Showing 12001 words to 15000 words out of 79609 words

Chapter 5 - Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel

11 Jul 2026

1101

ya dawo ni?i- ni?i da siyaryar zuwa makaranta dan duk an sanar masa abubuwan da ake da bu?ata kuma gwargwadon karfinsa ya tanada sai dai yana nunawa Abubakar ya fashe da kuka, tuni hankali Suleman ya tashi ya shiga tambayarsa lafiya buWar bakinsa sai cewa yai. '' Hamma ni ma ina son karatu boko ina son ni ma ka saka ni.'' Shiru ya yi dan bai taSa tunanin haka daga wurin Wan uwannasa adole ba dan yabso ba ya sadaukar da na sa burin zuwa ga Wan uwansa domin alokacin bai da karfin Waukar karatunsu su biyu hakan ta sa ya cika burin Wan uwansa shi kuma ya Wurkusa na sa.


Abubakar ya fara karatunsa cikin na sara dan alokacin karatu ake bawa yara tu?uru ba kamar yanzu da idai kanason yaronka ya yi karatu mai kyau da inganci to sai ka sakasa a makarantar kuWi, sosai yake karatunsa wanda ya mai da hankali sosai ganin ya cikawa kansa buri da kuma jajircewar Hamma na sa ba ta tashi a banza ba hakan ta sa ya dage sosai, sai dai duk wannan bidirin da ake sam iyayen na su ba suda labari akai a shekarar fako Abubakar ya fito a matsayin gwarzon wannan shekara, murna sosai Suleman ya yi baranma da akaje wurin gasa da shi kuma yayo na sara gwamnatin ta Wauki nauyin karatunsa murna sosai Suleman ya yi wadda fadarta Sata lokacin ne sai dai suna cikin wannan murnar kwatsam saiga Majoh wanda labari ya samesa abakin abokan karatunsu da suka je ganin gida.

Afusace ya zo Wanda badan da mutane ba da sai ya illata Suleman da bai yi wata wata ba ya rufesa da duka sai da ban ha?uri da lallashi kamin ya ha?ura amma fa ya ce karatu sam babu shi dan haWa kansu ya yi ya maida su gida don ya ce. '' Zaman birnin lalata tarbiyya yake.'' Tun daga shi Suleman har ya fara yankewa kansa hukunci ba tare da shawara ba.......


Comments
Like
Share

Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL =???
?DAGA RUGA NAKE ?

NA
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)



=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?







008



Ba ?aramin Sacin rai Majoh ya nuna ba wanda daga ?arshe ya yanke hukuncin a kan ba za su sake komawa makarantar ba don ba ?aramin Saci ransa ya yi ba iyayensu mata ba yadda suka iya dan ba su isa su ja da maganar Majoh ba tsawon wata biyu da dawowarsu sai ga malaman makarantar Abubakar sun zo ne mansa wanda ba ?aramar fama su ka yi kamin suka gane garinsu, sai da suka je makarantar allon da suke amma ba su samesa ba su ka yi juyin waina da malamin Makarantar akan ya sanar da su ida Abubakar yake amma ya ?i sai a a bakin wani almajiri suke samun labari ai kuwa ba su yi ?asa a gwiwa ba suka zo, nan ma dai ba ?aramar fama akai da Majoh ba dan kafewa ya yi akan shi sam Wansa ba zai wani karatun boko ba, sai da sawar bakin 'yan uwa da abokan arziki, sannan ya aminta amma fa ba dan ransa na so ba haka dai ya ha?ura.


Amma duk wannan bai aminta da komawar Suleman, birnin karatuba shi ma Abubakar kawai dan an ce an gwamnatin ta Wau nauyin karatunsa gami da canza masa makaranta daga day zuwa boding.


