Showing 63001 words to 66000 words out of 99210 words
daya musu sulhu suka koma gida tun lokacin yayi tafiya kuma bai dawo ba har yanzu.
*****
The following week Aryan ya koma aikinsa yanzu ya nemawa kansa salama da al'amarin Noor, ya fawallawa Allah komai. Dan koda yakoma gida yayi iya kokarinsa wurin ganin ta canza ra'ayinta amma ko kadan haka baiyu ba. Yanzu next shirinsa shine zai koma can Dubai company din Abba anan zai cigaba da zama kuma kafin ya tafi zai bawa Noor abinda ta buqata, company dinsa na nan Shareef zai managing dinshi saidai ya rika zuwa time to time yana dubawa. Shiri yakeyi yanzu inda harya handling wa shareef duk wani abunda yakamata ya handling masa. Karfe biyar daidai ya tashi a office, bai tafi gidansa ba ya tafi gidan ummi. Abba ma nagida dan hakaa yana shigowa ya wuce part din Abba. Bayan ya gaidasu shida ummi wacce dama tana falon tuntuni suna hira itada Abba kuma magana ne akan Noor dan har sun fara tunanin koza asa iyayenta a maganar ne, har yanzu dai kamar da Aryan bai karu ba saima kara ramewa da yayi,idonsa sun fito gwalagwala, asanyaye ya fara magana ya sanar dasu decision dinsa, basu nuna masa kin amincewarsu ba saima fatan alkhairi da sukayi masa, sunyi hakkanne saboda suna jiyewa Kansu abinda zai biyo baya idan Aryan ya fada cikin wani hali, tunda ita matarsa bata sonsa amma ai su iyayensa suna sonshi dan haka gara sumasa abinda yakeso kozai samu kwanciyar haankali. Noor na tsaye abakin kofa tana jin abinda yake fada, haka kawai ta tsinci kanta awani yanayi mara dadi,sai taji bataso ya tafi, dama ummi ce ta kirata, datazo shiga kuma saita jiyo muryarsa yana magana da iyayennasa,jin motsin kofa yasata zabura, tunda ya kalleta sau daya bai kara kallinta ba haka ya fice daga gidan ya barta da guzurin kamshinsa mai sanyi. Bata shiga falon ba tajuya takoma daki ta kwanta, jitayi hawaye na zuba daga idanunta(na yaushe kuma), meyasa ya kalleta sau daya ya juya kansa, badai ya dena sonta ba, wani irin kuka ne ya taso mata, ita kanta aka tambayeta meyasa take kuka bazata iya cewa ga dalili ba amma tabbas tasan bata cikin yanayi mai dadi.
Duk wannan abinda yake faruwa su Anty Jamila basuda masaniya akai dan su ummi basu fada musu ba, kuma Noor ma bata nuna cewa akwai wani abu akasa ba.
Tafiyarsa saura kwana biyu daga yau, shiri yakeyi, wani tunani ne ya fado masa why not ya gwada kiranta koda one last time ne. Hakan kuwa yayi ya dau wayarsa ya dialling numbern ta, abun mamaki saigashi ya shiga, wani irin farin ciki yaji kamar yayi tsalle yayi rawa, har ya kusan tsinkewa ta dauka, shiru sukayi dukkansu suna jin saukar numfashin juna ta wayar, shi ya fara katse shurun ta hanyar cewa" are you sleeping"? Um um kawai tace, bata kara cewa komai sai taji yace" I'll be leaving for Dubai in the next two days insha Allah, nasan kina jiran sakonki, don't worry I won't leave without giving you that" duk wannan maganan dayakeyi hawaye ne kawai ke zarya daga idanunta, tana so tayi masa magana amma takasa, har wani daci daci takeji a makogwaronta, harya gama maganarsa ba tace kala ba, murmushin yake Aryan yayi dama yasan har yanzu bata canza decision dinta ba, amma ya zaiyi tunda ta nema dole ya bata. Yana cikin wannan tunanin yaji kit ta kashe wayar. Abangaren Noor kuwa ta kashe wayanne saboda wani kuka daya taso mata kuma bataso yaji, zata iya cewa ahalin yanzu bata buqatar wannan abinda tace masa tanaso, idan fa yatafi shikenan magana ya kare,ya rabu da ita kenan, to ya zatayi bayan shita fara saninsa a matsayin da namiji, bata tunajin zata iya wani auren kodasun rabu,idanfa ya saketa yana nufin yanzu tazama karamar bazawara at nineteen years. Kuka take sosai kamar ranta zai fita. Tashi tayi daga kan gadonta ta shige toilet lokacin karfe sha daya na dare. Bayan ta fito ta shimfida sallaya ta kabbara, bayan ta idar da nafilolinta ta zauna ta dinga jero addu'o'i har Allah yasa bacci ya dauketa saman sallayar.
