Showing 81001 words to 84000 words out of 104042 words

Chapter 28 - MASARAUTAR JORDAN

CHN   

30 Oct 2025

3167

ban d'akin, na jima a ciki sannan na fito.
    
Wayar shi naga tana haske tana d'aukewa, gurin wayar na isa na sa hannun zan dauka ya rike min hannu.
"Ina ganin mutunci ki! Kuma kema kina ganin tawa! Karki tab'a min wayata, dan zaki ga abinda zai hanaki kwanciyar hankali."

          Janye hannunsa yayi daga nawa, ya cigaba da barcin da ya fara, Ni kuma na goge jikina, na shafa mai. Nasaka kayan barci, lallai Ashraf ya san kan wulakancin juya baya yayi da yaga ina saka kaya, ina gamawa zan kashe wutar d'akin ya sauka a gadon ya fita falon. Haka na kashe wutar na kwanta raina ba dad'i, a haka na kwana.

    Washi gari...
Motsin shi ya farka da ni.  Wanka yayi yana saka kaya zai tafi masallaci.
"Idan bazaki yi sallar ba, toh ki rage kallona."

   Jan bargon nayi na rufe kaina, tare da jin ba dad'i, wato Ashraf ranshin mutunci zai min ko!? Nice yaƙe nunawa ko inkula ko!!?

           Yana fita nima na shiga ban daki nayi wanka da alola. Na fito saka kaya nayi na gabatar da Sallah.

     Ina cikin azkra ya shigo, kwanciyar shi yayi ba tare da ya kalli inda nake ba, asalima tunda cikin yayi abinda.

        Ina idarwa na duba drowe da na ciro rigar da nayi salla, na shiga duba cikin babu kaya sai wanda na dauka nayi salla
        Kare musu kallo nayi na rasa wanda zan saka, juyawa nayi inda yake kwance ya juya min baya, a hankali nace.
"Ashuuna!!!"
Yadda nakiraka sunan shi kansa sai da yaji balle Ni da nake niman sulhu wallahi gwara ya cigaba da min horon da yake kwanaki, amma shariya fa ba sauki dan har cikin raina nake jin ciwon shariyan.

        Kallon "meye" yayi min tare da tsuke fuska, tsintar kaina nayi da inda inda, na shiga cewa.
"Hmm! Kayan ne naga babu sai wanda nayi sallah dashi"

    "Kin zo da kayan ne!?" Ya jefa min tambaya,
    Janye hannuna nayi daga gurin na koma na dauki kayan da na farka da shi na mai da, ina jin sautin tsakin shi, ban san lokacin da kuka ya kwace min ba.
     "Fita min a d'aki, dan ba zaki hanani barci ba,"
    Haka nasaka kai na fita daga d'akin ina kuka,
Yana ganin fitar ta ya tashi ya zauna tare da rike kanshi, sam zuciyar shi bata juran ganin kukanta, baya kaunar jin sautin kukanta, tuno halin da ya sameta jiya. Bayan dawowar shi daga kai Umman Bilal, ta bashi tausayi sosai, dan mafarki take tana kiran sunan shi, har ya dauketa bata sani ba. Ya sakata a motar sannan ya koma ya dauko Ablah.

     Abinda Ya faru tafiyar su ...

Cikin kuka Malika ta kalle shi, tare da girgiza mishi kai tayi sannan tace.
"Tabbas zan mu bar maka abinka, tsarin mulkin kace duk wanda yayi yunkurin canzawa shine a wahale. Muje ka amshi ragamar shugabancin k'asarka."

Bai tsammaci haka daga gare ta ba, dan haka sai ya sha mamakin fitowar maganar daga bakinta, koda suka nufi masarautar. Tuni aka shiga bin bayanshi.


Koda suka isa masarautar yayi parking, fitowa tayi sannan ta har inda yake zaune ta bud'e kofar, ta riko hannunshi suka shiga cikin padar, sai da ta kai shi gaban kujeran dai dai fitowar Bilal, sannan tace.
"Zauna!"
"Umma!?"
D'agowa Bilal hannu tayi fuskarta ta dauke da murmushi, ta cigaba da cewa.
"Zauna Sultan! Wajen kane kuma ka dawo, da kanka ka ajiye mulkin. Ka bar musu iyawarsu! Yau gashi sun k'asa, sun zub'e tare da mubaya'ar, muma munyi mubaya'a. Ina niman Alfarmar d'aya karka zubda jinin mu abinsa laifin da muka aikata, zan sashi ya dawo da duk wani abinda aka dauka, ina kuma bada hakuri akan abubuwa da suka faru, da wanda muka sani da wanda bamu sani ba, Allah ya tayaka riko."

