Showing 66001 words to 69000 words out of 99210 words
kansa take tana lumshe idanu " what is it my love "? Ahankali ya whispering mata akunni, kamar bazata ce komai ba can tace" pls ka cigaba, kaikayi suke mun" kamar zaiyi dariya amma ya dake, ahankali ya tura guda daya cikin bakinshi yafara tsotsa kamar jaririn daya kwana biyu baisha nonon uwarsa ba. Saboda tsananin buqatuwa batasan lokacin data tura hannunta cikin boxers dinsa ba, gurnani ya shiga yi" ohh babyyy,keep going I love this" kamar kara ingizata yake sai kara azama take, duk sun bata jikinsu, awannan point din gaba dayansu sunkai maqura all they need is to do it, zame bum shot din jikinta yayi sannan ya cire nashi, karanta addu'a yayi, tana jin ya ware cinyoyinta ta kamo hannunsa tace" Ya Aryan tsoro nakeji, akwai zafi fa" kamar zaiyi kuka yace" baby love I promise bazan miki da zafi ba kinji" gyada kai tayi amma still tanajin fargaban abun, kamar yadda ya fada mata baiyi kamar wancan karon ba, ahankali ya shigeta yadda bazataji zafi ba, idan ya shigar zaifita har ya zamu ya shiga gaba daya. Taji zafi amma baikai na wancan karon ba. Sosai suke surutai marasa kan gado. Inkukaji surutan da Noor takeyi saikun memo tsumma kun toshe mata bakinta dashi lols. Bayan sun gamsu da junansu suka rungume juna suna maida numfashi. Kissing din juna sukayi suna fadawa juna kalamai masu sanyi da dadi. Dakanshi yayi mata wanka shima yayi nasa sannan ya nadota a towel ya daukota suka fito. Shorts dinsa ta sanya shima shorts din yasa, ya hanata sanya riga haka suka kwanta yana wasa da nashanunta har bacci ya daukesu. Sun makara sallan asuba, sai karfe shida sukayi sannan suka kara komawa bacci dan ba wani baccin kirki sukayi jiya da daddare ba. Dayake yau Saturday ne kuma ba aiki shiyasa sai karfe tara suka farka sukayi wanka sannan suka sauko kasa. Shi da kansa yayi musu breakfast itakam nata ido da baki dan sai surutu take zuba masa shikuma yana dariya. Bayan sun karya suka koma falo, TV suka kunna inda suke kallon wani korean series film MR QUEEN, tana kwance kan kirjinsa suna kallo suna dariya saboda comedy sosai akeyi a film din. Can ta dago ta kalleshi tace" babyn babyy" da sauri ya juyo ya kalleta yace" love pls maimaita sunan nan" kanta ta kwantar kan kirjinsa tana murmushi tace " babyn baby" chuckling yayi yana jin dadi yace" I love you so much sultanatu ruuhy" kiss ta manna masa a chest dinsa tace" pls baby ka kaini gidan Anty Na'ima ban taba zuwa gidan ta ba tunda akayi aurensu" peck yamata agoshi sannan yace" anything for you my Queen, ki shirya inna dawo sallan zuhr saimu tafi kinji" rungumesa tayi tanajin son mijinnata har cikin hanta da jinin jikinta( kince bakiji,yanzu waya rokeki kisoshi😒) Bayan sallan zuhr ta shirya cikin lace red and golden colour dinkin half gown da straight skirt, tasha daurin kallabinta ga takalmi da mayafi duk kalan kayan tayi kyau tubarkallah masha Allah.
