Showing 54001 words to 57000 words out of 99210 words
shin Noor ma zata yarda ta tafi? Allah ya kai mu gobe rai da lfy. Inawa kowa fatan alkhairi. Love y'all my fans❤️❤️❤️
COMMENT AND SHARE
REEMAH✍️
10/23/23, 8:06 AM - Reemah: 🌼MIJIN TACE🌼
REEMAH
PG 41_ 42
Tundaga gate yakejin hayaniya acikin gidan. Da alama baki sukayi, su Hanan ne dasu yasmeen da Nana sai Anty jamila. Ledojin siyayyarsa ya kwaso daga bayan mota sannan yashigo ciki, Nana ce tafara gaida shi sai sauran shikuma ya gaida Anty jamila. Lokacin dayashigo Noor bata falon hala kitchen ta shiga. Haurawa yayi zuwa dakinsa itakuma daidai ta fito daga kitchen hannunta dauke da tray dinsu kayan motsa baki. Kusan ten minutes amma Anty jamila ta lura Noor ko motsawa batayi ba irin ko zataje tawa mijinta barka da zuwa dinnan, mikewa Anty jamila tayi ta shigo kitchen sannan ta kira Noor din, "habibty gani" Noor tafada, kallon tsaf anty jamila tayiwa Noor wato dai haryanzu ba canji azamansu kenan, gsky da sake," baki ji mijinki yadawo ba"? Anty jamila ta tambayeta, sarai Noor tasan ya dawo amma dayake zaman ko in kula akeyi shiyasa ma bata damu ba. Anty jamila tace" yanzu fisabilillahi Noor irin tarbiyyar da muka baki kenan, koda bakwa zaman lfy da mijinki kamata yayi ace kin nuna agaban kanwarsa? Idan wannan labarin yakai kunnin mahaifiyarsa kinsan ba dadi zataji bako, toh yanzu maza ki shirya abin sha a tray kikai masa dakinsa" turo baki gaba Noor tayi tace" habibty nifa ko kofar dakinsa bantaba knocking bafa" ha'ba Anty jamila ta rike tana kallon ikon Allah," wa ke gyara masa daki ya wanke masa bathroom"? Kafada ta daga alaman batasani ba, duka Anty jamila takaimata amma ta kauce, haushi kamar ya kashe Anty jamila " yanzu duk wannan wayon naki abanza ya tashi kenan, duk ilimin dakike dashi abanza yatashi, kinfasan hakkin mijinki akanki, koda baku son juna sai kirika masa wulakanci? Wlh kin bani kunya ban taba expecting haka daga gareki ba"? Tunda Anty jamila tafara magana jikinta yayi sanyi dan fada sosai tayimata ta inda take shiga batanan take fita ba. Sunkai kusan minti ashirin a kitchen din kafin tasa Noor tahado masa drink da ruwa a tray ta fito. Su Hanan suna ganinta sunsan ba lfy ba saboda yadda take ta turo bakinta gaba, dariya suka tuntsire dashi dukkansu suka hada baki wurin fadin" matan yayanmu" Noor ji tayi kamar ta fasa ihu haka ta wuce sama zuwa dakinsa. Ko da ta iso abakin kofa ta tsaya,knocking tayi amma ba'a amsa ba,saida ta kara sannan taji yace" who's there" ahankali tace" nice", Aryan ko mamaki yakamashi mai kuma tazoyi yau adakinsa, dagashi sai gajeren wando da singlet, zuwa yayi ya bude kofar, atsaye ya ganta rike da tray din juice,tundaga sama har kasa yakalleta azuciyarsa yace" tohh sabon salo" matsawa yayi ya bata hanya ta shiga sannan yarufe kofar. A bedside drawer ta aje masa sannan tajuyo zata fita, kawai ganin mutum tayi atsaye abayanta, rabawa tayi ta gefensa zata wuce yakamo hannunta,bazato ba tsammani kawai taji ya rungumota ta baya, zuciyarta ne yafara bugu da sauri sauri, hannunsa yasa yazagayo zuwa cikinta yafara goga mata sajensa afatar wuyanta, wani irin kasala ne ya saukowa Noor, ahankali yake numfashi a wuyarta ba karamin kashe mata jiki yayi ba, cikin sigar rada ya whispering mata a kunni yace" I'm sorry, I'm sorry for what I did yesterday, bazan karaba kinji"? Wani irin ajiyar zuciya Noor tasauke dan yadda yayi maganan in a sexy tone ya bala'in saukar mata da mutuwar jiki, yau shine ke bata haquri, anya ba imposter