Showing 93001 words to 96000 words out of 104042 words
Shiru tayi tana kallon fuskana, sannan ta sake murmushi. Tace.
"Jiya kin burge Ni sosai, amma na fahimci wani abu guda a tare da mijinki! Dadewa ina mu'amala da maza, tasani na fahimci d'abi'ar wasu Mazan musamman mazan larabawa, mijinki naso rayuwa Irin zamani, amma ke baki yi mishi, bari na fad'a miki lokacin da na shiga cikin liften abinda Mijinki ya fara kallo a jikina kirjina, idan na fahimta mijinki yana son kina shigar da d'akina fidda kirjinki, sannan dole ki koyawa kanki zama karuwar dole dan mijin da kike aure yana bukatar hakan."
Shiru nayi ina zare ido dan nasan abinda ta fad'a gaskiya ne.
"Mijinki yana son ki, amma baki yi mishi yadda yake so. Karki yi mamakin haka, na fad'a miki ne dan ke yar Afrika ce kuma kunfimu jure wahalar sex, da kuruciyar ki baki bari mijinki ya moreki ba meye amfanin ki, ki koye abubuwan da zaki ja hankalin shi, gashi nan yaro karami, don Allah ki farka daga barcin da kika yi, kiyi hakuri idan na takura miki."
"Hmm ba komai nagode" nace mata,ɗaukar wata haka tayi sannan tace min.
"Je mall ki zaɓi kayan da kike son"
"A'ah nagode sosai"
"Muje nace ai nake kika tambaye ba."
Duk yadda naso ki haka matar Nan tasani a gaba har mall ɗin dake cikin hotel din, data fara jidar min wasu kafirai kaya, Ni kaina kunyar, sannan ta karni gurin da aka ajiye bra, shima ta kwasa sannan muka nufi hanyar fita bayan ta biya kudaden nan muka bar gurin.
"Gaji wayayya amma baki san yadda zaki kwaci mijin ki daga komar mu ba, Muda irin wannan kayan muke kwatar mazanje ku."
Shiru nayi sai gyada kaina nake a haka muka rabu, na wuce d'akinmu, wanka nayi ina fitowa na shafa mai tare da ciro irin kayan da yadinga bin masu shi da ido, basa sannan na gyara ko ina na kwanta, lokacin sallah ne ya tashe Ni daga barci, ina tashi yana shigowa.
Tun daga bakin kofar ya zuba min ido, take nasha mutu wai kar yayi tunanin dan shi nayi kwalliyar, share Ni yayi shima ya shiga na shi sabgar.
Tun daga ranar muka shiga wani irin rashin jituwa.
Sosai muka share juna, bana shiga sabgar shi baya shiga tawa, asalima yawon dare yake fita, da farko ban fahimta ba, dan yana fita idona biyu, baya dawowa Sai dare ya raba, ban tashi fahimtar haka ba, sai wani dare da na farka na samu bai dawo ba har sha biyu saura, zubawa kofar falo ido nayi ban san lokacin da kuka ya kwace min ba,
"Yawon dare!? Ashu yake zuwa"
Tun kafin ya dawo na had'a kayana, tsaf sannan na fidda shi falo, ina ƙoƙarin fitowa dashi waje ya turo kofa, ina jin muryan mace nace mishi.
"Bye Prince sake jakar nayi na fita da sauri, wata me d'angalellen buje ce take mishi sai da safe.
Jiri ne ya shiga yawo dani, zan fad'i ya tare Ni da sauri.
Kuka nasaka tare da dukar kirjinshi, ina cewa.
"Dame na gaza daukarka da ka zabi wannan hanyar, Ashraf ko rayuwata kace kake so Ni me baka ne, don Allah karka sabunta rayuwarmu da kazamar rayuwa, Ashu kayi yadda kake so dani, inda zaka daina fita yawon dare Ni dai karka lalata mana goben mu, don Allah ka rufa min asiri, karka biyewa matan banza nafisu da komai, kai ne kace nice suturanka ya zaka cire min a waje."
Rungume ni yayi sosai.
"Feener! Wallahi tallahi ban tab'a zina ba, ina fita waje ne dan na rage kad'aici da yake damuna bawai dan na tab'a abinda bai zama nawa ba, Safinah Mijinki tsaftaccen mutum ne ba kowani abinci yake ci ba, a cikin abincin da natara nafi sonki."
D'agani yayi zuwa gadon, ya cire min kayan jikina, kutt ina zan yarda da sakiyar da baruwa, yanzun turawan su cuce ni.
Ban tab'a sanin Ni ɗin jarumai bace sai da akayi around 2 za a tafi na 3 nace wallahi bani ba, dariya yasaka min, muka shiga ban d'aki, muka yi wanka.