Can na hango Aryan shima ya shirya cikin getzner golden colour dinkin half jumper, gashin kansa yasha gyara sai kyalli yake, yawani kara kyau da jiki ga fatarsa ma takara haske kana kallonsa kaga Ango, hulansa zanna bukar golden colour mai ratsin white ya sanya ya feshe jikinsa da special pefume dinshi wadda ba kullum yake amfani dashi ba sai in yana tare da babynsa. Key din motarsa Bugatti ya dauko da wayarsa kirar iPhone 15 pro da Samsung S23 ya fito. Dakin Noor ya shiga, tana tsaye tagama shiri tana feshe jikinta da turare, sosai tayi kyau kamar ya hadiyeta, light makeup tayi wadda ya matuqar amsar kalar fatar jikinta. Kai Noor badai kyau ba( dama macen novel kenan komai 100% 😂😂). Tana ganinsa ta karaso ta shige jikinsa tana shakan daddadan kamshin jikinsa. Ass dinta yadan daka yace" baby love kinga irin kyawun da kikayi, anya zamu tafi kuwa"? Dagowa tayi ta kalleshi ya kashe mata ido daya, turo baki tayi tace"pls honey, mutafi kaga fa rana na yi sosai" make kafada yayi alamar yaki yarda da wayon, sarai tagane menene manufarsa tace" I promise inmuka dawo kaji my love" cute face dinta ta juya masa kamar zatayi kuka yadda zaiji tausayinta, murmushi yayi har dimples dinsa suka lotse yadan lakaci hancinta yace" yarinya mai wayo, shikenan mutafi" murmushi tayi ta dau handbag dinta da wayarta suka fito hannunsu cikin na juna har suka iso wurin motar, dakansa ya bude mata kofa kamar kullum sannan shima ya zagaya ya shiga. Suna tafiya suna hirarsu ta masoya gwanin sha'awa har suka iso gidan Ya Shareef. Yana rike da handbag dinta a hannunsa dayan hannun kuma yana rike da hannunta har suka shiga cikin gidan. Sun samu tarba mai kyau daga wurin Na'ima matar Ya Shareef wadda cikinta har ya fara fita kadan dan tana watanta na hudu kenan. Ya Shareef yaji dadin ganin irin canjin da Noor tayi, ga Aryan yayi wani tubul tubul da alama yana samu yadda yakamata. Shiko Romeo din Juliet duk inda ta juya yana biye da ita, abun har dariya yakebawa Na'ima, ya shareef sai zolayarsa yake. Na'ima kam Jan Noor tayi zuwa dakinta inda suma suka dasa nasu shafin hiran. Inda tabata wasu magunguna datake sha masu kyau hadin mutanin sudan dan mamanta yar can ce. Sannan ta fada mata yadda zata kula da kanta da wasu abubuwa daya kamata kowacce matan aure tasani. Sun dade suna hira kafin suka fito indasu Aryan suke zaune suma suna nasu hiran. Tunda suka fito ya kafeta da ido har suka kara so cikin falon. Zama tayi kusa dashi shikam ba kunya ya kama hannunta agabansu Ya Shareef ya pecking hannun nata, "su Aryan anzama mara kunya ko irin kunyan yayan matarka bakaji ohh nikam" ya shareef ya fada cikin zolaya, harararsa yayi baice komai ba. Dariya kawai Na'ima da Noor keyi dan dramansu abun dariya ne. Haka suka dasa wani hiran har aka kira sallan asr sannan suka mike dan gabatarwa. Sai bayan sallan isha suka bar gidan, basu koma gida direct ba, dominos pizza suka tafi inda suka siyo pizza da ice cream kusan flavor biyar, shi Aryan bawani son ice cream yake ba amma Noor kam ba'a magana. Karfe takwas da rabi suka dawo gida a matuqar gajiye. Sunayin wanka suka shirya cikin kayan bacci iri daya kammar twins sannan suka sauko sukaci pizza dinsu suka danyi kallo, karfe goma suka koma dakin Aryan, brush sukayi atare kafin suka kwanta. Bai takura mata akan alqawarin datayi masa kafin su fita ba dan shima ya gaji, bacci sukayi mai cikeda nisha da farin ciki.
Mu Tara zuwa gobe Insha Allah.
