Showing 30001 words to 33000 words out of 104042 words

Chapter 11 - MASARAUTAR JORDAN

CHN   

30 Oct 2025

3178

suke kashe kuɗin a cikinsu dan abinci flat daya kawai dubu da wani abu ne balle ruwan da zasu sha,

Ga matasa bil'adadin babu aikinyi, ga tsofin wanda da suna ake Aikin, ga Ma gidanta duk sai yaji hankalinshi ya koma ga Al'ummar shi, a cikin kwana goma da yayi aikin sai ji yaƙe yayi sakaci sosai gurin barin ana zalintar al'ummar shi, yau ne karon farko da yayi tunani akan Masarautar shi,

Kwance yaƙe yayi rub da ciki Fahad yana mashi tausa, sai lumshe idanunshi yake Ghaniyu na gefe yana haɗa mishi tea me zafi yace.
"Gaskiya Sultan ya kamata kasan abinyi tsakanin ka da Mamansu Husnah, yanzun da ka dawo muna maka tausar nan, da ace tana tare da kai Allah zaka nemi gajiyar ka rasa. Sabida akanta zaka juye tsaf gobe katashi babu inda ke maka ciwo."

Juyawa yayi cikin damuwa kafin ya taɓe baki yace....

_🤔🙄🤣😂 Ghaniyu ashe kai ma shu'umi ne wai dagaske ne?🙈 Abinda Ghaniyu ya faɗa_
[25/02 2:58 PM] My 2nd Mtn: *number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs  +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
   *Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*

Oum Muwaddah......

14.
"Kana da matsala safinar da aka hanani ganinta ita ce kake hango min sauke gajiyata, Wancan sakaran kaninta ya hanani ganinta, bansan me Ammyn ta gaya musu ba amma sun zafafa alamarin, gaskiya ina kewar ta.".   Ya mai da kanshi yayi jikin pillow yana sauke wani irin numfashi me cike da gajiya.

      "Toh ba sai nasa su Harun da Haisam su dauko maka ita ba," inji Fahad,
   Tashi Ashraf yayi zaune sai jiyar da kanshi yake dan ya gama gajiya, ya kalle su a fakaice sannan yace.
"Ghani! Bani nasha."
     Mika mishi tea din yayi yana kurba a hankali, tare da lumshe idanunshi, kafin ya buɗe shi a kansu ajiye kofin yayi sannan yace.
"Saura kwanaki 80 na ganta zan jure na kwanakin amma ina Son sanin meye yasa suka hanani shiga gidan."

  Motsa kafadar shi yashiga yi dan yana masa ciwo musamman shekaran jiya da jita bulo yake dauka inci sha biyu.

           ★★★
Kwance nake idanuna a kunshe kewarshi ya cika min zuciya dan har na rage walwala baki ɗaya, har yan gidan sun fahimci ina Cikin damuwa dan rufe kaina nake, abinci kuwa sun san ni ba damuna yayi ba idan ba yinwa ce ta gigita Ni ba bazan ci kome ba,.

  Wayata na zaro daga ƙasar pillow na, na shafa fuskar hotonshi akai shi kanshi bai san na dauke shi ba.
  
       Lumshe idanuna nayi cikin sanyi jiki, na cire number shi daga blacklist na shiga duba sakon shi babu, sai naji duk rai na a jagule.
    Kiran wayar nayi, yayi ringing.
    Ɗauka yayi ciki ƙasaitacciyar muryanshi me cike da izza, yayi min sallama.
     A diririce na kashe kiran.
Ajiyar zuciya na sauke, kiran shine ya shigo min.