bane, Basamude ne ke cewa bazai kara ba, tabb za'ayi ruwa da kankara da alama. Wani irin sanyi yaji azuciyarsa, yanzu abu daya ya rage mai, shine maganan zuwa date, he's not sure kozata amince amma gara ya jarraba yagani. Hannu Noor tasa ta banbare hannunsa dake rike da kugunta,gabadaya jikinta sai kamshin turarensa yake gawani kasalan datake ji a jikinnata. Ledojin dayasiyo wannan kayan ya dauko ya mika mata sannan yace" later in the evening, get ready we're going somewhere" kai kawai ta gyada alamar toh sannan ta bude kofar tafita dagudu. Tana fita ta tsaya abakin kofar da wasu yan mintuna tana sauke ajiyar zuciya, meyasa takasa nuna masa fushinta da kuma rashin yarda da inda yace zasutafi, duk muzuran dataso masa sai takasa. Ga wani kwarjinin da ya mata lokaci guda. Kayanta ta shinshina taji duk kamshin daddadan turarensa yake. Dakinta ta bude ta shiga sannan ta aje kayan kan gado ta zauna har yanzu jikinta ba kwari, bata taba shiga irin wannan yanayin ba, bama tasan yadda zatayi explaining abinda takeji,kamshin turarensa shi yafi shige mata kwakwalwa, kamshi ne irin mai sanyaya zuciya ba mai hayaniya ba. Tunda tabar dakin jikinsa ba kwari, ga mararsa data daure gamm, toilet yashiga ya sakar wa kansa ruwan sanyi, kusan ten minutes kafin ya fito da towel a kugunsa, gaban dressing mirror yatsaya yana karewa kansa kallo, ahankali ya furta"Angon Noor "murmushi yayi kafin yadau mai yafara shafawa, shiryawa yayi cikin gajeren wando da rigarsa yayi zaman sa adaki tunda yasan akwai baki agidan.
Wuraren karfe biyu su Anty Jamila suka tafi,kafin sutafi saida tabawa Noor wasu turaruka da gumba,tunma kafin su tafi mutuniyar taku tafara hambula gumbarta hankalinta kwance, dariya kawai Anty Jamila takemata saboda tasan ranan kin dillanci na nan zuwa,lokacinne idonta zai raina fata inta shiga hannun Oga Basamude.
Kamar yadda ya fada mata karfe takwas na dare ta dau wankar lafayar ta, tayi matuqar kyau kamar wata amarya,kafarta sanye yake da takalmi half cover baki, handbag dinta shima baki da digon silver ajikinshi, sarka tasanya mai kyau da walwali silver colour, saiga matar Basamude tamkar wata shining armour. Bayan tagama shiri tazauna abakin gado tana jiran kiransa.
Basamude fa angama shiri cikin suit white colour, na cikin sa kuma black color da black tie, sosai yayi wani irin shu'umin kyau mai tafiya da imanin mutum, agogonsa na diamond White colour yasanya a tsintsiyar hannunsa, takalminsa toms black colour kirar company din Gucci, ba karamin hadewa yayi ba abun ba'a magana.Wayarsa ya dauko ya fito sannan ya knocking kofar dakinta, tsayuwa yayi har lokacin data fito, ko kyaftawa bayayi sai kallonta yake kamar zai hadiye ta, itako kunyar yadda ya tsareta da ido ne ya kamata, har tsawon minti hudu kafin ya excusing dinta tawuce shikuma ya take mata baya. Mercedes dinsa fara mai kyau ya budemata ta shiga shima ya zagaya ya shiga sannan ya tada motar suka bar gidan. Itako Noor kallon ikon Allah kawai take, toh ina zasu da wannan tsakar daren, ko dai wurin masu yankan kai zai kaita(kai Noor😂😂), tanacikin wannan tunanin suka iso harabar wani babban restaurant mai azaban kyau, wurin nan ya hadu iya haduwa kuma daga ganinsa kasan masu hannu da shuni kadai ke iya zuwa wurin. Fitowa yayi sannan ya zagayo ya bude mata, hannu ya mika mata alamar ta mika masa nata, babu musu ta sanya karamin hannunta cikin nasa, wani irin shock sukaji alokaci guda. Manager din wurinne yazo yai musu iso cikin restaurant din, ba karamin haduwa cikin wurin yayi