summa da ya samu labari daga wurin Asad, to ma mene ne haWin Asad da waWannan da har suke farautarsa haka?.

Muryar Kamal ce ta katse masa tunani.

'' Abbi, Mami sam ba zan iya bacci ko samun nutsuwa ba muddin ba Beauty ta banyana ba. Allah sarki yanzu ko a wane hali take? Ko ta samu ta ci abinci? Duk laifina na ne, da ban bar ta a wurin ba, da duk haka ba ta faruwa, na tabbatar cewa bayana ta bi kai! kai!! Oh! Ni ne Ummul aba'isin komai why! Abbi da ma kabar ni wurin police Win kawai wata?il idan jikina ya faWa min na shiga taitayina.''

Duk a ruWe yake maganganu da duk bai ma san me yake faWa ba.

Ashraf da ke shigowa yanzu ya dafasa a hankali ya shiga bubbuga kafaWarsa cikin salon kwantar da hankali. '' Relax! My Brother Ok?."

'' Kamal ina son ka kwatar da hankalinka. duk wannan, ba shi ne zai bayyanata ba mu cigaba da addu'a mu kuma bar hukuma ta yi na ta aikin.'' Abbi ya faWa a sa'ilin da yake zama a kan kujera.

'' Amma Abbin yara sai nake ganin kamar ya da ce a sanarwa police abun da ke faruwa? ko don su ?ale Kamal a kan zargin da suke masa." Mami da duk tausayi halin da Kamal Win ya shiga daga jiya zuwa Yau yar ya faWa ya rufeta ta faWi.

'' Mami me ki ke magana a kai bayan an riga an aikai wa police report tun jiya?."

'' Ashraf yau da safen nan tun asuba Asad ya kiraramu bai samu ba shi ne ya kira Maamah to a nan mu ka yi magana da shi...'' Nan ta kwashe duk yadda suka yi ta sanar ma su ta Wora da cewa. '' To shi ne nake ganin ya kamata a sanarwa police ko don su rabu dan Kamal. ''


'' A'a Mami a bar su kawai tun da ba mu san dalilin Ya Asad da ya ce kada a sanarwa kowa ba kin ga yin haka ba mu san me zai iya janyowa ba, ga shi ya ce rayuwarta tana cikin wani hali.'' Kamal ya faWi cikin damuwa.

Ashraf ya buWe baki da niyyar magana a ka banko kofa da karfi gaske! Ku san tare suka mai da idanunwasu akan kofar.




****************

Lumshe ido ta yi a yayin da farfesun kayan ciki da ya samu kyakkyawar dafuwa. '' Kai jama'a Garin daWi na ne sa yanzu idan ba Birni ba ina za ka je ka ce yunwa kake ji a kawo ma wannan Uwar dagwagwajiya a matsayin abinci. kai jama'a wannan rayuwa ina za ki damu ne? Gaskiya matam Birni kun cuci na ?auye yanzu wannan, uban daWi kuke ci, kun bar mutumin ?auye can yana fama da fura, tuwo da miyar kuka ko manjar arziki babu, ai Aradu duk shegen da ya ce wai ni na koma ruga Aradun Allah sai ya gwamaci ?ida da karatu yoo hauka ake da zan samu wannan daWi kullum na koma ruga ashe ma karan hauka ne ya cizan. ''

Dagori da ke cin abinci ta faWi wanda kai daga ji ka san cewa tsabar santi ne take. Oga da ya gama gajiya da surutunta ya yi gyaran murya.



*************


Tamkar tsatus haka suka shiga wani irin short, suk zubawa kofar ido suna kallon wanda yake shigowa. Dukan su an kasa mai magana sai Kamal ne ya yi ?arfin hanli haWa kalaman makinsa. '' Ya..Asad...kai..ne?" Ya faWi a raSe tare da nunasa da Wan yatsa.

A hankali kuma cikin natsuwa ya fara taku har ya ?araso dab da su, hannusa ya sa a aljihun wandonsa ya ciro wayoyinsa ya kunna kamin su gama kunnuwa ne Mami ta ce.