Tunda daga lokacin muka dinke abinmu, muje yawo mu dawo muyita daukar hoto. Kafin wasu kwanakin tuni na murje dama nice nasaka damuwa a zamanmu, satinmu biyu ya dauke Ni zuwa hollywood, sakamakon zasu sake The Mummy, mun isa ana saura kwanaki, hollywood yana cikin state na UNITED state, dan haka zan iya kiran garin da sunan duniyar yan finafinai, munyi yawo sosai har ranar da aka sake fim din, muka kalla. Muna gama kallo ya mika min ticket yace.
"Muje London ki kalli fitar jaruman red capter."
Tashi nayi na rungume shi,ina dariya, nace.
" Taya kasan wannan abubuwan bayan burirrika nane!"
Ciro min jakata yayi wanda na tAfi da ita jordan a sannu ya ciro min, my diary, Mika min yayi na bud'e, murmushi nayi nace.
"Na manta wasu abubuwan dan banyi tsammanin samun su ba, sai gashi ka cika min su."
Riko hannuna yayi sannan ya sumbata, yace.
" Sati biyu da suka wuce na tura da sakon ajiye musu mulkin su, domin nafi bukatar soyayya da mulkin da bazai kare Ni da komai ba sai damu, Safinah ina sonki, ba sau d'aya ba ba sau biyu ba, da dukkan zuciyata nake sonki. Na ajiye musu komai nasu na hakura da komai saboda ke, Don Allah ki soni ko yadda nake sonki, nima zanje daɗin haka."
Duk sai na rud'e na gigice, tare da kafe shi da ido, rike mishi hannu nayi cikin damuwa nace.
"Taya zaka yanke hukunci haka baka sanar min ba?! Taya zaka zartar da hukuncin haka baka barni nasani ba, toh wallahi bazan goyi bayan karya ba, taya zaka gujewa Al'ummar ka sabida ni?! Ashraf dole ka koma musu kodan kaga suna dinka yasa kake basu wahala.....
number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Masha Allah*
4️⃣5️⃣
"Aihoo ka maida mulkin rigar sawa duk lokacin da yayi maka kacire ka ajiye ko me kake nufi?! Rigimata da kai daban! Mulkinka daban, taya zaka manta da mutanen da suke sarai akan ka, don Allah ka koma musu suna bukatarka sama da yadda nake bukatar ka, wai ma tuku da waye ka zartar da wannan hukunci, sannan wa katurawa sakon?!"
"Kinga ki nutsu! Zauna a nan tukun wannan masifar ta min yawa."
Ya faɗa yayin da yake zauna dani a bakin gado, sannan ya cire min takalmin kafata, ganin yadda kafar suka dan hura ne yace.
"Kwana biyu idan nasaka miki takalmin ki ina lura dake tafiyar kamar dole kike yinta, meye matsalar?!"
"Jordan zan koma!"
Na bashi amsa a takaice, gyad'a kai yayi kawai, sannan ya tura hannunshi cikin rigana, ya shafi nonuwar, buge hannun nayi cikin jin haushi nace.
"Wai meye haka?! Ka mai sheni mahaukaciya."
Matsa kafar yayi da lallausar hannunshi.
"Kinga duk ba wani abu damuwa bane kika damu kanki."
Duk ta inda na biyo mishi sai ya kauce karshe dan wato jaraba, sumbatar baki na ya fara, nayi maza zan dakatar da shi, ina yayi min shigar sauri, sosai ya zage yayita bawa lambunsa ruwa, sai da muka dauki lokaci sannan ya rungume ni, yana sauke ajiyer zuciya, tare da sumbatar goshina.
"Hmm! Ni dai ki gaya min gaskiya yaushe nayi dashe bani da masaniyar?! Naji kin kara zaki da gard'e ko zan kara ne."
Yana wannan maganar hannun shi, yana matsa nonona. Make hannunshi nayi, tare da cewa.
"Wallahi na gaji da wannan gari."
Na dira a gadon, ina shiga ban d'akin, yana shigowa. Bayana yazo ya kwanta.
Share shi nayi dan bana son fitina, duk yadda naso kaucewa fitinar shi sai da ya uzura min, ya kuma biya bukatar shi, lokacin da muka fito nayi wani irin laushi, a gurin saka kaya ma naga idanunshi akai na, narke mishi nayi kamar zan yi kuka, ina saka kayana, shima yasaka nashi mik'a yayi tare da rike bayan shi, ni kuwa dariyar mugunta ta kwace min.
Sosai har ina rike cikina, tare da nuna shi da dan yatsa nace.
