Showing 63001 words to 66000 words out of 79609 words

Chapter 22 - Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel

11 Jul 2026

1090

yi ni sa wanda ba ta jin kira to za ta, ta ya ta ne da addu'ar Allah ba ta ikon cinye wannan jarabawa don kuwa jarabawa ce son wanda ba ka gabansa.


*************

A fusace Malamar ta fita bayan da Yarinyar Wazun ta sake sanar da ita abun da Dagori ta faWa. Ba ta wani jima ba su ka dawo tare da sajan suna shi gowa ta nuna masa Dagori wanda bai wani taSa lokaci ba ya janyota ya shiga zabga ma ta bulalai wanda ta ji su a ba za ta aikuwa ta shiga zabga ihu iya ?arfinta sai da ya zaneta sosai, 'yan aji kuwa sai dariya suke yi ma ta.......



Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL =???


*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABIBTYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?


=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?




042



'' Kai gaskiya Sis kin ba mu wahala tun Wazun kin bar mu sai faman neman ki muke ashe ki na nan abun ki.''

Inty ta faWi daidai lokacin da suka ?araso in da Dagori take a tsaye.

'' Uhm yau fa an yi abun kai har an fito a kan lokaci kuma ba a kawo ?arar ki ba.''

Aimanah ta faWi tare da dafata, amma sai ta saka hannu ta zame na ta da ke kan kafaWarta. Sai a lokacin suka lura da yanayinta.

'' Sis me ke damunki ne? Ko dai ba ki da lafiya? .'' Aimanah ta sake faWi

'' Haba Sis ke ma kin san ba zai wuce yunwa take ji ba, ko kuma ta ja faWan wanda ya fi karfinta ne an yi ma ta duka.''

Tsaki ta yi tana nufar mota da ta lura da zuwan driver Waukar su.

Duban juna su ka yi ku san a tare suka haWa baki wurin faWin. '' Komai ke damunta ne?.''

Sai kuma suka yi watsi da hannu alamar ohoo, suma dai motar suka nufa shiga suka yi driver ya ja suka bar harabar makarantar.

A mota ma sun yi ma ta magana amma ba ta tamka su ba haka suka ga ji suka ?yaleta.




*************

Tun da tabar Office Win shi ya sauke wani numfashi yana bin ?ofar da wani irin, kallon sai kuma ya Wauki glass Win shi ya mai da tare da ci gaba da aikin da yake turo ?ofar a ka yi tare da yin sallama aka shigo.

?ago kan shi ya yi ya dubi wanda ya shigo. Sai kuma ya mai da kan shi a kan, aikinshi. '' Amma ka san cewa bana son a na faWo min office ba tare da knock on door ba ko?." Ya faWa tare da ci gaba da abun da yake tamkar ba shi ne ya yi maganar ba.

'' Sorry Sar sai dai na Wan jima ina sallama amma ba a amsa ba.'' Ya furta cikin ladabi, da nuna girmamawa, ga wanda ake yi wa magana.

Kamar yadda bai Wago ba haka zalika bai amsa shi ba amma ya yi masa alama ta ya gabatar masa da abun da ya kawo shi. Hakan ya sa ya yi gyara murya tare da a jiye masa wasu decomment a kan table yana faWin.

'' Sar ga duk wani bincike da hujja da ka ce na nemo kuma an samu duk, wani The required item has been found.... Sai dai akwai ruWu a cikin lamarin don zargin mu bai zama gaskiya ba, sai dai wani abu mai matukar Waure kai da aka binciko, amma ni dai ina kokonto a kan, wannan bincike kamar akwai wata a ?asa.''

Ya dakata don ganin kamar iya abun da yake da bukatar sani kenan. Takardun ya ja a gaban shi ya shiga dubawa cikin tsanaki, wani murmushi ya yi wanda ya fi kuka ciwo. Don sam baya haWi da farin ciki, Ya Wago ya dubu shi.


'' Jabir!.." Yanayin da ya kira sunan shi ne ya sa ya wani razana don cikin wani irin voice ne da ba kasafai yake amfani da shi ba, amma duk lokacin da da ya yi amfani da shi to hakan yana nuni da cewa baya cikin mood, da zai Wauki wani shirme, kuma a wannan lokaci baya bukatar ka yi masa musu ko jayayya.

Cikin rawar murya ya ce. '' Yes Sar.'' Tare da ?amewa.

Sai da ya yi shiru na second tare da shafa sumar kan shi wanda hakan ya zame masa Wabi'a ya furzar da iskar mai sauti. Kamin ya ce. '' Ina son ka faWan gaskiya su waye suka gudanar da wannan bincike? Where was this evidence found? Kuma ba na son kamin ?arya, idan kuwa ka faWan abun da ba shi ke nan ba hmmm, bai sai na faWa ma abun da zai biyo baya ba.''