ba,dim light ne tako ina a wurin just perfect for a romantic date,slow music aka playing inda ko ina a wurin yayi shuru babu surutan mutane. Wani VIP space aka kaisu inda Aryan ya making reservation dinsa kenan, dan kar wadda zai damesu. Noor sai ido, ba karamin burgeta wurin yayi ba. Kujera ya ja mata sannan ta zauna shima ya zagaya ya zauna yana facing dinta. Waiters uku ne suka shigo da trays na different dishes da beverages. Serving dinsu sukayi sannan su ka fice, kunya duk ya rufe Noor on a normal day ma kenan bata iya cin abinci agabansa balle kuma yanzu, daya lura cewa kunyarsa takeji saiya matso da kujerarsa dab da nata, fork yasa ya debi steak meat ya nufa bakinta,kallonsa tayi ya daga mata girarsa,da sauri ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsunta, " haaa" ya fada tare da matsowa da fork din daidai bakinta. Ahankali ta bude bakinta ya tsoma naman aciki,tana cikin taunawa ta shaqe, da sauri ya dau ruwa a cup ya kai bakinta,saida ya make sure ta sha sosai kafin ya cire. Batawani ci abincin ba dan dama ba wani yunwa takeji ba, shima ba wani ci yayi ba dan ahalin yanzu abincinta kadai ke masa dadi. Wani button ya danna akan table din, within two minutes waiters dinnan suka shigo suka clearing abincin gaba daya. Tasowa yayi ya matso kusa da ita sannan ya tsuguna akasa, zaro ido tayi tana kallonsa, yo abun mamaki ba dole ba, itafa har yanzu taki yarda da abinda idonta ke ganr mata, amma dai bari taga iya gudun ruwansa. Wani karamin box ya fidda daga aljuhun suit dinsa, ahankali ya bude box din, wani farin haske ne ya fito daga ciki, wani diamond ring ne mai azaban kyau anrubuta kalamar N ajikinsa, hannunta na dama ya kamo sannan ya cire zoban yasa a ring finger dinta, sosai ya zauna akan yatsar hannunnata. "Nuwairahhh" ya furta ahankali cikin sugar rada har saida tsigar jikinta ya mike,murza hannunta yakeyi ahankali kafin yakara cewa" I'm sorry for all I did to you knowing and unknowingly, bazan kara ba, pls forgive me" ko kallonsa takasayi saboda wani kunya daya rufeta, yau Basamude ne ke furta wannan kalaman? Anya ba wani tarko yake shirya mata ba? Da kyar ta iya gyada kanta alaman ta yafe masa, still baki gamsu da amsarta ba yace" are you sure? Kin yafemin"?kai takara gyada masa, kamar an sauke masa wani dutse a zuciyarsa, murmushi yayi har saida dimples dinta suka lotsa gefe biyu,mikewa yayi sannan ya mikar da ita, ba zato ba tsammani taji ya rungumeta sosai akirjinsa,wani dadi yakeji har cikin ransa ba kadan ba. Dago habarta yayi yana kallon cikin idanunta, lumshe idanun nata tayi ahankali ta kara budesu, kallonsa ya maida kan cute lips dinta, kara lumshe idanunsa tayi da karfi dan batasan me zai biyo baya ba, aiko kamar tasani yaji saukar tattausar labbansa kan nata,lips dinta na kasa yakamo ahankali yafara sucking cikeda kwarewa,Sam taki bude bakinta balls yasamu chance din zura harshensa aciki, ya dau kusan five minutes kafin ya raba bakinsa da nata, kallon labban yakeyi yadda ya jike da danshin saliva dinsa. Duk ya kashemata gabobin jikinta. Murmushin jin dadi tayi kafin yace" mutafi ko"? Gyada kai tayi, handbag dinta dake kan table din ya dauka sannan ya kamo hannunta suka fito daga wurin, hankalin mutane sai ya koma Kansu,sun burge yawancin mutane a wurin, kana kallonsu kaga perfect match made in heaven. Kamar dazu yanzu ma shiya bude mata kofar motar ta shige sannan shima ya zagaya ya shiga. Ahanya kuwa sai sakin murmushi yakeyi time to time. Itako Noor abun duniya ya isheta,Allah