'' Asad daman ko da muke magana da kai duk kana hanya?."

'' No Mami. Yanzu ya a ke ciki ne dangani da case Win?.''

'' An kai sa wurin police suna kan bincike ne sai dai kuma jin zancen daga gurinka ya samu ne a ruWa ni. Mun so ji daga gare ka amma kuma wayarka ba ta zuwa.''

Shiru ya yi na tsawon two minutes kafin ya ce. '' Na gama bincike na na gano daga ina matsalar take because sun kira ni ta wannan hanyar ne na bi na gano ko su waye amma gaskiya yarinyar nan tana cikin matsala, mutane da suka Wauketa samm ba su san wani abu wai shi imani ba ga shi na ji an ce yarinya ce ?arama.'' Sai kuma ya yi shiru tare da ciza lip Winsa.

'' To wai su waye wannan? Kuma mene ne haWin ka da su? Da har suke farautar rayukar da ta family Winka?." Abbi ya faWi yana ?arasowa ya zaunar da shi ganin yanayinsa yana sauya wa daga ainahinsa.


'' Wai zancan me ake tattaunawa ne?." Innaya da ke fitowa ta faWi don ta Wan samu ta kwanta ne sakamakon rashin bacci wada tatce da ba su samu ba.


*************

'' Ki min shiru yanzu zan kira shi Asad Win tun da na tura masa da message amma ba reply. Zan ba ki ki tabbatar duk abun da na faWi miki kin faWa masa haka idai ki na son in mai da ke gida. Da kai ta amsa masa hankali kwance tana ci gaba da cin abinci ta.

Kira ya shiga yi amma still dai a kashe take.

'' Idan ya Waga ka ba ni, ni ce daidai iskancinsa .''

Da wata Uwar harara ya bita amma a banza wai ?iba a kunne rama a ta kashi, tun da ba ta ma lura ba.



*************

Sau?e kansa ya yi ?asa yana jin yana saramasa wayarsa yake dubawa sai ya ga sa?o wanda shi sam ma bai lura da shi ba sai yanzu dubawa ya shiga yi da sauri ya mi?e yana faWin '' What am I doing?.'' Kiran number ya shiga yi sam har ma ya manta da cewa ba rayukan Nigeria ba ne a kai sai da ya ji ba ta zuwa wayar da ya gani hannu Ashraf ya sura ya shiga zuba number da ya ga an turo sa?on da ita.

'' Lafiya kuwa Asad mi ke faruwa ne?." Amma bai kula ta zancen da Abbi ke masa ba ya shiga kiran number sai ringing na kusan ?arshe a ka Waga.


A Wayan bangaren kuwa a na Wagawa Oga ya Wan yi shiru. Hakan shi ma Asad Win shirun ya yi sanin da Oga ya yi ko kwana za su yi i dan har ba shi ne ya fara yi magana ba tofa shi ba yi zai ba. Ya sa ya yi gyaran murya kafin ya ce. '' Na san cewa zuwa yanzu ka ga sa?ona kuma ka ga abun da nake da bu?ata? so if you want her back alive, ba tare da wani abun ya sameta ba ka yi gaggawar ai kata abun da muka ke so. Idan kuwa aka samu akasin haka, hmmm tofa lahira za ta yi ba?o.''

Asad kuwa komawa ya yi ya zauna daga ida ya tashi ya lumshe idonuwasa tare da sakin wani ?ayataccen murmushi wanda ya fi kuka ciwo Oga ya ci gaba da cewa. '' Amma bari na ba ta ka ji daga gareta.'' Ya faWi tare da saka wayar a Speaker da hannu ya ma ta alama akan ta yi magana.

Dagori dake lashe hannunta ta ce. '' Kai Wan jiji da kai to tsaya ka ji yanzu da ka sa a ka sato ni uwar me na tare ma ne? Mara mutunci, dama sarai na gama jin duk wani mummunan tarihinka ciki da waje to tsaya ka ji ni nan Dagori daidai nake da zamaninka kuma ni ce maganinka ba dan da shi Oga mutumin kirki ba ne a da ko yunwar cikina kawai ta ishe ni ai to dai yanzu Alhamdullah nama ma na gama ci abu......''