Kwanci ta shi asarar mai rai Abubakar har ya kammala karatunsa na secondary, wanda ya fara jami'a a nan kuma ya haWu da Asiya yarinya mai natsuwa da kamun kai sai dai Asiya yar wani attajiri mai kuWi ce wanda duniya ta san sa, dan kasuwa wanda ba'a iya Nigeria ba har ?asashen ?etare sunansa ya kai wato Alhaji Amiru mai katifa wanda ya samo sunan ne sakamakon sana'ar da ya fara kafa kasuwancisa da ita ke nan wato sai da katifu, soyayya ce ta kullu tsakanin mutane biyu Abubakar da Asiya wanda har suke jin cewa Waya ba zai iya rayuwa ba idan ba Waya, ana cikin haka Majoh ya turo sakon kiran sa ko da ya je sai ya tarar da abun da bai taSa tsammanin saba, dan ya tarar da an masa kamun mata acikin yaran dangi wannan abu ba ?aramin Waga hankalisa ya yi ba duk da ba shi Wai aka ma ba har da Wan uwannasa Suleman sai dai shi ya ?arSa da hannu bibiyu.


Ba ?aramin tashi hankalisa ya yi ba ga shi a wancan lokaci ba waya bale ya ji labarin Asiya ko ya samu sau?i ta wani fannin ganin bai da wata mafita ya sa ya fito fili ya sanarwa Mahaifinsa cewa shi fa wannan auran bai san sa don yana da wadda yake so kuma suka yi al?awarin aure da ita, Majoh ya yi salati ya dire ya ce a gatabun bai isa ba aure dole ne sai yan yi sa ba fashi matukar yana raye, sosai ya shiga damuwa jin kalamin Majoh.

Sul???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?eman duk sai ya shiga damuwa ganin Wan uwannasa cikin damuwa duk wani Wauki da zumuWin auran duk sai ya ji ya fita masa a rai ya fara lallashi da ban magana, amma ina sam Abubakar ya kafe akan shifa ba zai ha?ura ba, ba zai karSi wannan auran ba bayan yana da wacce suka yi al?awarin aure.


Ta Sangaren Majoh shirye-shirye aure aka cigaba da yi ba kama hannun yaro hankali sa ne ya tashi sosai bayan da ya ga cewa jibi ne auran kuma lallai idan bai yi wani abun ba to fa za a aura masa matar da ko sau Waya bai sa ta a ido ba duk wannan halin ba wanda yake tunawa kamar Asiya wadda ta masa halacci, ta kasa duba da ni san da tazarar da ke tsakanin su ta ce sai shi shi Kuma ya rasa da mai zai saka ma ta sai wannan girman butulci gaskiya ba zai iya ba.


Tuni ya Wau shawarar da zuciyarsa ta yanke masa cikin dare ya haWa kayansa ya gudu, sai wayar gari a ka yi ba shi ba mafarinsa, faWar irin tashin hankali da suka shiga Sata lokacin ban da Majoh da ya tubure wai daman shi ya sa sam ya ka sa aminta da zancen bokon nan dan ya san ba abun da boko za ta haifar ba yan matsala, dan shi tun farkon ya ?i aka tilasta sa yanzu ga shi ya gagari kowa har za'a ba shi umurnin ya sa ?afa ya yi fatali da shi sosai rayuka suka Saci musamman da aka je birni har makarantarsu amma babu shi ba mafarinsa.


Hakan ta sa aka Waura auren Suleman wada ya tare da matarsa Nafisa yar kawunsa ce duk wannan Suleman ya fi kowa shiga damuwa shida Karime wadda har ciwo ta kwanta dan Aminatu haihuwar su kawai ta yi amma ba za tafi ta Karime son su ba, dan ba ta taSa ma su Waukar 'ya'yan kishiya ba jinsu take tamkar ita ce ta Wurkusa ta haifesu shakuwar da ke tsakanin su ita ce ta sa tafi ma Aminatu son su da sanin damuwarsu fiye da ita.