"Kai mayen mata ba, wallahi idan baka yi da gaske ba, k'ugun da zaka buga iska ma sai ka rasa, idan kafara abu baka jin ya isa sabida kasamu abinci."
D'age min gira yayi sannan ya hauro gadon, yana kallon rigar jikina, yake zuwa cinyoyina kwantar da kanshi yayi yace.
"Don Allah mu cigaba da zaman mu a nan zan saya mana gida sannan zan kwaso su Natashah da Ammyna mu dawo nan da zama, da zaran mu koma can bani da lokacin kowa sai na mutane."
Wallahi tsabar bakin ciki kamar na rufe shi da duka, shiru nayi na rasa yadda zanyi da shi kawai sai nasa mishi kukan banza, nima na rama sosai nake kukata tare da ture shi ina wanchakalar da komai na gadon,
"Ke lafiyar ki kuwa! Wannan Rigima fa?!"
Zaro ido nayi cikin son cigaban da kuka nace.
"Ni jordan zan koma."
Dariya ce ta kwace mishi tare da kifa kanshi kirjina, yana matsa bayana.
"Sannu drama Queen! Sabida mu koma jordan shine kike wannan wasan kwaikwayo."
Shiru nayi tare da cusa hannuna cikin sumar kanshi, wanda suke shan gyara salo salo, sai kamshin turaren gashi suke, d'ago fuskar shi yayi yana kallon fuskana da babu kwalla ko d'aya.
"Naji zan koma jordan amma sai kin bani cin hanci, dan bazan iya aikin kawai ba."
Ware idanuna nayi akan shi, dan ban tsammaci zai nime wani abu ba. Kallon shi nayi na tura bakina nace.
"Me zan baka?! A cin hancin."
Kallon jikina yayi, dake riga ce crew shirt ne a jikina me budadd'yar kafada, sai denim short, iya cinyata, dan da kaɗan ya rufe ɗuwais d'ina.
Janye jikina nayi domin na lura idan nabi nashi sai mu lalace a gado sai bai san gundira ba.
Ganin zan gudu ya sashi zagayowa da sauri.
"Wayyo Allah na wallahi na gaji jikina ciwo yake min."
Tsayawa yayi ganin yadda nake shirin saka mishi kuka, a hankali ya tako gabana ya riko Ni muka zauna, ya jinjina Ni da kafad'arshi.
"Kina da ciki ko?!"
Rike hannunsa nayi cikin nawa, gam sannan na d'ago tare da kallon shi, sannan na Kifa kaina a kirjinshi a hankali nace.
"Ko zamu cire ."
D'ago Ni yayi daga jikinshi yace.
"Kina da hankali kuwa! Taya zan cire cikin jikinki bayan ina son shi kamar sauran yan uwan shi."
Rike hannuna yayi sosai sannan yace.
"Yarima William matar shi kartine ta girme shi, sannan suna da yara har uku, Safinah sai Musa muke musulmai ne bazamu iya ba, Safinah koda bani da dukiyar da zan rike ki kodan Albarkacin yaran da kika haifa min zan nemi abin yi, don Allah karki kuma cewa a cire min cikina."
"Kayi hakuri bazan kuma ba."
Hmm abinda nasani daga bada hakuri ya nemi wani abu, kwace kaina nayi. A gajiye nace.
" Dan girman Allah, ka barni haka"
Kyale ni yayi ya shiga ban daki yayi sakewa kanshi ruwa, a raina nace.
*Yafi maka wannan jarabar*
A cikin kwanaki shida muka tattaro shirgin mu zuwa jordan, wa Ghaniyu ya bawa sakon ajiye mulkin, shi kuma ya kasa kaiwa shine ya ajiye sakon.
Ranar jumma'a muka iso jordan, kusan watan mu uku fa, tun da muka shiga masarautar, nake kallon shi, duk wata walwalar shi ta dauke, jingina kaina nayi a jikinshi, tare da matse hannun shi nace
"karka manta ina tare da kai."
"Na sani SAFINAH! Tsoro nake ji kar na rasa farin cikin da nake fatar samu"
Kamo hannun shi nayi na daura akan cikina nace.
"Idan zaka yi kewar farin ciki ka tuna da wannan an same shine ta hanyar farin ciki da soyayyar gaskiya."
"Ubangiji ya kuma baki wasu Yan matan dan ni nafi son ki haifa min Y'ay'a Mata masu albarka."
Shiru nayi, dan bani da tacewa, har muka iso cikin gidan. Da gudu su Aanih da Aamih suka fito kodan sun san da zuwan mu ne, da sauri na fita daga motar.