?yakkyawan marin da ya saukar ma ta ne ya sa ta rasa jinta na wani lokaci da karfi ta ce '' Wayyo Allah na! Ya Asad!."


Comments
Like
Share

Taku dai har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL =???

*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABIBTYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?


=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*=???
'?
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i.'?





026




Kashe wayar ya yi. Ya furzar da iskar bakinsa, ba tare da ya yi magana ba ya mi?a wa Ya Ashraf wayarsa tamkar wani zaki ko bijimin Sa ya fara haurawa sama.

'' Kai! Mai sunan Malam ina kuma za ka je ba tare da ka sanar damu ida Mai Suna take ba?." Innaya da lura Asad fa tafiya zai ba tare da ya fitar da su duhun da suke ciki ba. Ya sanar ma su ida Dagori take ba ta furta.

Amma ko waigowa be yi ba ya haura sama da sarsarfa.

'' Muhammadu dan Abdullahi! Yanzu tafiya ka yi ba tare da ka ba ni amsa ba? Kai! Abubakar maza je saman nan, ka samesa ya sanar ma ida Yarinyar nan take.''

'' Assalamu alaikum!." Sallamar da a ka yi ne ya da katar da Abbi da ya buWe baki da niyyar magana suka mai da hankalisu, akan mai sallamar.



*************

Maruka uku ya sauke ma ta a lokaci Waya. '' Ke dan Ubanki abun da na faWi miki kenan? Shegiya kamar za ki yi abun kirki shi ne, kika Suge da shirme da hauka to za ki ci ?ul Ubanki ne, waton har wani ce masa ki ke ki na cin daWi to watan cin wahalarki ya soma alabar shi idan kin ji ataa ?ya dawo hanya cinki sai ki sanar masa abun da na ce; sakaryar Yarinya kawai mahaukaciya Mtsssss.'' Ya kai ?arshe yana sake sauke ma ta wani marin tare da Wauke sauran abincin gabanta.

'' Afuwan Oga dama na faWi maka Yarinyar nan, yar wahala ce so ka bar ni da ita na koyar da ita, ladabin duniya.''

'' Shi ke nan daga yanzu kada ka sake ba ta abinci sai kuma zuwa gobe kamar yanzu; sannan kada ka ba ta wanda zai wada ce ta, ina son ka sa ido sosai akanta sauran zancen ba sai na sanar ma ba na san za ka yi abun da ya da ce ka ji ni da kyau ko?.''

'' No wahala Oga ka kawo aiki ne a mazauninsa.''

Afusace ya fi ce daga cikin Waki. Cizo kuwa wata dariya ya she?e da ita. '' Shegiya ta RUGA bakin ya mutu ne? Kika ce ke shegiya ce.''

'' Na shiga uku na ni Dagori me na yi maku ne? ina ne na kawo kai na ne?."

'' Hhhhhh Yarinya lallai kanki bai ja wato ke sai yanzu kika soma wannan tunanin?."

Kuka ta fashe da shi mai zuma zuciya don ta makutar firgita da yanayin da ta Oga, ya nuna ma ta ainahin zahirin fuskarsa. Acikin zuciyarta ta furta. '' Aradun Allah na yi nadamar yi wa Asad haka yanzu ya zan yi ne?." Ta ?ara fashewa da matsanancin kuka.

'' Ke! Dan Ubanki ni sa'arki ne da za ki wani cika min, kunnuwa da koke-koken ki na banza. To tsaya ki ji da kyau wallahi idan ba ki hanzarin haWiye kukanki ba sai na zo nan, na yanka harshen na ki alaso sai na ga da Uwar da za ki yi kukan. Shashasha banza, ba dai ke a dole sai kin nuna wauta da halin rugan ci ba to, za ki gane Annabi ya kafu.''