Abubakar yana barin rugarsu kai tsaye gidansu Asiya ya yi wa tsinke, bai Sata lokacin ba wurin sanar da ita abun da ke faruwa, ta shiga tashin hankali fiye da shi dan yana gama sanar masa ta sume masa a wurin....


Comments
like
share


Taku har kullum mai kaunar
MRS AWWAL =???


?DAGA RUGA NAKE ?

NA
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)


*HABBITYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?

=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?




009





A she Abubakar bai ga komai ba dan a Sangaren Asiya ma ita ma bai samu ?arSuwa a wurin Mahaifiyarta ba, dan ce wa ta yi sam ?arta ba za ta auri talakaba ?arta Waya tilo mace da Allah ya ba ta ace za ta kare a auran Wan ruga, sosai Asiya ta shiga damuwa dan har sai da ta kai ga kwanciya asibiti duk wannan Mahaifinta bai da labari sakamakon bai nan yana Chaina ya je siyo kaya, sai labari ya samu abakin yayan Asiya wato babban Wansa dan matarsa Waya Hajiya Sa'adatu yaransu huWu kuma Asiya ce kawai macce acikinsu hakan ya sa Mahaifinta yake matukar nuna ma ta kauna Alhaji Amiru mai katifa Mutum ne mai matukar son 'ya'yansa ba ya son Sacin ransu ko kaWan ko nawa ne zai iya kashewa zai kashe dan kawai ya ga yaransa Acikin farin ciki da walwala.


Hakan ta sa yana samun labarin hankali ta she ya baro Chaina ya dawo Nigeria, sai da ya dira a Nigeria kamin yake samun labarin duk abun da ke faruwa daga bakin ita Asiya Sacin rai ya nunawa Hajiya Sa'adatu wanda ya sheda ma ta da ace sanadin wannan abun wani abu ya samu Asiya da sai ta yi danasanin sanin sa acikin rayuwar ta, sawa yai aka nemo masa Abubakar wanda ya nemi tabbacin cewa yana santa ko dai kawai yaudararta yake son? Atake ya sheda masa cewa yana santa.


Alhaji Amiru mai katifa bai yi wata wata ba, ya sa aka Waura aurensu wanda shi ne ya Wauki nauyin komai bayan sati biyu da faruwar haka ya nema ma su admission a wata jami'ar da ke America dan su ci gaba da karatunsu.


Bayan shekara uku sai alokacin suka dawo ida Abubakar ya yi nasanar samun takardu ma su kyau wanda zai iya samun aiki ako ina har acan America Win ma'aikatu da dama sun nuna sha'awar su na son ya yi aiki da su amma ya ce a'a yafi son ya dawo kasarsa ya yi aikinsa, ko da suka dawo Alhaji Amiru bai yi wata wata ba wajen jefa shi akan harkan kasuwanci wanda kuma ya shiga da hannu dama wanda ba jimawa sunansa ya fara zagawa gari, acikin shekara Waya sai kuma alokacin Asiya ta nusartar da shi akan ya kamata ya je ya ga gida.



Haka kuwa aka yi dan sun shirya tare da ita za su je wada suka shirya goma ta arziki suka nufi rugarsu, sai kuma da suka dunfari rugar gabansa ya soma faWuwa, wada yake jin baida ?warin gwiwa fuskantarsu Majoh to ya ce yana ina tsawon wannan lokaci, haka dai ya yi karfin halin ?arasawa tare da ?warin gwiwa da Asiya take ba shi.