Mu hadu gobe insha Allah.
COMMENT AND SHARE
REEMAH✍️
11/1/23, 8:16 PM - Reemah: 🌼MIJIN TACE🌼
REEMAH
PG 47_ 48
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯S͟W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟✯
I DEDICATE THIS PAGE TO THE WHOLE OF MIJIN TACE FANS. GODIYA NAKE DA ADDU'O'INKU, ALLAH YABAR ZUMUNCI. LOVE Y'ALL❤️❤️❤️
Cikin baccinta tayi mafarki wai ya tafi kuma kafin ya tafi saida ya bata takardan ta. Azabure ta mike daga kan sallayan, wani irin zufa yana ketowa daga fuskarta, jikinta gaba daya ya dau rawa kamar mazari. Agogon dakin ta kalla, karfe biyu saura. Mikewa tayi ta shige toilet ta dauro alwala sannan ta fito tafara sallah. Cikin sujjada kawai ta tsinci kanta da yin kuka akan kar ya tafi,addu'a takeyi hadI da kuka kamar ranta zai fita, toh meke sata kuka ko dai sonshi take? Wannan ne har yanzu bata iya tantancewa ba. Koda ta idar bata koma bacci ba, zama tayi a kan sallayar tana karatun Qur'an kuma Alhamdulillah tadan samu natsuwa. Bata koma bacci ba har aka kira sallan subh sannan ta mike tayi. Tana idarwa takoma kan gado,minti kadan bacci ya kwasheta.
Agefen Aryan shima kusan hakan ta kasance. Baiyi bacci daren jiya ba, kusan da zazzabi mai zafi ma ya kwana. Gashi ya kashe wayarsa. Bai samu ya tafi masallaci ba dan jikinsa ba kwari, rufuwa yayi da bargo jikinsa na rawa sosai. Da kyar ya iya daukar wayarsa ya kunna, number din Shareef ya dialling bugu uku ya dauka. Jin muryan Aryan yasan ba lfy ba dan sosai muryar nashi ke shaking. Aiko babu bata lokaci shareef ya iso gidan da wani likita, dubashi yayi inda yagano cewa stress ne da kuma yawan tunani wadda inba ayi tackling dinshi da sauri ba zai iya kamuwa da hawan jini. Tausayinsa ne yakama shareef sosai, kuma yasan wannan ciwon nasa bazai rasa nasaba da tunanin Noor dayasa wa zuciyarsa ba. Wannan wacce irin dakikiyan yarinya ce. Kenan gara mijinta ya mutu than ta sauke girman kanta ta rungumi mijinta? Mata nawa suke addu'an samun miji kamar Aryan amma ita ta samu tana shirme. Saida akayiwa Aryan din alluran bacci kafin Ya Shareef yabar gidan, gidan ummi direct yazo, babu kowa agidan ummi ta tafi aiki, sai Noor dan yau bataje makaranta ba. Wata mai aiki yasa ta kira masa Noor din. Tayi mamakin ganinsa, bayan sun gaisa tanemi wuri tazauna." Noor wlh kin bani kunya, duk wayonki da iliminki amma ki ke ta kwasan zunubi hankalinki kwance,yanzu ke baki tunanin cewa butulci kikayi, kina zama agidan iyayen mijinki kuma suna matuqar qaunarki badon komai ba saidan kina matsayin matar dansu amma shine kike nuna kin danzu kwaya daya tilo agabansu ba kunya ba kara, toh wlh kiyi hattara, Aryan kam idan baki sani ba, koyau ya sakeki you're at the losing side saboda yanafita mata zasu kai masa hari sai wacce