Shiru padar tayi baka jin komai a cikinta, Sabida sauyin al'amura lokaci guda, komai ya sauya. Sannu a hankali duk wani me sarauta a cikin padar yake shigowa, tun daga kan larabawa har kan kabilu guda biyu na cikin ƙasar suka shigo, Thomas ne ya shigo d'aga Alexander, Ashraf na ganin shi ya kauda kanshi, sabida ya kashe Alexander da Irfan, sune ya zuba su a cikin jakar da ya turowa Bilal.
Dan sune ya samu suna yunkurin, keta alfarmar matar shi.
Mik'ewa yayi sannan ya zuba musu ido, sannan ya zauna a lokacin guda duk suka zauna.

"Ku tafi da Umma shashinta Bilal kuma ku kai shi, gidan yarin sai na bukace shi, Ammar da Uzaif su dawo muƙamin su, Thomas a bashi shugaban kabilar shi, sai Abu Darda ya amshi wakilcin kabilar shi. Zan fita na d'auko Iyalina a sauyawa masarautar fasali, dan zan shigo shi ba sai nan da kwana goma sha biyar, a amshi dukiyar masarautar da yake hannun Bilal, sannan ina son nan da kwana uku a gyara harajin kasar, idan na dawo zan duba al'amarin."

Yana gama fad'ar haka ya mike, tare da barin cikin padar. Yana fitowa Fahad da Ghaniyu, tare da Dr Fu'ad, suka iso. Tare da wasu manyan jami'an kungiyar su da kuma masu tsaron shi suka rakashi har gidan da suka barni, yana shigowa ya dauki Yarinyar ya fita da ita, Ghaniyu ya amshita, shi kuma ya koma cikin gidan ya dame Ni, ina mafarkin sai kiran sunansa shi nake, murmushi yayi a ranshi yace.
"Mara jin magana kawai!"

A hankali ya dauke ni, bud'e mishi kofar motar sukayi ya sani a bayan motar, sannan yace.
"Airport! Jirgin masarautar yana nan kuwa?!"

Dukar da kai Kazab yayi sannan yace.
"Ranka shi dad'e, yana nan."

Gyara kwanciyarshi yayi cikin sanyin murya yace.
"Captain Aatish?!"
"Yana Airport!!"
Shiru yayi kamar wanda baya cikin motar. Har sun fara tafiya yace.
"Umra!"
Airport ɗin aka kai shi, har inda jirgin yake suka tsaya.

Abin kamar wata masifa, dan jin wani mugun iko yake ji, daga dawowar shi, ji yaƙe kamar wanda yayi bankwana da farin cikin sa. Tsintar kanshi yayi da bakin cikin dawowa a karo na biyu. Tabbas idan bai dagaske ba shi da farin ciki sai dai ya gani a wani gurin, domin shi ya rasa kenan har abada, ya rasa walwalar da yayi a cikin shekaru hudu, ya rasa farin cikin kenan haka zai zauna a gurin d'aya shi da yawo sai dai a cikin masarautar, juya kanshi yayi cikin damuwa ya kalleta. Sannan yace.
"Dr Fu'ad."
Bud'e motar Ghaniyu yayi ya fita can sai gasu, sauke glass d'in motar yayi sannan ya bud'i baki yace.
"Ka mata alluran barci, dukda tafiyar awa d'aya da rabi ce."

Gyad'a kai yayi sannan ya koma ya dauko kayan aikin shi, sannan ya bude kofar Ashraf ya fita, sannan shi ya samu shiga yayi mata alluran.

Yana gamawa ya fito daga motar shi kuma ya bude ya dauke Ni, sannan ya dakai Ni cikin jirgin, shigowa da Ablah Ghaniyu yayi, ya ajiye ta, a kan wani kujerar ya tadda kujeran yadda bazata fad'i ba, sannan ya zubawa, Sultan ido dan yaki juyowa. Kwalla ke bin idanunshi,

Dafa shi, Ghaniyu yayi sannan yace.
"Amma kukan farin ciki kake ko!?"
"Kira Fahad mu tafi! Dan kun zame min wani shashi na rayuwata."

Fita Ghaniyu yayi sai gasu nan tare, buɗe musu hannu yayi, suka shiga jikinshi.
"Aminan kwarai bazan Iya nisa daku ba, dan haka muje daku Kuma kuyi umra, Ghaniyu muna dawo zaka wucce Oman ka tawo da iyalinka, dasu Ammyna da Natashah, Kai kuma Idan mun koma ka nemo mata ko kuma na nima maka wata baiwa na baka."

Sake rungume shi suka yi, farin ciki fal ransu.

Sun jima a tsaye sannan suka rabu, zama suka yi suna daura belt, Fahad sai sunkuyar da kai yaƙe, tun Ashraf bai damu ba har ya mishi magana, kamar munafuki, yace.
"Ai kanwarku nake so?!"
"Wacce?!"
"Hmm! Sultan karku ce zaku hanani ita, dan fad'awa rijiya Zanyi."