COMMENT AND SHARE
REEMAH✍️
11/1/23, 8:16 PM - Reemah: 🌼MIJIN TACE🌼
REEMAH
PG 49_ 50
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯S͟W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟✯
Washe gari suka shirya tafiya gidan ummi. Duk tabi tayi shuru dan tasan batada gsky, shiko yana lura da ita kuma yasan dan batada gsky ne yasa take wani kame kame. Tare suka shirya sunyi kyau sosai tabarkallah Masha Allah. Ko a mota ma yayi yayi da ita tayi magana amma saidai tayi murmushi,har ya gaji ya barta. Suna isa gidan ya danna horn mai gadi ya bude masa gate. Shiya bude mata kofa ta fito, kamo hannunta yayi zasu shiga tare amma ga mamakinsa saita fizge hannunta," meke damunki wai, are you alright "? Ya tambayeta cikin sigar kula,bata cemasa komai ba ta boye abayansa tana turashi gaba,murmushi yayi ya girgiza kai, yarintarta na burge shi. Sallama yayi ya shigo, Nana da ummi na zaune afalo suna duba wani abu awaya, dayake yanada fadi hakan yahanasu ganin Noor dake makale abayansa sai sunne kai takeyi, har ya karasa inda suke amma bai zauna ba ya gaida ummi atsaye yana kumsa dariyarshi, duk suka juya suna kallonshi to meya faru kuma yake wani kumshe dariya,piece din zanin Noor ummi tahanga ta tsakanin kafafun Aryan,sai yanzu tagane dalilin dayasa yake dariya ciki ciki. Matse fuska tayi ta mike tazo har inda Noor ke tsaye ta rike kugu, jin mutum akusa da ita yasata dagowa sukayi ido hudu da ummi, har ta tsorata ta koma da baya tana turo baki, dariya duka suka fashe dashi harda Aryan amma banda Noor. Jawo hannunta ummi tayi zuwa cushion din data tashi suka zauna shima ya nemi wuri yazauna yana kallon su cikeda so da kauna." Me gudun hijira har kin dawo"? ummi ta fada tana dariya, shuru tayi tana wasa da yatsun hannunta tace" ummina kiyi haquri, cewa akayi wai mutuwa zeyi shiyasa na tafi fa" tafada da sigar shgwaba, dariya suka kuma yi Nana tace" ehh lallai masu miji, wai mutuwa zeyi " takarasa maganar tana kwaikwayon Noor, harara Aryan ya watsa mata yace" kishiga hankalinki kidena takurawa Babyna " rike haba ummi da Nana sukayi suna kallon abun mamaki, Aryan ne ba kunya har yake wani Babyna agabansu? Noor kuwa duk kunya ya rufeta ta rufe fuskarta da tafukan hannunta. Gogan kuwa ko ajikinsa kamar ma bai fada ba, can yakara cewa" ummi, sweetheart fa batayi breakfast ba cewa tayi saitazo gidan ummi zata having breakfast dinta" yakare maganar fuskarsa fal damuwa, dariya Nana ta fashe dashi harda rike ciki, throw pillow dake kusa dashi ya dauka ya hurga mata yana binta da kallon warning, tsuke bakinta tayi batakara cewa komai ba, mikewa ummi tayi ta wuce kitchen ta hado mata lafiyayyar breakfast a tray, kuma tasan Aryan ma bai ci ba amma tsananin wawta irin nashi wai babynsa kadai yasani, Allah ya shirya yaran zamani, da inasu Abba suke wani batasu agaban su Dada, amma yaran zamani ko ajikinsu. Haka tafito daga kitchen fuskarta dauke da kayataccen murmushi, har dinning takai abincin sannan tadawo falo tasamesu, Romeo da Juliet suna cushion daya sai kuskus sukeyi Allah kadai yasan mesuke fada, suna jin motsinta Noor ta mike tana murmushi tawuce dinning, kamar jela haka shima ya mike yabi bayanta,da kallo ummi tabisu tanajin wani dadi aranta,inama Abba na nan yaga wannan abunda suka dade suna addu'ar faruwarsa. Acan dinning kuwa tare sukaci abincinsu dan yanzu sun saba, daya baya iya cin abinci sai da dayansa kuma a plate daya suke cin abinci. Bayan sun gama ci Noor tamike tayi dakin Nana suka dasa hiransu na fama. Shiko falo yadawo inda suke dan tattaunawa da ummi akan cigaban company dinsa, fatan alkahiri da addu'a tayi masa ya amsa da Ameen.