Cikin Jabir ne ya ba da wani irin sauti kulululuu, zufa kuwa tuni ta wanke masa jiki.

'' Kai nake sauraro." Ya faWi cikin cool voice Winsa. Duk da cikin sanyin murya ya yi maganar amma sai ya ji kamar tsawa ya daka masa take ya razana.

'' Uhm..am...da.man..da.man.. su..su.''

'' Tell me what I asked you ko ka zama kurma ne?." Ya faWa yana daka masa tsawa tare da mi?e wa ya dafa table Win da duka hannaye shi biyu, don ransa ya soma sosuwa da wannan iskancin na shi.


'' Sorry Sar amma ba na da masa niya akan ai na hin gaskiyar bincike kamar yadda ka sani sai da an gama kammala bincike ne yake zuwa Office Winna na duba kafin na turoma da shi am....''

'' Be quiet for me Mtsssss waton ban da sakarcin da rashin sanin makamar aikinka ba abun da kake ko? Ba don da kai jaki ba ne taya za a ce daga kawo ma Work results ba tare da ka tabbatar da ingancin shi ba sai ka kawo min ka na hauka ne? Get out of the office, I don't want to see you.''

Tamkar mai jira kuwa da sauri ya fice daga Office Win don ya san shi ne mafi a ala a wurin shi ko da ya tsaya tsayawar ba ta da wani amfani, ahalin da Asad ke ciki yanzu ba shi ha?uri ?arin wani laifin ne.

Iska ya kai wa naushi tare da komawa ya zauna glass Win shi ya cire idanun shi sun yi ja tamkar gauta ya furzar da iskar, yana faWin. '' Whyy!!." Da wani irin sauti tamkar ba shi ba.


*************

Har ta ?araso parlon tana dube-dube lura da Mami da ke zaune a kan Wai, daga cikin kujerun parlon ya sa ta ce. '' Wai ni kam Mami ina Sis ne? tun da muka dawo school ban sake ganin ta ba, kuma na duba ta ko ina ban ganta ba yanzu ma haka daga Wakin ta nake.''

Aimanah ta faWi tana sake duban parlon ko za ta ganta.

Cikin mamaki Mami ta furta. '' Ni ma fa yanzu nake zancen ta ban ganta ba, na za ci tana Waki ko kitchen, don nan ne wurin zamanta idai ba ta parlon nan.''

Innaya da ke gefe tana yankan farce ta ce.

'' Hmmm, kuma da wahalar da kai ku ke idai mai suna ce ai ko haya?i bai kaita yawo a cikin gidan nan, ba. Ke ce ba ki da labari ai ficewa take ta kofar baya yanzu haka ba na raba Wayan biyu tana lambu tana cin ayaba don yadda ki san biri haka take da son ayaba, na sha kama lambu tana gamzarta tamkar wata garuje.''

Dariya zancen Innaya ya ba au aikuwa suka yi.

'' To ni bari na je ko zan ganta can Win.''

Ta faWi ba ta kuma jira jin abun da Innaya ke faWa ba ta fice kai tsaye hanyar lambu ta nufa.

Sai dai kafin ta ?arasa ta ganta a gaban Swimming pool ta zubawa ruwan da ke kwance ido, tana kallo. Da sanWa ta ?arasa wurin tare da faWin. '' ?ett!!." Ta faWi da ?arfi.

A hankali ta waigo ta dubeta sai kuma ta mai da kallonta a kan abun da take.

Sarai ta fahimci yanayin ta amma don ta kawar ma ta da damuwar ta sai ta ce. '' Uhmm, haba Sis ni fa na yi haka ne don ki razana ki ji tsoro amma sai ba ki ji ba.''

Ta yi maganar cikin shagwaSa. Sai dai ba ta tamkata ba haka zalika ba ta waigo ba. Hannu ta sanya tana juyo da ita tare da faWin.

'' Duk kin Wagawa mutane han...'' Maganar ta ce ta katse ganin hawaye kwance a kan fuskarta sai faman zuba zuke tamkar indararo.........






Ga Ramadan basket nan na ba ku na page Waya =??=??=??

Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL =???=???


*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABIBTYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?


=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?







043


A raza ne Aimanah ta ce da ita. '' Sis mike faruwa ne? Kuka fa na ga ki na yi.''

Kawar da fuskarta ta yi ba tare da ta ce da ita uffan ba ta ci gaba da abun da take wato kallon, ruwan. Janyota ta yi tana fuskantar ta.

