Showing 30001 words to 33000 words out of 79609 words

Chapter 11 - Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel

11 Jul 2026

1118

zai faru idan ka saSa Wai daga cikin al?awarin mu .''

Wani irin suti cikinsa za ba da ba shi Waya ba har da su Mami da duk suka sake razana don su ba su saba ganin tashin aljanu a gaban suba.

Ganin yadda suka rikice ya ta san cewa, tarkonta ya Kama tsuntsu ta ce; cikin ?araWi. '' Ke! Kuma Maamah ki ke ko wace ka za uba to ki shiga taitayin ki idan kuma ba haka ba, ko da kin yi aure ne har gidan mijinki zamu tarar da ke muyanki naman jikinki mu yi romo da shi, mun ga wasu take take da rawar kai da ki ke fama da su, kin ji ko ba ki ji ba?." Maamah da razani ya sa ta sake sakin wani fitsarin ta ka sa furta komai.

'' Ke! Wai ba da ke ake magana ba kika yi shiru ko su Win warin yinki ne?." Ashrap da duk ya tsargu da su wuce ya faWa yana dakawa Maamah tsawa.

'' Kai! Dan na iya wa ya sa bakinka ko kai mu sa'arka ne? To daga yau sai yau muddin mu ka kawo muku ziyara ba ma son ka sake saka mana baki Mtsssss.''

'' Tuba nake.''

Wani kallo da ta sake jifar Maamah da shi wanda tsabar a firgice take sai ta ga kamar idonta sun juye da sauri ta furta. '' Kumin afuwa ba zan sake ba.'' Ta furta tana sake shigewa jikin Mami, da ita ma da akwai wanda za ta ri?e to fa da ita ma tana da bu?atar ari?eta

'' Ku yi ha?uri haka ku tafi Allah huci zuciyar ku.'' Innaya da duk a ciki ita ce kawai ba ta razana ba sai kuwa Salame da hakan ba wai Sakon abu ne gurinta ba, ta furta cikin sigar ba da ha?uri.

'' A ?urr tsohuwa, kiyaye ba a faWa mana abun da ya da ce, mu yi kin ji ko?."

'' Tuba suke Saki ne a huce haka sauka lafiya.'' Salame ta furta cikin sigar kirari.

Wani irin luuu ta yi tana sani ta faWa jikin Ashrap da numfashin shi ya Wauke na wucin gadi ko motsi ka sa yi ya yi, gudun kada a ce ya yi laifi wani nishi ta sauke da sauri Salame ta zo ta Wagota daga jikinsa, wata irin wawuyar ajiyar zuciya ya sauke, tamkar wanda aka zarewa ?aya haka ya ji.

'' Hannu ko Dagori hannu Allah ba ki lafiya.'' Salame dake gyara ma ta zama a ?asan starter cafke ta faWa.

'' Uhum!." Ta faWa kamar irin wanda ke cikin walar gaske ta wani marairaice fuska.

'' Sannu ko Mai suna.''

'' Yawwa Innaya. ''

'' Salame! Dagori ce?." Ashrap ya tambaya cikin wani kalar voice tamkar ba shi ba fuskan nan ta yi wani jah.

'' Eh ita ce ai sun tafi...''

Bai jira me za ta ce, ba gaba ya mi?e biyu ya shiga haurawa kan benan.

?ai bayan Wai kowa ya watse ya rage daga Innaya sai Salame Innaya ce ta taimakawa Salame suka kama ta suka shiga da ita Waki har toilet Innaya ta raka ta sai da ta taimaka ta haWa ma ta kayan wanka kamin ta fito daga toilet Win.

