Showing 21001 words to 24000 words out of 79609 words

Chapter 8 - Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel

11 Jul 2026

1099

Inty suka she?e da dariya tun da su sun san dalilin da ya sa ta ce hakan.

'' Haba Mai babban suna jiya fa kika gama faWin, duk cikin abinci kin fi sonsa yau kuma ki ce kin sauya ra'ayi?.'' Mami ta yi maganar ta na Wan nazarinta.

'' Wallahi Mami Yaya Ashrap ne ya ce da ita duk wanda ke yawan cin bread da lemu har da nama wai 'yan shan jini sun, fi son jininsa duk fa shi ne dalilin da ya sa kika ganta ta tsure haka, ta ka sa sakewa.'' Aimanah ta faWa tana dariya.

'' Kai Ashrap mine ne haka so kake ka sa ma ta tsoro a zuciyarta,? haba dan Allah da girman ka kake abu tamkar ?aramin yaro? To kada na sake jin haka.'' Mami ta yi maganar cikin nuna Sacin rai, shi ma Abbi ya Wan masa faWa daidai nan aka kawo ma su abinci kowa a ka ajiye masa, abun da ya bu?ata Dagori da Salame Abbi fraced rice and chicken ya masu over Flash Win gaban Innaya ta kalla ta ce.

'' Ke kam Innaya wace aiki aikan ka ce ta ba ki shawarar ki sa a kawo miki tuwo? Kaf wannan uwar da gwagwajiyar ki rasa mi za ki sa su kawo sai tuwo haba.'' Duban ta ta kai kan na ta ta saki wani murmushi ko kula zancen Maamah dake ba ta amsa, ba ta yi ba ta kaiwa namar kazar wawura sai kuma ta duSi mutane ta ga su Aimanah duk ita suke kallo, wuyan hijab Winta ta zame ta shige ciki tare da buWe hijib Win ta saka Flash Win ciki ta shiga cin abincita tamkar ba gobe.

'' Wayyo Allah na garin daWi na ne sa a kai daWi kashe ni na huta, Allah sarki Baffa da Nene, Wayyo Hamma Habu... DaWi ya barku banza ta faWi kai kai.'' Saubatun da take faWa kenan Cikin santi wanda duk a tunaninta a cikin zuciya take yin su, alhalin afili take abinta.

Sosai ta ba su dariya barima daga ?arshe da ta zare hijib Win za ajiye a ?asa, sai da ta cinye abinci ta tass har da siWe kwano ta sha lemu ta saki gyatsa gami da hamdala sai a lokacin ta lura da ba ta da hijabi jikinta amma ku san duka suka wayance,ma ta Abbi ne ya duSeta. '' Mai babban suna ko za'a ?ara miki ne?." Ta washe baki.

'' A'a Abbi na kishi amma shi naman kazar a ?aran shi amma ba yanzu zan ci sa ba a sakan a leda sai 'yan jima zan ci.'' Ta ?arasa maganar tana lasar baki ta lumshe ido, dan tun da aka haifeta ba taSa cin abinci mai daWi irin wannan ba.

'' To shi ke nan ku je mota ku zauna? za'a kawo miki."

'' Amma Sister ba kin ce ba za ki sake cin nama ba dan...."

'' Wai ni kam Inty ba za ku daina tsorata ta ba? Ba ku jin magana ko?.''

'' Mami bar ta kawai Aradun Allah ba 'yan shan jini ba ko 'yan yakan kai ne, wallahi sai na ci naman kaza ai aradu an yi kuskure da aka bari na tauna garWinsa, ai ni da kaza yanzu muka kulla ala?a ko za su shanyen jini gwanda su sha mai daWi ah to.'' Ta faWa ta na shan fuska a dole ita ba da wasa take ba, dariya su ke yi ma ta dan kam ta ba su dariya.

'' Lallai cike kin shiryama mutuwa? To ya yi kyau.''

'' Wai Ashrap ba ka ji ko?."

'' Sorry Abbi mu tafi ko?." Ya faWa yana barin wurin suka bi bayansa.


Ko da suka kama hanyar Kaduna Dagori kam ba ta gane komai ba dan bacci ta sha abun ta musamman da ?oshi da sanyin AC suka haWe ma ta haba sai bacci, ita ce ba ta farka ba sai da suka ?arasa.

'' Sister ki tashi mun kawo gida?."Aimanah ta faWa tana tashinta, mi?a ta yi tana tashi zaune tara mutsutsika ido.

'' Wai har mun kawo ashe ma ba ni sa?."

'' Ai kuwa ba ni sa tun da kin ishe mu da nasarin bacci ki da sambatu.''

'' Yaya Ashrap wai da gaske bacci na yi?."