       "Hmm!"
  "Shine amsa Sallama?"
    Shiru nayi naki kula maganar shi,
    "Baki ji bane!?"
   Kamar yana gabana na tura bakina, cikin niman rigima na fara na sanya mishi kuka, Ni kaina bansan dalilin kuka na ba, amma nasan dai yana nasaba da kewarshi da nayi.
     Sosai nake kukan wayar yana kunnena,
   Kashe wayar nayi duk akan idon Ummi, jikinta ne yayi mugun sanyi, ta sake kofar a hankali. A ranta tana cewa,
*Matuƙar bamu sanya ido akan SAFINAH ba zata kuma aikata kuskure baya dan son yaron ya kama zuciyarta.*

          Kara wayar tayi na dauka jikina na rawa.
     "Ki fito gani nan a kofar gida"
    Cikin damuwa nace.
"Don Allah kaje kawai! Idan na fito Ummina fushi zata dani."

        "Ki fito nace bazata san nazo ba"
     Girgiza kaina nayi cikin ƙarfin hali nace..
"Kayi hakuri kawai kaje amma bazan iya saba mata ba, Mahaifiya ce nima kuma Mahaifiya ce, duk abinda nayi mata nima za a min niki biyu. Kaje na daina kukan."
    
   "Tashi kije, tunda kin daga mishi hankali kije ya ganki amma maganar gaskiya, bazan b'oye miki ba ki koma gidan Hameed dan ko ba kome Hajiya A'ishah tana kaunarka, Ashraf kuwa Mahaifiyarshi ta nima masa yar uwanshi, babu yadda za ayi ki same zaman lafiya dasu, koda kuwa kwanciya zakiyi tana bin takan ki. Amma kiyi tunani da kyau."

             Sunkuyar da kai nayi ita kuma tafita, ban daki nasha na wanke fuskanta sannan na fito da sauri, doguwar riga nasaka tare da yake kaina da gyale shi na fita da sauri.
          Ina fita na ganshi tsaye da kayan aiki yayi  mutu futu dashi, gashi ya dishe, a hankali nake takawa har inda ya ajiye motar shi, a gaban shi na tsaya kaina a sunkuye. Hawaye na zuba daga idanuna, bud'e motar yayi ya ciro tissue ya mika min faucewa nayi tare da falla mishi harara,
     Numfashi ya sauke cikin gajiya yace.
"Kinga yanzun kin jinin asarar 3,500k da kika sani zuwa, sannan nazo kin koma harara na dake bani da idanun ramawa ko."
       
     "Ba kaine kaki zuwa ba"
   Na fada mishi a sakale,
    Murmushi yayi tare da shafa beard dinshi, cikin jijji da kai Irin yau an nime shi.
    Sake jingina yayi da motarshi, yana sauke numfashi a hankali. Wani irin kallona yake ƙasa-ƙasa.
       "Toh baki da matsala zan tafi."
  Kafin ya juya na riga shi barin gurin.
       Har na tura kofa sai.
"Hey!"
  Na juya dan nasan dani yake, maganar kurame yayi min ta hanyar nuna min wayar tare da rokona.

         Makale kafada nayi abuna, sannan na shige.
      Shima jan motar yayi suka bar gurin, sai tsiya suke mishi.
    Shafa fuskarshi yake shafawa, cikin jin dadi yace.
"Soyayyarmu daga Rabbi ce! Tun kafin naganta na kamo da soyayyarta haka itama tun Kafin ganni  take sona, ba iya abinda ya faru bane silar soyayyarmu, dama can mufin cikakkun masoya ne, tunda gashi soyayyar bak'ar fata ya sauya min alkibla, domin yaki a soyayya ta babu abinda banyi ba, dan haka ku bar ganin mu kamar sabin shiga a fagen soyayya."

         Lekowa Ghaniyu yayi yana kallon Ashraf da yake ta zuba kamar ba wannan miskilin ba ya koma aku, maida kan Ghaniyu yayi yana murmushi mishi tare da cewa.
"Ban So me zai sani sauyawa. Safinah ta min mugun kamu."
 