Allah take yakoma gida dan gaba daya ta rasa nutsuwarta. Koda suka iso gida bata jira ya bude mata ba, ta sauko da sauri ta shige ciki, dakinta ta shiga tafara rage kayan jikinta ta shiga bathroom. Da ruwan zafi sosai tayi wanka dan wani sanyi sanyi takeji acikin jikinta,bayan ta gama ta saura dan karamin towel blue colour iya cinyarta ta fito, tama mance kofar dakinta abude tabarshi, hairdryer dinta ta jona sannan tafara blow drying dinshi,karar dryer dinne ya hanata jin shigowarsa. Handbag dinta ta baro a motarsa shiya kawo mata, shima har yayi wanka ya shirya cikin kayan baccinsa gajeren wando da rigarsa armless blue colour. Karasowa yayi gaban dressing mirror inda take zaune,hannunta yakama ya karbi dryer din, sai yanzu ta dago ta kallesa, murmushin sa mai sanyinnan yayi sannan yace" lemme help" babu musu ta sakar masa dayake ya iya dan shima yana yiwa kansa haka yadinga bin gashin kanta ahankali yana drying dinshi har ya gama, hair oil dinta mai kamshi ya dauka sannan ya shafa mata har wani massage irin mai kashe jikinnan yake mata, ba karamin dadin hakan Noor taji ba. Wardrobe dinta ya nufa ya ciro kayan baccinta gown blue colour iya cinya, mika mata yayi sannan ya fice daga dakin dan ya lura kunyarsa takeji. Murmushi ne ya subucewa Noor har saida ta murmusa kafin ta dau rigar ta sanya, agajiye take sosai dan haka tabi lafiyar gado. Shima Aryan yana shiga dakinsa ya kwanta dan kamar Noor shima agajiye yake.Asuba tagari Basamuden Noor❤
Washe gari da sassafe ta mammals aiyyukanta, kitchen ta shiga tafara preparing breakfast mai rai da motsi. Yau jinta take cikin nishadi, itadai tasan ba son Basamude take ba amma kuma bata tsane shi ba. Kayan baccinta na jiya ne ajikinta saidai wannan karon tadaura zani akai. Tanacikin staring gizdodo din dake wuta ya shigo, kayan exercise ne a jikinsa kamar kullum, akunyace tace" Ya Rryan ina kwana"( iyyye noor first time in history),murmushi yayi kafin ya karaso gefen gas din inda take tsaye yace" kin tashi lfy"? Da fine ta amsa masa, shiko har ya fara swallowing saliva ganin abincin dake kan wuta, kamshi duk ya mamaye ko ina a kitchen din. Tare suka shirya abincin akan finning kafin kowa ya tafi dakinsa yayi wanka. Shiryawa tayi cikin wani comfy bubu irin Ethiopian bubu dinnan mai mayafi ta Sanya flat shoe na yawon gida ta feshe jikinta da turare. Fitowa tayi zuwa dinning area, plate ta dauka tafara serving kanta daidai nan shima ya sauko fuskarsa dauke da dan guntun murmushi. Zama yayi yana jiran tayi serving dinsa, plate ta dauka tayi serving dinsa gizdodo wadda yaji plantain da gizzad sai chips agefe sannan ta hada masa kakkauran tea. Yana ganin ta dauko wani plate din zata serving kanta ya riko hannun sannan ya jawota dabas saiga Noor shame she akan cinyarsa, kunya duk ya rufe ta itafa kwakwalwarta is too small to take all this, abubuwan dayake mata una rikitar mata da lissafi amma shi ko ajikinsa. Fork yadauko ya dau chips guda four ya kai bakinta, girgiza masa kai tayi alaman yayiwa bakinta yawa, baki damu ba still ya kai bakin, babu yadda ta ita haka ta bude dan karamin bakinta, ganin da gaske ya mata yawa yasa ta cire kwara biyu sannan yaci sauran. Haka ya cigaba da feeding dinta har ta koshi shima ya ci ya koshi. Tare suka clearing wurin, sannan ya tayata wanke dishes din. Itakuma ta gyara kitchen din. Bayan sun gama ba zato ba tsammani Noor yaji Basamude yayi sama da ita, baki direta a ko ina na zai a kan cinyarsa a falo. Ajiyar zuciya ta sauke ta kwantar da kanta