'' Sis me ke damunki ne ko akwai wanda ya yi miki wani abun ne? Ko a makaranta ne aka taSa ki?."

Ta furta tana saka hannunta tana goge ma ta hawaye.

Cikin Muryar kuka ta fara magana. '' Aimanah me na yi wa mutane ne suke son ganin bayana? Shin akwai in da na kuskure ne, a rayuwata ne? Ko na tare wa wani,wani abun ne da duk kowa bai sona, ban san me na yi ba. Ban san kuskure da na aikata ba... Ake yi min haka alhalin ni dai na san cewa ko, a ruga Aradu bana aikata wani abun wanda ba shi ke nan ba. Duk abun da nake yi ina yi ne a matsayin gyara tarbiyyar yara tun da ai yaro na kowa ne, amma an ka sa fahimta ta.''

Janyo hannunta ta yi tare da zaunar da ita a kan Waya daga cikin kujerar da ke wurin.

'' Kin ga Sis ni duk ban fahimci ida zancen ki ya dosa ba wannan gugar zana da ki ke min na kasa fahimta.''

Sai da ta ja majina kafin ta ce. '' Ta ya za ki fahimta bayan ke ba ki fuskanci ?unci da ba?in ciki da na fuskanta a rayuwata ba, ba ki taSa rasa Masoyi ba balle kuma ta kai ga kin rasa natsuwar cin daWin ki yadda ya kamata..... Duniyata ta soma rugujewa ne tun da daga ranar da na rasa GiWaWo.''

Cikin mamaki Aimanah ta ce. '' GiWaWo kuma waye haka?." Ta tambaye ta da zakuwar son sanin waye Win.

Sai da ta gyara zaman ta. '' Hmm, GiWaWo saurayina ne kuma Masoyina wanda kaf, cikin tarin samarina na ruga shi kawai nake so da ?auna kuma nake da burin Aure. Amma sai dai kash, an yi nasarar rabani da shi GiWaWo ya cuceni ya yaudare ni, ya tarwatsa min duk wani shiri na ya cusa min ba?in ciki da zan daWe ban manta ba. Abun haushi abun Allah wadai Aradu wanda ya so ba ta kaini ba na fita da komai, kuma ita Win kawata ce ina cikin wannan ba?in ciki da na bai wa zuciyata ha?uri kwatsam sai ga bayyana Abbi wanda ta goge min kaso mafi tsoka a cikin damuwata..... Sai na ga cewa dama ta samu da zan yi ?aura da ruga ko na samu sau?in abun da nake ji. Ashe dai tsugunne ba ta gare ba.... Tun da na shigo birni ban samu nutsuwa ba ban huta ba, fitinar yau da ban ta gobe da ban kullum da wadda nake samu, a irin rashin sa'ata har hannun miyagun mutane na faWa wanda suka so rabani da numfashina..... Sai dai Allah bai ba su sa'a ba ki duba gidan nan Innaya samm ba ta sona kamar dai Nene, ga kuma shi wancan ?aton azamulumin Asad Win wanda sam bai barina rawar gaban hantsi, ya hanani sa?et....'' ?an numfasawa ta yi tana shafa karan hancinta kamin ta cigaba.

''Ga shi babban ba?in cikina na kasa Waukar fansa ta a kan shi wanda kuma ba zan sare ba sai na cika wannan burin nawa....... Ko da kuwa hakan na nufin tsayawar numfashina don ni Dagori ba a Waukar bashina ba a biya ba haka zalika kowa ya ci tuwo da ni aradu miya ya sha... Yanzu ki duba wannan makarantar ma ban tsira ba kullum sai an saka an yi min duka alhalin kuma ni ba jaka ba...''


Share hawayeta ta yi tana jin wani iri a ranta. Ajiyar zuciya Aimanah ta yi.

'' Sis duk na fahimce ki amma ki sani cewa duk waWanda ki ke cewa ba sa son ki wallahi ba haka ba ne suna sanki kuma duk, abun da suke yi suna yi ne saboda ke saboda ki gyara kuskure da ki ke yi amma ki daina faWin haka kin ji ko? Sannan zancen wani GiWaWo ki fitar da shi a ranki Allah zai ba ki wani kuma ma har nawa ki ke da za a ce kin fara soyayya? A wannan shekarun na ki da bai fi 12 or 13 ba abun da nake so da ke shi ne ki nutsu ki mai da hankali ki a kan karatun ki do min shi ne zai haskaka goben ki, Sis dole a duke ki a school saboda wallahi ba?ya ji ke ce fa kullum sai kin daki yaron mutane ko yarinya to ta ya ba za a rama ma su ba, tun da kin fi su girma ai cin zali ne.''