ya zaba, keko an maida ke karamar bazawara koda wani zai aure ki saidai yarika miki kallon second hand. Kiyi tunani wlh tun kafin kiyi kuka da kanki, bawan Allah yana cikin mawuyacin hali saboda ke amma tsabar rashin imani irin naki ko ajikinki. Saboda ke har yana gab da kamuwa da ciwon zuciya but it doesn't seem to affect you in any way, wlh inna rasa abokina asanadin ki toh Ki sani ni da ke munyi hannun babban riga" tunda yafara magana kuka sosai takeyi, balle ma lokacin daya ambaci ciwon zuciya, dama haka yake sonta? Ashe sonda yake mata ba wasa bane? Ashe duk kulawannan gsky ne ba tarko yasa mata ba? Wayyo ita Noor. Matsowa tayi wurin kafan Ya Shareef tana kuka tace" Ya Shareef dan girman Allah ka kaini in ganshi, wlh ina son mijina, kuma na yarda zan zauna dashi, pls yaya ka kaini I want to see him" wani irin dadi Ya Shareef yaji finally tadawo hankalinta, har ta bashi tausayi yadda take kuka, hannunta ya kama sannan ya share mata hawayenta. Mikar da ita yayi sannan yace ta shirya yanzu zai kaita, aiko babu musu ta gudunta ta wuce daki tayi wanka sannan ta shirya, bata dauko akwatinta ba, wayarta da mayafinta kawai ta dauko, afalo tasami Ya Shareef, babu bata lokaci suka kama hanyar zuwa asokoro gidan Noor. Ji take ma kamar motar ba gudu take ba, kamar tayi tsuntsuwa taganta agidan, hawaye na bin gefen fuskarta Allah Allah take taga wani hali yake ciki. Suna isa gidan bata bari ya gama parking ba ta diro da gudu har saida Ya Shareef yayi dariya, tana shiga falon direct ta haura sama zuwa dakinsa. Fitowarsa kenan daga wanka yana daure da towel akugunsa jikinsa duk danshin ruwa, bai dade da tashi daga bacci ba kuma tunaninta ne ya tayar dashi. Jin an bankado kofa ko sallama babu yasashi juyawa, baima gama juyawa ba yaji ta rungumeshi a kirjinshi, sosai tashige jikinshi kamar wani zai sace ta, kuka take sosai harda sheshsheka" Ya Aryan dan Allah karka tafi kabarni, wlh na yarda zan zauna dakai, ina sonka ina sonka I love you so much, kar kayi ciwo kaji" farinciki mara misaltuwa shiya mamaye Aryan, ko amafarkinsa bai taba zaton wannan ranan zaizo ba, yau Noor ne ke kuka harda cewa tana sonsa? Hannu yasa abayanta ya kara rungumeta sosai, jikinta duk ya jike da danshin ruwan dake jikinsa, atare suka sauke ajiyar zuciya, shareef ne ya shigo amma ya tsaya abakin kofa yana kallon ikon Allah, gsky ma Aryan dinnan baida zuciya ai in shine saiya juyata kafin su daidaita, Noor ta juyawa kofa baya inda shikuma Aryan yake facing kofar shiyasa yaga Shareef dake tsaye, nuni yayi masa daya fice daga dakin, hararan wasa Shareef ya watsa masa sannan yayi murmushi ya fita, baima tsaya agidan ba kawai ya wuce nasa gidan tunda baisan iya lokacin dazasu dauka ba,yo anyi lovers reunion ba dole ba.