'' A'a ba bacci ki yi ba, kun ga ni ku fita zan rufe mota." A hankali ta fito ?arfarta ta fito dan dama tuni kowa ya fita ita kawai ta rage, tana fitowa ta fara ware ido tana kallon makeken gidan da sam ko a mafarki ba ta taSa hasaso kalarsa.

Kata faren gida ne mai girma gaske wanda iya parking lot zai iya Waukar motoci sama da goma ba tare da ta kura ba ginin bene ne wanda aka tsara shi daidai da zamani faWin kalar tsaruwar ginin tamkar Sata lokacin ne tsarin ginin sam ba ka ce a Nigeria kake ba dan bai yi kama da tsarin irin namu ginin ba tsarin ginin irin na kasashen Turai kallonta ta mai da ita aka jera wasu kujeru tare da table a cikin wata runfa da aka yi ma ta wani irin ado mai Waukar ido a gefe an ?awata wurin da adon flower's masu kyau da ?awa.

Hannunta ta ji an kama. '' Mu je ko?." Ta Wago ta kalli Aimanah da ta rikota haka take bin bayanta hannunta na cikin na ta suna tafe ta na dube-dube ashe ba ta ga komai ba sai da suka shiga farlon makeken farlon ne wanda ya ji kujeru har two set farin fant ne sai Chairs da suka kasance Black and Gold color har labulan Wakin haka kalarsu take, ba wani taikace ne a cikin farlon ba amma an tsara shi daidai da zamani a gefe dama da hagu matakale ne na bene kowa ne da bangarensa sai gefen gudu dake da dinning area sai kitchen, sai gefen arewa da ke Wauke da wani korido mai Wauke da Wakuna har uku kowane Wauke da toilet a cikinsa.


'' Aimanah ki haura sama da su, ki kai su Waki su yi wanka, sai su sauya kaya kin ga duk sun kwaso gajiya.'' Mami dake haurawa benen da ke bangaren dama ta faWa tana kuma gama faWin haka ta ci gaba da tafiya.

Aimanah ta dubi Salame dake tsaye ta na kale-kale.'' Aunty mu je ko?." Ba ta fahimci abun da take nufiba sai da ta ce. '' Aunty Salame.'' kamin ta Wan razana su ka nufi Wayan benen dake gefen hagu su na taka matakalar farko ta biyu za su ta ka ta uku Aimanah ta ji ihu.

'' Wayyo Allah Innalillahi wa inna illahirin rajiun Wayyo Allah na shiga tsaka mai wuya Wayyo Wayyo!.'' Da sauri Aimanah ta juyo jin ihun Dagori dake sake ri?e mata hannu tamkar za ta karyasa ta ga ta wani duge ta na hawaye shaSe-shaSe tare da rufe idota.

'' Sister lafiya mene ne?." Cikin Muryar kuka ta ce.

'' Aradun Allah ba zan wau wannan abun ba Aradun jana yake yana juya ni kuma fa sama na ga muna yi Aradu ba za ni ba.'' Daidai nan Abbi da Mami suka sauko dan duk sun jiyo ihunta.

'' Lafiya mi ke faruwa ne?." Abbi da ke gaban ya faWa yana ?arasa saukowa.

'' Aradun Allah ku yi ma ta magana ta sauko da ni akan wannan gajimare da ta Wora ni Yiiiiiii Wayyo Allah na.'' ta faWa tana fashewa da kuka.

'' Ke Aimanah mike faruwa ne wane gajimare take magana?."

'' Wallahi Mami ni ma ban sa ni ba kawai fa muna haurowa ne mun taka matakalar farko lafiya ta biyu ta uku kawai ta saki ihu tana wannan sambatu na ka sa fahimtar mi take nufi...''

'' Eh ai daman ba za ki fahimta ba tun da ki na son kai ni wurin yan shan jini wallahi Aradun Allah kin ji dai kaji ne ba zan daina cin su ba ehee wannan ai gidan aljanu ne ki ke haurawa da ni, amma wane Waki. ne na arziki za'ace sai an hau saman gaji mare kamin a shiga wallahi ba zan hauba ni ina ma sauran kazar da Abbi ya siyon?."...>??=??=??=??=??


=??=??=??=?? Kai jama'a wannan Dagori to bari na dakata
'
Yanzu fa muka fara kudai ku ci gaba da ba ni ?warin gwiwa ta hanyar sharing da like comments sune ke nunan kuna tare da ni kuma kuna jin daWin Labarin >?p?



*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABIBTYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?

=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?




015



Mami da ta fahimci Dagori tsoron benen take ta yi murmushi. '' Aimanah sauko da ita ki kai su Waki gefen Innaya jin ko?." Daidai nan Ashrap da su Maamah suka fito suna tambayar lafiya.

'' Mami Abbi wai hayaniyar mene ne nake jiyo wa tun daga sama?."