  "A'a tasha shanye ka dai, Sultan." Inji Fahad,
       Hannunshi yasaka a kan haɓɓanshi tare da sake kan motar,(🤣😂😆 ),Ihu Fahad ya saka tare da riƙe kan motar Nana cewa,
       "Don Allah ka rufa min asiri, wallahi Ni ɗaya aka haifa kuma duk sun mutu, so nake na cika gidana da yara duk inda na zauna suna ce min Abin, kai kuwa a wasan farko biyu ka buga. A nabiyu kuma ban sani ba"
     Dariya Ghaniyu yake tare da Ashraf.
         "Idan Akwai abinda yafi shanyewa don Allah kuce tayi min, nifa koma meye ta bani zanci dan ta mallakeni."

        "Ai yanzun ma bamu san iya adadin da tabaka ba amma kai kan ka zama abinda ka zama, Allah sarki jama'an Jordan Sarkin ku ya zama tazuje, wai ma dan ba a daura ba."

        Murmushi Ashraf yake yana jin kanshi yake yana yawo a gajimare, sai koda mishi Safinah suke. Wani lumshe idanun yake sai kace an bashi Safinah kyauta.
     A gurin aikin shi ya tsaya sannan ya fita, su kuma suka wuce.
      .......
  Ina shiga falo naga su Ummi sun zuba Min ido, tabbas magana ta suke ita da Umma, kamar munafuka haka na wucce abun na dan nasan tabbatar dani suke toh ya zanyi haka nayi shigewa ta .
      Hankalina kwance duk yadda Ummi taso nuna min na rabu da Ashraf na kasa saboda tana hango min tashin hankalin da zan shiga a gaba, karshe ma kwace wayar tayi bayan tayi min fada ita da Abba da Dudu, dan shima Nannah tayi mishi magana ya min magana na rabu mata da D'anta. Karshe Abba da kanshi ya kira Ashraf zai mishi magana, Ummi ta dakatar dashi ta hanyar nuna mishi illar haka sannan tace.
"Idan akwai wacce tafi dacewa ayiwa Magana SAFINAH ce, dan itace doluwar kaman bata zaman gaban lucture ba, sam na rasa yadda zanyi da Safinah ba, wallahi ko Batul da Khalilah ba a fama dasu.".

   Kwafa Dudu yayi cikin jin haushi yace.
"Idan na kuma ganinshi zan masa rashin mutunci wallahi."

     "A'a kyaleshi, Safinah ce dai zamu san abinyi akanta."

  Sam ban san yadda zan musu bayani ba, amma ba karya ina cikin tsaka me wuya, kuma bazan iya rabuwa da Ashraf kamar yadda suke bukata bane, dan wallahi gawata zasu samu, kaina a bisa gwiwata suke masifa ba ce musu kome ba, har suka gama.

               ★★★
Al'amuran sun zafafa sosai dan Dudu ya same Ashraf dama gana kuma, ya masa gargadi sosai akaina.
       Duk yadda naso ganin Ashu abin yaci tura.
         ....

A can Oman kuwa tsabar kaunar su da Namiji har London aka kai Natashah. Wayyo Allah na aikuwa aka ce musu gender ɗin Male ne, ai tun daga London aka kira Ashraf, yana tsaka da aiki.
    
Da mamaki yake kallo number, a dakile ya dauki wayar.
"Assalamu alaikum! Abu Amir! Yanzun aka tabbatar mana da cewa namiji abin cikina."

"Na aike ku ne? Ko nace miki Ni nafi son namiji ne? Da mace da namiji duk wanda Allah ya bani ina so, dan haka Idan zaku yi shirme, kuma kiyi scanner karshe idan kika kuma wani abu ya sami abin cikin ki."