Sun dau kusan minti biyar ahaka amma bata daina kukan ba, hannu yasa zai janyeta daga jikinshi amma takara mannewa tareda kwantar da kanta a kirjinshi kamar wata baby, cikin sigar rada yace"it's ok, bagashi kin ganni ba, babu Inda zani kinji"? Still bata dago ba amma ta daina kukan sai ajiyar zuciya datake saukewa akai akai. Kusan two minutes kafin ta dago ta kalleshi, kashe mata ido yayi ta sunkuyar da kanta tana murmushi. Peck ya manna mata agoshi sannan ya kamo hannunta ya zauna akan stool din dressing mirror itakuma ya dorata kan cinyarsa, Noor fa bata haqura ba har yanzu, juyowa tayi tana facing dinsa takama fuskarsa tana duddubawa kamar tana neman wani abu afuskar sannan ta manna masa kiss a kumatu takara rungumeshi tana sauke ajiyar zuciya. Shafa bayanta yakeyi ahankali, dagowa tayi tana kallonsa tana murmushi shima kuma murmushin yake mata,whispering yamata akunni yace" shafa min mai" babu musu ta dau body lotion dinsa mai kamshi ta zuba a hannunta ta murza sannan takamo hannunsa tafara binshi ahankali kamar kwai tana shafawa, yadda yatsun ta ke yawo afatarsa shiya haifar mai da jin wani irin yanayi a tattare dashi, duk wani sassa na jikinsa saida tabi ta goge mai, sannan ta mike ta wuce closet dinsa ta fitar mai da kayan dazai sa, 3qtr ne da rigarsa na shan iska ta fidda mai, shikam kamar wani soko haka yake binta da idanu duk inda ta gifta, kawo masa kayan tayi amma yace shi bazai sa saidai ta sanya masa da kanta, ba karamin kunya taji ba ta turo baki gaba, ji tayi yace" Allah in baki mayar da bakin ba I'll kiss it" da sauri ta maida bakinta, babu yadda ta iya haka tasa mai rigar, wurin sa wandon anan ake drama, shikam ba kunya haka ya kunce towel din dake daure a kugunsa, rumtse ido tayi da karfi dan kar ta kalli abinda zai hanata sukuni, tsugunawa tayi yasa kafa daya sannan ya sanya dayan, ahankali take Jan wandon zuwa sama, tana kaiwa daidai wurin aliyarsa yayi juyi yadda dole ya taba mata hannu, rumtse idanunta takara yi da karfi sosai harsaida takarasa samai wandon sannan ta bude idanunta. Dariya yake mata kamar wani zautacce, itakam binsa take da idanu, bata taba kare mai kallo ba sai yau, ashe dama yana dariya har haka, ikon Allah, dimples dinsa sun lotse ciki sosai sun kara bayyana kyawunsa ga hakoransa dake ajere farare tas dasu gwanin sha'awa, kaii gsky datayi sakaci da wannan kyakyyawar halittar ya subuce mata. Alhamdulillah itakam. Turarensa ta dauka ta feshe jikinsa dashi sannan tace" ka karya"? Shima turo baki yayi a shagwabance yace" yaza'ayi na karya, bayan wacce yakamata tabani batanan, nifa na mance rabona da cin abinci ruwa kawai da black tea nake sha" zaro ido tayi, haba ai dole taganshi duk ya rame sai ido da hanci, shafa gefen fuskarsa tayi da dukkan hannayenta tace"I'm sorry,muje kitchen yanzu na dafa maka abinci kaji"? Murmushin jin dadi yayi ya dauke ta cak, bai direta a ko ina ba sai kitchen. Ko ina fes fes kamar yadda tabarshi saidai ya danyi kura tunda ba gyara yake samu ba. Cikin minti kadan ta goge ko ina yadawo yadda yake shikuwa yana zaune a kujeran dake island din kitchen din yana binta da wani mayataccen kallo duk inda ta juya, ga mazaunanta dake juyi at 360 kamar da niyya take juyasu duk da kayan dake jikinta bai wani kametaba amma still bai hana mutun yaga baiwar da Allah ya mata ba. Bata wani jima ba within 30 minutes tagama hada breakfast, egg mayo sandwich da pancake tayi, sai custard, tare suka jera abincin a dinning, a cinyarsa ya dorata sannan suka fara feeding junansu, sunci sosai sun koshi inda shi yama fita ci, bayan sun kammala suka clearing wurin, bata huta ba ta canza kayan jikinta zuwa kanana tafara aiki, ko ina na gidan saidatabi ta share ta goge ko ina ya dau kamshi. Special gyara tawa dakinshi, komai ya dawo neat kayansa na datti tasa a washing machine. Within some hours saiga ko ina ya dawo normal sai tashin kamshi yake, bata bari ya tayata da komai ba har saida tagama. Lokacin har anfara kiran sallan zuhr dan haka ya shirya ya tafi, itakuma tayi wanka tayi nata sannan ta sauko dan dora abincin rana.