Tuni mutanen garin suka fara bin motar da kallon mamaki dan an san kaf rugar ta su ba mai irinta kai tsaye gidansu ya yi wa tsinke wadan ?irjinsa ke dukan tara tara! Ai kuwa dai za'a rina wai ansaci zanin mahaukaciya dan yana shiga da Majoh ya fara arba da shi wanda ya mi?e duk da kyau da wayewa da suka nuna ajikin Abubakar amma sam bai kasa ganesa ba nan ya fara matsifa wanda ita ce ta janyo hankalin sauran mutanen gidan Karime da Aminatu har da Suleman dake kwance bai fita ba sakamakon bai da lafiya suka fito a kusan tare jin Majoh na faWin sunan Abubakar, ba ?aramin mamaki suka yi ganin da gaske Abubakar Win ne sosai Suleman ya ji daWin ganin Wan uwannasa Waya tilo a duniya, amma sai ganin suka yi Majoh ya Wau sanda ya nufi Abubakar gadan gadan.


Ba ?aramar fama aka yi da Majoh ba kamin ya yafe wa Abubakar dan kuwa ce wa ya yi ya yafe sa har ida ba duniya, sai 'yan uwa da abokan arziki gamin da waWanda suke a matsayin iyaye a wurinsa suka saka baki kamin ya ha?ura ya yafe wa Abubakar Win.


Ya samu matar Suleman da tsohon ciki haihuwa ko yau ko gobe wanda shi har a lokacin Asiya ba ta taSa ko Satan wata ba, sai kuma ya tarar da Innaya wato Aminatu tana fama da matsanancinyar rashin lafiya wadda an yi magani har an gaji amma ba sauki, sosai hankalinsa ya tashi wanda ya yanke shawarar cewa zai fita da ita ?asar waje acan sai adubata, nan madai sai da ?et Majoh ya aminta wanda a ka ce za su tafi tare da Karime Majoh ya kafe akan ba za ta ba abar shi shi Waya ba sai a ka ce su tafi tare kuma ya kafe akan ba za shi ba Abubakar ya ce ba komai domin acan akwai ma'aikata ma su kula da marar lafiya.

Da wannan zancen aka shirya wanda kamin su?araso har amsu Airplane ticket wada ina Innaya kawai ake jira a yi ma ta paspo sun rakasu har garin Yola wada acan ne suke da zama suka yi ma su sallama suka juyo suka dawo.


A kuma daren rarne mummunan labari ya riskesu wanda, ya makukar ta da ma su hankali wato jirgin da ya tashi a daren ya yi hatsari duka mutanen ciki sa sun mutu, faWin irin tashin hankali da wannan ahali ya shiga Sata lokacin ne, wanda Karime na samun labarin ta faWi ?asa sumammiya sumam da ba ta farka ba sai a cikin ?abarinta, wannan abu ya sake Wagawa kowa hankali wanda har shi ma Majoh ya kwanta rashin lafiya sati biyu tsakani ya ce ga garinku nan, Suleman ku san zaucewa ya yi domin shi ma har a fidda rai akan zai rayu bayan dogowar jinya ya tashi wanda ya ce, kuma shi ba zai iya cigaba da zama acikin wannan rugar ba tun da Mahaifinsa ne Uban ruga kuma ya rasu shi ne yanzu a matsayinsa ya ce idan da wanda ke da sha'awar yin hijira to shi dai zai ?ara gaba.


Haka kuwa aka yi dan duka mutanen rugar sun goyi bayan sa wanda atake suka yi hijira.


*Dawowa cikin labari*


Ku san zaucewa Baffa ya yi ba, bayan da a ka kirasa ya ga Wan uwansa tare da Mahaifiyarsa cikin kuka tamkar ?aramin yaro ya ce. '' Abubakar daman baku mutuba kuna raye? To mene ne ya sa aka sanar da mu dukan ku kun yi hatsari kun mutu? Mene ne ya faru da ku? .'' Baffa ya jero masa tambayoyi a jere yana kuka har da majina.

Murmushi ya yi mai ciwo na gyara zamansa tare da dafa Baffa. " Hammana ba mu mutuba muna nan da ranmu gabaWaya mu ka gani.'' Ya faWa yana nuna Innaya da ke faman zubda hawaye tare da Asiya.