Tuni Dagori ta haWiye kukanta, ta saka hannu tana toshe bakinta da ke fitarda sautin shekshekar kuka.


*************

Murmushi mai kyau Baffa ya sakarwa Abbi daidai lokacin da yake ta kunsa na shiga tsakiyar parlon Nene na biye da shi abaya tare da Habu da ke ta faman raSa ido don duk yawonsa iyakarsa Fargori ko Kano bai taSa karasowa ba balle ya san akwai gidajen na alfarma irin wannan.

Ganin yanayin mutanen wurin ya sa Baffa cikin muryar kamala ya ce ''Dan uwana me ke faruwa ne na ga kun yi cirko-cirko tamkar wasu zakaru? Kuma alamu sun nuna ba lafiya dom ga shi nan fuskokinku sun nuna haka. ''

Shiru suka yi kowa ya kasa magana sai dai wannan ya kalli Wannan wancan ya dubi wancan amma an ka sa samun wanda zai iya yin magana '' Innaya, Abubakar mene ne ke faruwa hankalina ya soma tashi.''



*************

Yana shiga Wakinsa a kan makeken gadonsa ya yi ma sauki wanda yake a gyare tsaf don ko da bai nan, kullum sai Maamah, ko su Aimanah sun gyara masa shi don samm bai wani lamunci ?ar aiki ta shigar masa Waki ba saboda Wakinsa sirrinsa ne. Sun kuyar da kansa ya yi ?asa yana jin yana sara masa, afili ya ce. '' Wannan wace irin Yarinya ce Da sam ba hankali da nutsuwa jikinta? Kamar fa tana da taSin hankali? Ina ta san ni? Da har take tuhumata haka? Wane sirri ne take cewa ta sani nawa? Kada fa a ce ta san wani abu dangani da private life nawa? ohhhhh!."

Ya furta yana dukan iska tare da shafa sumar kansa ya yi da ta sha gyara har ta ga ji sai she?i take. Mi?e wa ya yi ya rage kayan jikinsa ya faWa toilet ya ku san 30 minutes kafin ya fito.

Shiri ya yi cikin ?ananun kaya ida wandon ya ka san ce Black rigar kuwa fara ?el sai Waukar ido take ya yi matukar kyau sosai, turaruka har ?ala uku ya feshe jikinsa da su don hatta kansa bai bar sa ba sai da ya masa Sarin turare. Sai kamshi yake tashi mai daWi da taSa zuciya wanda ke saukar da nutsuwa.

Gefen gadonsa ya nufa daidai jikin bango jefen ya saita wani Wan madanni wanda ba ma za ka ce da kwai wani, abun a wurin ba. Take kofa ta banyana wurin shiga ya yi take ya fara Wan tari don wurin ya yi kura sosai. To bayan shi, da su Abbi sai Ya Ashraf ne ya san da wannan Wakin sirrin na sa don ko su Maamah ba su san da zamansa ba. To ba ma za ka yi tunanin cewa wai akwai Waki a wurin ba tamkar babu komai haka wurin yake a shafe.




*************

'' Innalillahi wa inna illahirin raji un!.'' Abun da Baffa yake faWi kenan bayan jin abun da ke faruwa gyara zamansa ya yi, yana duban Abbi da duk ya fita daga hanyacinsa.

Nene da jikinta ya yi sanyi ?alau ta ce. '' Yanzu duk akan wannan ne kuka tashi hankalin ku? Ai ba abun Waga hankali a nan abun da ya da ce kawai yanzu shi ne addu'a zamu Wukufa da yi, na Allah ya bayyana ta ya kuma kare ta a duk ida take, sai mu bar jami'an tsaro su yi na su aikin mu ga abun da Allah zai yi...''

'' ke! Nafisa wannan zancen naki gaskiya ne amma maganar kwantar da hankali kam wallahi sai ranar da na ga Mai suna zaune gabana sannan ne hankalina zai kwanta.'' Innaya da ke sharar ?wanla ta faWi

'' Innaya ki daina kuka haka in sha Allah duk in da Mai babban suna take tana cikin aminci da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login