Na dauki Aamih na sumbaci goshinta, sannan na koma ga Aanih wacce ta cika dam, itama daukarta nayi na mata kamar yadda nayiwa Yar Uwarta.
Bata wani nuna farin cikin ta ba, kamar Yar uwar, sai ma komawa tayi gurin uban tana b'ata rai tana kallon Yar uwan, irin kallon k'iyayyar nan, ita kuma Aamih ta manne a jikina, tana leka yar uwar.
Ɗaukar Aanih yayi yace mata.
"Ammyna me ya faru!? Kike fushi ?"
Tura baki tayi tare da harara Aamih sannan tace.
"Appa! Ni na tsaneta ne! Ta kwace min Ummuna"
Miko min ita yayi naki kar b'arta nace.
"Dan gidan ku ki mutu ma, kuma na kamaki sai na cire miki kunne da shegen idanu kamar na b'eraye"
Daukar Uwata nayi muka shige cikin gidan, inda muka samu Natashah itama tana hararar Aanih.
Dakyar ta mike tazo ta rungume mijinta, tana jan kumatun Aanih, tace.
"Wallahi idan baki bar mugun hali ba nida kece a gidan nan, Kuma na ganki a wancan bangaren sai na karya kafarki da kananun idanunki irinta kadangaru."
Zaro ido yayi tare da kallona yace.
"Meye Husnah tayi da kuke zafin idanunta?!"
Tsaki Natashah tayi cikin masifa tace.
"Wallahi yarinyar nan tasan kan mugunta, duk lokacin da taje wancan bangaren zaka ga ta fito da mugun hali, d'azun Maryam nashan ruwa tazo ta tureta sai da ruwan ya fito ta hanci, hakan bai isheta ba, dake taga Ammyn tana hanani hukunta ta, shine daga jin kun iso nace suke su tarbuko, shine ta ture yar Uwarta,"
Sauketa yayi sannan ya kalleta, cikin rarrashin yace.
"Ki daina babu kyau yar uwarki ce, ki daina mata mugunta."
Gyad'a kai tayi tare da maida hannunta baya tace..
"Appa! Toh kace ta daina kallona."
A zuciye na kaiwa bakinta duka, wani baƙin ciki na kara rufe Ni, taya Husnah tazama haka yarinyar da bata fi hud'u ba har tasan k'iyayya.
Rike hannuna yayi, yana kallon yadda bakinta yake fidda jini, abinka da girman burodi.
"Amma baki da hankali! Taya zaki mata irin wannan dukar yarinya ce fa, bai dace kici da zuci ba."
"Kwas-kwas-kwaas" shine takun takalmin da muka ji ban juya ba, sai tsakin Natashah da naji taja tace.
"Maman Ablah! Muje ki huta, Ammyn sun tafi Oman da Ablah, muje ciki kafin matar cushe ta fara miki iyayi."
"Barka da dawo Sultan!" Ta fad'a cikin murmushi.
"Hmm mun same ku lafiya."
Yace mata yayinda ya dauki, Aanih, tayi maza tasha gaban shi zata amshi yar, Natashah ta riga ta.
Yanzun na kara fahimtar maganar shi, cikin kissa ta janye jikinta, ganin Natashah ta amshi yar sai ta koma jikinshi ta narke tare da jan shi zuwa part ɗinta, har shashina Natashah ta rakoni, ajiye Aamih nayi na karbi Husnah, ina kallon yadda take cira, kishi na cizonta, sai taune lips ɗinta take.
"Don Allah Kiyi hakuri ki bar damun kanki da zuciyarki, cikine dake ko kina son jininki ya haura ne, akan kishin banza a yanzun a daina wannan kishin da kike yi, ki nemi Allah yaye miki kishinta sai ki daina jin zafinta."
Gyad'a kai tayi kawai bawai taji hakan bane, shigo da kayanmu akayi na mikawa Natashah na Ashraf nace mata.
"Dakinki ya kamata ya sauka, tunda daga nata ya fita muka ya tafiya dashi, da ya dawo sai ya sauka a naki."
Kamar dama jira take sai ta fashe da kuka, rike hannunta nayi cikin tausayawa nace.
"Share hawayenki yanzun zai zo kije ki shirya mishi abinda zai ci."
Dakyar ta mike, har ta isa bakin kofa sai ta juyo tare da cewa..
"Nagode sosai!"
Murmushi na mata, tafita da sauri, wayarshi dake jakata na dauka, na rubuta mishi sako kamar haka.
"Kaji tsoron Allah! Ba iya mulkin al'umma ke jiran adalcinka ba hatta iyalinka suna niman adalci daga gareka. Natashah