Innaya na rufa ma ta kofa ta saki wata dariya ? hankali '' Sai ni Dagori ikon Allah waya ce da ni ba ni, ba ni ma na ce da shi, ba shi ba, gaskiya na iya firgita zuciya maza ji yadda Ya Ashrap ya wani fice daga hanyacin shi ni Aradu ma saura ?iris ya ban dariya, kai aikuwa da na kussa kai jama'a kun ga fuskan Mami kuwa Aradun Allah kamar an tsoma tsumma a ruwa, Allah sarki Aradu kuma sai na ji sun ban tausayi amma ranar biyan bu?ata rai ba a bakin komai yake ba, yoo ni idon ban haka ba ta ya zanna samun kayan daWin, kullum ai dole sai da hakan ai yanzu ko da na ce zan zauna ai Aradu ko ba sa so sai sun bar ni gudun abun da zai je ya dawo.'' Haka dai ta yi ta surutunta har ta gama wanka ta fito.



Bayan kwana uku da faruwar haka tun daga ranar ba su sake haWuwa ita Ya Ashrap ba, don duk wata hanya ta haWuwar su to fa yabi ya tosheta, sai dai kullum ya kan siyo ma ta abun da aljanun Dagori suka saka shi siya ma ta ko na ce ta sa shi siyayowa, kada ma Maamah ta ji labarin don da ta ganta take barin wuri Mami dai da su Inty tuni sun ware tamkar ba abun da ya faru sun ci gaba da harkokinsu.

Suna zaune akan dinning table suna cin abinci aka turo kofa aka shigo Dagori da ke kallo kofar don ta Wauko Flash Winta ta dawo kan kujerun farlon ta ci don kawai ta yi kallo.

'' Assalamu alaik...'' Sallamarsa ce ta ?atse ganin idonta ?urr akan shi, shi kawai take kallo ledar da ke hanunsa ce ta suSuce ta faWi.

'' Ya Ashrap lafiya!?." Daidai takai nama bakinta ta furta ta ci gaba da kallonsa.

'' Lafi..ya..lau. ke ce?." Ya faWa arabe ya nunata da Wan yatsa.

'' Eh ni ce ko dai na sauya maka ne? Ka ga na yi ?iba? Ko fari to, ai dole ka duba fa irin garar da nake kwasa, amm ina godiya fa ina ganin abubuwan arziki da ke shigowa Allah saka da alkhairi ya bar zumunci, dan ma ba na iya hawa sama ne ai da na zo godiya.''

Cikin ransa ya furta.'' Ai gwanda da ba ki iya hawa saman don wallahi ban kaunar haduwarmu.'' Sai ji ya yi ta ce.

'' Ka ga ma, ina tunanin idan an yi auran nan zan je gidan ka na zauna ko?." Da mugun sauri ya sake dubanta

'' Gidanwa za ki? wallahi ban gayyatarki ki yi zamani.'' .......


Comments
Like
Share
Sune ?warin gwiwa ta =???

Taku mai nishaWantar da ku
MRS AWWAL =???


*?DAGA RUGA NAKE?*

*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*


*HABIBTYN JAJIRTATTU CE* >?p?>?p?


=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*=???
'?
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i.'?





020



Sai da ta ?urSi lemun exotic ka min cikin dakewa, don kaWan ya rage ta sa ki dariya ganin yadda ya wani zaro ido waje. '' Ya Ashrap wani laifi na yi ne? Ko dai na Sata ma rai ne ban sani ba? Dan Allah ka yi ha?uri ka san WanAdam ajizi ne.'' Ta furta cikin marairai ce murya tamkar ba ita ba.

'' Amm.. Uhmm.'' Sai kuma ya yi shiru gudun kada ya yi wata magana kuma, ta za mo laifi a gurin aljanunta.

Ajiye Flash Win ta yi, ta mi?e wurinsa ta nufa baya-baya ya farayi don a tsorace yake da ita, tana ?arasawa ta dur?usa ?asa ledojin da ke zube a ?asa ta shiga kwashewa. '' Ya Ashrap me kuma muka samu yau? Kuma ba ka amsan maganata ba ko dai baka son na je sai na hakura ka ga sai na je gidan Maamah.''