"Ban gane ba wacece haka?! Wacce zaka fad'a rijiya akanta ?!"

"Batul!!!"
Murmushi Ashraf yayi tare da kwantar da kanshi a sit ɗin, yana jin Ghaniyu yana mishi tsiya da cewa.
"Mara mutuncin! Dama dalilin da yasa kayita wulakanta Sandia kenan! Har da shiga damuwa dan ta rabu da kai d'an iska, sai na zuga Um Ablah sun hanaka ita dan ka zama tuzuru, shi kuma yafi Gwauron b'arna"

Zaro ido yayi waje cikin shakkar abinda Ashraf zai ce, sai yaga bai ce komai ba.

"Zan same Umminsu da maganar."
Yace musu.

......... Sun isa madinatu munawarra, shi da kanshi ya fiddani har zuwa, dan tun kafin su taso Yasa Ghaniyu yayi mishi booking. Motar Hotel d'in yazo ya dauke su. Har zuwa tashina daren jiya.

Mik'ewa yayi bayan yana niman hanyar da zai ladabtar dani.
...... Ina fitowa naga falon, babu kowa, zama nayi a cikin kujeran falon na cigaba da kuka, ina jin fitowar shi, ya shirya cikin kananun kaya, sai kamshi yake tashi a jininshi. Ko inda nake bai kalla ba yasa kai ya fita. Ko minti goma ba ayi ba, sai abinci aka kawo min, karb'a nayi na ajiye. Sannan na kwanta, me kawo abinci tana son tambaya na ko me nake buƙata a kawo min da dare, kallonta nayi cikin harshen larabci nace mata.
"Lafiya kike tsaye baki tafi ba?!"
Tsuru tayi cikin mamaki tace.
"Dama kina jin larabcin ne!?"
"Da kun zata kowa gidahumi ne sai kune kuka iya larabcin"

"Kuyi hakuri dama Yallabai ne yace na tambaye ki me kike bukata a kawo miki?!"

"Kike abinki wannan ma zai ishe Ni"
Har zata fita sai nace mata.
"Wata kasa muke?!"
"Madinatu munawarra?!"

Gyad'a kai nayi kawai, ina mamakin yadda Ashraf yake nuna ko oho.

★★★
Karfe sha biyu ya shigo, kallon da yayi min yasani fahimtar bashi d'aya bane, mik'ewa nayi na wucce d'akin, sai gasu Ghaniyu sun shigo, falon.

Zama sukayi shima ya zauna tare da bud'e abincin da aka kawo min ganin ban tab'a ba yasa shi mik'ewa tare da jakankunar kayan, suma ganin haka suka mik'e tare da ce mishi.
Zasu gurin cin abinci kafin lokacin ibada yayi.
Jinjina kai yayi sannan ya shigo cikin d'akin ya same Ni kwance idanuna a rufe.

"Kin zata zan zauna in rarrashi kine dan baki ci abinci ba?! Ai wannan matsalarki ce ba tawa ba, dan haka ki tashi ki ga kayan dan zuwa karfe d'aya zamu tafi masallaci, inda yayi miki idan bai miki ba zaki iya cigaba da zama tunda ke maganar iyaye da mijinki, basa gabanki sai Abinda kika saka kanki. SAFINAH hmm ki shirya karb'an ɓacin rai dan ranki zai baci nan gaba."

Kuka nake son yi amma bakin ciki ya hanani, raina a b'aci na mike kayan na zazzage na dauki wanda zan saka na tattara sauran na saka a drowe.
Kasa kasa nace.
"Idan mutum ya gaji dani ya sallame Ni mana, ai maza basu kare ba. Kuma zan je na auri wanda zai zauna dani da Amana, ba wanda bai san darajata ba."

Takowa yayi gabana, tare da saka hannunshi ya d'ago haɓɓana.



_Allah kenan, Gwanin me hikima, a cutar da kai ta wancan hanyar ya Bud'e maka wancan hanyar, wanda suka san darajar mu sun d'aga darajar Masarautar Jordan Nagode 🤝 sosai_🥰





[16/03 10:44 PM] My 2nd Mtn: number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs  +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
   *Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Masha Allah*

Oum Muwaddah

3️⃣9️⃣

   "Ki kace me!?"
Ya jini sarai amma dan ya gwada min bariki yake tambayata, banza nayi mishi dan bazan mai-mai, d'ago Ni tare da tsuke fuska ya daka min tsawa.
"Kika ce me?!"