akan kirjinsa tana shaman daddadan kamshin turarensa wadda yazame masa jiki. Shiko shafa bayanta yakeyi ahankali,iska yake hura mata akunni ahankali hakan yasamu tsigar jikinta fara tashi. Yatsansa manuni yashiga zagaya labban bakinta dashi, he wants to have that feeling once again, labbanta wani irin taushi ne dashi, dago kanta yayi hade bakinsa da nata yafara tsotsa ahankli,tun bata sake jikinta ba har tayi lakwas, ahankali ta bude bakinta hakan yabashi daman zura harshensa cikin bakinnata, sosai yake zuko saliva din bakinta kamar ya samu lollipop,babu abinda ke tashi a falon sai karar numfashinsu, kadan kadan Noor ta fara tsintar kansa awani duniya wadda bata gaba zuwa ba, dadin yadda yake tsotsar bakinnata yakemata,hannunta ta zura cikin sumar kansa tafara yamutsawa tana sauke ajiyar zuciya. Har gara Noor ma akan Aryan sosai yake kissing din ta kamar zai cinye bakin,hannunsa yasa kan cikinta yafara mata tafiyar tsutsa acikinta wannan ya haifar mata da muguwar kasala, da yan hannunsa dake bayanta ya sa ya zuge zip dinta, ahankali yashiga saukar da rigan har iya cikinta, alokacinda idanunsa ya sauka akan boobs dinta wadda suka cika bra har sun wani fiffito ta sama ba kadan ya kara rikicewa ba, ahankali Ya shiga goge mata lallausan sajensa a fatar wuyanta,bakinsa ya zura akan fatar wuyannata yafara tsotsa ahankali, wani irin ajiyar zuciya ta sauke harda moaning kadan kadan, harshennsa yake yawo dashi har kan kirjinta hannunsa kuma na shafa lafaffen cikinta wadda ke manne da bayanta kamar bata cin abinci. Hannun dayayi amfani dashi wurin bude zip dintadashi yayi amfani wurin balle hook din bra dinta dashi, duk wannan abinda yake yi Noor batasani ba dan bata cikin hayyacinta,bayan ya cire hook din bra dinta ya fara saukar dashi ahankali har ya zare shi duka, ba karamin rikicewa yayi ba lokacin dayayi arba da tsayayyun boobs dinta wadda suke acike babu alaman lankwasa farare tas dasu, bakinsu har wani jaja sukayi,gyara mata zama yayi akan cinyarsa inda kafafunta suka rounding kugunsa kuma suna facing juna, har wani lumshe idanunsa yakeyi yana budesu kan nashanun nata, bai taba kallonsu so closely ba sai yau, hannunsa ya sa kan guda daya ya fara lailaya mata nipple dinta dashi, wata yar kara tasaki tareda kara bankaro masa shi gaba, labbansa yasa yana zagaye dayan nipple dinta dashi kafin ahankali ya bude bakinsa ya tura shi abakinsa, tare suka sauke ajiyar zuciya, sucking din nipple din yakeyi ahankali yana lumshe idanunsa, noor kam gaba daya ta rasa ina zata sa kanta taji dadi, sai yamutsa masa gashin kansa takeyi harda kara danna kansa akan nashanun nata. Wasu abubuwa takeji suna mata yawo akasanta, duk saitaji pant dinta yayi jike kamar fitsari tayi. Har hawaye yakeyi tsabar dadin daya keji. Sosai suke sarrafa junansu cikin tsananin fitar hayyaci, wani irin kololuwar dadi yaji wadda bai taba jiba arayuwarsa itama kuma haka, wani kara suka sake atare alamar sun gamsu, tsam ya rungume kayansa a kirjinsa suka kwanta anan falo. Minti kadan bacci mai nauyi ya daukesu.
Hmmm jama'a noor fa ta dauka abun wasa ne batasan the main the main na jiranta ba, batasan rehearsal sukeyi ba, karfa tazo nan gaba tayita kiran sunayen mutane azo a ceceta😂😂.
*******
Soyayyar Nana da muhsin fa yayi nisa, yanzu har ummi tasani dan wasu lokutan agaban ummi yake kiran Nana. Ba karamin dadi iyayensu suka jiba dan wata alaka ce mai girma za'a kulla in har soyayyarsu takai ga aure. Ummi kam dadi ya hadu mata guda biyu dan yau dinnan takira aryan