Maamah da jin zancen Dagori ya sa ta kware da abincin bakinta tana zaro ido ta buWe baki da niyyar magana sai ta ji Innaya na faWin.

'' Ke! Mai suna wai ke! Har sai yaushe za ki yi hankali ne? Ta ya za ki wani tsare su da dole sai sun amince kin je gidansu ai duk saurin unguwar zoma ta jirayi naguWa ai, to ni na ce; babu idan za ki tun da ke sam ba hankali jikinki na lura tun da kika lura Ashrap da Maamah suna tsoronki ki ke yi wa mutane iskanci, to daga yau sai yau kai! Ashrap ban yarda ka sake siya ma ta komai ba muddin ba ka siyo ba ne tare da 'yan uwanta, aljanu hauka ne da duk za ka wani bi ka susuce akan su ko ba ka san sun fi raina wanda suka lura ya fi tsoron su ba sun fi yi ma sa iskanci ai.''

Kuka mai sauti Dagori ta saki wanda ba wai na shagwaSa ba ne daga zuciyarta yake fotowa don ?iri-?iri za ta ga samu ta ga rashi. ''Ta ya na fara sabawa da kayan daWin da yake siyo min shi ne wannan, tsohuwar za ta zo da wani na ta iya yin don kawai tsabar ba?in ciki wato duniyar nan, ba abun yarda ba ce ace kakarka wanda ta haifi mahaifinka tana yi ma hassada wato ta fison su Ya Ashrap akanta, to ba bama dole ta fi so su ba tun da mahaifinsu ya fi nata kuWi da komai amma ni ma fa da na wa laifin da lokacin da ake kawo min kayan daWin nan, ko na Wan tsakura na ba ta ai da na kashe bakin tsanya, amma sai dai na kama na cinye kai ka ce tsohuwar mayya na tabbatar yanzu hatta Salame sai ta yi murna yoo ko ita ba sam ma ta nake ba dalle kuma su Inty.''

Ta yi maganar a zuciyarta, ta sake fashewa da kuka mai tsuma zuciya tamkar wanda aka yi wa duka.

" Haba Innaya kin sanfa ba'a Sawa mai wannan matsalar rai yanzu sai ki tsokanosu.'' Mami ta furta don sam ba ta ?aunar abun da zai sake sa aljanun Dagori su tashi, don ranar ita kawai ta san halin da ta shiga silar hakan.

'' Asiya bari wannan zancen yau duk suka tashi ubansu za su ci ai dan haya?i zan yi ma su wanda ko ba suwa Allah sai sun fita.''

Dagori da jin zancen Mami ya sa da za ta zuSe ?asa sai kuma, ta ji zancan haya?i wanda Nene ta taSa yi ma ta shi a ruga, wanda ta ?arbo wurin wani Malami ba za ta taSa manta irin wahalar da azabar da ta sha ba, yoo hauka take ta ?ara shan wannan wahalar amma ta Wauki alwashin sai ta Wau mataki ankan Innaya don duk kan alamu sun nuna ba za ta bar ta ta mori arziki kamar yadda ta Wauki aniyyar yi ba.

Ashrap kuwa da tun da Innaya ta kwacesa ya sauke wata ajiyar zuciya mai nauyi wanda yake ri?e da ita tun lokacin da ya yi arba da ita ya fara taku don shiga ciki, ya gotata ka Wan ta ce.

'' Ya Ashrap kayan fa?.'' Ta furta cikin Muryar kuka.

'' Ki Wauka na ki ne ai.''

'' Ba ta isa kuwa kawo su nan!..." Innaya ta faWa tana karSe ledar hannun Dagori. '' Ai kin daina cin kayan nan ke Wai ko kin Wauka duk abun da ki ke ban da labari? Ko ciye kayan da ki ke ki na hana Salame duk ina sane da ke ina ganin ki idan su su Aimanah ba su so tun da ba wani bakon abu bane gurinsu to ita fa abokiyar tafiyar ta ki ai ya ci ita ki ba ta.''