Hira sukeyi da Nana inda take cewa" matar yaya kinganki kuwa, wlh kamar ba ke ba, da alama frsesh milk na aiki" buge bakinta Noor tayi tana salati tace" wlh Nana kin lalace, gsky ya kamata ummi tayi miki aure yarinya da maganan manya abakinki, Allah ya shirya" shrugging shoulder dinta tayi tace" toh meyayi saura, bayan inada Ya muhsin dina, ai lokaci kawai muke jira, yo in bamu koya yanzu ba sai yaushe, salon wata tayi miki wuff da miji, lokacinne idanuki zasu bude" tunani Noor tashiga yi, maganar Nana gsky ne fa, inhar bata zama karuwar mijinta ba wata zata yi wuff dashi, har ta tuno Anty Aisha da lubna, chab da an tayar da world war three kuwa,(Noor akwai kishi malam), Nana data gane cewa kishi taji lokacin data ambaci wata zatayi wuff da mijinta saita fashe da dariya dan kamar abinda tagani a idanun Noor tsantsar soyayya ne datake wa yayanta, kai amma datafi kowa murnan haka. Canza hiran Noor tayi tace" ni yanzu ba wannan ne agabana ba, exams dinmu is by the corner kuma Allah inaso natafi kano naje naga gidan ya Moon " murmushi Nana tayi tace" kuma kinga azumi ma ya kusa, ke nama mance ban fada miki ba amma bansan ko sweetynki ya fada miki ba, mufa ana kwana goman karshe na azumi muke tafiya Adamawa kuma sai bayan sallah da kwana hudu muke dawowa" yarfa hannu tayi tana murna tace" kai wlh naji dadi, dama ban taba tafiya Adamawa ba, zanje naga garin Dada kawalli na, Allah sarki mutuniyar arziki tun ranan da aka kaini ban kara ganinta ba harta tafi" haka suka cigaba da hiransu suna dariya. Karfe sha dayan rana suka shiga kitchen dan dora abincin rana, suna girki suna hiransu gwanin burgewa, tana cikin rolling shawarma taji ya rungumeta ta baya ya manna mata a kiss a wuya daidai weakpoint dinta har saida ta sauke ajiyar zuciya, da sauri hadi da gudu Nana tabar kitchen din,Ya Aryan yayi nisa itakam, abu har haka ba ko kara, iko sai lillahi. Komawa yayi ya rufe kofar kitchen din harda sa lock yadawo inda take tsaye yakara rungumeta, turo bakinta tayi tace" kaga kasa ta gudu ko, yanzu wazai tayani da hira" wani kiss din ya kuma manna mata a cheeks yace" bagani ba, Baby love yunwa nakeji" dama tasan abunda yakawoshi kenan,ashe dama haka yakeda ci baya wasa da cikinsa? Arana fa saiyaci abinci sau hudu ma bai dameshi ba, shawarma ta gasa a grill pan ta hada masa da orange juice ya zauna a wani kujeran dinning dake kitchen din yanaci yana tayata hira. Knocking din kofa sukaji,hade rai yayi yace " waye " ummi dake tsaye awaje gana jin wani karfin hali irnna Aryan, yanzu jarabar nasa har kitchen din gidanta, hararan kofar tayi kamar suna ganinta tace" gidanku Aryan, taho ka bude mun kofar kitchen dina, ni naga ikon Allah, yanzu girkin ma bazaka barta ta..." Tana cikin bombomi taji ya bude kofar ya fito da shawarma da cup din juice dinsa ahannu, murmushi yamata sannan ya wuce yayi falo. Da kallo tabisa tana mamakin irin ci na Aryan, inda ada ne yadda yaci breakfast dazu ai shida cin wani abincin sai dare kuma, darenma saidai yasha tea da biscuit. Girgiza kai tayi ta shiga kitchen wurin Noor, lokacin hartama kammala abincin tana zubawa a warmers ne. Kallon ta ummi tayi tana jin son yarinyar har cikin jininta, asanadiyyarta Aryan yazama mai magana da mutaane har adanyi hira kadan dashi, me kuma take buqata inba godiya ga Allah ba. Koda ummin tace zata tayata su shirya abincin ki tayi saidai ummi tabar mata su shirya tare da masu aiki, babu yadda ta ita haka tabari.