Karshe kiran yayi cike da bakin ciki ranshi a ɓace, shi bai ki duk yaranshi su fito daga jikin SAFINAH. Murmushi ya sake cikin farin ciki.
★★★
Kuka Natashah tasakawa Mamanta.
"Yanzun meye abin ɓacin rai dan na gaya mishi, kiji da wai duk mace da namiji duk daya ya ɗauke su, da wad'ancan shegun yaran wai ɗaya ne da d'an halak kiji da cikin babu dattin zina babu kome, shine yaƙe haɗa min da magajin jordan"

(Tirkash Inji Mommy Sayyid 🤣😂 ba Natashah ta balla August)

Nan Uwar tashiga rarrashinta tare da gaya mata duk rintsi Ashraf natane dan wannan yaran babu abinda zasu iya tunda cikin jikinta shine wanda kowa ya sani wad'ancan
Kuwa ba a san dasu ba.

Nan suka zauna suna karawa kansu zunubi, tare da cewa ai duk abinda ke faruwa Nannah tana sane bata iya tab'uka kome sabida tana tsoron Ashraf, shi yasa Safinah ta mallake mata, sosai suka zage Nannah wacce ita ta dauki nauyin zuwansu London, har asibiti Queen Mary, asibiti mafi kuɗi da shahara.

★★★
Abun ba sauki dan sosai Ummi tasa ido a kaina, tunda ta kwace wayata. Kuma nasan Ashraf zai nime ni, hankalina yayi mugun tashi, kar zanyi kuka duk yadda naso ganin na magance matsalarmu.

Shima duk ya shiga damuwa rashina, gashi numberta bata shiga, yazo suka haɗu da Dudu dakyar aka rabasu, dan rashin mutunci Dudu yayi masa, abinda yacewa Dudu shine ya sake fusata shi.

"Ina ganin girman kane sabida zuri'ar da suke tsakanina da Yayarka, shi yasa idan ka tabani bana ramawa, Abdullahi idan a cikin san-sanina ne baka isa ka taba Ni ba tare da an yanke hannunka ba, ita SAFINAH da kake hanani ganinta, zan zo har nan na dauke ta akan idona zata bini, bana son mukai ga haka ne shi yasa nake son ku bani aurenta dan kuma fi dacewa da ita, idan kuma kuka ki, tarihi zai mai maita kanshi a-a karkayi tunanin ta wancan hanyar hmm ta gangara Zan saita ƙwallona, kuma babu gargada jinin bakuraishe harbawa take daga ita har Kunamarsa"

Aikuwa Dudu ya sakeyowa kanshi.
Bayan motar shi ya hau tare da zama yayi Crossing leg dinshi tare da sukari motar da tafin hannunshi yace.
"Wallahi indai izza da mulki gadarsa nayi sai na auri yar uwarka, koda zan rasa kome da na mallakan sai na tabbatar maka Ni Balarabe ne bana tsallake maganata daga yau kafara kirga kwanaki Allah ya bawa me rabo sa'a"

Cikin fusata Abdullahi yace.
"Ni kuma na maka Alkawarin SAFINAH ta haramta maka I, kaman yadda kayi alwashi nima haka na riƙe maganata"

(🙄🤔😒 Alamarine ya zafafa)


Tun daga ranar Ummi tasani dawowa d'akinta sosai aka saka ido akaina fa.
Bansan make faruwa ba sai dai naji wai an min miji......... Wata sabuwa

Wallahi labari ba hatsaniya ai tamkar miyar kaza ce ba gishiri, ban sani ba ko kuna jin dadin labarin for me kome yayi min 🤣😂
[26/02 5:30 PM] My 2nd Mtn: *number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs  +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*



*number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs  +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
   *Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*

Oum Muwaddah......


15.
   Abinda mugun rikitarwa wai Ni SAFINAH aikawa Miji, ban daga hankalina ba, sai dai nasan tabbatar ba dani zaayi auren ba.
    Cikin ruwan sanyi na kwantar da hankalina na kuma bi yarima Asha kida.
   