'' Allahu Akbar kabiran, Innaya ashe da rabon na sake arba da ke da rabon ganawa a tsakanin mu.... '' Bai jira amsar ta ba ganin sai kuka take, mara sauti ya cigaba da magana yana duban Abubakar. '' To mene ne ya faru da kuma tsira? duk cikin mutane da ke cikin jirgin ku kawai kuka kuSuta aciki?."

'' Eh haka tabbas na san dole ne kun tsammani haka, amma a wannan dare ake sheda muna cewa an yi mana transfer jingi daga Yola zuwa kano sakamakon akwai wa su ?ungiyar ma'aikata da gwamnati ta Wauki nauyin ta fiyarsu to ba za'a Wauki farsinja ba, hakan ta sa aka yi mana canji muka kama hanyar zuwa munsauka Kano da 8:00pm sai tun da wancan lokaci ba waya ta yawaita kamar yanzu ba dalilin da ya sa kenan ban sanar maku muna raye ba, mun tafi ?asar Iran a sa'a dan ba muWauki wani dogon lokaciba Allah ya bawa Innaya lafiya, muka dawo cikin farin ciki tun muna can Innaya ta Waga hakanlinta akan ita tanason ji daga Inna Karime dan haka mudira kwana Waya kawai muka yi muka nufi rugarmu cike da Winbin farin ciki sai dai labarin da muka samu sam bai mana dadiba dan mun tarar da rugar tamkar an yi gobara ba kowa sai a ma?otan rugar ne muke samun labarin cewa kun yi hijira daga nan kuma mun nemi sanin ko akwai wanda ya san ida kuka koma amma kowa ya ce bai da masaniya haka muka koma Innaya ta yi kuka ta shiga cikin matu?ar damuwa mun yi lallashi mun yi ba da ha?uri amma ita ta ce sam ba ta san wannan zancen ba, ana cikin haka muka bar garin Yola muka koma Kaduna da zama, wanda a can ne muka samu Innaya ta samu nutsuwa kaWan amma kullum zancen ta akan gida ne..'' Sai da ya numfasa kamin ya cigaba .........



?*DAGA RUGA NAKE* ?

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABBITYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?

=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?




010


'' Mu na cikin wannan halin sai ga wani abun farin ciki ya samemu wanda ba mu yi tsammanin sa ba wato Asiya na Wauke da ciki, mu yi matukar farin ciki wanda ni da Innaya muka ci gaba da kula da ita har Allah ya sauketa lafiya ta samu Wa namiji wanda aka sawa suna Suleman, wada ake kira da Ashrap bayan wata uku da haihuwar Ashrap muka fahimci Asiya na Wauke da wani cikin in da muka yi yun ?urin zubar wa amma Innaya da ma Abba wato Mahaifin Asiya suka ce sam ba su lamunta ba, ai yin hakan tamkar yi wa Ubangiji butulci ne, a dole ba dan munso ba muka bar cikin wanda ta matakar shan wahala daman kuma abun da muke gudu kenan, shekara Waya tsakanin Asiya ta sake sun kuto Wanta wanda Asiya ta ro?i a saka masa sunan Mahaifinta amma na ce sunan Mahaifina zan sa wanda ban san duniyar da yake a yanzu ba, a san yawa yaro sunan Muhammad ana kiran sa da Asad, daga sai da ta yi shekara biyar kamin samu wani cikin ida aka samu 'ya mace wadda aka sawa sunan Inna Karime muna kiranta da maamah sai kuma tashere tsawon shekaru aka 'yan biyu Aimanah sai Sa'adatu wadda muke kira da Inty saboda sunan Hajiyar su Asiya ce.....'' Sai da ya tsagaita kamin ya sauke wani nan nauyar ajiyar zuciya.

'' Mun gina zamantakewar yaran mu cikin so da kaunar juna wanda muka ba su kyakkyawar rayuwa ta hanyar ba su ilimin mai inganci na addini da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login