Sai da ta share hawaye fuskantar kamin ta furta; '' Aradun Allah ban za ci tana so ba ai da ban hana ta ba.''

'' Mtsssss to wannan dai na yau haramiyar ki na tane ita da sauran 'yan uwanki.''

'' Kai! Innaya mu dai mun gode wallahi ki ba ta kayanta.'' Aimanah dake tashi kan dinning Win ta furta.

'' To ba zan bayar ba ta zo ta kwata.'' Tana gama faWin haka ta mi?a wa Salame da ke zaune kan kujera ita ma Win dai kallo take duk abun da ya faru a gaban idonta ta Wan tsaya gargaWa gurin ?arSa don tana tsoron abun da Dagori za ta iya yi ma ta.

'' Ki ?arSa kika tsaya kallon ta ba ni ce, na ba ki ba to duk wani hukunci idan ta isa ni za ta yi wa ba ke ba.'' ?arSar ta yi tana godiya.

Da gudu Dagori ta nufi koridon da zai sadata da Wakin su tana kuka.

'' Mara kunyar ?arya sai ki yi ba dai daku wa zan ba.''


**********

Shirye shiryen biki sun kankama har yau saura kwana ki uku Wauren Aure kuma yau ya ka sance ranar Kamu sai zuwa gobe su Nene za su zo, Dagori 'yar ayi tuni ta shige cikin ?awayen amarya Maamah ida ake duk wani shirin biki da ita don ita fa ba ta yarda ba, ita ma 'yan mata ce har gida a ka kira mai meke-up ta zo ta WanWasawa amarya da abokanta kwalliya har da Dagori da a ka yi wa Simful meke-up wanda ba ?aramin kyau ya yi ma ta ba, doguwar rigar yadi ce jikinta blue black in da hair Win ya ka san ce pink color ta yi kyau sosai don Waurari ba ?aramin kyau ya yi ma ta ba.

A hankali suke taku ida suka jero su uku gwanin sha'awa tamkar wasu 'yan uku Aimanah, Inty, sai kuma Dagori su yi kyau tamkar ka sace su ka gudu su ne a gaba sai amarya dake bayan to ni idon mutane ya dawo kan su don ba ?aramin burgewa mutane wurin suka yi ba, barin ma mutunniyar da ta ji an saki kiWa ta fara rawa a hankali, don tun da a ka gama ma ta kwalliya ta dubi kanta a mirro take mamakin, an ya ita ce kuwa tuni ta aro wata nutsuwa ta Worawa kanta don ta Wau al?awarin ba za ta bari a raina ta ba, ba komai ya sa ta shigewa ?awayen Maamah ta ga sune 'yan mata kuma ta san dole idon samari zaifi raja'a ne akan su kuma ita ta tsani tana guri ace idon jama'a bai kanta, to ta lura suna da wani jin kai da Wagawa yoo an ce idan ka shiga gari katadda kowa da binWi to ka samu tsumma ka Waura dan ka zamo daidai da su.

To amma fa mutunniyar taku kun san ta akan giWa tuni ta ware ta shiga tir?ar rawa, to ba wata rawa gayu ta iya ba ta su dai ce ta fulani, ta burge da yawan mutane gurin nan aka shiga yi ma ta barin kuWi wasu irin yadda take faman karkaWa kugunta da ko tudun mazaunai babu sai ?irjin da kamar an Waurawa alo zani, shi ne ke ba su dariya.

Ganin da ta yi duk uban kuWin da ake watsa ma ta yaron MC ne ke kwashewa ya sa ta yi saurin ri?e ma sa hannu cikin ?arar wa?a da ba jinta yake sosai ba ta ce; " Kai! Wai kai mikake nufi ne? Na ga sai kwashe min kuWi kake da farko na Wauka taimaka min za ka yi, tun da ni gani nan ina kwasar rawa sai na lura kai Win Sarawo ne, to Aradu ka fitomin da kuWina ko yanzu na yi ma abun da ba ka taSa zato ba.''