Da wani irin m???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ugun kallo ta dubeta. '' Au haba, haka ma za ki faWa kenan? To yanzu na gane abun ki son kai ne daman kin san da cewa idan, ka daki wanda yafi ?arfin ka cin zali ne amma shi ne ba ki sanarwa wancan mugun Ya Asad Win ba? To na gane saboda shi Win Yayan ki ne ko?.'

'' No Sis ba haka nake nufi ba amma.......''

'' Amma me? Ai na gane komai to Aradu dukan yara yanzu na fara tun da ba uban wani ne ya ce; su tsokane ni ba duk shegen Yaron da ya min kan kara sai ba masa na itace.''

Tana kai nan ta mi?e a fusace ta shiga ciki.

'' Sis! Sis!! Sis!!!.''
Ba ta ko bi ta kan kiran da take yi ma ta ba don ko waigowa ba ta yi ba ta shige abun ta. Mi?e wa Aimanah ta yi tana bin bayan ta.




**********


Duk abun da ya faru kaf, a kan idon shi sakamakon yana ta barkonin shi zaune yana kuma ganin dukan nin wani abun da ke wakana a ?asa. Tun da ya dawo ta ?ofar baya ya shiga saboda haka ba kowa ne ya san da dawowar shi ba. Wanka ya yi ya saka janlabiya ya Wauko laptop Win shi tare da haWa black tea ya nufo barkoni ya zauna kenan ba jimawa ya tsinkayi zancen da suke yi.

Duk da cewa baya cikin mood Win amma bai hana shi murmusawa ba don shi yau Yarinyar ta gama goge masa hadda wai soyayya take shi kuwa, wane mahaukaci ne zai so wannan Yarinyar ne? Shi irin ma yadda take jero zantuka ne tamkar wata babbar mace, ne abun ke Waure masa kai wannan yarinyar wai a ce wai har ta san ta yi soyayya, ga dai shi yarinyar da gani ba ta jin magana amma ta iya samrafa zancen a bakinta, afili ya furta.

'' Lallai Yarinyar nan tana bu?atar ?arin saka tsaro, idan har a wannan shekaru na ta za ta fara soyayya to ya kenan nan gaba? Ya zama dole a saka tsaro a kanta don ba zai yiwu a bar ta haka kara zube ba ta nemi lalacewa, dole a saka ido a kanta sosai.''

Murmushi ya sake yi wanda ba ?aramin kyau ya masa ba, yana tuna wai ta ce shi ne mugu kuma azzalumi shi gabaWaya yarinya zubi, da yanayin, har ma da Wabi'unta suna masa kama da tom angry.




Uhmm mu je dai zuwa........


Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL =???

*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABIBTYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?


=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?





044





Zaune suke a kan dinning suna cin abinci. Jefi-jefi suna taSa fira saSanin ita da ke ri?e da spoon sai wasa take da shi, a hannu. ?agowa ya yi da niyyar yi ma ta magana, amma sai ya lura hankalita baya wurin.

'' Maysah! Maysah!! .'' Ya kirata da Wan ?arfi. ?an razana ta yi tamkar irin na wanda ya farka daga mummunan, mafarki.

'' Me ki ke tunani ne?." Ya faWi yana sake nazartar yanayinta.

'' Uhm, ba komai Dady.'' Ta faWi tana niyya kai abinci bakinta don ta kawar da tunanin shi.

Cikin rashin yadda da zancen ta ya ce. '' No talk me, amma kada ki ce ba komai bayan ga yanayin ki nan ya nuna haka.''

Tana shirin magana Mommy ta ce. '' Hmm, wallahi Alhaji na kasa ganewa kan yarinyar nan kwata-kwata ta daina walwala a gidan nan, tamkar ba ita ba kullum sai dai ta ?unshe kanta cikin Waki kamar wata mai jego, yoo ko ma su jego yanzu ai an daina zama a Waki. Ga shi na yi ma ta tambayar duniyar nan amma wallahi sai dai ta ce dani ba komai, na gaji na zuba ma ta ido.''

Cikin damuwa da jin cewa rabin rayuwar shi ba ta cikin farin ciki ya fara faWa. '' Yanzu Hajiya duk wannan tana faruwa ba ki iya kin sanar da ni ba? Haba yanzu a ce Yarinyar nan tana cikin damuwa haka ba ki faWan ba why? .''

Mommy da daman ta san za'a rina, wai an saci zanin mahaukaciya ta ce. '' To ni Alhaji meye nawa a ciki ne na ga dai kai ne, mai cewa samm baka son ana matsantawa Maysah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login