'' To koma dai mene ne ba za'a sanar maba kuma wallahi kai ma bari na gama huta wannan uwar hajijiyar zan dawo kanka ne, dan tun da muka baro rugarmu ba ka bar ni na huta ba, tsabar ba?in ciki har so ka yi kasa na yi wa kaina gagarumar asara dan babban asarar da zan yi a rayuwata shi ne a ce wannan zuwan birnin ba da ni, aka yi sa ba dama kwana nai ina cizon Wan yatsa akan Baffa da ya yi hijira har ta nisanta ni da wannan jin daWi, haka yanzu dubi tsohuwar nan Innaya.'' Ta faWa tana nuna Innaya da ke fitowa daga Wakinta ta ci gaba. '' Dube ta dan Allah waye zai kalleta ya ce wai ita ce ta haifi Baffana Aradun Allah yama fita alamar tsufa to tana cikin wannan uwar daular haka ai Aradu sai ma ta dawo kamar ni tsa....''

'' Mai babban suna ya isa haka na san kin gaji yanzu ki ji ki yi wanka ki kwanta ki huta kin ji?." Abbi da ya ga maganarta ba me ?arewa ba ce ya faWa.

'' Ai Abbi da ka bar ta kawai ta ?arasa wannan tsaf za ta iya aikin jarida ai.'' Maamah ta faWa tana ?ar dariya.

'' To yanzu kowa ya koma Wakinsa kun ji ko?." Ya gama faWin haka ya juya har ya fara tafiya.

'' Abbi kamar fa kamanta da sakona.''

'' Ya waigo wane sakon kenan Mai babban suna?."

'' Haba ko da na ce Aradun daman na san mantawa ka yi, zancen naman kazar wai na ga ba'a ba ni ba.''

Murmushi ya yi. '' Ke Maamah ina kika kai ma ta sakonta?." Ya tambaya ya duban gefen da Maamah take.

'' Abbi ai na kai shi sama na za ci a can za su sauka shi ...''

'' Subbuhallah to yanzu da kika ji ba can za mu sauka ba, ba sai ki hanzarta ki Waukan kada Sera ya sace, wai ina kika kai shi ne?." Dagori ta yi carab ta ?arSe zancen.

'' 'Yata Maamah ta girme ki ki daina yi wa manya magana haka kin ji?." Mami ta yi maganar gani Dagori sam ba ta iya magana ba.

'' Kin ga can to acan yake idan kuma ki na so sai ki je ki Wauko.'' Ashrap ya ba ta amsa yna nuna ma ta sama ta buWe baki da niyyar magana Mami ta ce.

'' Aimanah ku je ko, ke kuma Maamah ma za jeki ki Wauko ma ta.''

'' To Mami.'' Ta faWa ta na haurawa sama.

Innaya dake gefe har suka zo suka gota,ta kallonta take tana murmushi dan duk sai ta tuna ma ta da Majoh kalar rigimarsa musamman yanayin yadda yake kafewa akan zance ko da kuwa ba daidai ba ne, shi dai idan ya yarda da shi to fa ba makawa zai hau kai ne ya zauna.


?aki na biyu wanda ke ciki koridon suka shiga ?aton Waki ne Wauke da set na kayan gado makeken gadon Dagori ta kalla ta dubi, Aimanah. '' Yanzu ki na nufin akan wannan gadon za mu kwanta?." Ta yi tambayar baki sake.

'' Eh ko akwai wani abu ne?."

'' Aradun kam akwai wannan gado ina tsoron Allah ina jin tsoron na hau shi.'' Ta faWa tana zaunawa tare da danna katifar '' Kai jama'a wannan irin katifa haka amma idan ka kwanta har da tausa ake yi ma dan ka ji daWin bacci ko? .''

'' Hmmm yanzu dai tashi na nuna maku, yadda za ku yi amfani da toilet.''

'' Mine ne kuma tolo?." Dariya maganar ta ba wa Aimanah amma sai ta ja hanunta tare da yi ma Salame da ke ba wa idonta abinci, baki kawai Dagori ta fita amma ita kanta cikinta cike yake da tarin tambayoyi, ta bi bayan su.

Suna shiga Aimanah ta fara gwada ma su yadda za su yi amfani da komai ta yadda za su fahimta. '' Wai ni kam Aimanah nan ina ne kika ka womu ne? Ko shi ma Wakin kwanciyar ne? Naga har da wani gado fari sai dai ba katifa balle kuma matashin kai." Ta yi maganar tana nuna bahon wanka.

'' Lallai akwai aiki, to banWaki ne na kawoku shi wannan da ki ke kira da gado to wurin yin wanka ne kin ga wannan?...'' Ta nuna mata kan fanfo. '' To nan za ki murWa kin ga ruwa ya zo ko? To dan kuma ki na son ya koma na zafi sai ki mai da kan ta wannan gefen, ina fatan kun ga ne?."