   Mutumin da akace zan aura babba ne ba laifi. Sai dai a halin yanzun Ni Uban Y'ay'ana nake so! Inda hankalina da mutuncinta za a kare min, yazo sau biyu dan bai cika zama a kasar ba, sam bai min ba wallahi duk yadda naso gwada cusa shi na kasa karshe na watsar dashi na huta, zuwan shi na biyu ne ya amshi number na ba musu na gaya mishi amma nace mishi wayar tana kashe sai da na shiga na gayawa Ummi ya amshi number na, bata yarda ba sai da ya kirani da wayar a
Abba bayan mun gaisa ne har munyi sallama, shine ta bani wayata tare da gargadin karya ji karka gani na kira Ashraf,
   Karku manta nifa ba Yarinya nace tunda na bawa 32 baya amma ake zabga min sharad'i.
  
       Tunda na kunna wayar sakonshi yake shigowa, tsabar fada da masifa. Anyi da Larabci anyi da turanci.
     Ban daki na shiga tare da kunna, ruwa sannan na kira shi a wayar. Bugu daya yayi pick ajiyar zuciya yake ajere ajere tsabar ranshi ya baci.
  "Kayi hakuri!?"
    Shiru yayi na kuma ce mishi yayi hakuri,
          Sai da na dauki lokaci ina rarrashinsa sannan yace min.
"Kin manta muhimmanci alƙawari ko? Laifin meye nawa Ajali ki suke bani wahala haka"
   
   "Don Allah kayi hakuri Wallahi baka da laifi Nah ce tace su ja min kunne na fita harkan ka, amma wallahi da kai nake kwana da kai nake tashi"

          "Indai haka ne kifito ina jiranki!" Yace min,
      "Ashu!!!"
      "Babu wani Ashu! Kifito kawai indai da gaske ina ranki"
     "Ka rufa min asiri! Wallahi tsine min zasu yi."
       "Babu wani tsine miki, SAFINAH ki fito, ina jiranki."

    "Don Allah! Nace wallahi zaka ja su Kore Ni a gidan ne.,"

      Magana ya fara min jikina ne ya ɗauki rawa, kashe kiran nayi ya kuma kirana, cikin dakiya yace.
"Kina da zabin indai wancan ne kike so toh idan kuma wannan ne. Ranar juma'a yau saura kwana huɗu toh ki fito idan kika ki kuma Wallahi zan saka a satin min ke."

   "Don Allah ka rufa min asiri wallahi wannan karon kashe Ni Abba zai yi, kuma ga Ummina Don Allah ka kyaleni"
     
   "Shi kenan tunda ban isa dake ba, kije Amma wallahi bazan fasa abinda nayi niyyar tunda  haka kike so"
     Gabaki d'aya na rude na kuma shiga damuwa sosai,  gashi ya kashe wayar shi duk yadda naso abu ya faskara....

      ★★★
*★Jordan★*
Al'amarin ya sabon Sarki a ranar da ya iso masarautar ya fara gabatar da nashi tsarin
Aikuwa Marhum ya miqe tare da daga murya yana cewa.
"Kai waye da zaka gindaya mana sharuddan muku ma mubi, Ashraf ma yake mana yadda muka so bai tsira ba sai kai da muke maka kallon bakon haure."

   Bilal mugune  fitar farko, kanshi a sunkuye, bai kalli kowa ba ya sauke hannu tuni aka fitar da Marhum suka je aka yanke mishi harshen aka barshi baki duk jini.
       Tunda akaga abinda ya aikata take kowa ya shiga hankalinsa kuma yace.
"Daga yau ko da kiyashi za a cire a sanar min sannan anabi jadawayen shigowa da abincin cikin masarautar,dan bana son ana kawo kome."
Take hankalin kowa ya tashi musamman barayin Masarautar. Bilal yasanya su a cikin uku Bala'i.
     Dan rufe asusun bankin kowa tare da kwace min wasu takardun su masu darajar, sannan ya shiga bin yan mata cikin masarautar, ana kawo masa su yana kwanciya wasu. Duk wanda yayi magana toh Allah ya yarda za'a kashe shi daga shi har yar tasa, ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login