*******
Ummi ta dawo gida ta nemi Noor har ta tambayi masu aikinta inda suka shaida mata cewa ta fita da Ya Shareef. Tayi mamaki toh ina suka tafi tunda ai Noor bata tafi makaranta yau ba, Allah dai yasa lfy. Hankalinta bai kwanta ba ta dau wayarta ta kira layin Noor, lokacin Aryan ne ke kusa da wayar dan adakinsa tabarshi ita tana kasa, shi ya daga kiran yayi sallama, mamaki ne yakama ummi harta kara duba wayarta da kyau Kodai Aryan ta kira ba Noor ba, still dai numbern Noor ne toh me yakai wayarta wurinshi, shi ya katse mata tunani yace" ummina" itakam ummi har yanzu bata yarda wannan numbern Noor bane tace" Aryan me ya kai wayan Noor wurinka" murmushi yayi wato dai babu wadda yasan Noor tadawo gidanta, " ummi she's here don't worry" wani irin dadi ummi taji, taji uwar bari ta koma wurin mijinta kenan,toh amma yaushe takoma dashine kodan irin sallaman nan babu, basu wani jima a wayar ba ta katse tunda yanzu tasan inda ta tafi. Kai amma taji dadin wannan abun, yanzu hankalinta ya kwanta, babu inda Aryan zai tafi.
******
Sosai suka nuna wa junansu soyayya amma baiyi gigin maimaita wannan abunba, yabari ne saita saki jikinta dashi tukunna. Tare suka kwanta gado daya kuma manne da juna kamar za'a kwace masu junansu.
Haka aka kashe maganar tafiyan Aryan, inda yanzu ya koma aikinsa ita kuma ta koma makaranta, ta daina tafiya amotarta shiyake kaita kuma yake daukota. Ba kadan suke nunawa junansu irin son da sukewa junansu ba, suna tarairaya juna, suna bawa juna kulawa, soyayyarsu mai tsafta gwanin ban sha'awa. Congrats Aririn Noor😂. Ciwon zuciya ta warke😂
Agurguje
Yau sati biyu da dawowanta gidan kuma har yanzu babu abinda ya taba shiga tsakaninsu. Kwance suke akan gado bayan sun gama dinner, sai wani shige masa jiki take kamar wata mage shikam hakan ba karamin tadashi yake ba kawai daurewa yake amma takasa dainawa, cikin wani irin murya wadda yayi kama da whispering yakirata" sweetheart " umm kawai tace," menene, what do you want" bata amsa masa ba tacigaba da cukuikuyeshi, itama batasan meke damunta ba amma tabbas tanaji kamar wani kaikayi acikin jikinta wani feeling ne ke damunta amma ta rasa yadda zatayi ta fada masa tsoronta shine karya maimaita wannan abun, bata gama tunani ba taji hannunsa cikin rigan baccinta yana shafa mata nashanunta, kamar jira take aiko tafara nishi sama sama tana bankaro masa kirjin, murmushi yayi wato dai dama abinda ke damunta kenan amma takasa fada mai. Juyowa yayi da ita ya kasance tana kasanshi shikuma ya mata rumfa da chest dinshi. Kallonsa takeyi da idanunta wadda ya kankance kamar maijin bacci,ahankali ya hada bakinsu wuri daya, ga mamakinsa saigashi ita tafara cafkewa tana masa wani irin gigitacciyar sucking mai cikeda shauqi da tsananin buqatuwa, yadda take juya tongue dinta acikin bakinsa kamar ta shekara da iyawa, shikam oga Aryan ba karamin dadi yakeji ba, tana kissing dinshi shikuma yana sarrafa jikinta da hannunsa. Karan ac ne kawai ke tashi da saukar numfashinsu. Cikin fitar hayyaci tafara balle boturan rigarsa tana cirewa shima ya zare singlet din dake jikinta, wani ajiyar zuciya yasauke lokacin da yayi arba da yan biyunsa, har wani girma suka kara masa gasu atsaye sun tsole masa idanu. Wani irin damka ya kaiwa guda daya, dukda girman tafin hannunsa amma sun cikashi tab har da saura, sosai yake murzawa, wani dib dib dib taji kasanta na mata, jitake kamar numfashinta na yankewa kamar ba'a duniyarnan take ba, bakinta na rawa tace" Ya ya ya yaya Aryan" um yace bai amsa mata ba takara kiransa" Ya Aryan " yakara amsawa takara kiransa ya amsa, dago kai yayi ya kalleta saiyaga ai hankalinta ma ba'a kansa yake ba sai yamutsa gashin