Bayan isha'i yadawo yace ta shirya su tafi, uwar rigimar tace ita ina sam anan gidan ummi zata kwana, sosai ransa ya baci, yaushe tadawo gida da shine har takeso takara kwana anan, ita dai ummi batace komai ba dan ba'a shiga fadan masoya saikaji kunya. Dayaga dai batada niyyar yarda baice da ita komai ba ya dau handbaga dinta da takalmanta da mayafinta da wayarta duka yakai mota duk suna zaune suna kallonsa suna jiran suga mezaiyi, yana shigowa ya sungumi abarsa kamar jaririya sai wutsil wutsil takeyi da kafa amma yaki saketa har saida yakai bakin motarsa, bude kofa yayi ya shigar da ita sannan ya rufe kofar, turo baki tayi tana kukan shagwaba, su ummi suna tsaye abakin entrance sun gama sandarewa da mamakin Aryan. Sallama yayi masu sannan ya dawo ya shiga motarsa yabata wuta ya dau hanyar asokoro. Koda suka iso gida, kin fitowa tayi daga motar saidai shine ya kara daukarta zuwa ciki. Dakinsa ya kaita, direta yayi kan gado sannan yafara tube kayansa, Kau da kanta tayi gefe dan har yanzu kunyarsa takeji aduk lokacin dazai tube agabanta. Harya gama ya daura towel akugunsa sannan ya dau wani towel din ya nufota,harararsa tayi harda murguda baki, dariyan mugunta yayi ya karaso daidai kuunninta yace" badai ni kike harara ba, zakiyi bayani ne, I'll make sure I fuck you this night to the extend that your legs keep on shaking tomorrow morning baby gurl" sannan yaja tsinin hancinta ya kashe mata ido in a sexy way. Ture hannunsa tayi daga fuskarta ta juya masa baya,dagota yayi zuwa kirjinsa ya wuce da ita toilet, tubeta yayi tas sannan ya manna kirjinta da bago inda bayanta ke facing dinshi, zare towel dinsa yayi ya kunna cold water daga shower, ahankali ruwan ke sauka kan fatar jikinsu, motsowa yayi ya rungumeta daga bayanta inda hannayensa ke kan boobs dinta, tuni Noor tafara shiga cikin wani hali, skin to skin hug yayi mata tanajin yadda aliyarsa ke yawo a ass dinta. Sanyi ne yafara ratsa jikinta harta fara bari yasashi canza ruwan zuwa warm water. Yadda yake mulmula mata boobs dinta shi yakara zautar da ita, ahankali yasauke hannunsa har zuwa mararta yana dan mammatsawa, babbar yatsan left hand dinsa yasa atsakiyar babban dinkin majalisan duniyarta(na bakin Mom sani😂😂) kara tasaki ahankali takama dantsen hannunsa da karfi tana kara turo masa ass dinta baya, yadage sai wasa yake da yar tsakarta sai sauke numfashi suke sauri sauri, toilet duk ya amsa da karar da suke saki. Juyowa yayi da ita tana facing dinsa, daukarta yayi ta zagayo da kafafunta ta bayansa shikuma ya manna ta da bango, nipples dinta ya cafka ya fara sucking harda lumshe idanunsa yana budewa ahankali. Shafa bayansa takeyi tana manna kannashin da kirjinta, sai tsiyaya sukeyi atsaye, tun a tsaye yafara aikinsa yana moaning kamar zai fasa ma mutum dodon kunninsa, yanayi yana surutai da sambatu. Itama ta taimaka masa wannan karon, har saida suka release sannan sukayi wanka suka fito, still fa ba'a gama ba suna fitowa suka haye gado aka cigaba da gashi, niko tsaki nayi kasa kasa yadda Aryan bazai jini ba balle ya min kafa, nace amma anyi jarabbabu anan, naja kofa na fita ina kunkuni.
********************
Ya labarin Su Anty Aisha da Lubna
A wannan satin da babanta ya kwace komai na hannunta suka koma Sabon gidansa kamar yadda ya fada. Kwata kwata basa samun sakin fuska daga wurinsa, kuma har yanzu bai mayar mata da wayanta ba, a halin yanzu tun last week take ciwo a tsatssaye amma babu wadda yasani har mamanta. Sai ranan kwatsam ta shigo kitchen inda mai aikinsu ke dafa abinci, jin kamshin abincin yasa Lubna fara amai ba kakkautawa, babban tashin hankalin ma babanta na gari, yadda take aman yabawa mutanin gidan tsoro, Anty Aisha ido ya rena fata Allah yasa ba abinda take tunani bane. Aikuwa ba tare da bata lokaci ba