Tsaye ya yi yana dubanta cikin mamaki yarinya ?arama sai saurin ido da ?arfin halin.

Ganin hayaniyar da ake ya sa MC kashe ?idan. '' Wai mike faruwa ne?." Ya tambaya yana duban yaronsa ko kan yaron ya yi magana caraf, Dagori ta ce.


'' Yawwa mai hankali wannan Wan rainin wayo ke son raina min hankali ta ya mutane suna watsan kuWi, shi kuma ya zo yana wani kwashewa sai ka ce na sa shi ta ya ai wannan shi ne kura da shan bugu garWi da kwasan gara to ba za ta saSu ba Aradun Allah ba zai yiwu ba in gama Wikar uwar rawa wani can ya zo ya kwashe kuWi, to ka sa shi ya gaggauta aiwatar da abun da na ce ya dawo da kuWin nan ko yanzu abun da bai da daWi ya faru.''

Duka Mutane gurin hankalinsu ya komai kai wasu dariya ma ta ba su ganin yadda ta ha?i?ance a kai, wasu kuwa mamakin wauta irin ta,ta suke.

Maamah da haushin da Dagori ta ba tana ganin ta kunyatata gaban ?awaye da 'yan uwan mijinta ya ri?iWa ya koma tsoro, tsoranta kada aljanun Dagori su tashi ita kuwa ya za ta yi da su?.

Kamal da shigowarsa kenan ya wango ta da farko ma bai wayeta ba sai da ya Wan tsinkawo muryarta duk da ba duka ya ji ba ya fahimci meke faruwa, ?arasowa ya yi kusa da ita yana faWin.'' Beauty meke faruwa kuma? Waye ya taSan ke?.''

'' Ina yini? ko dan bari a gama wannan ri?incin ma gaisa daga baya yanzu bari mugama da wannan matsalar...'' Nan t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a ta barta masa abun da ke faruwa duka ta Wora da ce wa. '' To yanzu dan Allah laifi ne dan na yi magana na ga kowa ya rufeni da ido to Aradu kurwata kur kuWi ne kuma Aradun Allah ko sama da ?asa za ta haWe sai an ba ni kayana a toh.''

Dariya ya yi sosai. '' Beauty rigima yanzu dama akan wannan duk kika tada hankalin ki kika hana mutane sa?et? To shi ke nan ba dai kuWi ba to ni zan ba ki duka kuWin da aka watsa miki kin ji ko?." Washe baki ta yi.

'' Amma fa kuWin da yawa fa don Aradun Allah za su iya kai wa dubu uku.''

Nan fa mutane suka ce mi za su yi ba dariya ba to ko mutun Waya ya watsa ma ta sun fi dubu ashirin amma duk wannan jidalin wai akan 3k take yinsa.

'' To shi ke nan na ji zan biya har ma da ?ari.'' Da dabara ya janyeta suka koma gurin da aka tana da don zama suka zauna.

Nan ka shiga gabatar da abun da ya tara mutane sam ya mi?e ya fita don ya Waga waya ya Wauka amma hayaniya ta hanasa ya ji sai ya fita.

Dagori da ta ga an Wau lokaci bai dawo ba nan fa ta sa aranta ''Anya ba guduwa ya yi ba, ya hanani karSar hakkina shi kuma da zai ba ni ya gudu.'' Ta furta a fili samm ta mi?e tana bin bayansa, a harabar hall Win ta shiga ba za idanu amma samm ba Kamal babu mafarinsa.


'' Lallai yau an nunamin halin 'yan birni wato guduwa ya yi da hakkina akansa? To Aradu sai ya biya don ba zan taSa yarda ba.'' Jin motsin mutun bayanta ya sa ta waigo da niyyar magana amma sai mi ta ci karo da ?aton mutun gabanta.

'' Waye kai? Mi....'' Ba ta samu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login