   Kura min shi ido nayi sannan na cire hannun shi a jikina nace.
"Bazan mai-maita ba ai kaji Ni"

          "Hmm!"
"Can ta matse maka" na fad'a cikin bakina.
   Ji yaƙe kamar ya rufe Ni da duka. Tsabar ranshi ya ɓaci, ya juya zai fita. Ƙasa ƙasa nace.
"Wallahi ka dawo ka shafa min lafiya dan na gaji da zama da kai."
   Girgiza kai yayi ya dauki kayan shi tafi daga d'akin, tabbas da ace ya iya duka da babu abinda zai hanashi zane SAFINAH, wallahi ko Natashah bata isa ta mishi rashin kunya ba, amma Safinah da ta ga gadon barcin shi.

Haka yaje ya shirya, sannan ya dawo dakin saboda kuma Ablah, ina zaune ko kallon inda take makiyin b'allo yayi tunanin sabida yaran nake zaune dashi.

Ɗaukar ta yayi ya fita, ina son zuwa Masallacin Manzon Allah, amma tunawa, bai bani izinin fita ba yasani kwanciyata.

Kartan yunwa tasani mik'ewa zanci abincin da yayi sanyi, ina fitowa falon naga wayam, shiru nayi. Kwafa nayi na shige d'akin na kwanta ganin zan cutu da yunwa tasani mik'ewa na biyu zuwa falo na dauki wayar tafi da gidanka, na kira dakin girki na fada abincin da za a kawo min.

Zama nayi dan jikina har rawa yaƙe, buga kofar akayi, naje na bud'e sannan na amsa abincin, nayi godiya tare da rufe kofar,( bari ba shegiya nace da Ubanta)

Dakyar na wanke hannuna nazo na fara ci, hannu baka hannu ƙwarya, kan kace me tuni na cinye har zare ido nake ga gumin dake karyo min, kiran sallah naji daga masallaci Manzon Allah, na tashi tare da mik'e, sannan na wucce cikin na wanke hannuna sannan nayi alola na fito.
Ina fitowa na ɗauki abin salla na tadda nima, bayan na idar, na zauna ina azkar sai gashi ya dawo da ita, ajiye min ita yayi akan cinyata, sannan ya fita sai nono take nima sai naji ban kyauta ba, ciro nonon nayi nasaka mata a baƙi.

Sauran kwanakin da suka biyo baya, zaman mu ba dad'i. Wallahi domin kowa abinda yake so yake yi, ya ki kuma magana dan ya fahimci nima shi nake da magana, dan haka sai ya bawa isa ajiyata.

Kwanakin mu biyar muka wucce Makka domin umra, a can nayi addu'a sosai da niman zab'in Allah akan zamana da Ashraf.

Kwanarmu huɗu Ghaniyu ya wucce, Oman, washi gari muka dawo Jordan bayan mun gama ibadarmu.

Ranar da muka dawo mun same Fadar, an gyarata fiye da, bayan shashin mu kuwa yafi ko ina had'uwa, a tsohon shashin sa muka zauna, dan yace. Nan ne mafarin komai, dan haka bazai bar shashin. D'akin da bazan manta ba, itace ya bar min a matsayin nawa shi kuma ya ɗauki d'aya, bayan nayiwa Ablah wanka nima nayi, ina zaune sai naji ina son cin abinci dan haka na tashi na mai da Ablah na kwantar da ita sannan na fita. Yana zaune shi d'aya, yana shan tea, nazo na wucce shi. Bina yayi da ido.
Dake blue jeans ne a jikina sai farin shirt me ratsin pink, nayi kyau sai dai na rame, saboda matsalar da muke fama Ni da shi, sam a yanzun abin yafi yawa, dan ko a gaban shi zan yi tsirara, wallahi bai dame shi ba, nima da na dauka da zafi na watsar da komai sulhu nake nima yaki yarda ya saurare Ni, na kira Ummina tace babu ruwan ta, Nanah Asma'u ce ta bani hakuri da kuma na cigaba da binshi.

Maqbool na dafa, sai fruit juice da nayi nazo na ajiye mishi, sannan na dauki nawa na wucce d'aki dashi, Ni nada Amma sai nakasa ci, sabida tunanin zai ci ko bazai ci ba, kad'an na tsakura sannan na fito zan kai kitchen naga baya falon, duba table d'in nayi naga babu abinda yaci, zama nayi tare da fashewa da kuka.
Nasaka abincin a gaba ina kuka, cikin shirin fita pada ya fito, ganin yadda nasaka hannu na tallebi fuskana ya sashi jin ba dad'i, har ya wucce sai kuma ya dawo ya zauna, jan kujera yayi ya zauna, sannan ya gyara hannu rigarshi yana kallon kular abincin.
Jikina na rawa na mike na fara kokarin saka mishi amma na kasa, mik'ewa yayi, nazata tafiya zai yi sai naga ya rike hannuna yana daban abincin, kuka nake har da shasheka, na kalli fuskar shi nace.
"Kayi hakuri Wallahi bazan kuma ba."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login