'' Tab Wijab yanzu ki na nufin ki cin wannan abun zan Winga Wibar ruwa ina kaiwa jikina? To wai ma ku ba ku da, bokiti ne da sai wannan ?aton abun?." Dagori ta faWa ta taSe fuska dan ita da farko ta za ci gado ne to tun da ta ji ba gado ba ne sai duk ya fice ma ta arai.

'' Ba fa Wiba za ki yi ba shiga ciki za ki yi aci ake wanka idan kin....''

'' Aradun Allah ba za ta saSu ba yoo hauka ake da zan shiga wannan abun, ni ba wata jaririya ba a'a ni ba zan shiga ba, gaskiya a samomin bokiti kawai ta ya da girma na a ce sai na shiga wani abu mai kama da bahon wanka.''

'' To gaskiya ba wani bokiti da za ki samu sai dai ko za ki amfani da shower.''

Cikin rashin fahimta ta ce. '' Mine ne shi kuma?."

'' Ga shi nan...'' Ta faWa tana nuna ma ta. '' shower ba ta da hawalal amfani nan kawai za ki murWa ruwa zai zo kin ga ni?.''

" Kai duniya birni karshe ne yanzu ku har da abun da ke sauko da ruwan sama kuke da shi to wannan ya yi.''

'' Uhm idan kuma lalura ta kama wannan shi za ku buWe ku zauna ki na gamawa sai ki dan na nan zai tafi.''

'' Huhmm yanzu shi kashin ma a nan ake yin sa?." Ba ta kula ta ba dan ta ga ji so take ta futa.

Haka ta nuna ma su komai sai da ta tabbatar sun gane dan sai da suka yi gwada ma ta kamin suka fito toilet Win suka baro Salame ta yi wanka.

Akan Wan ?arami table Win dake cikin Wakin ta ga ledar da sauri ta ?arasa ta Wauka tana buWewa ganin kuwa abun da ta yi tunanin ne ya sa ta saki dariya ta na zubewa ?asa zaman an bori ta yi ta fara cin naman kazarta tamkar ba gobe ba ta amsawa Aimanah dake ma ta a futa gajiya ba tana fita.


'' Ya Allah gaskiya daWi na birnin, ba?in ciki kuwa na ruga ga shanu ga awaki, da kaji, amma duk a banza tun da ba'a ci Aradun Allah ba ida za ni kwarankwatsa dubu ba mai mai da ni ruga na ga wurin zama, ina ni da ruga kam sai dai a tarihin ace Dagori ta zauna ruga amma komawa walah.''

'' Dagori wai ke dawa nake jin maganarki tun ina banWaki? Kuma fa kamar zancen ba za ki koma ruga na ji ki na yi?." Salame dake fitowa daga toilet ta faWa tana ?arasawa kan gado ta zauna.

'' Eh kamar yadda kika ji ni dai na ga wurin zama ehee ko da magana ne?......''


Comments
Like
Share

Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL =???

*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABIBTYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?

=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau ?i_.'?





016

Cike da mamaki ta dubeta wanda tana gama magana ta ci gaba da cin naman ta. '' Amma Dagori kin san Baffa sam ba ya son ki yi nisa da shi ko?." Da wani irin kallon raini ta Wago kai ta dubeta.

'' Ai kuwa Uwata to Aradu ko Baffa bai isa ya sa na koma ruga ba, wai ni Salame ko dai ba?in ciki ki ke da ni ne ban sa ni ba? Yoo idan ba ba?in cikin ba mene ne dalilin da zai sa ki na ganin wannan uwar daular ki ce na koma ruga, haba dan Allah ai ko ke ya kamata ki ba ni shawara akan kada na yarda na bar wannan wash gale wale, ko da yake na san dole ki ce haka tun da ke kaf zuri'arku ba ku da wani mai arziki...''


Turo kofar da a ka yi ne ya da katar da ita akan sababin da take wanda tana yi tana yagar naman kaza, duk ta yi dame dame da bakinta.

'' A'a Sister ke ba ki yi wanka ba?." Ba tare da ta Wago ba ta ba da amsa.

'' Eh banba ina jira ne na gama cin wannan kazar dan kin san abari ya huce shi ke kawa rabon wani.'' Ta faWa tana Waukar sauran namar ta mi?a wa Salame.

'' A'a ni na gode ki ?arasa kawai.'' Salame ta yi maganar ta harararta., '' Wallahi Dagori ta ma raina ta duk fa ta cinye abun kirki ?asusuwa ne kawai suka rage, saboda ga mayya shi ne ta ba ta.''

'' Amm da man Mami ce ta ce idan kun idar sallah magarib ku fito a ci abinci.''

'' Kai ba dai har an yi girki ba?."

'' Aradu ni ma abun da zan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login